Showing 48001 words to 51000 words out of 54699 words

Chapter 17 - Mukaddari Ne Daga Allah Complete Hausa Novels By Suhaima Abubakar Shehu.txt

tunanin wata ake nufi wacce ba keba ke kadai kika cancanci wannan sunan dan haka nakeyi miki SUHAI

Ina son ki fatan kintashi cikin daddan yanayi mai cike da farin ciki dan naji hakan ajinin jikina da kuma bugun zuciya ta

Bana son kiyi murmushi ko dariya a fushi nake son ganin ki dan haka kiyi fushi nagan ki kinji Suhai na

Yadauka ya nufi gidan da Suha take kamar yadda yabar wasikar jiya haka yazo ya gani alaman dai bata fito ba har yanzu

ɗan shuru yayi kodai ba ita daya bace agidan nifa a tunani na kamar school ne yakawo ta garin nan,

Shuru yayi yazubawa wasikar idanuwa kawai bazato ba samma ni yaji karan nan bude kofa ai da sauri yabar gun ya boye awani gun yana kallon ta,

Sanye take cikin kayyan barci gashin ganta duka abaje abayan ta bakin ta kuma ature da alama acikin fushi take

Har tasa kafarta zata sallake wasikar batare da tagani ba kawai idanuwan ta yasauka akan wasikar zuba masa idanuwa tayi tana kallon wasikar har guda biyu,

_____tsu gunawa tayi ta dauki wasikar ta koma ciki zama tayi akan kujera tafara karan tawa sai data takaran ta baki daya cikin mamaki tamike tsaye tana magana waye wannan haka waye yasani a kasan nan haka har da tura mun sako amma waye wannan dan jim kadan tayi kana takoma tazauna gabaki daya tashiga cikin rudani da tsoro sosai,


Shima Arjun ganin ta dauki wasikar ta yasaka komawa gidan sa yana mai sauki numfashi yana ji kamar ya sauke wani abu akan sa,


tunani yashiga wani abu zaiyi wa Sima dan gabaki daya baya son yafita da ita yau

ai kuwa yana cikin tunani wayar sa ta fara ruri dubawa yayi ganin Sima yayi tsaki gami wurgar da wayan

sai da Sima tama 10 missed call kafi ya dauka

Tana jin ya dauka ta fara zuba mishi shagwaba har da kuka tana magana haba ina takirn ka amma kuma baka duka ba ina ka ajiye wayar ka?

Numfasawa Arjun yayi yace yanzu duk wannan tambayoyin duk nine zan amsa miki kuma lokaci guda, kinsa ban son tambayoyi dan haka idai na,

Kayi hakure cewar Sima tace da naki raka ne na fada maka nashirya kai nake jira zakazo ka dauke ni ne ko nine zanzo na dauke ka?

Lumshe idanuwan sa Arjun yayi kamar tana gaban sa kana ya numfasa yace yau bana jin dadi ne Sima yau muhuta kawai a gida,

Cikin damuwa da nuna tsatsan tausayin sa tafara jero masa tambaya mai yasa ke?ina ne yake maka ciwo bari nazo yanzu,

Sai da Arjun ya gama saurarun ta kana yace kar ki damu kanki bawani ciwo bane kuma karkice zaki zo waje na kinsan banson haka dan haka yanzu ina bukatar hutu zan huta kat ya kashe wayar sa ya ajiye ta agefan sa ya fara tunanin abunda zai tuwa wa Suhai din sa na barka da rana dan yana son sai ya gama kashe ta da soyayyar sa ne afin ya fito masa da kan sa a lokacin tagama aminta da soyayar sa,

Zama yayi da bairo rike a hanun sa yana rubuta mata sako kamar haka


Barka da rana my Suhai fatan kina cikin koshin lapiya fatan kin kasance da mamakina acikin zuciyar ki na waya miki wannan wasikar ko to nine Aljanin ki kuma mai son ki
HMMM

Kinsan wani abu kuwa ?

