Showing 30001 words to 33000 words out of 109347 words
Chapter 11 - MEJO NAJEB Book 1 Complete Hausa Novels By Autar Alheri .txt
yayi dake tsananin sara mishi yana tinanin wannan tashin hankalin acikin gidansu ace mace na leƙenshi wannan wanne irin bala'ine? Shiru yayi yana tinanin kalaman dayaji daga wannan muryar dayakasa gane kota wacece wai tanason jin jarumtarshi, innalillahi wa'inna ilaihiraji'un kaddai cikin ƙannenshine wata ke sha'awarshi, yasake faɗar Hakan aranshi Afili kuma yace "ya salam tokodai Basu bane koma wacece ai agidannan take tomiyasa??? Miyasaaa ? Yafaɗa yana kaiwa gadonshi naushi..cikin sauri sajad yaƙarasa shigowa jin ihun yayan nasu yana faɗar "subahanallah yah najeeb lafiya kuwa?? Miyasameka Hakan? Yatambaya ganin duk yayan nashi abirkice yana riƙo hannunshi dayake dukan bedside table dashi.
*TALLAH*
*TALLAH*
*TALLAH*
*Mematuƙar mahimmanci kidaure kikaranta kobazata anfanekiba maybe zata anfani wani ko wata naki idan kikaji*
*Maza💃 maza💃 maza*💃
Duk wata matsala danamuji kefama da ita agidanshi wadda ta shafi auratayya munada maganinta in sha Allah wannan babin maza ne🤩
mata ganaku👇
Albishirinki uwar gida haddama amarya🧏♀️
1, munada garin sha'shatau birkita ƙwaƙƙwalwar megida🙅♀️shinko kintaɓa jin lbarinsa???
Inamatan dake famada bushewar gaba???
Munada maganin ni'ima agun mace zata riƙa kawowa tamkar tana fitsari ruwa kuwa ajikinta setagaji da canja pant🥳🥳
Munada maganin matsi zekamaki kabbb kamar anɗinkaki namuji nashiga kina riƙeshi ni'imarki nabashi damar fitowaya dangwalo daɗi 🤩🤩🫣🫣
Munada kuka dole ɗanɗano kamar an haɗa madara dazuma Hakan Zaki koma agunshi y'ammata💃💃💃
Munada maganin mugun namuji komi zamanshi taure doline yadawo hanya da izinin Allah 💃🥳
Ina matsalar infection wanda ya haddasa wa rayuwar aurenki matsala ?? Sanyi ko haifaffene zebar jikinki da izinin Allah 🧏♀️
Hajiya kigarzayo kinemi naki cikin sauƙi da rahusa gakuma biyan buƙata cikin ƙanƙanin lokaci cikin iyawar uban giji 💪💪 mata harmada mazan zama seda gyara.
Munada maganin ƙiba dakuma na rage ƙibar munada na gyaran nono dakuma na duwawu suzama ɗima ɗima Hajiyata🫣🫣🫣💃
Gaduk me bukar maganinmu ze iya tuntuɓar wannan nomber 👉07037092136 or 09112799371 🙏🙏🙏
Shiru mejo yayi yanasauke nunfashi tare da ɗora kanshi ajikin ƙannen nashi domin jiyakeyi tamkar zuciyarshi zata buga sabida wannan tashin hankalin atake jikinshi yaɗauki rawa sekawai kanshi yafara juyawa alamar ciwunshi nason tashi wata irin miƙa yafarayi yana karkarwa haƙoranshi suka fara haɗuwa...ido sajad yazaro ganin abinda kefaruwa yatabbatarda ciwonshine domin duk wanda ketaredashi yasanda wannan matsalar. Kuka yasaka yana faɗar innalillahi wa'inna ilaihiraji'un Allah yarabakada wannan ciwon yah najeeb...ciwo kuma wanne ciwo?? Hajiya Umma tafaɗa tana ƙoƙarin shigowa bedroom ɗin, sedai ayanayinda Taga Najeeb ɗin shine yabata amsar tambayarta batareda sajad yace komaiba illa kukanshi dayakeyi.....kuka tasaka cikin tashin hankali take Kiran Sunan najeeb tana shafa kwantacciyar sumar kanshi nason ganin yabuɗe idonshi dake lumshewa.. amma ina bayama jinta ɓalle ba'asin amsawa..ganin babuwani sauƙi Sega Allah yasa ta ɗauko wayarshi dake kan gadon tashiga Kiran doctor ziyad cikin kuka take gayamishi abinda ke faruwa...Allah sarki bawan Allah sosai hankalinshi yatashi amma ba yadda zeyi domin ciwon abokin nashi bana asibiti bane...ajiyar zuciya yasauke kamun yace"ganinan zuwa Hajiya Umma allah yabashi lafiya.... yanke wayar tayi kawai batareda tace mishi bakomaiba, Dede lokacinda Munir yashigo ɗakin shima Ummi nabiyedashi abaya ganin duk Suna'nan kuma sunji shiru basu dawoba, ganin halinda ake cikine yasa duka jikinsu yayi sanyi.
