Showing 24001 words to 27000 words out of 109347 words
Chapter 9 - MEJO NAJEB Book 1 Complete Hausa Novels By Autar Alheri .txt
muharramarshiba shi wlh shiyasa sam yatsani lamarin mata kwata'kwata arayuwarshi yatsani mace sedai besan miyasaba bayajin irin wannan mugurwar tsanar akan wannan aljanar yarinyar, yanacikin wannan tinanin yaji general aliyu na faɗar inbazaka ɗauketaba barani naɗaukota domin kana ƙara ɓata mana lokaci...jin wannan furucin na general aliyu yasakashi ɗaukarta batareda ya shirya ba domin Hakan kawai yaji bayaso Aliyu a ɗauketan(tofa 🤔ikon Allah)
Koda sukazo tuni motocinda suka saka ƴanta addan sunɗaga zuwa filin jirgi saboda da jirgin sojoji su general faruk suka iso Hakan yasa yaranshi dasuka fara isowa yi gabadasu bayan sunyi magana da general aliyu yabasu umurnin tafiya dasu inda yace suje kawai zasu samesu daga baya..anan suka sheda mishi Abuja jirginsu zesauka susamesu acan wannan saƙon general faruk ne yace agaya musu yanzu da'akayi waya dashi.. "okey kawai general aliyu yace kana yatakewa mejo najeeb ɗin baya shida captain Jameel dan tuni sunyi gaba tin lokacinda yaɗauki Isseta...a inda umemah tace susameta kuwa anan suka sameta domin duk abinda akeyi tana kallo sedai babu meganinta Inba taso hakanba..kallonsu kawai tayi tareda sakin murmushi kana tayi musu alamar surufe idonsu, hakanko akayi suna rufewa tayi musu kamar yadda tayi aɗazun segasu a inda taɗaukesu.
Tana ajiyesu awurin Isseta tabuɗe baki cikin ɗan ɗaga murya da sexy voice ɗinta dataƙara shagwaɓewa tace "maahhh domin Allah yasani tanajin jiki sosai...aiko tana rufe bakinta wutsiyar jelar maah tayo saman ruwan kafin tafito gaba ɗayanta...murmushi umemah tasaki kamin tace "maryama yargatan maah ɗinta...fitowa maah tayi daga cikin ruwan tatako har inda suke tana murmushin ganin sundawo lpy....kamar haɗin baki suka shiga gaidata captain Jameel da general aliyu...shiko gogan lumshe kyawawan idanuwanshi kawai yayi yana sauraren yadda zuciyarshi data Isseta kebugawa tinda haryanzu yana ɗaukeda ita ne. Kamin yabuɗe idanun yana ƙoƙarin sauketa yace "maahh yafaɗa amarai'raice...ɗan dubanshi tayi sa'annan tace "na'am najeebullah minene?? "Humm yasauke aciyar zuciya kana yace ƴarki maahh takusan karya mikini, yafaɗa Shima ashagwaɓe ganin Isseta nason nunamishi iko akan maahh ɗinta gara Shima yanuna nashi mulkin. Sarai maah taganoshi Hakan yasa tayi murmushi kawai tana faɗar ai ƙanwarka ce najeebullah. Kamin tamayarda kallonta agun Isseta tanayimata sannu kamin tajuya zuwa bakin ruwan tajuya musu baya kana tabuɗe baki muryarta babu alamar wasa tace "maryama. "Na'am ta'amsa kanta aƙasa domin tasan abunda maah zata faɗa me mahimmanci ne shiyasa tayi mata wannan kiran...itako maahh cikin bada umurni tace "zakibi najeebullah...kobaki maah bata rufeba suka ɗago atare cikin sauri sunabinta da ido tareda zarosu alokaci ɗaya..itako umemah tayi wani ƙayataccen murmushi.
Ganin yadda sukayi yasaka maahh jiyowa garesu cikin bada umurni da tabbarda maganarta tace "tabbas abinda kukaji Shina faɗa najeebullah zakatafi da Maryama kuzauna atare karku kuskura kuyi nesa dajuna domin akwai ƙalubale agabanku kowannenku akwai abunda ke bibiyar rayuwarshi kuma zamanku atare zetemaka wurin shawo kan matsalar cikin sauƙi sabida Hakan zakatafi da'ita..ɗan shiru tayi tana nazari kamin tace "ada nayi nufin mayardake inda kika fito amma Hakan bazeyuba ayanzu domin idan kikakoma komizezo musu dasauƙi wanda nikuwa bana fatan Hakan nafison kowa yagirbi abunda yashuka sabida Hakan nayanke wannan hukuncin domin zamanki anan bazeyuba kuma inaso kibishi kodan ciwon dake taredashi wanda inada tabbacin kingani da idonki kuma wannan umurnine nake baku dukkanku bawai shawararku nake nemaba, taƙarasa tana kallonsu dantaga yadda suka ɗauki zancen nata.
