Showing 54001 words to 57000 words out of 80263 words

Chapter 19 - Gidan Rina Book Complete Jidda Aliyu.txt

31 Jan 2025

9440

cewa idan har k'asar waje za'a fita da ita to kuwa har abada ba zata samu lafiya ba. "Subhanalillah....!
Baaba meyasa kika fad'i haka?"
Saboda ciwonta bana asibiti bane balle har a fita da ita k'asar waje.
gyara zamanta barrister A tayi ta tattaro gaba d'aya natsuwarta, ta k'ure Baaba da idanuwa, kafin ta ce "Ban fahimce ki ba Baaba warware min zare da abawa.
"Ciwon Maryama baida alak'a da asibiti saboda asiri ne aka yi mata, asibiti Kuma basuda magani warware asiri.
"Wani shegen sweating ya zubuwa barrister a fuskarta, da sauri ta ciro handkerchief tayi wiping muryata na rawa ta ce "asiri kuma Baaba...?
To waye ya yi mata asiri har ta haukace..?
Tabbas asiri aka yi mata 'yar nan kuma ba kowa bane face Hajiya Zaituna, kuma lokaci zuwa lokaci tana sabunta asiri tare da saka wata likita marar imani irinta tana mata allura, duk lokaci da akayi mata allura sai ta dauki kwanaki masu yawan gaske kafin ta bar ihu had'e da gurnani, in tak'aita miki haukan sabo yake dawowa dal....
"Sosai barrister A ta tsorata ta kuma sha jinin jikinta tabbas momma ta cika cikkakiyar marar imani, la'ananniyar mushirika.
"Da kyar Barrister ta bude baki ta ce Baaba nayi miki alk'awali koda zan rasa numfashina, sai na cuto maryama daga hannun wannan makirar mata wannan alk'awalina ne.
Daga haka ta dauki jakkar laptop d'inta ta fice Baaba ta bi bayanta da kallo, sosai yarinyar ta bata mamaki ta yaya zata ceto maryama wannan shine abinda ya daure mata kai.
Cike da mamakin da ya kasa sakinta ta mik'e ta rufo k'ofa.
"Barrister A ko baranda flat d'inta bata kai ba, motar momma ta shigo gidan da sauri ta k'arasa isa flat d'in nata, batare da 6ata lokaci ba ta tura k'ofa ta shiga saboda tunda tafara zuwa aiki Aliyu ya nemo mata 'yan aiki har guda biyu.
"Tana shigowa main parlour Salama ta fito daga kitchen ta kar6i jakkar hannunta, tana fad'in "sannu da zuwa aunty!
"Yauwa...salama ina Bintu ta shiga ne?
Gani aunty!
Cewar Bintu tana fitowa daga kitchen d'in.
"Ina fatan ba wani matsala ko?
Babu aunty.
Shikenan bari na watsa ruwa kafin na fito d'aya daga cikinku ta ciro Fish a freezer zan yi girki.
To aunty suka had'a baki salama ta bi bayanta rik'e da jakkarta suna zuwa k'ofar bedroom d'inta ta kar6i jakkar, saboda bata yarda da 'yan aikin nata su shiga mata d'akin baccinta ko na Aliyu ba.
ko falon sama bata bari su shiga iyakarsu, falon k'asa sai kuma kitchen.
Agurguje tayi wanka tafito ta zura blouson gown mai supghetti hands, tasaka winter hat akanta tana sauka downstairs kaitsaye ta wuce kitchen da taimakon 'yan aikinta ta kammala had'add'un girkinta, ta shirya table lokaci har an fara kiran sallar magarib.
"Wanka tayo had'e da alwala bayan ta gama sallah bata tashi ba sai da ta sallaci sallar isha'i, tana gamawa ta shiga tsantsara makeup ta shirya cikin simple gown na shaking material, fitinane k'amshinta na fitar hankali yana tashi a jikinta.
ta sauko k'asa ta kame a two sitter tana jiran dawowar king Ali Ardo.