sosai hankalin Ummi yatashi ganin abinda kefaruwa da yayan nasu Hakan yasa Itama tasaka kuka seya zamana babu me rarrashin wani a ɗakin Munir ne kawai yayi ƙarfin hali Shima dan karsuga gazawarshi ne amma Allah yasani hankalinshi yatashi ba kaɗan ba...idonshine suka fara kafewa Hakan yasa Ummi fita aguje tasamu mama nazaune a perlor tafaɗa jikinta tana rusar kuka.
"Kee Ummi lafiyarki kuwa?? Miyafaru ne? Tatambaya hankali atashe "Cikin kukan take faɗar wlh mama yah najeeb bashida lafiya sosai dan Allah kizo akaishi asibiti karya mutu yabarmu wlh bashida lafiya taƙarasa tana sakin wani kukan metaɓa zuciya...tinda Ummi tafara magana Hajiya umma ke kallonta hartakai ƙarshe, jingina kanta kawai tayi ajikin kujerar datake kai tare da lumshe idanuwanta tace Allah yabashi lafiya Ummi kudena mishi kuka yayanku addu'ar ku yakeso bakukaba kinjiko. Tafaɗa tana shafa kanta...ɗaga matakai kawai Ummi tayi batareda tace komaiba sekuma tamiƙe dasauri kamar wadda aka tsikara tafita daga perlor mama jin sallamar doctor ziyad a general parlor, Koda tafito tuni ya haura pert ɗin mejo Najeeb ɗin Hakan yasa tamara mishi baya.
Doctor ziyad nashiga yagansu duk sunkewayeshi numfashin shi yayi sama amma yakasa dawowa duka cikin ɗaga murya yace "Munir kuɗaukoshi muje asibiti mana...se alokacin duk suka kulada doctor ziyad ɗin aiko suka shiga rige rigen ɗaukar shi sedai kafin sugaiga tallaboshine yashiga sauke ajiyar zuciyar awahalce. Dakatawa sukayi dukkansu suna kallonshi har numfashin nashi yadedeta yafara ƙoƙarin buɗe blue eyes ɗinshi dasuka koma red lokaci ɗaya...mutanen dake kanshi yashiga bida kallo yayinda Shima ɗin kallonshi sukeyi cikin mugun al'ajabin wannan sihirtaccen ciwon nashi dabaya ƙaunar Akira asibiti...ɗan yamutsa kyakkyawar fuskarshi yayi kana yabuɗe baki ahankali yana faɗar lafiya?? Aikafin yarufe bakinshi Ummi tadayi mutuwar tsaye tasheƙo aguje tafaɗa jikinshi tareda ƙanƙameshi tana sakin marayan kuka wanda daga jinshi kasan daga kasan zuciyarta yake fita...ido yazaro ganin yadda yake dagashi se towel tawani maƙalƙaleshi yana ƙoƙarin cireta daga cikinshi yaji sajad yahaɗe daga ummin harshi Shima ya rungumesu yana kukan begama tantance wannan abun nasuba yaji Munir ma ya haɗasu duka yarungume kuma dukkansu kukan sukeyi..idonshi kawai yaruntse daƙarfi domin bayada wani zaɓin dayawuce karɓarsu koba komai suɗin jininshine kuma abin soyuwa agareshi haɗe hannayenshi Shima ya rungumesu dukkansu aiko Ummi najin Hakan tashiga magana cikin kuka take faɗar "please yah najeeb karka mutu kabarmu Kaine yayanmu jigonmu abin alfaharinmu dan Allah yah najeeb kabari aduba lafiyarka wlh Allah bazan iya jurar ganinka acikin wannan halinba balle awayi gari Babukai acikinmu narantse aranar zan iya haɗiye zuciya please katausaya mana taƙarasa zancen tana ƙara wa kukanta ƙarfi....wani irin abu najeeb yaji yatukare mishi maƙoshi tabbas ya yarda Ummi nasanshi ko acikin ƙanenshi duba da yadda yakejin bugun zuciyarta ayanzu amma miyasa zuciyarshi ke zarginta shimma mi Ummi tasani agun namuji da har zeyi tinanin itace ke mishi wannan abin? kanshi yadafe dasauri jin yadda ta tsananta kukanta, daƙyar ya iya buɗe baki cikin cool voice ɗinshi me daɗin sauraro yace "it's ok Ummi stop crying please kinjiko I'll going to hospital in sha Allah okay. "Kaitaɗogo ahankali inda dukkansu ma ɗagowar sukayi suna kallonshi jin abinda yace kamin Ummi tace "yah najeeb you're promise me?? Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi kana yace "I promise. Murmushi taƙara yi tareda koma rungumeshi kana tamiƙe dasauri tafita daga ɗakin dukkansu ƙanen nashi murmushi sukayi inda sajad yace "thank you so much big bro..shidai bece mishi komaiba illa dungure mishi kai dayayi..Hajiya Umma kuwa ƙwallar idonta kawai tashare tare da shafa fuskar najeeb ɗin tafice se dakin yarage daga doctor ziyad se Munir dakuma sajad..duban kanshi yayi yaga yadda yake gasu kuma duk sun kewaye shi yasan dayayi wani dogon motsi towel ɗin jikinshi ma ze iya cirewa Hakan yasa yaɗago yana dallah musu harara..aikuwa suka miƙe suna murmushi suka bar ɗakin domin sarai sungane miyake nufi domin Najeeb fa akwai kunya da tsare gida sam bayasan reni ko kaɗan balle kuma ƙanenshi suga suturarshi..suna ficewa doctor ziyad yayi dariya yana kwanciya gefen gadonshi tare da faɗar kaide bazaka canjaba mejo Allah yashiryeka..ido yabishi dasu natambayar to Kai ubanme yazaunar dakai?...wata irin dariyace takuɓucewa doctor ziyad seda yayi abarshi me isarshi kana yace "Kaine kazaunar dani ai wlh sedai kada kasaka kayan ka tabbata ahakan domin ba inda zanje yana gama faɗar Hakan ya gyara kwanciyarshi.
jin abinda yace ne yasa mejo miƙewa kawai yashige bathroom abunshi...!
Autar alheri✍️
🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽
MM _ NN
Book 2
Page 33 & 34
"Seda yaƙara yin wani wankan tukunnah yafito ɗaureda towel aƙugunshi kanshi na matuƙar sara mishi domin haryanzu bayajin jikinshi Dede, kaitsaye wurin mirror yanufa mayukanshi yaɗauka da tirare yakoma ban ɗakin....shidai doctor ziyad da ido kawai yake binshi haryafito yaƙara ɗaukar kayanshi daze saka yakoma ban ɗakin seda yashige kana doctor ziyad yasaki dariyar dake cinshi hadda daga ƙafa yana mamakin wannan abun wai ashe haryanzu najeeb becanjaba? Yana'nan da muguwar kunyarnan tashi? Lallai akwai aiki kam agaba, yafaɗa Afili yana koma sakin dariyar adede nan kuma mejo ɗin yafito...da kallo yabishi ganin yadda yaketa kwasar dariya kamar wani zararre baki yataɓe dominshi besan abinda yake yiwa dariyaba...shikuma doctor ziyad seda yayi me isarshi kana ya tsagaita yana kallon najeeb cikin shaƙiyanci yace "tab dijam wai mejo nine kake yiwa ɓoyo Hakan dudda man shafawa se a bathroom zaka shafashi? Tab lallai zanso ganin ranarda zakayi sintir agaban mace domin ni irinmu ɗaya namujine kamar kai maima kakasa shafawa agabana balle mace da kasan kowanne acikinku dabanne kuma tsayawa gabanta ahakan doline gashi kuma kai bazaka iyaba Humm zanga wanda ze ajiye tashi kunyar tsakanin kaida koma wacece zata kasance matarka. Yaƙarasa zancen yana koma sakin dariya....tinda yasoma magana mejo yazuba mishi blue eyes ɗinshi masu matuƙar firgita ƴan maza seda yaji yadasa aya ne, yagirgiza kanshi dake mugun sara mishi domin wannan zancenma wani ciwon kan yaƙara haddasa mishi,, batareda yace komai ba yanufi takalmin shi yaɗauko tare da zama bakin gadon zesaka...har doctor ziyad ya fidda ran zeyi magana kana yabuɗe bakinshi ahankali cikin cool voice ɗinshi yace "Humm Ziyad kenan kama dena wannan banzan tinanin naka domin kuwa bayan mahaifiyata ba'ayi wata mace dazataga tsiraicinaba aduniya