Showing 87001 words to 90000 words out of 97338 words
Chapter 30 - YARO DA KUDI Book Complete by Binta Umar Abbale .pdf
ita,
inaso Ku zauna da juna tamkar "yan uwan juna, nasan Maryam yarinya ce Mara hayaniya in
kika rike girmanki da kambunki na uwar gida zakiji dadin zama da ita"
"Ke kuma Maryam ki dauki Mubina matsayin "yar uwarki kada kiyi kuskure ta yi miki gyara kiyi
mata rashin kunya duk da nasan ba halinki bane yi nayi bari na bari kinga Mubina ta girme ki
nesa ba kusa ba , da shi kanshi Wanda ya ajeku, sabida haka ki bata girmanta, Ku zauna lafiya
don Allah in kukayi haka kungama burgeni sabida zaku kwantar da hankalin gudan jinana wato
Nasir gashinan na damka muka amanarsa Ku kulamin dashi"
"Momy duk abinda kikice naji insha'Allah zanyi kokarin bin maganarki"
Maryam tafada kanta a sunkuye
Mubina ko sai da tagama yangarta sannan tana tabe baki tace"Momy duk naji abinda kikace ni
mutukar mutum bai shiga hurumina ba to babu ruwana dashi sannan Momy ki jawa Nasir kunne
bana son rainin hankali mutukar yana son zaman lafiya a gidanshi to ya rika bani girmana"
Cikin mamaki Momy tace"ya baki girma ko ki bashi girma, ai yanzu sai dai ke ki bashi girma
tunda a karkashinsa kike kuma duk inda namiji yake komai kankantarshi to babbane ko dako ka
girmeshi, in na fahimci abinda kikeso kice kinaso kice min kinaso Nasir ya mutun taki ko a
matsayinki na wacce ta darashi shekaru [12/06, 14:48] +234 808 996 5176: [11/06/2019 10:31 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA
KUDI*
*116*
shiru tayi kawai bata kara tankawa Momyn ba, amma ta kudurta a ranta ba zata zauna tana ji
tana gani Nasir yana rai na mata hankali dole zata zage ta kwaci "yan cinta a matsayinta na
babbar yarinya mai aji da wayewa
Momy ta cigaba da yi musu nasiha mai ratsa jiki daga bisani ta ce su maida Mubina dakinta,
itama Maryam din nata part din zata mikata
Haka dai suka mike duk jikinsu babu kwari danginsu Mubina ganin babu fuska gurin Momy
Suna fita harabar gidan Momy takara kiran wayarshi a karo na uku tana mamakin dalilin da ya
hanashi daukar wayarta
Sai da takusa tsinkewa sannan ya daga gami da yin sallama
Momy ta sauke ajiyar zuciya tace"Myson kai ko ina ka buyu tuntuni ina Kiran waya shiru kaqi
dagawa"
Numfashi ya sauke yace"Afuwa Momyna wallahi miting muka shiga shiyasa kika ji ni shiru
amma gani kan hanya"
"Aa mukan baza mu tsaya jiran isowarka ba Wallahi tun dazu muna waje tsaye da yarinyar nan
kabi ka kulle duk part din, ko ina kakeso mu ajeta oho maka"
Ganin yadda Momynshi ta harzuqa da yawa yasa yace"sorry Momah nawa part din a bude yake
Ku ajeta a can dazu mantawa nayi lokacin da nashigo ban baki key din part din nata ba wallahi
sai da naje gurin Mubina sannan nagani, lokacin kuma na makara mutane na ta jirana"
Momy ranta yayi fati ganin yadda ya karbi abun tace"ai ya huce Myson amma da rai na ya baci
wallahi"
Dariya yayi kawai yace" Momy Allah ya huci zuciyarki"
"Ai na hakura"tafada cikin farin ciki, ta cigaba da cewa" kace part dinka a bude yake ko"?
