Showing 12001 words to 15000 words out of 72993 words

Chapter 5 - Auntyn Yara Book1 Complete Hausa Novels By Sadnas.doc

Sadnas   

06 Sep 2025

892

yace tace wai tayita kiran number'nka amma yak'i tafiya,wai inzo ince maka tayi bak'i kuma tana so gu gaisa dasu. Ibrahim yace bak'i wani iri maza ko mata?abdallah yace maza wanda yake nemanta da kuma aunty rashida. K'irjin ibrahim ya buga sosai yace abdallah dama zance danaji da gaskene kenan akan auntyn yara? Abdallah yace eh yaya hakane tare da sunkuyar da kansa k'asa yana tusayin yayan nashi don shi kad'ai yasan irin k'aunar auntyn yara da yakeyi amma dayake bai gama karatunshiba shiyasama baiyiwa mahaifinta magana akaiba yafiso seya gama komai na karatunshi. Ibrahim yace kaje ina zuwa,sannan abdallah ya tafi jikinshi a sanyaye.

Ibrahim ya kunna wayanshi ya kira number'n maryam ringing d'aya ta d'aunka tare da salma,wani irin dad'i yaji har cikin ranshi dajin daddad'ar muryanta. Yace aunty wai kina nemana,murmushi tayi tace eh na kira wayanka ban samuba,yace wlh na kashene saka makon damuna da akayi,tace eyyah,yace ganinan ina zuwa ki basu hakuri kinji,tace laa bakomai wlh sunanan a waje dama gurinka kawai sukazo. Yace tonagode da mutuntani da kikayi aunty se anjuma,tace bakomai aikafi haka a guna uncle ibrahima nima nagode.

Koda ya ajiye wayan shi kad'ai yasan meyakeji a cikin ranshi game da maryam.
Ya k'arasa gumsu da sallama suka gaisa sosai kuma cikin fara'a dama shi ibrahim na kowane kamar dai maryam d'in. Hira sukayi sosai kamar sun dad'e da sanin juna,yayi musu tambayoyi suka bashi amsan gaskya domin wani abunba manosh b'oyewa yakeyi,sam bayaso asan mahaifinshi mai arzikine. Haka sukaitayidai har suka gama sannan suka sallama ibrahim ya wuce gida,se manosh ya kira maryam a waya yace aunt pls ki fito in ganki zamu wuce,tace har gun gaisa kenan zaku tafi,yace eh wlh ibrahim yana da kirki sosai wlh gaskya naji dad'in had'uwa dashi,dad'i taji da aka yabi ibrahim tace nagode nidai bazan fitoba aiba gurina kazoba,ya marairaice murya yace pls aunt kinga marwan yanata min dariya ai gara shi tunda rashi bata nan hankalinsa a kwance "pls come aou aunt"kodon fita kunya a idon marwan don wlh yau idan muka koma shimenan ya samu abun tsokana harsu majid sesunji. Dariya tayi tare da katse wayar d'inkin atamface a jikinta na fitet gaun seta sa himar iya gwinwanta ta fito.
Tunda ya hangota yake murmushi tare da k'are mata kallo harta iso gunsu tana murmushi,marwan yace ai wlh banso ki fito har addu'a nakeyi a raina amma se gashi kin fito meyasa aunt,mirmushi tayi tace saboda banaso ku mishi dariya,manosh yace "thankyou aunt"tare da kaiwa marwan bugu a bayansa yayi saurin shigewa mota gurin tuk'i ya rufe kofar maryam tanata dariya. Manosh ya dawo da kallonshi kan maryam yace wato har kin fara min yanga ko,tace aiba yana bane dama gun uncle ibrahim kukazo ba gunmuba,yace eh amma dai ai kinsan zanso in gaki ko,tace to ai gashi ka ganni kuma ni zan wuce gida,yace nidai ban sallamekiba tukunna,tace to sallameni,murmushi yayi wanda ya k'ara mishi kyau tana kallonshi shi kuwa wani gurin yake kallo daban. Tace wlh ka dingayin mirmushi yana k'ara maka kyau,dad'i yaji sosai yace wauace ki kalleni,mirmushi tayi tace ni ban kallekaba kawai dai na fad'a makane,yace kin kalleni mana kuma ai ke kika sani na fara murmushi sosai wlh,tace ahakan,yace "yes" ki tambayi miher zata gaya miki ni gaskya bancikayin fara'aba, yace hmmm to gaskya nidai ka dinga yi kaji,yace ai inayi kuma danke.
Tace to shikenan zan wuce,yace meyasa kikemin hakane aunt kodon kinga ina sonki sosaine shiyasa kike min haka,tace a'a wlh aiba guna kazoba kuma ai min gaisa,yace to shikenan mun tafi,tace kayi fushi kenan,yace a'a banyiba kawai dai zamu tafine,kallonshi takeyi amma sam yak'i kallonta kuma yana tsaye yana fiskantarta,tace toshikenan Allah ya kiyaye hanya,yace ameen sannan ta juya ta shiga gida,mota ya bud'e yashiga marwan yaja suka tafi.

