Showing 12001 words to 15000 words out of 109347 words
Chapter 5 - MEJO NAJEB Book 1 Complete Hausa Novels By Autar Alheri .txt
se ciwonkai datarin k'azanta balle ballagaza irinki...shiru yayi sabida hannunda mama tad'aga mishi batareda tace komaiba tajuya tabar part d'in sa'annan Mansura tabi bayanta akunyace.
Rik'oshi general aliyu yayi tareda zaunarda shi yad'auko ruwa acikin Frigg d'in dake parlor yabud'e yad'ora mishi abaki. Bamusu kuwa yakarb'a yasha seda yakusan shanyesu kana yajanye bakinshi Yana sauke ajiyar zuciya. Cikin lallami general aliyu kefad'ar "kayi hak'uri mejo nasan ba Dad'i Amma hukuncin daka d'auka yayi tsanani bazata iya d'aukaba please karage wannan zuciyar ko Umma bazataji dad'in wannan dukan dakayi mataba...ahasale yad'ago Yana fad'ar"bazataji Dad'iba tabarta tazo gunmu ahakan kamar wata karya? Yana gama fad'ar Hakan yamik'e zuwa bedroom d'inshi tareda banko k'ofar cikin dacin rai...da kallo general aliyu yabishi harya b'acewa ganinshi kamun yagirgiza kanshi kawai dumin Allah yasani yanajin tausayin najeeb harcikin ranshi. (To general aliyu mutun da uwarshi da ubanshi gashida abun hannunshi y'ay'an banki kenan💵 Kuma kace Yana baka tausayi🤔to Allah ya kyauta)
Sukuwa suna saukowa mama tadubeta awuk'ance tace "Dedekenan najeeb shine maganinki gobema kyak'ara zuwa wurinsu tsirara tana gama fad'ar Hakan tashigewarta bedroom d'inta.. Hajiya Umma kuwa harara kawai ta b'allawa mansurar tareda Jan tsaki tana k'ara Saka autarta ajikinta wadda tatsere tin lokacinda mejo yafara dukan mansurar domin Tayi bala'in firgita. Yayinda dady yamik'e kawai yabar perlor... Munir kuwa seda yazo Dede inda take tsaye yace "yayi Dede wlh Allah yak'ara marar class kawai keta kijanwo hankalin namuji da tsiraicinki Kuma agaban yayanki, Humm aiko kinjawo sosaima kuwa Dan nasan yau datinaninki general aliyu zekwana Kuna soyewa😂 yak'arasa zancen cikin shakiyanci tareda zagata yawuce. Itakam Ummi tana'nan zaune inbanda rawar d'ari babu abunda takeyi domin tasan wannan bala'i ne mansura tajawo musu agidannan gun yah najeeb.....wani Irin kukane yazowa mansura metada hankali Hakan tarushe dashi tanayin Allah wadai da family nata dasuke alak'anta abunda Tayi da general aliyu tayiwa domin itasam ba'akanshi take hariba yayan natadai shine mafalkinta Kuma sabida shi Tayi wannan abun wato MEJO NAJEEB.😱
*DABAZATA NAKETAKAWA* 💃💃
Hajiyataa Ina MATA Ina Muna MATA Ina MAZAN suke ba Muna MAZABA???
Ina Maza masu famada matsalar MAZAN taka k'ank'ancewar gaba ko saurin inzali (matsalar sanyi ko zak'i matsalar istimna'i ko sanyin jikin mace ne agareka munada sahihin maganin kowacece Irin matsace tajikin namuji uddin hajiyarka ba mutuwane Tayi gabaki d'aya ba to zamu tadata da yadda Allah kaida kanka sekayi mamaki.💪
Manyan mata maganin k'anana kugarzayo domin samun mazajenku ahannu harmada danginsu🤷
1, munada gumbar tururuwa bini adole💃
2, munada daddawar bitalmali wadda Zaki bawa kowa domin dauke Ido dakakanki ko megidanki🤷
3, munada gumbar Madara domin ni'ima ga Dad'i ga aiki kamar engine 💃gamata wanda basuda wadatar ni'imar jiki Zaki samu ruwa sosai ajikinki kamar k'orama idan kikayi release kuwa kamar ankunna panpo🙈
4, munada lalata gindin kishiya / gakuma hayak'i kurce💃
5, munada maganin hips breast kiba & skin.💃 4 in 1
6, munada maganin karfin Maza kala'kala akwai wanda zesaka namuji yayi 2 horse ajikinki💪
7, munada roba body ga budadd'iyar mace ko wacce tacika matsewa da yawa. Munada gumbar me Yasin munada mlm me kabbara.
