Showing 3001 words to 6000 words out of 109347 words

Chapter 2 - MEJO NAJEB Book 1 Complete Hausa Novels By Autar Alheri .txt

14 Jan 2025

14439

domin idan da sabo tasaba dajin wannan mugun abun sedai ba yadda zatayi dasu yau ace gaka zaune aguri ana aikata bad'ala Kuma ba yadda ka'iya ai abun daciwo sedai tanayiwa Y'an uwan nata fatan shiriya dudda batasan ko suwaye ke aikata hakanba daga cikinsu.....kayanta talaluba tasaka kana takwanta zuciyarta a tunkushe.




Legos
Banana island


Captain Jameel nanan azaune Doctor ziyad yashigo parlor tareda Munir k'anen mejo najeeb d'in.... captain Jameel naganinshi yamik'e dasauri Yana fad'ar yawwa doctor k'araso kaga yakamo hanunshi suka nufi k'ofar bedroom d'in....Amma fa tana anan yadda take domin dai koyanzu y'ar gidan d'azunce sabida bugun duniya sunyi Amma najeeb yak'i bud'ewa...Hakan yasa doctor ziyad kallon captain Jameel cikin jimamin wannan abun yace "captain Jameel kasan waye mejo dakafiyar tsiya tinda yak'i yabud'e bedroom d'innan tobafa ze bud'e bane abunda yafi kawai muyi hak'uri har lokacinda yaga damar bud'ewa tinda bawata mafitar. Hakane doctor Amma narasa Gane kan wannan abun ace mutin bashida lpy ciwo me had'ari Irin wannan Amma baze bari adubashiba? "To yamuka iya halin Yaya najeeb seshi wlh ninarasa yazamiyi dashi cewar Munir d'in.


"Yaya Munir gashi inji mama tace kusaka wannan kubud'e bedroom d'in. wata matashiyar budurwa wadda bazata wuce 22 year ba tafad'a tana mik'awa Munir spea key...murmushi Munir da captain Jameel sukayi atare kana Munir yakarb'i key d'in tareda cewa yawwa Ummi kin kyauta wlh. Yana gama fad'ar Hakan yashiga bud'e bedroom d'in ita kuwa Ummi tabar part d'in.




Yana bud'ewa suka kutsakai aciki ai arud'e suka k'arasa kanshi ganin yadda yake d'aukar Rai gabaki d'aya yafita hayya cinshi idanuwanshi sesun kafe sukoma bud'ewa Sam besan wake kanshiba....cikin tashin hankali suna shika maimaita innalillahi wa'inna,ilaihiraji'un kamun doctor ziyad yace su d'aukoshi suje hospital...shiko Munir tuni yarusheda kuka ganin yadda yayan nashi Yakoma lokaci d'aya....ahakan suka d'aukoshi sedai abun mamaki ko bedroom dinshi Basu fitaba yabud'e idonshi dasuka mishi nauyi jinshi kanannad'e ajikin mutane yasakashi kiciciniyar sauka daga jikinsu...tsayawa sukayi sunabinshida kallon mamaki kamar bashine yanzu yake kamar gawaba abundai kamar meshafar aljanu🤔 kamin wani dagacikinsu yayi magana harya sauka daga rik'onda suka mishi cikin wani shegen cool voice me wuyar saurara yace "what's run with me? Dazaku d'aukoni Hakan kamar wani jinjiri? Yafad'a Yana yamutsa kyakkyawar fuskarshi.....dukkansu da kallo suka bishi Baki sake Amma rasa wanda zeyi karfin halin yin magana acikinsu.


Shiko ganin sunkafeshida idone yasakashi komawa kawai bathroom dinshi Yana Jan tsaki ganinshi dagashi se towel gashi sunshigo mishi d'aki babuko sanarwa🤣 (nikuwa nace haba y'allab'ai mejo Ina batun wata sanarwa kaida suka samu gawa tabara Amma harkasamu Baki ayanzu? Bawai towel ba Aiko atsirara sukasameka basani zakayiba🤣🙈)


Da kallo kawai suka bishi Baki a sake seda yashige warshi bathroom kana doctor ziyad yasauke ajiyar zuciya Yana fad'ar "a gaskiya wannan ciwonna mejo akwai rikitarwa da mamaki acikinshi Abu kamar shafar ajanu? "Humm aini nama rasa mizance domin Ina ganin Irin Hakan ataredashi Amma yau kam abun yafara bani tsoro cewar captain Jameel....shikenan ba abunda zamuyi mishi ayanzu kam se addu'a Allah yabashi lpy. To Ameen y rabbi suka fad'a suna k'ok'arin barin d'akin. Inda Munir kuwa yasamu wuri yazauna Yana jiran fitowar yayan nashi.