Mafi dadin sauti a duniyar nan muryar ki ne ina jin dadin sauraran ta musaman idan kina cikin fushi bana son kina yawan murmushi

A kowace dakika ta rayuwa ta sautin muryar ki a kullum yana kara tuna mun da cewa har yanzu akwai ragowar farin ciki a duniya

Mafi kyawun abunda ido yake son kalla shine fuskar ki idan zan fadi abunda nafi jin dadin yi a rayuwata to kallon kyakkyawar fuskar ki ne ina jin dadin hakan,

SUHAI ina so nayi farin ciki amma taya farin ciki na zai yayu idan babu ke?

NI tamkar fitila ne kece makunnin idan kika so zan kasance a cikin haske idan kuma kika juyan baya zan dawwama ne a cikin duhun da babu saran wani haske a gaban sa

SUHAI idan zan jaraba hanyoyi dubu da zan sakaki farin ciki dari 999 suka ki aiki ta cikon duhu tayi murna zanyi kamar ba gobe kowace hanya matukar dai tana kaiwa ne ga farin cikin ki ne to kuwa zan bita

Burina nasa murmushi ya zamo abokin fuskar ki amma kuma ina son kallon fushin ki dan yana miki kyau Suhai daurawa zuciyar ki aure da farin ciki na kuma kulla zumunci mai karfi tsakanin ki da ni

Ina son ki sossa irin sosai dinan my SUHAI na

Fatan idan kin gama karan ta sako na kiyi fushi kar kiyi murmushi

ABAR kauna ta

Yana gama rubutawa ajiye agefan sa yana jiran 12:30pm yayi ya kai mata har gidan ta amma wannan karan kam sai yayi nocking,


Suha ta shiga cikin mamaki matuka amma hakan bai hanata nishadi ba dan ita tama mance komai girki ta daura tana sauraran waka tana rawan ta abun ta bayan tagama cin abin cin ta tayi wankan ta tazauna dan yau kam tayi niyar agida zata zauna babu wani abunda zai saka tafi ta,


Karfe 12:30pm tayi anayi mata nocking tana ji amma kuma tayi shuru dan ita gabaki daya bata son ta kura a cikin rayuwr ta sai da akayi nocking kusan sau biyar kafin ta tashi tana jan tsaki tana kananun magana a cikin bakin ta na irin nifah anta kura mun,

Kofar ta bude amma kuma babu kowa sai wasika tagani kamar dai na ɗazo wayege-wayege ta fara ko zata ga wanda yayi mata haka but bataga kowa ba,

Daukan wasikar tayi ta koma cikin tazauna ta fara karantawa tana karan tawa tana murmushi wani gun kuma ta tura baki wani wajan kuma ta lumshe idanuwar ta

Sai da tagama karantawa kuma tashiga duniyar tunani wai nikam waya mun haka ne waye shuru tayi amma kuma sai wani tsoro ya kamata da ta tuna cikin wasikar nasan baki san waye niba to Aljanin ki ai tsoro yasata tamike tashirya badan taso ba tafita a gidan kai tsaye kogin ganga tayi domin shakatawa da shan iska dan wallahi gabaki dayan ta atsora ce take,

Tafita agidan baki daya daya ke kogin gangan babu nisa yasaka ta tafiya da kafar ta,

Tafiya take abakin ruwan tana tunani shin waye waye wannan mutumin da yasanni har haka shuru tayi tana bin bakin kogin a hankali, kwai jitayi kamar ta ya guce tayi cikin ruwan kashi bata iya ruwa ba

Arjun yashiya yayi kyau yau haka kawai yaji yana son tafiya a kan doki dan haka ya hau kan doki yana ta tsula gudu kai tsaye ya nufi kogin ganga dan yau yana son shakar iskan wajan dan gabaki daya yana cikin farin ciki sosai yau dinan da yaga sahibar sa har sau biyu,

Suha datake ta faman mutsu-mutsu cikin ruwan mutani duk sun kewaye bakin ruwan anrasa wanda zai take maketa,

Arjun ne ya yanko da dokin sa gun da mungun gudun sa ganin mutani a bakin kogin ganga yasashi sauka daga kan dokin ya nufi gun dan yaji mai yake mafuwa,

