Showing 54001 words to 57000 words out of 109347 words

Chapter 19 - MEJO NAJEB Book 1 Complete Hausa Novels By Autar Alheri .txt

14 Jan 2025

14459

inada granty akansu, duk wadda tayi anfani dasu mako ɗaya bataga canjiba tazo wlh Allah zan bata kuɗinta domin ko haufi banayi akansu💪gaduk me buƙatar wannan haɗin ze iya tuntuɓar wannan nomber 👉 07037092176 🙏🙏🙏 munada maganin mata kala kala namatsi na daɗi danakomai ma munada harmada na maza wanda suke fama da matsala, gadukkan me bukatar kayanmu ga nomber nan ansaka ze iya nemanmu ako ina yake afaɗin duniya zamu kaimishi insha Allah🙏 sayen nagari meda kuɗi gida me kyau bayada tsada Ako ina mungode.🙏🤗


Dady


Cikin mugun mamaki yace "matarka najeeb?? Dama aure kayi batareda nasaniba? Kenan ka isarwa kanka komikake nufi dani najeeb? Aure kodai renin hankali.. ya'isa alhaji dan Allah adena wannan zancen anan ba zancene wanda za'ayishi wajeba abinda yadace mubi komai asannu semugano inda bakin zaren yake yanzu muje gidan acan yadace a tautauna wannan maganar.. yaƙarasa zancen yana riƙo hannun aminin nashi tare da ɗagowa yawatsawa general aliyu harara yace "sekuzo muje gida harkai kafayyace muna gaskiyar wannan lamarin domin duk abinda najeeb zeyi tare zaku ƙullahshi, yana gama faɗar Hakan yaja hannun dady sukabar mool ɗin....ajiyar zuciya general faruk yasauke cikin damuwa yacewa general aliyu"wai mike faruwane bro? Ina Fatar bawani laifin kukayiwa su dady ba domin ayadda suke magana kamar bakuda gaskiya...dan murmushi general aliyu yayi kafin yabashi amsa kamar Hakan "karka damu bro bawani laifi duk abinda muka yi akan gaskiyarmu mukeyinshi kawai kuzo muje Allah yana bayan me gaskiya babu abinda zefaru in sha Allah. "Allah yasa cewar general faruk kana suka fice suma daga mool ɗin domin tuni mejo yaja hannun Isseta daketa famar kuka sunyi gaba...motocinsu suka shiga sukamarawa su dady baya domin tuni suka ɗauki hanyar gidan...acikin motarma sosai Isseta ke kuka wanda mejo kejinshi harcikin ranshi sedai besan yaze rarrasheta ba domin shikanshi rarrashin yake nema ayanzu,,,hannunshi kawai yasaka tare da janyota jikinshi yarungume ta tsam yana shafa bayanta alamar rarrashi har suka ƙarasa gidan nasu.


Fitowa sukayi dukkansu suka nufi cikin gidan inda suka samu su Hajiya mama zaune a perlor suma suna jiran isowar dady domin yayi musu bayanin waƴannan baƙin dasukaji ana faɗar amarya suka kawo to suka kawowaye....!
















Autar alheri ✍️


🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽


MM _ NN


Book 3


Page 57 & 58


"Amsa sallamar dasu dady keyi sukayi, bayan sun shigo Perlor sunzauna ne najeeb yashigo riƙeda hannun maryama...gaba ɗaya daga Hajiya Umma har Hajiya mama da kallo sukabi hannun najeeb dake cikin na wannan kyakkyawar budurwar dabasusan ko wacece ba...shikuwa becewa kowa komaiba yasamu wuri yazaunarda ita tukunnah Shima yazauna kuma alokacinne su general aliyu suka shigo Perlor....sudai su Hajiya Umma da kallo kawai sukebinsu sunajiran suji mikefaruwane sukagansu ahakan kowa fuska ba walwala....duddacewar suma dasu ƙurjin arai amma Zasu danneshi har se sunji nasu tukunnah


Alhaji Abubakar ne yayi gyaran murya kana yace "najeeb. "Na'am Abba ya'amsa mishi kanshi aƙasa..gyara zama yayi kamin yace "najeeb Mike faruwane? Kagaya muna gaskiyar abinda ke faruwa tsakanin ka da wannan yarinyar? Domin ka ɗaure muna kai dazantukanka dudda cewar muma nemanka mukeyi sabida wani al'amari megirma daya faru...arazane yaɗago yana kallon Alhaji Abubakar kafin yabuɗe bakinshi murya na rawa sabida sauri yace "wani abunne yafaru Abba? Miyake faruwane? Yatambaya cikin damuwa. "Dakata najeeb baka bani amsar tambayar danayimaba kaima kanayimun wata tambayar.


