Showing 57001 words to 60000 words out of 80263 words

Chapter 20 - Gidan Rina Book Complete Jidda Aliyu.txt

31 Jan 2025

9450

tana kallonshi jikinta ya yi sanyi saboda tun aurensu bai ta6a tafiya ba, sai a wannan karon
Gani yadda annurin fuskarta ya dauke cak...yasan cewa bata ji dad'in zance tafiyar nashi ba.
Ya janyo ta jikinshi yana shafa bayanta ahankali yana fad'ar karki tashi hankalinki wifey ba zan wuce one week ba.
Girgiza kanta tayi kaman zata fashe da kuka duk tayi wani iri, cikin shagwa6a ta ce "Gaskiya Yalla6ai one week ya yi yawa ina laifin two-three days.
'Yar dariya ya yi tare da jan hancinta yace bai yi yawa ba, baby kaman gobe ne za ki ga nadawo in kuma kina zuwa ki shirya mu tafi tare kinga daga can sai mu yi honeymoon d'inmu.
Sunne fuskarta tayi a k'irjinshi, tana girgiza kanta uhm....uhm...kawai kayi tafiyarka Allah ya dawo da kai lafiya.
"Dungure mata kai ya yi yana dariya yace ashe damuwar naki na munafuci ne, da sai ki had'a kayanki mu tafi mu ci karenmu babu babbaka.
"Mik'ewa tayi daga jikinshi tana dariya mai ban sha'awa tace kaci abinka kai kadai ni ka ga tafiyata.
Ta haura sama ya bi bayanta da kallo ya had'iye yawu "he wish a dare nan ta bashi had'in kai da sun raye darenan, musanmman yadda garin ya dau hadari kowane lokaci ruwan sama na iya saukowa ya lumshe idanuwanshi yana jin wani sabon desire ya mik'e da kyar ya nufi upstairs kaitsaye d'akinta ya wuce saidai bata cikin d'akin nata ya yi tsaye yana jiran tafito a tunaninshi tana cikin bathroom, da yaji shiru ya yi yawa ya nufi bathroom ya duba bata ciki k'ayatattace murmushi ya saki tare da wargaza sumar kanshi, ya shiga tsotsar lower lips d'inshi saboda ya gano tana bedroom d'inshi zuciyarshi fal....farin ciki ya fice yana tura k'ofa duk da d'akin bai da wadattace haske hakan bai hanashi, hangota kwance ta lullu6e rabin jikinta da duvet idanuwanta arufe.
"Shegen murmushi na gefen baki ya yi, ya cire rigar jikinshi ya hau gadon ya kwanta bayanta ya juyo da ita suna facing juna still idanuwanta arufe, ya hura mata iskar bakinshi akan fuska turo baki tayi, tare da tureshi gani zata 6ata mishi dare kaman jiya yasa ya haura samanta yasaki mata nauyinshi, da kyar take iya numfasawa ya danne hannayenta yana kallon cikin idanuta yace "ke meye haka ko yau d'in ma bakiso ne?"
Gyad'a kanta tayi alamar ehh!
ya wulga mata k'atuwar harara tare da fad'in "wallahi ba ki isa ba yau kam dole kiyi hak'uri ki bani hakkina ta ruwan sanyi ko na kwata ta ruwan zafi, kaji min yarinya to wai ni in tambayeki mana saboda me Daddy ya kafe saida ya auromin ke?
bai jira jin amsar da zata bashi ba ya cigaba da cewa saboda ki dinga yi min kwalliya ina kallon kyakyawar fuska da surar jikinki ina hadiyar yawu?"
ko kuma ki dinga girka min abinci mai dad'i in ci in k'oshi in bin lafiyar gado?
To idan haka kika dauka maza ki falka daga mafalkinki na hauka.
"Wannan abin da zan yi shine dalilin da yasa Daddy ya nace akan sai na aureki, saboda yana da yak'ini za ki kawo farin ciki wa rayuwata.
tsawon rayuwata Amina banta6a jin desire kowace mace ba sai akanki, ada koda naked naga mace ko darrr....ba zan ji ba, ni kaina ina zargi ko banida lafiya ne ko kuma ni ba cikkake namiji bane, ashe ba haka bane kece wacce ubangiji yayi ma tanadina idan ba so kike na afka wani mayuwaci hali ba, wifey ki bani had'in kai mu raya darenan.
"Shiru tayi ta kasa koda kwakwaran motsi hakan ne ya bashi damar connecting lips dinsu yana bata hot French kiss, hannayenshi da basu jin magana sai yawo suke a sassan jikinta with full excitement ya yi undressing d'inta gani yadda take responding yasa ya yi addu'ar saduwa da iyali ya shiga sarrafata son ranshi, tun tana jurewa har taji abin nashi ya wuce na hankali tafara kuka tana yunk'urin kwatar kanta ta cigaba da yi masa magiya bai masan tana yi ba yayi nisa baya ji kira.
