Showing 18001 words to 21000 words out of 109347 words

Chapter 7 - MEJO NAJEB Book 1 Complete Hausa Novels By Autar Alheri .txt

14 Jan 2025

14433

sukaigayin abunda suke buk'ata general faruk ya'ankara da b'arnarda suke Neman yiwa Niger Hakan yasa yafarmakesu alokaci d'aya to dasukaga Hakan sesuka gudu izuwa Nigeria tinda Basu samu abunda sukeda buk'ataba anan shiyasa suka tsallaka can. Ganin Hakan yasa general faruk yasanarda shuwaga bannin hukumarsu inda sukazo Neman Saka hannuna akan suriskesu Nigeria tinda Basu samu nasarar kamasu ananba suka gudu. mutin biyu kawai suka kama Kuma basune manyaba acikin wannan kungiyar tasu dake wannan ta'addancinga k'asashen duniya.. D'an shiru yayi Yana kallon yanayinsu kafin yacigabada fad'ar "wannan abun nasu ba'iya nigar da Nigeria yatsayaba har kasashen k'etarema domin kuwa hukumar sojojin ganah nemansu sukeyi hakama chadi, kyamarun, India, Pakistan, dakuma k'asarsuma wato south Africa...dukkan way'annan kasashen nemansu akeyi ruwa ajallo Kuma ankasa samun nasarar kamasu annanema akasamu kama mutin biyu Hakan yasa dasuka tsallaka Nigeria mukanemi izinin shiga Nigeria yin wannan aikin agun shugaban k'asarku Amma bamuda masaniya akan hukumarku sedai inada tabbacin cewa shugaban k'asar Nigeria ya tattauna da wasu daga cikin manyan sojojinku akan wannan problem d'in. To Amma Kuma ance daga cikin sojojin Nigeria akwai way'anda kejagorantar sojojin nigar acan yobe tareda general faruk. Yak'arasa zancen Yana kallonsu.


Kallon najeeb aliyu yayi yaga haryanzu be d'ago kanshiba Hakan yasa yamayarda kallonshi akan dattijon yace "ikon Allah gaskiya duk bamada wannan masaniyar ranka yadad'e Amma abincinkenda mukayi babu wani sojan Nigeria awurin gaskiya barama kaga yafad'a yana bud'e computer dinshi dakoyoshe suna tareda ita shiga nunamai abubuwanda kefaruwa acan yayi....cikin mamaki alhaji Abdulsalam Idris ke kallon video tabbas babu sojojin Nigeria aciki to Amma ya'akayi Hakan tafaru? Yayiwa kanshi tambayar da bame bashi amsarta ayanzu....cikin mamaki Yakoma kallon general aliyu kana yace Tabbas babu sojojin Nigeria anan Amma abunda shuwaga banninku suka gaya mana kenan domin harda bayanan sojojin dasuka jagoranci aiki sukaturo mana.. Se wannan lokacin mejo najeeb yad'ago kanshi tareda bud'e Baki cikin sweet voice dinshi dayagama sauyawa sabida b'acinrai yace "please ranka yadad'e kozamu iyasamun bayanan sojojin? Kokuma sunansu da hukumarda suke aiki please. "D'an shiru dattijon yayi kamun yace gaskiya bayanansu basa office d'innan Amma sunansu ance D'aya MEJO NAJEEB SAHABI KHAMIS DALA da GENERAL ALIYU HAIDAR AMEEN...Ido suka waro atare kamun sukalli juna cikin mugun mamakin wannan k'ullin da'akamusu. Maganar alhaji Abdulsalam Idris ce tadoki dodon kunnensu inda yake cewa "Amma bayanansu kubari nasaka adauko muku nabarsu a gida, Kuma ance zak'ak'uran sojojine way'anda Nigeria kejidasu ahalin yanzu tabbas zasu iya kama way'annan b'ata k'asar sedai idan basuso yin Hakanba domin yakanyu atare sukeda Y'an zagon kasan k'ila da had'in bakinsu ake wannan abun Amma ba wanda yakeda tabbaci akan Hakan sedai aikinda zasuyi ayanzu shine ze tabbatarda gaskiyar Ina suka dosa, idan akwai Saka hannunsu ko babu...Yana kaiwa k'arshe najeeb yamik'e tsaye domin harnaman jikinshi tafarfasa yakeyi inda wata Irin zufa tashiga ketomishi Tako Ina sabida mugun b'acin Rai da tashin hankali, kenan so akeyi ab'ata musu suna shiyasa aka shirya musu wannan abun akasanarda cewar sune kejagorantar sojojin Nigeria da Niger alhalin ko sanin antura ayi wannan aikin basuyiba wannan wanne Irin sharrine....shikuwa general aliyu yayi namujin k'ok'ari wurin b'oye nashi b'acin Ran inda yacewa alhaji Abdulsalam base an karb'o musu bayananba sungane ko suwaye kejagorantar aikin sabida Hakan zasu samesu acan. "Murmushi kawai dattijon yayi tareda yimusu fatan alhairi sukayi sallama kana general aliyu yabibayan mejo najeeb datuni yafice.


