Showing 42001 words to 45000 words out of 72993 words

Chapter 15 - Auntyn Yara Book1 Complete Hausa Novels By Sadnas.doc

Sadnas   

06 Sep 2025

882

takai kanta dan haka ta kwanta har tayi bacci baizoba aeda taji kiran sallah seta farka tare da mamaki yauma manosh a d'akinshi ya kwana kenan,abun ya fara damunta yanzu kam,bayan tayi sallah ne taje taga yana bacci tare da jallabiyarshi a jikinshi da alamu tunda yayi sallah ya koma bacci. Hakan yasa ta koma d'aki tanata tunani,gashi su samira sunbata lbrn yadda sukasha wuya agun mazajensu,dukdadai basu gaya mata komaiba amma tasan duk sunci amarcinsu inbanda rash da take period nata.
Hakadai manosh da maryam suka kasance har tsawon 3days batare da wani abu ya shiga tsakaninsuba.

Yaune kwana na hud'u kamar kullum maryam tace bari dai taje ta duba meyasa manosh baya zuwa da dare seda rana yayita romancing nata.
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ta fad'a tare da k'arasawa inda yake kwance yana juyi tare da rik'e cikinsa da hannayensa. Maryam ta rik'oshi tana hawaye peach lfy,meke damunka,hannunta tasa adaidai nashi tace cikinkane,cikin wata irin murya yace apple tashi ki tafi d'aki,tace meyasa zan tafi d'aki bayan gashi kanafa da ciwon ciki,ita a tunaninta dan yaga tanajin tsoronshine baya so ya kusanceta harya ja mishi ciwon cikin. Cikin kuka tare dajin tausayinshi tace peach dan Allah kayi hakuri wlh daga yau nadena jin tsoronka bansan ina cutar dakai har hakaba pls kayafemin.
Yace apple pls ki tashi ki fita! Cikin tsawa wanda sedata razata amma sam tak'i barinsa se kuka da takeyi tana tofa mishi addu'a a cikin nashi sannan ta cire rigan baccinta daga ita se wandon tace peach kayi hakuri wlh nadena daga yau,jinta a jikinshi kuma yaji babu riga yasashi tasowa idanunsa kamar atarugu yana kallonta rai b'ace,take tsoro ya kamata tace peach miye kuma haka kake min irin wannan kwallon,wuyanta ya kamo yana cewa wato ke gaki mara kunya 'yar iska ko,take maryam ta fara tari da kuma kuka tana magana da kyar tana cewa pea..ch menay..i ma..kane zaka kashe..nine.wuyana pea...ch sannan taci gaba da tari,flower gefen gadonshi ta d'auka ta buga mishi awuya sannan ya saketa da sauri ta gudu zuwa d'akinta tana kuka tare da sauke numfashi tana mamakin manosh,tabbas manosh yaba cikin hayyacinsa,riga ta d'auko a walldrop tasa setaji yanata buga k'ofa yana cewa ki bud'e kofannan *maryam* tsoro sosai taji da yadda yake buga kofan,toilet ta shiga tayi alwala tazo tayi sallah raka'a 2 ta zaunayin addu'a sosai.
Manosh ta jiyo yana cewa wlh idan kika yadda na bud'e kofannan tofa gawanki za'afitar. Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un taketa yi tare da addu'uoi. Yah ibrahim ne kawai ya fad'o mata arai,nan ta d'auki waya ta kirashi lokacin 10:5pm bugu d'aya ya d'auka baice komaiba tace yah ibrahim dan Allah kazo yanzu,akwai matsala amma pls karka gayawasu mama komai,hankalinshi atashe dajin yadda take kuka yayi saurin zuwa gun babanta yace abashi aron mota yanzu zai dawo,batare da b'ata lokaciba baba ya bashi keyn hondansa,dan motar maryam kam tun ran biki yakai mata shi gida.
15minit sega ibrahim a gate d'in gidan manosh,amma maigadi ya hanashi wucewa seda ya kira maryam ta waya ya had'asu kafin yabar ibrahim ya shigo da saurin. Jin tsayuwar mota yasa manosh yadawo daidai, take ya fara cewa apple meyasameki ,meyasa kike kuka bud'emin kofan kinji apple, ita kanta taji sauyin mura tattare dashi, mamakine ya kamata amma sam tak'i bud'e mishi. Bugun kofan falon k'asane yasa manosh barin gurin yaje ya bud'e kawai seyaga yah ibrahim ne a tsaye suna kallon juna cikeda mamaki,manosh baisan babu riga ajikinsaba sedayaga irin kallon da ibrahim yake mishi sannan yalura da jikinsa dagashi se boxers.....
[7:12am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUNTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas

*this page is dedicated to fans of tana raina,i luv u all*B??0Iq?pso??c???b??/\??.\


59-60 Bismillah yace da ibrahim,cikin jin kunya ya wuce sama domin sa kaya. Ibrahim ya zauna yana jiran fitowan maryam.
Bayan manosh ya sako jallabiyane yaje kofan d'akin maryam saboda kukanta dayakeji,take hankalinsa ya tashi yanta cewa apple pls apen d door,ahankali ta bud'e tana rakub'e ajikin kofa sanye da doguwar riga da kuma gyalenshi. Rungumeta yayi sosai dan ganinta wani iri,ita kuwa sam takasa sake jikinta se fama kwacewa takeyi,manosh ya lura da hakan yace apple meke faruwane meyasa kike kuka,kallonshi ta tsayayi cike da hawaye tace bakaivabe ka shak'eni kace zaka kasheni dak'ar na kwaci kaina agunka dubi wuya kaga yadda kamin peach mena maka hakane, kallon wuyanta yake ga alamun hannun mutum kuma yayi jah shatin hannun ya zauna a wuyanta sosai.
Hannu manosh yakai yana tab'a tare da cewa apple ni kuma,yaushe na miki hakan,kallonshi ta tsayayi cikin mama da kuma tsoro tace ka matsamin zanje gun yah ibrahim,se anan ya tuna da yah ibrahim yazo,tace nina kira yah ibrahim a waya nace yazo dan ka biyo har nan kashe idan ka shigo kasheni zaki nikuma ina jin tsoro shine na kirashi. Rungumeta yayi yana magana cikin nadama yace apple wlh bansan komai akan abunda kike gayaminba pls apple kiyi hakuri karki gayayawa ibrahim komai,yaushe akayi airen har za'a fara jinmu,pls apple wlh niban miki komaiba taya za'ayi in miki haka kuma? Itadai gabad'a bata gane mishiba dan haka tace to muje gun yah ibrahim,yace kimin alkawarin bazaki fad'a,shuru tayi tace muje bakomai,nan suka firo a tare tana sauka k'asa tayi gudu taje inda ya ibrahim yake ta zauna kusa dashi tare dayin kuka tace yah ibrahim ka d'aukeni mu tafi gida wlh kasheni zaiyi kaga abinda yaminfa.

