Showing 42001 words to 45000 words out of 109347 words

Chapter 15 - MEJO NAJEB Book 1 Complete Hausa Novels By Autar Alheri .txt

14 Jan 2025

14457

Allah ya shiryeki mufeedah...Shikuwa mejo yawuce warshi part ɗin general aliyu Anan yasameshi perlor zama Shima yayi yana nuna mushi abubuwan da general faruk yaturo musu, bayan sungama ganine general aliyu kegaya mushi Cewar general faruk ɗin zeshigo Nigeria domin suƙarasa abinda basuyiba sabida tafiyarsu South Africa.. okay kawai yace kana suka shiga tattauna abinda yashafesu..se wuraren azahar yabaro gidansu general aliyu yanufi nasu gidan kaitsaye.


Dukkan mutanen gidan suna perlor zaune yashigo gidan ɗauke da sallama abakinshi..atare suka ɗago suna kallonshi Hajiya Umma dakuma mama, kafin yakaigayin magana mama tace "najeeb miyasa jiya baka kwana agidaba bayan kuma kana garinnan? Tayi mishi tambayar idonta akanshi babu alamun wasa atareda ita.. "bakomai mama good afternoon yafaɗa yana kawarda waccan tambayar tata. "Batareda ta amsa mishiba tace "yadace kakulada kanka da lafiyarka najeeb kasani cewar kaiba yaro bane ƙarami ƙasan haɗarin da ke cikin aikinka amma katafi ka kwanta awani gun gaya duk ka ɗaga mana hankali banaso Hakan taƙara faruwa kaji nagayama ko? "Kanshi aƙasa yace in sha Allah mama. "Allah yasa tafaɗa tareda Miƙewa tabar perlor domin tasan yanzu Hajiya Umma zataga laifinta tashiga gaya mata magana acikin yara tunda tayiwa ɗan lelenta faɗa, aiko wlh bazata saɓuba yanzu doline tasakawa najeeb ido tunda shi Alhaji yayi ko oho da lamarin yaron itako mahaifiyar tashi sonshi yarufe mata ido bata ganin laifinshi ko ɗaya, da wannan zancen zucin mama ta isa bedroom ɗinta.


Good afternoon yah najeeb sajad yafaɗa yana tasowa gareshi ya rungumeshi. "Afternoon little bro how are you? Am good yah najeeb. "Okay good. Sauran ƙanen nashima duka gaidashi sukayi ciki kuwa hadda mansura da juwaira...sedai Shikuwa gogan tunda ya amsawa Ummi da munir bayan yagaisarda Hajiya Umma yaɗauki siyana Yana haurawa pert ɗinshi ko kallon inda suke beyiba...ai yana ɗagawa Munir yasheƙe da dariya yana nuna mansura da yatsa yace "wlh kina bani dariya mansurass danine ke Allah ko kallon inda yah najeeb yake bazanyiba tunda yabada buƙatar shishiginki,,kekuwa baƙuwarmu hadda wani biye mata gashi yanzu tashafa Miki kashin kaza kema yashareki amma inaga dan besanki bane shiyasa bara idan yahuta ummi tarakaki kigaidashi... murmushi kawai juwaira tayi yayinda mansura kuwa tacika tayi famm Miƙewa tayi tabar wurin tana riƙe kukanda keson kuɓuce mata..itako ummi baki tabuɗe zatayi magana kenan tajiyo siyana na doka mata kira,, kallonta tayi kana tace "minene Autar umma?? "Yah najeeb ne kekiranki..rasss rara rassss Hakan gaban ummi yafadi alokacin taji furucin siyana domin tasan tsab yah munir ze ɓallo mata ruwan cewa juwaira tabita kuma bazeyu tace bazataje da itaba amma tasan tabbas zasuci najaki daga ita har juwaira idan suka kawo wargi,,aioi bata gama tinaninta ba taji muryarshi yana fadar sekuje da ƙawarki tagaidashi ummi..wani irin ƙololo yataso mata wanda yasa taji kamar ta makeshi sabida takaici....itakam juwaira baki har kunne ahakan suka miƙe ummi jiki ba ƙwari suka haura Saman domin siyana tuni tayi gaba abinta.


