Showing 12001 words to 15000 words out of 97338 words

Chapter 5 - YARO DA KUDI Book Complete by Binta Umar Abbale .pdf

10 Jul 2025

4308

kadawo ko ka kirani wai mai yasa ba kadamu dani ba kamar yadda na damu da kai"?


Yace ki huta kawai baby yaya ma za'ayi na ce ban damu dake ba kece ni nine ke mun Riga
mun zama daya karki damu gani nan zuwa gareki dafatan kin yi min tana di mai kyau,


Tane de tana de masu kyau nayi maka babyna sai kazo zaka tadda, tafada tana gyara kwanciya
kan wani katon bed Wanda yasha shinfidu na Alfarma Cikin wani rantsetsen hotel Wanda ya
Amsa sunansa ,wata irin bukatar da Namiji ce take bijiro mata mussaman yanzu da tayi waya
da Namijin da yafi kowa ne Namiji gamsar da ita wato Nasir,

Shima Nasir din Ana sa 6angaran jarabarshi ce ta motsa sakamakon jin muryar baby nan da
nan ya kara gudun motar har suka isa kata faran Hotel din da suke she a yarsu

Tu kafin suka rasa shiga "yan matansu su dinga kawo musu runguma Ana kacamewa ,tuni su
Anwar da Abbas kowa ya kama tasa suka fara sheqe a
yarsu

Shiko Nasir kai tsaye wani bene ya nufa Cikin yanayin tafiyarsu ta nigogi A nayi A na hadawa
da gudu ,domin yasan babynshi na can na jiranshi ,kai tsaye dakin da yake biyan maqudan kudi
ya nufa gami da kwankwasawa da key dinshi ,yana bin waqar Mutumunshi Marcal Jackson da
ke fita ta cikin eirpic din dake kunnenshi,

Baby na bude wa ta rungumeshi tana bashi kiss a kumatun shi, A taikace dai tunda nan bakin
kofar suka fara shashancinsu



******

Maryam ta kalli Mahaifinta cikin tausayawa tace gaskiya baba kunsha wahalar rayuwa sai naji
ina son ganin kakata dama kace wai kamarmu daya ko?



Dariya Malam Ya'u yayi kadan yace tabbas kuna mutukar kama da Mahaifiyarmu tamkar an
tsaga kara duk wannan idon naki ta fiki zan iya cewa ma ita kika gado gurin sanyi Hali


A jiyar zuciya tayi tace Allah ya jiqansu da Rahama ya karbi shahadarsu


Ameen Malam Yau yace ya ci gaba da tambayarta , Abinda yafito daga ita bakin get din ?

Tace Maganar Littafan da zamu siya ne to Na lura masu tsada ne,shine Mom' tace tana da
wasu daga ciki zata duba min sauran ko sai in duba ko a cikin skull ne ba'za a rasa ba


Cikin jin dadi Ya'u yayi ta shiwa Mom' Albarka da fatan gamawa lafiya


Yace Maryam ina mutukar ki zama cikkakiyar likita domin ki tai maki kasarki da Al'umar
musulmi"


Tace wallahi nima buri na kenan Baba"

*✍,,,,,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176:
*YARO DA KUDI*



*✍WRITTEN BY*
*_[Binta Umar*]
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~


~*MRS AHAMD GWADABE*~



*ZAMANI WRITTE'S ASSOCIATION*




*26*


~*DEDIGATED:TO MY FAN'S*~



YAce in sha Allahu Allah zai cika min burina a kanki Maryama


Dariya tayi gami da mikewa tace Amin baba wai yau ina Dan tsoho ne ban ganshi ba?