Shiru wurin yaɗauka bawanda yace komai natsawon minti 4 kafin Mejo Najeeb yasauke aniyar zuciya cikin cool voice ɗinshi yace "shikenan maah yadda kikace Hakan za'ayi...se alokacin general aliyu yasauke ajiyar zuciya meƙarfi domin Allah yasani yanajin tsoron nejeeb yayiwa wannan baiwar Allah musu dakafiya.
Ita kanta maah seyanzu tasauke nunfashi kana tace "alhmdllh kefa maryama Zaki bishi?? "Eh maah tafaɗa ahankali. To masha Allah dama akwai abinda ya dace ingaya muku yanzu tinda kunyadda zaku zauna atare to zan gaya muku Allah yayi muku albarka..Ameen y rabbi suka amsa mata dukkansu domin duk wanda ke wurin yaji daɗin yadda sukayiwa maah biyayya...to anan dai maah tashiga basu wani rikitaccen labari wanda dukkansu seda abun yagirgizasu bakaɗanba (nikuwa nace haba maah ɗinsu miyasa baza'abari mujiba koda kaɗanne🙄 amma bakomai ai idan tayi tsami maji) seda suka gama tattaunawa sosai kana maah taƙara jadda dawa Mejo Najeeb yakula mata da ƴarta domin Batasan kowaba a'inda zekaita yanzu Inba shiba kuma umemah zata riƙa ziyararsu lokaci zuwa lokaci idan komai yawarware yamaida mata ƴarta..dahakan sukayiwa maah sallama umemah tasake ɗaukarsu zuwa garin Lagos bayan maah tabawa Isseta maganin da zata riƙayiwa Mejo Najeeb anfani dashi aduk lokacinda ciwonshi yatashi..abakin ƙofar farko tashiga unguwar banana island umemah ta'ajiyesu tajuyawarta batareda sungantaba kawai ganinsu sukayi awurin....bin wurin da kallo general aliyu yayi yana ƙara jinjina girman uban giji da buwayarsa shida ya halicci waƴannan halittar acikin hikimominshi yabasu wannan baiwar tabbas wanda besan aljanuba labarinsu kawai yakeji toko tabbas besan komaiba gamedasu domin baka sanin gaskiya da haƙiƙaninsu harseka mu'amilancesu. Ajiyar zuciya yasauke Afili yace lillahi wahidilqahharu, kamun yaciro wayarshi yakira ɗaya daga cikin yaranshi yace yakawo mishi mota yana gert ɗin farkon unguwa. Hakanko akayi domin ko minti 10 ba'ayiba yaron yakawo motar inda general aliyu yashiga cikin unguwar ɗan nesa kaɗan daga inda su Mejo Najeeb suke yakarɓi motar shikuwa yaron yakoma warshi...dawowa yayi inda yabarsu suka shiga motar yaja suka tafi.
