Showing 33001 words to 36000 words out of 72993 words

Chapter 12 - Auntyn Yara Book1 Complete Hausa Novels By Sadnas.doc

Sadnas   

06 Sep 2025

873

mamaki seyace ok badamuwa bari inji kosu marwan sun gama,nanya kira marwan tare da sawa a handsfree yace ya kun gamane mu wuce? Marwan yace kaji gayennan fa danka gama muma semu gama,manosh yayi murmushi yace bahakabane bata jin dad'ine shiyasa,amma shikenan bari na shiga masallaci nima inji karatu idan kun gama seku tab'ani,marwan yace ok ka gaisheta pls,yace zataji.
Manosh ya kalleta yace apple zan tafi kije kiyi baccin kinji,mik'ewa tayi batare datace komaiba zata shige yace tsaya ki ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?tafi da carpet d'in. Cak kuwa ta tsaya ya nad'e tare da d'aura mata tiran friut d'in danko d'aya bai shaba yau,tausayinshi ya kama maryam se kuma bataji dad'in abinda ta mishiba,matsowa yayi kusa da ita inda suke jin kamshin turaren junansu yace gashi,friut d'in ta kalla sannan ta kalli idonshi wanda shima idon nata nake kallo cike da tausayi ta kawar da kanta gefe tare da karb'a ta wuce da sauri batare datace mishi komaiba yanata binta da kallo harta tafi sannan shima ya fito ya shiga masallaci amma shi kad'ai yasan abinda yake damunshi hakama ita maryam d'in koda ta shiga gida friut d'in tasa a gaba tanata kallo tare dajin kwalla yana zuba a fiskanta.
9:30pm su marwan sukayi hon wa manosh wanda har ita maryam taji hon d'in kuma tasan sune zasu wuce,sam bataji dad'in abinda tayiwa manosh ba.

Manosh yace musu yau sam banganewa apple ba,akwai wani abu amma tak'i gayamin. Muh'd yace kodai jikintane to,manosh yace sam bahakabane akwai dai wani abu daban dan sam tak'i sakemin yau kamar wanda nayi mata wani laifi kuma tak'i cewa komai. Abin ya d'aure musu kai sosai haka suka koma gida yayita kiran wayanta amma sam tak'i d'agawa yayi texs shima shuru bata amsa mishiba hakan ya tabbatar mishi da cewa fushi takeyi dashi.

Washe gari tun asuba yake kiran numberta amma tak'i d'auka abin ya dameshi sosai dan sam jiya bai samu yayi bacci gashi kuwa yau zaiyi tfya zaije lagos ama 2days kawai zaiyi,haka yayi sallama dasu mum da marwan sannan ya tafi.
Koda yaushe seya kira number apple amma sam bata d'auka daga karshema ta rufe wayan nata gabad'aya. Abun yayiwa manosh ciwo sosai,bayan abunda ta mishi ranan shi baiyi fushiba,bai kuma san laifin daya mataba dan haka shima yasa a ranshi cewa bari dai yad'an kyaleta na 2days maybe kafinnan zata huce.
Da magariba maryam ta bud'e wayanta amma ga mamaki bataga texs d'in manosh ko d'ayaba. Hakan yasa tad'an damu kad'an tanata zaman jira har bayan isha shuru.
Manosh dai bai sake kiran maryam ba harya gama 2days nashi a lagos ya dawo gari. Kuma so da yawa idan suna tare dasu rashida yakan kirasu su gaisa amma sam ya dena kiranta,hakan yasa ta damu sosai kuma tana matuk'ar son ganinshi.

