Showing 63001 words to 63190 words out of 63190 words
Sheik a zuciyarsa ya ce
'La'ilaha ilallahu ba baƙuwa ba ce Mai Gari ne ai!"
Gaban Sheik ne ya doka da ƙarfi ya fara janyo salati a zuciyarsa da fatan Allah kuɓutar da shi,
a take ya fara ƙoƙarin ficewa daga cikin bargon, Mai Gari jin haka sai ya kai hannu ya riƙo shi,
tunanin Mai Gari rigar mutumin ce ya riƙo ashe hijbin ne ya riƙe saitin fuskar, Sheik ya rasa ta
ina zai fito da kan nasa ma domin Mai Gari ya cukwikuye, yana faɗin
"Wane kwarton ne wai, wato an ga na yi baƙuwa daga birni"
*A NAN NA KAWO ƘARSHEN BOOK 1 MAI SON SHIGA GROUP YA ƘARANTA ZAO BIYA
500, MAI SON CMPLT DOCMENT 800*
IDAN KINA SON JIN YA ZA TA KAYA KI BIYA KI KARANTA A NUTSE
*MAMAN AFRAH
09025576222*
*ZA A BIYA TA FAIZA ABUBAKAR 9030283375 OPAY SHAIDAR BIYA TA 09025576222*