Showing 90001 words to 93000 words out of 109347 words
Chapter 31 - MEJO NAJEB Book 1 Complete Hausa Novels By Autar Alheri .txt
itadai hankalinta nagun mijinta ganin yadda yayi ne yasa itama tahaɗe ranta domin batasan mike damunshiba jitakeyu kamar taje ta rarrashi abunta. "To ai anan yafi daɗi Alhaji bakomai kosun sameni acikin ahalina nake nafi jin daɗi anan domin inaso naji ɗimin kowannensu atare dani, cewar Alhaji abdussalam, to kawai tace, yaɗago yana kallon general Faruk dake gefen general Aliyu sunyi shiru suna kallon abokin nasu cikin damuwa ganin yadda yayi dudda wannan abin farin cikin dayasameshi. "General Faruk kaga Maryama ko kagansu duka Allah ya dawo dasu gareni. Murmushi general Faruk yayi kana yace "hakane ranka yadaɗe ina matuƙar tayaka murnar samun farin cikinka acikin ahalinka ai dama bansan maryam bace yarka dakeke nema domin tuni naganta cikin aminci da ƙoshin lafiya shiyasa sam banyi tunanin ita bace duba cewar a Gombe ta ɓata itako wannan a Lagos nasanta...murmushi mekayatarwa Alhaji abdussalam yayi amma bece komaiba....shikuwa mejo jira kawai yakeyi ayi zancen aurensu da isseta yaɗauke matarshi yayi gaba danshi Bega amfanin wannan surutunba, amma ganin sunma manta da abinda yakawosu yasa yamiƙe daga jikin Alhaji abdussalam ahankali yariƙo hannun isseta dake lafe ajikin sapwan cikin Cool voice ɗinshi yace "muje maryam. Ahankali yamiƙe zatabi mijinta. Cikin mamaki Abba yace "kuje ina najeeb? "Gida yafaɗa ataƙaice...wanne irin gida kuma wai mike damunkane son naga duk kakoma wani iri daban? Cewar Abba cikin damuwa. "Bakomai kawai zamu tafine, yafaɗa tare da fara tafiya daga wurin. "Dakata najeeb, tatsinkayo Muryar Dady. Ahankali Alhaji Abubakar yaƙaraso wurinda yake tsaye yariƙo hannun isseta yamayarda ita tazauna kana shima ya zaunada shi, kwaɓe fuska yayi kamar zeyi kuka yace "Dady please. "A'a najeeb bawani please kagaya min mike damunka kaida yadace ace kana farin ciki yau Allah ya bayyana maka mahaifiyarka bayan tsawon shekaru amma kaɓata rai se ƙunci kakeyi tun wancan gidan naga yanayinka barinkane kawai nayi yanzuma baka sauyaba minene damuwar? Shiru yayi kamar bejiba yakasa cewa komai se sauraren yadda zuciyarshi ke ƙuna yakeyi. Cikin ɗan tsawa Abba yace badakai ake maganaba najeeb zaka maidamu sa'aninka. Ahankali yaɗago yana kallon mahaifin nashi kana yabuɗe baki cikin ƙunarda yakeji a zuciyarshi yace...!
🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽
MM _ NN
Book 5
Page 93 & 94
"Yace mizanyiwa farin ciki dady? Farin cikin tatafi tabarni tun ina jinjiri banma san da akwaita aduniya ba zanyi? Ko na ta bayyana bayan na mallaki hankalin kaina nagama Sham wahalar rayuwa? Humm tanasona ne dazanyi farin cikin dawowarta? Idan tanasona miyasa zata tafi tabarni? Dagani har sweet life bamuda hurumin farin ciki a wannan gaɓar domin kuwa dukan mu wofantardamu sukayi tun bamusan kanmu ba nafahimci hakanne tunlocinda wannan matar tabada labarin yadda akayi sweet life tazo hannunta, to wanne farin ciki zamuyi Dady? Sundai zo mungansu kuma munsan da akwai su a yau ɗinnan domin ko labarinsu ba'ataɓa bamuba dagani har ita, Ni nataso ina kallon cewar Hajiya umma ce mahaifiyata, ita ta taso tana kallon wata daban amatsayin mahaifiyarta, kenan koda rasuwane sukayi baza'asanar munaba ko adda'a muyi musu Dady? sabida hakan bamuda abinda zamuyi ayanzu Dady kawai ku barmu muyi tafiyarm....beƙarasa sabida marinda Abba yaje yimashi Dady yariƙe hannushi, wani irin kallon bakada hankali yakebin najeeb dashi yayinda Ammi da Hajiya Hannah harmada mama bintu keta famar rusa kuka.