Yau wenesday bikinsu manosh saura 9days kawai,abun ya dami maryam sosai tanata tunani aranta. Bayan ta idar da sallan azaharne sega wani yaro yazo yace auntyn yara ana kiranki a waje,tace wanene,yace wanda yake zuwa gurinkine,nan taji dad'i a ranta dajin cewa manosh ne, tace to jeka kace ina zuwa.
Atamfa tasa d'inkin riga da siket tare da himar kalan atamfar peach colour tayi kyau sosai. Tunda take fitowa yake kallonta harta k'araso da sallamarta,ua amsa tare da cewa kin kyauta apple da kika maidani haka,fiskanta a had'e tace kaima ai ka kyauta. Yace menayi,kalonshi tayi har cikin ido tace bansaniba,yace ni kikema wannan kallon ko, wlh appale idan kika shiga hannuna ko hmmm. Kunya sosai taji tare dayin mirmushi tace ina wuni,lfy ya mama,lfyanta k'alau,ya rashin kirkinki,tace muna fama dukkanmu,mirmushi yayi yana danna wayanshi. Tace ka fara ko,nifa bana so mun magana kana tab'a waya,kallonta yakeyi harda dakewanta,wayan nashi ya d'ago yace kalli nan,juyowa tayi tana kallonshi inda ya nuna mata wayan,mamaki sosai tayi da ganin pic nata akan wayan lalli kuwa wato dama d'auka hoto kakeyiko,murmushi yayi yayinda pic nata suketa wuce akan screen nashi kala kala,mamaki sosai tayi wato duk lokacin da suke tare pic yaketa mata yana k'are mata kallo.
Katseta yayidan ya sauke wayanshi k'asa yace tun randa mukazo shop din baba nakeda pic naki har ranan yau. So duk lokacin da nake tare dake muna hira ina kallon ki a wayana,tace oh shiyasa ni kake cemin in dena kallonka ko,yace eh mana ni bana so ana kallonane shiyasa,murmushi tayi tace ina miher,yace oho ban saniba,tace haka kace ko,yace eh nima yau na dawo daga lagos kwanana biyu acan dana dawo ban sameta a gidaba taje gun k'awarta. Maryam tace baka gari? Yace yes ai kece kika cazamin kai shiyasa nima na tafi,kuma nayi iyakan k'okarin in sanar dake kink'i picking call nawa bansan wani irin laifi nayimikiba. Tace lallai ka kyauta,yace wlh bani da laifi apple kece da laifi dan haka kibani hak'uri,murmushi tayi tace bashakka kuwa ai kamin laifine shiyasa,yace to amma idan na miki laifi bazaki gayaminba apple sedai kiyita wulak'antani dan kinsan ina sonki ko? Tace hmm su so manya,kallonta yakeyi sosai yace bakiyardaba kenan,tace dakam ina sane da wannan son,amma ayanzu kam bansaniba konice ko kuma ita.
Kallon juna sukeyi yace me kikace apple? Tace eh aikaji abinda nace. Yace pls ki gayamin ban ganeba,tace wata yarinyace na ganku da ita ranan kana tsaye dab da ita marwan yana gefe,harka bud'e mata k'ofa kuka tafi kuka bar marwan agun,kuma na kiraka alokacin amma sam kaki kirana da sunan daka saba gayamin sema cemin kayi wai zaka kirani anjuma shine baka kiraniba harse bayan magrib shine kukazo kaida muh'd da marwan.
Tabbas manosh ya gane komai dan haka ya shiga yin dariya sosai kamar bashiba,yace kardai kicemin shine dalilin dayasa kika min wannan horon,shuru tayi tana kallonshi rai ab'ace shi kuwa dariya sosai yakeyi yace haba aunt gaskya bakimin adalciba dama ashe kina da kishi apple,dariya sosai manosh yakeyi wanda hakan ya tfyar da hankalin maryam ta tsaya kallonshi tana murmushi,dariyanshi yana mugun kasheta dan wani kyau na musamman yakeyi,manosh ya lura da irin kallonsa da takeyi wanda ita kanta basan tanayiba,hakan yasa ya dena dariya shima ya tsaya kallonta tare da juyawa yaga ba mutanen sam a inda isuke,hakan yasa yace mata zonan aunt,se yanzu ta dawo saiti tace nak'i,yace pls ki matso apple,tace meyasa,yace toki dena pls kallona banso saboda kina tafiyarmin da hankali aduk lokacin da kike kallona wlh. Shuru tayi tare da kallon wani girin gabad'aya kunya ya kamata shima ya lura da hakan dan haka ya kira marwan a waya yace abokina gani agun aunt,marwan yace kace komai ya daidaita kenan?manosh yayi murmushi yace zai daidaita dai kasan meyasa take fushi dani,marwan yace seka fad'a menen wai? Yace randa dad ya aikemu muka fito se muka tsaya a gefen gidan man su muhsin. Marwan yayi dariya yace kardai ince taganka kaida lubna lokacin da nake mata fad'a? Dariya manosh yayi yace to wlh fushin da takeyi dani kenan waita d'auka budirwatace. Dariya sosai sukeyi marwan yace haba aunt har kina sa ran abokina zai iya hango wata bayan ke,murmushi tayi tana sauraronsu,marwan yace wlh lubna ce k'anwata kuma laifi tayi yasa nake k'okarin hukuntata shine abokina ya shiga tsakaninmu yace muje mu maidata gida,danace bazan jeba suje shine yace da lubna tota dawo gaba ta zauna se suka tafi ni kuwa ina jiranshi yadawo wannan shine gaskya aunt,ai wlh ki kwantar da hankalinki mu sam iyayenmu zamu gada mata d'aya kawai is okay,manosh yace a'a nidai 2 zanyi dan nama gaya mata kuma tsarin gidanama na mata biyune,nagode daka wankeni marwan sena shigo,yace ok a gaisheta,manosh yace zataji amma gaskya na canja mata suna daga *apple zuwa jealousynah*, ba marwan kad'aiba harda ita maryam dariya sosai tayi wanda harshi marwan yana jiyowa.