"Abba bazan iya amsawa bane ayanzu please kafara gayamin abinda yafaru konasamu nutsuwar amsama taka tambayar Abba wani abin yafaru dawani agidannan? Umma ina ƙannena? Kosune wani abin yasama kugayamin please? Yayi maganar aruɗe.....ganin duk yadda yaruɗe ne yasa Alhaji Abubakar cewa "bafa wanda wani abin yasama najeeb kowa yana lafiya al'amarin danacema yafaru kuwa bakomaibane face aurenda muka daurama kwanakin baya kuma ayaune amaryar zata tare gidanka batareda kasaniba dama shine abinda muke nemanka agayama sekuma gaya kazo muna dawani zance mekamada almara akan wannan yarinyar shin minene gaskiyar lamarin?? Yaƙarasa zancen yana kafeshi da ido.


Wani irin ajiyar zuciya najeeb yasauke wadda tabawa su dady da su Hajiya Umma mugun mamaki domin kosu dasuke iyayenshi mata wannan zancen yadaki zukatansu balleshi da'akace an ɗaurawa Auren...amma gayanayin yadda yayi kamar wanda yasamu wani abun dayake nema yaɓace mishi ayanzu kuma yasamu.


"Kainake saurare najeeb kaji zancen danakeyi kuma kayi shiru....Alhaji Abubakar yaƙara tambayarshi....ajiyar zuciya yaƙara saukewa kana yabuɗe baki ahankali yace "tabbas Abba abinda kaji nafaɗa gaskiya ne wannan yarinyar matatace kuma kune dakanku kuka Daura Auren....ido suka zaro atare kamin dady yace "wannan wanne irin shirmen banzane najeeb? Waikaga munyima Kamada ƙananun yarane kokuma sa'anninka? Yakana neman maidamu mahaukatane? Dady yafaɗa cikin hasala domin duk jiyakeyi kamar yashaƙoshi dagashi har Alhaji Abubakar yahuta datakaicin wannan abin.....shikuwa mejo najeeb cikin tabbatar da kalamanshi yace "wlh Allah Abba matata ce kuma kune dakanku kuka karɓa min aurenta, Abba yarinyar dakuke faɗar kun auramin kuntaɓa ganinta ne? Kallon Alhaji Abubakar dady yayi domin yaji mizece....cikin sauri Abba yace aa bamu taɓa ganintaba. "To kagani Abba wannan itace yarinyarda kuka auramin bawai wata bace. "Kamarya to idan itace wadda muka aurama ita kuwa wannan da'akawo wacece? Ko itace aka zoda ita yau?? Dady yaƙara jefo wannan tambayar....tunkamin yarufe bakinshi Hajiya mama tace "sam ba ita bace domin kuwa waƴannan baƙin da'amarya sukazo shiyasama kukaganmu anan zaune munasan sanin yadda abin yake duddacewar ajiya kace akwai wani al'amari megirma daze faru agidannan amma sam bamu ɗauka aurene kayiwa najeeb ba batareda munsaniba, taƙarasa zancen cikin takaicin wannan al'amarin ayiwa yaro aure sekace maraya🙄


"Towai mike shirin faruwane nifa nakasa fahimtar wannan abin Alhaji Abubakar Mike shirin faruwane? Cewar alhaji Khamis, domin gabaki ɗaya ayanzu kanshi yaɗaure.....ajiyar zuciya alhaji Abubakar yasauke kamin yace "tsaya alhaji Khamis aide doline komi yawarware amma akwai abinda nake tunani kai najeeb yasunan wannan yarinyar? "Maryam, yabashi amsa atakyaice...iKon Allah kenan "to awane gari kaɗaukota? Yakoma jeho mishi tambayar.."gombe State Shima yaƙara bashi amsa.


