Showing 36001 words to 39000 words out of 72993 words

Chapter 13 - Auntyn Yara Book1 Complete Hausa Novels By Sadnas.doc

Sadnas   

06 Sep 2025

878

dan yah ibrahim ya tura musu texs d'in rasuwan k'aninshi abdallah kuma d'an autansu. Yah ibrahim ya kasa barin kabarin se hawaye yakeyi akan kabarin,friends nashine taredasu marwan suka d'agashi jiki sanyaye suka dawo gida inda aka zauna kab'ar gaisuwa.

Hmmm!rayuwa kenan,yau kaine gobe bakaibane. Kuduba dai kuga irin mutuwar da abdallah yayi,ran friday,kuma koda yabar gidansu maryam ya wuce gida hira sosai sukeyi da mama da yah ibrahim rash kam tuni ta koma bacci dan ko wani sallama basuyiba,in banda gaisuwa daya mata na safiya tace ya jikin,yace wlh na samu lfy. Koda suka gama hira dasu yah ibrahim alwala yayi yayi sallah sannan yace mama tea zansha,ta had'a mishi yasha ya ajiye cup d'in yaci gaba da addu'oinshi bayan nan seya kwanta akan sallayan a d'akin yah ibrahim dama tare suke kwana,tofa kwanciyan kenan dabai tashiba. Yah ibrahim kuwa yana gum mama suna hira,bayan sun gamane ya dawo d'akin yace abdallah a k'asa kuma,tashi ka kwanta akan kafifar mana,shuru bai tashiba,kuma kowa yasan abdallah sam bayida nauyin bacci,hakan yasa ibrahim tab'ashi amma seyaji baya numfashi. Salati ya kamayi tare da girgiza abdallah amma babu abdallah ayau ya rigamu zuwa gidan da duk wani musulmi seyaje dazanar lokacinmu yayi.
Allahu akbar,Allah yasa muyi irin rasuwan abdallah ameen.

Ana zaune agun makoki kowa juki yayi sanyi,idan aka tuna da karatunshi na asuba cikin suratul muh'd. Kai jama'a duniya ba komai bace wlh,Allah ya gafarta mana kurakurenmu ameen. Manosh se kallon hotunanshi yakeyi a wayanshi yana tsaye tagun pool ya d'aga yatsan hannunshi d'aya wato ALLAH WAHID. kwalla manosh yaji a idonshi amma sam yaqi zubar dasu,dan bayaso azabtar da abdallah,domin shi kuka ga mamaci azabace ake k'arawa mamacin. Jama'a sosai abdallah ya samu kowa alkhairai kawai kakeji abakinsa akan abdallah,hakan yasa yah ibrahim farinciki sosai,domin shaidar duniya itace zata bika har lahiranka.
11:00am su manosh suka shiga cikin gidansu rash,inda suke zaune a rana suka shigo da yah ibrahim sukayiwa mama gaisuwa dakuma rash harma da maryam,dan dole agaida maryam saboda indai kasan abdallah tofa dole kasan maryam dan kowa shaidane akan k'aunar da take tsakaninsu. Rash da maryam basu iya amsa gaisuwanba banda kuka da sukeyi har'yanzu,haka suka fice tare dayiwa baban maryam gaisuwa sannan suka tafi.
Haka dai akayita zuwa gaisuwa mutane ma'a magana.
Yau monday yaune uku dan haka su manosh da iyayensu sukazo hardasu dad,akayi addu'an sannan sukayi musu gaisuwa suka wuce. Da hantsi su mum d'in manosh danasu marwan harda miher da lubna sukazo gaisuwa. Kukan da rash takeyi yasa duksuma suketayi. Miher tace ina yah ibrahim muyi mishi gaisuwa,samira ce ta kirashi yazo suka gaisa harda lubna,tausayinshi ya kamata setaji sabon k'aunarshi yana shiganta a hankali saboda wannan shine ranar farko da suka fara ganin junaeye to eye,dukda dai dama tayi mishi gaisuwa a waya kuma tagayamishi cewa zasuzo ranan uku. Yace mun gode sosai Allah ya bada lada,sukace ameen sannan ya gaida mum nasu ya fita waje.

