Showing 9001 words to 12000 words out of 54699 words
Chapter 4 - Mukaddari Ne Daga Allah Complete Hausa Novels By Suhaima Abubakar Shehu.txt
tsarowan gidajen ne idanuwa na suka sauka akan wani kangararran gida wanda tsaruwan sa yasa saida naji kamar zan sume
Kallon gidan nake naka ajikin gidan anyi rubutu da manyan b'ak'i
Abun dana gani anrubuta shine "ZURIYAN MANGA
Zuriyan manga zuriya ce wanda akaf fadin duniya nan kowa yasan da zaman ta Allah yabasu kudi da sukan su ba su san adadin kudin su ba
Babban gida ne mai kyau sosai irin sosai dinan family house ne gida ne kana gani kasan mazauna gidan kudi tazauna agun kaf duniya tasan da zamanta ko wani kamfani akwai hanun jarin su aciki zuriyan manga zuriya ne na masu kudi da mulki masu fada aji hata kasashen waje kowa yasan da zuriyan manga masu kudi ne,
Babban gida ne ya tsaru tsaruwa sosai dinan part-part ne daban-daban agidan
Alhaji Abdulkadir shine kakan gidan Alhaji Abdulkadir babban dan kasuwa ne yana da kamfanuni masuyawa shima kasan sa baisan adadin kudin sa ba,
Alhaji Abdulkadir matan sa biyu ne umma safiyya itace uwar gida y'ay'an ta uku, musa shine babban d'anta kuma shine babba agun mahaifin su sai Abubakar sai autan su majindah
Sai amaryan Alhaji Abudulkadir zulaihat yaron ta daya sadarn
Yaran sunta so cikin girmama junan su inkagan su yadda suke da sadarn bazaka tabacewa ba uwan daya ba
Musa da Abubakar kasuwancin baban su suka dauka sukace su bazasuyi wani dagon karatu ba
Sadarn shukuma tun yana karami yake son yazamo likita dan haka baban sa da yayyun sa suka goya masa baya wajan cikan burin sa
Alh. Musa ya aura matar sa laila yaran ta biyu Abdulkadir sai ummisalm
Sai Abubakar ya aura matan sa Ramlatu yaran su biyu mansoor da sageer
Sadarn kam kasan india yatafi karatun sa yana cikin karatun sa Allah yadashi da sarah jami'an su daya amma ita akasan tane soyayya mai karfi tashiga sakanin su mai karfi har suka fara magan aure
Sadarn yasanarwa yayan sa musa kuma ya goya masa baya kowa yayi na'am da batun da sadarn yakawo musu saboda sadarn d'an laile ne basu sha wahala wajan basu auran sarah ba saboda kowa yasan da zaman zuriyan manga
Sarah macce wacce bata daukan rai ni batashiga tsafgan da banata ba magana ba bata cikayi ba shiyasa su hajia laila suke jin haushin ta akan wai komai za'ayi sai ace sai anji tabakin sarah
Shekaran sarah biyar da auran su Allah bai bata haifuwa ba nan fa su Laila suka fara magana ae juyace ita
Cikin ikon Allah sarah tasamu ciki murna wajan zuriyan manga ba'a magana kamar akanta akafara haifuwa b'akin ciki kamar yakashe hajia Laila
Sarah tahaifu lapiya haifu danta namiji mai kama da ita sak yaron yaci suna siddaharth
Yaro yaci sunan sa Siddahrth kyakyawa ne gashi miskili bai cika son magana ba inkaga Siddarth na magana yana tare da ummin sa ne ko daddyn sa
Yana da shekara biyar a duniya ummin sa tasake haifuwan twins duka maza kyawawa da su masha Allahu Siddarhth yana matukar son su
"Siddarhth ina matukar son aekin soja burin sa kenan yana gama secondery school din sa America karatu domin cikan burin sa
