Showing 63001 words to 66000 words out of 72993 words

Chapter 22 - Auntyn Yara Book1 Complete Hausa Novels By Sadnas.doc

Sadnas   

06 Sep 2025

4886

Hawayene kebin idanunta inda tace i luv you too bazan tab'a barinkaba kaine kab'ata min rai ai. Yace kiyi hakuri pls kinji,tace yawuce tana murmushi inda suke kallon junansu daga nan ta fara kissing nashi shima haka har suka sulale akan gado hmmmm.

Manosh ne kwance a k'asa baya cikin hayyacinsa se muryan wani mutum da yakeji yana cewa manosh bud'e idanunka ka kalli jirginsu matarka ya tashi,amma ina manosh bazai iyayin komaiba a wannan lokacin. Mutumin yace manosh gacan aunty cikin jirgi daure ka mata fatan Allah ya kiyaye hanya. Shuru kakeji kamar gawa, ni kuwa *sad-naa* kallonsu nake kamar a tv babu halinna in gane inda suke,haka dai nayita cija baki ina zubda kwalla tare da kallon jirginsu aunty harna dena hangoshi. Ganin hakan yasa mutumin ya d'auki manosh kamar an d'auke wuta haka na dena kallonsu,sena koma hilton gunsu marwan inda suke manne da junansu a cikin bargo,gadukkan alamu dai marwan yana biyan bashin kwanakin da suka wuce ne hahahaha!
"Mutuminnan bai tsaya ko inaba se gidan manosh,dahar zai shige sekuma ya tuna da cewa ai babu kowa a cikin gidan inbada mai gadi. Hakan yasa ya baina a daidai bakin gate rik'e da manosh a hannusa kamar dai yadda ake rik'e jarirai. Mai gadi yaji ana buga gate,kuma sam mutumin baikaima hannunsa kusa da gate ba. Da sauri yazo yana cewa wayene gidan babu kowa seni kadai mekuma kuke sone...? Mai gidansa yagani wato captain manosh a hannu wani tsohon mutum,Alhamdulillah maigadi ya furta yana kwallan farinciki tare da cewa Allah majirok'o bayinsa alhamdulillah....
[6:44pm, 4/2/2017] Hamagee: [7:18am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUNTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas

???i *this page is for you kanuna guys*???a???a???a
*You know what? i can stop laughing*???i??/\




89-90 maigadi yakasa rufe baki,ya kuma rasa mezaiyi a wannan lokacin.
"Tsohon yace bamu taburma mana, bamusu maigadi yaje ya d'auko carpet nashi mai kyau wanda aka kawo mishi tsaranban makka ya shinfid'a cikin rawan jiki yace bisimillah.
Tsoho ya zauna tare da kwantar da manosh yace ahanya na sameshi kwance babu yadda yake,bayan na d'aukosane nake tambayarsa inda yake waye mahaifinsa shine dai ban samu amsaba,kawai senaga hotonsa a gurare da dama an manna,shine na tambayi jama'a suka kwatantamin gidansa tare da nuna farin cikinsu.
"Mai gadi Allahu Akbar"
"Tsohon yace nidai zan tafi dan akan hanya nake nabar iyalita tana jirana can"
Maigadi yace dan Allah kad'an jira barina sanar da iyayensa,amma sam tsohon yaqi yace shidan Allah yayi badan asan yayiba dan haka ya tafi amma inaso ka gayawa matarsa ina tayata murna,kace mata inji baba.
Koda tsoho ya fito lokacin maigadi yana kiran numbern aunty amma sam baya shiga.
Hakan yasa ya kira numbern dad d'in manosh bugu d'aya kuwa ya d'auka tare da cewa kana lfy,maigadi yace lfy lau alhaji se alkahiri yauga oga yanzunnan wani mutum ya kawoshi a stintarshi yayi kwance a k'asa,gashinan...dad d'in manosh ya katseshi da cewa kana nufin d'an manosh? Maigadi yace shidai alhaji gashinan amma baya halin lfy. Subhanallah ganinan.....
Dad yana ajiye waya yayita Hamdala yana godiya wa ALLAH tare da d'aga hannayensa sama da sauri ya kira malam da kuma aminansa da duk dai nakusa dashi. Kowa yaji lbr se godiyawa Allah.
"Mahaifin majid ne ya kira majid suna hospital akan dad d'in marwan" koda suka sami lbrn murna da farin ciki baya misaltuwa. Shikansa dad d'in marwan dukda dai jikin nashi yayi tsanani amma sedayayi murmushi tare dayi godiya wa Allah ya kalli abokan d'an nasa dukyaga suna burin ganin aminunsa daga idanunsu ya gane hakan.
Anitse ya tashi ya zauna yace karku damu muhsin kuje kuga abokinku aina samu lfy ku isarmin da gaisuwata agareshi kafin nazo. Bamusu suka fati cikin d'oki inda yake ta binsu da kallo