Kafin kowa yayi magana isseta tazo dasauri tatsaya gaban najeeb tana kareshi tare da jiyowa tana fuskantar Abba ta haɗe hannayenta duka biyu🙏alamar roƙo cikin kuka take faɗar "dan girman Allah Abba kayi haƙuri karka dakeshi wlh gaskiya yafaɗa akan iyayena amma Ammina batada laifi shibesan hakan bane shiyasa yake faɗar hakan akanta, sekuma tayi sauri juyawa tana kallon mejo idonta na zubda hawaye tace "yah najeeb tareda riƙo duka hanunshi biyu.. ɗagowa yayi kawai yana kallonta batareda yace komaiba, ganin hakan yasa tacigaba cewa "yah najeeb Ammi tana sanka ba'ason ranta tatafi tabarka ba wlh Allah shine shaida kuma nice shaida kaida kanka dakasanta ayadda nasanta baza buɗe baki kayi mata wani zancenba please karka hukuntamin uwa abisa laifinda bata aikataba dan Allah....wani irin kallo yakebinta dashi tunda tasoma magana hakama iyayen nata da duka sauran mutanen dakenan. Kafin najeeb yayi magana nazeer yarigashi ta hanyar faɗar "a'ina kikasan gwaggo lattey? Kuma ayaya kika santa dahar zakiyi wannan maganar dama kinsan kinada alaƙa da itane ? Naga ai komu bamusantaba kuma kema bakisanmuba se ayau.. "wannan amsar nice nan zanbaka ita ba Aminiya ba domin duk abinda Aminiya tasani akan Ammi nasanshi, cewar halima cikin jin haushin tambayar da nazeer ɗin yayi. Juyawa kowa yayi ana kallonta domin mutanen perlor sunkoma kamar katon duk inda akayi magana acan suke juyawa sanida dukkansu acikin duhu suke. Itako halima cikin takaicin abinda zata faɗa tafara basu labarin Ammi tun daga haɗuwarta tafarko da isseta tafara temakonta har izuwa Kaita asibiti dasukayi harkawo lokacinda suka dawo da ita gida maahh tabata magani. Seda takai ƙarshe kana tace kunji yadda akayi isseta tasan Ammi bawai dan tasan tanada wata alaƙar da itaba kawai tausayine datake dashi dakuma zuciyar imani, kana tajuyaga mejo "kaikuwa kaji abinda yasa tace itace shaida Ammi ba'ason ranta tabarkaba Nima shaidace akan hakan, sabida duk wanda yabar jinjiri yaro agida tun daga Niger yafito yana yawo akan titi cikin hali narashin hankali kasan cewa ba'abanza ne yafitoba sabida hakan godiya yadace kayiwa uban giji daya bata lafiya harka sameta cikin hayyacinta bawai kazauna kana complain ba, taƙarasa zancen cikin jin haushin su domin halima irin isseta ce basuda rigima amma fa basuda tsoro domin ko kaɗan waƴannan gardawan samarin basu tsoratataba harta ƙarasa maganarta, wannan abin datayi kuwa bakayimin ƙara burge general Aliyu tayiba.....mejo kuwa da idonshi suka cika tab da ƙwalla jiyowaya yayi ahankali yana kallon Isseta nason ta tabbatar mishida abinda halima tafaɗa, cikin kuka taɗaga mishi kanta kana tace "tabbas abinda halima tafaɗa gaskiyane akwaima har wanda taɓoye bata bafaɗa ba dan Allah kadena ganin laifin Ammin...bata ƙarasaba sabida wata irin wawuyar runguma da mejo yayi mata yana sakin marayan kuka meƙuna azuciya, wai mahaifiyarshi ce tarayu awulaƙance hakan cikin halin hauka, yanzu badan Allah yahaɗata da Maryam ba data kasance metausayi da yaya rayuwarta zata ƙare kenan? Waye yayi mata hakan? Miyafaru da ita wanda yakawo mata hauka? Duk shikaɗai yake yiwa kanshi wanan tambayar.