Gombe
Dare yatsaga sosai sawu yaɗauke inda kowa ke sha'anin gabanshi masu ganawa da uban gijinmu nayi masu saɓa masa nayi masu neman yardarsa nayi, to hakance takasance ko agidansu Isseta...domin kwace suke su anty hawwa dukansu tsirara haihuwar uwarsu anty bilki tana kan anty hawwa se famar yamutsarta takeyi sonranta suna nishin daɗi gabaki ɗaya sunfita hayyacinsu sunyi Nisa cikin badaƙalar da sukeyi aka buɗe ɗakin aka shigo batedama sunsaniba, tsayawa tayi tana sauraren inda nishinsu katashi kamin tabisawun sautinsu ta haura katifar tasu cikin zaƙuwa dajaraba tashiga tsotsar breast ɗin anty hawwa gaya anty bilki ma yamutsa anty hawwar takeyi..aiko taƙara gigicewa se sambatu takeyi tana ihu, sosai wannan matar tabada himma wurin ganin tafaranta musu inda dukkansu seda suka samu cikakkiyar gamsuwarda sukeso dudda cewar sungane basu biyu bane yanzu sun zama ukku abinda sukaji yasaka sunkasa hana kowacece shiga cikinsu hasalima daɗin shigowarta sukaji aiko suka bada himma suma suka faranta mata yadda bata tunani sosai suka jiyarda ita daɗin datakeson samu ataredasu,,seda duk sukasamu biyan buƙatarsu kana suka kwanta suna mayarda numfashi daganan har bacci yaɗaukesu...seda taduba Taga sunyi bacci kana ta lallaɓa tafice daga ɗakin.(tofa ikon Allah 🤔wannan kuma wacece?? tabbas dai itace ke farmakar Isseta to amma yanzu kuma tadawo gunsu anty hawwa, Humm to Allah ya kyauta kuma yakaremu daga miyagun ƙaddarorin zamani Muda zuri'armu da dukkanin musulmi baki ɗaya🤲)
Ɗakin mamansu yah balah naleƙa Jin wani sauti nafita kamar ana sex aikodai shine domin mamansu yah balah Bata ɗakin tana ɗakin Abba Hakan yasa bakowa aciki, mamaki sosai nakeyi to me ɗaki batanan suwaye acikikenan? Yah balah nahango yayi ɗare'ɗare akan zuwaira sefamar haƙarta yakeyi yana yamutsa mata jiki suna nishi dagashi har ita..ahanzarce nafito nabaro musu ɗakin ina mamakin wannan bahagon gida kowada abinda ya dameshi shiko wannan ƙanwarshi yake lalatawa Hakan🤔 zuwaira Allah yashiryeki abin naki kekuwa akan yayanki zeƙare? To Allah dai ya kyauta...
Lagos
Kaitsaye gidan Mejo Najeeb dake cikin unguwar general aliyu yanufa domin yanada wani gidan daya gina acikin uguwar batareda sanin kowaba general aliyu kawai yasanda shi se captain Jameel to zuwan Isseta gidansu ze iya kasancewa da matsala Hakan yasa suka yanke shawarar Kaita wancan gidan kamin komai yadedeta sumaidata inda suka ɗaukota..suna zuwa bakin gert ɗin gidan captain Jameel yafito yabuɗe Gert ɗin Hakan general aliyu yadanna hancin motar ciki bayan yayi Perking befitoba yayi zamanshi aciki...shikuwa Mejo Najeeb fitowa yayi sa'annan yaɗaukota doli tinda bazata iya taka ƙafartaba, yana fitowa da ita yanufi cikin parlor gidan da tuni captain Jameel yabuɗe mishi ƙofar suna ganin yashiga captain Jameel yashiga mota general aliyu yaja sukabar gidan....!
Autar alheri✍️
🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽
MM _ NN
Book 2
Page 27 & 28
"Shiko yana shiga yakunna tuwar parlor...wow masha agaskiya perlor yahaɗu iya kallonka general parlor ne meɗaukeda danƙara,danƙaran kujeru na alfarma har seti ukku daga gefe kuma dining area sa'annan ga kitchen da 2 bedroom duk acikin parlor da danƙareren vt bango irin mecinye rabin bagonan,, gaskiya parlor yayi kyau sosai musamman daya kasance komai nacikinshi ash color ne and golden....Saman bene naga yahaura da ita inda yanufi wani bedroom daga cikin 2 bedroom ɗin dake Saman sedai ina tinanin bedroom ne ashe wani perlor ne daga cikinshine za'ashiga bedroom ɗin...shiga yayi ya kwantarda ita akan makeken bed ɗin dake ɗakin kamar wata jinjira kana yajuya yafice kusan minti 30 dafitarshi segaya yadawo Allah sarki bawan Allah ashe abinci yaje nema mata, inda yabarta Anan yasameta Hakan yasa ya'ajiye mata abuncin asaman bedside table kana yajuya yafice warshi ɗaya bedroom ɗin.