Afusa ibrahim ya mik'e dan yasan maryam bazata tab'a mishi karyaba,yace captain meke faruwane,metayi haka da irin wannan shatin dake wuyanta? Manosh ya juya a sanyaye yana kallon maryam yace haba apple yanzu haka zakimin,wlh ibrahim niban mata komaiba meyasa kikamin haka apple? Maryam tana kuka tace wlh yah ibrahim shine,sedana buga mishi flower a wuyansa sannan ya sakeni wlh kaine peach babu yadda za'ayi inyi maka karya wlh yah ibrahim cewa yayi zai kasheni kuma wlh banyi ishi komaiba. Manosh kamar zaiyi kuka se rantsuwa yakeyiwa ibrahim yace shi wlh baiyi mata komaiba,ibrahim yace yanzu maganan waye zan kama acikinkune kaina ya d'aure wlh. Maryam tace yah ibrahim na tab'a maka karya,kuma menene ribana idan nayiwa mijina karya,wlh Allah shine ya shakeni tare dayin wasu maganganu wlh yah ibrahim ba karya nake mishiba. Manosh yayi shuru danya rasa mema zaice,ibrahim ya kira marwan a waya yace kazo ina gidan manosh yanzu pls. Marwan ya kalli rash da take kwance ajikinshi yace kiyi hakuri zanje gun ibrahim in dawo kin,tace pls karka dad'e dan tsoro nakeji,yace bazan dad'eba my darling sannan ya shirya ya tafi.
Cikin k'ankanin lokaci ya iso cike da tunanin komeya faru ibrahim ya kirashi kuma gidan captain.
Da sallama ya shigo tunda yaga maryam kusa da ibrahim yasan akwai matsala,bayan ya zaunane yace captain,manosh yace yane,sannan suka gaisa da yah ibrahim.
Yah ibrahim yace marwan wani abune ya d'aure min kai sosai gaskya shiyasa na kiraka ko zamu samu mafita,marwan yace okey meya faru yana kallon maryam kanta a sunkuye,ibrahim ya gaya mishi,mamakine bayyane a idon marwan yace gaskya kozaka kwana kana gayamin bazan tab'a yadda abokina zaiyiwa aunty hakaba saboda mune shaida akan irin k'aunar da yake mata taya kuma za'ace manosh ya shak'eta da sunan zai kasheta a wani dalili? Ibrahim yace kamar yadda ka yarda da manosh ka kuma san halinshi,tonima haka na yarda da aunty na kuma san halinta bazata tab'amin karyaba wlh,sannan idan ka dubi wuyanta zaga shaidan abinda take fad'a,kuma lokacin dana shigo da kuma yanayin danaga captain ya tabbatar min acewa akwai matsala,kodai manosh yana da wata matsala ko kuma wani abu da baya so? Marwan yace gaskya bayi da wata matsala ko damuwa,abu d'ayane muka san baya so shine mace tayita kallonshi sam bayason haka. Ibrahim yace bayasan mace ta kalleshi,to saboda me? Marwan yace shidai haka nashi tsarin yake kuma komu bamusan dalilinba kawai dai yace mana shi kawai baya sone. Ibrahim yace to aunty kodai kallonshi kiketayi,dariya abin yabaiwa marwan yace to idan aunty ta kalleshi kuma seya shaketa? Ibrahim yace eh mana tunda dama baya so,marwan yace amma kuma harda aunty gaskya dai ban ganeba abokina meke faruwane? Wani irin mugun kallo manosh yakeyiwa maryam wanda tsoro ya kamata tace yah ibrahim kaga kallon da yakemin ko,wlh ni bazan zaunaba zan bika mu koma gida dan idan kun tafi kasheni zaiyi wlh...bata k'arasaba manosh yayi kanta tare da sake shak'eta yana cewa wlh bazaiyuba baki isaba wlh! Ibrahim da marwan suka mik'e domin tsaidashi,amma ina sun kasa ita kuwa maryam se tari takeyi suna kallon juna da manosh wanda babu alamun tausayi a fiskanci gashi su marwan sun kasa karb'armaryam a hannunshi kuma da hannu d'aya ya shaketa. Marwan yace manosh meke damunkane me kuma haka,aunty cefa saketa mana dama ashe gaskiya zaka kasheta kenan? Yace eh kasheta zanyi dan wlh baki isaba maryam kinyi kad'an,maryam ta fara fita hayyacinta tana magana dakyar tana cewa yah ibrahim zai kashenifa. Ibrahim