A perlor suka ganshi tsaye yana ƙokarin fitowa daga pert ɗin...atake jikin ummi yaɗauki rawa...shiko gogan ko kallon inda suke beyiba yace "kigyaramin part na yana gama faɗar Hakan yaficewarshi batareda juwaira tasamu damar gaidashi ba...aiko Hakan baƙaramin daɗi yayiwa ummi ba, cikin faɗa tashiga cewa juwaira kinzo kince zakigaisarda yah najeeb amma kin ƙyaleshi harya fita baki gaidashi ba kinwani bishi da ido kawai wlh yah najeeb bayason kallo kisani, taƙarasa zancen cikin borin ƙarya domin Allah yasani taji daɗin da batagaidashiba kawai dan karta ganotane yasa tayi Hakan. Itako juwaira ajiyar zuciya tasauke kana tace "wlh ƙawata Inason gaidashi kwarjini yake mun senakasa Cewa komai duk nadaburce agabanshi..dan kallonta ummi tayi tana ƙokarin fara gyaran perlor tace "asheko aiki yasameki domin Bantaɓa ganin ansamu soyayyar namuji anajin tsoronshi ba musamman irin yah najeeb tana gama faɗar Hakan taci gabada aikinta inda juwaira tashiga Tayata.


Najeeb kuwa yana saukowa yaƙarasa dining table gun Hajiya Umma dake jera abuncin lunch Akai...kujera yaja yazauna Hakan yasa tazo wurinshi tana murmushi tace "my son nazuba maka abuncinne? "Eh umma yafaɗa ahankali cikin shagwaɓar dayake mata wasu lokuttan.. murmushi kawai taƙara saki kana taɗauki plate tazuba mishi faten arish da wake wanda yaji haɗin kayan lambu acikinshi, kana ta haɗa mishi black tea domin tasan seya nema. Aiko yaci abincin sosai sabida ko breakfast beyiba, seda yaƙoshi yaɗora da black tea ɗin kana yamiƙe yafice daga gidan baki ɗaya.


Bashi yadawoba Se bayan isha'i domin seda yayi sallar isha'i amasallaci tukunnah yanufo gidan..bakowa a Perlor Hakan yasa yawuce warshi part ɗinshi kaitsaye sabida wani irin Masha hurin bacci yakeji wanda betaɓa jin irinshiba. Yana shiga yawuce bathroom sama sama yawatso ruwa yafito sanyeda rigar wanka, komai beshafa ba yafaɗi kwance akan bed ɗin atake wani nannauyan bacci yayi awun gaba dashi.


Wuraren 12:00am wannan macen dake leƙenshi idan yana wanka tashigo ɗakin nashi cikin wata arniyar shiga kamar a tsirara sedai tarufe fuskarta Tako Ina.. kaitsaye bedroom ɗinshi tanufa inda taganshi kwance dagashi se rigar wanka kamar yadda ya fito daga wankan, murmushi tasaki kamin tahaura kan bed ɗin atake tashiga shafar lallausar sumar dake ƙirjinshi tanayi tana sambatu tana gogamai mula mulan breast ɗinta ajiki, inda kuwa cikin ƙanƙanin lokaci tafitarda kanta daga hayyacinta ko ina shafar mejo takeyi tana shinshinarshi kamar wata mayya sedai duk abinda take mishi hannunta bekaiga mejo ɗinshi ba sedai kuma atsaye take ƙikam, kuma duk wannan abin datakeyi sam najeeb baya jinta domin bacci yakeyi kamarna mutuwa..itakam tajima tana dumarinta kafin tamiƙe azabure ta ɗaga rigarta sama tare da ɗalewa akan ruwan cikinshi tana ƙokarin ɗage rigar wankan tafito da mejo ɗinshi domin biyan buƙatarta..sekawai gawani irin haske ya bayyana awurin wanda ita sam bata ganshiba amma koshida ke baccin mutuwa seda ya matse idonshi sabida yashigeshi sosai.