A parlor k'asa suka samu Hajiya Umma zata shiga kitchen cikin hanzari ta taresu tana fad'ar yak'i bud'e k'ofar ko Jameel? "Dan murmushi captain Jameel yayi kana yace wlh Yama warke Hajiya Umma yanzu idan kika ganshi bazakice yayi ciwoba...Ido tad'an zaro kamun tasauke ajiyar zuciya tana sakin murmushi cikin farin ciki tace Kai masha Allah Amma Abu yy kyau to Dr wai mike damunshine Hakan? "Nima wlh bansaniba Hajiya Umma domin ciwon mejo kamar me shafar aljanu Hakan yake. "Hakane doctor nikaina abun nabaki mamaki Amma dudda Hakan adubashi please kaga se musan ta Ina zamu fara Taron matsalar ko yakukagani. "Eh zancenki gaskiya ne Umma Amma kinsan baze tab'a yadda adubashiba muddin Yana cikin nutsuwarshi sedai kawai muyi hak'uri tareda yimishi addu'a Allah yabashi lpy..... numfashi tasauke mik'arfi cikin damuwa tace shikenan mun gode doctor Jameel kutsaya kuci abunciko? "Aa Hajiya Umma nima gidan zanshiga yanzu. "To shikenan asauka lpy tafad'a tana shigewarta kitchen d'in.




*DABAZATA NAKETAKAWA* 💃💃


Hajiyataa Ina MATA Ina Muna MATA Ina MAZAN suke ba Muna MAZABA???


Ina Maza masu famada matsalar MAZAN taka k'ank'ancewar gaba ko saurin inzali (matsalar sanyi ko zak'i matsalar istimna'i ko sanyin jikin mace ne agareka munada sahihin maganin kowacece Irin matsace tajikin namuji uddin hajiyarka ba mutuwane Tayi gabaki d'aya ba to zamu tadata da yadda Allah kaida kanka sekayi mamaki.💪




Manyan mata maganin k'anana kugarzayo domin samun mazajenku ahannu harmada danginsu🤷


1, munada gumbar tururuwa bini adole💃


2, munada daddawar bitalmali wadda Zaki bawa kowa domin dauke Ido dakakanki ko megidanki🤷


3, munada gumbar Madara domin ni'ima ga Dad'i ga aiki kamar engine 💃gamata wanda basuda wadatar ni'imar jiki Zaki samu ruwa sosai ajikinki kamar k'orama idan kikayi release kuwa kamar ankunna panpo🙈


4, munada lalata gindin kishiya / gakuma hayak'i kurce💃


5, munada maganin hips breast kiba & skin.💃 4 in 1


6, munada maganin karfin Maza kala'kala akwai wanda zesaka namuji yayi 2 horse ajikinki💪




7, munada roba body ga budadd'iyar mace ko wacce tacika matsewa da yawa. Munada gumbar me Yasin munada mlm me kabbara.


8, munada shed'aniyar gumba munada gari me aha d'in alatsine, munada maganin infection namasu matsala sosai Kuma munada normal infection kamarna kowa. munada ingantattun magunguna nakece Reni Hajiya & alhaji gyara shine kowa bawai iya mataba harmada MAZAN domin seda lpy zaku nemi MATAN🙈 ga duk me bukatar wannan kaya namu ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉07037092176 or 09112799371 on WhatsApp or call.


Lafiya jarice💪💃


Yana fitowa daga bathroom d'in yaga Munir kad'ai zaune abakin bed dinshi Yana Danna wayarshi...Jin motsin fitowar mejo d'in yasakashi d'agowa cikin sauri yans fad'ar Yaya najeeb yajikinka? Kaji sauki sosai? Dan yamutsa fuska najeeb d'in yayi ahankali Yana shafa manshi seda yagama yafesa turarukanshi masu sanyin kamshi kana yad'ago tareda fad'ar alhmdllh daga Hakan yanufi wardrobe dinshi.