Yana murmushi yace yau bai fito ba dama rigima ce irin tashi ae dama Alhaji ya hanashi zama


Dariya tayi ta na tafiya tace ae gwara haka naji dadi wallahi ya Ada na tsufanshi zan shiga
bangaransu in nadawo daga isilamiyya tafa da tana tafiya,


Shima Ya'u bayan wuce warta radio nshi ya kunna ya makale ta a kunne ya fice da ga gidan,ya
samu security da ke zaune a waje ya zauna kan bainci kusa dasu tun lokacin da Baban gida ya

daina fitowa bakin get yake fita gurinsu domin debe kewa




Biyu shaura Maryam tafito tsaf da ita cikin Hijab har kasa ta rufe fuskarta da niqaf baka ganin
komai a jikinta sai kwayar idonta da yatsunta kafar ta sanye da safa kafadarta jakar makarantar
ce rataye hannuta carbi ne mai lambobi Cikin Nutsuwa take tafiya su Nafi'u biye a bayanta cikin
Uniporm irin na jikinta Riga da wando hade da hula sai tambarin makaranta manne a jikin
rigar(bajo) wata sharrariyar Makaranta ce ta "yan A halin sunna anan suke zuwa (imamu
musilum sunanta ) Alh huseen ya saka su yake biyan kudin term gaskiya makaranta A kwai
karatu komai daqiqanci yaro sai kwakwalwar ta bude sosai Ake karatu


Maryam tana daga sahun farko cikin dalibai masu hazaqa A makaranta dalili kenan da suka
bata mukami a makarantar


Suna kokarin fita motar Mom tana kokarin shigowa gidan ta dawo daga gurin Aiki



*✍,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176:
*YARO DA KUDI*



*✍WRITTEN BY*
~*Binta Umar*~
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~


~*DEDIGATED TO:MY FAN'S*~


*27*


Cikin nutsuwa Maryam ta tsaya har motar Momy ta shigo cikin gidan


Cikin sakin Fuska mom din tafito daga motar hankalinta kan yaran tace Maryama 'za'a tafi

kenan Maryam sarkin makaranta


Sunkuyar da kai maryam tayi cikin jin kunya tace e wallahi Momy kin dawo lafiya ya Aiki?


Lafiya lau maryam Aiki Alhmdullih mom din tace ,

Tace idan kun dawo ki shigo wurina zan sanya ki wani Aiki kinji ko



Ta ahikkeanan mom sai mundawo din Maryam tafada lokacin da take kokarin tafiya


Ita ma Mom din kai tsaye part dinsu ta nufa ciki n gajiya ,tana shiga farlour taci karo da mai
Aikinta Baito ,taga komai tana kokarin tafiya


Mom din tace A'a Baito kin gama ne naga kina kokarin Fita?


E Hajiya na kammala komai Sai shashen Nasir da kika ce zan gyara masa yanzu naga ma
Ashe babu Dan mukulli gurin


Tabbas kuwa shaf na manta lokacin da zan fita ban baki key din ba, Yanzu kin gyara Masa
dakinshi nan ko kuwa?



Cikin Ladabi Baito tace A'a Hajiya shima babu Dan mukulli wallahi dakin A kulle yake



A jiyar zuciya Mom ta sauke tace wallahi duk na Manta ina sauri in fita kar in makara yasa ban
bar miki ba


Yanzu dai maza zo ki kar6i key din kije ki gyara masa wancan din


Na San wancan part din nashi yanzu a hargitse yake dole in ya dawo nan zai sauka cewa zai yi

can a lalace yake


Da sauri Baito ta karbi key din domin Aywatar da Abinda A ka Umarceta dashi



Kai tsaye Mom din sama ta hau Dan duk taga ji Wanka take son yi



To ko da Maryam tadawo daga Makaranta ko kallon bangaransu bata yi ba Jakarta ta mikawa
Nafi'u tace ya tafi da ita yacewa Auntynsu tana bangaran Mom zata yi mata wani Aiki
Cikin Ladabi yaron ya kar6a domin suna mutukar girmamata A matsayinta na yayarsu,


Ko da tashiga bangaran Mom din babu kowa A farlour din sai TV tana faman yi ita kadai sai ta
zauna cikin kujera tace qila Mom din tana sama da Alama bata Dade da tashi daga gurin ba
ganin glass din ta kan kujera da wasu littatafai da Alama dubawa takeyi tatashi daga gurin