Manosh kwance maigadi yayita yayyafa mishi ruwa amma sam ko motsawa baiyiba daidai nan motoci suketa hon abakin gates yayi saurin bud'ewa suka shihshigo.
"Daga dad d'in manosh har abokansa bansan suwaye suke mararin ganinsaba harda gudunsu suka k'arasa gun. Majid ne ya karb'i key yabud'e gidan muhsin da muhammad kuwa suka d'auki manosh se cikin palo inda duk gurin yayi k'ura.
Akan kujera suka kwantar dashi kamar gawa baya ko motsi.
Kowa ya tsaya kallo manosh inda kowa yake zance zuci akan yadda suka ganshi.
Muhammad ya gwadashi ya tabbatar da cewa yana da rai,hakan yasa akayita masa addu'oi ana tofawa a ruwa ana yayyafa mishi,shi kuwa malamin man habbatus sauda dadai sauran had'in su man juda yaketa shafa mishi ajiki.
"Aikuwa segashi ya fara motsawa ahankali amma idanunsa a rufe yake motsawa da dukkan jikinsa"
Murmushi abokansa suka farayi tare dacigaba da addu'an"
Mahaifinsama addu'a yaketa mishi, shi kuwa malami mai ruk'yya se karatu yakeyi.
"Ahankali manosh ya fara bud'e idanunsa yana rufesu hardai ya bud'e garau inda yakebin kowa dake palon da kallo d'aya bayan d'ayan harya gama sannan yace ruwa zansa. Malam ya bashi ruwan addu'an muhammad ya tallafosa aka bashi ruwan ya shanye tas yace ak'ara mishi,hakan yasa aka gane lallai ya dawo hayyacinsa saboda manosh yana son shan ruwa sosai kobayajin k'ishi. Bayan an k'ara mishine yace zaisha fruit,hakan yasa akan yana jin yunwa.
Cikin mintuna goma mahjid yafita nemo fruit ya dawo ya wuce kichine ya d'auki plate da wuk'a yadai yanka yadda zai iya sannan ya dawo ajiye agaban manosh inda yaketa binsu da kallo kamar bai sansuba.
"Majid yace ga fruit d'in"
"Ido manosh yasa akan fruit d'in" bayan wasu dak'ik'ai seya girgiza kai alamun bazai shaba.
Muhsin yace kasha mana abokina nasanka da son fruit fa.
Manosh ya girgiza kai yace ba irin wannan nake shaba. Majid yace kamar yah? Wanne kake sha to?
Kafin manosh yayi magana muh'd ya tuna da irin fruit da aunty take mishi seyace kana nufin irin wanda aunty take maka?
Da sauri ya d'aga kai yana kallon muh'd cikin alamun tambaya? Muh'd yace eh na aunty kake so koh mai irin fiskarka??
Ihu mai karfi manosh yasa wanda dukkansu seda suka tsorata harda malamin. Manosh yacigaba da ihu yana cewa nooooh! Dad shukrah ce wlh tacuceni tagama dani dad ya rik'o dad nashi da k'arfi yana kuka.
Dad yace son saurara mune anan babu shukrah ka saurareni kaji? Ahankali ya nutsu yace "dudes?"
Nanne abokansa suja san cewa yana cikin hayyacinsa sunda ya kirasu da wannan sunan *dude*" murmushi sukayi tare da rungumeshi sukace Alhamdulillah Allah mun gode maka _we are so happy to see "dude_"
"Murmushin k'arfin hali yayi yace _thankyou_, sannan ya kalli dad nashi yace dad mum fa? Yace suna hanya itada driver dasu abdallah,murmushi manosh yayi yace ina dad d'in marwan? Tare da juyowa da sauri ya sake kallon su majid yace ina marwan? Shuru sukayi dan suma tunda ya tafi suketa nemansa basusan inda yajeba tunda numbernshi baya shiga kuma bai kira kowaba har yanzu.
Manosh ya sake maimaita tambayarsa ina marwan? Muhsin yace kaima kasan da yana gari da tare zakaganmu yayi tfya ne.