K'ananun Kaya yad'auko Nashan iska kana yadawo bakin bed d'in ya'ajiyesu....da kallo Munir kebinshi har yad'auki boxes dinshi zesaka se alokacin yad'ago tareda makawa Munir harara Irin kadaneni da kallo d'innan...Dan murmushi Munir yayi kamun yace haba yah najeeb nifa kanenka ne kawai inaso nasan lpyr ka ne domin wlh my tsorata. "Kafeshida Ido najeeb yayi kafin yasauke ajiyar zuciya cikin cool voice dinshi meshiga jikin y'anmata yace "hum tinda kana k'anena se akace sekaga tsiraicinako? Tinda ga sa'arka. ",Ohh yah najeeb nifa namujine minene Dan kasaka kaya agabana shine zanga tsiraicinka haba yah najeeb dukkanmu fa d'aya ne. Yak'arasa zancen Yana murmushi.


Da kallo najeeb yabishi cikin mamakin furucinshi wai dukkansu d'aya ne ko uban waye yagayamishi Hakan oha, "wata muguwar harara kawai yake jifanshi da ita batareda yak'ara cewa komaiba...Hakan yasaka Munir Shanjinin jikinshi cikin sauri yamik'e yabar d'akin Yana y'ar dariya domin yasan halin yayan nashi tabbas yatsaya zesha najaki.


Shikuwa seda yagama shiryawa tsab cikin wando blue da farar Riga mekaramin hannu wanda tafitoda asalin kirarshi ta k'ak'k'arfan namuji, gaskiya mejo najeeb kyakkyawa ne bak'arya......fitowa yayi cikin takonshi na izza da takama ya'iso general parlor gidan inda yasamu mama da Ummi yarta kenan suna kallo daga dining Kuma Hajiya Umma ce da mansura se Munir da siyana. "Good evening mom yafad'a atakyaice... d'agowa mama tareda fad'ar yawwa najeeb ya jikin naka? "Alhmdllh. Inawuni yah najeeb y jikinka? Cewar Ummi. Seda yakusa kaiwa dining d'in kana yace "alhmdllh Ummi jeki gyaramun part d'ina.. okay kawai tace tamik'e tareda haurawa Saman domin ciki umurnin yayan nasu.


Good evening Hajiya Umma, yafad'a ahankali Yana zama d'aya daga cikin kujerun inda mansura taja mishi.....batace mishi komaiba se murmushi datayi kana takarabo kusanshi tareda dafa kanshi ta d'ago fuskarshi dakyau tareda manna mishi kiss asaman lips dinshi tana murmushi tace "my lovely son kaji sauk'i y jikin naka? Tafad'a tareda Dora kanshi akan cikinta daganan tsayenda take.....shidai bece komaiba Sema Hankey dinshi dayasaka yad'an goge lips dinshi kana yace alhmdllh...sukuwa su Munir da siyana harma mansura bawanda yace komai domin inda sabo sunsaba da wannan halinna Hajiya Umma muddi zatayi magana da yayan nasu to seta sakashi ajikinta Kuma yimishi kiss asaman lips ba sabon Abu bane agaresu sedai idan so Dari zatayi mishi kiss d'in tofa ze goge bakinshi na iya wannan adadin Kuma bazata fasaba dudda tafahimci bayaso. siyana ce tataso tazauna akan kafafunshi tareda dafashi tace "yah najeeb wai inji anty juwaira k'awar anty Ummi tace tana gaidaka....kafin mejo najeeb yabata amsa cikin fad'a mansura ke fad'ar ita juwaira miye had'inta da Yaya najeeb dazata gaidashi eye? "Ikon Allah toke miye naki aciki inaruwanki kibari wanda akegaidawar yabata amsa nama, cewar Munir....shikuwa mejo najeeb d'agowa yayi ahankali yawatsa musu lulu blue eyes dinshi masu firgita yam Maza kana yamayarda duban shiga siyana yace...!




MEJO NAJEEB nakud'i ne akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne domin complete ne angamashi. Idan kin shirya biya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in 👉2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉09112799371 on WhatsApp or kikira wannan nomber 👉 07037092176 🙏
















Autar alheri ✍️


🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽




🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️


🪽🪽 *MEJO NAJEEB*🪽🪽


(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic 💗)




Daga alkalamin Autar alheri ✍️




MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2 SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA KEDA ALLAH.




