Showing 42001 words to 45000 words out of 80263 words

Chapter 15 - Gidan Rina Book Complete Jidda Aliyu.txt

31 Jan 2025

9435

ya yi batare da ya bata amsa ba, jikinta ya yi sanyi kodai akwai laifi da tayi mishi batare da tasani ba.
"ko don ya ganta da bomshort ne?"
Ta6e baki tayi da tayi niyyar doura kimono akan kayan nata, amma yanzu tafasa ko ba komai za taji dad'i indan ya cigaba da kallonta.
"Saida tak'ara fashe jikinta da turare sannan ta sauko k'asa yana zaune a dining area talla6e da kumatunshi, I'm sorry Yalla6ai na barka kana jira tana magana ne had'e da daukar plate tayi mishi serving ta tura gabanshi.
"Ajiyar zuciya ya yi yana cin abinci lokaci zuwa lokaci yana mata fitinanne kallonshi, mai jefata cikin wani yana yi abinda yake k'ara daure mata kai idan yana da magana me zai hana ya furta ba ya fitine ta da kallo ba.
Gani kallon nashi ba mai k'arewa bane yasa ta mik'e za ta bar mishi wuri, ya had'e rai ya ce ke....koma ki zauna ai ban sallame ki ba.
Ya k'arasa magana yana cije lips dinshi.
Komawa tayi ta zauna ya ce ya akayi ne naga ba ki ci abinci ba, ko kin k'oshi ne?"
D'aga eyebrows d'inta ta yi ta ce bana jin yunwa.
Ya ta6e baki ya cigaba da cin abincinshi, yana kammalawa ta tattare plates ta shigarda su kitchen ta wanke, koda tadawo main parlour ya koma bedroom dinshi da ke sama, bata yi k'asa da gwiwa ba ta bishi yana zaune a gefen gado yana waya.
Ya dauki dogon lokaci yana magana a wayar, kafin ya yi hanging up ya dawo da ganinshi akanta.
Ya mik'e ya shiga bathroom ya wanke bakinshi ita kuma ta nemi gefen gadon ta zauna tana jiran fitowarshi, ta ji ko za'a had'a mishi coffee.
Ya fito ya isa kan gadon ya kwanta.
Ta bishi da kallo daga bisani ta ce Yalla6ai za ka sha coffee?"
Ya mik'e zaune.....ya cire rigar jikinshi da sauri ta kauda kanta, ya dubeta da lulu eyes dinshi yana lumshe su...."in a very romantic voice ya ce zo ki yi min massage gaba d'aya jikina ciwo yake min.
Yana k'arasa magana ya kwanta a ringingine ya kuma lumsashe idanuwanshi.
"Ta tsorata matuk'a da jin kalamanshi, saboda bata yi tsanmani jinsu daga bakinshi ba.
"Aminaaa!
Kamar daga sama taji ya kira sunanta wanda iya saninta sau d'aya ya ta6a kirata da sunan nata saidai ya kirata da barrister.
Ta mik'e ta isa kusa da shi ta zauna tasaka soft hands dinta akan jikinshi tana mamatsa masa ga66o6inshi ahankali.
"Wani irin sanyi dad'i ya yi mishi ziyarar bazata, ahankali yake sauke numfashi tsawon lokaci ta dauka tana mishi massage jikinshi, yadda ta ji numfashinsa yana sauka yasa tagano ya yi bacci ta janye hannayenta ta ja duvet ta rufe mishi rabin jikinshi, ta kashe bulb sannan ta nufi nata d'aki zuciyarta cike da annuri tafara janyo hankalin mijinta.