Rayiwa kenan yau wenesday bikin su maryam saura 2dys kawai. Manosh ya kira maryam a waya haryau kuka takeyi,yace pls apple kiyi hakuri kibar kukan,batace mishi komaiba se dan Allah ina neman alfarma a d'aga bikinmu se zuwa wani lokaci pls? Shuru yayi yace ok apple zanyiwa baba magana kinji,tace nagode sannan ta katse wayar. Manosh ya sami mahaifinshi da zance amma se mahaifinshi yace munyi maganan da iyayensu amma sunce baza'a d'agaba tunda an sanar,sannan mamacin bazai dawoba sedai idan akwai wani biki da zakuyi to duk kuyi canceling nashi saboda rasuwan. Manosh yace to dad mungode sannan ya tafi tare da sake kiran apple ya gaya mata,aise fashe da kuka sosai wanda ya d'aga mishi hankali da sauri ya katse wayan cike da damuwa ya kira marwan suna magana,marwan yace eh wlh ibrahim ma cewa yayi kawai ayi bikin baza'a d'agaba kuma wlh nima naso a d'aga. Manosh yace to yaushe zamuje girei,marwan yace anjuma ba,manosh yace dama ba'yi musu jeren kichineba kud'in nake son bawa apple ta sayi kayan kichine sannan suje suyi jere amma yanzu komai ya tsaya kenan,marwan yace sedai muba su mum kawai su k'arasa mana dan kaga ba time yanzu gaskya.
Haka kuwa akayi a ranan mum da 'yan'uwansu sukayi sayayyan kayan kichine abin se wanda ya gani aka shirya komai tas zuwa 8:pm suka gama komai aka rufe gidan.

Ran alhamis da safe bayan an gama yiwa miher lalle tasa driver yakai mai zanen lallen har girei dan ayiwasu maryam rash da samira. Dayake tana sauri nan danan ta musu ta gama zuwa azahar ta gama musu,maryam tace nawane kud'inki,mai lallen tace an riga da'an biyani zan koma,nan driver ya maidata gidansu miher aka biyata kud'ade masu yawa aka kaita gun zahida da amina ma ta musu.
Bayan la'sar angwaye sukazo harda yusuf angon amina. Amare suka fito amma sam babu wata walwala a fiskarsu,angwayen basu damuba dan sunso a d'aga auren amma sam ank'i. Bayan sun gaisane kowanne yaja fefe da matarsa suna magana,yayinda majid da muhsin da yusuf suke gu d'aya da yah ibrahim suna magana. Manosh yace apple,shiru tayi dan sam setaji bata son auren. Yace babu wani abu da kike buk'ata,tace babu komai tare da kwalla a idanunta,ledan hannunsa ya mik'a mata dan dole ta karb'a yace kije gida zamu tafi muma amma pls kibar wannan kukan,batace komaiba ta wuce gida batare data musu sallama ba. Manosh jikinsa a sanyaye yace wlh ibrahim aurennan da d'agashi akayi se nan da 2month,gabad'ansu baso sukeyiba wlh mutuwar abdallah kamar yau akayi suke jinta a jikinsu,muma kuma haka wlh,muhsin yace wlh kuwa. Ibrahim yace haka Allah yayi karku damu Allah yayi mishi rahama,suka amsa da ameen sannan suka tafi.

