Showing 72001 words to 75000 words out of 78127 words
Chapter 25 - BIYAYYA Book Complete Hausa Novels by HAERMERBRAERH.txt
San cewa shi aure ko wanne irin ne ko na soyayya ko na had'i hakuri shi ne jigon shi, Dan kuwa ko Mai yanda kuke son juna da mace da an d'aura auren nan Kun zauna gida d'aya to fa hakuri ne zai tafiyar da rayuwar ku, Daga sanda ku ka cire hakuri a lamarin ku to a sannan ne soyayyar ke komawa qiyayya, Allah ya Baku zuri'a muminai salihai,Allah ya muku albarka"
"Ameen ya Allah"
Shine abinda mutanen wajen suka amsa da shi, Anwar ne ya d'aga Kan shi cikin yanayi na murmushi ya ce,
" Daddy na gode, kar ka damu, ba zan tab'a sa Eamaan kukan baqin ciki ba Ina sane cikin hayyaci na da yardar Allah, sai dai ta yi kukan farin ciki, in tai kukan baqin ciki, lallai zuciya ta da ganganr jikina zasu hukun ta ruhina ba sai ka wahala ba Daddy, mun gode akan dik abinda kuka yi mana, Allah ya biya ku ya saka da alkhairi "
Rungume su Daddy ya yi a jikin shi a haka suka isa waje, masu sharar kwallar farin ciki na yi, masu dariya nayi, Ammaah da Mama na hango su za su fita Suma suka taho sanye da manyan mayafan su,har bakin mota suka raka Eamaan d'in wadda ke cikin mayafi bata San da zuwan su ba ma, sai da Daddy ya bud'e mota ze saka ta ne Anwar ya juya ya ga su Mama sai ya nuna wa Daddyn su, sakin su Daddy yayi suka nufi su Mama nan take Eamaan ta fad'a jikin Mama ta na kuka, dik dauriya irin ta Mama se da ta yi hawayen kewar Eamaan d'in, Ammaah kuwa ta yi namijin qoqarin danne hawayen ta, albarka suka Sanya musu kafin Daddy ya kama hannun su ya saka Eamaan a mota, ya zagaya ya saka Anwar shima, kowa ya hau daga masu hannu, Anwar kuwa ya tada mota suka tafi, kuka take sosai a hanya, tsaida motar yayi a gefen titin ya dago ta gaba dayan ta ya yi baya da kujerar shi yanda zata ishe su, ya janye mayafin nata ya na kallon yanda fuskar ta ta yi ja saboda kuka, sannan ya ce
" Eamaan, me ke damun ki,ko baki son aure na ne matsa maki na yi?"
Da sauri ta bud'e idon ta da suka yi jawur ta zabga masa harara, cikin jin kunyar shi Kuma ta yi saurin sunne kan ta a qirjin shi, ta ya ma zai ce bata son auren shi, bayan a rayuwa ba wanda take so samada shi.........
*Anwar dinnan duk sai ya bata mana lokaci a hanya*🙄🤕 mun matsu mun matsu mu ga an je gidan amarya da angoooooo...casssss
[24/04, 6:02 pm] asiyahabibu93: 💅🏼 BIYAYYAH 💅🏼
WRITTEN BY HAERMEEBRAERH
Page 28 :
Eamaan ta San kusan dik abinda Anwar ke so, shi ne dalilin da ya sa ta qi yadda a cika mata fuska da kwalliya, ta riga da ta San ba abinda ya fi burge Anwar sama da ya dinga kallon fuskar ta ba wata mashahuriyar kwalliya a jiki,shi a so samun shi ma kar ta shafa komai ta zauna da fuskar ta a haka ya yi ta kallo ya na Jin dad'i, yanzu ma abinda ya mantar da shi cewar a saman hanya suke kenan, ya shagala matuqa wajen kallon fuskar Eamaan Mai d'auke da sirrikan kyau.
'Ga mace har mace, amma na San wannan kunyar ta ta sai ta hana ni sakewa yau d'innan' Anwar ya ayyana hakan cikin ran shi.