Aharabar gidan gwamnatin yasameshi harya shiga mota, shiga Shima yayi kamun yadibi najeeb d'in yace "miye abunyi mejo? Inazamu dosa yanzu? "Nigeria jihar yobe yafad'a atakyaice...dagajin Hakan aliyu bek'ara cewa komai yayinda captain Jameel kebinsuda Ido domin ko general aliyu dabecika nuna b'acin ranshi afiliba yau kallo d'aya zakamishi kasan ranshi amugun b'ace yake. Amma Hakan yabarsu kawai yanabinsu da Ido tinda Basu shiga dashi cikiba balle yasan abunda aka tattauna gashi Kuma yaji za'akoma Nigeria ko hutawa basuyiba..... kaitsaye airport memotar yakaisu suka biyashi, shikam yayi tafiyarshi. Anan suka Siya ticket d'in y'amma, bayan sunbiya suka zaunanan suna jiran lokacin tashin jirgin yayi. kamun wannan lokacinne suka samu sukayi wanka suka canja kaya acikin airport d'in domin akwai dakunan bak'i. Se bayan sund'an hutane yatinada fruit salad d'inda Hajiya Umma tabashi, D'an tsaki yaja tinawada amotafa yabarshi Hakan yasa captain Jameel tafiya yasiyo musu yoghurt da gasarshiyar kaza, anan suka d'anci sukayi sallah, Basu jima dagamawaba lokacin tashin jirgin yayi Hakan yasa suka fito kawai tareda koma hawa jirgi domin juya Nigeria.


A abuja jirgin yasauka Hakan yasa suka shiga Neman wanda zekaisu Legos ko yobe state Amma firrr ba'asamuba babu yadda Basu bugaba Amma babu jirgin ayau sedai gobe sukuwa bazasu iya Jira har gobeba..suna yatse suna tinanin yazasuyi kowada abunda yadameshi musamman Mero najeeb dayakejin ciwonshi nason tashi gakuma b'acin Rai karfin haline kawai yakeyi....captain Jameel ne yak'araso inda suke tsaye Yana fad'ar "Sr wlh ba'asamu jirgin dazetashiba Koda da yammane wai sedai jirgin ruwa idan Muna buk'ata Shima yanzu zetashi Kuma Anambara state zeje idan ya'ajiyemu a yobe se yawuce Amma ta gombe zebi. "Okay badamuwa bara muhaushi kawai zefi ai, cewar general aliyu Yana kamo hannun mejo najeeb d'in. Domin shidai komi beceba sabida yanayin ciwonshi se k'aruwa yakeyi gaya inbanda fad'uwa babu abunda gabanshi keyi da tsinkewar zuciya, Amma yadakewa ranshi domin komai kwakwarka baka Isa kace yanada wata matsalar ba sedai kallo d'aya zakamishi kasan cewa yanacikin mugun b'acin Rai dubada yadda kyakkyawar fuskarshi ke ahad'e kamar besan minene dariyaba...dahakan suka hau jirgin kuwan inda suka d'auki hanya atake semuce Allah yasaukesu lpy..