Manosh ya saba idan suka bar girei seya kira maryam a hanya,amma yau sam sebai kirataba abun yad'an dameta tace to kodai fushi yayine? Har bayan 2hrs bai kiraba,kuma a wannan lokacin tasan suna gida,marwan ne ya kirata yace aunt mun iso gida lfy,tace alhamdulillah tona gode sosai,yace bakomai wlh mune da godiya sannan sukayi sallama.

Har bayan isha manosh bai kira maryam se taji taba kyauta mishiba dan tasan fushi yayi dukda dai basu tab'a samun matsalaba se yau. Har 9:00pm seta d'auki wayanta ta kirashi yanata ringing harya d'auke,zata sake kira kenan setaga call d'inshi,ta d'auka cikin sanyin murya tace hello
Shuru yayi baice komaiba
Ta sake cewa hello
Nanma shuru yak'i yayi magana, tace hello manosh,
Karon farko data kira sunanshi kenan,seyaji dad'i har cikin ranshi amma baice komaiba,ta sake cewa "manosh pls talk 2me" yace me kike so nace miki aunt? Tace wai fushi kakeyi danine, shuru yayi uanajin daddad'ar muryanta,ta sake cewa "manosh am talking to you" yace inace ni kike kora agaban marwan ko? Wani iri taji a ranta dan yadda yayi maganan batasan lokacin datace "am so sorry manosh i din't main to hurt you pls?" Nanma shuru yayi,ta sake cewa manosh wai bazaka min magana bane kuma kanajina? Yace "yes" take jikinta yayi sanyi tace manosh am sorry pls,nanma shuru yayi seta katse wayan. Hankalinta ya tashi sosai tayi dana sanin yimasa hakan.

Har 10pm manosh bai sake kirantaba,seta tsinci kanta cikin damuwa sosai sam ta kasa sakewa,dan tana son manosh sosai acikin ranta. K'arar shigowar texs tayi a wayanta da sauri ta d'auka ta bud'e taga
_Am sorry too apple_
_I love you so much_
_Nd i will call you leta_
_Am talking with my dad now okey,manosh loves you so verry much apple_.

Maryam tana gama karanta texs d'in taji dad'i sosai a ranta tayi murmushi tana mai k'ara jin sonshi na ratsa jikinta,tace i love you too peach tare da rufe idanunta tana murmushi.....
[7:10am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ???i???]AUNTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas
&
Hama gee muh'd

*Dedicated 2 sarah katagum*???b


23-24 Seda manosh suka gama magana da dad nashi,sannan ya koma d'aki ya kira maryam har gurin 11:00pm. Maryam har tayi bacci,ta jiyo wayanta na k'ara da d'auka tare da sawa a kunnenta amma idonta a rufe yake tace hello,cikin muryan bacci, yace "apple am sorry for waking you up"tace "don worry manosh am fine"muryanta ya kashe mishi jiki gabad'aya atake yaji inama tana kusa dashine.
Sakeyin k'asa da muryanshi yayi yace "are you sure" tace "yeah am fine"ai manosh aiseya fara juyi akan gadonshi yace "no apple you have to sleep"zan kiraki da asuba kinji,tace "okey good night" yace sweet dreams apple,murmushi kawai ta mishi tare da katse wayar. Manosh ya sauke ajiyar zuciya yace "ooh my apple"Allah ya nunamin ranar da zan mallakeki a matsayin matata,da wannan tunanin bacci ya kwasheshi.

Wannan karon manosh baiyi tfy ba,har akayi nisa da azumi sannan suka kaiwa 'yan matansu kayan sallah a d'inke kuma masu tsada,da kuma redimate ga fashions ga takalma da jaka da turare komai dai suka had'o musu kowa da irin nashi,sannan sukayiwa iyayensu,harta abdallah seda manosh da marwan suka mishi kayan sallah.