Washe gari da wuri ta tashi ta shirya masa lafiyayyen breakfast ta kuma ca6a kwaliya cikin mini skirt da 'yar figillaliyar top bata saka bra ba, boobs dinta kamar zasu yaga rigar su fito.
Lokaci da ta kalli mirror saida kunya ta kamata, tana tunani ta yadda zata fita gabanshi da wad'annan kaya, da tuna irin kallo da yake mata jiya kallo ne mai cike da ma'anoni da yawa.
"Ta shirya janyo hankalinshi zuwa gareta ko ta kowane hali, yanzu ta fahimci wannan shiri nata ya fara aiki baza tayi wasa da damarta ba.
"With full confidence ta bud'e d'aki ta sauko downstairs, kaitsaye ta wuce dining ta zauna tana jiran fitowarshi.
"Bata wuce 5 minutes da zama ba sai gashi ya fito sanye da suit, k'afarshi sanye da wing tip cover shoe sai zuba k'amshi yake yi hannunshi na dama rik'e da briefcase.
"Kaitsaye ya wuce dining ta ja mishi kujera ya zauna "Good morning sir!
Tafad'a batare da ta kalleshi ba "morning how was your night?"
Tana murmushi ta ce "Alhamdulillah!
Abincin da tayi mishi serving ta ajiye agabanshi, ya d'ago suka had'a ido ya yi mata sanyayye murmushi can k'asan mak'oshi ya ce kinyi kyau ya k'arasa magana yana tsareta da idanuwanshi.
"Thanks!
Tafad'a kaman mai koyon magana flasks d'in ruwan zafi ta dauka tana tsiyaya ruwa a mug zata had'a mishi tea, yadda yake kallonta ta ji duk ta tsalgu "by mistake......flasks d'in ya zame ruwan zafi suka zuba mata ahannu da sauri ta dire flask tana yar6e hannu ta hau sakin ihu "auuchhh.....hannuna....ahhh....auuchh" Da sauri ya ture kujera ya tashi tsaye kawo naga hannu garin ya ya ki ka k'ona hannunki?"
Ta mik'a mishi hannun nata kaman zatai kuka.
Iskan bakinshi ya shiga haura mata kaman shima zai saki kuka sai faman cewa sorry....sorry....ruwan sanyi ya dauko ya zube mata a k'onuwar har wurin ya yi ja ko za mu je hospital a dubaki ya d'ago kanshi yana kallonta girgiza kai tayi ba wani k'onuwa mai yawa bane zuwa anjima k'adan zai daina, duk da haka saida ya dauko wani cream da ake sawa k'onuwa a first aid box ya shafa mata.
"Yana cin abinci yana mata sannu yayin da ita kuma sai murmushi take yi, da ya kammala cin abinci ya kalleta ya ce tunda bakida lafiya ki nemi wurin ki kwanta kada kiyi aiki komai, zan biya ta flat din momma ta turo d'aya daga cikin housemaid d'inta suyi miki 'yan aikace-aikace kafin akawo miki naki.
"ko kitchen ban yarda ki shiga ba, zan aiko Isah direba ya kawo miki lunch.
"Yalla6ai ba sai ka aiko shi ba zan iya ba fa wani ciwo bane sosai.
Na fahimci kina so wasa da lafiyarki.
Ba haka bane Yalla6ai Allah zan iya.
Shut up......I hate people to argue with me....sai kiyi abinda ki ke so in fact jikinki ne ba nawa ba don ma kin samu na nuna damuwana akanki.
Mtssss.....yak'arasa magana da tsaki ya dauke briefcase ya fice afusace.