Gombe


Bacci sosai Isseta Tayi har garin Allah yawaye Rana tafito tukunna ta Farka, ahankali tabud'e sexy eyes d'inta tanabin wurinda kallo seyanzu tatina abunda yafaru adaren jiya wani Irin kukane taji yazo mata lokaci d'aya domin Bata tab'a tinanin ita za'ayiwa wannan k'azafinba wai Anya kuwa Abba shine yahaifeta? Tayiwa kanta tambayar da bamebata amsa....kanta dataji andafane yasakata d'agowa ahankali tanabin wanda yadafata da kallo, wannan k'awar ce ta maah tsaye akanta tana sakar mata murmushi..itako ganin batasantabane yasa tabud'e Baki ahankali zatayi magana kenan, taji ankoma shafa kanta akarona ukku..atake abunda takesan fad'a yab'ace mata Kuma tamanta komai dayafaru ajiya Sam an shafe mata komai nadamuwa kamar ba itaba..Hakan yasa itama sakar mata murmushi kawai tamik'e domin Tayi sallah sabida tamanta komai na kunci arayuwarta..alwala Tayi bakin kogin kana tazo tad'an share wurin kawai ta tada sallar domin kayan jikinta Basada D'an kwali balle ta shimfid'a tinda sleeping dress ne...seda ta idarda sallar kana aka kawo mata abunci. Aiko Tayi zaune taci abunta seda Tayi hani'an kana tad'ora da ruwa. Bayan tagamane tazauna tana jiran fitowar maah...


Acikin gari kuwa tinda halima take kukanta innarta Bata hanataba domin itama jitakeyi kamar zata saka kukan kawai Dan karta karyawa y'ar tata zuciyane. Halima nacikin wannan halinne tamik'e zumbur kamar wadda aka tsikara tafice daga gidan cikin sauri tonowada inda zata iya samun k'awar tata..


Zaune suke ak'ofar gidan megarin gombe mlm Musa ne se wasu hadiman fadar daga gefe kuwa wasu attajiran alhazawane kezaune kusan su shida...gyaran murya megari yayi kana yace "mlm Musa kajidai bukatar da wannan bawan Allah ketafeda ita tason Auren d'aya dagacikin ahalinmuna Fulani Kuma nasandai kasanshi domin ba boyayyen mutin bane a Nigeria duka balle jihar gombe. Jinjina Kai mlm Musa yayi kana yace Tabbas nasanshi ranka yadad'e. "To masha Allah tinda kashaidashi abunda yasa nace akiraka kuwa shine tinda yafad'i buk'atar shi tason kamilalliyar yarinya me hankali jama'ar fada danikaina mukaga ba wadda tadace da wannan siffofin inba y'ar wurinkaba wato maryama Hakan yasa nace nabashi ita domin y'arka ai y'ata ce Kuma Dama aimune waliyan y'ay'an duk wani dattijon kirki dake garinnan. Cewar megari....wata Irin zabura mlm Musa yayi tareda share guminda yawanke masa fuska Yana zare Ido tin lokacinda megari ya anbaci Sunan maryama, cikin har had'a magana yace "mar..mar.. maryama ranka yadad'e? "Maryama kuwa megari yak'ara fad'a cikin tabbatarwa. Kana yak'ara dacewar sabida Hakan suna buk'atar ad'aura Aure subiya komai inyaso daga baya suzo tafiya da amarya dakuma danginta domin suga inda y'ar su zata zauna. "Cikin tashin hankali rud'u fargaba mlm Musa yace Amma ranka yadad'e..dakatar dashi dagacin garin yayi tahanyar fad'ar"mlm Musa badai jayayya zakayida hukuncin megariba? Kumadai nasan badan bakasan inda za'akai y'arka bane tinda uban mijin nata Dan garinnan ne Kuma sananne kowa yasan alhaji marigayi mahaifin wannan alhajin yafad'a yana nuna D'aya daga cikin alhazan. Kana yacigabada fad'ar "Kuma kasan matsugunnin shi a birni sedai indan tozalta megari Zakayi kanuna be Isa da ahalinkaba. "Aa dagaci kabarshi yafad'i ra'ayinshi ai yarshi ce yanada wannan damar cewar alhajin.


Nisawa mlm Musa yayi Yana tinanin abunda zece awannan lamarin yasandai be Isa yace yakori maryama daga gidanshi ba sabida rashin tarbiya tinda gashi cikin dubbannin y'anmatan gari anfiddata daban idan kuwa yayi Hakan kamar yadab'awa kanshi wuk'ane..Kuma baze iya jayayya da hukuncin megariba domin yayi mishi dukkan gata, sa'annan baze iya amincewada wannan aurenba domin besan a'ina zega amaryarba. Gakuma babban tashin hankali shine lokacin bukatar ta yakusa agun mamallakinta koyaya zek'are dasu idan suka tuhumeshi? Yatambayi kanshi...yayinisa cikin wannan zancen zucinda yakeyi kawai yaji ana sanarwar and'aura Auren maryama da D'an wannan alhajin.😱🙆domin shirunda yayi Yana tinanine yasa sukayi tinanin ya,amincene shiyasa yayi shiru sabida kalaman dagaci, tofa abisa wannan shirun nashi aka d'aura wannan auren na maryama😁💃