Jeeddah Aliyu
[7/27, 12:19 AM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE IDAB KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619


DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA


*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```


*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```


*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``


*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYATUDEEN


*SLIMZY*:- IZZATA


*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO




*GIDAN RINA*






*32*




Misalin k'arfe 9:44pm na dare Aliyu ya dawo gida sosai yau ya d'ebo gajiya, yana shigowa main parlour ya yi arba da ita tasha kyau na ban mamaki da sauri ta tashi ta nufeshi da sannu ta kar6i kayan hannunshi sai kawai ya ware mata hannayenshi, batare da 6ata lokaci ba ta shige k'irjinshi ya rungunmeta tsam....ajikinshi yana shafa gadon bayanta, ya rad'a mata akunnenta "I miss you so much wifey!
"Cike da shauk'in sonshi ta mayar mishi da "I miss you too my king!
Ya cirota daga jikinshi ya kama hannunta suka nufi upstairs ruwan wanka ta had'a mishi koda tafito ya cire kayanshi daga shi sai boxer, da sauri ta kauda kanta tana fad'i Yalla6ai na had'a ruwan bari naje na had'a maka abinci kafin ka fito.
Ta juya da sauri zata fice daga d'akin cikin zafin nama ya finciko ta tayi baya kaman zata fad'i ya tare da fad'add'e k'irjinshi, hugging ita ya yi tightly kaman zai shigar da ita k'irjinshi yayin da ya shiga yawo da hannayenshi a sassan jikinta, harshenshi ya zura a kunnenta yana tsotsa tuni jikinta ya dauki rawa romancing d'inta yake kaman wani sabon kamun hauka ta kasa motsawa, jikinta ya mutu muruss...duk illahirin k'afafunta rawa suke yi suna neman kasa daukarta, jin yanda tayi lakwass...yasa ya dauketa cak sai bisa gado ya yi connecting lips dinsu ya shiga bata hot french kiss irin mai masifar shiga jiki, cikin sauri ya yi undressing d'inta gani haka tsoro ya kamata, ta shiga tutture shi daga jikinta "tana cewa Don Allah ka daina banaso Yalla6ai, nace kadaina banso...!
Ta k'arashe magana cikin shouting.
Cak...!ya tsaya da abinda ya keyi kamar anyi ruwan sama an dauke, ya tsareta da lulu eye's dinshi da suka canza colour, ta kauda fuskarta ya hadiye yawu kafin asanyayye ya ce "menene bakiso Amina ni ko kuma sunna da nake k'ok'arin mu raya...?
"Shiru tayi don batasan amsa da zata bashi ba.
ki amsa min mana Amina.
Ya katse mata shiru nata.
muryarta na rawa ta ce "Ba kaci abinci ba Yalla6ai.
Ce miki nayi inajin yunwa ne...?
Yafad'a yana zare mata jajaye idanuwanshi.
Ah'a!
Tafad'a cike da wani sabon tsoro.
To.....kingani tunda ban fad'a ba ki barni nayi abinda nakeso please!
"Ah'a....Yalla6ai ba zan iya ba kaje kayi wanka.
Da sauri ya kalleta tasake kauda fuskarta hadda runtse idanuwa.
"Amina ko ina body odour
ne...?
Yana magana had'e da shinshina jikinshi.
Ta girgiza kanta.
To idan ba haka bane Amina menene...?
"Ni gaskiya I'm not ready kuma yunwa nake ji.
You're not ready....?
Ya maimaita magana nata wanda ke nuna tsintsa mamakinshi, ya saki d'an siririn tsaki ya tureta daga jikinshi wani mugun haushinta ya lullu6eshi.
"Afusace ya nuna mata k'ofar fita dallah tashi ki fita banaso ganinki bakida wani amfani awajena, matuk'ar ba za ki iya mallaka min kanki ba ko a mafalki karki sake zuwa wajena tashi ki 6acemin da gani.
"Jikinta ya dauki k'yarma ta bud'e muryarta a raunane ta ce "I'm sorry Yalla6ai I don't mean to hurt yo....
Cikin fushi ya katseta ta hanyar cewa shut up please I don want your fucking...apologies just leave my room right now.
Yadda ya k'arashe magana cikin hargowa kamar zai kai mata duka yasa ta mik'e ta dauki rigarta jikinta na rawa tasaka batare da tasake furta uffan ba, ta fita daga d'akin.
"Ya nemi gefen gado ya zauna dafe kanshi wani irin takaicin barrister yake ji, ai ita ba k'aramar yarinya bace da zata nemi ta wahalarda shi kuma a wannan shekaru nata ba zata ce batasan menene aure ba.
"Tsabar ta tsaneni ne kawai da tana sona ba zata k'i mallaka min abinda yake halak d'ina ba.
D'ayan bangare zuciya Aliyu ya ce da shi haka.
Ba shakka hakane.
Yafad'a abaiyane
Ya mayarda ganinshi akan erection d'inshi, ya matse k'afafunshi yana sauke numfashi tsawon rayuwarshi bai ta6a jin feeling irin wannan ba, mik'ewa ya yi ya bud'e bathroom ya shiga ya yi wanka ya fito ya saka boxer ya sauka k'asa, har zuwa lokaci mararshi yana mishi ciwo.
"Yana saukowa ya hangota zaune a dining area tayi wuk'i-wuk'i kaman kazar da aka tsamo daga ruwa, ya tabe baki yana k'arasowa ta mik'e jikinta na 6ari taja mishi kujera buge mata hannu ya yi before ya juyo ya galla mata harara yana cewa ba nace ki rabuda ni ba...?
"Sadda kanta k'asa tayi idanuwanta suka yi rau-rau, tana kallo ya zari plate ya yi serving har ya kammala cin abinci tana tsaye tana kallonshi, yayin da shi ko kallon nashi da take yi haushi yake ba shi.
Ya ra6ata ya wuce bedroom d'inshi.
Kasa cin abinci tayi duk da tana jin yunwa coffee kawai ta iya sha, ta wuce d'akinta ta rafka tagume meyasa Aliyu ba zai fahimce ta bata ta6a ke6ewa da wani d'a namiji ba sai shi, wannan shine first time d'inta to meyasa da ba zata tsorota ba. in fact ita ba ta kawo wannan abin anan kusa ba.
"Ta mik'e jikinta sanyi lak'ass...ta sanya sleeping dress d'inta ta kashe bulbs ta bi lafiyar gado, har tafara bacci taji an murd'a handle ta bud'e idanuwanta da sauri ta koma mayarda su ta rufe, gabanta na cigaba da faduwa.
"Tana jin lokaci da ya iso ya zauna kusa da ita yana kallon innocent face d'inta da ke haskawa acikin diff light d'in da ke haskaka d'akin.
"Ya nemi gefenta ya kwanta ya saka hannayenshi ya rungume bayanta, ya tura hancinshi cikin neck d'inta yana shak'ar k'amshinta, ya rad'a mata idan ke za ki iya bacci ina fushi da ke ni ba zan iya bacci mala'ikun rahama suna tsine miki ba.
kiyi hak'uri wifey ba zan sake ba tunda bakiso zan jiraki har zuwa sanda kika yi ra'ayi.
"Ajiyar zuciya tasauke ta bud'e baki da zumar bashi hak'uri, shhh....ya fad'a yana d'ora yatsanshi akan soft lips d'inta yace "please Wifey ban hak'uri nan ya isa haka nifa ba zai rage min rad'ad'in desire da nake ji ba.
"Murmushi tayi mai cike da zallan tausayinshi da zata iya da ta bashi abinda yake so.
Ya gyara mata kwanciya akan k'irjinshi ya ce kiyi baccinki my wifey ba abinda zan miki kinji!
Ta gyad'a kanta tana k'ara shigewa jikinshi, ya rungumeta tsam...yana shafa bayanta ahankali tashiga lumsashe idanuwanta, ya yi holding nose d'inta yana fad'i sai shegen son jiki kaman magge amma ki ce ba ki so....
D'an k'aramim duka ta kai mishi a chest tana 'yar siririyar dariya.
Yaja musu duvet.
***"""****""""****
*Washe gari*