8, munada shed'aniyar gumba munada gari me aha d'in alatsine, munada maganin infection namasu matsala sosai Kuma munada normal infection kamarna kowa. munada ingantattun magunguna nakece Reni Hajiya & alhaji gyara shine kowa bawai iya mataba harmada MAZAN domin seda lpy zaku nemi MATAN🙈 ga duk me bukatar wannan kaya namu ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉07037092176 or 09112799371 on WhatsApp or call.
Lafiya jarice💪💃
Gombe
Abakin rafin sukayi tsaye mekamada teku itadai halima dudda cewar ayanzu zuciyarta tacire tsoron maahh d'in Isseta Amma takasa sakewa awurin..itako Isseta cikin farin ciki take kasancewarta awannan wurin domin idan tazo jitakeyi kamar anyaye mata dukkan wani kunci na duniya, cikin tsananin happy kasancewarta anan tabud'e Baki dak'arfi cikin sexy voice d'inta tace maaaahhhh kamar yadda tasaba kiranta....Aiko atake ruwan sukad'auki rugugi sekawai ga wutsiyar jelarta tafito kamun Tayo saman ruwan Baki d'aya tafito, fuskarta d'auke da kayataccen murmushi na farin cikin ganin y'ar tata.
Dasauri Isseta ta kwab'e fuska kamar zatayi kuka...maah Bata bari Tayi maganaba tawaro manyan idanuwanta tana kallonta kamun tasake sakin murmushi tace "wai nikam yoshe maryama zata girma ne?🤔 Kodai Sena samu suruki? Tafad'a cikin sakin fuska....Aiko suka shek'e da dariya atare suka had'a Baki wurin fad'ar barkada safiya maahh. "Yawwa barkanku dai y'anmatan maahh. "Murmushi suka karayi atare suna kallonta yadda take kad'a jelar kifinta se abun ya birgesu..juyawa Tayi Taga abunda suke kallo sekawai Tayi murmushi tareda cewa "ya garin yakuma gidanku maryama? Ai Isseta najin wannan tambayar idonta yacikoda k'walla kamar zata saka kuka tace "wlh maah badad'i komai se k'ara lalacewa yakeyi narasa mike damun mutanen gidan kowannensu bana Gane gabanshi balle bayanshi maah wasu sukan nuna tsanarsu gareni a Fili wasu kuwa b'oyewa sukeyi senarasa dawa zan jingina inji sanyi yanzu abun yakai har....ya'isa Hakan maryama maah takatseta kana tad'ora dacewa "duk abunda kenan nasani kuma tabbas bazaki fahimci abunda gidanku kecikiba se gaba Amma inaso kik'ara hak'uri kik'ara kawarda kanki akan komai Kuma kik'ara dagewa da addu'a tabbas tubalinda zekasance garkuwa agareki yana'nan bayya Bada jimawaba kedai kik'ara hak'uri wata Rana se labari Amma tabbas duk ranarda Kwan gidanku zefashe to ze iya kasancewa k'anzantar dazata fallatsawa kowa sedai muce Allah yakyauta... ameen y rabbi suka amsa mata. Kana tace "to maryama kuje kuci abunci seki d'auki kud'in maganin mamarki kuyi sauri kuje yadda zaku dawo dawuri Allah yabata lpy. "Ido halima tazaro kana tace "laa maah ya'akayi kikasan munkaita asibiti? Murmushi maah Tayi domin kawarda tambayar halima tace "kuyi sauri kuje kuci abunci lokeci na tafiya tana gama fad'ar Hakan Takoma warta cikin ruwan kamar Bata wanzu awurinba......Gurin wannan dutsen suka nufa inda Isseta tad'auki kud'i aranar suna zuwa suka samu abunci merai da lpy awurin shinkafa da miyah ga Naman kaji soyayye aciki, atake tsohuwar yunwarda ke cikin Isseta tamotsa Toba itakad'aiba halima ma hakance takasance agareta Aiko suka dirarma abuncin kamar wani ze kwace musu dudda cewar a plate abuncin yake sunaga kamar baze ishesuba Amma sunaci sunaganin kamar ana k'arashi domin babu inda yake raguwa harseda suka k'oshi Sega ruwa awurin sukasha tareda hamdala awurin abun giji kana suka d'auki kud'in dasuka gani awurin suka kama gabansu.