Manosh yace ok dad nashi fa? Dad yace yana asibiti bayida lfy,subhanallah harda asibi dad,meyake damunsa to? Dad yace my son kana da buk'atan hutu dan haka muje gida idanka huta zakaji komai. To yace da dad d'in nashi yana kallon su muhsin da alamun tambayan *ina aunt?*???i sukuwa dake sun gane abinda yake tambaya,bayaso dad nashi yajine saboda yana kunyan dad nashi. Se suka ce yawwa gasu mum sun iso,ai abdallah da alfiya suna ganin dad nasu suka ruga aguje suka haye jikinsa ya rungumesu yana sauke ajiyan zuciya kad'an-kad'an.
Mum kuwa da umma mahaifiyar yah ibrahim hawayen farin cikine ya lullub'esu sunkasa cewa komai se murmushin farinciki.
"Manosh yace mum umma ina yininku,sukace lfy manosh barka Alhamdulillah Allah ya dawo mana dakai,kunyansu yakeji sosai bai iya sake cewa komaiba sesu alfiya dasuketa damunsa da surutu. Mum tace kuzo nan bayida lfy kubarshi idan ya huta sekuyi hiran,abdalla yace yaudai da ddynmu zamu kwana,mum tace tabbas kuwa amma sekun barshi ya huta,da kyar majid ya lallab'esu suka koma gun mum inda malam yace to Alhamdulillah inaga shikenan ai nizan tafi.
"Dad da malam ne waje suna tattaunawa inda malam ya bashi magani yace manosh ya dinga shafawa a jikinsa,sannan ya samu hutu kuma a dinga mishi karatu koyayi da kansa. Godiya sosai dad yamishi yabashi abun sadaka amma sam malam yak'i karb'a yayi tafiyarsa.
Maigadine yazo da wuri yace alhaji ogan ya tashi? Dad yace eh Alhamdulillah yana halin lfy,maigaji yaji dad'i sosai yace to masha Allah zan iya shigowa? Dad yace eh bisimillah.
Tare suka shigo yagaida ogansa,cikin fara'a manosh ya amsa sannan yatafi yana farinciki sosai.
Iyayensu majid sukayi addu'oi sosai sannan suka tafi inda dad ya rakasu. Alfiya da abdallah kuwa gurin wasan lilonsu suka wuce se wasa sukeyi.
Bayan fitan su dad ne manosh yacewa majid ina miher ne? Majid yace taje suna k'awarta ta haihu,tun d'azu nake neman numbernta dan in sanar da ita amma baya shiga"
Manosh zaiyi magana kenan seka dad ya shigo yace toku tashi mutafi gida,ba musu suka tashi tare da tallafawa manosh ya tashi tare da k'arewa gidan kallo ko ina yayi kura sosai.
Haka suka tafi inda muhsin ya d'augo abdallah a sama yana cewa wlh nikam agidanmu zan kwana,muhsin yace bakaga gidan yayi k'ura bane aidole se anzo anyi share share.
Manosh suna tfya atare hargun mota inda ya shiga motarsu majid yana rik'e da alfiya a ciyarsa yana gyara mata gashi seyace rad'a mata cewa _ina mummynkine dasu babanta_? Alfiya kuwa tabashi amsa da k'arfi ta yadda kowa zaiji tace tayi tfy ai bata gayamaka bane?
"Kunya sosai yaji dansu dad sunjisu"
"Hakan yasa yayi shuru har seda motansu dad dasu mum yayi gaba sannan nasu manosh d'in inda shida abokansane kawai se kuma su abdalla dansuki binsu mum sunce gurin daddynsu zasuje"
Se yanzune manosh ya juya da sauri yacewa muhsin kai wai ina *aunt* ne babu wanda yacemin komai,kunyansu dad ne yahanani tambayarta wlh _where is my wife_ muhammad dake driving yace ba alfiya ta baka amsaba,tayi tfy wlh,majid yace tfya mai nisama kuwa,muhsin yace akallah zatakai 3month kan ta dawo ba. Kallonsu manosh ya tsayayi d'aya bayan d'ayan yace wai meyasa kukemin hakane bawasa nakeyibafa kunsani ina apple d'ina? Abdallah yace daddy apple ta tafi *india* batada lfyne shine suka tafi ita da mama da baba da kuma uncle ibrahim da aunty lubna duk suka tafi....
[7:18am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas

