Showing 15001 words to 18000 words out of 54699 words
Chapter 6 - Mukaddari Ne Daga Allah Complete Hausa Novels By Suhaima Abubakar Shehu.txt
kece babba dan haka kita jan su ajiki insha Allahu momy zata dawo lapiya kucigaba da mata addu'a,
" Khairata tace insha Allahu Abba Allah yabawa momy baki dayan su sukace amin,
********
Bari mu koma bangaran Arjun da Aaraw,
Arjun ne zaune a parlo yahada rai sakama kon abunda Abba yafada masa cewa gobe zai tafi KAUYE GUMA sbd ance masa ana bukatar tai makon likita agun saboda akwai majin yata sosai masu bukatar magani, shine daddy yace masa ae yashirya gobe ne tafiyan sa kuma wannna karon bada Maheer zatafi ba shida wani amintattacen daddy ne, shine Arjun yahada rai shifa bai son zuwa KAUYE arayuwar sa amma yazaiyi tunda daddyn sane yace dole sai yaje,
"Arjun ya fada cikin tunani kawai yaji antabashi, dago idanuwan sa yayi saukewa yayi akan ummin sa, haba Arjun sbd zakaje kauye ne kake wannna tunani haka, haba taimako ne fa kuma nasan my son dina mai son taimako ne fada mun maike da munka
'Ummi Allah akwai abunda yake damuna kwana biyu nan inajin gaba na na faduwa, ummi na wallahi ina cikin damuwa zuciya ta tana mun zafi ina jin kamar akwai abunda zan rasa mai mahimmanci acikin rayuwa ta ummi kicigaba da mun addu'a kawai,
"Sosai ummi hankalin ta yatashi tashiga rudani, Arjun fadamun da muwar ka nice mahaifiyan ka babu wanda yakamata yasan sirin ka sama dani fadamun maiyake damunka takari sa magana nan hawaye fal cikin idanuwan ta,
Arjun yace wallahi ummi nima dai bansan mai yake damuna ba amma ina yawan mafarkin wata yarinya, tana fadin intaimaka mata kuma tare da jariri ahannu ta ummi tunban damuwa har nafara damuwa, har yakai ina jin ina matukar kaunar ta ummi wallahi ina matukar son ta, kuma wallahi aduk yaddda nagan ta zan gane ta ummi ina matu kar son ta,
"Ummi taji tausayin yaron ta sosai kuma ta fahimce sa tace insha Allahu zan tayaka da addu'a insha Allahu babu wani mumunan abunda zai faru dakai kaji gaba da addu'a nima zantayaka
"WAYAYE AKACE ADON TAFIYA,"
Bari mukuma can baya wato aeniyin tushin MANGA family, in masu karatu basu manta ba dama nafada muku cewa manga family tana da girma sosai da sosai, kowa yasanta aduniya,
"Alhj Abdulkadir shi ne Granny wato alhaji kaka, alhaji kaka sunkasance su uku ne agurin iyayan su dukan su maza ne Alhaji kaka shine babba sai kuma mai bin sa, malam muhammad sai kuma karamin kanin su, sulaiman, sunta so cikin son junan su da girmama junan su zaman lapiya acikin wanan family ba'a magana nan sa, suna girmama yayan su Abdulkadir shima haka kowa yayi Auran, yayin da Abdulkadir yake da mata biyu safiyya da kuma Zulaihat, sai kuma muhammad matan sa daya Zainab, sai kuma sulaima matan sa daya Hannatu,
Alj. Kaka yaran sa uku musa sai Abubakar sai autan su majidda,
Muhammad kuma yaran sa uku Abdullahi da kuma yahaya sai kanin su Amadu,
Sai sulaiman dan sa daya aduniya Abdulkadir ta kwanran Alhaji kaka