Kai Alhaji Abubakar yagirgiza kana yace "tabbas matarshice Alhaji domin idan baka mantaba alokacinda mukadawo har mukazo da dangin yarinyar sukaga gidannan nagayama abinda yafaru? Yayi maganar yana kallo Alhaji Khamis ɗin..."eh Hakane kagayamin...."yawwa to wannan ɗin itace aka fara ɗaura Auren da ita itace maryama daga baya aka Ɗaura da wannan ɗin da'azo da ita yanzu itakuwa itace hawwa'u sedai abinda bansaniba anan shine yadda akayi harshi najeeb yasanda Auren harya ɗauko yarinyar.


"to ai shine zemuna wannan bayanin ta yadda aka yi yasanda Auren harsuka haɗu shida ita, cewar dady....general aliyu dayayi shiru kawai yana kallonsu se ayanzu yayi magana, tahanyar faɗar "dady kubari ni zangaya muku yadda aka yi suka haɗu haryazo nan da ita domin agabana akayi komai.."to shikenan munajinka Aliyu gaya muna. Zama general aliyu yagyara yashiga basu labarin haduwarsu da Isseta har izuwa lokacinda maah tabawa najeeb amanarta har korarda Abba yayi mata sedai yaɓoye musu cewar Maah aljana ce ba mutinba abinda yace musu wata dattijawace wadda suma basu santaba maybe sunada wata alaƙa da Isseta ɗin shiyasa harta yanke hukuncin bawa najeeb ita.....yaƙarasa zancen yana duƙarda kanshi ƙasa..




Mukoma baya kaɗan masu karatu idan baku mantaba alokacinda maah tabawa najeeb amanar Isseta tace musu akwai abinda yadace tagaya musu kuma zata gaya musu tunda sun aminta Zasu zauna inuwa ɗaya tace dabasu amintaba tabbas bazata gaya musu ba daganan tashiga gaya musu wani rikitaccen al'amari wanda yagirgizasu gaba ɗayansu kuma alokacin bamu faɗi abinda suka tattauna ba, to wannan rikitaccen al'amarin shine aurenda aka ɗaurawa Isseta da mejo najeeb ɗin shine tagaya musu wanda ko alokacinda aka Ɗaura Auren bamu faɗi Sunan wanda aka Ɗaura Auren dashiba abinda kawai mukace yaron wannan alhajin dayazo neman auren to bakowa bane face najeeb kuma ita tasanda komai tunda Allah yabasu baiwar sanin abinda bamu saniba shine babban dalilinta nahaɗa najeeb da Isseta domin daga farko Nigar taso maidata hannun mahaifiyarta shine wurinda tace acan yadace ace Isseta tanacan amma ƙaddarar rayuwa takawota nan garin gombe, to dawannan Auren na barazata yashigo seta yanke hukunci bawa mijinta ita batareda waƴanda suka ɗaura auren suntashi haɗa suba, acewarta mijinta shine mafi dacewa daya kulada ita yanzu.....kunji abinda yafaru abaya ga wanda yamanta ze iya komawa baya page na 25 & 26 zegane minake nufi domin zega zancen maah alokacinda tahaɗa su kafin umaima takawosu garin Lagos..


Cigaban labarin


Ajiyar zuciya duk wanda ke perlor yashiga saukewa domin kuwa wannan abun baƙaramin mamaki yabasuba musamman haduwar ma'auranta dakuma mamakin wannan matar data haɗasu kowacece ita ? Tunda batasan najeeb ba balle harta gane dashi aka Ɗaura Auren....dukkansu tambayar dake ransu kenan sedai kafin wani yasamu damaryinta tuni umaima tashafe musu ita azukatan su akaci gaba da abinda yatarasu.


