Showing 78001 words to 81000 words out of 97338 words

Chapter 27 - YARO DA KUDI Book Complete by Binta Umar Abbale .pdf

10 Jul 2025

4301

,za'a biyaki naira
Dubu hamsin"


Shiru Maryam tayi tana tunanin kaskancin yayi yawa wato ita ce zata zama Clenar a asibitin
bayan tana ganin akwai masu goge -goge a hospital din ba
[04/06/2019 9:17 PM] ®Binta Umar Abbale: Cikin turanci tace" Ok, yaushe zan fara aiki"?

Dr Sofia ta kalleta cikin mamaki ganin Sam ranta bai baci ba ko kadan tace" ranar Monday mai
zuwa"


Cikin turanci tace "amma ina naiman alfarma guda daya"


Sofia tayi mata wani dan iskan kallo tace "wani irin alfarma ko fara aiki bakiyi ba"


Cikin nutsuwa tace"zanyi aure a wannan satin ina naiman alfarmar zuwa bayan sati guda sai in
fara aiki"


"Wannan kuma bani zaki tambaya ba sai ki bari in Oga ya shigo sai kiyi mishi magana"
Dr Sofia tafada tana kokarin wucewa.


Maryam ta bita da kallo kawai har ta shige wani daki

Girgiza kai tayi kawai itama ta bar gurin tabbas yazama dole ta nemi wannan alfarmar gurin
Nasir, zata jure duk irin wulakancin da zai yi mata




Nasir kuwa yana fita daga hospital din kai tsaye birnin kudu suka nufa


Sai biyar Na yamma ya baro garin a mutukar gajiye yake in banda ciwo babu abinda jikinshi
keyi sabida yadda yayi zurga zurga a garin tunda mutan garin suka ji labarin zuwansa suke ta
turereniyar zuwa karbar zakka gaskiya mutane sunji dadin zuwanshi



Duk da haka bai koma gida ba sai da ya je gidan bursina nan ma yayi musu rabon kayan abinci
sosa nan ma yayi rabon kudi kamar babu gobe sosai Media suke su suji ta bakinshi yaki cewa
uffan, har ya gama ya fito suka biyo bayanshi yaki tankawa, sai kawai suka rika daukarshi a
photo


Momy na zaune a harabar gidan kamar ko da yaushe suna hira da Maryam motar Nasir ta
shigo cikin gidan




Tony yayi parking da sauri ya fito ya budewa Nasir mota ya fito duk jikinshi sanyi kalau,


Momy tayi saurin mikewa tsaye tana kallonshi ganin yadda yaron nata ya fada lokaci guda duk
lebanshi ya bushe , idanshi sun kankance sai lumshewa yake



Tun kafin ya karaso Momy ta cimma sa ta rike hannunsa suka nufi part dinta tana tambayarshi
abinda yake damunshi

Maryam ta bisu da kallo sai taji wani mugun tausayinsa ya ratsata ji take kamar tafashe da
kuka ta Dade a gurin tana ta tunanin Nasir din ga kudi ga komai ga jin dadin amma daga gani
bashi da kwanciyar hankali shekarunshi basu kai ba Allah ya Dora masa jagoranci yanzu
Wanda suke ci a karkashinsa Allah yayi yawa dasu, ita kanta zata fadi alkairinshi, shidai barshi
da mugun halinshi
[04/06/2019 9:30 PM] ®Binta Umar Abbale: Jikinta a sanyaye ta mike daga gurin itama ta nufi
bangaransu




A kujera ya zube Momy ta zauna tana kallonshi har yanzu hannunsa na cikin nata



"Momy nayi wata muguwar gajiya wallahi jikina ciwo yake"
Nasir yafada yana lumshe ido


"Kayi yawo ne a rana My son"?


"Ko daya Momy hayaniyar mutane ne kawai"


"Kai fa baka son hayaniya ko myson"?


Momy sosai kuwa, ga media suka dameni lallai sai nayi musu magana ,Momy to ince musu
me"?



