Showing 69001 words to 72000 words out of 109347 words

Chapter 24 - MEJO NAJEB Book 1 Complete Hausa Novels By Autar Alheri .txt

14 Jan 2025

14452

nuna miki aikin jaruwanci na haƙiƙa amma fa ba kamar naki karuwancinba domin nikam bakaruwar karkanuka da aladu bace wadda kowanne jaki zezo yatakata yatafi, no nikaruwar mijinace cikakken mutun mecikar haiba da kamala ga kyau ga kwarjini kuma gashi abin farautar awaki irinki, sedai kisani duk wata farautar dazaku masa bazaku taɓa cimmasaba domin kuwa shi zaki ne wanda ke killace acikin sunƙunrun jejin da cikakkiyar dimusa kegadinsa. Dan nishawa tayi kamin taci gaba da faɗar "ashe kuwa ginga bawai awaki irinkiba ko kurayene da manyan ƙwarin dawa sunyi kaɗan sutunkareshi balle ke domin kuwa sama tayiwa yaro nisa sedai yatada kai yayi kallo, kuma wlh kifita daga ido koma wacece ke domin bakin rijiya bawurin wasar makaho bene.... isseta narufe bakinta taji saukar wani gigitaccen marinda seda ta tangaɗa, ɗagowa tayi cikin mamaki tana kallon wannan matar dake cika tana batsewa kamar zata fashe, babu zato babu tsammani itama taji saukar nata tagwayen maruka har biyu wanda saura kaɗan tafaɗi, domin seda jinta da ganinta suka ɗauke na wuccin gadi, arazane itama taɗaga tana kallon Isseta datasauke mata kyawawan marukan tana huci..nuna kanta taya da yatsa tace kika mareni?? "Humm kaɗan ma kika gani muddin kikace zaki shiga tsakanina da mijina...kukan kura matar tayi tayo cikin isseta kuwa nan suka fara dambe kamar ba gobe sosai suka daku inda Allah yabawa isseta Sa'ar matar tadoka kanta ajikin table ɗin dake tsakiyar ɗakin. Hakan yasa tasaki ƙara sosai domin taji dukan bakaɗan ba atake tafara ƙoƙarin tserewa aikuwa isseta tace bata isaba nantafa ƙoƙarin cire abinda tarufe fuskarta dashi amma taƙi bari suka shiga kokawa wurin kokawar ne zuben hannun matar yafita kuma alokacinne Allah yabawa isseta damar cire mayafin fuskartata sekuma tafaɗi ƙasa kafin ta tashi matar tayi wuff tafice daga bedroom ɗin, dagudu isseta tafito perlor amma koda tafito bataga kowaba, hakan yasa tayi saurin komawa cikin bedroom ɗin tana mamakin wannan matar wacece? Tajima zaune tana mamakin wannan al'amarin kafin ta'ajiye zoben da marufin fuskar akan mirror tashiga bathroom tayi wanka tafito maitashafa kawai taɗauki kayanta tasaka, wurin mirror tanufa domin tafesa turare tanacikin fesawane idonta yasauka akan wannan zoben datacire hannun matar datashigo mata..ido tazubawa zoben tana tunanin hannun waye taganshi kuwa agidannan tajima tana tunanin kafin tawaro duka mayan idanuwanta cikin mugun mamaki tace *HAJIYA UMMA???* Mahaifiyar yah najeeb nooo sam bazeyuba sosai zuciyarta ke dukan tara tara akan wannan zoben kafin kuma tace "Humm sedai idan mekamadashi ne amma tabbas ahannunta naganshi ranar da takaini ɗakinta lokacinda yah najeeb yarikani. Can kuma se wata zuciyar tace "to tayaya ma hakan zefaru?? Gaskiya Bama zeyuba amma Bara nasaka mata ido naga idan naganshi ahannunta to wannan me kamadashine..da wannan tunanin taɓoye zoben kawai tafito tare da saukowa general perlor dan tasamu abinda zata sakawa cikinta, tana fitowa kuwa bataga kowaba a perlor hakan yasa tanufi kitchen kaitsaye..