Suna rayuwa cikin farin ciki, akoda yaushe sai sunje sunyi aekin karfi kafun su samu abunda zasukai cikin su gasu da yara kanana, "wata rana Abdulkadir da Muhammad da Sulaiman suna tafiya sukaci karo da wani kwali agaban su, zuciyar su tafara musu sake-sake akan tadauka ko karta dauka, yanke shawa sukayi akan sudauka haka kuwa sukayi suka dauka dan zuciyar su tana basu kamar abu mai mahimnaci ne aciki kai tsaye wajan mahaifin su sukayi da abun, suka sanar masa akan wanan kwalin da suka tsuto sa aciki , ae kuwa suka bude amun mamaki kudine da dalan Amurca da zinare sukaci karo dashi, sunyi murna sosai talauci tayanke musu, Abdulkadir ne wato Alhji kaka yahada rai ya dube su yace wani irin talauci tayanke muku, kudae ce talauci tayenke mun dan nine natsuto wanan abun sunyi mamaki dajin abunda yayan su yafada tofa daga nan rikici takafce tsakanin su har takai da dambe wannan rikicin ne yayi sanadiyan mahaifin su,
"Bayan akai su ne Abdulkadir wato Alhaji kaka yadage fa shi dukiyan sane wannan to daga nan ne kowa yakama gaban sa kowa yadauke matan sa yabar gari batare da waye-wayan junaba sukabar wa Alhji kaka dukiyan sa,
Alhaji kaka ya nufi Abuja nan ne yakafa kasuwancin sa da kaffanuni akasashin waje da yauwa kuma akowata kasa akwai hanun jarin sa, tayadda kowa naduniya tasan da zaman sa yacanza suna ya mai da ita MANGA FAMELY
Wanan kenan,
"Bangaran Muhammad kuma yasha bakar wahalan rayuwar kango suke zaune da matan sa da yaran sa uku wato Abdullahi da Yahaya da kuma Amadu sai sunyi dako suke samun abunda zasuci rayuwa ta musu tsanani haka suke rayuwa da bakar talauci, wata rana Muhammad yana zaune acikin kasuwa wani bawan Allah yazo yana tamasa magana akan yakai masa dako amma shuru baiji saba sai da mutu nan yabatasa tukun na yadawo cikin haiyacin sa, yace inata maka magana amma shuru kashiga cikin tunani, Muhammad yace kayi hkr Alhaji banjika bane mikewa yayi yabi bayan Alhajin yakai masa kayan sa cikin moto,
Alhajin yabukaci Muhammad yabisa ae kuwa yabisa, Alhaji nan ya dubi muhammad, yace suna na Alhaji Iliyasu mai dala nasan kana jin sunan, muhammad yace ehh ina ji, Alhaji Iliyasu mai dala yace kozan iya sanin damuwar ka, girgiza kai muhammad yayi alamun ehh, gabaki daya yabayabasa labarin sa, sosai Alhaji mai dala ya tausaya masa yace masa ae wannan kwalin nine na ajiye sa dan wanda baida karfi yasamu to karka damu zan baka abunda yake cikin kwali nan daga nan kuma sai kafada mun yadda dayan dan uwan ka yake, muhammad yace wallah bansan yadda yake ba dan kowa yayi tafiyan sa ne, shikenan mai dala yafada yace Allah yahada sa da mutumim kirki daga wanan lokacin malam muhammad yadawo mai kudi yakoma muhammad musa churoma yamai da sunan famelyn sa churoma famely, yasaka su Yahaya amakaranta, bakowa bane churoma famely face family Abban Ibrahim Khalil KYC,
Duniya tasan da zaman wa kinan famely sbd kudin su da MANGA FAMELY da kuma CHUROMA FAMELY amma su kuma basu sanna akwai wata alaka atsakanin suba sbd babu wani abunda yataba hada su,
Abdullahi yayi aure matan sa biyu Hajjo Maryam yaran ta biyu Aliyu da Suwaiba, sai kuma amaryan sa Rukaiya yarta daya Khalija,
Alhaji yahaya matan sa biyu ae kun sani Hafsatu momyn Khalil yar sarkin bauchi ne awani taron gama makarantan sa yahadu da ita taje taya yar uwata mur nan gama makaran ta suka hadu har soyayya tashiga tsakanin su akayi aure, Khalil ne babban danta namiji sai Khairat da Khalisat da kuma Kulthme sai autar su Kausar,
Sai kuma matan sa ta biyu Rahama yaran su biyar uku mata biyu maza, Hauwa'u sai kasim sai khalid sai khairiyya sai autan, su Khadija,
Rahama wato umma jakadiyan momy ne sbd tattakun umma ne momy tasa Abba ya auro ta, Abba bai so ba amma kuma momy da tanuna ranta yabaci soasai ne yasa ya aminta wannan kenan,