A majalisa koyanzu suka samu yah shamsu inda suka bashi sak'on innah tareda kud'in dasuka karb'o awurin maah wanda shikanshi yah shamsu seda yayi mamakin a'ina sukasamu wannan uban kud'in, bedena mamaki ba harseda yatambayesu sedai kafin sukaiga bashi amsa akashafe musu zancen kud'in dukkansu dagasu harshi Hakan yasa suka shiga adedetasu kawai tareda nufar asibitin kaitsaye.
Suna zuwako suka samu anbawa wannan mahaukaciyar d'aki itakadai tana zaune kamar yadda tasaba sedai ga abunci agabanta an'ajiye Amma bataciba Tayi shiru kawai tana kallon gefe d'aya....sosai Isseta taji dad'in yadda Taga mamar tata sedai fa taji Bada Dad'i yadda Taga tasaka abunci agaba bataciba Hakan yasa tarok'esu akan subed'e mata zata shiga...bamusu kuwa suka bud'e tinda sunga batayiwa kowa komai tanashiga tazaune tareda dafata tace "mama...ahankali matar tad'ago tana duban Isseta domin tagane muryarta dudda batada cikakken hankali. Murmushi kawai Isseta tayimata tareda d'auko abuncin takai bakinta, Aiko takarb'a tanaci ahankali Hakan Isseta tabata abuncin Nan seda tacinye tabata ruwa Tasha kana tamik'e cikin sauri mahaukaciyar tarik'o gefen doguwar rigarta. Cikin mamaki tajiyo tana kallonta domin Bata tab'a yimata Hakanba se ayau hakan yasa Takoma tazauna domin tagano abunda matar kenufi kenan...tana zama kuwa itako takwanta agefenta. Sudai su yah shamsu da ma'aikatan wurin dukkansu da kallo kawai suka bisu...cikin k'ank'anin lokaci bacci yayi awun gaba da ita se alokacinne Isseta tasauke ajiyar zuciya kana tamik'e tana share k'wallar idonta suka biya duk wani abunda za'abuk'ata kana sukabar asibitin zuciyarta atunkushe..
Yauma se kusan magarib sukadawo cikin gari zuciyar Isseta inbanda bugawa babu abunda takeyi domin se ayanzu tatinada abunda yafaru adaren jiya dakuma yau dasafe, cikin tsoro da fargaba sukayi sallama itada halima dakuma yah shamsu kowannensu yanufi nasu gidan Amma fa halima tad'an tsorata da yanayin k'awar tata domin fargabarta tafito Fili Kuma duk abunda ke faruwa agidan tasani sedai wanda Isseta d'in tab'oye mata Kuma Koda batasaniba ay'ankwana kinnan Rakata datakeyi Gurin maah dolizata fahimci akwai wani abun idan Tayi dubada kalaman maahh agareta Amma dai koma minene zata bari dasafe suyi zancen idan Allah yakaimu doline tasan minene Kuma Yakoma b'ullowa arayuwar Isseta yanzu. Dawannan tinanin tashiga gidansu....itakuwa Isseta yau kam kowa babu a tsakiyar gidansu Hakan yasa Tayi alwala tareda shigewa d'akinsu kaitsaye anan duk tasamu y'anmata gidan kowana sha'anin gabanshi...itadai daga sallama Bata Kara cemusu komaiba domin yanzu sosai tashiga tsoron su anty hawwa da anty bilki.