"E akwai key a jikin kofar da manta ban cire ba, amma bedroom dina a rufe yake"
"Ok babu Matsala my son zamu ajeta nan amma don Allah ka dawo gida da wuri"
"Insha Allahu Momyna"
Momy ta kashe wayar tana kallonsu Ya Rabi tace"kuyi haukri dan Allah ni nasan dama akwai
abinda ya tsareshi, yanzu zamu ajeta s part dinshi kafin yadawo ya bude mata nata"
"Haba Hajiya ai babu komai Maryam matar Nasir ce yana da iko da ita, mu duk inda zai ajeta
bamu da horomi da zamu hanashi burinmu kawai yarinyarmu ta zauna lafiya gidan Mijinta"
Hajiya Aishatu tafada tana gyarawa Maryam din lulllubin mayafinta.
[11/06/2019 10:54 PM] Binta Umar Abbale: Kai tsaye part din Nasir suka nufa da Maryam,
Momy ce a kan gaba, duk wannan turka turka dake faruwa Maryam naji shiru kawai tayi sabida
tasan sabida ya tozarta ta yayi mata haka zai ce wai ya manta da key tasan rashin mutumci ne
kawai, yasa ya barta a waje tsawon a wa guda a matsayinta na amarya
Wani irin sanyi-sanyi da dadin kamshi ne ya ziyarci lokacin da Momyn tabude falo nan Nasir
kafafunsu suka lume cikin wani haddadan kafet Wanda ni kaina ban taba ganin irinshi ba ,
komai na falon Milk ne hatta da kujerun da suke kewaye a falon kayan kawa da more rayuwa
babu abinda babu ko ina ka kalla haske da walwali ne yake tashi
Momy ta zaunar da Maryam a kujera sannan ta zauna kusa da ita gami da dafa kafadarta
Maryam kuwa gabanta ne yake dukan uku-uku domin tunda aka fara lamarin bata tabajin
fargaba da tashin hankali ba kamar na yanzu, innalilahi kawai take maimaitawa
Momy tace"ki kwantar da hankalinki Dota ki zauna nan kafin yadawo ya bude miki naki gurin ina
fatan dukkanin nasihar da nayi miki kin riketa"
Daga kai tayi kawai tana kokarin danne kukan da yakeso ya kufce mata
Momy ta mike tsaye suma suka mike da nufin tafiya Yaya Rabi tace"zamu tafi Allah ya Baku
zaman lafiya"
Maryam ta fashe da kuka ta sauko daga kan kujerar ta riqe kafafun Ya Rabi da kyau tana kuka
Da kyar Momy ta raba kafar da hannunta suka fice suka barta dur kushe a gurin tana kuka
tamkar wata Mara galihu
[12/06, 14:48] +234 808 996 5176: [12/06/2019 9:33 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*117*
kuka Maryam take sosai na tausayin kanta sabida batasan wace irin rayuwa zatayi da mutumin
da baya kaunarta baya kaunar ya bude ido yayi tozali da ita
Tafi rabin a wa zaune a gurin sannan ta mike ta koma kan kujera ta zauna gami da lullube jikinta
da mayafinta har kafafunta yanzu tsoran falon takeyi duk da cewar ko ina ta kalla haske ne tar
wai
Ashe duk wannan abun dake faruwa a idan Mubina domin ta window din dakinta babu abinda
bata gani ba, harsu Momy suka fito daga part din Nasir din akan idonta, kawayenta kafin su tafi
sai da su gama tunzurata kan taje taci mutumcin Maryam din kafin angon nasu ya dawo ai ita
yafi kamata a kaita part dinsa tunda itace uwargida, sabida haka cikin sauri tayi Wanka ta
kimtsa cikin wasu "yan iskan kayan bacci tafito daga part din nata kai tsaye part din Nasir ya ta
nufa
Maryam na qudun dune cikin kujera takasayin kwakwkwaran motsi sabida tsabar tsoran da
takeji sai taji ana kokarin bude kofar dakin
Gabanta ya rinka faduwa duk a zatonta Nasir ne , cikin zuciyarta tace"ko da wane wulakanci ya
shigo min"
Kawai sai taga inuwar mutum a tsaye a kanta
A furgice ta mike zaune tana kallon Mubina cikin tsananin tsoro da faduwar gaba
Mubina tayi mata wani dan iskan kallo tace"ke "yar gidan fukara'u "yar gidan mai gadi mai dattin
hula to masu gadon mayyata, karuwa mutsiya ciya "yar iska, wato har kin samu filin da zaki
mike kafa ki kwanta kan kujera kina bacci ko"?