Book 1


Page 7 & 8


"Ina amsawa jeki shirya mufita shopping kinjiko angel. "Yawwa yah najeeb zekaini shopping tafad'a cikin murna tanayi bedroom dinsu....Baki mansura tatura gaba tareda dukarda kanta k'asa tana k'uk'unai bahalin fitoda magana afili Tasha jibga agun big bro d'in nasu. Munir kuwa murmushi yayi aranshi yace Dede kenan indai yah najeeb ne zakiyiwa kaud'i rabonki Shan duka. Itadai Hajiya Umma batace musu komaiba Sema saving d'in najeeb datakeyi...ahakan siyana tadawo sanyeda baby hijab d'inta tana tsalle......mik'ewa yayi kawai yad'auketa batareda yako Kalli abuncinda Hajiya Umma tazuba mishiba yayi hanyar fita perlor, cikin sauri Hajiya Umma tace "son abuncinfa Hakan zaka fita Bakici komaiba kanabin shirmen siyana ko? "No Hajiya Umma zamu dawo yanzu yafad'a tareda ficewa daga parlor.


Gombe


Garina wayewa duk sukafito yaran gidan Dama kowa da asuba yake tashi sedai idan mutin yayi sallah Yakoma yayi kwanciyar shi Amma fa Banda Isseta domin duk abunda akeyi na gidan dasafiyar itace keyinshi...bayan sunyi sallah dukkansu kowa Yakoma ya kwanta yayinda Isseta tashiga sharar gidan bayan tagama ta had'a wanke'wanke tanacikinyine mamansu Yah balah tafito daga dakinta tana wani Harare Harare bakin panpon tanufa inda Isseta ke wanke kwanukan tana zuwa taduk'a tad'ibi ruwa seda tagama dibarruwanne zata d'auka tabanke Isseta dakarfi seda tadursune akasan wurin cikin ruwan datake wanke kwanukan...ihu tasaki dakarfi Jin yadda k'ugunta yadaki kan panpon. Tsaki Tayi kawai tazagata tana fad'ar shegiya mekamada aljana...ihunda Isseta Tayi shine yayi sanadiyar fitowar mutanen gidan ciki kuwa hadda abbansu dashigowarshi kenan. "Kee maryama lafiyarki kuwa kikeyiwa mutane ihu tinda safe miyafarune? Abbansu yatambaya. Kafin Isseta Tayi magana cikin sauri iyya hassi tace haba mlm aidagani kam wani abunne yasameta mutin na ihu haka kawai kiladai zamewa Tayi domin nahango fad'uwarta Ina bakin k'ofa. Tak'arasa zancen tana k'ok'arin tada Isseta d'in. "Ash,Sha to sannu kinji kiyi hak'uri cewar Abba yanayi gaba abunshi. Abba na d'agawa daga wurin iyya hassi tasake jefarda Isseta tafad'i secikin ruwan dake zube k'asan wurin. Tana fad'ar shegiya Allah yak'ara ai wlh Dama ba bankeki Tayiba datasani durmuya kanki Tayi aruwannan sekin sheka barzahu. "Ai sekizo kikasheta d'in tinda bazuciyar Imani cedakuba Muna furcin banza da bad'agata zakiyiba miyasa kika nuna tausayawarki gareta agaban idon mahaifinta seda yad'aga Zaki wani fitoda asalin halinki muguwar mace me fuska biyu. Mama salmu tafad'a cikin Jin haushin iyya hassi d'in.. itama harara tabanka mata kana tace Humm adeyi mugani idan Tusa nahura wuta aikema bason nata kikeyiba. "au haba tobara Nazo sekinanamun wanda kesanta d'in acikinku tafad'a tanayowa kan iyya hassi....aicikin sauri ta fad'a d'akinta batareda banko k'ofar tace sedai kiyida wani badainiba wlh....Humm dakitsaya seki nunamun ai....jiyowa Tayi kan Isseta tana fad'ar sekitashi kigyara jikinki kinzauna suna gasa Miki Aya ahannu kinayiwa mutane kukan banza, tana kaiwanan azancenta tashige nata d'akin.