Bayan tagama sallah ne jidda tashigo da kwanon abunci ahannunta ta ajiye mata tana fad'ar "anty Isseta gashi inji mama bintu Kuma tace anjima idan akayi isha'i kizo tana namanki. "To jidda kice mata ngd zanzo insha Allah. "To jidda tace kana tajuya tabar d'akin.....itako Isseta abuncin taci sosai kana tawanke bakinta taje tayi wanka harta fito bataga giftawar kowaba dagacikin iyayen nasu, seda tashirya cikin kayanta na bacci kana Tayi sallar isha'i Amma me tana gamawa wani nannauyan bacci yad'auketa batareda taje Kiranda mama bintu kemataba....seda dare yaraba sosai yauma akasake zuwa mata cikin bacci taji ana lalabarta Kuma yau har ansamu nasarar sab'ule mata hannun rigarta inda duk rabin k'irjinta awaje wanda ba cikin bra ba Kuma ahakan ana k'ok'arin k'arasa cire mata rigar...arazane tafarka domin Jin abun Tayi kamar amafalki cikin tashin hankali tashiga Ture wadda kejikin nata tareda k'ok'arin kwatar kanta Amma abun yafaskara, atake danbe yakacame atsakaninsu sedai ga dukkan alamu kowacece tad'anfi Isseta girma Hakan yasa Tasha wahala sosai ahannunta wurin kwatar kannata....kamar daga sama sukaji anty hawwa da zuwaira sunbuga ihu alokaci d'aya suna fad'ar wayyo allah atemakesu kwarto acikin d'akinsu. Hakan yasa wannan matar saurin sakin Isseta tahantsila tafice daga d'akin aguje...Kuma wannan ihun Nasu zuwaira shine yayi sanadiyar fitowar mutanen gidan gaba d'aya ciki kuwa hadda samarin gidan da Abba, gadan gadan sukayo d'akin nasu inda suna shigowa yah Kabir yakunnah hasken d'akin Hakan yasa idon Abba saukan akan...!
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne domin complete dinshi yafito idan kishiya Siya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in 👉 2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 09112799371 on WhatsApp ko kikira wannan nomber 👉 07037092176 🙏
Autar alheri ✍️
🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽
🧜♀️🧜♀️🧜♀️🧜♀️🧜♀️🧜♀️
🪽🪽 *MEJO NAJEEB*🪽🪽
(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic 💗)
Daga alkalamin Autar alheri ✍️
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2 SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA KEDA ALLAH.
Book 1
Page 15 & 16
"Idon Abba sauka akan Isseta dake makure duk rigarta tasab'ule k'irjinta awaje, "innalillahi Wa'inna ilaihiraji'un shine abunda yafito daga bakin Abba kamun yace kowa yafito waje yafad'a Yana mayarda samarinda Basu shigoba tareda kora way'anda kejiciki batareda yabari sunga Isseta d'in ba Amma iyayen nasu duka sunganta dakama y'anmatan Hakan yasa mamansu yah balah sakin wani shu'umin murmushi kafin tayiwaje wannan murmushin nata kuwa bak'aramin tayarwada abokanan zamanta hankali yayiba wato mama salmu da mama bintu musamman ma mama salmu abun yayi bala'in kayar matada gaba Amma dayake dukkansu masu hankaline Kuma sun iya takonsu yasa babu wanda yafahimci Hakan...seda duk suka fitane kana Abba yace Y'anmatan ma sufito har ita Isseta Amma tasiturta jikinta kafin tafito.
Hakan duk sukafito kowannensu yasha jinin jikinshi Isseta kuwa hijab kawai tad'ora akan kayanta dasuka yage tafito....dukkansu da kallo Abba yabisu kamun yanisa yace "hawwa'u wanene yashigo muku acikin darennan? Yasamu damar tsallake samarin gidannan haryashigo Basu ganshiba Kuma ba'abud'e k'ofar gidanba? Shiru anty hawwa Tayi domin Batasan mizatace mishiba. Hakan yasa yajuyaga samarin gidan inda ya kalli yah balah tareda cewa "kodai kune kebibiyar k'anenku? Tayaya har wani ze tsallakeku yashigo gidannan bakuganshiba balah? Yatambaya Yana kafeshida Ido. "Aikafin yah balah yabashi amsa mamansu Tayi saurin fad'ar "wannan wacce Irin maganace kakeyi Malam? Aiko agarin arna baza'ayi wannan tumasancinba kaima kasani duka yaran gidannan babu Bata iri bamuda wani bara gurbi sedai yanzu da Isseta keneman zame Muna k'arfen k'afa domin kuwa wurinta akazo ba wurin sauran yaranba Kuma itace akafarmaka Amma dayake dasanenta yazo setayigum dabakinta harsuka fara shed'ancinsu Badan Allah yasa Y'an uwan nata sunfargaba dasesuyi komai cikin salama yatafi babu wanda yasani kamar yadda suka Saba yanzu abun yawuce ayishi asoro ko akangon gidan biredi yanzu harcikin gidan ubanki zesameki kuyi lalatarku wannan wacce Irin masiface salon kijanyo harsauran yaranma yalalatasu, tak'arasa zancen tana rushewada kuka.