Maryam zuciyarta ta dinga bugawa zata iya jurar komai amma banda zagin iyayenta
Ta yunkura zata mike kenan Mubina ta kwashe ta tafadi kasa rigib tace"wato ina miki magana
kin mayar dani "yar iska har yaushe matsayinki ya kai haka"
Cikin zafi zuciya Maryam ta mike ta kai wa Muniba wani ba hagon mari Wanda ya dauke mata
hankali na wucin gadi
Kafin Mubina ta dawo hayyacinta Maryam ta nufi kofar fita da sauri, suka ci karo dashi ya shigo
tayi saurin kaucewa tana kallonshi, shima ita yake kallon Na tsawon minti biyu kana ya mayar
da hankalinshi kan Mubina dake tsaye tsakiyar falo hannunta dafe da kumcita sai numfarfashi
takeyi
Ganin yana kokarin shigewa ciki batare da ya tankawa kowa ba yasa Mubina tarar gabanshi
tana matso kwalla har yanxu hannuta na dafe a kumcinta
Maryam kuwa bude kofar falon tayi tayi ficewarta gwara ta kwana a waje kan ta kwana a
gurinshi domin bata San wace irin musiba ce zata biyo baya ba
[12/06/2019 9:46 AM] Binta Umar Abbale: Cikin kukan kissa Mubina tace"Nasir kaga dalilin da
yasa nace bazan zauna gida daya da matarka ba ko, sabida nasan bata da mutumci yanzu
kamar ni zata tsinkawa Mari daga gaya mata gaskiya"
Kallonta yayi cike da mamaki yace"ke mai ya kawoki nan ina ce Na baku mukuli ko"?
"Yaya baza ka ganni ba dawa a kafara daura maka aure ne"?
Tafada tana tsareshi da ido har da rike qugu
Tsaki yaja yace"ban sani ba shashasha kawai kina girma kina cin kasa"
Ya wuce bedroom dinshi
Tarar gabanshi tayi tace " ni kake zagi kan gaskiyata"?
"Girgiza kai yayi ranshi a bace yace"wallahi kishiga hanlalinki in ba haka ba zan zane miki jiki
kuma in kwana lafiya, aikin banza kawai an kama an kakabamin tsohowa kinzo zaki dameni da
masifa mtssss"
Ya bude kofar dakinshi ya shige gami da banko kofar da karfi!
Zubewa tayi a gurin tana kukan cin mutumcin da Nasir yayi mata ita a rayuwarta ta tsani ace
mata tsohowa shiyasa kullum cikin rage shekaru take a cikin jama'a ita lallai bazata girma ba
Ta dade zaune a gurin tana koke koke daga bisani ta tashi fuhh ta fita daga dakin
Maryam Na ra kube taji alamun bude kofa tayi saurin matsawa daga jikin kofar tana kallon
Mubina tafito fuuuu, ta nufi part din ta, tasan basu kwashe lafiya da Nasir din ba.