*_If no one in d enter world cered about you, did you really exist at all?_*
_i thankyou so much 4d luv nd care fans_, i *love you all*B??0Bqa?so




93-94 Isarsu manosh hospital dad d'in marwan yana bacci.
"Amma dole ya farka,dan abdallah sedaya tasheshi yana cewa bappa tashi ga daddyna ya dawo"
Da sauri ya farka,inda ya nuna farincikinsa sosai tare da mik'owa manosh hannusa ya janyoshi har zuwa inda yake yana rik'e da hannunsa yace d'ana nayi matuk'ar farincikin ganinka sosai wlh Allah mungode naka.
Manosh yace nagode daddy ya jikin,yace da sauki sannan ya tsuguna ya gaida hajiya khadija dake zaune akan carpet. Tunda yafurta cewa yasake amma sam tak'i tfya saboda rashin lfyan dayake cikin kusan babu wanda zai kula dashi shiyasa ta zauna. Itama ta nuna farincikinta sosai da dawowar manosh,haka dai sukaita hira sosai sannan sukai sallama inda manosh yace mishi zai dawo zuwa bayan isha.
"Koda suka fita gidan *tv gotel* dake hanyan hayin gada ta hanyar gire suka tafi"
Ma'ana gidan tv da radio na *alhaji atiku abubakar* da kowa ya saninshi. Shiga sukayi inda akaso jinta bakin manosh kasancewan ko'ina anji lbrn b'atansa kuma ansan cewa aljanace ta d'aukeshi.