Sosai zuciyar Abba kebugawa sabida wannan zancen na mamansu Yah balah tabbas maganarta gaskiya ce domin idan bahakaba miyahanata Neman d'auki itada ake k'ok'arin ketawa haddi kenan maryama zata lalata masa tarbiyar gida besaniba innalillahi wa'inna ilaihiraji'un..mama bintu kuwa da kallo kawai take binsu takasa cewa komai se luguden tara'tara da k'irjinta keyi.... dukkansu maganar iyya hassi ce takatse musu tinani inda take fad'ar"yo ai wannan basabon Abu bane malam shiyasa kullun nake tsawatar mata Amma yau da gobe semutane suga kamar ina tsangwamar ta ne sabida banice na haifetaba Amma Isseta kam sedai Allah ya kyauta domin kana ganin jiya tinsafe tabar gidannan se dare tadawo Amma dudda fad'an da kayi mata besa yau tafasa fitarba tinda yau sebaysn Isha'i tashigo gidannan Kuma antabbatarda cewa sunatareda yaronnan shamsu to inaga abunda sukayine be ishesuba shiyasa yak'ara biyota gida tinda ansaba gara suk'arasa anan Ashe rabon dubunsu tacikane....tafad'a tana dallawa Isseta muguwar harara.
Ido Abba yaruntse dak'arfi domin tabbas yayarda da kalaman matanshi sabida yauma dakanshi yagansu lokacinda suke fitowa daga napped itada yah shamsu Kuma alokacin sunrigada sun ajiye halima ak'ofar gidansu se akazo itama aka ajiyeta to yah shamsu yafito daga napped d'in Yana Kara lallab'ata ganinta duka arud'e domin atinaninshi yadda tabaro waccan mahaukaciyar ne kedamunta besan badak'alar gidansu bace, tofa awannan lokacinne Abba yagansu Kuma bega halima ba shiyasa yanzu yak'ara gasgata abun aranshi... Isseta kuwa datayi mutuwar tsaye Jin k'azafinda ake jero mata babu kunya balle tsoron Allah se ayanzu kukanda ketokare mata mak'oshi yazo cikin kuka tanufi mahaifin nata tana fad'ar"wlh Allah Abba bahaka bane wlh bansan komaiba..tsitt Tayi awurin batareda tak'arasa fad'ar abunda takesan fad'aba Saka makon wani mugun Mari da Abba yad'auketa dashi jikawai sukayi "tasss kamun tadawo Dede yak'ara d'auketa dawani seda yayi mata Mari ukku ajere masu bala'in shiga domin seda ta hantsila tafad'i akan kafardata wadda tabuguda ita lokacinda mamansu Yah balah ta kad'ata akan panpo. k'ara tasaki tana dafe wurin cikin azaba kafin tarusheda kuka meban tausayi...hannu Abba yad'aga zekoma marinta cikin sauri mama bintu tarik'e hannunshi. Da kallo yabinta cikin mamakin abunda Tayi. Awannan karon bashi kad'aiba matan gidan ma kallon mamakin suke mata domin duk abunda akeyiwa Isseta agidan Bata tab'a Saka bakintaba balle Tayi magana tin tana k'aramarta kuwa sedai idan angama ta lallab'ata kawai. Amma kam segata da abun mamaki wai itaceda rik'e hannun Malam akan zedaki Isseta. Ido cikin Ido take kallonshi itama kamar yadda yake kallonta "cikin takaici wannan al'amarin tace "haba Malam aiduk abunda mutin zeyi aduniya yadace ya kwatanta adilci agareshi kafarayin bincike tukunna akan abunda kuke zarginta dashi kamun kayanke hukunci karka manta maryama amanace awurinka karson zuciya yakaiga aikin danasani domin wlh inada yak'ini akan cewar wannan zancen k'arya ne Sam bagaskiya bane akwai de abunda akashirya. Tana gama fad'ar Hakan tajuya kawai Takoma dakinta......da kallo Abba yabita harta b'acewa ganinshi kamun yajuya kan Isseta yace "tinda tace k'arya akemiki Kuma bana Miki adilci bayanga komai abayyane Amma abunda keranta yasa takasa ganin gaskiyar to shikenan badamuwa Dama dai tinkina jinjira abunda bintu ke fad'a kenan duk acikin y'ay'ana bana sanki bana Miki adilci to kije inda za'ayi Miki adilcin daga yau nayafeki daga cikin y'ay'ana babuni babuke maryama bazeyu nahaifi y'arda zata zamo ajalinaba wlh Maza kitattara kibar mun gidana yanzunnan Karna fito nasameki agidannan. Yana gama fad'ar Hakan yajuya tareda shigewa d'akinshi.