Bata gama tunanin ba Mom din ta sauko Cikin Kwalliya shar da'ita gaskya Momy "yar kwalliya
ce ba Wanda zai ce ta haifi Nasir


Dariya tayi tana zama cikin kujera idonta kan Maryam tace "yan Makaranta Andawo kenan ,dadi
na dake Maryam ba kya manta Alkawari ,Murmushi Maryam tayi cikin Sanyi Muryar ta tace yaya
za'ayi in manta da Alkawarin Momy na"


Farin ciki ne ya lullube Mom din jin Abinda Maryam tafada ita dai Allah ya sanya mata kaunar
yarinyar a cikin zuciyarta nutsuwar ta tana burgeta



Tace tabbas haka ne daughter na ,Yanzu Abinda nake so dake Shine Aiki nake so na saki
nasan ki da Nutsuwa Part din Nasir zaki je ki gyara masa ,nasan yanzu yayi kaca kaca
kasancewar yau Abokannanshi sun cika tabbas in yadawo ya tadda gurin haka A kwai rigima
duk da cewar su ka lalata gurin
Duk wani Abin da kika Sani ba mai Amfani bane ki fito dashi nasan shi da tara shirgi tamkar
mace

Gabanta ne ya fadi Jin Abinda Mom take cewa wai taje ta gyarawa wancan lalataccan dakinshi
ita ko A lahira bata fata Allah ya hadata da Nasir Asabili da irin tsanarta da yayi shiyasa ita ma
takeyin kaffa kaffa dashi da Al'amuranshi'. Bata kaunar Abinda zai hada ta dashi daidai da
kwayar zarra ita har manta kammaninsa take ,Sabida yadda baya kaunar ya kalli Fuskarta ita
ma ba ta kaunar ta kalli tashi' sai dazu da'a ka samu mistek a ba kin get suka hada ido bai fi ba
sakon daya ba nan ta kare masa kallo taga yadda yayi wani irin girma tamkar Wanda a ke
Hurawa ya wani tara power tamkar Dan dambe


Jiki a sanyaye ta ce to Mom babu komai ae duk Abinda kika umar ceni dashi Anyi "


Yawwa Diyar Albarka Allah yaba ki Miji Nagari kinji ko Dan Allah ki dinga hakuri da Halin Nasir
kinji ko


Dariya Maryam tayi kadan ta na Mikewa gami da karbar key din da Mom din take bata ,tace
haba dai Mom ae Auncle baya Laifi Wallahi babu Abinda yake yi min yanzu Lafiya Lou muke
gaisawa"




*✍,,,,,,,,*

*YARO DA KUDI*




*✍WRITTEN BY*
~*Binta Umar*~
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~




*28*

To masha Allah Mom tace dama ae ni haka nakeso duk da nasan ba laifin ki bane dama nashi
ne.


Bata ce komai ba ta karbi key din kanta a qasa ta kama hanyar fita daga farlour n Nom tace kiyi
sauri ki gama mybe yanzu ki kanshi domin Lokacin shigowar ne yanzu mussaman yafita tun
safe nasan dole zai dawo ko Dan yin Wanka ,sannan


Cikin nutsuwa tace in sha Allahu zan yi sauri Momy ,

Yawwa Allah yayi miki Albarka Maryam


Amin tace ta kama hanyar fita daga Farlour nan



To ko da Maryam ta bude shashin Uncle din Abin yayi mugun bata mamaki ganin yadda ko ina
yake a hargitse babu gyara A fili tace gayu an sanku ba'a San makwancinku ba ta6! Yanzu shi
duk gayunshi dakinshin haka yake lallai


Bata kara tsinkewa da Abin ba ma sai da ta shiga bedroom dinshi taga kaca kaca komai a
hautsine kayanshi barbaje kan bed dinshi wasu a qasa wasu a kan kujera takalma a haushine
duk da gurin ajiyarsu suke mirrow dinshi kaca kaca turarurruka ne masu Dan karan tsada a
zube a gurin gami da mayuka sun fi kala a shirin wasu har sun fado kasa,


