Showing 57001 words to 60000 words out of 63190 words
Chapter 20 - MALAMIN BOGI COMPLET BOOK by Ameera Adam.pdf
09025576222
[7/17, 7:31 PM] Mom mashkur & Afrah: í ½í±³í ¼í¿»â€â™‚ï¸ *MALAMIN BOGI*í ½í±³í ¼í¿»â€â™‚ï¸
NA
MAMAN AFRAH
First Class Writer's Asso.
Daga marubuciyar:
Ƙazamin miji
Bonono Rufin ƙofa...
Ruɓaɓɓiyar igiya
Ƴar zaman wanka
Ƙara'in inna delu
Beelal
Ƴan adaidaita sahu
Ungozoma
Jalli joga
Da sauran su.
*09025576222*
BOOK1ï¸âƒ£
PAGE 15
*END OF BOOK 1 LAST FREE PAGE*
*BOOK 2 500 naira pay in to faiza abubakar 9030283375 opay*
IMZEEDVENTURE
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Duniyar kayan kitchen da na yara masu kyau da araha!
Kina neman kayan kitchen masu kyau, luxury da adashe, ko kayan yara masu kyau da tsada ko
gonjo mai kama da sabo?
To shiga group É—in IMZEEDVENTURE!
Za ki sha mamaki! í ¾í´©Muna da:
✅ Adashe na kayan kitchen
✅ Kayan yara sabbi da gonjo
✅ Kayan gyaran gida da na mata masu kyau
Tuntuɓi mu: +234 707 753 2253
í ½í³© DM: WhatsApp
í ½í³¸ IG/Tiktok: @imzeed_ventureÆŠ
*INNA TASALLAH*
Cike da tsoro take kallon sabuwar addar hannun Jummai gabanta yana faÉ—uwa, ta É—auka Sule
jarumin maza ne zai yi iya yainsa don ganin ya dakatar da Jummai daga wannan barazana ta
mummunan aikin da take so ta yi amma sai ta ga har lokacin yana dafe da mararsa yana ciccira
idanu tamkar kwarton da aka kama a É—akin amarya.
Jummai kuwa babu alamar wasa ko kuma yin barazana a kalamanta ko yanayinta kana
ganinta ka san iya gaskiyarta take faÉ—a iya abin da yake cikin ranta ne kuwa alwashin da take ci
babu gudu babu ja da baya.
Inna a zuciyarta ta ce
'Tabbas Æ´an magana sun ce kifin fadama ba ya gasa da kifin kogi, amma wannan mata tana son
kawo min cikas a É—an amarcin da na É—ora rai zan dangwala, tana son shuka min salalan tsiya'
,A fili kuma sai ta ce
"Haba Sule ka yi wani abu mana, kana dai jin abin da take faÉ—a tana neman kawo tsaiko a
lamarin kasancewarmu tare, kuma sanin kanka ne Mai Gari ya kashe wannan maganar, kuma
maganar ta mutu murus"
,Wani yawu Sule ya haÉ—iye ya lura Inna bata san abubuwan da sukw faruwa a duniya ba, shi
da yake ma'abocin sauraren rediyo ne babu abin da bai sani ba saboda yana jin labaran yadda
wasu matan suke yankewa maza mafitsara musamman a kan lamarin kishi, bare Jummai da
haka nan ma tarar aradu da ka ne da ita bata barin ta kwana.
Yana ɗan sakin murmushin yaƙe ya ce
"Haba Tasleey ai kin san Jummai a kan gaskiyarta take, haƙiƙa saniya ba tawa ba ce ke ma
kuma kin sani"
Wani takaici ne ya rufe Jummai jin wai Sule yana kiran Inna da Tasleey wato ta lura maza basu
da gaba basu da baya wato sawun keke ne su, amma in ba haka ba ita yake kiranta Jummai
amma Inna daga tarewa har ya sauya mata Tasallah zuwa Tasleey.
Inna kuma wani haushin Sule ne ya kamata tana ji kamar ta hau shi da duka, yana ji za a mata
sagegeduwar amarcin amma babu wani kataɓus da ya yi, ita ba ma wannan ne tunanin ta ba
yadda maƙociyar yarinyar nan ta bata ƙwaƙwalwar raƙumi ta yi amfani da shi gashi yanzu ana
neman sakawa ta shiga uku.
Inna ta ce
"Ban gane a kan gaskiyarta ba?" Ido ya shiga ƙiftawa Inna yana mata alama da addar hannun
Jummai, ita ma Inna hannunta riƙe da mazaunai ta ce
"To shikenan saboda ta ɗauki adda sai a ƙi faɗar gaskiya, kana ji fa ta ce wai ni za ka bata in
koma ɗakinta, ka taɓa jin wannan ɗanyen aiki ni fa tun da an ɗaura mana aure ni ɗin fa na
zama mallakinka ita kuma tana a matsayin kishiyata ne, yanzu kawai sai in koma É—akin
kishiya?"