"Nan dai manosh ya fara bada lbr kamar haka...
Lokacin muna zaune da matata *aunty'n yara*, dan ranan sam ban fita aikiba munata hira. Kawai senaga wata mace tana kirana da cewa lokacin tfyanmu yayi dan haka inzo mu tafi,sam nayi banza da ita,seta naga tana k'ok'arin cutar da aunty da wani abu wanda bansan meneneshiba,ganin hakan yasa nacewa aunty ta kwauce amma tak'i saboda batasan dalilin fad'in hakanba.
Nikuma babu yadda zanyi dantafi karfina,hakan yasa namik'a mata hannuna shine bansake sani komaiba se bayan wasu lokaci dana b'ude idona sena ganni a wani gida na alfarma wanda babu alaman k'ofa bare window.
Bayan na gama bin gun da kallone sena maida kallona gun ita wanda nake gani.
Cemin tayi barka da farkawa mekake son ci? Nace mata babu komai inane kuma nan? Tayi murmushi tace dani masauk'ina kenan anan zancigaba da zama har muyi aire da ita. Nace mata aini ina da aure,tace wacece matar nawa? Amma sam nakasa tunawa da komai akaina bare har in kira sunan wani nawa.
Ganin hakanne yasa tayi dariya tare da zuwa inda nake tashafi kaina tace my manosh karka damu kakuma kwantar da hankalinka dan kazama nawa nima na zama naka yanzu kaji? Dan haka gayamin mezakaci?
Kaina girgiza mata nace bana son komai inaso ta maidani inda ta d'aukoni,amma setace ainazo kenan bazan sake komawaba saboda na baro wannan duniyan mutanen nan duniyansu na aljanu nake.
Ban iyawa cewa komaiba itama kuma haka har lokacin sallah yayi wato magrib. Ita da kanta tazo tacemin lokacin sallah yayi tayimin nuni da wani gun acikin inda muke wanda bazai wuce taku shiddaba tace dani toilet ne idan inada buk'aka. Mamaki sosai naji dan nidai ganin gurin nayi kamar irin kumbo ind'in aka jera masu kama da gwala-gwalai se shek'i sukeyi,ban iya hakuri nanufi gurin ahankali,ajikin kumbon naga wani guri kamar alaman kofa ce amma kuma baida girma sosai danko kainama bazai shigaba bare kuma nikaina.
Gurin k'ofa nad'an sa hannuna senaga kofar nata girma kamar di ana bud'e gate mai taya haka wannan k'ofar ta bud'e inda idanuna suka makance da wasu irin abubuwa burgewa dana gani aciki,bansan lokacin dana shigaba. Nakusan 1hr ina kalle-kalle kafin yayi alwala nasake sa hannuna agun seya bud'u.
"Tana tsaye tana kallona tare dayin murmushi tayimin nuni da sallaya mai kyau naje nayi sallah ta agun. Bayan na idarne nake tambayanta ita tayi sallan ne? Tace dani batayiba kuma bazatayi harsena amince zan aureta idan ba hakaba kuwa bazata k'arayin sallahba.
Cikin sauri nace mata na amince zan aureta,tace tofa lallai inda gaskene sena tara da ita kafin ta yarda.
Nace mata addina ya haramta hakan bazan iya aikatawaba, tace toshikenan muje amana aure,nan naji zuciyata tak'i amincewa da dahan,nace mata bazaiyuba,idan zaki bautawa Allah tofa kiyi dan tsoronsa amma badan son da kike minba,dan haka inhar kinaso in aureki dagaske tofa sekin koma ga Allah da zuciya d'aya.
Tacemin zatayi tunani akan hakan,tofa wannan tunanin nata yakai kusan wata d'aya bata gamashiba. Kuma kullum irin abincin dana sabaci takebani,da farko wani abinci takawomin wanda bansanshi,amma sena k'i nace mata bansanshiba nafison irin wanda na saba ci tace min a ina kenan? Amma sam na kasa bata amsam dan bansaniba bana iya tuna komai na kaina. Murmushi tayi taje ta kawomin abinci irin wanda na saba ci,koda ci abinci senaji irin girkin mum d'inace,da sauri na kalleta harzanyi magana,seta katseni da cewa irin abincin mum d'inkako,nace mata eh ina mamakin kaina,tace karka damu natane acan naje nad'ibo maka dan nasan bazaka iya cin namuba kuma banaso karame.
Nidai inada niyan tambayanta akan mumdin nawa,ban sake tunawaba kuma.
"Kullum haka muka k???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?asance har tsawon wata guda kuma bata salla. Idan zanyi baccima irin wannan kumbonne dai aciki gadona na alfarma yake da kayan sawa,komaida akwai.
Bayan wata guda tacemin ta'amince dan haka ta fara salla,amma bata yadda muyi tare sedai kowa yayi nashi,sannan bansan a inda take kwanaba sesai kawai inganta aduk lokacin da nake da buk'atar ganinta kawai zan ganta kusa dani.
Ranan take cemin zata nunamin wani abu amma sena tsunbaceta,sam nak'i senaga hoton aunty agunta,idanuna na bud'e sosai ina kallon fiskan amma nakasa gane wacece,harzan karbi hoton seta b'oye tace dani idan kana so kasake gani dole seka tsunbaceni,nikuwa nak'i,se kuma nagane cewa auntyce,sannan na tuna komai nawa awanan lokacin,da sauri na juyo gareta nace wannan auntyce ai matatace apple nawane meyasa kika rabani da dangina kimaidani kinji? Murmushi tayi tace bazan maidakaba kamadena b'ata bainka. Har zai sake magana setace ka tsunbaceni zan maidake,babu yadda na iya haka na tsunbaci bakinta cikin rawar jiki.
Tun daga wannan lokacin ban sake gane komaiba jinta kawai nakeyi acikin jikina,tana cewa kayi hakuri my manosh,wayan aunty ta kira tanata magana da ita amazaunin nine,wanda babu yadda na'iya bare inkaryatata cewa banike magana jikina ta shiga tun lokacin danayi kissing nata.
Haka kuma ta sake kiran ibrahim amma cikin ion Allah shiseya gane cewa banine ke maganaba,itace.
Taji haushi sosai,dan cewa tayi seta had'akar da rayuwan aunty,shima batai nasaraba saboda irin addu'oin jama'a dasuketayi min.
Dan kanta ta bar jikina inda naji ta janye leb'enta daga nawa ta zauna afusace.
Inda yake a matsayin d'akin kwanciyana na nufa na kwanta ina haki.
Hakadai muka kasance wataran sena tuna da dangina,amma na k'ank'anin lokacine kuma na sake mancewa kenan se kuma wani lokacin harna shafe wata kusan uku a haka,kuma bana ganinta sosai kamar da. Idan na tambayeta ina take zuwa se tacein mutanenka ne suka sani agaba dan haka bani da zama nima. Ma'ana dai addu'oin kune 'yan'uwana dan wataran gabad'aya kwakwalwarta toshewa yakeyi kamar ba itaba gabad'aya seta canja kamanni tayita ihu tana wasu irin abubuwa wanda bana iya jure kallonsu sedai ingudu zuwa d'akina inyi kwanciyata harsena dena jinta. Saboda dazaran nashige makwancina tofa bana iyajin komai datakeyi,watarana tace min inzo zata maidani gida amma sena rungumeta,bamusu na rungumeta tak'e tace inrufe idona,bayan a rufe idonane nad'an mintina setace in bu'de. Kodana bud'e sebangantaba kawai dai naganni a wani shop tsaye ajikin mota se dubata nakeyi da idanuna ina ganin kayanjikina da kuma agogon hannuna wanda bansan ya akai nagansu ajikinaba.
Kawai senaga aunty dasu ibrahim sunzo suketamin magana amma sam nakasa ganesu sebinsu da ido nakeyi musamman aunty. Haka dai har suka fara fad'a duk bansan meya had'asuba danna d'auka duniyar tasuce muke har yanzu.
Sedata rik'e hannunane tace min ind'awa aunty

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login