Siddaharth bai son hayaniya dan haka baya shiga cikin ta yana rayuwar sa cikin farin ciki duk da baya Nageria amma akoda yaushe suna tare da daddyn sa awaya haka kawai daddyn sa yana zuwa masa yana rayuwar sa cikin farin ciki da annashuwa daddyn sa ya sakar masa kudi yana abun da yake so
Raj abokin Siddahrth ne, Raj yakalla Siddahrth yace haba haba yanzu abun dakakeyi kana kyauta wa, dan kaga Allah yayi ka kyakyawa ana son ka amma kai ako dayaushe babu abunda ka iya sai wulakanta macce maiye riban hakan yanzu kullum zoey takirani tana kuka wai ka ki kula ta meyasa, again Siddahrth bai kula saba Raj ransa yabaci ai dole kashareni saboda ina fada maka gaskiya
Siddahrth ya dobe sa yace haba Raj nasha fadamaka bana son mace irin zoey sbd zoey bata da aji nifa natsana mace mai tallan kan ta kaima kasani ban son macce da zatace tana son namiji plx kadaina mun maganan zoey banaso
Raj bai sake ce masa komai ba yabar d'akin
"Twins din ummi Arjun da Aaraw kyawawa ne sosai kamanin su daya sak saidai halin su ya banban ta Aaraw shi yana da saukin hali kowa nasane bashi da shariya akoda yauahe murmushi ne kwance akan fuskan sa, amma Arjun komai nasa daban ne akwai uban miskilanci har yafi brothers din Siddahrth baya son magana baya murmushi saidai idan yana tare da y'an uwan sa ne,
Arjun ne sanye cikin k'anan kaya masha Allah yamasa kyau sosai yafito sik india parlo yafito yataran da ummin su wajan ta yanu fa sanda-sanda har ya iso bayan ta bata saniba har ya isa bata saniba rufe mata idanuwa yayi yayi shuru yana son yaji abun da ummin sa zata fada dan d'abi un sune shi da Aaraw idan sunyiwa ummin su haka to sai suyi shuru suna jiran tafada sunan daya daga cikin su
Shuru ummi tayi tana tunanin cikin zuciyar ta wani d'anlelan tane yamata haka daga cikin su, numfasawa tayi can kuma sai tace Arjun yada rufemun idanuwa na, Arjun murmushi yayi yadawo gaban ta yace ummi na fadamun meyasa kullum idan daya daga cikin mu yamiki haka kike gane mu bayan komai namu iri daya ne hata turaran mu komai meysa kike gane mu fad'amun sirrin yadad'a yana daga mata gira' murmushi tayi tace Arjun kenan nice fa mahaifiyar ku daga jiki na kuka fito taya bazan gane kayana ba,
Aaraw ne yafito cikin shiga irin na d'an uwan sa yana fadin afadamun mai ake kullawa babu ni, murmushi ummi tayi tace zo auta na kasan nafi jidakai akan kowa,
Tura baki Aaraw yayi yace haba ummi ai nikam karki sa Arjun yare nani bayan dukan mu rana daya mukazo duniya, murmushi ummi tayi tace kuma haka ne auta na sake wage baki yayi yace kuma kinsake fada Arjun kallon sa yake irin na kafara fusatani fa da shagwaban ka idan Aaraw yana shagwaba wa ummin sa kamar yaro dan shekara uku,