Bayan sun gama dariyanne manosh yace *jealousynah* ina so mufitane bazamu jimaba kije ki sanar da mama kinji? Tace nifa bana son wannan sunan,yace okay apple,murmushi sukayi tare tace inane zamuje? Yace cikin jimeta amma yanzu zamu dawo kinji,tace to bari inje in gayamata,ok yace da ita sega abdallah yazo gunshi.
Mama tace to maryam ki kula da kanki ki kuma ji tsoron Allah aduk inda kike,tace to mama nagode sannan tafito. Tace nagayamata,yace ok muje harda abdallah,nan abdallah ya bud'e mata gaba yace auntynah kishiga,murmushi tayi tace kaidai ka shiga nizan zauna a baya,haka kuwa akayi suka kama hanyan jimeta,shi kuwa manosh wayansa ya d'auka yayiwa maryama texs nan ta duba kamar haka tagani.
_Hi my jealousy_
_I love you so verry much_
_Kuma ki dena wahalar dani pls,saboda ni manosh nakine ke kad'ai batare da kowaba,kwanaki kad'an suka rage in mallakeki apple jealousynah_.
Murmushi sosai taketayi bayan ta gama karantawa,shi kuwa yanata kallonta ta mirrow yana tayata murmushin.
Tun daga nesa abdallah yake gango wani had'add'en gida mai penti cream da kuma d'an army green yace gaskya gidancan ya had'u,manosh yace ko,abdallah yace sosai wlh koba hakaba aunty? Maryam ta kalli gidan tace hakane k'anin aunty. Daidai gidan manosh ya tsaya,dama maigadi yana baiwa flower ruwa ata wajen gate dinne,da sauri ya ciro remote a aljihunsa ya danna se gate d'in ta bud'u sannan suka shige ciki,daga maryam har abdallah bud'e ido sukayi sosai suna kallo..
[7:12am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUNTU'N YARA??8]???]

Written by sad-nas

*dedicated to nurcee lurv*???i???iB???


49-50 Bayan sun fitone manosh ya rik'o hannun abdallah kamar wani yaro k'arami yace muje d'an gaban goshin aunty. Murmushi abdallah da maryam sukayi,ya kalli apple yace muje _jealousy_ tare da mata gwalo ya kashe mata ido d'aya wanda ya bata dariya tana biye dasu.
K'ofa ya bud'e suka shiga palon farko babbane sosai wanda yasha wll peper army green mai tsadan gaske da labule ga kujeru da standart AC,can gefe kuwa daining ne shima komai army green ne harda frdje d'in. Akwai d'aki babba komai white ne a ciki,se kuma d'ayan d'akin blue amma bakomai daga gani kasan d'akin boys masu zuwane. Se katon kichine da store wanda farin tiles ne kota ina ansa gas da frezer ne kawai. Abdallah ya kalli aunty yace abokina white d'akinnan na wayene,yace nawa ne,blue d'in kuma na yaran aunty maza masu zuwa nan gaba,hhhh abdallah yayi dariya ita kuwa kunyane ya kamata.
Sama suke hawa wanda palo 2 ne a saman,dama da hagu,na dama shine na manosh komai *milk colour ne* na hagu kuwa na maryam ne komai *peach colour ne*. Woooo!???izanso ace kunga gidannan,kowannesu da daining nashi colourn palonshi,sannan a palourn maryam akwai wani ki hine da store komai light blue ne sedai bayi da girma kamar kichin d'in k'asa. Agefen maryam akwai d'akinta da toilet a ciki,daga gefe kuma d'akin bbynsu mace ce mai ziwa bayan sunyi aure ba'asa komaiba dai amma wall peper pink ne. Se kuma d'akin baki da toilet a ciki.