Su khalil suna kiran da malam Muhammad da malam kaka yayin da suke kiran matar sa da Ammu,
Sulaiman kuma baisha wahalaba Allah yahada sa da wani bature yadauke sa da matan sa da kuma dansa suka wuce Amurca,
WANNAN SHENE LABARIN ALHJI KAKA, MANGA FAMELYFAMELY DA CHUROMA FAMELY AHALI DAYA NE BATARE DA SU YARAN SUNSAN SUNA DA WATA FAMELY BA,
Wannan kenan,
KASAN AMERIKA
Babban parlo ne mai dauke da launin jaa, wata matashiyan yarinya ce zaune gashin kanta duk yarufe mata fuska, riga da wando ne ajikin ta mai launin jaa, danna wayan ta take tana tasake murmushi da alama dai tana cikin inshadi sosai, wani kara naji asama ana magana da karfi, nifah Allah bazan lamun ta abunda akemun acikin gidan ba wannan ae wulakanci ne yazan ajiye lapton dina achager amma ancire mun kuma nasan bakowa zai mun haka ba sai Sana, takari sa magana cikin tsantsan bacin rai, wannan wanda take zaune aparlo nan ne naga tafashe da daria, dani kike zance tafada tana kara zama akan kujera, wallahi indai zaki cigaba da shiga harka ta Suha ta zaki taganin bacin rai takarasa magana nan tana kara fashewa da daria, futowa naga tayi daga dakin ta nufo gun wannan wacce take zaune akan kujera tana karkada kafa da alaman ashirye take ayi duk wacce za ayi, futowan tane yaban daman kallon fuskanta da kyau kyakyawace sosai farace sol gashin kanta duk yazube mata abayan ta,
Nufo parlo tayi kaitsaye wajan wannan yarinyan danaji takirata da Sana tayi tana zuwa naga ta shako wuyan rigan ta anan ne nasamu daman ganin fuskanta kaman su daya sak babu wata babanci atsakanin su saidai babancin hali, magana Suha tafarayi ma Sana nasankece kawai zaki mun abunda akamun wallahi kifita ido na, takari sa magana nan tana mai cilata akan kujeran , dariya Sana tafara tanacewa wallahi indai zaki cigaba da shiga harka ta toni kuma zanta saki bacin rai, takari sa magana nan tana mai fashewa da daria, bakin ciki ne yakama Suha, dakin mom tanufa tana name kwalla mata kira mom mom mom wallahi Allah ina fadamiki kifadawa yarinyar ki tadaina shiga harka ta ban son abunda take mun magana take cikin bacin rai irin an kure mutum dinan,
Mom daga cikin daki tafara magana ooo ni Razia naga takai na ina zansa kaina da rikicin twins dinan kulum cikin fada basa zaman lapiya Suha akwai niman tsokana Sana kuma bata barin ta kwana............
Mom daga ciki dakin tafara magana ooo ni Razia naga takai na ina zansa kaina da riki cikin twins dina kulum cikin fada basa zaman lapiya Suha niman tsokana, Sana kuma bata barin ta kwana da'ace dayan ku nata raye da bansan nata kallan halin taba, takarasa magana nan tana mai jiran shigowan Suha, Suha ne tashigo dakin ranta ahade magana tafara mom mom mom kiyi wa yarinyan ki magana tadaena shiga harka ta haba yariya duk tabi taraina ni nifa basa'ar tabane takari sa magana nan tana mae hada rai da alama ankai ta makura,
Mom tace zoki fada mun mai yahada ku,
Suha tace mom nasa chager lapton dina tacire mun, to mai kika mata tun farko mom babu abunda namata cewar Suha, tooo muje parlo sai muyi shari'an acen,
Duk da harcen turanci suke magana
Parlo suka dawo yayin da suka samu Sana tana shan ice cream tana tande baki idan tasha ice cream sai ta gutsura chocolate, tana ganin Suha yadda ta hada rai ae kuwa tafashi da daria, tana kara kai chocolate din ta baki, ae kuwa da sauri tanufa wajan ta tana mata magana, ina fadamiki tun ba yau ba kifita harka ta amma ke baki jin magana wallahi sukike na biki duka agida nan, Sana tace saidai muduka juna, kafun nafita harkan ki kema kifara fita harka ta mom kallon su take cikin wannna yaran nawa saidae addu'a,