Wannan hasken bakomai bane face umaima itace ta bayyana awurin cikin takaicin wannan matar da maahh tahana tayiwa komai taɗauki wani abun tashafawa najeeb agoshi domin wlh da maah batace kartayi mata komaiba da sedai uwarta ta haifi wata mushirikar banza akuya...shikam mejo hannun umaima nasauka agoshishi yaji kamar aciremai ƙaya domin Hakan bacci yayi kamar tashin zabi acikin idonshi,aiko atake yabuɗe blue eyes ɗinshi dasuka yimishi nauyi inda suka sauka akan wannan matar dabesan kowacece ba akan ruwan cikinshi kuma yana jin hannunta akan mararshi tana lalabe alamar Hajiyar shi take nema kenan...wani irin zaro ido yayi arazane yace "hasbinallah wani'imalwakin innalillahi wa'inna ilaihiraji'un who are you??? Yafaɗa dakarfin gaske yana ingizata tafaɗo kasa kanta yadaki mirror shi...arazane tamiƙa inda Shima yadiro daga kan gadon sedai rigar wankan tazame daga jikinshi, kafin yakamo jelar rigar wankan ita kuwa tabuɗe ƙofar bedroom ɗin tafice dagudu, aiko yamara mata baya sedai suna fita perlor tayi mishi wulilin wulilin bemaga koƙurartaba balle yasan ina tabi, saukowa ƙasa yayi cikin sauri yana dube dube amma bega kowaba..wani irin baƙin cikine yataso mishi tare da tokaremai zuciya tunani yake wannan wacece? Abin yawuce taleƙeshi Aban ɗaki yakaiga harta farma keshi acikin ɗakinshi har akan gadonshi tana neman yimishi fyaɗe wannan wanne irin bala'ine?? Kodai ba mutun bace aljanna ce? To mima take nema agunshi ne? Duk shikadai keyiwa kanshi wannan tambayar ganin bashida amsar tane yasa Yakoma bedroom ɗin nashi sedai me yana zama yaji wani irin zafi nataso mishi yana rufe mushi zuciya atake jikinshi yafara tsima alamar ciwonshi nason tashi kenan. Miƙewa yayi cikin ƙarfin hali yaɗauki cer key ɗinshi yafito daga gidan, motarshi yafaɗa kaitsaye yanufi gidan Isseta inda Allah ne kawai takaishi lafiya...!




















Autar alheri ✍️


🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽


MM _ NN


Book 3


Page 45 & 46


"Tunbe ƙarasa get ɗin gidan ba yake doka holt damasifar ƙarfi. afirgice captain yunus yataso tareda ɗauko bindigarshi zebuɗe get ɗin Domin tunanin shi farmakine aka kawo musu(nikuwa nace badai acikin banana island ba🤩) cikin sauri captain Umar ma yabiyo bayanshi,,yana buɗe get ɗin yaga ɗaya daga cikin motocin ogan nasu, aicikin sauri suka wangale get ɗin suna mamakin zuwanshi yanzu...suna gama bude get ɗin yadanno hancin motar ciki da mugun gudu domin saura kaɗan yakaɗe captain Umar seda yagoce dasauri, kashe motar yayi batareda yayi Perking ba amma yakasa fitowa...Hakan yasa suka nufi motar domin ganin lafiya kuwa sabida duk wanda ke tare da mejo najeeb yasan Cewar bayada cikakkiyar lafiya, aiko suna buɗe motar sukaga abinda yafirgitasu domin Gabaki ɗaya idanuwanshi sun birkice se fisga numfashin shi keyi kamar zesheƙa lahira..ido suka zaro atare cikin tashin hankali captain yunus yazaro wayarshi yashiga Kiran general aliyu domin ya shaida mishi abinda kefaruwa, cikin kuma sa'a yasamu tashiga domin alokacinda yake kira general aliyu yana zaune ne a perlor shi yana wani bincike, koda yaga kira daga security ɗin gidan Isseta seda gabanshi yafaɗi hakan yasa yaɗaga wayar cikin sauri...captain yunus najin an ɗaga yashiga sanar mishi abinda kefaruwa. Wata irin zabura general aliyu yayi yana fadar susakashi cikin gidan yana zuwa yanzu daga Hakan ya yanke wayar.