Kama hannu sa tayi tace zo shagwabebe na riko hannun Arjun tayi taman nasu akirjin ta ta fara musu magana da akoda yauahe inzasu fita sai ta musu addu'a tafara zuba musu tana tofa musu cikin kunwan su sai da tagama tafara musu nasiha cikin sanyi muryan ta Arjun tabbas kana da hakuri amma kana da zafin zuciya abun da baidace ace kaji haushin saba sai kaji gashi baka son murmushi acikin mutani hakika murmushi yana da sihiri duk lokacin da ka yiwa masoyin ka sai yaji dadi da farin ciki duk sa'ar da ka yiwa makiyi sai ka sanya shi nadama ga wanda baka san shi ba kuwa in kayi masa murmushi yanzu zai zama masoyin ka sa'anan kuma ga lada da za a samu a wurin Allah dan Allah Arjun ka yawai ta murmushi bakasan yadda rayuw zata kasance ba karka duba daulan dakake ciki abunda nake so dakai kasan yayya zuciyar ka aduk inda kake rayuwar nan babu tabbas acikin ta kowa gani da kalan tasa jarafta duk abun da yasamu mutum to 𝙈𝙐𝙆𝘼𝘿𝘿𝘼𝙍𝙄 𝙉𝙀 𝘿𝘼𝙂𝘼 𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃 dan haka kazamo mai sanyaya zuciyar ka,
Kallon Aaraw tayi tace nidai nasan kai mai hakuri ne ako ina dan haka kacigaba da hakuri kaji auta na Allah yashiga cikin lamuran ku y'ay'ana wallahi ina kaunar ku Allah yabaku mata nagari wanda zasu kulamun daku ko bayan rai na
Sosai nasihan ummin su tashige su kama hannaye ta sukayi Arjun yafara magana cikin sanyi muryan sa maidadin saurara yace ummi na kisa banso araina mun hankali ne shiyasa akoda yauahe nake zama fuskana ahade zuciya ta zafi take mun idan aka rai na mun hankali shiyasa bana bada fuska ummi na kijigaba damun addu'an dakika saba sosai suka mata magana maidadi taji dadi sosai hartaji ina da haka kowa yakw da yaran sa ita kam tayi sa'a a rayuwar ta, ruko hannayen ta sukayi suka saka ta atsakiya suka fara tafiya Aara kwantar da kan sa yayi ajikin ummin sa yana zuba mata shagwaba Arjun ko kallon ida yake baiyi ba shifa wannan shagwaban tana bashi haushi sai kace mace har bakin moton su taraka su
𝘗𝘢𝘳𝘵 12
𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘺𝘢 𝘥𝘰𝘣𝘪 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘺𝘢 𝘬𝘢𝘮𝘢𝘵𝘢 𝘧𝘢 𝘮𝘶𝘫𝘦 𝘮𝘶𝘥𝘶𝘣𝘢 𝘶𝘯𝘤𝘭𝘦 𝘮𝘶𝘴𝘢 𝘮𝘶𝘯𝘫𝘪𝘮𝘢 𝘣𝘢 𝘮𝘶𝘫𝘦𝘣𝘢 𝘬𝘶𝘮𝘢 𝘬𝘢𝘴𝘢 𝘢𝘬𝘰𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘶𝘴𝘩𝘦 𝘴𝘢𝘪 𝘺𝘢 𝘵𝘢𝘮𝘣𝘢𝘺𝘢 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺 𝘮𝘶 𝘩𝘢𝘳 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺 𝘺𝘢𝘨𝘢𝘫𝘪 𝘥𝘢𝘺𝘪 𝘮𝘢𝘯𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘮𝘶𝘫𝘦 𝘩𝘢𝘣𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘻𝘶 𝘥𝘢𝘯 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘮𝘶𝘯 𝘬𝘺𝘢𝘶 𝘵𝘢 𝘬𝘦 𝘯𝘢𝘯 𝘬𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘸𝘢𝘭𝘭𝘢𝘩𝘪 𝘥𝘶𝘬 𝘭𝘢𝘪𝘧𝘪𝘯 𝘬𝘢 𝘯𝘦 𝘺𝘢𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘬𝘢𝘳𝘢 𝘩𝘢𝘥𝘢 𝘧𝘶𝘴𝘬𝘢 𝘢𝘪 𝘬𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘣𝘢𝘯𝘴𝘰𝘯 𝘻𝘶𝘸𝘢 𝘨𝘪𝘥𝘢𝘯 𝘥𝘢 𝘻𝘢'𝘢𝘯𝘢 𝘮𝘶𝘯 𝘬𝘢𝘭𝘭𝘰𝘯 𝘥𝘢 𝘣𝘢𝘪 𝘬𝘢𝘮𝘢𝘵𝘢 𝘣𝘢𝘯𝘦, 𝘬𝘰𝘥𝘢𝘪 𝘣𝘢𝘬𝘢 𝘴𝘰𝘯 𝘴𝘶𝘮𝘮𝘢𝘺𝘢 𝘵𝘢 𝘨𝘢𝘯𝘬𝘢 𝘣𝘢 𝘢𝘦 𝘸𝘢𝘭𝘭𝘢𝘩𝘪 𝘬𝘰 𝘺𝘢𝘺𝘢 𝘻𝘢𝘬𝘢𝘺𝘪 𝘚𝘶𝘮𝘮𝘢𝘺𝘢 𝘥𝘢𝘪 𝘺𝘢𝘳 𝘶𝘸𝘢𝘯 𝘬𝘢𝘤𝘦 𝘬𝘶𝘮𝘢 𝘬𝘢𝘯𝘸𝘢𝘳 𝘬𝘢𝘤𝘦 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘺𝘢𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘩𝘢𝘥𝘢 𝘳𝘢𝘪, 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘬𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘈𝘶𝘯𝘵𝘺 𝘚𝘢𝘳𝘢𝘩 𝘣𝘢𝘴𝘰𝘯 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘮𝘶 𝘵𝘢𝘬𝘦𝘣𝘢 𝘮𝘢𝘪𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘴𝘢𝘪 𝘮𝘶𝘯𝘫𝘦 𝘨𝘪𝘥𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘮𝘶 𝘴𝘢 𝘮𝘢𝘪 𝘴𝘢 𝘢 𝘰𝘧𝘧𝘪𝘴 𝘥𝘪𝘯 𝘴𝘢 , 𝘢'𝘢 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘮𝘶𝘫𝘦 𝘩𝘢𝘳 