Showing 48001 words to 51000 words out of 72993 words

Chapter 17 - Auntyn Yara Book1 Complete Hausa Novels By Sadnas.doc

Sadnas   

06 Sep 2025

879

fyad'e ne bawai dasonta bane, zaman lfya sosai sukeyi hankali kwance,zumunci mai k'arfi yashiga tsakaninsu kamar 'yan'uwa.



*****
3years
Lokaci babu wuya yanzu su abdallah sunada shekara uku,ga wayo shiyasama akasa a skul dukkansu.
Yau sartuday sukaje girei gun kakarsu zasu kwana d'aya sunbar manosh shi kad'ai agida.
Alfiyya ita dai se shigan turawa kawai take so adinga mata,shi kuwa manosh cewa yayi abarta tunda k'aramace idan ta fara girma se'a dena sayowa,maryam batasoba amma haka ta hakura. Farin rigane a jikin alfiyya tare da wani dogon takalmi se kuma hula inda gashinta ya rufe mata fiska dan tsawo,dan tafi maryam gashi gashin manosh suka d'auko,sunaji da yaran sosai akama mutane suna son yaran musamman alfiyya. Haka ta ishe maryam waisam tayi mata hoto dan idan baban maryam angonta ya dawo zata nuna mishi,dariya maryam da mmnta sukayi sannan ta d'auketa........
[7:14am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUNTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas

NOTE
*sorry fans,kunjini shuru ne saboda rashin lfy danayi 2days,sannan cikin satinnan muna da bikine dan haka kuyi hakuri da rashin post nawa da zakudinga gani*
*masoyana kuwa ku sani cewa kuna raina akoda yaushe,najin dad'in ganin sak'onninku na nuna kulawarku agareni,kuyiwa amaren da za'a aurar daga gidan addu'an Allah ya basu zaman lfy,Allah kuma ya dauwamar dasu a d'akin mazajensu ameen*
*yan matan da zawarawan da basuyi aureba kuma to Allah ya zab'a muku mazaje nagari ameeen sad-nas luvs u so verry much*B??0so???b



65-66 Ayau akayi hutun first term,inda manosh ya kashi su alfiyaya kaisu gun mum sunyi 2weeks,daga can kuma sesu wuce gun maman maryam a girei.
Gida daga maryam se manosh,tana zaune a d'akin alfiya tanata k'arewa d'akin kallo duk kewarsu ya kamata gashi manosh bai dawo da ruwaba yau har 9:30pm sannan taji shigowar motarshi, da sauri ta fito tana sanye da gajeren wandon manosh da kuma wani shets nashi fari dama ya kasa mishi dan haka tasa ya mata kyau sosai ta tsaya ajikin k'ofan shigowa daga gefe,yana shogowa da sallama tace kamashi nan! Tsorata sosai yayi ita kuwa kayayyakin hannunsa ta karb'a ta wuce da gudu tana mishi dariya tare da cewa soja dajin tsoro,gaskya kaba dani wlh peach tanata dariya tare dayi mishi gwalo ta wuce sama.
Ahankali ya k'arasa saman yana mana kallon,zaki gane kuranki. Bayan ta ajiye komaine,tazo da gudu ta haye bayanshi tana cewa
_aga aga_ _aga tsoja dajin tsoro aganshi hhhhh_
Ai kuwa daya cirota yayi daga bayanshi bai ajiyeta ko inba se d'akinshi yana cewa nine matsoracinko,tace sosaima kuwa ka cika babban matsoraci,ta fad'a tare da mishi galo,shi kuwa kallonta kawai yakeyi yace wayace miki kisa min kayana,tace ai yanzu kam sun zama nawa tunda sun kasa maka,bakaga yadda suka min kyau fiyema dakaiba. Shi kanshi yasan sunyi mata kyau sosai amma seyace sam basu miki kyauba kuma ki cire min kaya dan bance na bakiba,ta marairaice tace haba bby nah,yace waye bby'n?ta nunashi da yatsan hannunta batare datayi maganaba,manosh yayi murmushi yace wlh na wuce bby tunda har na samo abdallahda alfiya,hhhhhh maryam tayi dariya tace to babban mutum naji,amfa ka sani bakai kad'ai ka samosubayace ni kad'aine mana saboda lokacin dana samosu ai bakya cikin hayyacinki kuka kawai kike kinsan me kike cewa? Ta girgiza kai sunayiwa juna murmushi,yace cewa kike _pls peach kayi hakuri wlh dazafifa,baka tausayinane kanaji ina maka magana,dan Allah ka tausayamin peach kasanfa ni k'aramace_
Dariya sosai maryam takeyi shi kuwa yana kallonta yace wlh kuwa haka kika dinga cewa,ita kuwa maryam yanayin yadda yayi maganane waishi adole yana kwaikwayon muryanta shiyabata dariya.
Janyota yayi tare da cire mata kayan jikinta itama ta tub'e masa nashi suka wuce toilet sunata cud'ar junansu sannan suka fito tana manne a jikinsa.
Bayan sunyi shirin baccine se suka wuce daining sukaci abinci yasha fruit yana cewa wlh nayi missing d'in honeys d'ina sosai fa,maryam tayi murmushi tace to ai hakuri zamuyi kamar gobene sekaga har hutun ya k'are. Yace ina kullum zanje inyita ganinsu mana hira,tace nifa,yace zan kiraki a waya se'in had'aku.
Haka dai sukaita hira har suka kammala sannan suka wuce d'aki,kwanciya yayi akan gadon sannan ya janyota tare da kashe wutar.