Tashin hankali kenan wanda ba'asakamishi Rana🙆wani Irin gumine kewankewa mlm Musa jiki wanda ke tsatsafowa tindaga cikin kanshi har izuwa yatsar kafarshi, yakasama mud'e bakinshi balle yasamu zarafin yin magana, guminnan kawai ke ketomishi Daya share wannan se wani yak'ara yankowa tako'ina..wani Irin nadama da danasani ne suka shigo rayuwarshi lokaci d'aya nadama yakeyi akan tin farko rayuwar maryama ahannunshi har izuwa wannan lokacin Daya koreta harkawo yanzu da aka d'aura aurenta batareda sanin ko ita d'in wacece ba....megarine yakatse mishi tinani inda yake mik'o mishi sadakin maryama nera dubu 500k tareda kud'in gaisuwa Dana Saka Rana duk alokaci d'aya...hannunshi na karkarwa yakarb'a...kana akayi addu'ar Neman albarka da Auren sa'annan way'annan alhazawan sukayi musu sallama suka tafi...se alokaci me gari yayi mishi cikakken bayani akan wannan al'amarin bayan yasallami kowa sunrage su biyu kawai.....shidai mlm Musa bece komaiba dudda bayanin da megari yayi mishi Amma Sam hankalinshi baya jikinshi, Hakan yasa megari salkamarshi domin atinaninshi kofargaba yakeyi kar yarinyar tak'i amun cewa ko mahaifiyarta. Dan k'aramun murmushi yayi afili yace "indai maryama ce baza'ayi wannan jayayyar da itaba.(nikuwa nece Humm megari kenan Aida matsalar maryama ce abun zezo dasauk'i Amma wannan matsalar kam to sedai Allah ya kyauta 😏). Shidai mlm Musa Yana barin wurin megari kaitsaye gidanshi yanufa kamar ze kifa sabida tashin hankali gabaki d'aya yafita hayyacinshi bukatar kawai yakeyi yaganshi agaban mama bintu domin Susan matakin d'auka akan wannan sabon al'amarin.

Lagos
Banana island


Zaune take a perlor ita kad'ai tana duba li🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽




MM _ NN




Book 2


Page 21 & 22


"Wani irin zabura takomayi batareda takowaiwayi abinda takauraba balle tasan minene Hakan tasake kwasa aguje tanufi jirgin tana ihu tana ƙarawa, sosai take tura jirgin kamar wani abun wanda zata iya turewa sedai ko gizau beyiba amma takasa fahimtar ba'abunda zata iya awurin.....shikuwa najeeb yakasa koda ƙwaƙƙwaran motsi sakamakon ruwa naƙara ta'azzara ciwonshi Hakan yasa yafara fita hayyacinshi sedai dudda wannan halin da yake ciki Hakan behanashi hangotaba yadda taketa haƙilon son ture jirgin.


General aliyu ne yafito asukwane shida captain Jameel sakamakon tsinkayo faɗuwarsu dasukayi kuma sunga yarinyar tatashi amma shi komotsi beyiba, suna ƙarasowa general aliyu yaɗagoshi yana faɗar subahanallah mejo miyasameka Hakan badai dama bakada lpy ba? Yafaɗa Aɗan rikice.."yasalam wlh rashin lafiyarshi ne tamotsa inaga akwai abinda yaɓata mishiraine, cewar captain Jameel. Ɗan shiru yayi kafin yakoma cewa "innalillahi wa'inna ilaihiraji'un yanzu yazamiyi dashi acikin wannan ruwan wanda koda agida muke baya buƙatar likita balle anan. "Yanzu dai duk ba wannanba kamashi mufiddashi daga cikin ruwan tukunnah semusan abunyi, cewar general aliyu Haidar. Hakan kuwa suka kamashi aka fitar dashi daga cikin ruwan inda suka samu wurinda sukaga shimfiɗar Isseta suka kwantardashi batareda sunsan me shimfiɗar ba...baki general aliyu yabuɗe zeyi magana kenan yahangota tana tsalle tana duka jirgin ruwan cikin matsanancin kuka. Ido yazaro yana faɗar "tofa itakuwa waccan yarinyar wacece ko'acikin jirgin tafitone? Takasa komawa? Yatambayi kanshi, kamun yace to Amma fa kamar kuka takeyi baradai muga yafaɗa yana nufar wurinta kaitsaye.