Bayan isha manosh ya kira apple,tace kayi hakuri pls da abinda nake maka ba laifina bane,yace don't worry apple am okay with everything kinji,wlh naso abar auren amma hakan baiyuba,tace hakane nagode,yace kidena min godiya apple am sorry for d lost of our abdallah,shuru tayi hakan ya tabbatar mishi da cewa kuka takeyi,yace apple are you okey? Tace "yeah am fine" cikin muryan kuka tace peach gobene fa abdallah zaiyi karatu a walima,ashe fad'a kawai yakeyi...manosh yace pls stop it apple,babu abinda zai canja zauyi walimar kuma karatun abdallah zamu saurara agun insha Allah. Tace thankyou so much peach,yace "anything for apple" _i love you so much_,tace me too. Dad'i yaji yace ki huta kinji gud nyt,tace thankyou.

Lubce agun doctor da safiyar friday taje ayi mata gwajin jini ko tana d'auke da H I V. Amma sam babu komai Allah ya kareta,murna sosai tayi tare dayiwa Allah godiya,bayan ta kira yah ibrahim ta gaya mishi komaine,seta kira maryam ma. Murna sosai maryam tayi tace shikenan barka lubna,tace nagode maryam bazan manta dakeba sannan ina tayaki murnan zama matar bro manosh,maryam cikin hawaye tace nagode.
Bayan sallan juma'a aka d'aura auren masoya 6 a babban masallacin jumma'a dake jimeta,inda angwaye sukasa jallabiya ash da lullub'i irin na larabawa,sunyi kyau sosai kuma suna cikin wani ni'ima mara misaltuwa amma dukda haka manosh da marwan akwai damuwan rashin abdallah sossi a fiskansu,bare kuma da suka san halin da matansu suke ciki a yanzu haka kuka sosai sukeyi an kasa rarashinsu dan ansanma bajin rarrashin zasuyiba dan haka akabarsu suyi mai isarsu....
[7:12am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUNTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas
&
Hama gee muhd

*dedicated 2 iman muh'd alee*B??0Iq??


53-54 Hankalin manosh ya kasa kwanciya seya sake kiran maryam,daidai lokacin da yapendo ladi tayita mata nasiha har tayi shuru sannan ta barta. Wayan ta d'auka tare dayi sallama,yace aunt ina fata kin dena yin kukan,tace eh,yace gud pls kiyi hak'uri komai ya wuce da akwai yadda zanyi inganki yanzu dana zo,tace bakomai,yace inatayamu kasancewa miji da mata yau,murmushi tayi tace nima haka,dad'i sosai yaji yace gaskya an cika sosai dayake kuma jumma'a mun samu jama'a harda wanda ba'a gayyacesuba,mirmushi tayi tace to Alhamdulillah ina gaida angwaye,yace apple,tace na'am,yace i luv u apple,wani iri taji yadda yayi maganan tace me too.
Yace semunzo anjuma ko akwai abinda kike bukata,tace eh akwai yace menene,tace flower,murmushi yayi yace zan kawo miki anjuma idan nazo d'aukan matata,tace da kanka,yace yes ba matatabace,tace eh amma ai da manya zamu,zauna a motan,yace a'a nidai dagani seke,dariya tayi tace a'a nidai manya nafiso,ok bakya son inkaiki ko,toshikenan nibazan zobama nayi fushi. Tace haba fushi kuma dani,yace yes se anjuma bari mu gaisa da friends na dad,tace ok pls karka manta da flowernah,yace indai bazan manta dakeba to hakama flowern,murmushi tayi shima haka sannan sukayi sallama.
Nasiha sosai akayiwa amare harma da angwaye musamman manosh ance dole yabar maryam taci gaba da karatunta,yace dukya amince harda sa hannu kuma ya rubuta cewa maryam itace matarsa ta farko kuma ta karshe babu k'arin aure tare dasa hannunsa dana mahaifinsa akabawa babanta takardan da kuma malamanta se kuma iyayen manosh d'in.