sabida abune mafi girma da daraja agareni..nisawa yayi ahankali kamin yacigabada faɗar ko mahaifiyar tawa ayanzu bazata iya tantance yanakeba domin maraba data ganni ayadda kake faɗa ita kanta maybe bazata iya tinawaba balle yanzu kakawo zancen wai mace zata ganni Humm. Kuma dakake faɗar dukkanmu ɗaya kaima faɗa kakeyi kawai domin wannan shirmen naka bazeyi tasiri ba sabida kowa aduniya yanada banbanci dawaninsa ba wanda zekasance kala ɗaya koda kuwa jinsi ɗaya ne kamar ni da kai dakake tinanin ɗaya ne to Sam bahaka bane Ina fatar kagane. Yana kaiwanan azancenshi yamiƙe tare da kwasar wayoyinshi yayi gaba abunshi yana faɗar idan katashi kasameni a hospital ɗinku domin nacika alƙawarin dana ɗauka.
Ajiyar zuciya doctor ziyad yasauke cikin mamaki yake kallon aminin nashi kamun yamiƙe yabiyo bayanshi yana faɗar"dan renin hankali ƙarya kakeyi wlh kuma wlh Allah duk abinda ka ƙaryata sekayishi inda muna raye sedai idan bakayi aure ba duk wannan miskilanci doline yatsaya iya mu amma mace kam humm nadaiyi shiru, yafaɗa ganin sunfito harabar gidan....shidai mejo komi beƙara cemishiba yashige warshi mota captain Jameel ma yashiga dominshi duk abinda akeyi besaniba sam besan cewar ciwon mejo yatashiba...Shima doctor ziyad tashi motar yashiga suka nufi hospital ɗinshi....bayan sunje duk wani gwaji dayadace ayiwa mejo najeeb anyi mishi kamar yadda aka saba amma sam bawani ciwo ataredashi dama duk akayimai gwaji ba'aganin komai...ajiyar zuciya doctor ziyad yasauke bayan ya gama duba gwajin cikin jimami yace "wlh baka ɗauke da kowacce irin cuta ninarasa minene matsalar ka mejo.."okay badamuwa Dama nasan ba'abunda kedamuna Allah yasa mudace cewar mejo najeeb ɗin yafaɗa cikin ko in kula tareda miƙewa kawai yafice daga office ɗin...da kallon tausayi doctor ziyad yabishi yana mushi fatan samun lafiya me ɗorewa.
Bayan mako biyu( 2 week ago)
Awannan mako biyun da'akayi sam mejo najeeb bekoma gidanda yakai Isseta ba hasalima yamantada yazoda wata yarinya gaba ɗaya sha'anin gabanshi kawai yakeyi na hidimar aikinshi gabaki ɗaya yazama busy...Itama agunta hakanne gabaki ɗaya tamanta dashi dudda cewar daga farko taɗanji tsoron zama gidan Ita kaɗai amma data fahimci akwai masu tsaro aciki se hankalinta yakwanta takeyin komai nata hankali kwance babu wani takura kodamuwa.
Acikin mako biyun nan kuwa tayi wani irin kyau taƙara ƙiba da haske sakamakon tanacin me kyau tasha me kyau kuma ga kwanciyar hankali...........afanni kawar Ummi juwaira kuwa tuni tazo gidansu Ummi tun ranarda ciyon mejo najeeb yatashi inda tasamu karɓuwa sosai agun mutanen gidan sedai itada mansura ne kawai ake taƙon saƙa,,kuma har ila yau datayi mako biyu agidan basu haɗu da mejo ba
Gombe State
Yau jimu'a bayan fitowa masallaci zaune suke dukkansu atsakar gidan kowa na abinda yadameshi yayinda mama bintu ke zaune jigum tana jiran tsammani domin tinda abunnan yafaru tadena samun sukuni arayuwarta....da sallama yashigo gidan amma kallo ɗaya zakamishi kasan cewar abirkice yake, yaran gidanne suka taso suna mishi sannu da dawowa amma kota kansu bebiba, yafaɗa ɗakin mama bintu yana ƙawala mata kira...tashi tayi tana salati tabi bayanshi domin tinda abunnan yafaru take tsoron Kiran abban nasu sabida fargaba....da kallo matan gidan suka bisu kamin sushiga aikin nasu wato gulma.