"Gwara da kayi shiru yafi"
Momy tafada


Ta cigaba da cewa "kazo kaci abinci ko'



"Momy bari inyi wanka yau zan baki mamaki zanci abinci sosai"

Mikewa yayi ya nufi bedroom dinshi

Momy tace "sai ka fito My son"


"OK Momy"


Momy ta mike itama jin ana kiran sallahr magariba
[06/06, 01:51] +234 808 996 5176: [05/06/2019 10:45 AM] ®Binta Umar Abbale: [05/06/2019
10:18 AM] ®Binta Umar Abbale: [05/06/2019 9:32 AM] ®Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*106*

Ban garan su Hajiya Rakiya mahaifiyar Abdul kuwa taja tunga ta kafe tayi rantsuwar Abdul ba
zai auri Karuwa ba sabida taji labarin cewar yarinyar "yar iska ce , shi kuma Mahaifin Abdul yayi
rantsuwar mutukar yana raye a duniya sai anyi wannan aure, yau Abdul ya diro garin cikin farin
ciki da annasuwa sosai yake shiri amma yana zuwa ya tadda tashin hankali a gidan Hajiya tace
masa mutukar ya sake ya auri Maryam to sai ta tsine masa


Duk yadda zaiyi ya fahimtar da ita taki ta saurareshi sabida
Haka yake cikin tsananin tashin hankali



Ban garan Mubina kuwa shiri take sosai da sosai burinta ya cika zata auri Nasir ita dai Allah ya
sanya mata kaunarsa


Yanzu Hanifa bata da babbar makiyya kamar Mubina wacce suke Uwa daya uba daya gaba
sukeyi sosai da sosai


Bangaran Nasir kuwa babu wani shiri da yake Harkokin shi kawai yakeyi batare da ya saurari
Mubina ba gashi gone daurin aure



Aunty ita da Yaya Rabi Na zaune a falo suna kara duba kayan lefen Maryam Yaya Rabi
tace"gaskiya yaron nan yayi kokari sosai duba saitin a kwatu har dozin ,o ni "yasu yarinyar nan
ina zata kai kaya"

Aunty ta sauke ajiyar zuciya tace"wallahi ni jikina ma yayi sanyi ji nake kamar a kwai wani
al'amari da zaifaru"



"Babu abinda zai faru sai alkairi ki kwantar da hankalinki"


"Allah yasa a gama hidimar bikin nan lafiy....
Kafin ta karasa suka dinga jin sautin tafiya kwas kwas kwas




Hajiya Rakiya tare da Hajiya Mairo babbar kawarta suka yi sallama cikin gidan




Aunty ta amsa tana kokarin mikewa tsaye kafin ta mike din sai gasu sun shigo sai falo Yaya
Rabi tace"maraba lale marhabin sannunku da zuwa"



Hajiya Mairo ta yi wani mugun shan kunu tana kallonsu dai-dai sai ya mutse fuska take
[05/06/2019 9:55 AM] ®Binta Umar Abbale: Aunty tace"Bisimillah mana Ku shigo ga guri ku
zauna"



Hajiya Mairo tayi mata wani dan iskan kallo na raini tace"ai Baku da gurin da zamu zauna anan
mutsiyata fatararru"



Yaya Rabi tace"to Hajiya lafiya mai ya faru"?


"Au tambayar abinda ya faru kike mutsiyata talakawa masu gadon talauci"

Shiru Yaya Rabi tayi kawai tana kallo Hajiya Mairo ita kuwa Hajiya Rakiya takasa cewa komai

sai kallon banza take watsa musu


Hajiya Mairo tace" gargaji mukazo mu yi muku wannan Umarni muke Baku mutukar kaka sake
a kayi wannan auran wallahi sai kun gwammace kida da karatu babu arziqi zaku kuma garinku
Na gado, wato kunga dukiya idanku ya rufe shegu fatararru to in abinda kuke bukata kenan,
zamu yanke muku talauci


Yaya Rabi ta numfasa tace"to duk munji abinda kuka fada Hajiya mu bamu isa mu hana abinda
Allah ya hukunta ba idan yarinyarmu matar yaron nan ce, mu baza mu hana abinda duk Allah
ya hukunta ba,