Jummai ce jin har suna shawara, kenan suna ja da maganarta hakan ya sanya ta fara taku ta
zo gaban gadon ta zauna ta miƙe ƙafa ranta a ɓace ita kuma adda sai walwali take, wannan
ƙallin da addar take shi yake ruɗawa Sule ciki.
Sule ganin haka ya ce
"Tasleey maganin kar a yi kar a soma... A hargitse Jummai ta katse shi da faÉ—in
"Wane suna ne wannan É—in?"
Da sauri ya gyara da faÉ—in
"Tasallah a bar maganar nan Jummai iya gaskiyarta take faÉ—i"
Inna saroro ta yi tana kallonsa ganin da gaske dai Jummai yake tsoro, duk da ita ma tana
tsoron amma tana so ne ta yi yaƙi ta karɓi ƴancin ta.
Inna ta ce
"Jummai kin san dai na yi jika da ke, ni ba na son tashin tashina, tun da Allah ya yi na auri
mijinki ki É—au dangana, duk ranar da Ibra ya dawo da kuÉ—inki zan sa Sule ya warware igiyar" Kai
Jummai ya É—aga tana wani yatsina ta ce
"Sule ya muke ciki ne? Ka ga yadda na kulle É—aki daga ni sai ku, sannan ga sabuwar adda"
Sule cike da zuga da kambamawa ya ce
"Jummai ikon Allah, Jummai masallacin kura kike ba a ba kare limanci, ƙarfe duka ƙarfe ne
amma a cikin ƙarfe akwai zinare da azurfa" Ya faɗa cike da kirari don ganin ya faranta mata ta
janye batun ta, don shi yana tsoron mutuwa saboda bai shirya tafiya ba, kar a je ta guntule shi
tsakiyar dare ya shiga uku.
Inna jin ta yi sake reshe kama ganye, wato dai amarcin nan ba ciyuwa zai yi ba, sai kawai ta
fashe da kukan takaici" Sule bai lallashe ta ba ko bata baki gudun kar ya yi laifi.
Jummai ta sheƙe da dariya ta ce
"Wato an ga samu an ga rashi, to ai sai ki tashi ki koma É—akin mijinki, wato ni kenan É—akin mijin
ki Jummai" Cewar Jummai tana ƙara bushewa da dariya
Kai Sule ya shiga gyaɗawa kamar ƙadangare, alamar eh, Inna ta kalli Jummai ta kalli sule
wanda zuwa yanzu ya fara motsu-motsu da harhaɗa ƙafafu wanda ba komai ba ne ya haifar da
hakan sai maganin da ya sha ne yake tambayarsa.
Cike da sanyin murya ya ce
"Tasleey au...
Ya dakatar da maganar tunowa da ya yi Jummai ta yi magana É—azu.
Yana sauya akalar maganar ya ce
"Tasallah ki tashi ku je ku kwanta" Wani haushinsa ne ya kama Inna tana ganin saboda tsabar
shi saunan namiji ne kana da amarya amma ka ba mace saboda namijin hotiho ne shi.
Jummai ta miƙe tsaye tana wata hamma, ta je saitin ƙofar ɗakin ta tsaya, ganin Inna bata taso
ba, sai ta saka addae a jikin bango ta karta alamar wasawa ta yi, tsabar ruÉ—ewa a kuÉ—ime Sule
ya miƙe bai san ya aka yi ba sai ganinsa ya yi a gaban Jummai, sai da ya ganshi a gabanta ya
tuna cewa ashe ba shi ne za a tafi da shi ba.
Inna kuma karta addar a bango sai ya sa ta miƙe tsaye har zani yana neman kwancewa ta
gyara, Jummai ce ta ce
"Sule ko har kai za a tafi ne?" Yana wayincewa ya ce
"A haba da girman kujerarki ai da Tasallah ne za ku tafi" Ya faɗa ransa yana ƙuna gabansa
kuma yana faÉ—uwa a lokaci guda, don shi duk abin da za a ce an haÉ—a da rai to tabbas ba ya
son maganar mutuwa.
Inna tana yin yaƙe ta ce
"Eh da ni ce" Dariyar cin nasara Jummai ta saki a ranta tana saka hannu ta buÉ—e sakatar ta
saka Inna a gaba suka nufi É—akinta suna fita Sule ya yi zaman Æ´an bori yana ambatob Lahaula
wala quwwata.