Tana shiga taganshi tsakiyar ɗakin Se Safa da narwa yakeyi, jiki asanyaye taƙarasa wurinshi tana faɗar mlm lafiya? Miyafaru kuma? Jin tambayar da takemishine yasakashi jiyowa gareta cikin tashin hankali yake faɗar "shikenan bintu asirinmu yakusa tonuwa wlh mutanen dasuka karɓi auren Maryama ne sukazo kinsan yau ne alƙawarin damukayi dasu yanzunnan naga wucewarsu faɗar megari, yaƙarasa zancen yana yashare guminda yawanke mishi fuska... "innalillahi wa'inna ilaihiraji'un yanzu yazamiyi kenan mlm? Kasan dai bazamuce maryama ta ɓataba kuma bamusan wazamu bada amadadintaba domin wlh da zaka yadda wata daga cikin yaranka zaka bada seka gaya musu Maryama tana makaranta kayi tunanin fidda tane da akayi auren amma hukumar makarantar bata amincebe sabida haka gawata daga cikin ƴaƴanka aɗaura da ita iyaso daga baya mijin yasaki maryama...shiru malam Musa yayi yana tinanin maganar mama bintu wata zuciyar tace ya amince wata zuciyar tace Hakan baze yuba
Nisawa yayi kana yace "anya kuwa bintu Hakan zeyu domin kuwa wannan abun akwai ɗaure kai acikinshi tayaya za'aɗaurawa mace biyu aure da muji ɗaya bayan kowa namusu kallon ubansu ɗaya? Yatambayeta cikin damuwa. "To mlm babu wata mafitarce kawai gayawa megari gaskiyar lamarin zakayi kozamu samu mafita domin kanada tabbacin wannan auren na maryama babu inda zekai muddin ma mallakanta sukasan dashi? "Ajiyar zuciya mlm Musa yasauke kana yace "Hakane bintu badamuwa bara muyi yadda kikace muga. To mlm yanzu yoshe zaka gaya mishi? Cewar mama bintu..baki mlm Musa yabuɗe zeyi magana kenan iyya hassi tafaɗo ɗakin kamar anjefota sabida tsabar gulma...dukkansu da kallo suka bita bawanda yace komai...ganin Hakan yasa Tasha jinin jikinta cikin dabircewa tafara kame'kame tana faɗar "dama uhm dama sallama ce akeyi aƙofar gida shine nace barana kiraka, tafaɗa akunyace..
shidai mlm Musa bece mata komaiba yafice daga ɗakin hakama mama bintu batakobi takantaba tashiga naɗiyar kayanta dake zube akan godo...ganin ba wanda yakulata yasa tafice daga ɗakin akunyace.
Mlm Musa nafita ƙofar gidan yaga saƙo daga fadar megari ne Hakan yasa ko gida bekomaba yabibayan ɗan Aiken.
*Audio book na Autar alheri dama sauran littafan Hausa nasaurare zaku iya samunsu a YouTube channel ɗinmu me suna s Zaria Hausa tv in sha Allah game ƙatar ƙarin bayani kuwa ze iya tuntuɓar wannan nomber👉07037092176 Audio book zallsh 💃💃*
Koda yaje fada kuwa kowa ya hallara ana jiran isowarshi..wuri yasamu yazauna kana akashiga gaishe gaishe wanda duk abinda akeyi jikin mlm Musa asanyaye yake, seda kowa yanutsu tukunnah megari yayi gyaran mura kana yace "mlm Musa gasu Alhaji Abubakar nan kamar yadda sukayi alkawari sun dawo ɗaukar amarya. Seda megari yakai ƙarshe azancenshi kana mlm Musa yace "wlh ranka yadaɗe akwai matsala, Yafaɗa kanshi aƙasa... "Subahanallah matsalar me kuma mlm Musa?? Yatambayeshi cike da fargaba karya kunyatasu....nisawa mlm Musa yayi kana Yagaya musu duk abinda suka tsara shida mama bintu seda yakai ƙarshe sa'annan yaɗora da faɗin sabida Hakan nake neman alfarma idan bazaku damuba zanbashi yar uwar maryama wato hawwa Se aɗaura da ita sabida ita tagama karatun.