Wato idan manosh da maryam suna luv seka d'auka yau ne farkon amarcinsu saboda wata ni'ima na musamman da Allah yayiwa maryam,sam ita bata shan wani maganin mata koma wani irine daya wuce fruit,shima bawai dan yayi mata maganiba sedan kawai ita tana son fruit,kuma se Allah ya had'ata da wanda yafita son fruits.
Akullum satin manosh akanta dabanne,bayan sun samu gamsuwa sosaine yake ce mata gaskya aunty Allah yayi miki wata baiwa ko kuma ince halitta wanda bakowace mace bace take dashiba,yace wlh apple aduk lokacin dana kusanceki banda irin ni'imar dani kad'ai nasan dad'inki to wlh koda yaushe senaji wani farinciki mara misaltuwa a tare dani,sannan zazzafar k'aunarkice take shiga jikina tun daga tafin kafata har tsakiyar kaina pls apple gayamin sirrin.
Dad'i sosai taji wanda bazata iya b'oyewaba tace wlh bakomai sedai ince Alhadulillah kuma zanci gaba dayiwa Allah gofiya yasa in d'aure haka har abada,dan banida wata buri irin inga koda yaushe kana samu gamsuwa dani 1000% peach,yace kin wuce 1000% apple aguna babu wata adadin dazan iya dangantaki dashi sedai incigaba dayiwa Allah godiya daya bani wannan kyautar apple d'in nawa 'yar baiwa. Sanyi taji har cikin ranta tare da sake shigewa jikinsa tana juyi irinna sake taso da shawa'a, ai kuwa sannu a hankali manosh ya rikid'e yashiga sarrafa yar bbynsa son ranshi gata 'yar k'arama mara nauyi,dama kuma kunsan ance siraran mata daban suke???i.
Idan manosh yana tare da maryam tofa nuna mata yake shekarunsu dai-daine,shiya ita kanta maryam take gamsuwan da koda yaushe tana buk'atan su kasance a tare. Kai soyayya tayi a rayuwa.