Yana shiga yarage kayan jikinshi yanufi bathroom Domin ko kaɗan bayajin daɗin jikinshi tin wankanda sukayi a airport Niger aiko doline yadamu, shower yasakarwa kanshi kafin yalumshe golden eyes ɗinshi Yanajin yadda ruwan kesauka ajikinshi sosai yanayin yayi mishi daɗi, Yajima sosai a bathroom ɗin kusan minti 45 yayi aciki kafin ya fito ɗaura da towel aƙugunshi wannan mirɗaɗɗiyar ƙirar tashi duk abayyane jikinshi kuwa se gloin yakeyi yana sheƙi agaskiya Mejo Najeeb kyakkyawan namuji ne abin son duk wata cikakkiyar mece.. kaitsaye mirror yanufa sedai yana zuwa yatinada ba bedroom ɗinshi bane nagidansu domin Anan kam komai babu na buƙata tinda beshiryawa zama gidanba shiyasa be ajiye komaiba Allah ma yasoshi daya samu sabulun wanka aciki..ɗan tsaki yayi kamin yaɗauko boxes ɗinshi kawai yasaka da 3 kwata kana yaɗora ƴarƙaramar riga akai, perlor yanufa domin yaɗauko wayarshi yakira captain Jameel idan be kwantaba yasamo mishi wasu abubuwan buƙatar yana zuwa yaɗauki wayar sedai yadda yaga lokaci yatafine yasa Doli yafasa kiranshi domin kusan ƙarfe 12:23am dare yayi sosai, ɗantsaki yaja kana yajuya zekoma bedroom ɗin sekawai yaji kamar sautin kuka, Hakan yasa yaɗanyi shiru yanason tabbatar da abinda yakeji, ganindai dagaske kukanne akeyi yasa Dole yafice daga perlor dan ganin ina kukan kefita..seda yazo baƙin ƙofar ɗaya perlor ne yaƙara jin kukan sosai sabida darene yana fidda sauti sosai..dage kanshi yayi ahankali yana faɗar "ya salam aikaji matsalar mata ni wlh nama mantada wannan aljanar yarinyar yaƙarasa zancen yana tura ƙofar perlor ganin batananne yasa yanufi bathroom ɗin inda yaji sautin kukan yaƙara yawa...a inda yabarta Anan yasameta sefamar kukan takeyi..Yajima atsaye yana kallonta batareda yace matakomai ba...itako Hakan dayayi baƙaramin ƙara ƙularda ita yayiba domin Allah yasani tanajin jiki kuma yasan baze iya kulada itaba yarabotada maahh ɗinta.
Shiko tinanin yakeyi wai ta inama zefara mata magana? Shidai bama'abuci surutuba balle yasan ta'inda zefara babban abun tashin hankalin kuma be iya rarrashiba ɓalle yararrasheta...ganindai still haryanzu kukan takeyine yasashi ƙarasawa bakin gadon ɗan nesa da ita kaɗan yabuɗe baki cikin cool voice ɗinshi yace "minene? Lpy kike yiwa mutane kuka cikin dare? Tatambaya cikin tsare gida😎dan karta kawo mishi wargi.
Aiko yamakara domin banza tayimishi kamar Batasan akwai wata halitta wurinba tacigabada kukanta.
Hakan kuwa baƙaramin ƙulardashi yayiba, dafe kanshi yayi ahankali yace "ya salam yana tinanin yadda ze ɓullo mata,,candai yanisa kana yace "please kidena kukan banaso yanasamin Kai ciwo kigayamin mikedamunki? Ko wani abun akamikine? Yafaɗa cikin gariyawa....shiru tayi tana sauraren shi jin yadda yake mata maganar cikin kwantarda murya Hakan yasa tabuɗe baki cikin sexy voice ɗinta da alamun kukanda tasha tace "ƙafana zafi yakemun bazan iya takashiba kumani wanka nakeso nayi. Taƙarasa zancen tana turo ɗan ƙaramin bakinta a gaba.