A hankali ya fara kusantar da fuskar shi gare ta, idanun ta a rufe ta na sauraron bugun zuciyar shi, ba tare da sanarwa ba ta ji saukar labb'an shi masu taushi da Wani irin d'umi a saman nata, Suma ne kawai Eamaan bata yi ba a wannan yanayin da ya jefa ta, cikin rashin qwarewa Anwar ya fara sumbatar ta, murmushi ta yi a cikin bakin nashi, Wanda ya Sanya shi sake Jin kwad'ayin sumbatar ta, tura shi baya ta yi ta kalle shi ta ce,
"Da alama ka na buqatar malama, but this is not the right place,mu je gida"
Girar shi ya had'e waje guda fuskar shi still na d'auke da murmushi da Kuma alamar tambaya.
"Malama Kuma? karatun me za a koya wa bawan Allah Anwar?"
"Idan mun je gida za ka gani"
"Ohhhh har na matsu mu Isa"
Kafin ta gama rufe bakin ta Anwar ya tada motar cike da zumud'in son sanin me za a koya masa, ko Ina na jikin shi ya na tsananin bege da qaunar kasancewa da Eamaan a daren yau, be tab'a sanin ya yi hakurin zama ba aure ba se a yau da ya gan shi ga shi ga Eamaan a matsayin matar shi ta aure Kuma halaliyar shi ,jiki na bari yake driving Allah Allah ya ke su Isa gidan, yau se ya ga gidan nasu ya Masa Wani irin nisa, murmushi ta sake yi a ranta ta na tabbatar wa Kan ta Anwar d'in ta sabo ne fill a leda ita zata b'are abunta, godiya ta yi wa Allah da bai sa ta zamo daga cikin mata masu zinace zinace ba,hamdala ta sake yi ga Allah a cikin ran ta da ya bata miji kamar Anwar.
Yau so take ta bashi mamaki akan kallon da yake mata na ba zai Mori soyayyar shi ba saboda kunya, d'an murmushi ta sake yi mai sauti, ya juyo ya kalle ta suka hada ido, ta yi saurin sunne kai, ga ni take kamar ya gane ta, a haka suka isa makeken gidan nasu, mai gadi ya bude masu gate,ya sa kai ciki,ko ina fess yake sai tashin qamshen tiraren wuta gidan yake, irin na sudanis dinnan na musamman Yayah ta ba wa wata qawar ta kud'i aka had'o musu tiraren wuta da humra Mai dad'in qamshi su dika ukun, sannan ta zaba mata tiraren wuta na tsinke masu dadin gaske, lumshe ido ya yi ya zagaya bangaren da take ya bud'e mata murfin qofar hannun ta ya kama ya rungume ta tsam a jikin shi suke takawa a tare,Eamaan na sane ta manne fuskar ta a cikin jikin shi take goga wa a hankali tana aika masa da saqon da ita kad'ai ta San kalar shi, bawan Allah Anwar a tunanin shi tsabar kunya ce ta sanya Eamaan rufe fuska a jikin shi, shi dai ya San kunyar nan se ta hana shi sakewa yau.
Suna nan rungume da juna suka isa har dakin da ya ke shine a matsayin turakar shi, a bakin gado ya zaunar da ita, ya sunkuya, ya na cire mata takalmin ta, yana shafa lallen da aka zana mata mai kyau a qafar ta mara kaushi balle Faso (qafar matan novel irin Dijeena) kallon shi kawai take Ido cikin ido, ko qiftawa bata yi, wannan kallon ya qunshi tsantsar so da qauna,da kuma nuna masa yanda ta kwadaitu da shi itama, se da ta tabbatar kallon ya shige shi ta yi saurin saukar da Kan ta qasa ta na murmushin Jin kunya, Eamaan fa ta gama birkitawa Anwar lissafi, a hankali taga yana yo wa inda take, dakatar da shi tayi cikin hanzari tace,
" Habaa Daddyn Fateema, kamata yayi ai mu fara gabatar da nafilar gode ma Allah ko, dan ko da ba a nafilar godiya ga Allah, ina jin mu ya Kamata mu yi a daren yau, dan Allah ya gama mana komai daya mallaka mana junan mu,"
"Wannan gaskiya ne Mommyn Fateema, Alhamdu lilLAAHi ala kulli ni'imatin,"
Hannu ya miqa mata tare da taimaka mata ta miqe tsaye, sannan ya yi mata nuni da bayi, tambayar shi ta yi shin Ina ne nata d'akin?