Ido mama salmu tawaro waje cikin mugun gid'ima datashin hankalinda yakasa ab'oyuwa agareta take kallon Abba tamakasa cewa komai. Hakama y'anmatan gidan Gabaki d'aya sun girgiza da wannan hukuncin na mahaifinsu har Hakan yahaifarda nadama akan ihun da sukayi musamman anty hawwa Dan zuwaira ko kad'an Bata damuda wannan abunba.
Isseta kuwa mik'ewa tayi tinda kalaman abbanta suka fara sauka akunnenta taji gabaki d'aya duniyar tayimata kunci zuciyarta tabishe atake tanemi kukanda takeyi tarasa. wani Irin daci kawai takejin yana taso mata tindaga zuciyarta har mak'oshinta, juyawa kawai Tayi tareda nofar hanyar fita gidan batareda tak'ara cewa komaiba, Tako biyu Tayi ana ukku ta tsaya cak sabida damk'o mata hijab da iyya hassi Tayi cikin mugunta tad'auki wani kwanon k'arfe dake tsakar gidan cikin rashin Imani tad'agashi zata dokawa Isseta aka. (wato kikasheta Baki barta da wannan mugun tabon ba🙄) ahanzarce Isseta tarik'e kwanon da hannu d'aya kana tajiyo tareda watsa mata wannan lulu eyes din nata masu bala'in firgitarda mugun mutun idan tana cikin bacin Rai kamar yadda take ayanzu....Aiko iyya hassi Tayi bala'in firgita daganin wannan canjin agun wadda batayi tinaniba, arazane taja baya taname sakar mata kwanon. "Karabowa Isseta Tayi kusanta inda itako tak'ara matsawa Baya Hakan tarik'ayi baya Isseta nabinta harsuka datse ga bangon wurin. Cikin wata Irin murya wadda Bata Santa da itaba tabud'e Baki tana fad'ar"kinyi kuskure hassi kinyi kuskuren cewa Zaki dakeni ayanzu kisani babu macenda zata k'ara samun wannan damar tadukana acikin gidannan Kuma aduk lokacinda kikayi Koda mafalkin kindakenine to idan kika Farka kifara kirga kwanakinki na duniya dumin dukana shine kuskure Mafi Muni dazaki k'ara tabkawa arayuwarki, sabida a yanzu kinrasa wannan damar, D'an murmushin yak'e Tayi wanda yafi kuka ciwo tamayarda kallonta ga mamansu yah balah kana Takoma kallon iyya hassi d'in sa'annan tagirgiza kanta tace "Humm kunyi naku kungama yanzuko saura nawa. Tana gama fad'ar Hakan tajuya hartakai bakin k'ofar fita gidan taji muryar zuwaira tana fad'ar "wlh k'arya kikeyi kinyi kad'an kigayawa iyayenmu magana Kuma kifita salun alun Allah semun sab'a miki kamanni agidannan. Tafad'a tanayowa kanta.....tsayuwa Isseta tagyara tanasakin wani shu'umin murmushi tareda jiran k'arasowarta...cikin sauri iyya hassi tarik'o ta tana girgiza matakai. Murmushi Isseta Tak'arayi kana tace dakinbarta ai Amma koyanzu lokaci be k'ureba dukwadda kesan uwarta tahaifi wata to tasameni abakin k'ofar dida, tanagama fad'ar Hakan tafice warta.
*DABAZATA NAKETAKAWA* 💃💃
Hajiyataa Ina