Jeeddah Aliyu
[7/27, 12:04 AM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDA NA KUD'I NE IDAB KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619


DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDA


*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```


*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```


*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``


*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYATUDEEN


*SLIMZY*:- IZZATA


*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO




*GIDAN RINA*






*26*






Da sauri ta bishi tana kiran sunanshi "Yalla6ai....Yalla6ai!
Don Allah kayi hak'uri ka tsaye ka saurareni.
Ba nufi na nayi argument da kai ba.
Yalla6ai......I said I'm sorry"!
Tafad'a cikin d'aga murya saboda har ya kai compound ita kuma tana tsaye a bakin k'ofar fita main parlour, yana yin kayan da ke jikinta ya hanata ta bishi tana kallon direbanshi ya bude masa mota ya shiga, har suka fice daga gidan tana kallo.
"Gyad'a kai tayi sannan tadawo cikin parlour ta zauna, tana backward d'in abinda ya faru wani shegen murmushi tayi mai nuna tsantsan farin cikinta.
***"""****"""*****
Momma tsaye a cikin bedroom d'inta sai faman sintire take yi abin duniya yana so ya yi mata yawa, ta kira wayar Jarumi yafi a kirga a kashe tun jiya da tayi waya da shi har wayewar garin yau, bata ji wani feedback daga gareshi ba.
"Tunanin mafita take yi taji wani heavy knock kamar za'a cire mata kyaure, da hanzari ta nufi k'ofar tayi unlocked Daddy tagani fuskarshi ba bu annuri sai kace wanda aka aikowa da sak'on mutuwa.
"Sai aika mata da mugun kallo yake yi, ta hadiye yawun fargaba muryarta yana rawa ta ce alh....a...ji...lafi....ya ka ke min irin wannan knocking?"
"K'ara 6ata fuska ya yi a ganinshi tana mishi tambayar reni ne cikin wani irin fushi ya ce miyasa duk yawan housemaid d'in gidanan da ba ki tura wasu daga cikinsu flat d'in sultan su dinga yi ma matarshi aiki ba, har sai ya kira ya rok'a?"
Ni narasa meke damunki Zaituna kwakwalwarki yadawo kaman na dusa, sam ba kya aiki da shi.
"Hanta cikin momma ta motsa ta dask'are kaman statue bakinta a bud'e dogon tsaki da Daddy ya ja mtsss......ya dawo da ita natsuwarta ya juya ya fice ta bishi da kallon mamaki.
"Na shiga uku....meke shirin faruwa da ni?"
Kada zance boka ya tabbata Aliyu zai auro yarinyar da zata rusamin al'amurana, tsawon zamana da Alhaji bai ta6a yi min shouting irin haka ba.
Ba tsinane irin Jarumi duk shine silar jefani cikin wannan halin.
Cikin rashin sanin mafita kaman za ta fashe da kuka tanemi gefen gado ta zauna.
****""****"""*****
Aliyu yana isa office ya kira wayar momma ya ji layinta busy, sai ya yi decided ya kira Daddy tunda yana gida yafad'a mishi buk'atarshi, wannan shine dalilin da yasa Daddy ya shiga bedhroom d'in momma yana mata fad'a.
"Yana gama waya da Daddy.
uncle Suraj ya shigo office d'inshi cike da farin ciki ya mik'e ya yi hugging uncle yana fad'i....what a pleasant surprised uncle?
Murmushi uncle ya yi kafin ya ciro Aliyu daga jikinshi, suka yi shaking hands suka nufi kujeri da suka k'awata office d'in suka zauna.
Aliyu yana blushing ya dafa cinyar uncle suraj ya ce uncle ashe abinda ka ke fad'a gaskiya ne.
Duk da uncle bai fahimci inda zance nashi ya dosa ba, sai ya yi dariya ya ce ni fa ban fahimci zance da ka ke yi ba Aliyu?"
"Uhm......uncle da ka ke cewa aure rahama ne sai yanzu nagane zancenka gaskiya ne, ba aure kadai ba uncle har mata rahama ne.
"Ya karasa magana yana dariya.
Shima uncle dariya ya yi ya daki shoulder Aliyu yana cewa ka ji min shak'iyin yaro, wato sai yanzu da mu kayi maka aure ka d'add'ani zuma 'ya mace ka fahimci haka.
"Aliyu ya yi dariya har sautin dariyar nashi ya fita, ya ce "Allah uncle ba abinda nayi in fact bana jin son Amina a zuciyata, amma kuma ina ji a jikina I can't do without her....uncle Amina ta iya girki abincinta so delicious komai nata dabam ne da sauran mata.