Gabaki ɗaya mutanen dake wurin kuka sukeyi daga Alhaji abdussalam har Abba tunanin dasuke yi kenan miyakawo wa Maryama hauka? wacce irin rayuwa tayi kafin haɗuwarta da isseta? Gabaki ɗaya wurin ya kacame dakuka me ban tausayi duk wanda ya kalli Wannan ahalin yasan sunada ban tausayi. "Haƙiƙa ke alkhairice agareni Maryam kamar yadda maah tafaɗa na yadda da hakan tun bayanzuba tun lokacinda Allah ya bayyana minke a mafalki nagane cewar ashe kece yarinyar danake gani a mafalkina kina hana mansura da wannan yayar taki da kuma ƙawar Ummi cutar dani, nasha mamaki sosai alokacinda naga sune ke bibiyata da sharri kina taremun kuma alokacinne naga kinbani wani abun me mugun haske wanda nake binki nakarɓa kika hanani segaya kinbani da hannunki sedai kikace bazaki barmin shi dukaba domin kema kinason shi sedai muyi anfani dashi tare. Alokacinda kika bani abin naji sanyi sosai arai kuma naji natsuwa da kwanciyar hankali atare dani wadda bantaɓa jin irintaba arayuwa ta ashe mahaifiyatace ataredake itace zaki dawomin da ita, lallai maah tayi gaskiya datace mun komai Lokacine ze bayyana kanshi, sedai abinda yake ɗaurin kai wannan matar cikon ta huɗu nakasa ganin fuskarta kuma duk acikinsu itace tafi kowa so ta hallakani, please my sweet life idan kinsan ko wacece kigayamin ita please yaƙasara zancen yana shafa gadon bayanta domin duk wannan zancen dayakeyi ita kaɗai kejin abinda yake faɗa.."wani irin ƙuna Isseta takeji aranta tayaya zata fito fili tanuna Mishi cewar Hajiya umma ce keson hallakashi dawacce fuska ze kalli abun yama za'ayi ya yadda da ita.. please mamana kigayamin Dan Allah tatsinkayo Muryarshi...cikin sauri tagoge hawayenta kana tace "shikenan yah najeeb zangayama kuma ko bangayama ba zaka ganeta da kanka zangayama wasu abubuwa dazakayi idan kayi yadda nace dakanta zata bayyana agareka yanzu please kajegun Ammina kowanne lokaci zancenta bewuce tanaso taji ɗimin ahalinta ba dan Allah mijina kaje gareta, tafaɗa tana fidda shi daga jikinta... murmushi ya ɗan sakar mata tare da dungure mata hanci kana yataso ahankali yazo gaban Ammi yazauna kawai tare da zuba mata ido, aiko atake suka cika da ƙwalla yana tuna abubuwan da halima tafaɗa akanta beyi auneba yajita ajikinshi ta rungumeshi tana kuka...shima cikin sauri yaƙara rungumeta yana kukan. Hakan Abba yahaɗasu duka ya rungume shima yana kuka abin tausayi bame iya rarrashin wani acikinsu....sun ɗauki tsawon lokaci ahaka kafin suraba jikinsu dana juna cikin Muryar kaka tace "kayafemun yarona wlh bad..saurin rufe mata baki mejo yayi yana girgiza mata kanshi kafin yabuɗe baki daƙyar yace "please Ammi kidena faɗar komai dan Allah nine yadace nanemi afuwarki sabida na tuhumeki akan abinda kema bakisan yaya yakeba, dan Allah kiyafemun mahaifiyata... murmushi tasaki tare da shafar kyakkyawar fuskarshi tace Allah yayima albarka yaya abdoul...ido yaɗan waro shidasu sapwan haddama Abba....ganin yadda suka waro mata ido yada tayi murmushi tace "au kuna mamaki ne? Yaya abdoul mana part 2 duk wurinnan akwai mekamada shi kamarshi sekace antsaka kara. Se alokacin duk suka saki dariya me sauti hadda shi najeeb ɗin. Cikin sanyi murya Hajiya Hannah takira isseta