[14/06, 13:01] +234 808 996 5176: [12/06/2019 2:01 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*118*
Tsoro ne ya kamata ganin yadda gidan yayi shiru sai haushin karnuka takeji gashi tana jin
tsoran shiga ciki sabida batasan yadda zata kaya tsakaninta dashi ba,a gogon hannuta ta kalla
sha daya dai-dai na dare,qirjinta ya dinga bugawa, da kyar ta lallaba ta bude kofar falon ta
shiga ciki ko ina tar da haske tamkar rana ga tv a kunne, cikin sanda taje ta sami kujera ta lafe
tana zare ido, kwata-kwata bataji motsinsa ba
Bacci ne ya soma fizgarta kadan kadan sai ta tashi a furgice tana bin falon da kallo cikin tsoro
Nasir kuwa yana cikin bedrom dinshi hankalinsa a kwance yana duba desktop dinshi
kwata-kwata ya manta da wata Maryam sai wajan daya shaura ya kammala abinda yakeyi kana
ya je yayi Wanka ya fito yana goge jikinshi, daga shi sai karamin wando ya nufi falo yunwa
yakeji sosai gashi ya manta da kayan zaqinshi a mota dole sai ya fita ya dauko
Har ya bude kofa zai fita jikinshi ya bashi ana kallonshi yana juyowa sukayi ido hudu da
Maryam, yayi saurin kauda kanshi ganin yadda ta dallareshi da mayun idanunta masu kama da
cocilan
Bude kofar yayi yai ficewarsa
Maryam kuwa tashi tayi ta zauna sosai cikin kujerar zuciyar ta tana harbawa sosai yanzu
mutumin nata kwarjini yake mata ,ita kanta tasan yayi jihadi ya taimaketa lokacin da ake shirin
tona mata asari a idan duniya sabida haka zata jure ko wane irin wulakancinsa
Hannunshi rike da wasu manya manyan ledoji masu tambarin wani sto kwata-kwata bai kalli
inda take ba ya nufi dakinshi
Ganin haka yasa ta mike tsaye da sauri tana fuskantarsa tace"uncle nagode sosai da wannan
karamcin naka, ban taba tsammanin haka kake ba, a rayuwata babu mutumin da ya taba tona
min asiri irin Anwar shiyasa kullum cikin addu'ata nake neman sakayya ta gurin Allah,
Yanzu bani da burin da ya wuce in ga mun zauna lafiya dani da kai domin kayi min abinda ba
kowane namiji ne zai iya yi ba"
Wani irin tsuma jikinshi yakeyi tamkar yanzu abin ya faru ita kanta Maryam din tayi da tasanin
fadar maganar sabida yadda taga idanshi yayi jajazir sabida tsabar bacin rai!
Ya kalleta sama da kasa yana girgiza kai yace"wato ni kike fadama Anwar zai tona miki asiri
ko? Lokacin da kika fito daga gidana karfi ya gwada miki, kika shiga motarsa ko kuwa, ni dai
nasan ta karfi najaki, ni zaki rainawa hankali, dama ke kin saba ni kina guduna to zaki fadamin
da me Anwar din ya fini yau din nan ba sai gobe ba" [12/06/2019 9:44 PM] Binta Umar Abbale: Yana gama maganar ya shigewarsa bedroom dinsa a
fusace Maryam ta tayar da hankali maza zama yayi kawai gefan gado yana huci tamkar wani
mayunwacin zaki yafi minti goma a zaune sannan ya bude ledar gabanshi ya fito da wani
hadaddan biscuit mai uban tsada da dadi ya bude firji dake gefan bed din ya ciro madarar
holandia guda ya bude yana sha yana cin biscuit dinshi shi kadai yasan abinda yake damunshi,
sai da ya koshi sannan ya kwashe ledojin daga gabanshi
Kai tsaye falon ya nufa har yanzu yana sanye da da karamin wando
Maryam na takure cikin kujera zuciyarta na kaiwa tana kawowa sabida tsabar fargaba
Kawai ta ganshi tsaye a kanta, sai tayi sauri mike zaune tana zare ido, jikinta sai karkarwa yake