"Ajiyar zuciya alhaji Abubakar yasauke kamin yace "to yanzu dai tun da duk mefaruwa tafaru abinda zamuyi Ayanzu shine neman mafita domin kawo sauƙin abin, mafitar kuwa itace kazaɓi ɗaya acikinsu domin bazeyu kazauna dasu su biyu ba doline ɗaya zaka saka kazauna da ɗaya tunda ubansu ɗaya kamar yadda megarinsu yagaya muna....."gaskiya kam Hakan za'ayi zaka saki wannan daba iyayenta ne suka kawotaba kuma dama can ahakan aka tsara zaka saki ƙaramar kazauna da yayar, cewar dady...wani irin waro ido mejo Nejeeb yayi cikin tashin hankalinda ya bayyana ƙarara akan fuskarshi...kamin yayi magana alhaji Abubakar yace "ah'ah alhaji baza'ayi Hakanba ita wannan sun daɗe tare bakasan tun wani lokaci suke tareba kuma shi najeeb ɗin bakasan ra'ayinshiba abinda za'ayi za'abashi zaɓi ne yaɗauki ɗaya acikinsu idan kuwa wani abin na auratayya yataɓa shiga tsakaninsu da wannan ɗin tofa babu zancen yazauna da waccan doline ita ɗin zeɗauka se ahaƙura da hawwa'u tunda dukkansu abu ɗaya ne. "Hakane kam dady yafaɗa kafin yamaida dubanshi akan Najeeb yace "kagaya muna gaskiya kataɓa kwanciyar aure da wannan yarinyar??? Gaban general aliyu ne yafaɗi jin wannan tambayar menauyin gaske da akeyiwa aminin nashi domin yanada tabbacin baze amsataba, sedai begama zancen zucinshiba yaji cool voice ɗinshi yana faɗar "yes I have sex her time by time,,mun rigada mun zama Abu ɗaya nida ita, Hakan kawai yatsinci kanshi da fadar Hakan....!
















Autar alheri ✍️


🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽


MM _ NN


Book 3


Page 59 & 60


"Ido general aliyu yazaro jin wannan kalaman na aminin nashi wanda yanada tabbacin bagaskiya bane, to miyasa yafiɗi Hakan? Kuma agaban duka iyayensu, kenan Hakan nanufin yakamuda soyayyar yarinyar ne? Yayiwa kasanshi tambayar da amsarta abayyane take...shi kuwa dady mutuwar zaune yayi babu abinda yake tunani Aranshi illa yoshe najeeb Yakoma marar kunya Hakan ? Ashe ze iya faɗar Hakan agabanshi? Su Hajiya mama mahakan abin yake agaresu domin gabaki ɗaya kalaman mejo sunsakasu shuck...fannin General faruk kam ba'amagana domin kafe mejo kawai yayi da ido yana kallo ko kiftawa babu, lallai tabbas labarin najeeb yakeji haryanzu begama saninshiba.


Gabaki ɗaya kowa awurin yayi tsit bakajin motsin komai illa na'urorin lantarki dake aiki a perlor....Alhaji Abubakar ne kawai yasamu zarafin buɗe baki Shima cikin mamakin dabegama sakinshiba yace "shikenan zance yaƙare kutashi kuje zamu nemeku...ai yana rufe bakinshi mejo yamike tareda riƙo hannun maryama ze mikarda ita...da mamaki dady ke kallonshi kafin yace "inakuma zakaje da ita?? "Gida zan maidata, yafaɗa lokacinda yagama miƙarda ita tsaye. "Humm dady yasauke ajiyar zuciya kafin yace "ba'inda zakaje da ita anan gidan zata zauna harse iyayenta sunbaka ita dakansu tukunnah....ido mejo yaɗan zaro kamin yabuɗe baki zeyi magana kenan Alhaji Abubakar yace "kaga najeeb zancen alhaji Khamis gaskiya ne doline se iyayenta sunsan tana hannunka sa'annan zamu baka ita tunda kaga yanzu ai yayarta nagidan doline semunje can garinsu angaya musu abinda kefaruwa dakuma wadda kai kazaɓa kaga daganan seka saki waccan tukunnah kazo da wannan ɗin amma bazeyu kucigaba dazama atareba bayan dukkansu Aurensu nakanka...Hakane kam. Cewar dady.


Ɗan cije lips ɗinshi naƙasa yayi kana yajuya kawai yahaura pert ɗinshi, general aliyu yatashi jiki asanyaye yabi bayanshi hakama general faruk...itakam mufeedah data dasƙare tinɗazu haryanzu bata motsaba.


Hajiya mama ce tasauke ajiyar zuciya kana tamiƙe tare da riƙo hannun Isseta tace muje ƴata, suka kama hanyar pert ɗinta...Hajiya Umma ma nata ɗakin tanufa dukkansu zuciyoyinsu adagule da wannan mirɗaɗɗen al'amarin.


Sukuwa su anty hawwa amarya sunacan pert ɗin da'aka ware musu sunashan kallo sam basusan wainarda ake toyawaba agidan...