Washe gari maryam ta hana manosh fita kwata-kwata,babu yadda baiyi da itaba danya rarrasheta ta hak'ura amma sam taqi wai ita dai dole seya zauna suyini suna luv ko Allah zai karb'i addu'ansu ta sake samun wani ciki.
Haka ya zauna da apple a gida tare da sanar da kowa cewa bayajin dad'ine,ai kuwa gaisu aketa zuwa gida,wannan na fita wannan zai shigo,manosh dai dariya kawai yakeyiwa maryam. Tace to wlh babu wanda zai sake ganinka duk kace musu kayi bacci batajira mezaiceba ta shagwab'e tare da fara kai hannunta cikin wandonshi,ai tuni suka haura sama anata abu d'aya,seda suka gaji sosai dukkansu sannan suka kwanta bacci har azahar.
Byan sun idar da sallah ne sukaci abinci sannan suka koma bacci suna farkawa ya janyota jikinshi akadai suketa abu d'aya,sannan sukayi wanka da sallan la'asar se tace zauna in baka lbr,ba musu ya zauna tana kwanshe a jikinsa tana mishi hiran zamanin annabawa,kawai setaji yana cewa apple tashi kinji,tace meyasa,yace pls apple,da sauri ta tashi aisetaga idonshi sunyi jah sosai,tace lfy peach meya shiga maka idon haka mugani,bakinta takai zata hura mishi idon,setaji yace aisekiyi kuwa nidai yanzu muna miki bankwana.........
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un33? maryam taketa maimaitawa tare da tab'a inna manosh yake kwance amma sam bata ganin komai agun se pillow, addu'a maryam ta farayi tana kuka amma sam har yanzu bata ganin manosh a d'akin daga ita se gado da pillow.
Kukata farayi tana cewa peach,ina kake pls peach kadena me kuma haka,waje ta fito ta nufi d'akinta amma bayanan,ta duba ko'ina dai acikin gidan kozata ganshi,dukda dai ita tasan suna tare dashi a d'akinshi batare daya sauka daga gadonba tanemeshi ta rasa.
Ai take maryam ta rikice tare da tsorata ta d'auki wayanta ta kira yah ibrahim tace hello yah ibrahim akwai matsa??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????la babba wannan karon na nemi manosh sama da k'asa na rasashi kuma yanzu muna tare dashi anan wlh b'acewa yayi.. yah ibrahim kansa ya d'aure sosai yace aunty b'acewa kuma kamar yaya,tace wlh duk yadda akayi SHUKRAH CE itace ta d'aukemin mijina yah ibrahim wlh itace..ai se yanzu ibrahim ya gano abinda maryam take nufi,yace kiyi hakuri aunty ganinan zuwa sannan ya katse wayan ya kira mahaifin maryam ya gaya mishi abinda maryam ta gaya mishi,dukdai wanda yaji se kanshi ya d'aure,dukda dai su yah ibrahim kam sunsan komai,amma kuma mamakinsu shine yaza'ayi shukrah ta d'auke manosh lokaci d'aya kuma ace b'acewa,ibrahim yace lallai akwai aiki sosai tausayin aunty kawai yafarayi tunma baigantaba a halin yanzu,tana zaune a inda suke itada manosh tana cewa peach dan Allah ka fito ganinan ina jiranka pls peach.
Wayanta ta d'auka ta kiran mum d'in manosh tana kuka ta gaya mata komai,rikicewa mum tayi tare da fad'in alhaji karma ka fita akwai matsala,yanzu maryam ta kirani wai manosh ya b'ace yanzu a d'aki batare daya tashi yaje wani guba b'acewa kawai yayi yau ni maryam wannan wani irin abune kuma.