Sukuwa fiddoshi sukayi daga cikin motar rai ahannun Allah sukanufi cikin perlor gidan dashi domin Isseta bata kulle ƙofar Hakan yabasu damar shiga cikin sauƙi


A kan kujera suka kwantsr dashi kana suka zauna suna jiran tsammani.......Isseta kuwa baiwar Allah tanacan bedroom ɗinta Batasan abinda kefaruwa ba....Suna'nan zaune general aliyu yashigo perlor shikanshi yayi mugun tsorata dayanayinda yaga aminin nashi, ɗagoshi yayi dassuri dan yaɗaga shi sedai ina ansako mishi wani mugun nauyi kamar ƙarti ukku ne ahaɗe wuri ɗaya, ganin Hakan yasa cikin bada umurni yace sutayashi aɗaga shi sukaishi bedroom ɗinshi..ahakan suka daukeshi zuwa bathroom ɗin nashi suna mamakin general aliyu nacewa akawo shinan bayan asibiti yadace sukaishi, suna ajiyeshi suka fito domin surufe get ɗin, itako Isseta tafito domin taji motsi yayi yawa agidan tagansu cikin mamaki takebinsu da kallon tuhuma ganin sunfito daga bedroom ɗin mejo, kafin tasamu zarafin yin magana ne tajiyo muryar General aliyu yana faɗar "Maryam Maryam Maryam daƙarfin Allah babu ƙaƙƙautawa, aicikin sauri tanufi cikin bedroom ɗin batarema data amsa mishiba, sedai kafin taƙarasa tayi turus ganin mejo najeeb kwance ana banƙaremai jiki ana Murɗeshi kamar wata taya. Ihu tasaka tare da yowa kamshi tana Kiran sunanshi abirkice..amma ina inbanda hallakashi babu abinda ake bukatar yi awurin...Gabaki ɗaya numfashin shi yaɗauke, "innalillahi wa'inna ilaihiraji'un dan Allah maryam kisaka mishi maganinda maah tabaki kiriƙa shafa masa please, Cewar general aliyu Yana rushewa da kuka Shima domin Gabaki ɗaya ciyon mejo yau nadaban ne betaɓa ganin anamishi Hakanba.....itakam Isseta tama mantada wannan maganin amma jin abinda general aliyu yace yasa tamiƙe da mugun gudu tanufi bedroom ɗinta sedai mee tanemi magani sama da ƙasa tarasa babu inda Bata dubaba amma bata ganshiba abun kamar almara seda tahargitsa komai aɗakin amma babu magani babu dalilin shi...dawowa tayi jin general aliyu yaƙara rushewa da wani sabon kuka koda tashigo taganshi maƙaleda mejo komotsi bayayi, shiko sefamar kukan yakeyi kamar ranshi zefita.. cak tatsaya kamar andasata atake idonta suka fara janza launi daga fari zuwa dack blue kwayar idon kuwa Takoma golden sharr, abin tsoro...nantake tafara wata irin jijjiga tana moƙalewa aikuwa segaya Takoma ƙatuwar macijiya daga ƙugunta zuwa ƙafafunta duk jelar macijine irin wurjigegen macijin nan me haɗiye mutane wanda seda ilahirinshi yacika rabin ɗakin,,daga samanta kuwa tana nan yadda take sedai idonta kawai da suka canja kala...general aliyu besan mike faruwaba sekawai gani yayi jelar maciji na kannanaɗe kafafun mejo, cikin kuka yaɗago yanabin abin da kallo kamun yaɗago kanshi duka domin yacewa maryam tana ganin abinda yake gani? Sekawai yayi ido huɗu da Isseta Takoma rabi mutun rani maciji kuma itace ta ƙanan naɗe mejo ɗin ga idonta sun koma abin tsoro sewani haske suke fitarwa.. hasbinallah wani'imalwakin tashin hankali wanda ba'asaka mishi rana, wata irin zabura general aliyu yayi yanayi baya maƙale da mejo najeeb cikin mugun tashin hankali da tsoro yabuɗe baki daƙarfin Allah wanda bamu saniba ihu ne zeyi kokuwa Allah zekira...umaima tayi saurin dasƙareshi awurin baki sake shibeyi abinda yayi niyya ba kuma bakinshi bekoma Dedeba amma duk abinda kefaruwa akan idonshi yana iya ganin komai kawai de motsine baze iyaba balle yayi wani yunƙurin..juyawa umaima tayi tana kallo Isseta cikin murmushi amma batace komaiba....itako hannunta taɗaga sama Sega wannan maganin da maah tabata yafaɗo, riƙeshi tayi sosai kana tabuɗeshi tare da tsiyayoshi ahannunta, sekawai tafara rero karatun alqur'ani megirma cikin Suratul (souf) inda takeyinshi hankali kwance kuma tana bawa kowanne harafi hakkinshi,,sedai dagajin yadda karatun kefita kasan Cewar ba muryarta bace, taɗauki tsawon lokaci tana wannan karatun kafin taɗago mejo Najeeb da jelar macijinta tayo sama dashi inda tanaɗe rigar wankashi sosai dajelar yadda baza'aga tsiraicin shiba kana tashiga shafa mishi maganin, tajima tana shafawa kafin tasaukeshi ahankali ta kwantsr dashi...kallon general aliyu tayi da wannan idanun nata kafin tace "idan mun tafi kagayawa Maryama takara shafa mishi maganin kamar yadda anty laweesat tasakata tayi mishi abakin rafi, taƙarasa zancen muryarta na amshi sosai dagaji base katambayaba kasan Cewar ba Isseta bace...shidai general aliyu bece komaiba sabida akafe yake yana kallon Ikon Allah da buwayarsa agun wannan halittun...itakam umaima murmushi kawai takeyi domin maah ce tace tazo Taga abinda kefaruwa bayan Takoma ɗazu Taga mata yadda tariski waccan ƴar akuyar naneman yimishi fyaɗe....sedai kafin tazo ƙanwar maah tarigata isowa wato gimbiya mardiya itace rabi maciji rabi mutun kuma hatsabibiya ce taƙarshe batada mutunci ko kaɗan kuma bata ɗaukar reni sam bata da wasa arayuwarta sedai bata zalunci kuma bata tare da azzalumi amma fa batada ragowa, Kuma batada sani balle sabo gimbiya mardiya kenan ƴar gaban koshin memartaba mahaifinsu itada maah wato gimbiya laweesat (wanda Basu fahimta ba maah itace gimbiya laweesat kuma ita ɗin yaya ce agun gimbiya mardiya domin uwarsu ɗaya ubansu ɗaya sedai wannan kifanya wannan macijiya kuma kowacce nata halayyar daban shiyasa sam basa zama inuwa ɗaya domin maah nada sanyin hali yayinda mardiya keda mugun zafin rai da zuciya wannan kenan) tofa yanzu kuma gimbiya mardiya tashigo lamarin mejo Najeeb domin takawo ƙarshen wannan wasar zaluncin koyaya abu zeƙare 🤔