Ido Mejo yaruntse daƙarfi yana sauraren yadda tsikar jikinshi ke tashi tinda tafara magana abinda betaɓa jiba a muryar wata ƴamace ko yayi tinanin anaji, atake zuciyarshi tashiga luguden tara tara..muryartace tadawo da hankalinshi gareta inda ta ƙara saka wani kukan jin yayi bamzada ita acewarta nanko Batasan itace ta luluda garzon mazanba..ai cikin sauri yasunkuceta zuwa bathroom batareda yaƙara bari wata maganar tahaɗasuba, domin idan tacigabada magana komai ze iya faruwa dashi wlh. yana shiga ya ajiyeta acikin bath ɗin tareda haɗa mata ruwan wankan yafice...da harara tarakashi harya rufo mata ƙofar kana tashiga ƙoƙarin cire kayan jikinta, sa'annan tasamu tayi wankan cikin ƙarfin hali tareda gasa jikinta sosai daruwan ɗimi, koda tagama wankan amma tasaka fitowa dominfa ƙafa bazata takuba Hakan yasa tayi zamanta kawai a bathroom ɗin...shiko yana,nan zaune yana jiranta kusan awa 1 bata fitoba kuma yanadena jin motsinta besan miyasaba kawai yaji gabanshi yafaɗi tunowada cewar ita ɗinfa amanar maah ce kaddai wani abunne kuma yasameta yin wannan tinanin yasakashi miƙewa tareda bin umurnin zuciyarshi kawai yakutsakai cikin bathroom ɗin...ƙara tasaki daƙarfi shiko yayi hanzarin janyo ƙofar cikin giɗima da tashin hankalin abinda idonshi yagane mishi, wato Nashanunta dake atsaye chirrr tamfatsa'tamfatsa dasu Se sheƙi sukeyi, dafe setin zuciyarshiyayi dayakeji kamar zata fasa ƙarjinshi tafito domin dayasan abunda zegani kenan wlh dabe buɗe bathroom ɗin nanba
To itamadai anata ɓangaren tinani takeyi miyasa tazauna ahakan bata ɗaura towel ba gashi yanzu yafaɗo mata Hakan kawai yagane mata sirrinta danma Allah yasa azaune take domin da a tsaye take komai seyagani kenan yacuceta? Aiko tunowada Hakan yasata kwaɓe fuska sabida takaici aranta tace wama yasani ko da gangan ne yashigo danyaganni wata zuciyar ce tace mata anya kuwaba temakonki yazoyiba? tinda yasan bazaki iya tafiya ba, duk itakaɗai ke wannan tinanin aranta candai tayi watsi da komai tabarwa ranta temakontane yazoyi, Hakan yasa tazura hannu daƙyar tajanyo towel taɗaura kana ta ƙwanƙwasa ƙofar tana ƙwarewa kanta kallo ganin yadda towel ɗin yatsaya mata ko cinyoyinta begama rufewa dikaba amma ba yadda zatayi tinda babu wani abun dazata ɗaura...tana cikin wannan tinanin ne yaƙara turo ƙofar a ɗar ɗare gudun karya ƙarayin mugun gani acewarshi domin wannan ma yaƙi barin idonshi (nikuwa nace haba Mejo Banda raki mana🥹)kanshi aƙasa yaƙaraso inda take batareda ya kalletaba kawai ya tallabota bedireta ko inaba se akan bed ɗin, juyawa yayi yaɗauko mata wani mai meyaji dake jikin jakar kayanshi ya ajiye mata kana yabuɗe baki ahankali yace "inane kemiki ciwon? Yatambaya babu alamar wasa ataredashi.
Batace mishi komaiba ganin yadda yaci serious yasata nuna mishi wurin kawai da hannu..Shima bece mata komaiba yaɗauko man tareda ɗiba ahannunshi yashafa awurin kana yamurza ahankali...wata irin ƙara tasaki tanason ƙwace ƙafarsa gashi a ƙugune buguwar take. Ɗagowa yayi yadoka mata harara ganin tanason kawo mishi wargi gaya ahankali nema yakemata..aiko tayi gumm domin ganitayi fuskarshi tacanja mata kamar yadda tafara ganinshi afarko..shiko gudun ɓata masa lokaci yasa yadedeci inda buguwar take(kunsafa soja beɗauki targaɗe abakin komaiba kamar ƴan Ball Hakan suke🤩) yasaka ƙarfi tareda murzawa seda ƙashin wurin ya amsa alamar yahaɗe kenan..wata irin muguwar zabura Isseta tayi wadda batamasan ya akayi tayitaba kawai segata ajikinshi tawani maƙalƙaleshi tana rusar kuka. Daƙarfi Mejo yake tafidar numfashi sabida haduwar fatarsu wuri ɗaya wani irin abu yakeji namishi yawo aduka sassan jikinshi wanda ya haddasa mishi kasala da mutuwar jiki alokaci ɗaya jikinshi yasoma rawa gaya kuma yakasa cireta daga jikin nashi kusan minti 4 suna ahakan kamin yayunƙura daƙyar ya ajiyeta gefe ko jiyowa beyiba yafice daga bedroom ɗin gaba ɗaya....itako batamasan yanayiba kobayan fitarshi tajima tana kukanta kamun tamiƙe zaune abun mamaki setaji ƙafarta tasaki bakamar ɗazuba Hakan yasa ta ɗauko kayan abincinda ya'ajiye mata taci seda taƙoshi kana ta tattara sauran, yanzukam dakanta tamiƙe tashiga bathroom tayi brush tareda ɗauro alwala tafito...hijabinta kawai tasanya azzikinta ɗaya har ƙasa yake kaimata kana tadawoda towel ɗin a ƙugunta Tayi sallah sedai tana idarwa Anan bacci yayi awun gabada ita....shiko Mejo tinda yakoma bedroom ɗinshi yakwanta bacci yace besan dazamanshiba domin sam ya ƙauracewa idonshi dayarufesu ƙirjin Isseta yake gani idan yabuɗe sautin sexy voice ɗinta yakeji acikin kunnuwanshi. wannan abun baƙaramin ɗaga mishi hankali yayiba Hakan yasa yadda yaga rana Hakan yaga dare harseda aka fara Kiran sallar fari kana bacci ɓarawo yasureshi..