Ajiyar zuciya mama bintu tasauke kana tanufi kicin d'insu Dama itace Tayi girki jiyada dare Kuma yanzu itace zatayi na safe, Hakan yasa tad'ora ruwan zafi kawai tashiga had'a kayan abuncinta harseda ruwan sukayi zafi kana tad'auko bokitin k'arfe tajuye ruwan tafito tareda d'aga Isseta domin tind'azu Bata ko d'aga daga inda takeba, seda tamik'e tsaye kana takai mata ruwan bayi tace "jekiyi wanka daga Hakan takomawarta kicin....Hakan tashiga wanka tana kuka tanayi garta gama sa'annan tafito.


Dakinsu tashiga inda tasamu yayun nata na aikin Nasu wato less sunrufe ko Ina kamar yadda suka Saba sedai rashin sanin shigowarta yasakasu yin abun dasafe domin idan zasuyi dasafen sekowa Yakoma bacci sabida kosunrufe ko Ina d'akin bazeyi duhu yadda sukesoba sabida ba dare bane, itako sunsan batashigowa seta gama duk abunda takeyi awaje Dan harsugama iskancinsu Bata shigoba yauko abun yazoda sab'anin. Ido Isseta tazaro ganin anty bulki d'are,d'are akan anty hawwa tasa breast d'inta abaki tana Sha ga hannun anty hawwa acikin gaban anty bulkin se Nishi sukeyi da gurnani, toshe bakinta Tayi ganin kuka naneman sub'uce mata domin su Sam basusanda shigowarta ba sabida sun lulu wata duniyar, dasauri tabud'e d'akin tareda ficewa tabanko k'ofar....Hakan ya ankarar dasu wani yashigo kenan cikin sauri anty hawwa yamik'e tareda dirowa daga kan katifarsu tafito waje tana lek'e acan tahango Isseta zaune wurin store d'insu ta kuka..tsaki taja kana takomawarta domin tagano itace tashigo d'akin...cikin sauri anty bulki tace "waye yashigo hawwa? "Humm wannan banzarce mana ni wlh nama d'auka mamansu Yah balah ce ko y'ar bala'in Nan mama salmu harna tsorata yanzu takatse Muna Jin dad'inmu dasora kad'an nayi release washh muje kitsotsamun please tak'arasa zancen tana kama hannu anty bulki tatura agabanta, Aiko cikin sauri tashiga yimata abunda take buk'ata atake suka koma ruwa. Wa'iyazubillah Allah yakaremu da zuri'armu Baki d'aya way'anda keyi Kuma Allah ya shiryesu Dan alfarman annabi.


Isseta Bata koma d'akinba seda Taga fitowarsu sun shiga wanka anty bulki ce tafarayi bayan tafito anty hawwa tashiga Hakan yasa tamik'e tashiga cikin sauri tashirya kamun anty hawwa tafito domin Bata K'aunar su had'u sabida anty hawwa akwai bakin hali.....seda tagama shirinta kana tafito tsakar gidan Domin k'arasa aikinta Amma fa izuwa yanzu tafara d'ingishi domin inda tabugu yafara mata ciwo sosai....seda tak'arasa abunda batayiba kana taje tayiwa abbansu inakwana daganan tabi duk matan gidan tagaidasu kamar yadda tasaba, dudda hantarar dasuke mata Amma Bata fasa gaidasuba domin wannan umurnin mamanta ne. Gun mama bintu ne k'arshe tana zuwa bayan tagaidata ta amsa kamar yadda tasaba itama bayabo ba fallasa kana tad'auko abun Karin kumallonta tabata, karb'a Tayi tareda mata godiya kana tamik'e tabar gidan.


*DABAZATA NAKETAKAWA* 💃💃


Hajiyataa Ina MATA Ina Muna MATA Ina MAZAN suke ba Muna MAZABA???