Mejo kuwa yajima yana baccin can cikin baccin kuwa yafara mafarkin Maryam ɗinshi tana mishi salonta datake gigitashi domin sosai take shucking ɗinshi acikin mafarkin, tana lailaya kan mejo ɗinshi da harshen ta...wani irin banƙarewa yayi yana faɗar "ohhhh sheath ahhhh Maryam so sweet ohhhh daɗi ahhhh thank you so much my sweet lifeee thank you ahhhhh...adede wannan lokacin general Faruk da general Aliyu suka shigo bedroom ɗin nashi..ido suka zaro atare jin abinda yake faɗa dakuma yadda yakeyi duk yafice gayyacinshi acikin mafarki...kafin sunyi wani yunƙurin sukaji yace "wayyyoo Allahnaa Please don stop baby goooo ahhhhhh daɗiiiii Maryam so sweet sosai wayyyoo marana ahhhh Maryam i love You so much wlh I really love you my sweet lifee please karki barni Maryam wlh idan kikabarni zan mutu ohhhh Maryam Please shuck shuck shuckkk meee very hot Maryamm ahhhhhh,, yafaɗa agigice ga dukkan alamu gab yakedayin release...gadan gadan general Aliyu yatunkareshi yana faɗar "ɗan iska aidole kazo kana mafarkin matarka tunda kashanyamu kabarmu can zaune muna jiranka kaiko kana'nan kana kwasar daɗi amafarki ai wlh baka isaba,,, hannu yaɗaga ze kaimasa duka da sauri general Faruk yariƙe tare da faɗar "Please kabarshi bro awannan yanayin idan katadashi besamu nutsuba zesha wuya kuma bazamu samu nutsuwarshiba wurinyin abinda yakawomu dan Allah zomuje mubarshi har lokacinda yatashi.. harara general Aliyu yadokawa general Faruk da golden eyes ɗinshi kafin yace "bawani shigar masa dazakayi wannan ai iskanci ne wlh.. dariya sosai general Faruk yayi kana yace "iskanci fa bro? Hum wannan abunfa kowa yaniyinsa da mafarkin dakuma azahiri kawai dan Allah yakawoka dakinshi lokacinda yanayin nashine zaka saka mishi ido, tobara kaji kaima ai jiya kayi naka kanata sambatu kai hadda su kuka ma kuma duk amafarkin nida najika miyasa bance iskanci bane....ido general Aliyu yazaro yace "Faruk yoshe kakoyi sharri hadda
Ƙazafi ma.."bawani sharri yafaɗa yana gocewa dokanda general Aliyu yakawo mishi yana dariya yafice daga ɗakin shima general Aliyu dariyar yakeyi yabi bayanshi suka bar mejo nayiwa katifa ɓarin madara..!🙈🤩




















Autar alheri ✍️


🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽


MM _ NN


Book 4


Page 73 & 74


"Sosai yamatse pilo kamar shine Maryam ɗinshi 😅yajima yana mayarda numfashi kamar wanda yayi sex da gaske kafin yashiga motsi yana buɗe blue eyes ɗinshi dasuka cika tab da jaraba bakomaine yatadashiba face yadda jikinshi ya lalace domin mejo bayason ƙazanta kokaɗan,,,ahakanli yaware manyan idonshi yanabin cinyoyin shi da kallo kafin yawarosu duka yana faɗin what??? Badai mafalkine yazama zahiriba innalillahi Maryam zaki kasheni da raina wayyyoo Allah yafaɗa yana dafe kanshi...dariyar da yaji general Aliyu yake ce da itane yasakashi ɗagowa dasauri yana kallonshi,,,shigowar shi kenan yaji mejo na wannan salatin shine abin yabashi dariya. Cikin shaƙiyanci yace "au seyanzu kagano hakan? Humm wlh najeeb bantaɓa tunanin fitinarka takai hakanba se waƴannan lokutan gabaki ɗaya kabirkice kakoma fitinnanne naƙarshe.. "banda sharri fa general Aliyu idan bayanzuba yoshe kaga yayi hakan dahar zaka ɗauki abun danisa hakan wai lokuta haba dan Allah, cewar general Faruk...