Almajirai sam basa so azumi ya k'are,gashi indai a girene to kusan rabinsu sunsan maryam. Daidai da sabulun wanki ko omo haka zatayita raba musu 1/1 tace suyi wanki dashi,dan haka suna sonta sosai.

Azumi ya k'are yau gobe sallah se murna akeyi su maryam ansha kitso gata da gashi amma sam ita tafi so tayi kitso akan tabar kanta haka,su rashida kuwa wanke kai kawai sukayi amma zahida kitso tayi da ameena babale,su samirane yan wanke kai,gashi suna lalle gayu dai sosai sukayi.
Manosh bai samu zuwa rananba dan haka maryam tayi *cake* mai dad'i kuma had'ad'd'e dama duk sallah tanayi. Mhaifinta kuwa drinks ya sayo kala kala dan yasan 'yar tashi da jama'a bugu da k'ari suna son maryam sona hak'ik'a zai iya kashe duk dukiyarsa dan farin cikin maryam,shiyasa ma idan ka shiga d'akin maryam wlh bazaka tab'a zatan cewa a cikin gidansu d'akinta yakeba dan yadda mahaifinta ya gyara mata shi,gurin zuba littattafaima na musammanne,ga computer komai dai se wanda ya gani.

Yau take sallah kowa se murna su maryam suka shirya shirya tafiya *idi* anko suka sha ita da rashida da samira da himar nasu neavy blue toyobo dogaye har k'asa masu hannu sunyi ado sosai se k'amshi sukeyi. Mama tazo tace to maryam kinyi bak'o a waje,tace bako kima mama,tace eh,da sauri ta mik'e ta fita kawai setaga drivern manosh ne da *406* ash wai yazo ya kaisu masallaci. Mamaki ya kama maryam tace wlh kaje kawai masallacin fa babu nisa da k'afa zamu tafi,yace a'a madam idan na koma fad'a zaimin kiyi hakuri. Shuru tayi tace to ina zuwa,nan ta koma ta sanar da mamanta,mamanta tace to maryam kuje kawai tunda haryazo, haka suka fito abdallah ne a gaban motan su kuwa ukun suna baya sunata salati zikiri har suka isa, sannan yayi pakin a gefe shima yaje akayi sallah.
*Allahu Akbar Allah ka k'ara dauwamar damu a musulunci ameen*
Bayan an idarne sukaita hotuna a wayansu,ai se suka hango uncle ibrahim da friends nashi nan suka wuce aka gaisa sannan sukayi pictures da uncle ibrahim da kuma friends nashi yana tsaye kusa da maryam hotunan sunyi kyau sosai,shima driver se d'aukansu yakeyi a tap batare da sun saniba,amma sam bai d'auki su ibrahim ba.
Bayan sun gama ne sukayi sallama sannan suka zo gun drivern ya maidasu gida. *cake din* maryam ta zuba mishi a kula tare da soyayyen naman kaza da kuma ruwan faro mai sanyi ta bashi,karb'a yayi tare da godiya ya tafi.
Bayan tfyanshine ta kira manosh tace mun godefa,yace bamun b'ataba meyasa kika kirani,tace godiya na kira in maka sannan kuma....yace sannan kuma me, tace inaso ka kawo min *miher* anjuma mu yini,yace coman kike bani kenan,tace *no captain* alfarma nake nema,yace nak'i bazan kawotaba,tace haba mana pls ka kawota,yace nak'i d'in,tace to shikenan ni zanzo gurinta anjuma,murmushi yayi yace zan turo azo a d'aukeki sannan ya katse wayar ya sake kiranta.
Ta d'auka tace bana bukata dama zamuje gun zahidane se mu wuce gurin ameena. Yace wa kika tambaya babu inda zakije,tace saboda da me,yace ra'ayinane hakan,shuru tayi tace to shikenan ka kawomin miher dan tace seka yadda kafin take fita wani girin pls ka barta,yace sekin ce *am sorry peach* dariya tayi tace menayi to,yace nidai na gaya miki,tace ok am sorry peach,murmushi yayi yace tosekin fad'a da muryana,tace ni mace kai miji ai muryanmu dabanbanci bazan iya ba,yace to bazata zoba,tace pls mana captain,yace wlh sekinyi muryana, nan dai ta gyara muryanta wai a dole zatayi irin nashi,ai tun bata k'arasaba take dariya shima haka take ta katse wayar tanata dariya shima hakanne muhsin yace ku kamashi muje gun malam mahmud yayi mishi ruk'iyya inaga yad'an samu matsala ne,daroya sosai manosh yakeyi harya shiga gida,mum da miher se binshi da kallo sukeyi,miher tace the prince lfya kuwa,yace wlh maryam ce take haukatani uama manta mum nashi tana palon,ai take ya seta kanshi yace mum dama kina nan ne,yad'an sosa k'eya,tace nidai inaso akawomin maryam d'innan inga mai sunana kuma sirikata,miher tace dama yau nake so inje in bro ya yadda zuwa jibi kuma se inje mu taho tare.
Manosh yace a'a ki bari dai jibin se driver ya kaiki ku taho tare,miher bata so hakanba amma tasan manosh magana d'aya yakeyi dan haka ta sanar da maryam cewa baza samu zuwaba se jibi,maryam bataji dad'iba dan batayi zaton manosh zaik'iba.