A palon manosh kuwa dainingne se kuma d'akinsa da toilet. Gaskya tsarin gidan ya burgeni mu samman idan ka haura sama, palour 2ne a gefenka ga peach ga kuma cream.
Manosh ya nuna musu ko ina tare da musu bayani. Abdallah ya dad'e yana addu'a a cikin gidan sannan ya yabawa manosh da irin k'okarin dayayi a wannan gidan nashi,dan base na fad'a.
Drinks masu sanyi ya d'auko musu daga frdje,mamaki sukayi lokacin daya bud'e fridje d'in a cike yake da drinks da kuma faro water. Maryam dai taki shan komai,abdallah ne yasha abinshi shida manosh,yace nifa banga d'aki naba,manosh yace d'akinka uana daga gefen flour ata waje,yace yawwa bari naje na duba,manosh yace to muma gamu fitowa.

Shuru maryam tayi gashi palourn yad'au sanyi,dan tun shigowarsu ya kunna AC. Tashi yayi daga inda yake zaune ya dawo inda take yace tashi muje ki zauna a palo na kafin mu tafi dan nacewa su marwan sekin fara zama akan kujerun kafin su zauna. Ba musu ta mik'e suka k'arasa a 3seta ya zauna,ita kuwa a 2,yace tashi ki dawo nan,sam tak'i tace a'a nanma na zauna ai,yace pls apple kizo zan mana pic ne anan,amma sam kunya ya hanata tashi,haka ya yashi yace inda take ya zauna batare da jikinsu ya had'uba ya musu pic. Thankyou yace da ita tare da nuna mata pic d'in,murmushi tayi tare da karb'an wayan dan sunyi kyau sosai,yace amma fa kin fini kyau dan haka zanyi deleting,tace a hakan pls ka barshi wlh kama fini kyau,yace to shikenan tare da mik'ewansu a tare. Kallon juna suka tsayayi,take ta kawar da kanta gefe tace gida yayi kyau sosai Allah yasa mu shigo a sa'a Allah kuma ya k'ara arziki ya karemu daga dukkan....hannunsa taji acikin nata yasa ta kasa k'arasawa,shi kuwa yace ameen aunt. Hannunta take k'ok'arin gwacewa daya lura da hakan seya sake mata hannun yace sorry apple haka kawai naji cewa in rik'e hannunki,kanta ta d'ago suna kallon juna atsarge tace muje,murmushi yayi tare da cewa to muje,gaba tayi yana biye da ita a baya,sedaya kashe komai sannan ya fito harta fita waje.
Sunanta ya kira aunt,juyowa tayi tare da kallonshi,yace zo muje gida flower naki,da murna taje suka bi gefe sam takasa b'oue farincikinta sebin flower d'in takeyi da fararen hannunta hakwaranta tas a waje shikuwa se pic yake mata batare data saniba. Can kuma ta hango wani guri mai kama da swiming pool,amma kuma taganshi a rufe da wani glass kana iya ganin cikinsa,sosai taji dad'i tare da kallonshi tana murmushi,gwalo yayi mata da harshensa tare da dannan gefen pool d'in seya bud'u. Sam ta kasa boye murnanta tace thankyou so much peach,mirmishi yakeyi tare dajin dadin yadda yaga tana farinci seyaji dad'i sosai har cikin zuciyarshi yace Always my jealousy???i. Yake ta b'ata rai tare da mik'ewa tayi hanyan komawa gun mota,da sauri harda gudunshi yasha gabanta tare da had'a hannayenshi gu d'aya yace???a???_ _pardon me apple_, k'itayi zata wuce ta gefenshi se yayi saurin rik'o yatsan hannunta guda 2 yace inyi tsallen kwad'o? D'aga kanta tayi alaman eh,aiba b'ata lokaci ya saki yatsunta yahau yin tsallen kwad'on se dariya takeyi sannan tace ya isa haka shikenan har a yanzu dariyan takeyi,shi kuwa se kallonta yakeyi yana mirmushi. Daidai nan abdallah yazo yace gaskya d'akina yayi kyau sosai nagode,manosh yace bakomai d'an aunty kafi haka aguna. Abdalla yace naga swiming pool amma na ganshi a rufe kuma na kasa bud'ewa,manosh yace na rufene saboda bana so kowa ya fara shiga se auntynka,amma muje in bud'e maka tunda ta tab'a ruwa,murmushi abdallah yayi suka tafi acan manosh yayi ta mishi pic sannan sukayi tare,maryam taga shuru yasa ta lek'asu taga se selfi sukeyi,abdallah yace auntyna kizo muyi tare,amma sam tak'i,dole abdallah yasa taje manosh yanata d'aukansu sannan suka kama hanyan komawa girei bayan sayayyan da sukayi a shop. Godiya sosai abdallah yayi dan kayayyaki masu tsada manosh ya sake saya mishi.