Bana jin za'a dauki longtime za ta yi winning zuciyana.
"Komai nata perfectly the way I like, kasan me uncle?"
Uncle suraj ya yi nodding head saboda ya zama speechless, yadda Aliyu yasaki baki yana zance mace abinda tsawon rayuwarshi baita6a gani ya yi ba.
"Idan Amina tana bacci snoring take yi.
Ya k'arasa magana kaman wani wawa, ga shegiyar blushing da yake yi mai ban haushi.
"Sosai uncle yasa dariya har da dafe ciki yayin da Aliyu yake cigaba da taya shi.
Bayan sun gama dariyar nasu uncle suraj ya kalleshi da murmushi akan fuskarshi, "ya ce Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a tagari ka kula sosai saboda kasan Zaituna ba so auren naku take yi ba.
''Amin......uncle amma ni sai nake gani da farko don na nuna banaso auren, shiyasa momma bataso yanzu Kuma tunda inaso ita ma nasan zata so.
Uhm.....haka ne kuma kasan iyayye mata su fi supported d'in 'ya'ya akan abinda suke so.
Murmushi Aliyu ya yi kafin ya ce ai shiyasa uncle nima nake ji da mommana.
"Mik'ewa uncle ya yi yana cewa bari na lek'a office ka turo kamal ya kawo min documents d'in da muka yi magana a waya.
Uncle yana k'arasa magana ya fice.
Aliyu ya shiga tunani yadda ya shak'u da uncle suraj, duk da ya kasance k'anin mahaifinshi.
Shak'uwar tasu ta samu asali tun Aliyu yana yaro, shiyasa Aliyu ya dauke shi tamkar friend d'inshi duk wani secrets dinshi baya 6oyewa uncle kaman yadda shima uncle yake sharing nashi secret da Aliyu, idan ka ga sometimes yadda suke fira za ka dauka age mate ne.
Uncle suraj ya jima bai yi aure ba wanda gaba d'aya family anrasa dalilinshi na k'in yi aure.
duka yin aurenshi a yanzu ba zai wuce 10 years ba yaronshi d'aya.
***----***---***
Tun lokaci da Aliyu ya fita take kwance a falo hannunta sai zugi yake mata, musanmman yanzu da yafara jan ruwa ya yi bororo tana cikin wannan halin kiran barrister z ya shigo wayarta, jikinta yana rawa tayi picking call d'in.
"Suna gama gaisawa ta shiga bata labari duk abinda yafaru daga ciki har da yadda Aliyu yafara nuna mata kulawarshi.
"Sosai barrister z ta shiga tayata murna da k'ara k'arfafa mata gwiwa, da haka suka yi sallama.
***""****""""***
Momma ta fito daga bathroom dai-dai kiran Jarumi na shigowa wayarta, cikin zumud'i ta d'aga kiranshi Hello.....Jarumi ya zan kiraka jiya nafad'a maka akwai matsala, sai kawai kayi picking ka k'i magana daga k'arshe sai ma kashe wayarka kayi, wato sai yanzu kayi lokacina.
"Dakata Zaituna!
Ya daka mata tsawa duk da ga waya ne saida momma ta tsorata, cikin hargowa ya ce "ubanwa kika fad'awa sirrina?"
Saboda jiya banga kiranki a wayana ba.
Sosai momma ta girgiza da jin kalamanshi atsorace ta furta nashiga uku Jarumi....idan ba kai bane waye ya d'aga wayar?"
Uhm.....Zaituna kin gama da ni kin rusa min plans, nasha gayamiki ki daina kirana sai in nine na kira ki da yake kwakwalwar kifi ne da ke, bakya ganewa to....gashinan garin shirmenki kin janyo mana masifa, saboda bansan waye ya d'aga wayar ba.
Ban kuma san iya adadin abinda ki ka fad'a ba, amma ba komai ki zo ki sameni a mahad'armu dole na sauya plans.
"Ya katse kiran tuni momma tafara sweating kaman ba Aircon a room d'in.
**"""***"""***
Aliyu ya d'ago da kanshi ya dubi wall o'clock yaga lokaci ya tafi sosai, ya mik'e da sauri ya shiga tattara files d'in ke kan desk yana zubawa a locker daga bisani ya dauki wayoyinshi yafice.
Isah direba yana gani yafito ya janyo mota ya bude masa k'ofa ya shiga, saida ya biya k city restuarent ya yi mata take away sannan ya nufo gida.
"Koda yashigo tana upstairs bedroom kaman yadda ya umarceta tana kwance sai zugi hannunta yake mata, ya turo k'ofa dauke da sallama ta mik'e zaune da sauri saboda bata yi tsanmani ganinshi a wannan lokaci ba.