Da yamma su manosh sukaje gaisuwa gun surukansu tun daga gun mahaifin ameena suka fara har na zahida sannan suka wuce gire mota 3 masu zafi.
Kyakkyawan k'arb'a aka musu dama ansan da zuwansu. Koda sukaje gidansu rashida da samira sannan suka wuce batare dasunyi hira da 'yan matanba.
Bayan sun komane ya kira maryam se fushi takeyi waidan ya hana miher zuwa. Babu irin rarrashin dabai mataba amma tak'i tanata fushi. Yace am sorry apple zan kawota jibi da kaina kinji,tace banso indai kai zaka kawota bazaniko inaba,yace to shikenan bazan zoba zan kiraki anjuma pls zan d'auki wani kiran kinji,tabace komaiba ta katse wayan shi kuwa ya d'auki wayan oganshi.

Kamar yadda manosh yace yau miher ta shirya driver ya kaita gun maryam,mirna sosai maryam tayi bayan sun gaisa da mamane se suka wuce d'akinta,ita kanta miher d'akin ya burgeta dukda dai ita 'yar masu akwai ne. Hira sukayi kad'an maryam ta cikawa miher ciki da abin mak'ulashe sannan tace bari in yiwa mama sallama semu tafi dan in dawo da wuri koh,tare suka mik'e sukai mata sallama tace a gaishesu sannan suka tafi.

After dress ce red a jikin maryam tayi kyau sosai taga sun tsaya a wani katafaren gida. Koda aka bud'e gate se taga ashe cikin yafi wajen had'uwa,bayan sun k'arasane taketa ganin flawers kala kala masu kyau sosai. Miher tana rik'e da hannunta se gaisheta gards din sukeyi har suka k'arasa palo, me zata gani...hoton miher da manosh ne da kuma iyayensu,jikinta yayi sanyi tanata fad'in *innalillahi wa'inna ilaihirraji'un* tabbas maryam bazata tab'a mance fiskan wannan mutumin da take tunanin shine mahaifin manosh ba,acikin ranta kuwa tace wlh bazan tab'a b'oyewaba koda hakan zaisa in rabu da manosh peach d'inaba. Miher tace yanaga kina ta kallon hotonmu da iyayenmu nadai fi bro manosh kyau,murmushin kawai tayi tace nidai bance komaiba,miher ta kaita d'aya palon sannan ta zauna tace ina zuwa bari na kira mum sannan ta wuce wani kofa,ita kuwa tana zaune kanta a sunkuye tana tunani.
[7:10am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: ??@]???]AUNTY'N YARA??8]???]