Mejo kuwa yanashiga perlor shi yazube akan kujera tare dafe kanshi dake tsananin sara mishi Yanajin wani irin kuna Aranshi, wai ace Kamarshi da girmanshi dawayonshi dakomai Dady zerika tallarshi sekace wani mace? Wai miyayiwa majaifin nashi dake mishi arin wannan abubuwanne? Kodai bashine yahaifeshiba? Yana cikin wannan tunanin yaji andafashi tabaya koda yaɗago yaga general aliyu akanshi, mayarda idonshi yayi yalumshe....zama general aliyu yayi adede lokacinda general faruk ma yashigo perlor.


Cikin tausayi yake kallon aminin nashi domin yasan tabbas wannan abin da Dady yayi mishi ba daɗi kokaɗan, taya zakiyawa yaronka aure amma besaniba seda aka kawo matar gida tukunnah? Ko maryam inda ƙaddara bata haɗasu da Maah ba kenan bazesanda auren ba se ayau? Za'ace yasaki ɗaya yazauna da ɗaya sekace zamanin gaba'gaba suke ayanzu..ajiyar zuciya yasauke bayan yagama zancen zucin nashi yakwantarda murya kana yace "Najeeb I'm very sorry for that please 👏 nasan badaɗi sam amma karka saka wannan abin aranka inaso kaɗauka kalar taka ƙaddarar kenan, sa'annan kasani cewa iyayenmu sunwuce komai agaremu doline muyi musu biyayya akan duk wani hukunci dazasu zartar akanmu sekaga munsamu nasara arayuwarmu dan Allah karka ɗauki wannan al'amarin dazafi please.. "wannan gaskiya ne general aliyu yafaɗa mejo kayi haƙuri Kamaida komi ba komiba kaji friend, general faruk yafaɗa Shima cikin tausayin abokin nasu domin kobesan komaiba arayuwar mejo wannan abin kawai dayagani ayau yasan cewar akwai matsala.


Ajiyar zuciya mejo najeeb yasauke kamin yabuɗe blue eyes ɗinshi yana kallonsu, abin mamaki kuma seyayi wani ɗan murmushin takaici kana yace "it's okay dama ba abinda nasaka araina Aliyu domin gata dady yayimun na ɗaura min aure da kyakkyawar mace kuma metausayina tun batasan wayeniba koda dady be auramin itaba dakaina zan nemeta na aura domin idan baka mantaba Aliyu aranarda mukaje Delta state Maryam tasadaukarda tata rayuwar taceci tawa, awannan lokaci ko namiji bakowanne ze iyayin abinda tayiba tindaga wannan lokaci nasakata acikin matanda nakeda burin aura..shiru yayi yana taune lips ɗinshi naƙasa ga dukkan alamu akwai abinda yake tunani. Muryar General aliyu ce takatse mishi tunin inda yake faɗar kamarya cikin matan dakakeda burin aura har mace nawa zaka aura mejo? Yajeho mishi wannan tambayar.....ɗan kallonshi yayi dagefen ido kafin yace "ɗaya kafin na haɗu da Maryam bayan na haɗu da ita kuma suka koma biyu.. "iKon Allah to wacece tabiyun?


"Nima bansantaba amma inaso nasanta domin itace yarinyar data fara temakona amafalkin daya kasance gaskiya ne ba mafalkiba idan kaduba bayyanar Maah agareni hakan nanufin cewar Itama tabbas zata bayyana kuma zan aureta in sha Allah..."iKon Allah wannan gaskiya ne najeeb amma kuma inaso kasani abune wanda yake aɓoye Allah ya bayyanama amafalki kamar yadda Maah tafaɗa amma kasaka aranka balallaine dan maahh ta bayyana agareka ba ya kasance Itama wannan yarinyar tabayyana agareka kawai kayita addu'ar zaɓin Allah kuma zamu tayaka in sha Allah.