Ahankali tamiƙe tana ciza lips ɗinta sabida azabar datakeji gaya tsakanin inda take zaune da gunda Hajiya Hannah take akwai ƴar tazara. Cikin sauri mejo yamiƙe kamar wanda aka tsikara yaɗaukota ko Kunyar idon mutanen dake perlor bejiba, ajiyeta kusan Hajiya Hannah tare da cewa "Are you okay? Kai taɗaga Mishi hankali, tuni annurin fuskata yagushe karfi tabawa babanki karya shiga tayi iyak murmushi...b harmada mama bintu da kallo sukebin isseta domin dukkansu sun ɗora ayar tambaya akan wannan tafiyar Tata. Ajiyar zuciya Hajiya Hannah tasauke cikin rarrashi tace "Maryama kiyi haƙuri da abinda zakiji daga garemu wlh muma bawai hakan kawai muka rabudakeba akwai.. dalili Bara kiji abinda yafaru tun kafin haihuwarkima. Nan Hajiya Hannah tashiga bawa isseta labarin rayuwarta harkawo sanadin dayasa takawota gun mama bintu, daga ƙarshe tace "ina fatar zaki mana uzuri kiyafe mana dan Allah ƴata...rungumeta isseta tayi tana kukan tausayin mahaifiyar Tata tace "wlh bakomai dan Allah kidena bani haƙuri dama maah tagayamin duk abinda zanji ko zangani gaskiya ne sabida hakan nariga na yadda da ƙaddarata tunkafin tazomini. Wani irin farin cikine ya lulluɓe Hajiya Hannah wanda baze misaltuba.
Anan dai kowa yafahimci kowa akasamu dedeto mekyau tsakanin ahalin biyu. Tuni akashiga raha da barkwanci tsakani ana gaishe gaishe da jadada sanayya ga juna, sunjima cikin nishaɗi yadda haddaka nayi bayin ɗazu nagankaba. ganindai anata hirar yoshe gamo ba'ada ba'asin yin abinda yakawosu yasa mlm Musa yin gyaran murya yace 'ranka yadaɗe inada magana dudda cewar yanzu duka abun ahannunka yake. Cikin mama Alhaji abdussalam yace "wacce irin magana mlm Musa inajinka. "Yawwa ranka yadaɗe zancene akan auren Maryama dama nasan bintu ta sanar muku shine nace yanzu yaza'ayi kenan?? Kai aitunkamin mlm Musa yakai ƙarshe annurin fuskar Alhaji abdussalam yaɗauke cikin kakkausar murya "wannan auren shirme ne mlm Musa sam ban yadda dashiba kawai nemo mijin za'ayi yasakar mun ƴata domin Maryama tun da aka haifeta nayi mata mijin aure...!
Tab ɗijam wata sabuwa akace inji ƴan caca.
Autar alheri ✍️
Autar alheri✍️🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽
MM _ NN
Book 5
Page 95 & 96
"Wlh bazan iya sakinta ba domin rayuwatace sedai idan kunshirya kasheni daraina amma bakina baze taɓa furtawa mamana kallimar sakiba dan Allah kuyimun rai....dukkansu juyuwa sukayi suna kallon mejo da mamaki kwance akan fuskarsu, kamin wani samu zarafin yin magana sukaga yazo gun Isseta dake maƙale jikin Hajiya Hannah yariƙo duka hannayenta idonshi suncika tab da ƙwallah yace "sweet life kinajiko kinajin abinda suke faɗa wai rabamu zasuyi bazan juraba bazan iya rayuwa babukeba maryamm wlh idan suka rabamu mutuwa zanyi kuma koban mutuba zanyi abinda za'akasheni domin narantseda Allah bazan bari kowane namiji yakoda kallekaba balle yarayu dake amatsayin matarshi wlh kasheshi zany...cikin sauri isseta tafaɗa jikinshi tare da rufe Mishi baki tana sakin marayan kuka tace "wlh bawanda zerabamu yayana koda bansan kai ɗan uwana bane tunda kai ɗin zaɓin maah ne kaine zaɓina balle yanzu danasan cewar kai jinin Ammina ne wlh Nima mutuwa zanyi yah najeeb please kadena faɗar zasu rabamu..sekuma tamiƙe kamar wata zarriya tanufi Alhaji abdussalam tana ɗingishi cikin kuka tariƙo hannunshi amma takasa magana sabida kukan dayaci karfinta. Cikin sauri mejo yasameta awurin sekawai yarun gumeta ajikinshi shima yasaka kukan...gabaki ɗaya wanda ke wurin mutuwar zaune yayi musamman wanda sukasan waye mejo najeeb daga Abba har general Aliyu da dady mufeedah da Ummi su abun