Kai ya dafe da hannu biyu a fili yana faÉ—in
"Kin cuce ni Jummai, sai da na gama ɗora rai zan kwashi garaɓasa kika mini shigar sauri,
yanzu a ce sai da na gama bankar magani abokaina suka gama zuzuta maini amarcin zan
kwashi ganima amma ki zo ki min haka" Ya faÉ—a idanunsa suna masa jawur.
Inna kuwa É—akin Jumman suka shiga, warin fitsarin yaran ne ya ankarar da Inna cewa an
shigo ɗakin ƙazama Jummai, don yaran sun isa su daina fitsarin kwance ma.
Cike da umarni ta nunawa Inna gado, haka Inna ta hau gadon tana jin tsinkon da marar ta take
mata. Amma babu yadda ta iya haka ta hau ta kwanta, tana tuno tsiren amarcin ta da kuma
ruwan ledar da aka kawo mata na amarci. Jummai wuri ta samu ta ajiye addar ta hau gefen
Inna ta kwanta, sai yanzu Jummai ta ji sauƙin zafin ranta da yake mata raɗaɗi tun lokacin da
aka ɗaurawa Inna auren, ga kishi ga rashin saniya, yanzu kuma tun da Inna ta dawo ƙarƙashin
ta sai take ji daidai yake da saniyarta ce a kusa.
Sule a nan tsakar ɗakin ya yada zango, don ko gadon ƙarfen Inna bai samu hawa ba, haka
nan tsire ma bai samu shiga ba saboda yanzu amaryarsa kawai yake buƙata amma babu hali,
don da alama Jummai da gaske take ba za ta bar Inna a É—akinsa ta kwana ba, tun daÉ—ewa yake
jiran dawowar Inna ya É—auka Jumman za ta barta ta zo amma dai har har yanzu shiru, kamar
maye ya ci shirwa ba amo ba labari, tun da dai babu niyya ango ya kwana da wando.
Har dare ya tsala yana nan tsakar ɗakin yana murƙususu, ganin dai abin ba zai masa ba,
tashi ya yi ya lalaɓo ya fito yana sanɗa ya nufi ɗakin Jummai, tun kafin ya ƙaraso yake jin tashin
munsharin Jummai, da na yaran da suke kwance a tsakar ɗakin. Da yake akwai fitilar ƙwai irin
ta mutanen da, an barta a kunne amma kuma an rage hasken.
Inna wacce ita ma baccin ta kasa tana ta juye-juye, a kan idanunta Sule ya shigo É—akin, ai
kuwa ta É—an É—ago kai yake mata zancen kurma da hannu yana tambayarta ina adda, da hannu
ta nuna masa inda ta ga Jummai ta ajiye, lallaɓawa ya yi ya ɗakko ya tura ƙasan gadon, gaban
gadon ya ƙarasa ya juya bayansa Inna da sauri ta tashi ta ɗare bayan Sule ya goya ta, cike da
zumuɗi suka baro ɗakin Jummai ransu fari ƙal.
Ashe tun shigowar Sule Jummai ta falka tana kallonsa munsharin ƙarya take, kawai ta bari ta
ga gudun ruwansa, suna fita ta sakko daga gadon ta É—auki addarta, ta fito ta bi bayansu Sule
yana shiga ɗakin ya garƙama sakata, sai kuwa ga Jummai ta sake dawowa, amma kasancewar
a rufe sai ta kasa shiga, ta window take musu magana tare da cin alwashin muddin Sule ya
kusanci Inna sai ta ɓalla ƙofar ta zo ta musu aika -aika.
Tsabar tsoro sai Sule ya kasa komai, tun da tana tsaye ma Jumman tana kallon su, haka ya
zauna a ƙasa yana kifa wani uban tagumi, don shi ya ga mace a ɓagas yana ganin ya tsinci
dami a kale, babu sadaki babu kuÉ—in aure ko biyar bai kashe ba.
Inna tana zaune ta miƙe ƙafa tana jin kamar ta shaƙe jummai, a haka suka kwana babu
wanda ya runtsa a cikin su.
Da asuba haka Inna ta yi alwala sai da ta ɓata buta guda a wajen tsarki saboda ni'imar da
ƙwaƙwalwar raƙumin nan ta sanya mata a zuciyarta ta ce
'Wannan yarinya Jummai an yi Æ´ar kan uwa, da bata kasa ta tsare ba jiya Allah kaÉ—ai ya san
ganimar da za mu kwasa, amma don asara kalli yadda nake wanke ni'imar a banza tana bin
makwararar banÉ—aki'
Haka ta yi sallah ranta duk ba daÉ—i shi dama tun da ya tafi masallacin ma bata ganshi ba, ita
kuma Jummai sai da ya fita sannan ta bar ƙofar ɗakin, amma Inna a ranta ta ci alwashin yau sai
ta kai ƙara wajen alwalin ta wato Mai Gari.