𝘨𝘪𝘥𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘥𝘢𝘯 𝘩𝘢𝘬𝘢 𝘴𝘢𝘪 𝘬𝘢𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘮𝘢𝘯𝘢 𝘳𝘢𝘯𝘥𝘢 𝘻𝘢𝘮𝘶 𝘫𝘦, 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘨𝘢𝘴𝘬𝘪𝘺𝘢 𝘯𝘪 𝘬𝘢𝘮 𝘺𝘢𝘯𝘻𝘶 𝘣𝘢𝘯𝘪 𝘥𝘢 𝘵𝘪𝘮𝘦𝘴 𝘢𝘮𝘮𝘢 𝘬𝘢𝘣𝘢𝘳𝘪 𝘪𝘯 𝘯𝘢𝘴𝘢𝘮𝘶 𝘭𝘰𝘬𝘢𝘤𝘪 𝘴𝘢𝘪 𝘮𝘶𝘫𝘦 𝘺𝘢𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘤𝘪𝘨𝘢𝘣𝘢 𝘥𝘢 𝘥𝘢𝘯𝘯𝘢 𝘭𝘢𝘱𝘵𝘰𝘱 𝘥𝘪𝘯 𝘴𝘢, 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘱𝘭𝘦𝘢𝘴𝘦 𝘮𝘢𝘯𝘢 𝘣𝘳𝘰, 𝘰𝘩𝘩 𝘮𝘺 𝘎𝘰𝘥 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘺𝘢𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘬𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘬𝘸𝘢𝘯𝘢𝘯 𝘢𝘪𝘬𝘪 𝘺𝘢 𝘮𝘶𝘯 𝘺𝘢𝘸𝘢 𝘣𝘢𝘯𝘢 𝘴𝘢𝘮𝘶𝘯 𝘭𝘰𝘬𝘢𝘤𝘪𝘯 𝘬𝘢𝘪𝘯𝘢 𝘬𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺 𝘺𝘢𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘮𝘶𝘯 𝘢𝘬𝘢𝘯 𝘴𝘢𝘪 𝘯𝘪𝘯𝘦 𝘻𝘢𝘯 𝘬𝘰𝘮𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘺𝘦 𝘢𝘦𝘬𝘪 𝘬𝘶𝘮𝘢 𝘬𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘣𝘢𝘴𝘰𝘯 𝘻𝘶𝘸𝘢 𝘯𝘢𝘬𝘦 𝘣𝘢 𝘵𝘰𝘩 𝘢𝘬𝘢𝘪 𝘯𝘢𝘬𝘦 𝘢𝘪𝘬𝘪𝘯 𝘸𝘢𝘯𝘤𝘦𝘯 𝘬𝘢𝘳𝘰𝘮𝘢 𝘣𝘢𝘥𝘢𝘯 𝘮𝘢𝘩𝘦𝘦𝘳 𝘣𝘢 𝘥𝘢 𝘣𝘢𝘣𝘶 𝘢𝘣𝘶𝘯𝘥𝘢 𝘻𝘢𝘯 𝘪𝘺𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘺𝘦𝘯 𝘴𝘶𝘯𝘤𝘪𝘬𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘺𝘢𝘯𝘤𝘪 𝘯𝘦 𝘬𝘶𝘮𝘢 𝘴𝘶𝘯𝘤𝘪𝘬𝘢 𝘬𝘢𝘭𝘭𝘰𝘯 𝘮𝘶𝘵𝘢𝘯𝘪 𝘬𝘢𝘮𝘢𝘳 𝘴𝘶𝘯 𝘴𝘢𝘮𝘶 𝘵𝘷 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘣𝘢𝘥𝘢𝘯 𝘮𝘢𝘩𝘦𝘳𝘳 𝘣𝘢 𝘬𝘰 𝘥𝘢 𝘩𝘢𝘬𝘢 𝘻𝘢𝘯 𝘥𝘢𝘸𝘰 𝘣𝘢𝘣𝘶 𝘸𝘢𝘯𝘪 𝘢𝘣𝘶𝘯 𝘢𝘳𝘻𝘪𝘬𝘪 𝘥𝘢𝘯𝘢𝘺𝘪 𝘺𝘢𝘬𝘢𝘳𝘪𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘺𝘢𝘮𝘶𝘴𝘢 𝘧𝘶𝘴𝘬𝘢 𝘬𝘢𝘮𝘢𝘳 𝘸𝘢𝘯𝘥𝘢 𝘢𝘬𝘢 𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘥𝘰𝘭𝘦 , 𝘈𝘢𝘳𝘸𝘢 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘢𝘪 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘣𝘢 𝘸𝘢𝘯𝘤𝘦𝘯 𝘬𝘢𝘶𝘺𝘦𝘯 𝘻𝘢𝘬𝘶 𝘬𝘰𝘮𝘢 𝘣𝘢 𝘬𝘰 𝘦𝘩𝘩 𝘩𝘢𝘬𝘢 𝘺𝘢𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘢𝘮𝘮𝘢 𝘢𝘪 𝘣𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘣𝘢𝘯𝘦 𝘢𝘮𝘮𝘢 𝘬𝘢𝘪𝘮𝘢 𝘴𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘬𝘢𝘯𝘬𝘢 𝘯𝘦 𝘣𝘢𝘯𝘢 𝘴𝘰𝘯 𝘻𝘶𝘸𝘢 𝘬𝘰 𝘸𝘢𝘵𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘺𝘦 𝘬𝘢𝘸𝘢𝘪 𝘥𝘢𝘯 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺 𝘯𝘦 𝘸𝘢𝘭𝘭𝘢𝘩𝘪 𝘬𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘢𝘳𝘢𝘺𝘶𝘸𝘢 𝘵𝘢 𝘣𝘢𝘣𝘶 𝘢𝘣𝘶𝘯𝘥𝘢 𝘯𝘢𝘵𝘴𝘢𝘯𝘢 𝘬𝘢𝘮𝘢𝘳 𝘻𝘶𝘸𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘺𝘦 𝘢𝘮𝘮𝘢 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺 𝘣𝘢𝘣𝘶 𝘸𝘢𝘯𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘬𝘦 𝘵𝘢𝘬𝘶𝘳𝘢𝘸𝘢 𝘥𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘬𝘢𝘮𝘢𝘳 𝘯𝘪 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸𝘢 𝘮𝘶𝘳𝘮𝘶𝘴𝘩𝘪 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘺𝘢𝘮𝘢 𝘴𝘶𝘯𝘢𝘯 𝘬𝘢𝘶𝘺𝘦𝘯 𝘥𝘢 𝘻𝘢𝘬𝘶𝘫𝘦 𝘺𝘢𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘥𝘢𝘨𝘢 𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘨𝘪𝘳𝘢, 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘢𝘬𝘸𝘢𝘪 𝘻𝘰𝘭𝘢𝘺𝘢 𝘢𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢𝘯 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸𝘢 𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘣𝘢𝘪 𝘴𝘢𝘬𝘦 𝘬𝘶𝘭𝘢 𝘴𝘢𝘣𝘢 𝘺𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘥𝘢 𝘧𝘶𝘴𝘬𝘢𝘯 𝘴𝘢, 𝘈𝘢𝘳𝘸𝘢 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘺𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘥𝘢 𝘧𝘶𝘴𝘬𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘣𝘢𝘪 𝘴𝘢𝘬𝘦 𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘣𝘢 𝘴𝘢𝘣𝘰𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘬𝘰 𝘺𝘢𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘣𝘢𝘻𝘢𝘪 𝘬𝘶𝘭𝘢𝘴𝘢𝘣𝘢 𝘢𝘮𝘮𝘢 𝘢𝘳𝘢𝘯𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘤𝘦𝘸𝘢 𝘸𝘢𝘯𝘯𝘢𝘯 𝘬𝘢𝘳𝘰𝘯 𝘴𝘩𝘪𝘮𝘢 𝘥𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘻𝘢 𝘢𝘵𝘢𝘧𝘪 𝘬𝘢𝘶𝘺𝘢𝘯 𝘯𝘢𝘯,