"Ko Ina d'akin ki ne a gidan nan Gimbiya ta, amma zan nuna maki inda aka ajiye kayan sawar ki"
Murmushi ta yi masa Mai kyau, suka taka har qofar d'akin dake kusa da wannan d'in, shiga ta yi zai bita ta tura shi ta rufe qofar suna dariya.
Bayan ta yi alwala ta wanke bakin ta, shiri ta yi Mai d'aukan hankali, ga humrah da turaruka da ta shafe jikin ta da su, kallon Kan ta ta yi a madubi ta ga yanda rigar baccin da ta saka ta yi mata kyau,
"Hafsat ba dama, wato so take dole a daren nan sai na nuna kwarewa ta ko?"
Murmushi ta yi ta lakace wa Kan ta hanci sannan ta dauki qaton hijabin ta ta zira, kafin ta kammala sakawa ya bud'e qofa, da sauri ta qarasa Sanya hijabin ta na Masa hararar wasa tare da tuhumar shi akan shiga ba Neman izini,
"Ni da d'akin amarya ta se na nemi izini? Come one yunwa nake ji, taho mu yi sallah"
Qanqance Ido ta yi ta na kallon shi, murmushi ya yi, ya miqa hannu zai ja hannun ta saurin janye hannun ta ta yi tai gaba, ya bi ta a baya, Ina zata yarda ta yi alwala ya riqe mata hannu alwalar ta ta yi targad'e.
Sallah ya ja su raka'a biyu, su na idarwa ya zauna ya dafa Kan ta ya hau kwarara mata addu'o'in da suka zo a Sunnah ango na yi wa amarya, yanayin yanda yake larabci abun na burge Eamaan ji take har tsigar jikin ta na tashi saboda dad'in muryar shi, ya na idar wa ya kalle ta ya ce ya na zuwa.
Waje ya fita wajen Mai gadin shi da ya aika ya karbi saqo ya Masa godiya ya koma ciki, ta na nan zaune inda ya barta ta d'aga hannaye sama ta na addu'a ya dawo, zama ya yi Shima ya nutsu har ta gama ta shafa addu'ar sannan ya mata Bismillah su ci abinci.
Cike da Jin kunya suka ci kazar su da aka gasa da dankalin bature ta ji kayan qamshi ga fresh milk nan da juice ya bud'e musu suna korawa, Eamaan se da ta qoshi ta tsame hannun ta, Dan ta kula a yanda Anwar yake Jin Kan shi ganganci ne ta zauna da yunwa, Anwar ma ci ya yi ya qoshi sosai sannan ya tattara wajen ya nufi kitchen.
Kafin ya dawo ta tafi d'akin ta ta sake wanke bakin ta ta yi tsarki da ruwan d'umi ta dakko had'in da Yayah ta mata bayani ta saka a wata kwalba ta bud'e, man zaitun ne sai na habbatussauda da Zuma kad'an, sai tiraren musk Mai kyau da qamshi sai ruwan bagaruwar mata da aka matse a ciki da ruwan da aka tafasa kaninfari,dangwalar kadan tayi tayi matsi da shi, nan da nan kuwa ta ji wajen ya sake had'ewa ya yi zam-zam, ga laushin da ya yi ba me cewa Wani abu ta shafa, zato za a yi dama can haka take a matse,ta na gamawa ta d'aura alwalar bacci da ta Saba ta fito, a bakin qofar bayin suka had'u da Anwar, da alama Shima sai da ya sake gyara jikin shi, kallon ta ya tsaya yi Daga sama har qasa, rigar da ke jikin ta sunan ta fallasa cefane, ba abinda baya hangowa cikin ta, da sauri ta fara kare qirjin ta zata gudu ya kuwa yi ram da ita, mutsu mutsu ta dinga masa Wanda ya sake birkita shi, kafin qiftawa da Bismillah na sheqa waje da gudu, saboda kar a yi abun kunya a gaban idon Ta Hammah.