Maganar zaku yanke mana talauci kuma wannan babu mutumin da ya isa ya Yankewa mutum
talauci sai Allah, sabida haka kullum cikin godiyar Allah muke da ya barmu a wannan yanayi na
talauci , kuma bamu cewa nema gurin uban kowa ba
[05/06/2019 10:43 AM] ®Binta Umar Abbale: Hajiya Mairo ta zabura tana nuna Yaya Rabi tace"
ke mutsiyaciya zagina zakiyi ne , mutukar kika sake kika zageni wallahi sai kin qare rayuwarki a
kurkuku"



Aunty tayi wani murmushi mai ciwo tace "Don Allah kuyi hakuri Hajiya duk abin bai kai na haka
kuyi hakuri don Allah kuje Ku jawa yaronku kunne tunda shi ne yakeso mu bamu ce dole ba"




Hajiya Mairo ta bude jakar hannunta ta fito da damin kudi ta watso shi cikin farlo tace" Ku diba
gashinan mutsiya ta kawai in kunne yaji jiki ya tsira,




Kafin su an kara har sun fice daga gidan


Shiru Na tsawon mintina goma babu Wanda yayi magana tsakanin Ya Rabi da aunty.

Ya Rabi ta numfasa tana kallon aunty tace"wannan wace irin masifa ni Rabi"


Aunty tace"kinga abinda nake fada miki ko Yaya"


"Dama tun safe jikina yake bani akwai wani abu da zai faru gaskiya ina ganin in da matsala sai
a hakura yanzu ki duba kiga irin cin mutumcin da mutanan nan suka zo suna mana"



"Kul wannan ba huruminki bane, wannan al'amari Allah ne ya hukuntashi kuma da marigayi Alh
mai gidan nan, sabida haka sai cika mass burinshi wanda ya bari"




Aunty tafashe da kuka tace"wallahi ina tsoran rashin mutumcin wadan nan mutanan"



"Duk abinda zasuyi suje suyi, baxa su taba hana Allah ikonshi ba sabida haka ki kwantar da
hanlalinki"




"To shikkenan Allah ya sanya alkairi"
Aunty tafada tana goge hawaye




****
A mutukar gajiye Maryam ta dawo gida ga wata irin yunwa da ishirwa sun addabeta , sabida
haka ko da tadawo din ruwa ta nema tasha sannan ta kwanta tana sake-sake tarasa inda zata
tsoma ranta taji dadi




Wayarta ta dauka ta rike hannunta tunani take ta kirashi ko kar ta kirashi Dan gaskiya baxata
taba zuwa gurinshi wai ta tambayeshi wani abuba shiyasa tayi dabarar satar numbarsa a wayar

Momy.
[05/06/2019 12:54 PM] ®Binta Umar Abbale: Wata zuciyar tace ki kirashi kawai ki gani ai a
wayane

Zuciayrta na dar-dar ta danna numbarshi, sai da kusa tsinkewa sannan ya daga, tare da yin
sallama


Maryam ta sauke ajiyar zuciya jin muryarshi nan da nan jikinta ya soma rawa sai tayi shiru
tamkar ruwa ya cinyeta


"Hello"
Nasir yafada daga bangaranshi,shiru ba'ayi magana ba sai faman ajiyar zuciya yake ji



Number wayar ya duba sabuwa domin ba'ataba kiranshi da ita ba



Kashewa yayi kawai yana kokarin ajewa wani kiran ya kara shigowa


Aje ta yayi kawai har ta katse, wani kiran ya kara shigowa a karo na uku


Sai da takusa tsinkewa ya dauka, ranshi a bace yace" da wa nake magana ne"?



Maryam ta sauke numfashi tana sauke ajiyar zuciya tace" Nice"



"Kewa"?
Yafada kai tsaye domin kwata-kwata bai dauki muryar ta ba



Shiru tayi tana inda-inda

"Mtsssss"
Yana kokarin kashe wayar


Tayi sauri tace"Maryam ce"


Yanzu ya fahimci wacece

Mamaki yakeyi a'ina yarinyar nan tasamu numbarsa


"Wacece Maryam"
Yafada yana ya mutse fuska


Shiru tayi


"Ok zan kashe waya tunda babu abinda zakice"