"Ko k'adan bai sassauta mata har sai da ya ji ya gansu, sannan ya mirgina gefe yana maida numfashi.
"Ahankali take sauke wahalalle numfashi saboda azabar zafi da rad'ad'in da take ji, matsawa jikinta ya yi ya rungumota cikin sauti mai dad'i ya ce "thank you so much Amina for the wonderful gift you're truly blessing in my life.
I'm not sure what I would do without you. Thank you so much you really made my day.
"Duk da tana cikin magagin ciwo hakan bai hanata yi masa murmushi ba.
Ya kalleta yana shafar kumatunta sonta na ratsa jinin jikinshi, wani irin nishad'i yake ji wanda tsawon rayuwarshi bai ta6a riskar kanshi cikin kwatankwacinsa ba.
Ya ce hey...my lazy lawyer tashi mu yi wanka kinsan babu kyau kwanciya da janabba.
"Ta turo bakinta tare da ya motsa fuska "Yalla6ai....nagaji bacci nakeji ka barni da asuba zan yi, harara ya 6alla mata mai cike da sinadarin kwayoyin so ya ce haba my lazy lawyer ki daure mana.
Dukanshi tayi a k'irji tana fad'ar Uhm....yalla6ai duk dauriya nan da nayi amma you're still calling me lazy a tunanina har lambar yabo za ka bani.
"Dariya ya yi yana k'ara shigar da ita jikinshi yana fad'in.....I'm sorry my brave lawyer kema kinsan da wasa nake ke d'in jaruma ce.
Tana murmushi mai sautin gaske ta mik'e tsaye tasa duvet ta rufe jikinta tana jan k'afa ta nufi bathroom, da sauri ya diro daga kan gado ya biyo ta yana fad'ar lets me help you baby ta juyo da zumar ta ce ya barshi zata iya sai kawai ta ganshi naked babu komai a jikinshi, taga k'ato tunburr....lol...ta zazzaro manyan idanuwanta kafin ta kurma ihu wayyo.....Allah na shiga uku zan makace.
"Yalla6ai meye haka..?
Don haka ka dauki kayanka kasaka ni wallahi ka bani tsoro, ta karashe magana tana rufe fuskarta da duvet d'in jikinta.
Murmushi ya yi yana kallon nakedness body dinshi cikin zallan shak'iyanci yana wani lumsashe idanu ya ce baby this is all yours ya k'arashe magana coming very close to her da matsiyacin gudu ta shige bathroom, tana dariya lalle duk wanda yace namiji yana da kunya yayi k'arya duk shan k'amshin Aliyu da tsare gidanshi da tulin uban miskilancinshi yau duk ya kau.
"Yana gani ta gudu bathroom yasa dariya yana shafar sumar kanshi, kafin tafito ya canza bedsheet ya jefa wanda ya cire cikin laundry basket ya bi d'akin da Armani Air freshner, tafito daure da blue towel gashin kanta na d'igar ruwa suna had'a ido ya saki mata murmushi ya ajiye pillow hannunshi, d'aya daga cikin wayoyinshi ya dauka ya nufota ta kauda fuskarta da sauri.
Daff....da ita ya tsaya ya d'ago ha6arta yana fad'i Baby bari na dauke ki pictures banaso na manta single moments na first night d'inmu.
Hararashi tayi tana turo baki Yalla6ai please ka bari banso daga ni fa sai towel za ka daukeni pictures.
Please Baby I feel so much happy ki barni na daukeki koda guda d'aya ne.
Girgiza kanta tayi tare da fad'in you're crazy.
"Yes I'm!
Ya fad'a yana saita camera wayarshi ba yanda ta iya dole ta kyaleshi ya dauketa, tun tana jin kunya har tasaki jiki styles kala-kala ta dinga yi yana daukarta daga karshe ya matso kusa da ita ya rungumo rabin jikinta ya daukesu selfie.[Jeeddah batace first night ku dinga daukar pics ba, don nasan akwai masu daukar dami magaji da nishi kuje ku dauki pics first
night dinku kuce a novel ku ka gani to wallahi ni ba ruwana na rubuta ne don kawai na k'arawa labarina armashi don haka akiyayye.]
"Ta shamace shi ta fizge wayar tare da turashi cikin bathroom ta rufo k'ofa tana fad'ar, Yalla6ai aje ayi wanka pictures d'in ya isa haka.
"Daga bathroom tana jin muryarshi yana fad'ar ashe wifey da sauran k'arfinki ba abinda na d'iba.