Da dare bayan sallan isha aka had'a walima ta maza agu d'aya, inda akasa karatun abdallah ne kawai yake tashi agun ga malamai da angwaye da abokai dadai jama'a sosai,masu kuka sunata kukansu,harda su maryam dan angwayen sun kirasu a waya donsu saurari walimar. Karatun abdallah yakai awa daya sannan malam balalau yayi musu wa'azi sosai tare dayiwa abdalla addu'oi akaci abinci maiji da lfy aka sha aka k'oshi sannan aka rufe taro da addu'a.
Bayan an d'an watsene aka fara shirin zuwa d'aukan amare. Nidai bazan iya irga motocin da sukazo d'aukan maryam rashida da kuma samiraba,dan tun daga titin daya shigo unguwansu maryam wata *holmare*acike yace tun daga k'arshen layinsu har kan titi,wasu motocinmma emty suka koma. Ko wacce amarya da manya aka had'ata wanda yapendo ladi itace k'anwar mama maryam,se kuma goggo hafsatu itace k'anwar baban maryam,dayake maryam mai jama'ace hakaaka wuce da kowace amaryam katafaren gidanta tare da jama'anta.
Masha Allah kawai kakeji kota ina ana yaba gidajen amaren,tare da wanke ido suna kallo. Abokin manosh ne yayi musu jagora har sama inda d'akin maryam yake,shi kuwa manosh ango yana tajin farinciki sosai a ranshi yau ya mallaki maryam apple nashi se godiya yakeyiwa Allah. Maryam tana zaune a gadonta na alfarma ita kanta tana cikin farinciki sesai akwai damuwan rashin abdallah wanda har a yanzu kuka takeyi data tuna zuwansu gidan tare. Bayan anga gida anyi san barka masu cire kauyanci sunyita fama se dariya akeyi masu d'aukan pic sun d'auki ko ina a gidan,gefen manosh ne kawai basuje dan a rufe yakema. Haka aka sake maidasu girei se mutane kad'anne kawai a gidan amaren,sayayya angwaye sukayiwa amare da kuma wanda suka rakosu nan aka kawo musu,inda abokin manosh yace wannan wai na amaryarmuce,wata ta karb'a tare dayin murmushi tace to amarya tagode sannan ya tafi ita kuwa taje ta kaiwa maryam a d'akinta.
Koda maryam ta bud'e amincine a take away ga kuma nama mai zafi da drinks,dama yunwa takeji dan haka ta taci sosai tayi hamdala gashi naman yayi mata dad'i.
11:00pm manosh ya kira number maryam ta d'auka lokacin su yapendo sunyi bacci dukkansu a d'aya d'akin bak'in da kuma palonta,ita kad'ai ce a d'akinta se friends nata 2 koma ince 'yan'uwanta yaran yapendonta da kuma goggonta sune mazaunin k'awayenta. Ta d'auka tare da cewa hello,yace apple kinyi bacci ne,tace zanyi dai,yace su goggo fa,tace duk sunyi bacci,yace ke kad'aice idonki biyu? Ta juya ta kalli nafisa da hadiza da suke kwance a k'asan kafet suna waya da mashinshinansu,tace eh sedai kawayena biyu sune idonsu biyu,yace ok ina son ganinki pls,tace to kana ina,yace ina d'akina na k'asa,tace to ina zuwa tare da katse wayar. Nafisa da hadiza sukace wato bazai iya hakura mu tafiba gobe ko,kunnuwansu maryam taja tace kawai danyace inje shine har kuke fassara wani abu,to Allah ya shiryeku ta wuce a hankali dan kar su yapendo suji,su hadiza kuwa se dariya suke mata suna binta da kallon tsokana.