"Dama dazu naje anyi min intarvio kamar yadda kafada, to shine nake naiman alfarma Sofia
tace Lallai sai dai in tambayeka"
Maryam tafada batare da tayi masa bayanin wacece ita



Tsaki yaja yace"wai wace banza ce take min magana yaya ina tanbayarki wacece ke kina min
maganar banza ko an gayamiki bani da abin yi ne"



"Maryam ce uncle"
Tafada tana jin mugun bacin rai


"Ok Maryam Ya'u maigadi"
Yafada cikin izgili



Itama cikin izgili tace "eh ita ce"
Sabida tasan yayi hakane domin ya bata mata rai

''Okey Maryam wace irin alfarma ce kike nai ma"?

Yafada yana sakin murmushi Lallai yarinyar bata da kunya gaskiya wato yana fada tana fada
lallai wuyanta ya isa yanka.
Shiyasa yakeso yasan wace irin alfarma ce wannan
[06/06, 01:52] +234 808 996 5176: [05/06/2019 4:28 PM] ®Binta Umar Abbale: *YARO DA
KUDI*
*67*

Cikin nutsuwa Maryam tace"dazu munyi magana da Dr Sofia cewar zan fara aiki ranar Monday,
sai na nemi alfarmar cewar inaso abari zuwa litinin ta sama, sabida a cikin wannan satin zanyi
aure shine tace sai na nemi izini daga gareka"
Shiru yayi yana sauraron muryarta jikinshi yayi bala'in sanyi muryata ta kashe masa jiki sosai,
da kyar yayi gyaran murya yace" duk abinda Dr Sofia tafada miki hakane in kina bukatar yin aiki
a wannan hospital din zaki bi doka ni babu ruwana da wani ranar auranki, sabida haka tilas zaki
fara zuwa aiki ranar da aka bukata,sabida haka zabi ya rage naki, kinsan dai baki fi kowa ba" Yana gama fadin haka ya kashe wayarsa batare da ya saurari abinda zata ce ba



Maryam tayi sakato da waya a hannu tana mamakin wannan Abu kwata-kwata tarasa tunanin
da zatayi dole zata sami Momy da maganar kuma zata fada mata komai





"Wallahi tallahi Abdul indai nice Na haifeka baka isa ka auri yarinyar nan ragowar maza, domin
baza ka bata min zuria ta ba"
Hajiya Rakiya tafada tana nuna Abdul da hannu bakinta sai kumfa yake sabida tsabar masifa




Abdul ya rirrike mata kafafu tamkar zaiyi kuka yace"Hajiya kiyi min rai ki lamunce min in auri
yarinyar nan, wallahi zakiji dadin zama da ita Maryam yarinya ce kintsatstsiya kamila mai
hankali da nutsuwa, dan girman Allah ki yi hakuri ki amince min"
Yakarashe maganar kamar ya fashe da kuka

Hajiya Rakiya ta harzuka a zafafe tace"yanzu Abdul kamarka Dan asali Dan babban gida
karasa wacce zaka aura sai wannan yarinyar to wallahi ashir dinka, yanzu-yanzu muka dawo
ma daga gidansu nida Hajiya Mairo naje naci musu mutumci, duk wani abu da kasan ka kaimu
kabar musu mutsiyata, amma baza mu taba had a jininmu da gurbataccan jini ba"



"Hajiya kin kasa fahimta ta wallahi Maryam yarinya ce mai hankali ki kwantar da hankalin ki Dan
girman Allah ki bari Na aureta"
Yafada kamar zai fashe da kuka




"La'ila ha'illallahu"
Hajiya tafada tana tafa hannu cikin mamaki

Tacigaba da cewa "yanzu kuka zakayi kan wannan "yar iskar yarinyar"


"Ni Rakiya naga takaina maganar jama'ar gari ta tabbata dama an fada yarinyar mayya ce, oh ni
Rakiya"
Tafada cikin mamaki




Shiru Abdul yayi kanshi a kasa sai kukan zuci yake ganin yadda Hajiyarshi take kokarin tara
masa mutane



Suna cikin wannan halin Alh Alhassan ya shigo, cikin sallama


Ya bisu da kallo kawai yana mamaki Rakiya ganin yadda ta dora kafa daya kan daya ko amsa
masa sallama ba tayi ba