yace marwan matsa baya,ba musu marwan ya matsa dan abin yabasu tsoro,ran yah ibrahim a bace ya bige hannun manosh da dukkan karfinsa take manosh ya fad'i akan carpet,ita kuwa maryam bayan ya ibrahim ta koma tare da rik'e mishi riga tana tari tace yah ibrahim kaganiko,wlh bazan zauna dashiba,tausayinta ya kamasu dukkansu,da sauri marwan ya d'auki wayanshi ya kira dad d'in manosh yace dad kazo gidan manosh akwai babban matsala. Shi kuwa ya ibrahim zaunar da maryam yayi akan kujera ya nufi kan manosh yanata karatun qur'an danya fahimci cewa balaifin manosh bane tun lokacin da yaga irin kallon da manosh yakeyiwa maryam kafin ya nufi kanta. Maryam dai kuka kawai takeyi marwan yace mata sannu,shi kuwa ibrahim karatu kawai yakeyi da k'ira'a irinta abdallah,hakan yasan maryam tsananta kukanta sosai fiye dana dah. Take manosh ya fara magana yana cewa wlh ibrahim idan ka shiga hannuna zakasha wuya,ni kake yiwa haka ko,wlh to maryam zatasha wuya aguna tunda ni kake wahalarwa,ibrahim dai baya ko sauraronshi karatu kawai yakeyi yayinda maryam ta tsaya dayin kukanta suna mamaki ita da marwan cewa dama manosh yana da aljanune kenan?
Sallamar dad da mum ne ya juyo da maryam da marwan,shi dai yah ibrahim karatu kawai yakeyi yayinda manosh yaketa surutai.
Maryam ta sunkuya k'asa ta gaishesu kanta a sunkuye suka amsa dad ya nufi gunsu manosh,ita kuwa mum mamakine ya shikata da abinda ta gani,yau manosh d'antane da aljanu?
daidai nan manosh yace kayi hakuri ibrahim zanyi magana wlh zanyi magana ka dena k'onani dan naga bakada imani ko kad'an,ibrahim yace kai kana da imanine,me manosh yayi maka haka kake k'okarin kashe matarsa? Yace nifa ka dena dangantani da naniji ni macece,ibrahim yace macece ke? Tace eh tunda na fara ganin manosh naji ina sonshi saboda kyawunsa yamin,toh tun a wannan lokacin na shiga tsakaninsa da duk wata macen dake fad'in duniyannan wanda bazaiji mace tamishibama bare har yace yana sonta,dukda dai baya wasa da ibadanshi amma senayi nasara akanshi,se rana d'aya ya had'u da wannan makiran wai ita maryam,ibrahim yace karki sake ce mata makira domin zan k'ona gabad'aya,tace saboda kana sonta kenan,meyasa ka bari akayi aurensu da manosh d'ina to tunda dai itace yarinyar daka dad'e kana kauna? Kunya sosai ibrahim yaji,yace ki dena min wannan shirmen???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ki gayamin abinda yasa kika shigo rayuwarsu,tace tunda ya had'u da maryam ya fad'a mata ra'ayinshi akanta,abin yamin zafi nayi iya k'okarina in cutar da maryam d'in kuma amma shegiya na kasa samun nasara akanta,ibrahim yace ta Allah batakiba tafi karfinkine shiyasa. Hhhh tayi dariya tace wlh batafi karfinaba ina tarata ne kawai,nice nake hana manosh kallon ko wace mace,shiyasa nasashi tsanan kallo,duk wata mace da zata dinga kallonshi tise nasa tsanan hakan agareshi,itama maryam d'in batajine ai amma soda yawa ina gaya mata cewa bana son kallon da takemin amma taqi,tunda akayi auren banbar manosh yaje kusa da maryamba,duk lokacin dayayi yunk'urin zuwa se'in rikitashi inyita bashi wahala,sena tabbata yaji jiki sannan nake barinsa idan ya farka da asuba kuma garau yake se kuma wata daren,dan bana barin yazo d'akinta sam itace take zuwa gaisheshi da safe,shine yau ta ibi kafafunta taje gunshi daidai lokacin da nake bashi wahala,yayi iyakar kokarin yaga ya hanata karasowa inda yake,amma dayake ita d'in mai taurin kaine sedata k'araso dan taga halin da yake ciki,shine na shike jikinsa nake son kasheta domin in rabata dashi..