Maryam ma ta tayashi godiyan sannan sukayi sallama ya tafi ita kuwa taje tanata baiwa maman lbrn gidan manosh. Dad'i sosai mamaji tare dayin addu'a.
Washe gari alhamis su miher harsun fara shirye shiryen biki lubna ce mai tayata. Su rash sukace sam su dole ayi biki amma maryam tace babu abunda zatayi.
Bayan isha abdallah yazo sunata hira da maryam yace wlh aunty kaina ciwo yake min kid'an kamamin mana,nan ta kama mishi kan da addu'a har mama tana cewa toga paracetamol d'an aunty ka daure kasha,yace a'a kamun da aunty taminma naji dad'i seda safe,aunty tace to Allah ya sauwaka yace ameen.

Da asuba yau jumma'a bayan an idar da sallan asuba,abdallah yayita karatun qur'ani mai girma da daddad'an muryansa mai k'arawa mai sauraro imani. Yakai 1hr yanayi sannan akayi wa'azi aka watse,gidansu maryam ya shigo suka gaisa tace kaji karatunka na yanzu a wayata nayi recording,mirmushi yayi yace kai aunty keda ma naki yafi nawa shine kiketa tara muryana a wayarki,tace eh har gobe kiran sallanka yana cikin wayan manosh,dariya yayi yace Allah yabarmin ke auntyna,tace ameen nima Allah yabar min kai,babane ya shigo yace abdallah ya jikin dai,yace ai naji sauk'i baba,baba yace Allah ya kara lfy,yace ameen. Seyace aunty naji su aunty rashida sunce zasuyi biki sosai ina fata dai banda ke ko? Tace eh bandanikam walima kawai su captain zasuyi,yace kin kyauta aunty irin wannan karatun zanyi a wannan ranan Allah ya kaimu lokacin kawai aunty,tace ameen sannan ya fita.

8:40am mama tazo d'akin maryam tana cewa maryam yau kuma kece mai baccin safe,toki tashi maryam *innalillahi wa'inna ilaihirraji'un* da sauri ta farka tace mama lfy,mama tace maryam yau kuma munyi rashin ABDALLAH seta fashe da kuka tare da rik'e maryam gam. Maganan kamar a mafarki tajishi,amma yadda taga mamanta ta riketa ta kuka tasan cewa ba mafarkibane gaskyane, *innalillahi wainna ilaihirraji'un*itama take furtawa tare da kallon mamanta tace wani abdallan kenan mama kina nufin abdallah nah? Da sauri ta mik'e bata jira amsar mamaba ta zurma himar nata tayi waje.
Jama'an data gani a wajene tun daga bakin masallaci har k'ofar gidansu abdallah yasa ta k'ara fashewa da kuka tana wuce mutane batare datasan cewa wandon sleeping dress bane a jikinta,harta k'araso k'ofar gidan dakyar ta samu hanya ta shige ciki. Kukan rash ta fara jiyowa dana mamansu,rash ta mik'e ta rungumeta tana cewa shikenan abdalla yatafi yabarmu maryam innalillahi wa'inna ilaihirraji'un....
[7:12am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUNTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas

*dedicated to mmn adnan* (babby)B??0soB???


51-52 zama sukayi sunta kuka sosai,hiransu na d'azu kawai taketa tunowa a zuciyarta da kuma dariya yayita sasu ita da manosh lokacin da sukaje ganin gida,nan ta sake fashewa da kuka tana cewa ashe daman bankwana muketayi dakai d'an aunty,innalillahi wa'inna ilaihirraji'un suketa nanatawa tare da cewa Allah ya jik'anka abdallah yasa ka huta.
Yah ibrahim ne da friends nashi seke fitowa da gawan abdallah bayan sun gama mishi sutura. Koda suka fito daga d'akin ya ibrahim kuka sosai jama'a keyi,da sauri maryam ta d'ago da kanta ai kuwa setaga gawan a hannunsu suna zuwa gun mama dashi,tunda yah ibrahim ya had'a ido da aunty seyaji hawaye yazo mishi ido amma ya daure ita kuwa kuka sosai sukeyi ita da rash.
Mama ta matso tayita mishi addu'a,rasha da maryam ma suka matso se kuma baban maryam d'in tunda shine matsayin ubansu dukkansu. Haka aka d'auki gawan aka fita dashi yayinda jama'a suketa kuka akai mishi sallah,batare da b'ata lokaciba aka kaishi gidansa na gaskya hardasu manosh wato "the 5 emms"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login