Toilet din tabude ta shiga ,Wai Abin sai a hankali da'alama tunda ya tafi Momy ba sosai take
sawa a gyara dakin ba domin bacin da yayi,, yayi yawa gajerun wando nane sunfi kala goma
gasu Nan a zube cikin Abin Tara wanki da'Alama kullum sai ya balle sabo ganin ledodinsu a
gurin ,


Nan da Nan ta Tara ruwa tafara Aikin toilet din tsaf ta'hada kayan wanki dasuke gurin ,kananun
kayan kuwa ta zuba su cikin ijin wanki ta kunna shi ,sannan ta ciga da Aikinta ,duk wasu
tarkacan su gwangwanin turarurrukan Wanka gami da kwalayen sabulai da sauransu sai da
takwashe tsaf cikin wani katon duzbin' tafito dashi can harabar gidan,

Ta koma ta matse kayan da ta zuba cikin Abin wanki ta shanyasu tsaff jikin hangar dake manne
a toilet din ,takashe injin,gami da qara wanke toilet din tas sai da ta tabbatar da yayi mata yadda
take so sannan tafito tafara Aikin bedroom din cikin Nutsuwar ta
Hijab din jikinta ta cire ganin yana hana ya Aiki kafin ta Ankara tafara jin kiran sallah magariba
Cikin sauri ta karasa shimfida bed shirt din ta jera fililon kan tsaff ta karasa kan Mirrow din
tafara gyara ka yayyakin dake Kai tsaf ta jere su gwanin sha'awa ta share dakin Tass tafitar da
duk wani Abu Mara muhimanci gurin takalmanshi ma tsaff ta gyara masa dakin sai fitar da wani
irin qamshi yake mai dadi ,Cikin sauri tafito farlaur din hannunta riqe da wata katuwar Leda da
ta zuba tarkacan da ta sharo a dakin ,shaf ta manta da hijab din ta a dakin sabida yadda take
sauri kar ta rasa Sallahr magari ba Dan gaskiya maryam bata qara'i Lokacin sallah nayi take
gabatar da ita Allah ya huwace mata wannan,
*Allah kasamu a danshinta*


Turus tayi gabanta yana wani mugun duka ,ganin su da tayi a zaune su hudu da Alama
shigowarsu kenan Dan ko Alama bataji shigowarsu ba,Nasir ya na kokarin bude dakin suka
buga karo,da'ita da sauri ya dago kai hannunshi dafe da goshin Cikin Mamaki yaga Maryam
tsaye ta zuba masa idanunta Wanda ya tsana a rayuwarshi,

Da mugun sauri ya koma da baya yana sakin ajiyar zuciya domin ya zata mafarki yakeyi Wanda
ya sabayi nata duk daran duniya,yafara nunata da hannu bakinshi na rawa yaga za furta ko
kalma daya,


Ganin Abinda yakeyi yasa tace Auncle nice Maryam fa Momy CE tace in zo in gyara maka
shashinka yanzu na gyara maka ciki nan nakeso in gyara a nutse take maganar,



Anwar!! Anwar!! Ya kwala masa kira Cikin mugun bacin rai!!



Da sauri Anwar ya karaso gurin ,yace kai A boy wannan kira haka kaifa dadi na dakai a kwai
takurawa wallah.... Kafin ya karasa idonshi yayi tozali da Maryam tsaye jikin kofar dakin nasir
kanta a sunkuye tana wasa da hannuta ,bata son kallon Nasir ganin irin wulakantancan kallon
da yakeyi mata, Gashi babu hijab a jikinta a takure ta ke jinta,sai maqe jikinta takeyi jikin kofar,

Wani murmushi Anwar ya saki yana Sosa Kanshi sai wani kallon kurrula yakewa Maryam
tamkar ya lasheta