Jikin kowa a palon yayi sanyi tare dajin mamakin abinda aljanan take cewa.
Ibrahim yace to ina gargad'inki daki fita daga jikinsa kona k'onaki,tace wlh bazan fita ibrahim ina tausayinka wlh,yace baki fitabako,nan yaci gaba da karatu se ihu takeyi tana cewa kayi hakuri wlh zan fita amma tabbas zan dawo wannan alkawarine kuma wlh bazan kyale maryam ba,danya d'auki son duniya ya d'aura mata wanda hakan yana k'ona min rai sosai,ibrahim yace toke akwai aure a tsakanin ku damu ne,tace eh nida manosh kam wlh akwai aure a tsakaninmu,ibrahim yace menene sunanki? Tace sunana SHUKRA,yace to shukra ina miki gargad'i na karshe ki fita a rayuwarsu idan ba hakaba zakisha wuya,tace lallaima yah ibrahim wlh kona fita zan dawo kuma idan ka rabani na masoyina senayi maganinka,yace kiyi koma menene sannan yaci gaba da karatu babu sassauci,ihu takeyi tana cewa wlh zan fita kayi hakuri ibrahim mugu zan fita wlh, aisam bai saurareta yanata karatu se kawai akaji manosh yayita attishawa,dukda haka ibrahim bai tsayaba seda yayi sosai sanan yayi hamdala ya koma gefe ya zauna.
Tare da gaisawa dasu dad,se godiya suke mishi harda marwan da jikin yayi sanyi. Wayan ibrahim ne yayi k'ara ya duba yaga baban maryamne ya d'auka hello baba,baba yace ibrahim lfy baka dawoba mamanka ta damu an kiraka shuru,yace lfy lau baba yanzu zan dawo insha Allah,yace to Allah ya kare,yace ameen sannan ya katse yaga time har 11:20pm. Yace toni zan koma sedai inda hali kar'a barsu sukad'ai agidan,dad yace mungode sosai ibrahim badamu semu tafi gida dukkanmu inyaso zuwa gobe sesu dawo,ibrahim yace to nagode aunty kiyi hakuri kinji komai yawuce insha Allah,cikin sanyin murya tace nagode Allah ya kiyaye hanya,yace ameen sannan suka fita shida marwan ya rakashi.
Mum tace sannu maryam aima kinyi k'okari wlh jeki ki had'o nuku kayanu koda kala d'ayane semu tafi ko,tace to tare da mik'ewa shi kuwa dad yanata kallon d'ansa cike dajin tausayinshi wanda har yanzu bacci yakeyi bai farkaba. Marwan ya shigo daidai lokacin maryam ta fito da kit se dad ya tashi manosh kuwa yana farkawa yagansu ciki da mamakin ganinsa kwance a k'asa kumaga marwan,mum tace son muje gida,yace mum lfy,tace lfy lau ga dad naka a bayanka,juyowa yayi da sauri ya kalli dad tare dajin kunya ya gaisheshi,se dad ya mike yace zamuje gidan dakai da maryam gobe seku dawo,mamaki sosai manosh yayi amma bazai iya cewa komaiba se toh. Maryam ya hango rik'e da kit a hannunta kanta a sunkuye marwan yajawoshi yace muje.
Marwan yayi musu sallama ya wuce gida,manosh yace dad bari nakaimu,bamusu dad ya bashi key d'in tare da shiga gaba,mum da maryam akuma suna baya ahaka suka isa gida.
Koda suka isa se mum tace kuje side naka seda safe,daga shi har maryam kunya sosai sukaji tare da wuce.
Suna shiga ya rufe ko ina,ya juyo suna kallon juna da maryam,murmushi tamishi shima haka tare da rungumeta yace apple kiyi hakuri kinji,bansan dalilin dayasa su dad sukajeba kuma sukace muzo nan,amma gobe zan tambayeahi kinji,murmushi tayi tare da d'agowa suna kallon juna tace kanaso in dinga kallonka? Yace eh mana,sedai fa aduk lokacin da kike kallona fita hayyacina nakeyi,tace wannan karon babu abinda zai faru inane d'akinka,yace mujene,kai ta d'aga mishi aise ya d'auketa kamar bby ita da kit d'in dukka ae d'akinshi,akan gado ya ajiyeta tare da karb'an kit d'in ya ajiye a gefe yace namance wayaya wlh ni kwata kwata banganebama,tace karka damu wayanka yana cikin kit d'innan na d'auko mana komai,yace yaushe marwan yaje gidanmu,tace tare dasu mum yazo nina kirasu nace ina tsoron gidanmu,shine sukazo d'aukanmu. Kallon maryam yakeyi tare dajin mamakinta harzaiyi magana se tace pls peach nifa amaryace koka manta,inaso in watsa ruwa,inda take yazo tare da rungumeta yace i luv apple,tace i luv u too peach,sannan ya cire jallabiyanshi dagashi se boxer tayi saurin juya mishi baya ahankali ya cire mata doguwar rigan se wandon sleeping dress nata kawai,kunya sosai taji tayi saurin kare k'irjinta da hannayenta dare da rufe idanunta. Juyo da ita yayi a hankali yana kallonta,batare data bud'e idoba tace inaso inyi wankane cikin wata irin murya,d'aukanta yayi cak se toilet shida kanshi yayi mata wanka tanajin yadda yake gogeta da sosonshi cikin wani irin salo,ita kuwa idonta arufe tana jin kunya.
Seda ya wanketa sannan ya dawo da ita d'aki yayi pecking idonta yace bari inje inyi nima kinji,shuru tayi batace komaiba ya wuce toilet.
Da sauri goge jikinta tasa rigar bacci dogo har kasa,sannan ta d'auki wayanta ta kira yah ibrahim,bugu d'aya ya d'auka yace hello aunty,murmushi tayi tace yah ibrahim ka koma lfy,yace lfy lau harma na kwanta,ya captain,tace lfyanshi mun gode sosai yah ibrahim,yace bakomai aunty seda safe ko,tace to sannan ya katse wayar yana maijin kaunarta har cikin ranshi sam baiyi bacciba....
[7:14am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUNTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas


61-62 Bayan manosh ya fito daga wanka ne,tace peach ka kira marwan kaji ya isa lfy,wayanshi ta mik'a mishi ya kirashi,marwan yace lfy lau wlh harma na kwanta,manosh yake toseda safe,yace yawwa.
Kayan baccinsa ta bashi yasa tare da fesa turare sannan yamatso har inda take kwance ya mannata da jikinshi yace apple bamuci amarcinmubafa kina sane,shuru tayi kamar bata jishiba seya janyota jikinshi yana mata wasu salo na soyayya tace dan Allah ka bari ba'a gidannu mukebafa ni ina kunyan su mum. Yace aibazasu jimuba,tsakaninmu dad'an nisa,tace nidai pls kayi hakuri semun koma gida,haka ya hakura suka kwanta amma suna manne da junansu kamar zasu had'i juna.

Washe gari mum ta kirashi inda suka zauna da dad ya gaya mishi duk abinda ya faru jiya,mamaki sosai manosh yayi sannan dad yaci gaba da mishi nasiha yana cewa nasan baka wasa da ibada manosh amma ka k'ara himma,gidiya sosai yayi sannan ya tafi musu da abin karyawa. Maryam tayi kyau tana zaune yazo da abinci ya zuba musu sukaci suka koshi se yaketa kallonta,yace apple abinda ya faru kenan dama,kai ta d'aga mishi,ya matso ya runguneta yace kiyi hakuri kinji,tace bakomai wlh aiba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login