Magana tafara, "hmmm agabana danme kika kirani Suha mai yasa ba kwajin magana tane ku ko yaushe cikin fada haba haba wai yaushe zaku zauna lapiya ne, kuduba kuga yadda su, sukaina suke rayuwar su da brother ta mana shima namiji kenan amma ace kulum fada kamar wanda suke ganin hanjin junan su takari sa magana cikin fada da nuna ranta yabaci,
Ae dukan su suka shiga cikin tashin hankali basu son bacin ran mom su ko kadan, ehh sunsan su yara ne masu gata komai suke so mom din su tana musu suna samun farin ciki awajan ta, mom din su itace abar alfaharin su, tabbas suna da mahaifi mai kudi sanan ne amma basu samun farin ciki agun sa baya musu murmushi baran tana daria kulum cikin hada fuska, inkaga daria yan sa to yana tare da su Sukaina da Sultan, ina matukar nuna musu babbanci, har watarana suka tambaya mom din su shin mom wannan ne ne mahaifin mu, kuwa baya son mu baya kaunar mu yana nuna mana babbanci sai kace bashi yahaife muba,
Mom duban su tayi tace, bani da abunda zance muku saidai ince akoda yaushe kuka sance masu addu'a aduk yadda kuka tsinci kan ku, komai kukaga yasamu bawa to fah kusai MUKADDARI NE DAGA ALLAh, Allah yana jaraftar mu da abubuwa da yawwa dan yagwada imanin mu dan haka kucigaba da addu'a watara sai zakuga riban addu'an ku,
WAYE NE MOM DA SUHA DA KUMA SANA DA SUKE MAGANA NAN MAHAIFIN SU ANYA MAHAIFIN SUNE
KUBIYONI DANJIN YADDA ZATAKASANCE
*********
Abbi shine maihafin Suha da Sana, Alhaji Abdukadir shine sunan sa yakasance yana da mata biyu, Raziya itace matar sa tafar ko sunyi auran soyayya Raziya mahaifin ta mai kudi sosai da sosai alokacin da Abdulkadir suke soyayya da Raziya bashi da komai Raziya yar gatace agun mahifin ta ita kadai ce yarinyan su dan haka da takai Abdulkadir akan shine mijin datake son aura suka amince mata, bayan auran sa da Razia suka shafe shekara biyar batare da tahaifu ba nan ne mahaifin Abdukadir yadage akan sai dan sa yakara aure dan shifa jikan sa yake so Abdukadir yaji tsoro sosai sbd loacin auran sa da Razia iyayan tane suka masa komai suka jasa ajikin sa suka damka masa komai, bayan auran sa da shekara uku iyayan Razia suka shirya tafi saudi aekin ummura, sukayi hatsari baki dayan su suka mutu to wannna yasaka Razia tashiga tashin hankali sosai bayan rasuwan iyayan ta ne aka bata dukiyan ta, gabaki daya ta damkawa mijin ta, shiyake juya mata,
Maihaifin Abdulkadari ne yasaka sa agaba, yana masa fada, ! bani da kowa aduniya nan sai kai yan uwa na danake jida su duk sun guje ni, kai kadai nake gani naji sanyi arai na, dan haka tunda matar ka bata haifuwa ina son ka kara aure, ! Abdukadir yace baba bawai naki taka bane amma ae haifuwa ta Allah ce, Razia tayarda dani komai nata nawaje na, bata da kowa sai mu idan muka mata haka bamu kyauta mata ba,
Fada sosai Baba yarufe sa dashi har yakai yace namaka dan da wata daya idan baka sake aure ba na sallamaka wa matarka, tashi kaban waje,
Mekewayayi yanufa waje cin karo da matar sa yayi hawaye yacika idanuwan ta, juyawa tayi gudu, bin bayan ta yayi yana mata magiya, akan shifa bazai kara aure ba ae haifuwa ta Allah ce