Cikin 1hr gidan manosh ya cika da iyaye da kuma abokai. Kuka kawai maryam taketa rusawa,tun daga gate ake fara tambayan mai gadi koyaga fitar manosh,yace ai oga yana cikin gida yau sam bai fito ko tsak'ar gidaba.
Haka suka karasa ciki,maryam taje ta rungume mamanta tana cewa mama manosh wlh banganshi. Su marwan da ibrahim da kansu suka wuce ko ina agidan suka duba amma sam babu manosh,gashi maryam ta tabbatar musu da cewa tana zaune ajikin kalmarsa na karshe yanata cewa apple tashi,ganin jan da idonshi yayine tace barita hura masa dan ita atunaninta abune ya shiga mishi ido,takai baki kenan setaji yace aise kiyi.
Tunda lbr ya sami dad d'in manosh ya samo malamin sunna ya gaya mishi komai tun daga farko har karshe,yah ibrahim yace ina wayanshi aunty,tace duk a d'aki yake amma babu yanzu,majid yayi saurin kiran wayan ai kuwa se waya ta fara ringing,a hands free yasa ta yadda kowa zaiji.
Muryan mace tanata dariyan mugunta wanda kowa hankalinsa ya koma gun wayan,majid yace hello abokina,tace hhhh abokinka kuma,wannan matar abokinkace ai. Ibrahim ya karb'e yace wace matar kenan,dariya tayi sosai tare da cewa ohh yah ibrahim barkanmu da sake ganawa ka manta abinda na gaya maka,nace zan dawo kuma gashi na dawo ai auntyn ta gama more rayuwarta dashi kuma na hakura na barsu,dan haka nima yabzu lokacina kabawa aunty hakuri sannan karku b'atawa kanku lokaci dan wlh manosh bazai dawoba domin shi nawane yanzu! Ta k'arasa maganar cikin tsawa.
Ibrahim yace amma shukra ke acikin aljanunma kafira ce wawiya,kiyi gaggawan dawo da manosh idan ba hakaba mukuma zamu klarb'o manosh da ikon Allah. Dariyan nugunta tayi tace wlh kana burgeni sosai yah ibrahim da karfin halinka da kuma jarumtarka,lokacin dana d'auke manosh wlh kai kawai na fara tunowa,da ace kai zuciyata takeso ta tuni na d'aukeka. Yace karya kikeyi wlh yanzu ina kika kai manosh,tace yananan kacewa maryam garama ta kwantar da hankalinta dan duk k'aunarshi da takeyi tofa a bayan nawa yake,sannan ta dena wannan kukan kasan dama lfy bata ishetaba,kukaita manyan hospital zasu saboda akwai babban ciwo da yake amunta,karkuyi wasa har ciwon yayi nisa *k'odarta guda d'aya yana da matsala* idan baka yaddaba kuma kuje ayi mata gwaji,ba kuma nina samata ba,nadai gaya mukune dan ku d'auki mataki da wuri sannan ku sama mata wani mijin tayi aure dan wlh manosh bazai dawoba,daga k'arshe ina baku hakuri iyayen manosh kaunarsa nakeyi sosai shiyasa na muku haka kuma babau abinda zai sameshi,yah ibrahim seka sake jina dan kai kad'ai kawai zanyi magana dashi ma'assalam!
Koda aka sake kiran wayan se akajita a rufe,duk wanda ke parlour jikinshi a mace anma rasa me za'ayi akai. Malam yace ku kwantar da hankalinku tabbas zata dawo dashi da yardan Allah muyita addu'a zansan yadda zamuyi,domin hakan na faruwa sosai ta wasu k'asashen,maganar k'arshe itace lallai aje ayiwa maryam gwaji domin zai iya yuwa maganar shukran gaskyane, dama bata da lfya ne? Mahaifin maryam yace eh tun bayan haihuwanta take fama kuma ance mana dai babu komai,dad d'in marwan yace to ai se'a shirya zuwa kano muji,baban maryam yace badamuwa zamu je,dan wani lokacin aljanu suna iya fad'in daidai,sannan karku damu insha Allah muh'd zai dawo domin na tab'a had'uwa da wasu wanda abin ya faru irin haka,kuma matar tadawo sedai ta d'auki kusan watan shidda kafin suka dawo da ita da kuma lfy lau.
Haka dai baban maryam da wan malamin da dad d'in manosh ya kira sukaita kwantarwa mutane da hankali hardai suka samu sukuni a ransu,sannan akace maryam ta shirya su tafi gida da iyayenta,zuwa gobe za'a musu komai suwuce kano,yah ibrahim yace nima zanje,haka aka watse kowa dai jiki sanyaye, maryam kuwa batasanma me take cikiba sam tak'i yarda tace babu inda zataje manosh zaidawo d'aki bazai sametaba,tausayinta ya kamasu mum d'in manosh ta rungumeta tanata rarrashinta itama kukan takeyi har suka k'arasa gun mota dakyar ta shiga motan mamanta tana cewa kiyi hakuri maryam jarabawace kuma insha Allah zakici wannan wannan jarabawan ki daure kiyita addu'a. Dama yah ibrahim ne yaje ya d'aukosu baban maryam,dan haka shiya d'aukesu ya mayar dasu mama da maryam sun zaune a baya, hmmmm akwai aiki........
[7:14am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUNTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas

*dedicated to sad-nas fans*B??0soB???