Haka kowa ya kama sabgar gabansa, Duduwa kishiyar Jummai ce ta yi É—umame ta kaiwa
Inna,, haka yaran Jummai suka tare a É—akin Inna suna ta murna Inna mai kayan miya ta zama
amaryar babansu, haka ta É—auki tsiran nan ta raba musu.
Jummai kuwa wata kaza ta kama aka yanka ta gyara ta dafa, ta juye a kwano ta bayar aka
kaiwa Mai Gari ba tare sa kowa ya san wanda aka kaiwa ba.
Dama ta san a rina wai an saci zanin mahaukaciya ta san dole ta amsa kiran Mai Gari yau, shi
ya sa ta yi riga malam masallaci, ta dafa kaza ta aika masa saboda toshiyar baki da kuma cikar
burinta.
Wajen ƙarfe goma aka aiko kiran Jummai daga fadar Mai Gari, haka ta tarar da Inna da Sule a
can, bayan ta zauna Mai Gari ya kalli Inna ya ce
"Tasallah wai lafiya kike ta tagumi kina cika kina batsewa?" A ƙufule ta ce
"Haba Mai Gari ya kake so in yi to? Ko baka ji a akan abin da muke ƙaran Jummai ba"
Mai Gari ya ce
"Na sani mana"
Inna ta É—ora da faÉ—in
"To wannan ne dai ai ka ji kan maganar, amarcu dai daren jiya bai ciyu ba" Ta faÉ—a tana gallawa
Jummai harara. Amma buÉ—ar bakin Mai Gari sai ya ce
"To ai Jummai ta fiku gaskiya" Sule da Inna suka kalli juna suka kalli Mai Gari, Jummai ta saki
wani murmushi, don ta san tabbas Mai Gari ya ji daÉ—in dahuwar kalwar da ta yi masa wacce ta
sha farin maggi.
Nan ya shiga faÉ—in dole a bi abin da Jummai ta ce har zuwa dawowar Ibra wannan shi ne
adalci. Kowa ya ji ba a kyauta amma amma mai gari in ya tuna dabgen kazar da ya ci da sanyin
safiyar nan sai ya ji ba zai iya musawa Jummai ba
An yanke hukunci a kan Inna ta zauna a É—akin Jummai takaici kamar ya kashe Sule, Inna
kuwa ba a magana, haka aka tashi daga fada kowa yana jimami ban da Jummai da ta san
amasar tambayar.
Tsawon kwana biyar Inna tana kwana a É—akin Jummai, saboda yanzu an kasa kwana ma
tsakanin Duduwa da Jummai amma ban da Inna Tasallah. Yau da ya kama alhamis tun da
yamma Jummai take gyare gyare sannan kuma Inna tana lura da magungunan mata da take
sha, sai dai kuma ta san yau bakin Duduwa ne ba na Jummai ba.
Abin da ya ba Inna mamaki yau yaran ba a É—akin za su kwana ba, tun da wurin ta musu
shimfiÉ—a a wani É—aki da ake ajiye tarkace ta gyara musu tas.
Tsakanin Inna da Sule sai gani daga nesa Jummai ta kasa ta tsare duk da Inna ta ci wani
alwashi da zai rusa duk wani shirin Jummai, saboda tana ta ayyana yadda za ta zamewa
Jummai ƙadangaren bakin tulu.
Haka ta ga an gyara É—akin, gadon ta hau ta kwanta, ita ma Jummai ta hau. Tsakiyar dare
Inna tana bacci sai ta ji an dafa mata kafaɗa ranta fari ƙal ta buɗe idanu tunanin ta ko Sule ne,
amma abin mamaki sai ta ji Jummai ce, Jummai ta ce
"Inna tashi matata" Idanu Inna ta zaro tana tunanin ko ta yi makuwa ne amma saj ta ji da gaske
take, cike da mamaki ta ce
"Mai kike cewa Jummai?"
Jummai ta ce
"Tashi za ki yi ki biya ni sadakina"
Inna ta ce
"Na ce miki sai Ibra ya za a biya ki"
"
Jummai ta ce
"Ai kin san a birni an ce akwai abin da ake yi mace tana auran mace to nima yanzu kin zama
matata, don haka dole ki bani haƙƙina" Ta faɗa tana farwar zanin Inna, sai ga zanin Inna an
warɓar gefe sai ɗan tofin ta(Skirt ɗin ciki)
A take Inna ta tuna da ana cewa ana lalata mace da mace in bata manta ba an ce hakan yana
faruwa a gaske to yaushe Jummai ta zama a haka