yafi ɗaurewa kai, nazeer da sapwan kuwa kamar suyi kuka domin suma sunbasu tausayi sabida sunsan minene so...halima kan tuni tashiga rusa kuka itada mufeedah da Ummi, hakan mama bintu da innar halima. Hajiya Hannah kam kallonsu kawai takeyi da murmushi kwance akan fuskarta, abinda yayi mugun ɗaurewa ƴaƴan nata kai kenan har sapwan yakasa hakuri yace mammey yafaɗa kamar zayi kuka. Kowa awurin su yake kallo da Alhaji abdussalam daya zuba musu ido kawai yana kallonsu wani irin kallo yake musu wanda baza iya fassarashiba. Kowaye kai idan ka kallesu sesun baka tausayi, tab ɗijam ashe akwai abinda zesaka mejo najeeb kuka aduniya haka cikin sauƙi, general Aliyu yafaɗa azuciarshi.
Ahankali Alhaji abdussalam yariƙo hannayensu dake maƙele dajuna, azabure suka ƙara ƙanƙame jikinsu wuri ɗaya domin sun ɗauka tabasu zeyi, hakama mutanen dake wurin har nazeer yafara faɗar no Abey no please,,, shikanshi Alhaji abdussalam seda yasaki murmushi ganin yadda suka ƙara yiwa junansu...sekawai sukaga yasaka hannun Isseta acikinna mejo yana murmushi. Ɗagowa sukayi atare suna kallonshi fuska gaja'gaja da hawaye😹 "jinjina musu kai yayi kana yafara magana cikin Dattako "haba yaran kirki miye nakuka kuma ai dama kaine mijin nata niban san cewar kaine aka aurawa itaba tabbas wannan haɗin naku na Allah ne domin tun ranarda aka haifeta nace anhaifawa najeeb ɗin Maryama mata kuma nagayawa mahaifiyarta koda bana raye idan tagirma batada wani miji se kai segashi kuma dudda cewar ba'ahannun mu tagirmanba Allah yayi cewar kaine mijin nata, Masha allah haƙiƙa wannan abun yayimun daɗin fiyeda tunaninku irin wannan soyayyar haka, uhm Maryama kinsakamun yaro kuka duk sabida ke? Yafaɗa cikin zolaya yana murmushi...ganin haka yasa mutane dayawa awurin sauke ajiyar zuciya cikin farin ciki sunabinsu da kallon sha'awa...duƙarda kai mejo yayi ƙasa yana murmushi yayinda isseta taturo ɗan ƙaramin bakinta gaba. "Au ai itama yasaka kukan karkawani tutsiyemun ƴa kuma ai duk kaine kajanyo sunaji suna gani kana neman tabasu, Abba yafaɗa shima yana dariya. "Ahh ai kuma ban isaba khamis irin wannan so hakan idan nace narabashi ai Allah ma baze barniba koda kuwa bashine dama wanda zanbawa ba bazan rabasuba awannan yanayinkam balle kuma shine, sabida hakan ba'abinda zance sedai Allah yasanyawa rayuwar aurenku albarka tare da zuri'atagari...Ameen y jabbarul Aziz..cikin tsokana innar halima tace to yarinyar Ammi kuka yaƙare ko ga amminki kaguma ɗanta yazama naki duk ke kaɗai..aiko duk aka saka dariya musamman samarin wurin da yammatan kowannensu yana cikin farin ciki. Ita kuwa Isseta cikin sauri taɓoye fuskarta a ƙirjin mejo tana dariya, hakan yagame hannayenshi yaƙara sakata ajikin nashi nashi. Bawanda yace musu komai domin sunsan wannan duk aikin so ne idan akwaishi ba'aganin kowa da komai balle wata kunya tabiyo baya......ahakan akashiga sabuwar fira anata barkwanci da bada labarin abubuwan dasuka faru wa juna tsakaninsu, wani suyi dariya wani suyi alhini. Ahakan aka gabatar musu da abinci gakuma abubuwan sha anan tsakiyar general perlor megirma gwamna suka baje sunacin abincin suna nishaɗi da juna...innar halima da mama bintu se zancen zuci sukeyi aransu, komai dalili kan kawo dalili yanzu dalilin Maryama sunacin abinci acikin gidan gwamna kuma tareda shi da iyalinshi gakuma shugaban ƙasar Niger danashi iyalin sukuwa mizasuyi Allah inba godiyaba.