Tambaya ya fara mai yake faruwa anan mutanin da suke tsaye agun lokacin da abun ya farune suka sheda masa cewa fa wata yarinya ce ta fada cikin ruwan kuma da alama dai bata cikin haiyacin ta,

Arjun sarki tai mako bai tsaya sauraran wani zance ba ya fada cikin ruwan, lalume ya fara cikin ruwan ta ko ta ina ya duba bai ganta amma a hakan bai sarai ba yacigaba da dubawa da taimakon Allah sai ga Arjun yaga Suha ama asume take babu alamun numfashi ajikin ta

Fito da ita yayi akafadan sa har yanzu baiga fuskan taba sai da ya kwantar da ita akasa dan dubawa ko tana numfashi sai yadaura idanuwan sa akan nata ,sosai ya razana yafara jijigata yana mata magana gabaki daya yagama rike cewa wata matace tazau kan sa ta fara masa magana kahura mata bakin ta sai ka matsae mata cikin ta ruwa da tasha gabaki daya zai fito,

Dago fuskan sa yayi ya daura akan fuskar matan yafara magana yace ai mutuwa tayi gashi du bata matsi matan tace to ka kaita asibita ni inajin kamar bata mutu ba ,

haka kuwa akayi Arjun yasaka baleta abayan sa ya sakata akan dokin sa yayi a sibiti da ita,

tu kafin su isa hospital din Suha ta bude idanuwan ta jitayi kamar tana tafiya akan wani abu lumshe idanuwan ta tayi kana ta fara tunano duk wani abunda ya faru da ita tun daga fitan ta daga cikin gida har zuwa kogin ganga har fadawan ta kogin sai da tuna amma kuma yaya akayi ta ganta anan yun kura tayi zata tashi kawai sai jinta tayi kamar tana tafiya akan doki ai kuwa da sauri ta mike ta zauna dai-dai kai idanuwan ta tayi kan fuskan Arjun tayi dai-dai lokacin da shima ya daura idanuwan sa kan nata,

ae kuwa tafara kokarin saukowa daga kan dokin ganin zata iya jin ciwo ne yasa ya tsayar da dokin sauka tayi akan dokin,

Ta matsu daf dashi ta nuna sa da yatsan ta,

Waye kai kake bibbiyan rayuwa ta mai nakeyi akan dokin ka kai waye da har zaka hada jikina da naka waye kai da har zaka dauki ni kasakani akan dokin ka okay kai muharami nane kodai haka kuke to bari kaji duk da ni maturiya ce amma kuma a gidan mu anan tar biya mai kyau dan haka karka kara kuskura ko kadan ne kaso kataba jiki na banza kawai tayi tsaki ta juya abun ta,


Zuba mata idanuwa yayi har ta bacewa ganin sa sai yabar ganin tukun na ya daga idon sa akan ta yayi murmushi yace Suhai rigima ina son ki,

Kai tsaye gida tayi tana datasanin fita dan dama yau bata da niyar fita amma kuma wannan mutumin da ya dage da tura mata wasikar nan ne yasa duk haka ta faru tsaki tayi tace n tsaneka ko kai waye ne,

Wanka tay tabi lapiyar gado ta wanta dama ba salla takeba
Sai kusan mangari ba ta tashi da wata yunwa sosai indomei tayi taci abunda da bata da niyar fita agidan yanzu

Tana gamawa tasake wanka ta saka kayan bacci ta zauna a parlo tana kanllo awayan ta tana shan sweet,

Nocking taji anyi amma kuma ta share tacigaba da kallon ta sake nocking akayi amma kuma shuru tayi tacigaba da kallon ta sai da akayi nocking kusan 20 kafi tayi tsaki tamike tace wayene taje ta bude kofar amma kuma babu kowa sai wasika tagani hakan yasa tasake tsaki kamar zata dauka kamar bazata dauka ba kawai ta yanke shawaran daukawa ta wuce ciki abun ta sai da tagama komanta kafin ta dauka tafara karantawa kamar haka


Fatan kina lapiya sarkin fushi na amma fa kuma fushi yana miki kyau sosai tabbas ke ta musammance kuma ke rayuwa tace ina son ki sosai

Kinsan wani abu SUHAI?