Written by sad-nas
&
Hama gee muh'd

Dedicated 2 FIDDY G MUH'D
???b???i???i



25-26 Mum da miher sun fito a tare kan maryam a sunkuye, tayi saurin durqusawa qasa ta gaishe da mum din manosh cikin fara'a da sakewa sosae mum ta amsa mata gaisuwa tare da tambayanta ya mutanen gidan, sun dae gaisa sosae amma kan maryam a sunkuye yake. Mum tace ki saki jikinki fa , nan kaman gida ne haka dae sukaci gaba da hira mum ta kama hanya ta tafi ta barsu ita da miher. Miher ta kawo mata kayan maqolashe kala kala, maryam bata iya cin komai ba in banda ruwa da tasha. Suka dan yi hira kadan daedae lokacin dad din manosh ya shigo yana kiran miher da sauri tace naam dad, sannan ta fita taje wurin dad dinta, yace ke da wa kuka shigo?? Tace nida wanda bro manosh zae aura ne. Tazo gaida mom ne nan dae tace dad bari tazo ta gaishe ka, tayi sauri ta koma taje ta kira mrym da sauri ta fito kanta a sunkuye ta durqusa har qasa ta gaishe da dad shima ba laifi cikin fara'a ya amsa. Koda suka gaisa ya wuce dakinshi ita kuwa maryam tana kallonsa a nitse ta sake tabbatarwa wannan shine mutumin da nan da bazata taba mantawa dashi ba a rayuwarta.


Jiki sanyaye ta koma falo suka zauna dae, ita kanta miher ta lura da sauyi daga gareta amma bata ce mata komai ba. Maryam ta dan zauna na kusan 30 mins tace to gaskiya zata tafi saboda batason dare yayi miher tace bazaki tafi ynxu ba dole se bro manosh ya dawo dan shine zai maida ke gida maryam tace aa ni bamuyi haka dashi ba dan allah ki tashi ni zan koma gida. Miher taga dae da gaske takeyi dan haka ta kira bro manosh a waya ta sanar dashi bada jimawa ba yazo daedae lokacinda suka fito tayi sallama wa mum zata tafi, mum ta hada mata goma ta arziki ta rako ta har kofar falo sannan ta juya , shi ko dad daman ya riga da ya fice. Ko da ta iso wurin mota tana tsaye shi ko manosh ya danno shi da marwan kallonta yakeyi tun daga sama har qasa saboda kayan ya bala'in mata kyau murmushi kawae takeyi tare da gaishe da marwan bayan sun gaisa ne manosh ya matso kusa da ita yace wato bazaki gaishe ni ba kenan?? Shuru tayi batace mishi komai ba tace nidae ka kaini gida yace ae ba ni na kawo ki ba wanda ta kawo ki saeta maida ke,maryam ta maida kallonta gun marwan tace marwan kaji abinda yace ko,marwan yace rabu dashi muje in maidake,duka manosh ya kaiwa marwan tare da cewa ina ruwanka acikin hidimata,marwan yace da ruwana mana aunt muje in kaiki gida kinji tare da dannan keyn mota ya bud'e mata gaba ta shiga ta zauna sannan manosh ya karb'e keyn a hannun marwan yace zaka zauna a baya kenan,marwan yace eh ba matsala,maryam tayi mirmushi yayinda miher tasa mata goma na arzikin da mum ta had'ota dashi sukai sallama manosh yaja mota suka tafi.

Tunda suka fara tfy manosh da marwan ne suketa hira itakam tayi shuru tana ta tunani a ranta. Manosh ya lura cewa akwai sauyi tattare da ita,yace kira sunanta a hankali apple,juyowa tayi suka had'a ido sannan ta mayar da kanta gefe,shuru yari bai sake cewa komaiba har suka iso girei,marwan yace jirani abokina bari naje gun rash a tsatstsaye yanzu zan dawo.
Bayan marwan ya tafine su kuwa suna zaune a cikin mota manosh yace apple meyake damunki? Murmushi tayi tace bakomai,yace no apple karmu fara haka dake pls ki gayamin dan nasan akwai wani abu,tace gaskya naji dad'in yadda aka karb'eni a gidanku mum naka tana sona sosai nagode sosai tana murmushi tare da kallon kyawawan idanunsa,shima idanun nata yake kallon yayi da yakejin shaid'an yana zugashi da cewa kayi kissing nata manosh,maryam taga kallon da yake mata ya fara wuce gona da iri dan haka tayi saurin kawar da kanta tare da cewa zan shiga gida. Manosh ya dawo hayyacinsa yace bakomai apple kin cancanci a k'aunaceki domin kina da halayya na gari masu kyau daban sha'awa,dad'i taji tace ai kaima haka,dan azamanin yanzu da kyar asamu namijin da baya iya tab'a koda hannun budurwansa shiyasa kullum nake k'ara sonka manosh nasan cewa kana min so na gaskyane kuma mai tsafta. Jikinshi yayi sanyi dajin kalaman maryam,yayi hamdala a cikin zuciyarsa yace Allah nagode maka danafi k'arfin shaid'an a wannan lokacin Allah ka k'ara kareni akan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login