69-70 Hajiya khadija tana tsaye a palo se faman rusa kuka takeyi tana kiran lubna,amma ina lubna ta d'auki bag da gyalenta ta fito da sauri tana hawaye ta nufi gun mota,inda hajiya khadija taketa faman kiranta amma ina aguje ta figi mota se girei.
Hajiya khajida ta kira hajiya iya ta gaya mata komai,hankalin hajiya iya ya tashi sosai dama kuma ranan batajin dad'in jikinta sam. Sallamar maryam ce yasa hajiya iya tayi saurin katse wayan tace maryam yanzu seda kikazo dubani dukda irin halin da kike ciki? Maryam tayi murmushin k'arfin hali tace haba hajiya ai rashin lfy ya wuce komai ya jikin naki? Tace da sauk'i yasu hajiyan,maryam tace lfy lau sannan ta marairaice murya tace hajiya kusan *sati uku* fa kenan babu lbrn manosh d'ina gaskya banajin zan iya ci gaba da rayuwa indai har na rasashi har abada,tacigaba da cewa hajiya ina son manosh fiye da tunaninku ko a wani hali yake ciki se Allah???i
Hajiya tayita rarrashinta da kalamai masu sanyaya zuciya dukda dai ita maryam ji take kamar ana sake sata kukane hakan yasa ta mik'e ta wuce cikin d'akin hajiya ta shige toilet domin wanke fiskanta,ita kuwa hajiya sebinta da kallo takeyi cike da tausayawa da kuma laifin datayiwa maryam da iyayenta wanda a yanzu taketa d'an dana sani da kuma tunanin abinda zai biyo baya yanzu da hajiya khadija tace luvna tasan komai gashi ta fita tana kuka ba'asan ina ta nufaba.
Kamar daga sama hajiya iya taga lubna ta shigo rai a b'ace ko sallama babu ta fara zagin hajiya iya zagi marasa dad'in ji. Hakan yasan maryam ta fito da sauri har tana tuntub'e,tsakanin lubna da hajiya iya ta shiga tana cewa lfyanki kuwa lubna,wani irin rashin hankaline wannan me kuma ya kawoki nan dahar zakizo kina mata irin wannan rashin mutunci? Lubna batama san waya shiga tsakaninsu da hajiya iyaba saboda yadda ranta ya b'aci cewa take kinji kunya wlh tsufanki bai amfaneki da komaiba se tsuta dacin amana wlh kunya nakeji wai ace ke kakatace...lubna bata kai ayaba taji wawan mari da maryam ta sake mata a fiska tace baki da hankaline wai lubna kin santane? Kuma meta miki haka dazaki mata wannan cin fiska sekace wanda bata da tarbiya?
Se a wannan lokacin lubna ta lura da cewa ashe hasanantace maryam jininta,hawaye masu zafi suke kwaranyowa daga fiskanta cikin sanyi murya tace maryam lfy lau kuma nasan me nakeyi hajiya iya ta cuceni ta cuci rayuwata kuma wlh har abada bazan tab'a yafe mataba tir da mai hali irin naki wlh kinji kunya kuma ki sani randa kowa zaiji wannan abun rananne kowa zai d'aukeki a matsayin tsohuwar banza kokuma ince tsoffin banza wlh kunji kunya kun cuci mahaifina sannan kin cuci d'an cikinki tunda shima baisan komai akaiba muguwar tsohuwa... mari maryam ta sake bata tace lubna ki fita kibar gidannan dan bazaiyu in barki kiyita hauka ba da alamun tab'in hankali a tattare dake,waya ta d'auka ta kira yah ibrahim take gaya mishi irin cin fiskan da lubna takeyiwa hajiya wanda har a wannan lokacin zagin takeyi shi kansa yah ibrahim yana jiyo muryarta da munanan kalaman da take gayawa hajiya iya. Ita kuwa hajiya iya kuka sosai takeyi tare da kasa had'a ido da dukkanninsu saboda tasan bata da gaskya,ita kuwa maryam rungume hajiya iya tayi tana rarrashinta tare da cewa lubna kibar gidannan baki san cewa bata da lfy bane? Lubna tace ai dole tayi rashin lfy,sakayya ne ta fara gani tun a duniya akan abinda ta aikata natabbata idan kika san abinda wannan tsohuwar banzan tayi wlh sekin tsaneta har abada,maryam wannan tsohuwar basonki takeyiba domin ita ta rusa miki farincikinki muguwace ta k'arshe shiyasa take kyautata miki sosai dan abinda ta aikata miki amma kinji kunya wlh tsohuwar banz....mari mai kyau marwan ya d'auke lubna dashi wanda har yah ibrahim seda ya tausaya mata bare kuma maryam da hajiya iya.
Yah ibrahim yace haba marwan irin wannan marin,yayi saurin kamo matarshi ya rungume ita kuwa lubna dukda tsoron marwan da takeyi amma sam a wannan lokacin seta nemi tsoron ta rasa bare kuma yanzu da tasan shiba yayanta bane,tace ko kasheni zakayi wlh bazan dena zagin tsohuwar banzan nanba maciya amana wlh kinji kunya,sannan kuma karka sake marina dan baka da wani iko akaina ina fatan ka gane me nake nufi,tunda kakarkace sekaje gareta amma dole maryam zata bar gidannan,da gudu taje ta janyo maryam daga jikin hajiya kaka tace zomu tafi *aunty* ki rabu da tsohuwarnan datasan bata da gaskya ai gashi tayi shuru bata cewa komai se kukan nadama da takeyi wlh kin cucemu kuma nikam bazan tab'a yafewaba.
Mamakine ya kama marwan sosai shidai yasan lubna tana tsoronshi sannan bata da rashin kunya amma yadda yaga ta dage tana kuka tana magana hakan yasa jikinshi yayi sanyi yaje gun kakanshi hajiya iya yanata rarrashinta,maryam da yah ibrahim ma mamaki abun ya basu,maryam ta fisge hannunta tace koma me hajiya iya tamiki bata cancanci haka daga garekiba lubna tafa haifi mahaifinki tunta naji kince kakarkuce,lubna tace kakar bro marwan dai amma banda ni kizo mutafi *aunty* bazaki gane komaiba a yanzu kuma banaso ki gane komai saboda bayida amfani a yanzu muje my luv kakyi k'ok'ari asamu a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login