Ba ina son ki bane dan na rayu dake ina son ki ne domin hakan ne kadai zabin da rayuwar tawa takeda shi

Bazan iya tina halin dana kasance ba a cikin ba kafin sani ki amma zan iya fadar halin rayuwa ta zata kasance anan gaba idan rabuwa tashigo tsakanin mu

Kiyi min alkwari bazanmu rabu da juna ba kuma kicika min alkawari komai rintsi da tsanani bazaki rabu dani ba idan ba mutuwa ce tadau raina ba

Idan kin dauka mun alkawari too ka number waya ta gobe zan nuna miki kaina

Ina jiran gani reply din ki my SUHAI ta

____Shuru Suha tayi tana tunanin ta masa reply ne ko kuma ta rabu dashi amma kuma koma waye ne bana bukatar sanin sa dan haka ta ajiye wayar ta agefe tayi baccin ta

Arjun ganin har yanzu baiga messages ya shigo cikin wayar sa ba yasa shi numfasawa ya gyra kwanci yar sa ya furta ai nasan taurin ranki bazai sa ki mun reply ba,



KAUYE GUMA

_________________________________________


Khalil da Bintu suna rayuwar farin ciki kowa so yake ya farantawa ɗan uwan sa idan kaga rayuwar Khalil da Bintu sai rayuwar su tabaka sha'awa Alhmdllu a dauki azumi lapiya dan yau har ankai 20 har anfara shirye-shiryan sallah, Khalil yasiya wa Mimin sa duk abunda zata bukata a sallah hata kaka da Baffah ma bai bar su abaya ba duk abun da yasan zasu bukta iya karfin sa yayi musu har da Alili ma yayi masa duk Alili ya nuna kin amincewar sa akan hakan amma Khalil ya dage akan sai ya bashi babu yadda Alili zaiyi haka yakarka kuma yamasa godiya.

Khalil da Bintun sa kwance akan gado Bintu ta daura kanta akan kafafa fun sa yayi da shi kuma Khalil ya mike kafaffun sa dago Bintu Khalil yayi ya jawo ta jikin sa yafara magana cikin nuna soyayar sa agare ta, Mimin idan Allah ya kai mu gobe zamu hada duk wani abun da zamu bukata zamu tafi wannan dajin mai ciki da dadin zama dan agun nake so muyi sallah, saboda haka ne ma yasa gabaki daya abunda zamu bukata nakai mana batare da sanin kiba fatan kinyi farin ciki da hakan,

Sosai Bintu ta kwantar da kanta akan ƙirjin sa hannayen ta kuma akan fuskan sa tace "gaskia samun miji kamar ka abun farin ciki agun duk wata ƴan mace gaskia nikam nayi sa'a acikin rayuwa ta kuma ina kara godiyawa Allah da yakawo mun kai a matsayin miji ina son ka sosai sahibi na,

Sosai Khalil ya jawota jikin sa yana kara kwantar da ita akan ƙirjin sa suka shiga duniyar soyaya mai cike da dadi,


Washi gari Bintu ta tashi da zazzabi mai zafi ajikin ta dan ko azumi bata dauka ba sai amai kawai takeyi haka Khalil ya samu Kaka ya she da masa cewa yau Bintu ta tashi bata jin dadi sai amai take,

Kaka ya dube sa yace gaskiya ni ban kwarai tanan fanin ba amma kuma shawara katashi ka kaita a sibiti sai kaji duk abunda yake damun ta dan haka zansa Alili ya raka ku ,sosai Khalil ya ji dadi kuma yayi na'am dan haka yayiwa Kaka sallama ya fita agidan kai tsaye gida ya koma ya sanarwa Bintu tashirya zasu tafi asibiti dan duba lapiyar ta haka kuwa akayi suka shiya suka tafi asibiti harda Alili,