Kallon mijin ta tayi ta soma magana cikin sanyi muryan ta, karkace zaka bijiraiwa mahaifin ka mijina nima bazanji dadin hakan ba tabbas haifuwa ta Allah ce idan inada rabon haifuwa awannan duniyan to fah zan haifu amma yanzu tuda kana da ikon kara aure kuma zakayi adalce atsakanin mu
to kayi, sosai yaji tausayin sa kuma yajinji na mata tabbas ba ko wata macce zata yarda mijin ta ya kara aure, koda kuwa zai bijirewa mahaifan sa ne,
Abdulkadir kallon matar sayayi kuma ya mata alkawarin adalci atsakanin su sosai ya kwantar mata da hankalin ta,
Abbi yakara aure ya aura wata yar kasan india tazo Amurca cirani ya aure ta, tunda tashigo gidan, ta makirci ne sosai, auran ta da shekara daya Allah yabata haifuwa, tasamu danta namiji yaci sunan sa Sultan, Abbi kulum cikin rarrashin matan sa Razia yake yana kara nufar da ita kan takara hkr haifuwa ta Allah ce,
Sultan yana da shekara biyu aduniya tasake samun ciki zoga murna wajan baba kaka, kowa tarerayan ta yake,
Mom Razia kwance akan gadon ta yau kwana uku kenan bata da lafiya, sosai yau jikin yana damun ta, Abbi ne yashigo yasame ta cikin bargo, da sauri ya nufo wajan ta, yana mata magana akan tun jiya nake cemiki mutafi asibiti amma kin ki dan Allah kitashi mutafi,
Babu yadda zatayi haka tashirya suka tafi asibiti,
Bayan angama mata gwaje-gwaje da tambayoyi na likitoci, likita ya dubi su yace Alhaji, congrotulations, ina tayaka murna matan ka tana da juna biyu,
Sosai sukayi murna mom Razia harda sujada godewa Allah, Abbi yasanar wakowa yan gidan, baba kaka yayi murna kowa yana cikin farin ciki amma banda mutum daya
Ninimatar Abbi sosai tashiga tashin hankali, takira kawan ta maro tasheda mata komai, maro tace ki kwantar da hankalin ki kishirya ina zuwa zamuje wajan wani boka shine zai mana maganin ta, wa'iyazubilla Allah katsare mu da aekin shirka,
Nini taji dadi tashirya maro tana zuwa suka wuce, wajan boka, bayan boka ya dube su yace dole sai anhaifa ciki nan amma zan karkatar da hankalin mijin ki zuwa gare ki, Nini bata so haka ba amma datashi mijin ta gabaki daya hankalin sa zai dawo gare ta sai taji dadi kuma tayi na'am da batun wannan kenan
Bangaran mom Razia kuma sosai take raeno cikin ta amma kwana biyu nan tana ganin kamar hankalin mijin ta bai kanta bata wani damuba sosai
Nini ta haifu tasamu macce taci suna Sukaina, tsakanin su da mom Raziya wata uku, mom Razia tahaimu lafiya Allah yabata yaran ta guda uku duka mata kyawawa, masha Allah, amma sai kash Allah ya dauke ran dayan, bayan mom Razia tahaifu Abbi bazo gare taba abun tun baya damun ta harya fara damun ta, yau kwanan ta uku da haifuwa baizo wajan taba, dakin sa taje tasame shi akan ko tamata laifi ne yadaena kulata, babu aebun da kikamun kawai bana bukatar ki ne ayanzu akusa dani dan haka dan Allah bana son ganin ki kifita adaki nan cewar Abbi taso tabashi hkr taji kodai tamasa laifi ne amma hakan bai samu ba, sosai tashiga kuncin rayuwa babu mai kulata agidan,
Rayuwar mom Razia da yaran ta abun tausayi amma duk da hakan mom tana musu abunda suke so ta nan ne suka samu sauki, nufo mom din su suka yi ganin ranta yabaci akan su mom dan Allah kiyi hkr, wallahi bazamu kara ba suka fada cikin raunin murya,
Duban su mom Razia tayi tace, kune wannanda nake gani naji zanyi azuciya ta bani da uwa bani da uba, kunake gani naji sanyi kune sanyin idanuwa ta wallahi ina matukar son ganin kuna zaman lapiya, idan ina ganin ku kuna hayaniya wallahi zuciyata zafi take mun Allah shine shidana bana jin dadin zaman gida nan amma