Jeeddah Aliyu
[7/27, 12:21 AM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE IDAB KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619


DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA


*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```


*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```


*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``


*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYATUDEEN


*SLIMZY*:- IZZATA


*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO




_ina ma'abotan so k'amshin ga dama tasame ku idan kina son ki kasance cikin k'amshi a koda yaushe tamkar barrister A, ki tuntube ni ina siyarda Arabian perfumes masu k'amshin gaske da saurin siye zuciyar maigida k'amshi shine mace duk mace da ta bari mijinta yaji odour a jikinta taci baya saboda haka ki garzayu ki kwashi gara6asa ina siyarda Arzaan, Amani, Burhan, A-maleka, Dima, Asarar Alhub, mufaddal perfumes da dai sauransu. Bangare body spray akwai Nada, Bushra,thaljee kuma akwai Air freshener domin k'amsasa d'akin uwargida da na maigida ina da turaren garwashi mai shegen k'amshin akwai hand & body lotion skin dinki ya yi smooth ki dinga glowing, palm dinki ya yi soft kaman auduga ga mai ra'ayi siya sai a tuntubeni a wannan number 07032566172 don Allah serious buyers only_




*GIDAN RINA*






*34*






Morning flight Aliyu zai bi duk da kasancewar bata jin dad'in jikinta, hakan bai hanata tashi da wuri ba.
Da taimakon masu aikinta ta had'a mishi breakfast tana gama shirya table ta wuce d'akinta ta feso wanka, ta rangad'a kwalliya ta musanmman ta shirya cikin pegged trouser white colour da floral loose top pink colour, ta yane kanta da scarf jikinta na fitarda k'amshi, K'afarta sanye da flat Chinese slip, tana cikin sanya earring ya shigo tun kafin ya k'araso k'amshinsa ya lullu6e k'ofufin hancinta ta lumshe idanuwa tare da sakin 'yar siririyar numfashi.
"Yayi tsaye a bakin k'ofa yana mata kallon k'asan ido, ya yi matuk'ar mamaki da ya sameta a matsayin virgin shiyasa k'imarta da darajata suka k'aru a idanuwanshi.
ta kalleshi suka had'a idanu ya saki mata sanyaye murmushi ya nufota walking majestically, ya kar6i earring d'in ya k'arasa saka mata ya yi pecking d'in gefen neck d'inta ya ce "Wow! You look very beautiful my wifey.
Ta d'an yi rolling eyes d'inta hakan da tayi ya k'ara mata kyau ta ce "Thank you hubby kaima kayi kyau har naji kishi ya kamani banso wata ta gane min kai, ta yaba da kyau da kayi.
"Murmushi ya yi mai sautin gaske kafin yace "karki damu Baby ni naki ne ke kadai.
Da gaske...?
Tafad'a tana d'aga mishi girar idonta.
Shima girar ya d'aga kaman yanda tayi mishi, tana dariya ta shafi lallausan sajenshi.
Yace ya jikin naki hope babu idan yake miki ciwo?"
Ya k'arashe magana yana kallonta.
Da sauki saidai abinda ba'a rasa ba, amma nasan zuwa anjima insha Allah zan wartsake.
Ta bashi amsa cike da jin kunya.
muje kayi breakfast kada kayi latti.
hannunta ya rik'o cikin nashi suka fice.
Suna cikin cin abinci ya kai hannunshi akan hannunta da ta d'oura akan table, yana murza tafin hannunta ahankali ta kai ganinta akan hannun nashi ta ajiye fork d'in hannunta tasaka d'ayan hannunta tashafi ta6o da ke gefen yatsanshi k'arami, tace "Yalla6ai wannan ta6o menene a gefen yatsanka?"