HASKE HOSPITAL

Bayan likita yagama gwaje-gwajen da yakamata ya dube su yace ina tayaka murna matar ka tana dauke da ciki har na wata guda, wani uban tsalle Alili yayi tare da rungumo Khalil yajikin sa Bintu kuma duk kunya yagama rufe ta Khalil sujada yayi na nuna godiya wa ubangijin sa yayi matukar mun na har yarasa abunda zaiyi, likita yace zan rubuta muku magani sanan kuma ya kamata a kula da ita sasai abun da yakamata taci kamar su ganyaya ki su fruit kifi kwai da kuma nama ya kuma daurawa da basu shawarwari gurin kula da mai ciki kana kuma ya sallame su,

Khalil tunda suka koma gida ya kafe ya tsare akan babu wani abunda Mimin sa zatayi shine zaiyi komai gabaki dayama yadankaw Alili ragamar kasuwancin sa ya dauki Bintun sa suka koma dajin da zama shiyake mata komai

Wata irin kulawa Khalil yake bawa Bintu shakuwa da soyaya tasake shiga tsakanin su,

Anga wata gobe ne sallah kowa sai murnan sallah yakeyi amma kuma banda Bushar da yanzu duk hankalin shi ya gama tashi komawa wajan Bokan sa yayi dan yaji mai yasa har yanzu Khalil bai fada rashin lapiya ba,

Bokan yace ka kwantar da hankalin ka yanzu komai ya zo karhe kwanan zakaji kyakyawan labari dan haka kaje duk sanda wani labari mai dadi ya riske ka akan wannan mutumin sai kadawo gare ni haka Bushar yatafi badan zuciyar shi ta amin ta da hakan ba sai dan kawai babu yadda zai yi ne

Yau take sallah kowa yayi wankan sallahn sa danzwa eid hakama mangaran Kaka da Alili sunyi kyau masha Allahu mangaran BAffah da Inna Jummai da yaran su Miro da kuma Hauwa suma sunyi kyau sosai masha Allahu gabaki daya sukatafi sallah eidi

Bintu tayi matukar kyau sosai yayin da Khalil yake bayan ta dukan su sanye cikin fararan kaya sunyi matukar kyau suka tafi masallacin eidi

Alhamdullh anyi sallah lapiya sai gaishe gashe akeyi yayin da Khalil ya dauki matar sa sukayi gidan Kaka suka masa barka da sallah daga nan kuma sukayi gidan Baffah shima haka babu laifi Inna Jummai ta sake musu sun ɗan samu tarba agun ta daga nan kuma sukayi gidan su wanda suka koma yanzu wannan dajin kenan,

Suna shiga Khalil ya kama hannun ta yajawo ta jikin sa ya fara mata magana cikin kunuwan ta

Rayuwa nada ma'anoni dayawa dogaro da yanda kowa yake fassara ta a gurina cikakkiyar ma'anar rayuwa shi ne samun haske da babu duhu a bayan sa haske ba irin na rana ba domin yana wucewa ba kuma irin na farin wata ba domin yana dishewa haske dai irin na halittar da ko baccin ta haske ne ba iya murmushin ta ko hasken idanuwan ta ba

Barka da sallah sahiba ta Allahu ya maimai tamana insha Allahu idan muna cikin rayayu wata sallah tare da yaran mu zamuyi ina son ki matana

Bintu bata masan abun ta zata masa ba dan yayi farin ciki kamar yadda yasaka ta kawai tafara sumbatar sa ta ko ta ina tun suna tsaye har suka fada kan gado daganan kuma sukashiga wata duniya nikuma na fita aɗakin

Kusan awa guda na koma ɗakin gani nayi har sun sake wanka Bintu tafi to ta daura musu girki gidan ya cika da kamshi ga kuma kamshin furan ni sosai gidan yayi wani irin dadin zama wa masoya,

Bayan Bintu tagama komai nata ne ta koma ɗakin ta fara bubbuka kafadan sa amma kuma taji shuru babu alamun mutsi magana tafara masa katashi muci abinci nagama komai amma kuma ina shuru duba fuskan sa tayi taga idanuwan sa sun kafe bakin sa na fitar da wani farin ruwa mai warin gaske ai salla ihu! Bintu tayi tana jijiga sa amma kuma Khalil ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login