"Allah dagaske ne ba yau ne yafaraba akwai wata ranama agidanshi hakan yayi,, dayake wannan lokacin da gaske ne gabaki ɗaya yahargitsamun lissafi duk naɗimauce Allah dakyar nabar gidan yanzu ma kaga abun harda mafalki, sabida jaraba, yaƙarasa zancen yana sakin wata dariyar....duka mejo yakaimishi babuzato kawai yaji saukar dukan, hakan yasa yaduƙe dasauri yana riƙe wurin tare da yiwa mejo kallon zaka ɓallanine? Ganin yakoma yowa kanshi ne yakwasa aguje yana faɗar wlh bazaka kassarawa matata niba yawwa garakai kariƙa ahannu hadda mafalki, nikosamu ma banyiba Allah zuwazanyi nayi aurennan koma huta da sharrinka mejo......daharara mejo yarakashi kafin yashiga bathroom yabanko ƙofar yana murmushi ƙasa ƙasa domin Wani lokacin general Aliyu nasakashi nishaɗi daga gefe ɗaya kuma yana tuna Maryam ɗinshi, lumshe kyawawan idanuwanshi yayi kafin yasakarwa kanshi ruwa yanajin daɗin yadda suke sauka ajikinshi......general Faruk ma binbayan general Aliyu yayi yana dariya domin wlh baƙaramin birgeshi diramar waƴannan Aminan junan takeyiba anyawai bazedawo Nigeria dazamaba kuwa? Yatambayi kanshi..


Isseta


Tana shiga kitchen ɗin tashiga nemawa kanta dan abu mesauƙi taci ganindai duk abinda zata dafa ɓata lokacine yasa taɗauko indomei ɗaya taɗauko arish sedai abinda yabata mamaki duk abinda tabuɗe wasu abubuwa take gani a cikinsu kamar ƙwari kamar tsutsotsi kamar gashi gashi, kuma gasu make aleda amma idan tabuɗe akwai surkulle cikinsu, damamki tashiga buɗe duk kayan abincin dake kitchen ɗin kama daga shinkafa doya kwai mai arish kai da duk abinda ake amfani dashi na abinci.. "innalillahi wa'innailaihi raji'un wannan wanne irin abune hakan? Tafaɗa cikin daga murya tanaja baya ganin yadda tsutsa keyawo acikin buhun shinkafa. "Lafiya Anty Maryam?? Cewar Munir dayashigo kitchen ɗin domin yaɗauki lemu yaje yakaimata wayar ta dayasiyo mata sekuma yaganta anan.. aɗan tsorace tajiyo kana tace "wlh duka kayan abincin gidannan basuda kyau zokaga abinda ke ciki, tanuna masa...ƙarasowa yayi yaɗuba shikam Bega komaiba, yace "bakomaifa Anty Maryam. "Innalillahi bakomai fa kace gashi inagani tsutsa nayawo acikin komai da kenan, nikam wlh bazan iya anfani dasuba kuma bawanda zanbari yaƙara anfanidashi agidan domin duk wanda yacishifa zecutu, tafaɗa idonta nacikowada ƙwallah alamar tatsorata da abinda take gani ɗin.. "ikon Allah shikenan Anty Maryam tunda bazakiyi anfani dashiba kabari yanzu masamo miki abinda zakici kafin ajima Sena ajiye miki naki kayan abinci a pert ɗin yah najeeb..sukuma sesu cigaba da anfani da wannan ɗin..."sam bazeyuba munirrr, yaji tafaɗa cikin daga murya. Ɗagowa yayi cikin mamakin yadda muryarta takoma alokaci ɗaya yana kallonta, amungun razane yayi baya ganin yadda gabaki ɗaya kamanninta suka sauya kamar ba itaba duka idanuwanta sunfito waje... innalillahi wa'innailaihi raji'un Anty Maryam lafiya kuwa?? Miyasameki?? Kafin isseta taƙarayin magana Hajiya mama tashigo kitchen ɗin tana faɗar lafiya Munir mikakeyi a kitchen yanz..shiru tayi ganin yadda yake zare ido gaya kuma isseta atsaye duk tafita kamanninta..