Gimbiya mardiya nagama faɗawa general aliyu abinda takeson faɗa ta kalli umaima tare da cewa muje anty umaima daga Hakan Isseta tazube wurin asome yayinda jikinta yafara komawa Dede alamar gimbiya mardiya tabar jikinta kenan...ganin Hakan yasa umaima sakin general aliyu kana tabi taƙofa tafice daga bedroom ɗin.


Wani irin numfashi general aliyu yashiga saukewa yalla na wahalane kona firgici ohho amma dai tabbas aruɗe yake domin yau kam yaga abinda yafi ƙarfin idanunshi, yaɗauki kusan minti 45 ahakan dagashi harsu ba wanda yamotsa domin dai Isseta asome take yayinda mejo kecikin yanayin bacci sabida yadena wannan abun dayakeyi...shiko general aliyu tun shuck ɗin dayashiga naganin wannan abin al'ajabin dakuma ƙafewar da umaima tayi mishi bedawo normal ba haryanzu....Isseta tafara falkawa Itama seda umaima tadawo batareda sun gantaba tazuba mata ruwane tafalka, afirgice tayi kan mejo tana girgizashi tana faɗar "please yah najeeb katashi Dan Allah miyasameka ne wai miyake kawo wannan ciwonne wlh Banga maganinba innalillahi wa'inna ilaihiraji'un Allah kakawo mana ɗauki, tana cikin wannan surutunne tahangi kwalbar maganin ajiye agefe azabure tamiƙe taɗauko kwalbar tadawo, general aliyu nagefe yana binta da kallo yadda duk tagigice... buɗe maganin kawai tayi tazuba ahannunta tare da bisimillah tashiga shafawa ƙirjinshi batareda tatsaya karatun addu'ar da maah tace tayi ranarba domin gani takeyi data tsaya yinta mutuwa zeyi Batasan cewar bisimillah datayi tawadartar ba kuma Allah yakawo sauƙin abin tinɗazu itace dai bata saniba.