Da sallama ta shiga,ya amsa yana zaune akan gadonsa da kayan ball masu dogon hannu. Tana tsaye tace gani,kallonta yakeyi tun daga k'asa har sama,dan rigan baccine a jikinta riga da wando dogo kuma himar nata har k'asa ya sauka sedai yana iya hango kayan jikin. Kunya taji sosai kanta na agefe,yace bazaki k'arasobane,ahankali tace daga bakin gadon ta zauna tare da cewa gani,yace fruits nakeso ki yankamin pls aunt,murmushi tayi tace to ina suke,yace nakai miki kichine,tace ok tare da mik'ewa ta ta fita cikin jin kunya shi kuwa yanata binta da kallo. Kichine ya burgeta sosai,da irin abubuwan dake ciki,tirai k'arami ta d'auko ta goge da karamin towel data gani an jerasu dewa sannan ta d'auki wuk'a ta yanka mishisu kamar yadda ta saba sedai yau batayi zanen fiskanshi dasuba ta wanke hannu takai mishi tare da sallama. Lokacin yana gyara gashin kansa seya juyo tare da k'arasawa gunta ya karb'eta yana kallon friuts d'in ba amar yadda ta saba mishi,kallon juna sukayi a tare suna rik'e da tirai d'in,kunya taji se tayi saurin kawar da kanta gefe tana murmushi,yace rik'e kayanki nibazan shaba tunda bakyaso inshane,rik'e tirai d'in tayi tace kayi hakuri bawai hakabane,yace banci abincibafa friuys d'in kawai nafibuk'a kumani wannan yamin kad'an,murmushi tayi tare da juyawa ta fice,shima murmushin yakeyi yana kallonta.
Bayan 2minit ta dawo ta ajiye mishi akan stul d'in mirrow shi tana kallon fiskanshi,se murmushi yakeyi dan kuwa tayi zanen fiskanshi da friuts d'in abin yana birgeshi sosai. Kallonta yayi tana tsaye bata zaunaba,hannunta ya kamo yace bazaki zaunabane,tace eh zan komane,yace ina kenan? Tace d'aki,yace bazakije ko inaba anan zaki kwana,k'irjinta ya buga tace a'a nidai zan tafi sakeni dan Allah,ai kuwa seya janyota ta fad'o jikinsa kan cinyarsa,hannayenta tasa ta rufe fiskanta dan kunya dataji,murmushi yakeyi tare dashan fruits nashi baice da ita komaiba. Kunya sosai taji,gashi ta kasa tashi kuma tak'i bud'e fiskanta tana zaune kan ciyarsa,setaji yasa hannunshi akanta ya manna kanta da k'irjinsa yace idan bacci kikeji tokiyi baccinki ajikina kinji,tmaryam kamar ta nitsi dan kunya aranta tace qato dama manosh ya iya soyayya haka,tace wlh inaso in koma d'akine,bana so su yapendo susan nafito,yace saboda me,aiko sun sanima bazasuce miki komaiba sunsan na zama mijinki yanzu. Tace dan Allah ka barni in tafi,yace tosekin bud'e fiskarki,ba musu ta cire hannayenta amma tak'i su had'a ido,shidai friut kawai yaketasha bayama kallonta sam,hakan ya bata daman satan kallonshi,murmushi yakeyi da sauri ta sunkuyar da kanta,yace aibase kinyi satan kallonaba kiyita kallona bakomai na zama naki yanzu,kunya taji tace pls ina so in tafi kayi hakuri,yace zaki tafi amma sena gama shan friut,shuru tayi tare da juyawa tana kallon friut d'in wanda ko rabi baiyiba,kanta ta d'ago tana kallonshi tana ganin yadda friut d'in yake wucewa a mak'ogoronshi,dariya yayi tare da sunkuyo da kanshi suna kallon juna,tayi saurin kawar da kanta shikuwa yace meyasa kike son kallonane apple nifa banso wlh,ita dai batasan meyasa bayaso tadinga kallonshiba,tace to kabarni in tafi bacci nakejifa,yace ainagaya miki sena gama kozaki kwanta akan gadon inna gama se'in rakaki,tace a'a dan tanajin dad'in turarenshi sosai kuma bataso ta kwanta kar bacci ya d'auketa.