"Karka sake kace zaka ajiyewa Maryama wasu kayan abincin kadauke waƴannan dai kakawo wasu azuba anan ɗin kuma duk abinda za'agirka agidan Maryama ce zata jagoranci yinshi hakan zekawo karshen sihirinda kukeci acikin abinci domin kuwa Maryama naganin abinda bakwagani kuma Ni da kaina zakawo karshen wannan zaluncinnn, taƙarasa maganar cikin daga murya kafin tayi wata irin girgiza segata takoma ƙatuwar macijiya rabi kuma isseta...wani irin waro ido su Hajiya mama sukayi atare itada Munir kafin suyi bala'in ƙwaƙume juna kamar zasu ɓallacikinsu kowanne yashige cikin cikin ɗan uwanshi, suna salati...seda gimbiya mardeeya tagama ƙare musu kallo tukkuna tasake girgizawa aiko Sega isseta akasa itako tayi tafiyarta.


Su Hajiya mama na inda tabarsu har Ummi tashigo kitchen ɗin cikin sauri taje gun isseta tana faɗar "subhanallah Anty Maryam lafiya kuwa miyafaru ne? A hankali isseta tabuɗe dara daran idanuwanta akan Ummi kamin tayun ƙura tatashi tace "M. khamis sahabi yunwa nakeji yah munir yace zesiyomin abinci bedawo bane? "Eh kam nibanmaga yah munir ba amma barana kirashi awaya.. "ga.gani anan barana siyo miki yanzu zandawo yayi maganar duk adabirce kana yafice daga kitchen ɗin....hajiya mama kuwa seda Ummi ta taɓota tana faɗar lafiya mama? Duk mikukeyi anan? "Uhnm mikikace Ummi eh a'a bakomai kama Maryam kirakata part ɗin yayanku batada lafiya kinjiko...to kawai Ummi tace badan tayadda ba tariƙa hannun isseta suka fice....da kallo Hajiya mama tabisu har suka ɓacewa ganinta kafin tasauke ajiyar zuciya tace "tab ɗijam lallai akwai yaƙi agidannan tana gama faɗar hakan tashige bedroom ɗinta zuciyarta fall tsoron abinda taji da wanda tagani yanzu.


Har bedroom ɗin yah najeeb takaita seda ta zauna tukunnah itama ta zauna kusanta tareda dafa kafaɗarta tace "Maryam musah Gombe. Takira asalin sunan isseta yadda suke kiranta a school ɗinshu..ahanki isseta taɗago tana kallonta batareda tace komai. "Miyake faruwa ne Maryam Please kigayamin karki ɓoyemun komai dan Allah domin kisan dai ayanzu munrigada mun zama ɗaya tunda kika shigo cikin ahalinmu banaso wani abun yasameki agidannan Please kigayamin miyake faruwa?? Nisawa isseta tayi ahankali kamin tace "Maryam khamis akwai matsala agidanku wadda bansan daga ina take faruwaba amma tabbas akwai matsala kuma zan bibiyeta tabbas Sena gano inda gizo kesaqa agidannan.. "eh tabbas akwai matsala Anty Maryam amma ke bansan wacce matsalar kike magana akaiba dan dai inada tabbacin ba akan abinda su Hajiya umma suka mikine ɗazu kike magana ba, sabida nasan wacece ke komi mutun zemiki indai dan kiji haushi ko ranki yaɓace yayi shi to yayi aikin banza shiyasa bandamu akan abinda naga yafaru ɗazunba..


"Humm ba'a kanshi nake maganaba Maryam.. "Please Anty Maryam kidena kiranada Maryam a school ne kawai ake kiranada hakan anan idan kika faɗi hakan agaban dady kosu Hajiya mama faɗa zakisha kisaba da faɗar Ummi kinji.....ɗan murmushi isseta tayi kana tace "okay in sha Allah zan kiyaye Ummi yanzu abinda nakeso nasani Please shin bayan Anty hawwa da aka ɗaurawa yah najeeb aure da ita minene tsakanin juwaira kuma dashi ya najeeb ɗin?? Ɗan murmushi Ummi tayi kana tace "babu komai tsakaninsu Anty Maryam domin yah najeeb bemasan da juwaira ba, itace kawai kehaukarta akan shi, tana faɗar tana sonshi tun wata rana dayaje maidani school lokacinda hutu yaƙare taganshi tunranar taƙwallafa rai akanshi koyanzu shine yakawota gidannan kuma yah najeeb bemasanda zamantaba wlh domin nasan aɗan zamanda kikayi dashi kinfahimci waye shi itama nagaya mata yah najeeb ba'irin waƴannan mazan bane amma taƙi fahimta.....sekuma mansura dudda bakiyi atambaya akantaba amma dai zanbaki amsa mansura cousin sister ɗin yah najeeb ce yar ƙanwar Hajiya umma tun tana ƙarama take agidannan gun Hajiya umma abinda ke faruwa kuwa tunda mansura tagirma taƙwallafa rai akan yah najeeb itama ba wanda take so samadashi, yanzu idan kin fahimta masu takarar mijinki mutu ukku ne agidannan sekisan abinyi akansu, taƙarasa zancen tana murmushi.."Humm ukku dai kikasani amma huɗu ne kuma ta huɗu dukkansu tafisu haɗari, cewar isseta tana gyara zamanta.