𝘉𝘢𝘺𝘢𝘯 𝘶𝘮𝘮𝘪 𝘵𝘢𝘬𝘰𝘮𝘢 𝘱𝘢𝘳𝘭𝘰 𝘯𝘦 𝘥'𝘢𝘬𝘪𝘯 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺 𝘵𝘢𝘯𝘶𝘧𝘢 𝘴𝘢𝘮𝘶𝘯 𝘴𝘢 𝘵𝘢𝘺𝘪 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘻𝘢𝘶𝘯𝘦 𝘢𝘬𝘢𝘯 𝘨𝘢𝘥'𝘰𝘯 𝘴𝘢 𝘬𝘶𝘴𝘢 𝘥𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘵𝘢 𝘯𝘶𝘧𝘢 𝘵𝘢𝘻𝘢𝘶𝘯𝘢 𝘢𝘨𝘦𝘧𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘬𝘸𝘢𝘯𝘵𝘢𝘳 𝘥𝘢 𝘬𝘢𝘯𝘵𝘢 𝘵𝘢𝘺𝘪 𝘢𝘬𝘢𝘧𝘢𝘥'𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘵𝘢𝘧𝘢𝘳𝘢 𝘤𝘪𝘬𝘪𝘯 𝘴𝘢𝘯𝘺𝘪𝘯 𝘵𝘢 𝘣𝘢𝘳𝘬𝘢 𝘥𝘢 𝘴𝘢𝘱𝘪𝘺𝘢 𝘧𝘢𝘳𝘪𝘯 𝘤𝘪𝘬𝘪𝘯𝘢 𝘫𝘪𝘯𝘫𝘪𝘯𝘢 𝘢𝘨𝘢𝘳𝘦 𝘬𝘢 𝘮𝘪𝘫𝘪𝘯𝘢 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺𝘯 𝘚𝘪𝘥𝘥𝘢𝘳𝘩𝘵𝘩 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺𝘯 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺𝘯 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘩𝘪𝘬𝘪𝘬𝘢 𝘯𝘢 𝘥𝘢𝘥𝘦 𝘪𝘯𝘢 𝘳𝘰𝘬𝘰𝘯 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘳𝘶𝘸𝘢 𝘺𝘢 𝘣𝘢𝘯𝘪 𝘵𝘦𝘬𝘶 𝘯𝘢 𝘳𝘰𝘬𝘦𝘴𝘩𝘪 𝘧𝘶𝘳𝘦 𝘺𝘢𝘣𝘢𝘯𝘪 𝘭𝘢𝘮𝘣𝘶 𝘯𝘢 𝘳𝘰𝘬𝘦𝘴𝘩𝘪 𝘸𝘢𝘯𝘥𝘢 𝘻𝘢𝘯𝘺𝘪 𝘳𝘢𝘺𝘶𝘸𝘢 𝘥𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘴𝘢𝘪 𝘺𝘢𝘣𝘢𝘯𝘪 𝘬𝘢𝘪 𝘩𝘢𝘬𝘪𝘬𝘢 𝘬𝘢𝘪 𝘯𝘦 𝘯𝘢𝘸𝘢 𝘥𝘶𝘬 𝘳𝘪𝘯𝘵𝘴𝘪 𝘥𝘶𝘬 𝘸𝘶𝘺𝘢 𝘬𝘢𝘪 𝘯𝘢𝘬𝘦 𝘴𝘰 𝘥𝘢 𝘥𝘶𝘬𝘬𝘢𝘯 𝘴𝘰𝘺𝘢𝘺𝘺𝘢𝘳 𝘵𝘢𝘩 𝘮𝘪𝘫𝘪𝘯𝘢 𝘢𝘣𝘢𝘳 𝘢𝘭𝘣𝘢𝘩𝘢𝘳𝘪 𝘯𝘢, 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺 𝘺𝘢 𝘥𝘶𝘣𝘦𝘵𝘢 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘢𝘬𝘰𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘶𝘴𝘩𝘦 𝘴𝘩𝘪𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘯𝘢𝘬𝘦 𝘬𝘢𝘳𝘢 𝘴𝘰𝘯 𝘬𝘪 𝘥𝘢 𝘬𝘢𝘪𝘯𝘢𝘳 𝘬𝘪 𝘬𝘪𝘯𝘢 𝘧𝘢𝘳𝘢𝘯𝘵𝘢 𝘮𝘶𝘯 𝘳𝘢𝘪𝘯𝘢 𝘥𝘢 𝘬𝘢𝘭𝘭𝘢𝘮𝘢𝘯 𝘬𝘪 𝘥𝘢 𝘣𝘪𝘺𝘢𝘺𝘺𝘢𝘯 𝘬𝘪 𝘢𝘨𝘢𝘳𝘦 𝘯𝘪 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘺𝘢 𝘮𝘪𝘬𝘪 𝘢𝘭𝘣𝘢𝘳𝘬𝘢 𝘪𝘯𝘢 𝘴𝘰𝘯 𝘬𝘪 𝘪𝘳𝘪𝘯 𝘴𝘰𝘴𝘢𝘪 𝘥𝘪𝘯𝘢𝘯 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩𝘶 𝘺𝘢𝘤𝘪𝘬𝘢 𝘳𝘢𝘺𝘶𝘸𝘢𝘳 𝘮𝘶 𝘥𝘢 𝘧𝘢𝘳𝘪𝘯 𝘤𝘪𝘬𝘪 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘺𝘢𝘣𝘢𝘳 𝘮𝘶𝘯 𝘬𝘦 𝘮𝘢𝘵𝘢 𝘵𝘢 𝘪𝘯𝘢 𝘴𝘰𝘯 𝘬𝘪 𝘵𝘢𝘳𝘦 𝘥𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘯𝘢𝘳 𝘬𝘪 𝘣𝘢𝘣𝘺 𝘯𝘢
𝘗𝘢𝘳𝘵 13
𝘒𝘢𝘳𝘢 𝘬𝘸𝘢𝘯𝘵𝘢𝘳 𝘥𝘢 𝘬𝘢𝘯𝘵𝘢 𝘵𝘢𝘺𝘪 𝘢𝘬𝘪𝘳𝘫𝘪𝘯 𝘴𝘢 𝘵𝘢𝘤𝘦 𝘬𝘢𝘪 𝘬𝘢𝘮 𝘩𝘢𝘳 𝘺𝘢𝘯𝘻𝘶 𝘣𝘢𝘻𝘢𝘬𝘢 𝘥𝘢𝘪𝘯𝘢 𝘬𝘪𝘳𝘢𝘯𝘢 𝘥𝘢 𝘣𝘢𝘣𝘺 𝘣𝘢 𝘬𝘰 𝘬𝘢 𝘨𝘪𝘳𝘮𝘢 𝘧𝘢, 𝘮𝘶𝘳𝘮𝘶𝘴𝘩𝘪 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘺 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘢𝘸𝘢𝘫𝘢𝘯 𝘮𝘢𝘵𝘢𝘯𝘢 𝘯𝘪𝘬𝘢𝘮 𝘫𝘢𝘳𝘪𝘳𝘪 𝘯𝘦, 𝘶𝘮𝘮𝘪 𝘵𝘢 𝘥𝘶𝘣𝘦 𝘴𝘢 𝘵𝘢𝘤𝘦 𝘺𝘢𝘶𝘸𝘢 𝘬𝘶𝘯𝘺𝘪 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘥𝘢 𝘚𝘪𝘥𝘥𝘢𝘳𝘩𝘵𝘩 𝘬𝘶𝘸𝘢, 𝘦𝘩𝘩 𝘮𝘶𝘯𝘺𝘪 𝘢𝘦 𝘺𝘢 𝘬𝘢𝘸𝘰 𝘮𝘶𝘯 𝘬𝘢𝘳𝘢𝘯 𝘬𝘪 𝘸𝘢𝘪 𝘣𝘢𝘬𝘪 𝘤𝘪𝘬𝘢 𝘴𝘰𝘯 𝘬𝘶𝘭𝘢 𝘥𝘢𝘴𝘩𝘪𝘣𝘢, 𝘜𝘮𝘮𝘪 𝘵𝘢𝘤𝘦 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘴𝘢𝘳𝘬𝘪 𝘮𝘺 𝘴𝘰𝘯 𝘢𝘦 𝘬𝘶𝘸𝘢 𝘬𝘶𝘭𝘶𝘮 𝘴𝘢𝘪 𝘮𝘶𝘯𝘺𝘪 𝘸𝘢𝘺𝘢 𝘥𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘥𝘢𝘪 𝘺𝘢𝘥𝘢𝘸𝘰 𝘮𝘢𝘯𝘢 𝘥𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘤𝘪𝘬𝘪𝘯 𝘬𝘰𝘴𝘩𝘪𝘯 𝘭𝘢𝘱𝘪𝘺𝘢 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘨𝘢𝘮𝘢 𝘬𝘢𝘳𝘢𝘵𝘶𝘯 𝘴𝘢 𝘭𝘱𝘺,