Tsaye take a kitchen tana had'a breakfast 'yan aikinta na taimaka mata, Aliyu ya shigo kitchen d'in da sauri 'yan aikin nata suka fice, saboda barrister A ta sabar musu da sun ga Aliyu zai su bar wurin, yana k'arasowa daf...da ita ya rungumeta ta baya ya ce "Good morning my lovely wifey!
Murmushi tayi had'e da cewa morning how was your night!
Kunnenta ya rik'e ya d'an murd'e shi ya ce "Bansaniba.
Kyalkyalewa da dariya tayi kafin ta ce "uhmm...!Yalla6ai daga tambaya sai cibi ya zama k'ari.
Ya kashe mata ido ya ce "Ehh...d'in.
cikin dariya ta ce to Allah ya baka hak'uri muje na baka abinci naga kanaso kasani nayi latti kuma yau ina da hearing a court.
Suna kammala breakfast suka fito atare direbanshi yaja shi ita kuma taja motarta kaitsaye, chamber d'inta ta nufa kafin lokaci shiga court ya yi barrister z ta kira ta bata labari da Baaba laraba tabata, ajiyar zuciya Barrister z tayi ta ce "Abinda za'a yi yanzu wannan al'amari baza mu iya solving dinshi mu kadai ba dole sai mu nemi taimakon malam[tana nufi kakanta].
"Nima nayi tunanin hakan saboda Baaba ta ce asiri ne kinga dole sai an warwareshi.
Ba matsala da na baro office ko gida ba zan je ba sai na biya ta gidanshi, duk yanda mu kayi zai nemiki a waya.
"Shikenan nagode bebs Allah yasaka miki da alkhairi.
Amin summa Amin!
Amma ki daina yi min godiya bebs saboda kin fi k'arfin hakan daga gareni.
"Kafin barrister A ta furta uffan har tayi hanging up.