Ido Ummi tawaro tace "banganeba acikin gidannan kuma? Waya gayamiki hakan? Ummi ta tambayeta cikin mamaki...."Humm Ummi kenan ba wanda yagayamin nice da kaina naganta kuma bacikin waƴannan dakika faɗa bane domin duk tafisu girma..."ikon Allah to wacece wannan anty Maryam? "Nima bansaniba Ummi amma zansani very soon. "To shikenan Allah yabayyana mana koma wacece....Ameen y Allah.


"Shine matsalar dakike faɗa agidan? Ummi tasake tambayar isseta.. ɗan kallonta tayi dagefen ido kamin tanisa tace "bawannan matsalar bace matsalar danake magana akai akan kayan abincin gidannan ne kuma billahil azim Sena gano daga inda matsalar tafito domin daga yau nizan riƙa girka abincin gidannan, tafaɗa idanuwanta nafirfitowa waje,,,,ko Ummi datake yiwa maganar seda gabanta yafaɗi....kafin Ummu tayi magana sukaji sallamar yah munir,,,amsawa ummi tayi tukunnah yashiga yamiƙawa isseta abincinda yasiyo mata tareda wayar da bebata ba ɗazu yafice warshi shikam ko kallon gefen datake beyiba domin shikam tabashi tsoro....yana fita ummi ma tafice dazimmar anjima zata dawo....abincin tabuɗe taci sosai tukunnah tamiƙe tayo brush kana tafice ƙasa domin ta haɗa abincin dinner sabida yamma tayi sabida bazata ƙara bari kowa yayi abinciba agidan....!




















Autar alheri ✍️
🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽


MM _ NN


Book 4


Page 75 & 76


"Tana fitowa tanufi kitchen ɗin ganin duk anfitarda kayan abincin yasa tafito perlor karo sukayi itada mansura datafi to daga part ɗin Hajiya umma, zagawa isseta tayi zata wuce dudda taji mansura tabanketa amma tayi kamar batajiba, tako ɗaya tayi gana biyu taji antriƙo rigar ta tabaya, cak tatsaya tana mamaki miyasa zata riƙo mata riga bayan ita tabanketa amma kuma tariƙota.. "ke dabbar inace? Zakizo kibanke mutun kuma kiyi kamar bakiganiba bamanya agidankune?? Tatsinkayo Muryar mansura tana kora mata wannan bayanan.....lumshe kyawawan idanuwanta tayi ahanki tasake waresu akan mansurar dede lokacinda tajiyo gareta, ɗan gutun murmushi tayi kana tace "mutun kuma? Aina mutun yake anan? Domin nidai banga mutunba sedai karya matsananin haushi dakogajiyama batayi, taƙarasa zancen tana wani marmar da idonta.. ido mansura tazoro tana faɗar whatt?? Karya nice karyar?? Tafaɗa tana nuna kanta. "Of course gazahiri kingani wannan aikin ai se karnukan jeji, cewar isseta cikin dakiya da tabbatar da zancenta...wani irin ƙololon baƙin cikine yatadowa mansura cikin mugun fishi taɗaga hannu zata dokawa isseta mari,,,aicikin zafin nama isseta tariƙe hannun tareda sauke mata marinda seda taga taurari. Agigice mansura tadafe kumatunta tana duban isseta cikin mamaki da tsoro.. itako ƙarasowa tayi dab da,ita yadda zasu iya jiyo numfashin juna kana tace "kigaggauta janye makamanki akan Maryama domin kuwa bata taki takeyiba yanzu daman ƙwari zata kara bachakuri chichiba idan kuma ba hakaba wlh zakisha mamakina bari ganina hakan kice zaki tatamin iskanci nawuce duk yadda kike tunanina wlh idan kunne yaji tojiki yatsira taƙarasa zancen tana ɗalla yatsunta biyu dede fuskar mansura yadda suka bada sautin ɗass,ɗass kana tajuya zata bar wurin..