Anwar ya tabbata har abada ba zai tab'a samun Jin dad'in da Eamaan ta jiyar da shi a daren nan ba a wajen kowacce mace,Eamaan d'in shi ita kad'ai ce ba ta da na biyu,daban take ta kowanne fanni, be yi danasanin jimawar shi babu aure ba a rayuwa, ya Kuma gode wa Allah da be yo shi Daga cikin matasa mazinata ba, lallai da ya yi asara da danasanin wannan dare, ba su yi bacci ba sai da suka yi wanka, Wanda da kyar ta yadda suka yi tare se da ya ce mata,
"Wace kunya Kuma Zaki ji bayan kin koyan karatun da ya fi qarfin Kai na, dama malintar da ki ke magana akai dazu kenan? Lallai Eamaan ke ba qaramar malama bace Mai fasaha, Allah yayi miki albarka, Allah ya raba ki da baqin cikin duniya da lahira, Allah ya so ki ya aminta da ke, Eamaan ban San irin addu'ar da zan maki ba, Eamaan..."
Muryar shi ce ta fara rawa saboda kukan da ya kama shi, Eamaan ta daban ce a a cikin mata, rungume shi ta yi ta na hawayen farin ciki,ya gama yi mata komai a rayuwa, wannan addu'o'in ba kowacce mace bace zata samu a wajen mijin ta, Alhamdulillah ta yi dacen mijin da ya San yabo da godiya , a haka suka yi wanka tare suka sake yin alwala sannan suka yi Shirin bacci.
Da asuba bayan sun yi brush suka yi alwala tare da gabatar da raka'atanil fajr, ana kiran asuba Anwar ya ja su suka yi,suka yi azkar din safe se suka yi karatun qur'ani ,suna idarwa sukai addu'o'i.
Kwanta wa ta yi a jikin shi ta hau wasa da qirjin shi ta ce,
"Ina kwana Abu Fadheemah,"
Lumshe idanun shi ya yi sannan ya amsa ta da cewar,
"Lafiya qalou Ummu Fadheematu, ya Daren jiya?"
Murmushi ta yi ta sauka a jikin shi da sauri ta Haye gado, ta rufa ta na ta Dariya, ya na nan Daga zaune ya ke bin ta da kallo ya na murmushi, ci gaba ya yi da karatun shi sanda ya ji alamun ta yi bacci, be Dena ba se da ya ji idon shi na yaji yajin bacci, sannan ya ajiye Shima ya kwanta a gefen ta.
Bata farka ba sai goma na safe, Anwar ta gani a gefen ta ya sarqafe qafafun shi a nata, juyawa ta yi a hankali ta na kallon shi,murmushi ta yi sanda ta tina abubuwan da ta masa a Daren jiya, kunya ce ta kama ta, ta ciji leben ta na qasa, ta na tina Shima abubuwan da ya mata, har da kukan shi kamar shi ne macen.
'Wannan shi ne na auri saurayin'
Ta ayyana a ran ta.
"Me ki ke tinani haka?"
Da sauri ta miqe ta shige toilet da gudu ta na dariya, Shima bin bayan ta ya yi ya ji ta rufe ta ciki, komawa gado ya yi ya kwanta ya na murmushin Jin dad'i, lallai Eamaan ta zuba masa karatun da ba zai tab'a mantawa ba har abada.
Haka ango da amaryar nan suka yi ta cin duniyar su da tsinke har tsahon sati uku, a cikin sati na hud'u ne suka shirya zasu gidan su Anwar, dan su gaishe da iyayen shi, Wanda Eamaan ce ta matsa Masa a cewar ta be Kamata ba su jima basu je ba,shi a son shi sai za su tafi Bauchin se su je su yi musu sallama, tinda an fara neman shi a asibiti.