Isarshi keda wuya yaji tana faɗar "nashiga ukku wlh Allah bazan yaddaba kunkashemun mahaifiyata kunrabanida farin cikina wlh Allah seya sakamun innalillahi wa'inna ilaihiraji'un maahhh dan Allah kitashi kuɗaga jirgin maahh tafito kundanneta wayyooo maahh sunkasheki..Hakan kawai Isseta kefaɗa cikin kuka da muryar matsanancin tashin hankali atareda ita.


"Innalillahi badai mutum jirginnan yatakaba shine dalilin tsayuwarshi? To inba mutin yatakaba mezetsaidashi anan? Wani gefe naxuciyarshi yabashi amsa, ya salam shine abunda yafito daga bakinshi kafin yanufeta cikin sauri ganin tana ƙoƙarin nutsawa acikin ruwan, cikin zafinsu na sojoji yadamƙota tareda ɗagata cak yafita cikin ruwan da ita...sosai take wutsil wutsil daƙafafuwanta tana dukanshi amma besauketaba seda yafita ruwan. Aiko yana ajiyeta takoma zabura zata komawa tana gunjin kuka tanufi Dede hanyar tsakiyar gulbin, Shima cikin azama yaƙara rufamata baya sabida ganin zata hallaka kanta, tana gabda shiga ruwan yamiƙa hannu yariƙeta akuma Dede wannan lokacinne ruwan sukayi wani irin toroƙo suna tsartuwa asama tare jelar kifin maah sekawai ta bayyana gaba ɗayanta...amugun tsorace general aliyu yaja baya yana zaro manyan idanuwanshi, dagashi har captain Jameel dake bayansu yana kallon duk abinda ke faruwa acikin ruwan...itako Isseta wani irin ihun murna ta buga tareda rugawa aguje tana faɗar maaahhh tanufeta...cikin tashin hankali general aliyu daya ƙame wuri ɗaya sabida ganin wannan halittar Afili wadda betaɓa ganiba arayuwarshi se a tv dominshi bema yadda da akwaita azahiriba se yanzu dayaganta, wannan dalilinne yasa tashin hankalinshi yakasa ɓoyuwa, tofa cikin wannan tashin hankalinne yaje taro Isseta gudun kartaje gareta ta hallakata..amma ina yamakaro domin tuni Isseta ta isa gareta harta faɗa jikinta tareda ƙanƙame jelar kifinta domin tayi mata tsawo bazatakaiga jikintaba. itako tashiga shafa kanta tana murmushi cikin farin cikin ganin tsananin soyayyar ta agun ƴartata tana kallonsu general aliyu...seda Taga Isseta tasamu mutsuwa tukunnah takamo hannunta suka fito inda takoma mutun ɗinta gaba ɗaya domin tasamu damar takowa daƙafarta tafito waje.




Shidai general aliyu yana'nan aƙame kamar ruwa yacinyeshi sabida mamaki da tsoro ga tsintsar al'ajabi..suna zuwa wurin su maah tayi murmushi tana ƙara riƙe Isseta dake maƙale ajikinta tadubi general aliyu tace "ɗan saurayi miyakawoku wannan wurin har kuka fito daga jirginku? Bakusan wurinnan nada haɗarin gaskeba? Yatambaya tana zuba mishi ido...ajiyar zuciya general aliyu yasauke cikin alamun gaskiya da gaskiya yace "dan Allah kiyi haƙuri wlh jirginne yatsaya munacikin tafiya bamada nufin tsayawa anan sam amma segaya ƙaddara tatsayardamu bayan tsayuwar jirginne brother na yafito domin bayada lpy sekuma sukayi karo da wannan yarinyar shinefa dalilin fitowarmu kuma wlh Allah ƴarki dana riƙa wlh bansan ba mutin bace shiyasa Nazo temakonta Allah shine shaidata banada nufin cutarwa agareta. Yaƙarasa zancen cikin jaddada gaskiyarshi....murmushi maah tayi kana tace "duk nasan wannan itama bayin kanta bane ganitayi kunbi takaina da jirginku shine abunda yatada mata hankali Batasan cewar baku ganni bane saɓanin itadatake ganina, zancen ƴata Kuma dakace bakasan cewar bamutun bace ita tokasani mutunce kamar kai nicedai ba mutinba kamar yadda idonka yagane maka domin ban'isa na ɓoyema wannan ba tinda karigada magani. Ko wannan wurin dakuka tsaya sabida kun bigenine domin maryama ce kawai keda damar shigowa wurinnan tafita lpy sekuma wanda takawo sabida Hakan kukoma jirginku kubar wurinnan domin yanzu jirgin zetashi da izinin Allah.