"That's very good Anty Maryam kinyimun dede wlh hakan yayi kyau karki bawa kowacce shegiya agidannan damar renaki duk wadda ta shiga gonarki ci ubanta babu abinda za'ayi wlh ko agarinnan balle agidannan domin matar mejo najeeb tawuce taki ga uban kowa, cewar sajad tacikin jin daɗin yadda isseta tayiwa mansura domin yana zaune a perlor tunfarko yana kallon abinda kefaruwa jiran yakeyi yaga yadda abin zekasance kafin yaɗauki mataki seyaga tadaukarwa kanta....jiyowa kawai isseta tayi tasakar masa murmushi kana tace "tabbas kuwa ƙanena kafaɗi da babbar murya uwar gidan najeebullah tawuce reni idon kowa domin kuwa matar soja ma ai soja ce, tana gama faɗar hakan tajuya zuwa pert ɗin Hajiya mama....wani irin murmushi jin daɗi sajad yayi afili yace wayyo Allah yah najeeb yaɗauko matarda zata gyarawa wata zama agidannan wlh domin inason mace takasance irin Anty Maryam wadda bata ɗaukar reni, harara ya ɓallawa mansura kana yace "aisekici ga daba da shigewa mijinta ko shiga lamarinta wlh kuwa kiɗanɗani kuɗarki agunta dakuma gun mijin nata banza marar class kana son wanda dakaida shara bakuda banbanci awurinshi, yana gama faɗar hakan yafice warshi.


Tashi tayi cikin mugun ɗacin rai tanufi bedroom ɗinta domin yau kukanma yaƙi zuwa, ayau tayi nadamar zamanta gidannan domin tagano Hajiya umma bazata taɓa sawa yah najeeb ya auretaba dudda tana gani zata cilastashi aurenta ne amma tunda batada niyyar hakan garama ta tattara tabar musu gidansu domin bazata iya kallon wannan tozalcinba,,tana shiga tashiga haɗa kayanta komi seda taɗauke taɗauki car key ɗinta tafito kawai tayi tafiyarta ko hajiya umma batasan tabar gidanba..


A perlor Hajiya mama kuwa Ummu ce zaune da Anty hawwa yayinda juwaira ke kwance ƙasa tana chat da yah balah inda yake gaya mata tazo yayi yayi missing ɗinta domin har jiyake kamar yabiyo bayanta... ɗan tsaki taja kamin takashe wayar kawai batareda tabashi amsaba, domin ita yanzu yadda zata samu soyayyar mejo najeeb ce damuwarta..


"Wai Ummu waye wannan wanda aka kira video call ɗazu?? Anty hawwa ta tambayi Ummi domin ita sam batasan najeeb ba ko sunan mijinda aka aura mata itafa bata saniba amma tanason tasani ayanzu...."yah najeeb ne, Ummu tabata amsa ata kyaice..."waye kuma yah najeeb? Bantaɓa ganinshi agidannan ba. "Humm amarya kenan, to yah najeeb shine babban yayanmu agidan, cewar Ummu tana cigaba da kallonta......ido anty hawwa taɗan waro kana tace "to bacewa akayi babba yaron gidannan shine mijinaba?? Aina ɗauka wanda yakirashi awayar shine babba wlh. Taƙarasa maganar cikin mamaki.. wani irin kallo ummi kemata wanda yake bayyana asalin mamakinta akan furucin anty hawwa kafin tagirgiza kanta kawai tana faɗar "tab ɗijam wai kina nufin yah munir kikeyiwa kallon mijin naki? Hum to kemiyakaiki auren mijin dabakima saniba?? Ummu ta tambeta tana kafata da ido cikin tuhuma.. "Hum bazaki gane bane kedai kawai gayamin domin wannan auren biyayyar iyayene kawai tunda daga farko ai ƙanwata aka bashi wadda kika gani agidannan isseta daga baya ne data tafi yawonta auren yadawo kaina yanzu dai Please kinunamin waye mijin nawa domin wlh murmushi kawai danaji najiyakwanta min

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login