Manosh yaci gaba dashan friut tana satan ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????kallonshi a hankali,fiskanta taji ya rik'o batayi zatoba yace banace miki banason kina kallonaba, tace bazan sakeba,yace b'ude bakinki in baki kankana,tace nakoshi,yace idan baki shaba anan zaki kwanafa,ido ta d'ago tana kallonshi,yace yes am serious apple,ba musu ya d'auko yankakken apple yasa a bakinshi sannan ya rik'o fiskanta suna kallon juna,kunya taji kuma babu yadda zatayi wani irin kallo mai kashe jiki yake mata hakan yasa ta nutsu,ya kawo bakinsa mai d'auke da apple d'in daidai saitin bakinta wanda ita kanta basan lokacin data bud'e bakinta d'an kad'an yasa mata apple d'in yana gutsuransa ahankali ita kuwa rufe idanunta tayi tana jinshi saura kad'an abakinta seya cire bakinshi yana kallonta idanunta a rufe dan kunya da wani yanayi da takeji,idanunta ya tsunbata tare da kwantar da kanta a k'irjinsa yayi magana cikin wani irin murya yace kici sauran kinji,ba musu ta faraci idonta a rufe,sedata cinye tace" zan tafi" cikin wani murya mai shigan jiki,yace bazaki tafiba sena gama kiyi hakuri kinji,shiru tayi bata sake d'ago da kantaba tana kwance a k'irjinsa harya gama,seyace nagama to muje in rakaki? Kanta kawai ta d'aga alamun eh,yace to d'ago fiskanki,sam ta kasa,hannunsa yasa ya d'agota yana kallon fiskanta tare da tambayarta meyafaru apple,tace bakomai kamar zatayi kuka,kwantar da ita yayi akan gadon tare da mik'ewa ya kashe wutan d'akin,ya dawo gunta tare da kwanciya akanta ya rungumeta sosai,kuka ta fara tace dan Allah ka barni in tafi,yace apple ki dena kuka bazan miki komaiba kibarni a hakan "for some minit pls" apple ya k'arasa maganar akunnenta. Shuru tayi amma k'irjinta se bugawa yakeyi gashi yayi mata nauyi kafad'arsa take bugawa ahankali tana cewa peach pls cikin muryan shagwab'a,bakinsa kawai taji acikin nata yana kissing nata,ahankali itama ta fara kissing nashi se k'ara matseta yakeyi wanda shi kanshi yakejin tausayin. Jikinta taji ya jik'e yayinda take jin yadda abu yake fitowa daga jikin manosh,tsoro taji sosai,se bayan 2minit ya saki bakinta tare da barin jikinta ya kwanta a gefe yana sauke numfashi,da sauri maryam ta mik'e zata gudu yayi k'ok'arin kamo hannunta amma hartakai gun kofa,mik'ewa yayi ya cafkota tare da rungumeta sosai yace "thankyou apple" kiyi hakuri kinji,batace komaiba,seyayi peacking kunnenta yace i luv u apple,tace i luvu too,sake matseta yayi sosai sannan ya saketa tareda bud'e kofan yana rik'e da hannunta hargun steps sannan yace mata gud nyt,kai tad'aga mishi sannan ta hau sama dasauri yana binta da kallon sannan shima ya wuce d'aki ya shiga toilet yin wanka.
Maryam taga harsu nafisa sunyi bacci,dan haka ta wuce toilet ta gama komai sannan ta fito ta mayar da kayan data ciren don karsu nafisa su mata tsiya da safe,sannan ta kwanta tana tuna abinda ya faru tsakaninta da manosh tace wato yanzu harya gamsu kenan a hakan tunda dai gashi yafitar da maniyi? Hmmm se kuma taji dad'i aranta tace wato dai ya iya soyayya amma shine kamar ba ruwanshi,murmushi tayi aranta tace i love you so much peach,da haka bacci ya d'auketa.............
[7:12am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUNTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login