𝘋𝘢𝘧 𝘮𝘢𝘯𝘨𝘢𝘳𝘪 𝘣𝘢 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘥𝘢 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘴𝘶𝘬𝘢 𝘥𝘢𝘸𝘰 𝘨𝘪𝘥𝘢 𝘬𝘰𝘸𝘢 𝘺𝘢 𝘸𝘶𝘤𝘦 𝘥'𝘢𝘬𝘪𝘯 𝘴𝘢 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘬𝘢𝘪 𝘵𝘢𝘴𝘢𝘺𝘦 𝘵𝘰𝘪𝘭𝘦𝘵 𝘺𝘢 𝘸𝘶𝘤𝘦 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘸𝘢𝘯𝘬𝘢 𝘩𝘢𝘥𝘦 𝘥𝘢 𝘢𝘭𝘰𝘭𝘢 𝘣𝘢𝘺𝘢𝘯 𝘺𝘢 𝘬𝘢𝘮𝘮𝘢𝘭𝘢 𝘺𝘢 𝘧𝘪𝘵𝘰 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘣𝘢𝘪𝘨𝘢 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘣𝘢 𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘶𝘧𝘪 𝘣𝘦𝘥𝘳𝘰𝘰𝘮 𝘥𝘪𝘯 𝘴𝘢 𝘥𝘢 𝘴𝘢𝘭𝘭𝘢𝘮𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘴𝘩𝘪𝘨𝘢 𝘺𝘢𝘨𝘢 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘢𝘬𝘢𝘯 𝘣𝘦𝘥 𝘥𝘪𝘯 𝘴𝘢 𝘳𝘪𝘬𝘦 𝘥𝘢 𝘮𝘢𝘳𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘫𝘶𝘺𝘢𝘸𝘢 𝘢𝘦 𝘥𝘢 𝘴𝘢𝘶𝘳𝘪 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘺𝘢𝘯𝘶𝘧𝘪 𝘣𝘦𝘥 𝘥𝘪𝘯 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘩𝘢𝘥𝘪𝘯 𝘥𝘢 𝘥𝘢𝘯 𝘶𝘸𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘬𝘦 𝘤𝘪𝘬𝘪 𝘯𝘦 𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘬𝘢𝘳𝘪𝘴𝘢𝘸𝘢 𝘥𝘢 𝘴𝘢𝘶𝘳𝘪 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘤𝘪𝘸𝘰𝘯 𝘬𝘢 𝘺𝘢𝘵𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘥𝘢 𝘴𝘢𝘶𝘳𝘪 𝘺𝘢 𝘥𝘢𝘶𝘬𝘰 𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘣𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘺𝘢𝘴𝘩𝘢 𝘣𝘢𝘺𝘢𝘯 𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘺𝘢 𝘨𝘺𝘳𝘢𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘬𝘸𝘢𝘯𝘤𝘪 𝘺𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘴𝘩𝘪 𝘬𝘶𝘮𝘢 𝘺𝘢𝘵𝘢𝘧𝘪 𝘮𝘢𝘴𝘢𝘭𝘢𝘤𝘪 𝘥𝘢 𝘵𝘶𝘯𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘥𝘢𝘯 𝘶𝘸𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘣𝘢𝘺𝘢𝘯 𝘢𝘯 𝘪𝘥𝘢𝘳 𝘥𝘢 𝘴𝘢𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘬𝘰 𝘈𝘥𝘥𝘶'𝘢 𝘣𝘢𝘪 𝘵𝘴𝘢𝘺𝘢 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘣𝘢 𝘺𝘢 𝘯𝘶𝘧𝘪 𝘨𝘪𝘥𝘢 𝘬𝘢𝘪 𝘵𝘴𝘢𝘺𝘦 𝘣𝘦𝘥𝘳𝘰𝘰𝘮 𝘥𝘪𝘯 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘺𝘢 𝘯𝘶𝘧𝘢 𝘴𝘢𝘮𝘶𝘯 𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘢𝘨𝘦𝘧𝘦𝘯 𝘨𝘢𝘥𝘰𝘯 𝘴𝘢 𝘥𝘢 𝘢𝘭𝘢𝘮𝘢 𝘫𝘪𝘬𝘪𝘯 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘴𝘢𝘶𝘬𝘪 𝘥𝘢 𝘴𝘢𝘶𝘳𝘪 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘺𝘢 𝘯𝘶𝘧𝘦 𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘧𝘢𝘳𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘺𝘢𝘫𝘪𝘬𝘪𝘯 𝘬𝘢 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘯𝘢𝘴𝘩𝘢 𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘮𝘢𝘬𝘢 𝘬𝘢𝘺𝘪 𝘢𝘶𝘳𝘦 𝘴𝘩𝘪𝘯𝘦 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘥𝘢 𝘮𝘢𝘵𝘴𝘢𝘭𝘢𝘯 𝘬𝘢 𝘬𝘢𝘪𝘮𝘢 𝘬𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘩𝘢𝘬𝘢, 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘣𝘢𝘪 𝘬𝘶𝘭𝘢 𝘴𝘢𝘣𝘢 𝘺𝘢 𝘸𝘶𝘤𝘦 𝘵𝘰𝘪𝘭𝘦𝘵 𝘸𝘢𝘯𝘬𝘢 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘺𝘢 𝘥𝘢𝘶𝘳𝘢 𝘢𝘭𝘰𝘭𝘢 𝘺𝘢𝘧𝘪𝘵𝘰 𝘺𝘢𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘩𝘢𝘳 𝘺𝘢𝘯𝘻𝘶 𝘣𝘢𝘪 𝘧𝘪𝘵𝘢 𝘣𝘢 𝘺𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘥𝘢 𝘧𝘶𝘴𝘬𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘻𝘶 𝘴𝘢𝘪 𝘺𝘢𝘬𝘢𝘳𝘢 𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘢𝘬𝘢𝘯 𝘢𝘶𝘳𝘦 𝘢𝘦 𝘬𝘶𝘸𝘢 𝘬𝘢𝘳𝘢 𝘮𝘢𝘴𝘰 𝘬𝘶𝘴𝘢 𝘥𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘩𝘢𝘣𝘢 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘥𝘢𝘯 𝘬𝘢𝘨𝘢 𝘯𝘢𝘥𝘢 𝘮𝘶 𝘥𝘢𝘬𝘢𝘪 𝘪𝘯𝘢 𝘮𝘢𝘬𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘴𝘢𝘪 𝘬𝘢𝘮𝘶𝘯 𝘴𝘩𝘶𝘳𝘶 𝘢𝘦 𝘻𝘢𝘬𝘢 𝘴𝘢𝘬𝘦 𝘤𝘪𝘸𝘰 𝘯𝘦 𝘻𝘢𝘬𝘢𝘨𝘢 𝘸𝘢𝘯𝘥𝘢 𝘻𝘢𝘪 𝘣𝘢𝘬𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘪 𝘺𝘢𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘩𝘢𝘥𝘢 𝘳𝘢𝘪 𝘢𝘭𝘢𝘮𝘢 𝘳𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘣𝘢𝘤𝘪 𝘴𝘰𝘴𝘢𝘪 𝘴𝘵𝘪𝘭𝘭 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘣𝘢𝘪 𝘬𝘶𝘭𝘢 𝘴𝘢𝘣𝘢 𝘴𝘢𝘪 𝘮𝘶𝘳𝘮𝘶𝘴𝘩𝘪 𝘥𝘢 𝘺𝘢𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘢𝘪 𝘬𝘶𝘸𝘢 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘩𝘢𝘬𝘢 𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘧𝘪𝘥𝘢 𝘢𝘥'𝘢𝘬𝘪𝘯, 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘣𝘢𝘪 𝘬𝘶𝘭𝘢 𝘴𝘢𝘣𝘢 𝘺𝘢 𝘴𝘩𝘪𝘮𝘧𝘪𝘥𝘢 𝘥𝘢𝘥𝘥𝘶𝘮𝘢 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘴𝘢𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘣𝘢𝘺𝘢𝘯 𝘺𝘢 𝘪𝘥𝘢𝘳 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘢𝘥𝘶'𝘰𝘪𝘯 𝘴𝘢 𝘱𝘢𝘳𝘭𝘰 𝘺𝘢 𝘯𝘶𝘧𝘢 𝘬𝘢𝘪 𝘵𝘴𝘢𝘺𝘦 𝘥'𝘢𝘬𝘪𝘯 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘺𝘢 𝘯𝘶𝘧𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘴𝘩𝘪𝘨𝘢 𝘢𝘪 𝘬𝘶𝘸𝘢 𝘴𝘶𝘯𝘢 𝘬𝘢𝘭𝘭𝘰𝘯 𝘫𝘶𝘯𝘢 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘺𝘢 𝘩𝘢𝘥𝘢 𝘳𝘢𝘪 𝘺𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘥𝘢 𝘧𝘶𝘴𝘬𝘢 𝘢𝘥𝘰𝘭𝘦 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘧𝘶𝘴𝘩𝘪, 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘧𝘢𝘩𝘪𝘮𝘵𝘢𝘳 𝘩𝘢𝘬𝘢 𝘯𝘦 𝘺𝘢𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘻𝘰 𝘸𝘢𝘫𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘺𝘢 𝘵𝘴𝘢𝘺𝘢, 𝘴𝘩𝘪𝘬𝘶𝘮𝘢 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘬𝘢𝘳𝘢 𝘬𝘢𝘶𝘥𝘢 𝘧𝘶𝘴𝘬𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘺𝘪, 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘬𝘢𝘳𝘢 𝘮𝘢𝘵𝘴𝘰 𝘬𝘶𝘴𝘢 𝘥𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘺𝘢 𝘵𝘴𝘶𝘨𝘶𝘯𝘢𝘯 𝘺𝘢𝘬𝘢𝘮𝘢 𝘬𝘶𝘯𝘯𝘶𝘸𝘢𝘯 𝘴𝘢 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘯𝘢𝘵𝘶𝘧𝘢 𝘢𝘮𝘶𝘯 𝘢𝘧𝘶𝘸𝘢 𝘣𝘢𝘻𝘢𝘯 𝘬𝘢𝘳𝘢𝘣𝘢, 𝘮𝘶𝘳𝘮𝘶𝘴𝘩𝘪 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘢𝘪 𝘬𝘢𝘪 𝘯𝘦 𝘬𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘮𝘢𝘵𝘴𝘢𝘭𝘢𝘯 𝘬𝘢 𝘢𝘮𝘮𝘢 𝘬𝘢 𝘬𝘢𝘤𝘦 𝘬𝘢𝘪 𝘣𝘢𝘻𝘢𝘬𝘢 𝘺𝘪 𝘢𝘶𝘳𝘦 𝘣𝘢 𝘣𝘢𝘺𝘢𝘯 𝘢𝘶𝘳𝘦 𝘯𝘦 𝘬𝘢𝘸𝘢𝘪 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘮𝘢𝘵𝘴𝘢𝘭𝘢𝘯 𝘬𝘢, 𝘣𝘢𝘸𝘢𝘪 𝘣𝘢𝘯 𝘴𝘰𝘯 𝘢𝘶𝘳𝘦 𝘣𝘢𝘯𝘦 𝘩𝘢𝘳 𝘺𝘢𝘯𝘻𝘶 𝘣𝘢𝘯𝘨𝘢 𝘸𝘢𝘯𝘥𝘢 𝘯𝘢𝘬𝘦 𝘥𝘢 𝘣𝘶𝘳𝘪𝘯 𝘢𝘶𝘳𝘢 𝘣𝘢 𝘯𝘦 𝘬𝘢𝘴𝘢𝘯 𝘯𝘢𝘴𝘩𝘢 𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘮𝘢𝘬𝘢 𝘪𝘯𝘢 𝘺𝘢𝘸𝘢𝘯 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘵𝘢 𝘢𝘮𝘢𝘧𝘢𝘳 𝘬𝘪 𝘯𝘢, 𝘈𝘢𝘳𝘢𝘸 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘦𝘩𝘩 𝘩𝘢𝘬𝘢 𝘯𝘦 𝘢𝘮𝘮𝘢 𝘬𝘶𝘮𝘢 𝘵𝘰 𝘢𝘪 𝘯𝘢 𝘮𝘪𝘫𝘪 𝘮𝘪𝘫𝘪𝘯 𝘮𝘢𝘤𝘤𝘦 𝘩𝘶𝘥𝘶 𝘯𝘦 𝘬𝘢𝘺𝘪 𝘢𝘶𝘳𝘢𝘯 𝘪𝘯𝘺𝘢 𝘴𝘰 𝘥𝘢𝘨𝘢 𝘣𝘢𝘺𝘢 𝘪𝘯𝘬𝘢 𝘴𝘢𝘮𝘶 𝘸𝘢𝘤𝘤𝘦 𝘬𝘢𝘬𝘦 𝘥𝘢 𝘣𝘶𝘳𝘪𝘯 𝘢𝘶𝘳𝘢 𝘣𝘢 𝘴𝘢𝘪 𝘬𝘢 𝘢𝘶𝘳𝘦 𝘵𝘢 𝘣𝘢 , 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘢𝘪 𝘯𝘢𝘴𝘩𝘢 𝘧𝘢𝘥𝘢 𝘮𝘢𝘬𝘢 𝘯𝘪 𝘮𝘪𝘫𝘪𝘯 𝘮𝘢𝘤𝘦 𝘥𝘢𝘺𝘢 𝘯𝘦 𝘥𝘢𝘯 𝘩𝘢𝘬𝘢 𝘢𝘥𝘥𝘶'𝘢 𝘬𝘢𝘸𝘢𝘪 𝘻𝘢𝘬𝘢 𝘵𝘢𝘺𝘢𝘯𝘪 𝘥𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘺𝘢𝘬𝘢𝘳𝘪𝘴𝘢 𝘮𝘢𝘨𝘢𝘯𝘢 𝘺𝘢𝘯𝘢 𝘥𝘢𝘨𝘢 𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘨𝘪𝘳𝘢 𝘴𝘩𝘪𝘬𝘦𝘯𝘢𝘯 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘺𝘢𝘬𝘢𝘸𝘰 𝘮𝘢𝘬𝘢 𝘪𝘵𝘢, 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘺𝘢𝘤𝘦 𝘺𝘢𝘶𝘸𝘢 𝘬𝘰 𝘬𝘢𝘪 𝘧𝘢𝘩 𝘩𝘢𝘬𝘢 𝘯𝘢𝘬𝘦 𝘴𝘰𝘯 𝘫𝘪 𝘺𝘢𝘯𝘻𝘶 𝘬𝘢𝘺𝘪 𝘧𝘢𝘳𝘪𝘯 𝘤𝘪𝘬𝘪 𝘥𝘢𝘨𝘢 𝘮𝘢𝘴𝘢 𝘬𝘢𝘪 𝘺𝘢𝘺𝘪 𝘬𝘢𝘮𝘢𝘳 𝘬𝘢𝘳𝘢𝘮𝘪𝘯 𝘺𝘢𝘳𝘰, 𝘮𝘢𝘴𝘩𝘢 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩𝘶 𝘈𝘳𝘫𝘶𝘯 𝘺𝘢𝘤𝘦
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝘞𝘈𝘐𝘞𝘈𝘠𝘌 𝘈𝘋𝘖𝘕 𝘛𝘈𝘍𝘐𝘠𝘈
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