Ina Maza masu famada matsalar MAZAN taka k'ank'ancewar gaba ko saurin inzali (matsalar sanyi ko zak'i matsalar istimna'i ko sanyin jikin mace ne agareka munada sahihin maganin kowacece Irin matsace tajikin namuji uddin hajiyarka ba mutuwane Tayi gabaki d'aya ba to zamu tadata da yadda Allah kaida kanka sekayi mamaki.💪




Manyan mata maganin k'anana kugarzayo domin samun mazajenku ahannu harmada danginsu🤷


1, munada gumbar tururuwa bini adole💃


2, munada daddawar bitalmali wadda Zaki bawa kowa domin dauke Ido dakakanki ko megidanki🤷


3, munada gumbar Madara domin ni'ima ga Dad'i ga aiki kamar engine 💃gamata wanda basuda wadatar ni'imar jiki Zaki samu ruwa sosai ajikinki kamar k'orama idan kikayi release kuwa kamar ankunna panpo🙈


4, munada lalata gindin kishiya / gakuma hayak'i kurce💃


5, munada maganin hips breast kiba & skin.💃 4 in 1


6, munada maganin karfin Maza kala'kala akwai wanda zesaka namuji yayi 2 horse ajikinki💪




7, munada roba body ga budadd'iyar mace ko wacce tacika matsewa da yawa. Munada gumbar me Yasin munada mlm me kabbara.


8, munada shed'aniyar gumba munada gari me aha d'in alatsine, munada maganin infection namasu matsala sosai Kuma munada normal infection kamarna kowa. munada ingantattun magunguna nakece Reni Hajiya & alhaji gyara shine kowa bawai iya mataba harmada MAZAN domin seda lpy zaku nemi MATAN🙈 ga duk me bukatar wannan kaya namu ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉07037092176 or 09112799371 on WhatsApp or call.


Lafiya jarice💪💃




Kaitsaye wannan kangon tanufa Ida wannan mahaukaciyar azaune tasameta kamar kullun tana tsince tsincen k'ananun duwatsuna awurin


Zama Tayi kusanta tareda riko hannunta tacire duwatsunan dake ciki kana tasaka ruwa tawanke mata hannunta tareda Bata tawanke baki kamar yadda takoyarda ita sa'annan tabata abuncinda takawo mata....Aiko kamar Jira takeyi takarb'a dasauri tasoma cikin zafi'zafi kamar wani zekwace mata.....itadai Isseta da kallo kawai tabita tana share k'wallar idonta Allah yasani tanason wannan baiwar Allah harcikin ranta tanajin k'una sosai aranta idan tatuna cewar mahaukaciya ce abun nasosa mata Rai sedai ba yadda zatayida hukuncin Allah....suna ahakan hartagama cin abuncin yauma kamar kullun seda tagyara nata komai Taga wurin Yakoma yadda takeso sa'annan ta tashi tabar wurin. Kaitsaye gidansu k'awarta halima tanufa inda tasameta zaune tanashan kunun gyad'a da fanke...zama Tayi bayan tagaisarda maman halima suka soma Shan kunun tare itadai halima batacewa Isseta komaiba domin haryanzu lamarin maman Isseta na aranta Kuma takasa gayawa kowa har mamanta sedai Abun yak'i barinta tasamu sukuni. Seda suka gama Shan kunun kana Isseta tace "halima miyasa jiya Bakije gidanmuba ko haryanzu tsoron maahh kikejine? "Humm Isseta aidoline naji tsoro kema kinsani sedai na yadda dacewar bazata cutaddamuba sabida naganida idona dazayi mana wani abun datayi Amma batayiba sedai abunda yake bani tsoro anan shine Isseta Dama mamanki ba mutin bace? Amma ke kike mutin? Shinwai dagaske ma itace mamarki kodai akwai wani abunda kike b'oyemunne? Isseta hajo ruwa fa😥 tinkamu tak'arasa Isseta Tayi saurin rufe mata Baki tana girgiza mata kanta atake idonta suka cikoda k'walla cikin dakiya dajarumta tahad'iye abunda yatokare mata mak'oshi kana tabud'e Baki cikin muryar gaskiya da gaskiya tace "yes halima wannan kifin dakika gani itace mamata itace mahaifiyata banada wata uwa aduniya samada ita Kuma Ina alfaharida Hakan. Nisawa Tayi kamun tak'ara goge k'wallar data k'ara cika idonta kana tace "eh itadin ba mutin bace kamar kowa Amma tafi mutanen kyakkyawar zuciya Kuma Hakan Allah yatsara Hakan yakesan ganinmu ita ba bil'adama ba Amma y'ar ta bil'adama Kuma banajin bakin ciki akan Hakan Sema Dad'i

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login