Itakuwa bata farkaba seda akayi asuba tana miƙewa tashiga bathroom tayi wanka tare da ɗauro alwala tafito ta tada sallah, seda t idar kana Takoma akan bed tayi kwanciyarta.....mejo kuwa kusan ƙarfe 7:30am wayarshi ta tashe shi, salati yayi kana yabuɗe golden eyes ɗinshi inda idonshi yasauka akan window ɗakin. Ƙara warosu yayi kamin yamiƙe a 360 yafaɗa bathroom yana istigifari agun uban giji tare da mamakin wannan makara dayayi, alwala kawai yaɗauro domin babu time ɗin tsayawa wanka, yana fitowa yatada sallah batareda yabi takan wayarshiba dake rurin neman ɗauki.
Seda ya idarda sallar yayi addu'a sosai kana yashiga wanka bayan yafitone yaɗauki wayar kusan 6 miss call yasamu biyu na Hajiya Umma ɗaya na general aliyu se na ummi da Captain Jameel..na Hajiya Umma yafara bi inda Kiran nashiga ta ɗauka cikin sauri take faɗar "my sweet son kana lpy? Tinjiya nake Kiran wayarka bata shiga seyanzu nasamu, Taƙarasa zancen cikin damuwa...lumshe golden eyes ɗinshi yayi yaname sauke ajiyar zuciya kamun yabuɗe baki ahankali yace "ina lpy Umma. "Masha allah son yoshe zakudawo ne?? Tatambaya cikin zumuɗin son ganin yaron nata...ɗan shiru yayi yana nazari kamin yace "gobe.. "to shikenan son sekun dawo ina jiran dawowarka yaron umma daga Hakan tayanke wayar domin tasan baze ƙara cewa komaiba...general aliyu yakira inda yake sheda mishi anjima ƙarfe 12 jirginsu zetashi zuwa Abuja domin Susan yazasuyi da waƴancan mutanen kamin sudawo warsu gaba ɗaya..okey kawai mejo yace kana yayanke wayar anan yakira captain Jameel yakawo musu mota seda yagama wayardashi tukunnah yakira ummi amma yaji wayar akashe sekawai yashareta dama yasan maybe auta Siyana ce tadameta seta kirashi... bajimawa captain Jameel yazoda motar amma shikadai abisa umurnin megidan nashi amma badan hakanba ba yadda za'ayi yazo shikaɗai domin hukumar soja bata yadda mejo yayi yawo shikaɗaiba seda zugar yaranshi....kaitsaye wani shopping mool suka nufa inda captain Jameel yaɗauko musu komai wanda za'a buƙata na anfanin gida da kayan abinci...shiko ogan kayan sakawa ya ɗaukar mata sunfi kala 40 amma duk ƙananun kaya da dogayen riguna, wurin underwear yanufa sedai yakasa tantance mize ɗauka bedai san wanda zeyimataba Hakan yasa yafasa ɗaukar bra yaɗauki panties kawai kukan dozin 2 yasaka sedai kuma yaɗauka ne kawai amma aranshi yana tinanin sunmata yawa...haka dai suka gama wannan shopping ɗin captain Jameel yabada ɗaya ATM ɗin mejo dake hannunshi aka cire kuɗin kana aka loda musu kayan amota suka koma gida bayan sunyi take away a wani hotel dake kan hanyarsu ta komawa gidan.
Atare suka shigar da kayan dudda captain Jameel ya hana shi