Abinci ta zauna ta tsara na gani na fad'a,m da drinks, sai fruit salad, ta zuba a mazubi biyu, daya na gidan su daya na gidan su Anwar, ga ado ta ci na musamman da wata atampa, mai tsadar gaske, ta sha dinkin zamani mai kyau, sai sheqi take, gaba daya jin ta take ta gaji sosai kamar wadda ta yi Wani aiki me yawa ga zuciyar ta dake ta tashi a lokacin da take aikin, sai tai tinanin tsabar qamshin girkin ne daya cika mata ciki, a hanya ta kasa hakuri ta juya ta dakko Apple ta fara ci,kallon ta yake tayi,ta gatsa Apple ɗin kenan ta kula da sai kallon ta Anwar yake satar yi, d'aga kafada ta yi, ta wara hannu tare da kafe shi da ido tace,
" what?"
Girgiza kai yayi da sauri, dan a 'yan kwanakin nan sai ta dinga abu kamar tana son yin fad'a da shi Dan ta na yawan hasala ko da wasa yayi mata se ta mayar da magana kamar ya mata ba dai-dai ba, shi dai gata nan dai be gane me ke damun ta ba,shi fushin nata ma dariya yake bashi, a haka suka isa gidan su Anwar, suka shiga cikin farin ciki, Hajiyan Anwar ta zubar da makaman ƙiyayyar da take yi wa Eamaan ta rungume ta sai nan nan take da ita,basu suka bar gidan ba sai bayan azahar, daga nan sai suka wuce gidan su Eamaan wadda duk ta shanye dan jam bakin da ta shafa tass, su Mama sunyi murnar zuwan su sosai har suka rasa inda zasu saka Eamaan d'in.....
Na gajiiiii a Jira zuwa anjima inshaa Allahu.
[24/04, 6:02 pm] asiyahabibu93: 💅🏼 BIYAYYAH 💅🏼
WRITTEN BY HAERMEEBRAERH
Page 29:
A babban palourn gidan su Eamaan suka yi masauki, iyayen su Eamaan har ma da ma'aikatan su sun yi matuqar farin cikin ganin Eamaan d'in,ta yi irin qibar nan Mai kyau ta sabbin amare ga Wani irin haske Mai ban sha'awa da ta qara, atampar da ta Sanya Mai dinkin doguwar rigan da ta sha stones ta karbe ta, gaishe da Mama suka yi tana murmushin Jin dad'in ganin masoyan da suka yi matuqar dacewa da junan su.
"Ai da na ji shirun ya yi yawa na ce wa Ammaahn ku zan je in ga ko 'yata na lafiya, ba zuwa ba waya shiru shiru, se ta ce ai lafiya ke b'uya to shi yasa baku ganni a gidan naku ba "
Kunya ce ta kama Eamaan cikin jin kunya ta ce,
"Mama muna nan lafiya qlou, kin san dake auren an yi shi cikin hanzari wasu basu sani ba se daga baya to baqi Muka dinga yi, abokan shi da 'yan uwa haka suka yi ta zuwa yau ma cewa mu ka yi bari mu fito da wuri Duk Wanda ya je ya ga bama nan ya yi hakuri se watarana"
"Eh to da wannan Dan wannan ma dama haka ne, gidan amare baya rabo da baqi"
Ammaah ce ta fito itama ta zauna aka hau gaisawa, Anwar na ganin surukar tashi yayi saurin duqawa da kyau ya gaishe ta,a kunyace ta amsa,
" Ashe kuna tafe, to sannun ku da zuwa Allah yayi muku albarka,gashi Daddyn naku baya nan,"
"Ai muna nan se dare...ni kam Amma ina Iya ne,ban ji duriyar ta ba,"
Mama ce ta amsa ta da cewa
"Ai Iyan ki ta kafe ba za a sa ta a Wani gidan ba a aje ta anan Kuma a nan d'in ma a bangaren masu aiki zata zauna, mun yi-mun yi ta zauna a dakin baqi amma