Abdul ya amsa yana masa sannu da zuwa

[05/06/2019 4:55 PM] ®Binta Umar Abbale: Ko zams bai yi ba ya kalli Abdul din dake gurfane
gaban hajiyar yace"mai yake faruwa ne ? Naganku kamar cikin wani hali"




Hajiya tace" babu abinda yake faruwa sai alkairi ina fada masa ne kawai a matsayina na uwarsa
ban amince ya auri tsintacciyar mage ba"



Wani kallo Alh Hassan yayi mata yace"to sai ki hana ai Allah ya kaimu ranar daurin auran"


"Ameen zan hana kuwa sabida ai bakai kadai kake da iko dashi ba"


Girgiza kai yayi kawai ya wuce ciki Abdul ya mike ya bi bayanshi Hajiyar ta bisu da wani kallo
tana tabe baki


Ko da suka hau sama Abdul zubewa yayi kan Sofa yana fidda numfashi sama-sama zuciyarsa
kamar ta yi bindiga Dan bakin ciki


Nan mahaifinshi yace "ka kwantar da hankalinka babu abinda ta isa ta hana sai ikon Allah
[06/06, 19:55] +234 808 996 5176: [06/06/2019 10:46 AM] ®Binta Umar Abbale: *YARO DA
KUDI*
*108*

Abdul ya sauke ajiyar zuciya yana kallon mahaifin nashi yace"wallahi alhaji ban San abinda
yake damun hajiyata ba kwata-kwata takasa fahimtar abinda nakeso in fahimtar da ita a kan
lamarin"

"Karkadamu da duk rikicin da zatazo maka dashi ka rabu da ita kawai tayi tagama aure da tilas
a daurashi kai da Maryam din, sai dai in kaine kabani kunya"


"Allah ya shigemana gaba"
Abdul yafada yana kokarin mikewa domin tafiya, nan sukayi sallama ko da ya sauko kasa hajia
Rakiya tashi daga gurin sabida haka da sauri ya fice daga gidan domin bayaso ta kara ganinshi.

A daran yaje gurin Maryam yana bata hakuri kan wulakacin da hajiyarshi tazo tayi musu



Cikin mamaki Maryam take kallonsa tace"wallahi in banda kafada min yanzu Sam ban San
abinda yake faruwa ba, amma don Allah ka kwantar da hankalinka in har ni rabonka ce to babu
mahalukin da ya isa ya hanamu auran, shiyasa nakeso ka tsayar da ranka guri daya"
Haka dai Maryam tayi ta tattashin sa da kalamai masu sanyi kan kace kwabo zuciyar Abdul tayi
sanyi sai hira suke cikin nishadi




To a wannan lokacin ma Nasir na can tare da Mubina ta rikeshi duk ta takura masa tahanashi
tafiya gida duk ta cikashi da kissarta da kisisina


Tana zaune kusa dashi duk ta dabaibayeshi jikinta a nanike da nashi sai hira take masa
gashi tana sanye da wasu mutsiyatan eingilsh waer wanda ya fito mata da dukkanin halitar
jikinta mussaman kirjinta



Shikam ji yakeyi Duk ta takura masa wallahi jikinshi yayi nauyi sosai Duk abinda take cewa
baya ji sabuda ba wannan ne a gabanshi ba wata muguwar sha'awace ta ke damunshi ya rasa
yadda zaiyi sai faman lumshe ido yakeyi



Lokaci kankani Mubina ta fahimci halin da ya shiga sai ta kara matsa kusa dashi gami da rike
hannushi guda ta rintse a nata tana sakin ajiyar zuciya tace"mySugar boy ya akai ne wai na lura
duk kayi sanyi wallahi, ka kwantar da hankalinka zan jiyar da kai dadi sosai da sosai ni dai
abinda nakeso daga gareka ka so ni kamar yadda nake sonka"




Nasir ya bude lumsassun idansa Wanda suka kada sukayi jajazir ta sauke su a kanta
maganarshi a sarke yace" ki gwada min irin son da kike min yanzu domin in tabbatar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login