"In sha Allah I'll do it, kafin kuma yace "please minene shawararku? banasan zaman Maryam agidannan koda kwana ɗaya ne kuma banason jayayya da dady akan zancen, yakasara zancen cikin damuwa. "To miyasa bakaso tazauna mejo? Inagafa kowanne irin zamane zatayi baze ɗauki lokaciba, sekuma yasaka dariya yace dan iska kodai abinda kagayawa su Dady ne kakeson maidawa gaskiya domin wlh Allah nasan ƙarya kikeyi ba abinda yataɓa shiga tsakaninku, kai kardai nayi ƙaryar nima namantada nakusa mugun gani last time maybe aranarne kayi ɓarnar, yakarasa zancen yana sheƙewa da dariya..wata muguwar harara mejo yabanka mishi kafin yace munafikin banza ina ruwanka..."ahh meda wuƙar yanzu miyasa bakaso tazauna anan ɗin?.. "Humm bazaku gane bane akwai matsala agidannan wadda bansan daga ina take faruwaba.."wacce irin matsala kuma? Cewar general aliyu.."Humm kaide bari abunma badaɗi wlh "nan mejo yabasu labarin matar dake leƙenshi Aban ɗaki dakuma kwartancin datayi mishi yana bacci, yaƙarasa maganar zuciyarshi na kuna cikin ɓacin rai ninafi tunanin bamutun bace ayanzu duba da yadda take ɓacewa lokaci ɗaya.. "Humm gaskiya kam da matsala indai Hakane mejo domin ko aljana ce haduwarsu da Maryam akwai haɗari acikinshi sabida naga abinda nagani da idona wanda kai baka ganshiba..nan general aliyu yabasu labarin tashin ciwon mejo agidan da Isseta take dakuma abinda yafaru na zuwan gimbiya mardiya....wani irin zaro ido general faruk yayi cikin mugun tashin hankali da mamaki yace "agabanka friend ? Kuma katashi daranka? Lallai Kanada ƙarfin zuciya wlh danine awurin sedai afitodani, yakarasa zancen yana share guminda yawanke mishi fuska.


Shi kuwa mejo ko ajikinshi wani miskilin murmushi Mayayi Aranshi yace "that's good aikuwa yanzu ma nasamu damar barinta agidan kuma wlh koda bala'i a pert na zata riƙa kwanciya....shidai general aliyu yanacan yana dariyar general faruk yayinda mejo kezancen zucinshi har aka kira magarib sukashiga anan bathroom ɗin dake perlor mejo sukayo alwala kana sukafito tare da nufar masallaci..


Isseta na bedroom ɗin Hajiya mama zaune bayan ta gama sallar magarib tana tunanin wannan abubuwan dasuke faruwa da ita daga wannan se wancan Allah sarki amminta kotana ina ayanzu? Kotasamu lafiya? Allah dai yasa halima naziyartata kamar yadda umaima tagaya mata...tana cikin wannan tunanine tajiyo ana magana a Perlor, cikin mamaki take sauraren muryar juwaira domin kab ƴan gidansu bawanda bazata gane muryarshiba, batagama mamakin miyakawo juwaira garinba taji tana faɗar "Ummi wai dagaske ne wannan zancen da'ake faɗa agidannan? Dagaske ne yah najeeb aka aurawa mata har biyu kuma ciki hadda yayata? Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un nashiga ukku ni juwaira taƙarasa zancen tana fashewa da kuka. "Cikin lallashi Ummi tace "haba juwaira mikikeyi Hakan please kiyi hakuri mana dama tunfarko dakika ɗauko soyayyar yah najeeb seda nahaneki badan komai ba sedan sanin waye yah najeeb yayanane nafiki sanin halayyarshi ciki da waje shiba irin sanarin dake kula mata bane sam yah najeeb mace bata gabanshi, amma baki yaddaba anan gidan ina gaya Miki mansura nashige mishi bako cewa tayi tana sonshiba shige mishin kawai datakeyi amma sekinga yadda yayi mata shegen dukan mutuwa kuma wlh cousin sister ɗinshi ce niba abinda zance Miki anan illa kiyi haƙuri.. "haƙuri Ummi wlh bazan haƙura ba bashegiyar yarinyar dazan barwa yah najeeb koda kuwa wannan yayarce tawa wlh bazan bar matashiba sabidashifa nabaro garinmu nazonan atunanin mutanen gidanmu duka gun dangin mamarmu naje domin mamar kawai nagayawa gaskiyar inda zanje Seyanzu kuma bayan sunzo sunganni nakoma a tutar babu?? Wlh sam bazeyuba.. "to shikenan tunda Hakan kika zaɓa nidai baruwana domin wlh bazaki jamun dukan banzaba agun yah najeeb..sunacikin wannan surutun Isseta taji sunyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login