Kullum inaso na tambayeka sai yau Allah yabani ikon tambaya.
Cikin murmushi ya ce "An haifeni da cindo a yatsun hannuwana da aka cire min shine wannan ta6o d'in.
Cindo....?
Ta tambaya cikin kad'uwa.
Ehh...!
Yafad'a yana kallonta.
Ta had'iye yawu tayi sauri saita natsuwarta tare da cewa uhm....Allah sarki ashe mai yatsu shidda na aura ta k'arashe magana tana dariya.
Mintsine mata hannu ya yi yana dariya ya ce saura ki haifamin mai yatsu shidda, saboda na tabbata daren jiya na dasa akwai na.
"Ya k'arashe magana yana k'ashe mata idonshi d'aya.
Ta girgiza kanta tana dariya tare da fad'ar wai yaushe ka lalace har haka Yalla6ai?"
Zama da ke ne ya lalata ni barrister.
Zaro idanuwa tayi har tana had'awa da dafe k'irji ni Yalla6ai....?
Ta tambaya da idanuwa a zare.
"Ehh...ke d'in.
Zaburo baki tayi tace gaskiya Yalla6ai kayi min sharri ni ba haka nake ba.
"Da gaske yafad'a yana kallonta.
Harararshi tayi har ta bud'e baki zata yi magana idanuwanta suka sauka k'asan dining table tayi arba da Teema zaune ta lankwashe k'afafuwanta, gashin kanta awargaje.
Gabanta ya yi mummunar fad'uwa batasan lokaci da ta zabura ta tashi tsaye ba,tare da furta wayyo...Allahna!
Da sauri ya baro wajen zamanshi ya rik'o shoulder ta sai faman tsandara ihu take, ya girgizata da k'arfi yana fad'ar menene ya tsorata ki haka..?
Hey...look at me ta kalleshi numfashinta na fita da kyar saboda tsoro kumatunta ya d'an bubbuga kad'an tare da cewa relax & breathe gani kusa da ke ba abinda zai sameki.
"Ta kalleshi a firgice tana fad'in Yalla6ai.....kalli Tee....teema k'ark'arshin table bansan yaushe ta shigo ba ko kai kasan da shigowarta?"
Yayi ajiyar zuciya ya kai ganinshi inda take pointing da yatsanta, Teema na nan zaune kamar yanda barrister taganta sai wasa take da 'yan yatsunta.
"Sosai Aliyu ya harzuk'a a fusace ya fizgo Teema ya cirota daga k'ark'ashin dining table har ya d'aga hannu zai wanka mata mari barrister ta rik'e mishi hannu.
Haba.....Yalla6ai me tayi maka da za ka mareta?"
Cike da takaici yace narasani har sai yaushe Fateema zata daina wannan iskancin isakokan nan nata.
Murmushi Barrister tayi tace Allah ya huci zuciyarka Yalla6ai amma ai ba ita ta dourawa kanta ba addu'a za ku dinga yi mata har Allah ya rabata da su.
Girgiza kai ya yi yace Amina bakisan wacece Fateema ba banza bata kawo ta nan akwai laifin da iskokan nata suka aikata ko kuma da akwai abinda takeso a wurinki.
Barrister ta zaro idanu a rud'e tace na shiga uku!
Gani yadda barrister take zarar idanuwa alamar ta tsorata yaba Aliyu dariya ga Teema sai k'ara makalk'aleta take yi.
Ya matso daff...da ita yana dariya yace gaskiya Amina ke matsoranciya ce, don kawai nace tana so wani abu a wurinki shine kike wannan zarar ido to ki kwatarda hankalinki.
To wai Yalla6ai ya akayi ka fahimce akwai abinda takeso a wurina?"
Murmushi ya yi tare da fad'in abinda yasa nace akwai abinda takeso wurinki saboda ni Allah bai had'ani jinina da shirmeta ba, ko kusa bata kusanta inda nake.
Ki cire tsoron fateema ba mahaukaciya bace da hankalinta kawai dai tana d'abi'u kamar na masu ta6in hankali, wasu lokuta za ki ganta ta dawo normal ko yanzu akwai abinda takeso wurinki shiyasa kika ga tayi wannan kwanton bauna, tana samun abinda takeso za ki nemita kirasa haka take da sannu za ki saba da al'amarinta mai ban mamaki.