Babu zato taji ta saman kafadarsa yayi hanyar dakinsa da ita
Kokarin sauka takeyi yayi mata rikon tsauri gami damkar ma zaunanta ya matse sosai
Ihu ta kurma tana dukan bayanshi hakan bai sa ya sauke ta ba
Kan bed din ya jefata ya haye kanta dare-dare yana zare mata ido
Maryam duk ta firgice da kyar tace"uncle ka danne min cikina ka dagani kar ka kashe ni"
"Wallahi Maryam bazan daga ki ba yau sai na nuna miki iyakarki daga yau kin bar zuwa min
cikin bacci na"
Tureshi tafara yi tana dukan jikinshi kamar dotse take turewa duk ya sakar mata jikinshi
Hannuwanshi biyu yasa ya damqi breset din ta sai kace Wanda ya kama ballo ya na cudawa
cikin mugunta
Ihu tasa tana doke hannayensa sabida yadda taji wani mugun zafi, tsigar jikinta duk ta mike
sabida rashin sabo wani irin ciwo suke mata, shi kuma bai fasa cudawa ba, da qarfinshi duk
domin ya galabaitar da ita,
Kuka take sosai tana rokanshi ya daina amma yakiya sabida tsananin yadda yake mata ma har
sun fito daga cikin rigar ta dama rigar mai babban wuya ce
Ganin su a waje zahiri ya sashi dimaucewa ya fita daga hayyacinshi kawai ya rungumota a
jikinshi yana zuge mata zif din rigarta ta baya
[14/06, 13:02] +234 808 996 5176: [13/06/2019 3:07 PM] Binta Umar Abbale: [13/06/2019 2:46
PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*119*
Nasir sam baya cikin hayyacinsa kokari yake kawai ya rabata da kayan jikinta ita kuma sai kuka
take cikin tsoro tana tuttureshi ganin yadda ya rikede tamkar mayunwacin zaki
Tas ya cire mata kaya babu abinda yayi saura a jikinta kawai ya tsaya yana bin ilahirin jikinta da
kallo wani mugun bakin ciki da takaici yana turnuko masa tamkar zuciyarsa zatayi bindiga,
yarasa wace irin masifa ce abin ne yake masa gizo tamkar yanzu ya faru
Maryam ta janye bedshirt din dake shimfide a makeken bed din ta kudundune jikinta tana kuka
gami da kare kirjinta ganin shi kadai Nasir ya zubawa ido
Ido jazir yace"kicire wannan abin da kika rufe jikinki, ki gayamin yaya kika ji lokacin da Anwar
yake miki wasa dasu
Qamqame bedshirt din tayi tana kokarin guduwa daga bed din
Ya mayar da ita ya yar gami da fincike bedshirt din da karfi, Maryam tadawo tik sai kace ranar
da uwarta ta haifeta
Can lokon gado ta makure tana zare ido sabida ta tabbatar da cewar Nasir karshe gurin rashin
mutumci dole ta kaskantar da kanta tabashi hakuri
Cikin tsawa yace"Maryam ki fadamin wane irin dadi kikaji lokacin da Anwar yake latsaki a cikin
motarsa, yau sai kin gane kuranki dan ubanki"
Wata Irin dauriya gami da jarumta ce ta zo mata lokaci guda kukan da takeyi ya dauke, idanta
tar a kanshi tace" uncle duk abinda zamuyi muyi iya mu karka kara sako iyayena ciki"
"Maganar Anwar kuma kai kafi kowa Sani naji dadi ko banji ba ba abinda ya dameka bane"
"Ni kika fadama haka"?
Yafada a fusace
Shiru tayi tana kallonshi babu tsoro ko kadan a idanta
Hawa yayi kan bed din a sukwane ya janyo ta gami da ware mata kafafu, ya zuge igiyar
wandonshi, fuskarshi babu digon annuri ko daya yake kokarin mayar da ita cikakkiyar mace
[13/06/2019 3:05 PM] Binta Umar Abbale: Ihu take kurmawa tana dukanshi ko ina amma kamar
dutse take duka sabida yadda ya zage kwanjinshi a kanta yake sasakarta tamkar wanda ya
samu cikakkiyar mace wacce ta dade da sanin da namiji, tun lokacin