"Wata ajiyar zuciyar General aliyu yaƙara saukewa Yana yiwa Allah godiya da yasa wannan me imanince suka kaɗe da watace datuni tayi watandarsu acikin ruwan nan, cikin jin dad'in karancinta agaresu yace mungode sosai Allah yasaka da alkhairi baramudauko brother na dabashida lpy dan Allah mungode sosai.. murmushi taƙarayi kawai batareda tace komaiba hakama Isseta dake jikinta tinɗazu itama batayi maganaba. shikuwa general aliyu yajuya kenan zetafi yajiyo muryar captain Jameel yana kiranshi daƙarfi muryarshi abirkice. Wani irin tsinkewa zuciyarshi tayi cikin mugun fargaba yanufi wurinsu...duk wannan tashin hankalin dayashiga lokaci ɗaya maah na kallonshi Hakan yasa tabi bayanshi domin Hakan kawai taji yaron yakwanta mata arai....koda suka isa atare general aliyu yaɗago mejo najeeb daketa karkarwa idonshi na kafewa wuri ɗaya, kuka yasaki sosai shida captain Jameel suna jijjigashi suna salati...itako maah ido ta kafeshi dashi kafin tabud'e baki cikin mamakin ganinshi tace NAJEEBULLAH.




Abba


Asukwane yafaɗa gidan kamar wanda akajefo cikin tashin hankali daruɗani yake kiran mama bintu..bintu..bintu..bintu babuko ƙaƙƙautawa ko sheɗa bayayi...arazane mama bintu tafito daga ɗakinta agigice tana faɗar lpy dai mlm...bata rufe bakintaba sukayi karo dashi abakin ƙofarta ita zata fito shikuwa ze shiga Hakan yasa suka ɗunguma dukkansu suka koma cikin ɗakin domin zefi nashi sirri tinda ba itakaɗaice matarshiba.....suna shiga matan gidan dake tsaye tsirma'tsirma suka shiga tsegumi domin tun lokacinda mlm Musa yashigo gidan yana famar kiran mama bintu suka bayyana wajen kamar waƴanda aka kirawo...sukuwa suna shiga ciki mama bintu tace "wai mlm lafiya kakemun wannan kiranne? Ko anga maryama ne? "Humm ajiyar zuciyar mlm Musa yasauke tareda koma share guminda yawankemai fuska na babu adadi kana yace "inafa lafiya bintu tabbas naɗebo ruwan dafa kaina. "Innalillahi mikuma yafaru wanzu? Tatambaya cikin fargaba...gumindai yaƙara sharewa still kana yashiga Bata labarin abunda yafaru afadar megari tindaga farko harƙarshe....aitinda yafara magana mama bintu tafaɗi gwajab aƙasa taredayin zaman ƴanbori taɗora duka hannayenta aka tana faɗar "shikenan mlm kagama damu wlh kagama damu domin gara ɓatan maryama so dubu da wannan auren da'aka ɗaura yanzu mikakeso muce mlm? Kuma ma ina zamuga maryama? Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un wlh mlm allura nashirin tono galma idan bamu meda hankalinmuba domin wlh inaga garin tone'tonen kaza tanashirin tono wuƙar yankata. "Cikin faɗa mlm Musa yace "haba bintu kiyimuna fatan alkhairi mana tayaya zakizo kina muna mugun fata sokikiye asirinmu yagama tonuwa dukka gari asan abunda yafaru? Kekanki kinsan matan gidannan sabida sunsan sune silar faruwar komai yasa suka rufe ɓatan maryama badan da Hakananba dayanzu sun fallasa kowa yaji, yaƙarasa zancen yana ficewa daga ɗakin domin jiyakeyi kalaman mama bintu nagabda buga mishi zuciya...da kallo mama bintu tabishi harya ɓacewa ganinta aranta tace wai naɗiyar tabarmar kunya dahauka.


Niger


Tinbayan fitarsu mejo najeeb wannan dattijon yake zaune wuri ɗaya yakasa samun cikakkiyar nutsuwa babu abinda ake karo mishi se fuskar yaron gabaki ɗaya tinaninshi yabirkice cikin ƙaƙanin lokaci yalula wani dogon tinanin nadaban kusan awa ɗaya beta ɓuka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login