Aranardai anan suka wuni maganar tafiya babuta doli se gobe, dadare yayi samarin sukace zasuje hotel sukwana zuwa gobe sunɗauki hanya domin akwai abinda zasuyi..iyayen sukace bakomai. Babu kunya mejo yace "mamana zomuje ko Kinga gobe da sassafe zamu wuce.. "taje ina? Ai kuma se bayan wata biyu keda ganinta domin se munji ɗiminta atare damu, cewar Ammi...ido yazaro cikin tashin hankali yace "nashiga ukku dan Allah kimin rai Abba kanajinta ko zata ɗaukemun mata please Abba kasaka baki dan Allah. Dariya dukkansu sukayi cikin Dattako Hajiya Hannah tace "rabuda ita ɗana bazata ɗauke ma mataba amma kayi haƙuri zamuje da ita Niger kaima sabida aikin dazakuyine yasa bazamuje dakaiba amma mako ɗaya kawai zatayi sabida family wanda basu samtaba kaga sunganta kuma inaso taje taga abbana idan tacika mako ɗaya kaje kaima mutane shuganka seka dawo da martaka kajiko..'toh mammey amma fa batada lafiya yafaɗa kamar yadda yaji fawan yakirata ɗazu amma sam bahakan yasoba...eh in sha Allah za'akula da ita karka damu..toh kawai yace domin ba yadda zeyi...cikin tsokana general Aliyu yace "au waida nufinka kajeda little mom mukuwa kabarmu ai wlh baka isa inkuwa hakane Nima zanje da halima Abba dan Allah Nima azo ayi magana nagafa matar aure anan domin naga alama idan banyiba wata rana mejo cewa zeyi yahaifeni..ido halima tazaro tana kallonshi. Shikuwa Abba cewa yayi Masha allah wacece kagani my son?? "Gata kuwa Abba wannan ƙawar ta little mom itace Nakeso Please dan kunema mun aurenta. "Ikon Allah to kai hakan akeyin abu kaitsaye bazaka fara neman yardar yarinyarba? Cewar Dady...shikuwa general Aliyu murmushi kawai yayi yana sosa ƙeyarshi....halima kuwa cikin sauri taɓoye fuskarta bayan Ammin isseta domin wata irin kunya taji tarufeta....cikin farin ciki Abba yace "Masha allah aiko abu yayi kyau in kuwa hakane zamu nemi iyayen yarinyar gobe kafin muwuce kaiko seka nemi yar dar ta.."wayyo Abba na shiyasa nake sanka wlh ngd sosai my sweet Abba, yafaɗa cikin farin ciki. "Abba to nifa, cewar general Faruk? Ikon Allah kaima ummaru Kanada wadda kakeson ne? Abba ya tambaya...cikin jin kunya general Faruk yace "ai doline nayi Abba kar waƴannan sufaramin gori inada ita. "To wacece? Cewar Dady... ahankali yanuna musu ummi dakecan gefe suna fira itada mufeedah...tofa ummi cewar Abba. "Eh Abba..Masha allah to ai Ummi kam ƙanwarku ce kanemi yadda ta kawai idan ta amince semu saka ranar aure. Wani irin daɗi ne ya lulluɓe general Faruk har besan lokacinda yafara yiwa Abba godiyaba......cikin kwaɓe fuska nazeer yace tonima Abba abani Allah dan