"Cikin sanyi murya mai had'e da rad'ad'in ciwo ta amsa mishi sallama, ya k'araso kusa da ita yana fad'i ya hannun naki hope baya miki zafi sosai?"
murmushin k'arfi hali tayi kafin ta ce "da sauki yana zafi saidai ba sosai ba.
Hannun ya rik'o gani yadda ya yi, yasa zaro idanu duk yabi ya tashi hankalinshi sai cewa yake tashi maza ki shirya mutafi hospital, shiyasa tun farko naso mu je hospital kika kafe akan lalle hannu baya miki zafi kalli garin sakarcinki za kiyi min wasa da lafiyarki.
"Ba abinda ya firgita barrister A ya kuma jefata a tarkon tunanin kaman faruncinshi na k'arshe, duk da tana jin hannunta yana mata zogi bai hanata murmushin jin dad'i ba.
Wanda sautinshi yafita hakan yasa shi d'agowa ya kalle cikin idanuwanta ya ce "ke lafiya ina magana kina murmushi wato ga shasshasha ko?"
"Girgiza kai tayi kafin ta ce kayi hak'uri Yalla6ai naga duk ka bi kad'aga hankalinka akan d'an k'ank'anin abu.
"Mtss.....yaja wata shegiyar tsaki mai cike da nuna jin haushi, ya ce "abeg my friend tashi ki sauya kayan jikinki karka 6atamin lokaci yana gama magana yafice ya barta sake da baki tana kallon bayanshi.
"Yana rufo k'ofa ta sauko daga kan gado tadaka tsalle had'e da furta Alhamdullilah......!
Wani shegen zafi ya yi ma hannunta ziyara bazata da sauri ta runtse idanunta, saida taji hannun yalafa mata sannan ta sauya kayan jikinta.
"A downstairs parlour ta iskeshi tsaye yana jiran fitowarta, yana ganinta yafice ta bishi abaya.
"Kai tsaye Nissa hospital suka nufo bayan sun ga doctor, gaba d'aya saida aka d'aye fatar hannunta sai runtsa idanuwa take hawaye na zuba, bayan ancire fatar aka wanke ciwo sannan akayi dressing wurin.
"Yana rungume da rabin jikinta suka fito daga cikin reception na hospital d'in hannunshi rik'e da hannun nata mai ciwo har suka iso gida yana mata sannu.
A main parlour ya zaunarda ita ya nufi kitchen ya dauko plate ya juye mata abinci da ya shigo da shi, a baki ya shiga bata duk da bata jin yunwa sai ta tsince kanta da bude baki, ita kanta tayi mamakin yawan abincin da taci da kyar ta iya bude baki ta ce da shi ta k'oshi, ya bata maganinta tasha.
"Har zuwa lokaci she can believe Aliyu ne shin me ya kawo wannan sauyin da sauri haka?"
Ta Kalleshi irin kallon mai ratsa jini da 6argon jiki ta motsa pink lips dinta with so much excitement ta ce thank you so much my humble husband for caring.
D'an hararanta ya yi yaja karan hancinta ya ce banaso shirme duk abinda nayi miki tamkar kaina nayi ma don haka karki sake godemin.
"Sai kawai tayi murmushi.










Jeeddah Aliyu
[7/27, 12:14 AM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE IDAN KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619


DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA


*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```


*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```


*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``


*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYATUDEEN


*SLIMZY*:- IZZATA


*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO




*GIDAN RINA*




*27*




Momma tafito cikin shirinta na zuwa ganin Jarumi.
sai sauri take yi kaman mai shirin bari gari, tun kafin ta k'arasa parking lot tayi unlock d'in motarta da car key da ke rik'e da hannunta.
Ta shiga motar tayi reverse ta nufi gate maigadi ya bude mata gate tafice da wani irin gudu na ban mamaki, western dreams hotel ta nufa saida tayi 6ada kama ta hanyar saka face mask za ka dauka saboda cutar corona ne, yasata amfani da shi ta rufe kwayar idanunta da black shade, sannan tafito daga mota ta shiga reception shigowar text message taji a wayarta _ina room 247_
Tana gama karanta text message d'in ta nufi corridor da zai saddata da d'akin.
"Tun kafin takai da yin knocking ya bude mata k'ofa, tashigo yau d'inma fuskarshi a rufe take da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login