𝙆𝘼𝙐𝙔𝙀𝙉 𝙂𝙐𝙈𝘼
"Kwance yake akan kati fa babu alaman motsi atattare da shi kakan Alili ya dubi Alili yace nifah ban taba jinya irin wannan ba yau ace wata guda ina jinya mutum amma har yanzu shuru yakarasa magana yana kai duban sa ga majin yacin yacigaba dacewa Alili anya wannan bil adam ne ka tsuto sa acikin daji amma duku maganin da yakamata ace nayi masa nama amma har yanzu shuru gaskiya akwai alaman tambaya yakara sa maganan yana kallon Alili,
Alili yace haba kaka ae zaka zubar da ladan ka nasan kasan sauki na Allah ne ya kamata mukara hakuri, insha Allahu zai farka cikin ikon Allah, kakan Alili yace to shikenan Allahu yasa, ameen Alili yace yacigaba da duban mutum nan da ya tsuto sa,
"Kakan Alili yace Alili ya kamata mu gyra masa k'wanciya saboda da alaman kaman ya gaji da k'wanciya, Alili yace haka ne kaka ae kuwa suka gyrama masa k'wanciyan, fita ad'akin baki dayan su sukayi Alili yace wa kakan sa shiya tafi dandali, adawo lapiya kaka ya masa,
" Dandali kowa ya kama budurwan sa suna fira Alili zuba idanuwan sa yayi yana dube-dube ta ina zaiga Bintu amma bubu ita babu alaman ta aran sa yace inna Jummai tahana Bintu zuwa dandali kenan,
"Dandali yakauce kowa sai rawa yake anata liki, sai kid'an kwarya akeyi ae kuwa ana cikin nishadi sai ga Bushar yazo ai kuwa yayi sit kamar babu mai numfashi acikin su, tsayawa yayi yace ina matana shuru babu wanda ya kula sa saboda abu kad'an zakayi yace kayi laifi, !ba magana nake muku ba kuna jina kunyi mun shuru ae kuwa jikin su ya fara bari am am bamu sanan yadda take ba suka fada cikin barin jiki, dayake kowa yasan wayake nufi da matar sa, Bushar yace ina Hauwa da Maryam, gamu sukace cikin barin jiki duban su yayi yace musu ina matana tana gida suka fada, yace wato ku uwar ku ta turo ku domin nishadin ku amma tabar matana agida dan ta mata bauta ko, bari jikin su yake suna girgiza kai a'a a'a kawai suke cewa yace kumun shuru dan uwar ku saka su yayi agaba suka nufi gida,
Bintu zaune take rike da cikin ta rabon ta da abinci tunda safe da safen ma mairo ne tabata koko tasha, inna jummai ne tazo wajan ta tace tundazo na baki wanke-wanke nan baki karasaba wallahi Allah Bintu kikiyaye ni baizai yayyuba wallahi muciyar da yar tsutuwa amma nasata aiki tana mun ganda, Baffah yana jinta bai isa yayi magana ba tadawo kanta tausayin Bintu yakeyi yasan bataci abinci ba tun safe bazaki yi sauri ki karisa mun ba sai na miki dukan tsiya agida nan gacan awara yana jiran ki wallahi komai dare yau sai kin fita talla nan tafada tana zungurin kanta, kai hanu tayi zata zuba mata fari afuska taji Bushar na magana hanun ki yana kai fuskan ta sai na yanke hanun, ae hanun tsayawa yayi cak kari so gurin Bushar yayi yanausa wanke-wanke , "yace nasan tun safe baki ci komai ba Bintu kin hadu da wanan azaluman matan yakari sa magana yana nunata da yatsa yace wallahi kifita aharka ta inba kina son lahira tayi bako bane yafada yana kai idanuwan sa cikin nata tsire da panta ya bawa Bintu yace taci ta kwanta, yadubi inna jummai yace wallahi wallahi kika sake bataci tsiran nan ba wallahi kinji na rantse da