Tsaki Nasir yaja ,yace ga tsuntsu daga sama ga tanan dama kana nemanta kaga ba sai kasha
wahala ba yafada tana yi mata wani Dan iskan kallon raini ,cikin wata muguwar tsawa gami da
kyara yace kauce min anan Fockyou mother fourkar!! yafada yana wani tsale tamkar zai kai
mata duka,da sauri Maryam ta kauce ta bashi hanya jikinta yana kyarma ,ya zo ya wuce yana
wani ya mutse fuska tamkar yaga kashi ,ya kakalo yawo ya taufa mata ajiki ya shige dakin gami
da banko kofa,



Jikin kofar ta makale tana takure jikinta ganin yadda Anwar ya ke kusantar ta yana kokarin
Rungumeta,



*✍,,,,,,,*

*YARO DA KUDI*




*✍WRITTEN BY*
~*Binta umar*~
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~


~*MRS AHAMAD GWADABE*~



~*DEDIGATED TO: MY FAN'S*~



*29*

Ya karaso daf da ita yana mata wani kallo irin nasu na "yan duniya sai lasar baki yake yi tamkar
wani tsuhon maye,



Hannunta ya kama ya riqe cikin nashi yace baby kin hadu fa wallahi babu karya ina son ki kina
so na kema? Yafada yana kanne mata ido daya,

Kauda kan ta tariqa yai ganin fuskarsa dab da tata ,tayi shiru bata ce komai kokarin ta kawai
yadda zata gudu daga hannun waddanan Azzaliman,



Sai yafara hade ta da jikin kofar dakin Nasir din da take makale ya sanya hannuwanshi duk
biyun yana lalubarta, Bige hannun tayi tana kokarin fashewa da kuka,ya kara mai da hannunshi
jikinta a karo na biyu



Sai tafashe da kuka cikin kuka" tace Uncle ka fito ka tai make ni zai keta min haddi ni back"yar
iska bace"



Kafin ta rufe bakinta suka fadi rigib! Ita da Anwar din sakamakon bude kofar da Nasir yayi babu
zato ,



Tana kan ruwan cikin Anwar din tana kokarin tashi daga kansa yayi da shi kuma ya sanya duk
hannuwanshi biyun ya ruqunqume ta kam!




Tamkar wani Dan dambe haka Nasir yayi kansu a hautsi ne ya daki kafar Anwar da wani
mitsayacin takalmi mai ta yoyi da yasanya a kafarshi yanzu domin Wanka ya sakeyi gami da
sake wani dressing din domin sake fita,



Ya San ya hannusa guda ya dauke Maryam daga kan Anwar din yana zaginta da turanci ya
fidda hannu ya dinga gaura mata tafi tamkar Wanda Allah ya Aiko shi,

A kasalance Anwar ya mike yana kokarin kwatar maryam daga Hanunsa, Ya kai masa wani
kutofo,yayi taga taga zai fadi ya tsaya da kafaunsa



Da sauri Abbas da Abdul latif wadanda kecan falo suka karasa gurin domin hayaniyar da sukaji
kadan daga can bedroom din Nasir Dan a zatonsu ma ko fada ne ya hautsine a tsakaninsu su
biyun.
Ya kara daga hannunsa zai kara kai mata mari Abdul latif ya riqe hannun yana masa wani irin
kallo,

Bai ce komai ba ya mai da idonshi kan Maryam dake takure idon ta na zubar da hawaye,


Fizge hannusa yayi yace da Allah malam sakar min hannu wannan "yar iskar yarinyar ni zata
nuna wa iskanci Dan Ubanta a dakina za ta kwanta a jikin wannan Dan iskan yafada yana nuna
Anwar dake zaune da jiki a mace domin ya Riga yagama kwadaituwa da yarinyar,


Cikin mamaki Abdul ya maida idonshi kan maryam a karo na biyu ,yace" Maryam mai yakawo
ki dakin nan ina kuma hijab din ki?



Cikin kuka tace Momy ce tace nazo na sharewa Ancle dakinshi nayi masa gyaragare wallahi,


Ajiyar zuciya ya sauke yace "zo ki wuce ki tafi kin ji ko" dakin Nasir din tayi niyar komawa domin
dauko hijab din ta,


A zabure! Yayi kan ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login