Sosai take shafa lallausar Fatar ƙirjinshi maganin nashiga ta ko ina acikin hudar kashin jikinshi kusan minti 4 kafin yafara motsa idonshi alamar yafalka kenan Yajima yana juya idon amma be buɗesu ba Seda abinda yafaru agidansu yafara dawo mishine yayi saurin buɗe idon arazane yana riƙe hannun dake yawo akirjinshi dudda cewar yaji da wannan da wancan akwai banbanci domin wannan yafara sauya mishi yanayi....ɗagowa tayi dassuri tana kallonshi inda shiko yayi saurin rufe nashi idon domin yagane kowacece ataredashi kuma baƙaramin yanayi tasakashi ba awannan shafa maganin datake mishi..Allah sarki Isseta sekawai taci gabada shafawa ahankali tana shafe har kewayen nipples ɗinshi abinda ba'aɓa yimishiba...azabure yamatse jikinshi daya fara karkarwa yana faɗar "ooshhhh ahhh yafaɗa yana banƙarewa...aiko Isseta taƙara jin tsoro Hakan yasa taƙara zubo maganin tana cigabada murzawa ƙirjinshi da duka hannayenta biyu..habawa ai take ƴallaɓai mejo yalula wata duniyar wadda sam Isseta bata fahim hakanba atinaninta duk ciwonne jin yadda yake sauke numfarfashi daƙarfi yana shan yaji.....shikam general aliyu Seyanzu yasamu zarafin motsawa daga inda yake yaja kafafunshi daƙyar yafice daga bedroom ɗin domin tuni yagano cewar aminin nashi yalula wata duniyar ne, ƙasa yasauko yasamu kujera a perlor yazauna domin baze iya driving ba ayadda yakejin jikinshi kuma koda ze iya tsoro baze barshi ba na abinda idonshi suka gama gane mishi yanzu....!


















Autar alheri ✍️


🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽


MM _ NN


Book 3


Page 47 & 48


"Acan cikin bedroom ɗin kuwa sosai Isseta tamayarda hankali wurin shafa masa maganin inda Gabaki ɗaya tagigitawa nejo lissafi batareda tasaniba, taɗauki tsawon lokaci tana abu ɗaya amma memakon Taga ciwon yayi kasa ta hanyar gurninin dayakeyi setaga ƙaruwa ma kawai yake yana ƙara banƙarewa,,,,ɗagowa tayi ahankali tana kuka tana kallon yadda yakeyi Gabaki ɗaya Seya ƙara bata tausayi juyawa tayi gun General aliyu domin ta tambeshi koda akwai wani abinda za'ayiwa mejo ɗin setaga babushi aɗakin Jiyowarda zatayi idonta yasauka akan AK47 ɗinshi dake tsaye chirr tana Harbin iska kamar zataci babu domin babu komai ajikinshi wanda ze riƙeta se rigar wankan kawai...ido Isseta tazaro ganin wannan abin namotsi acikin jikinshi Allah yasani tatsorata sosai domin sam ƙwaƙwalwarta bata kawo mata cewar AK47 ɗinshi bace atinaninta wani abunne Yakoma bayya ataredashi, "innalillahi wa'inna ilaihiraji'un shine abinda yafito daga bakin Isseta kamin tamiƙa hannunta dake karkarwa tariƙo abin atsorace gabanta na dukan tara tara...wani irin zabura mejo najeeb yayi alokacinda yaji saukar hannunta akan wannan killatacciyar halittar nashi


Yana fadar oshhh ahhhh baby so hottt ohhh ya salam tare da ƙoƙarin miƙewa duka jikinshi na karkarwa...arazane Isseta tajanye hannunta tana zare ido sabida yadda taji abin namotsi kamar maciji gakuma mejo yazabura yana ihu,,,bata gama tinaninta ba taji saukar bakinshi cikin nata wanda nima bansan ya'akayiba kawai naha yafara bata zazzafan kiss ne inda ko ina ajikinsu rawa yakeyi dagashi har ita...ido tazaro sosai tana ƙokarin tureshi domin ba bakin magana sedai fa mejo yace besan zancenba domin Yakoma mata tamkar dutse take turewa. Cikin zafi zafi yake kissing ɗinta yana lalubar jikinta ta inda zekamo abinda suka fi komai ɗaukar hankalinshi wato Nashanunta, aiko cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login