"Ajiyar zuciya mai k'arfin gaske barrister ta sauke tare da ciro Teema daga jikinta, ta zaunarda ita akan d'ayan daga cikin kujerin dining table ta zuba mata abinci, ta ce Teema ki ci abincinki idan kin gama za muyi magana ki gayamin abinda kike so kinji...?
Ta gyad'a kanta tare da daukar fork.
Aliyu yana murmushi ya rik'o hannun barrister yace zo ki rakani nayi kusan latti. tana dauke da luggage dinshi suka fito adaidai k'ofar fita main parlour suka yi kicibuss....da zee-zee da meena.
Ina kwana Ya sultan?"
suka had'a baki suna gaidashi.
Harara ya galla musu yana fad'in wato ku bakuda aikin yi sai zuwa flat d'in mutane da sassafe salon ku takura mana ko...?
"Zaro idanuwa suka yi suna kallonshi baki bud'e mamaki suke yaushe Aliyu yayi baki har haka.
Gani yanda suka tsareshi da idanuwansu baki sake suna kallonshi kamar ansaki sabon movie a cinema, yasa sake walga musu harara a karo na biyu yace banaso iskanci wannan kallo da kuka tsareni da shi na menene?
Barrister tayi dariya had'e da basu hanya tana fad'ar ku kyale wannan yayan naku, yau abokin fad'a yake nema ku shiga ciki gani nan zuwa.
"Da sauri suka wuce ciki suna gulmar canji da suka gani a tare da yayan nasu.
Yana gani sun shige ya rungumeta yana kissing d'inta saida yayi mai isarshi sannan ya saketa, har ya shiga mota tana d'aga mishi hannu saida taga fitarshi sannan ta juyo a dining area ta hangosu tare da Teema suna breakfast har tanufi wurinsu sai taji wayarta na ringing
sai kawai ta nufi wayar da ke aje akan center table sunan barrister Z ke yawo a secreen d'in wayar tayi receiving kiran had'e da k'arawa a kunnenta.
Gaisawa suka yi kafin barrister z ta ce "bebs nayi magana da malam ya ce sai kin kawo masa Maryama dole sai ya yi mata ruk'iyya.
Ajiyar zuciya barrister A tayi ta yadda ganinta a dining area ta kalli su zee-zee taga hankalinsu bai kanta ta haura upstairs ta shige bedroom dinta har da murd'a key, ta ce Bebs ta wacce hanya zan fito da ita har na kawota Yola....?"
Ni ma nayi wannan tunani amma me zai hana gobe mu biyo jirgin safe ni da malam mu zo abuja.
Shiru barrister tayi na mintuna k'alilan, kafin ta numfasa ta ce wannan shawara taki tayi, saidai ko yanzu akwai matsala saboda muddin momma tasan manufarmu zata bi kowace irin hanya domin ta hana malam aikinsa.
"To yanzu menene abin yi?"
Bani lokaci k'adan nayi tunanin mafita zan kiraki daga baya.
"shikenan ina jiranki.
Ta kashe waya had'e da folding hannayenta a k'irji tashiga kai da kawo a tsakiyar d'aki, wani tunani ya fad'o mata take tayi na'am da shi ta bud'e k'ofa ta sauko k'asa, su zee-zee na ganinta suka mik'e kowace ta dauki handbag d'inta meena ce tafara magana matar yaya za mu wuce school ga Teema nan mu bar miki, ba musan laifi da tayi ma momma ba tun jiya ta rufeta a d'aki. yanzu ma ta fita shiyasa muka bud'eta ta gudo nan don Allah matar yaya ki 6oyeta karki bari momma taganta, zata iya bata magani nan da bataso sosai take wahala idan tasha shi.
"Murmushin k'arfin hali barrister tayi duk ta d'an k'adu bata bari meena tagano hakan ba, sai kawai ta ce karki damu meena zan kulata da ita har ku dawo da yake yau ban zuwa office kinga sai ta tayani fira.
"Shikenan matar yaya sai mun dawo.
Adawo lafiya!
Tafad'a had'e da zaunawa akan one sitter fitarsu ke da wuya Teema ta taso daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login