"Tofa iKon Allah tayaya duk Hakan zefaru mlm Musa? Ina kataɓa ganin namuji ɗaya ya auri mace biyu kuma ubansu ɗaya? Aikasan Hakan badede bane sedai idan sakin ɗayar yayi tukunnah mukeda damar aura mishi ɗayar ko idan ɗayar mutuwa tayi amma babu ko ɗaya acikin wannan kuma kace a ɗaura aure haba kaima kasan bazeyuba, cewar sarkin faɗa yafaɗa cikin mamakin furucin mlm Musa sekace wadda bashida ilimin addini...liman yace gaskiya kam bazeyuba sedai idan sakin tafarkon yaron zeyi iyyaso aɗaura da wannan ɗin... shikenan ma zance yaƙare sedai ayi Hakan sarkin fada yakoma faɗa cikin ƙwarin gyuiwa.
Duk wannan zancen da'akeyi waƴannan alhazawan basuce komaiba Seyanzu Alhaji Abubakar yayi magana cikin dattako yake faɗar "sam Hakan bazeyuba bedace ayi wasa da igiyoyin aureba sabida Hakan zamujira waccan tagama karatun kawai inaga zefi.. da mamaki megari ke kallon Alhaji Abubakar ɗin kafin yace "miyasa kace Hakan Alhaji? Bayan lalurace tasaka za'ayiwa yaron wannan auren kawai de a ɗaura da ita ɗin iyyaso idan waccan tadawo seshi yaron yasaketa kawai tinda dukkansu ba wanda yasanda wannan auren koba hakaba?? "Shikenan ranka yadaɗe badamuwa ayi Hakan amma aranarda aka kai wannan ɗin se a gayawa yaron yadda abin yakasance kunga seya saki waccan kafin yatare da amaryarsa ko ya kuka gani? Alhaji Abubakar Yafaɗa yana kallon ƴan uwansa...Hakane bamatsala Alhaji. Wani Alhaji mustapha Yafaɗa yana gyara zamanshi...ajiyar zuciya megari yasauke bayan duk yagama jin bayanansu kana yace "tunda kunyanke wannan hukuncin ba'abunda zance sedai Allah yazaɓa mana abinda yafi alkhairi sabida Hakan a ɗaura da hawwa. Daga Hakan aka sake ɗaura auren wannan yaron da aka ɗaurawa Isseta aure dashi da anty hawwa akan sadaki dubu ɗari semuce Allah ya kyauta......seda aka gama ɗaurin Auren kana mlm Musa yashiga sauke tagwayen ajiyar zuciya ganin yatsallakewa tarkon Auren Maryama yanzu saurana ɓatanta( nikuwa nace anya mlm Musa ka tsallake kuwa ? Kamar yadda kake tinani🤨)
Bayan anshafa fateeha ne su Alhaji Abubakar suka buƙaci mlm Musa da sarkin fada haddama wasu dattawa biyu acikin dattijawan faɗa akan suzo sutafi domin suga inda za'akai yarsu...sosai wannan zancen yayiwa megari daɗi dudda cewar sunsan mahaifin Alhaji Abubakar amma yanada kyau Susan inane za'akai amaryar kafin Kaita..anan kowa ya amince da zancen Alhaji Abubakar Hakan yasa waƴanda za'ayi tafiyar dasu suka koma gida domin sanar da iyalansu tafiyar dazasuyi...abbba kam yana komawa gida kaya kawai ya canja kana yasanarwa da matan gidan zeyi tafiya kuma yanasaran gobe zedawo, batareda yasanar musu dalilin tafiyar ba. dahakan yayi musu sallama yatafi suka rakashi da addu'ar sauka lafiya...yana zuwa faɗa Babu ɓata lokaci suka ɗauki hanya kasan cewar dukkan wanda zasu tafi sunfito shine kawai ake jira...
Lagos
Zaune yake acikin tangamemen office dinshi Yana sarrafa na'urar dake gabanshi cikin ƙwarewa da bajinta domin computer ma se anyi mata miskilanci (ohh ni ɗiyar babanmu🙄 matar miskili tashiga ukku🤭) turo ƙofar office ɗin kawai akayi akashigo ciki,,sarai yaji amma yayi kamar bejiba domin yasan kowaye ze iya yimishi Hakan..wuri