_Just to manage....!_










Jeeddah Aliyu
[7/27, 12:19 AM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE IDAB KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619


DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA


*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```


*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```


*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``


*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYATUDEEN


*SLIMZY*:- IZZATA


*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO






*GIDAN RINA*








*33*




K'arfe 5:30pm tadawo daga office kaitsaye ta wuce flat d'in Maryama cikin sa'a Baaba laraba ta bud'e mata k'ofa ta shigo, bayan sun gaisa ta shiga d'akin da maryama takecoat d'in jikinta tafara cirewa ta ajiye sannan ta durk'asa gabanta cikin rashin tsoro ta kwance mata sark'a da ke daure da k'afafuwanta da hannayenta, atsorace Baaba ta ce mekike shirin aikatawa 'yar nan...?
"Kwance ta nayi Baaba wanka za muyi mata.
Zaro idanuwa Baaba tayi cikin kad'uwa ta ce don Allah ki rufamin asiri 'yar nan karki janyo mana bala'in Zaituna.
"Murmushi barrister A tayi had'e da cewa karki damu Baaba ba abinda zai faru ba kince bata duka ba....?
"Kwarai kuwa bata duka sai dai ina jiyo mana abinda zai iya faruwa.
Baaba kenan wannan kada ya baki tsoro ko ya sanyaya miki gwiwa, Allah yana tare da mu.
Ajiyar zuciya Baaba tayi wacce ke nuna tsoronta abaiyane.
Baaba za ki iya yi mata wanka ke kadai ko sai na taimaka miki...?
Zan iya 'yar nan amma fa inaji miki tsoro Zaituna ta riske mu, saboda ta hanani yi mata wanka.
"Motsawa daf...da ita barrister A tayi ta dafa kafad'arta tace ki kwantarda hankalinki Baaba, insha Allah har mu gama ba zata shigo ba.
shikenan 'yar nan tunda kin fad'i haka bari na had'a ruwan wanka sai ki taimaka min na shigar da ita band'aki.
Bayan Baaba ta had'a ruwa Barrister A ta taimaka mata suka kama Maryama wacce batada nauyi ko kad'an suka kaita bathroom, barrister A tafito ta shiga zaftace d'akin kafin kace kwabo tuni d'akin ya yi tsaf-tsaf, ta koma falo ta share shi tass...tana cikin mopping Baaba tashigo tana fad'i ke 'yar nan da kanki kike wannan aikin...?
"Barrister ta d'ago idanuwanta tana murmushi ta ce "Ba komai Baaba ai nasaba.
Baaba ta ce duk da haka d'akinan k'azantar da yake da bata wasa bace, Allah yasaka miki da gidan aljanna firdausi ya taimake ki da niyyar ki ta alkhairi.
"Amin ya rabbi!
Ki cigaba da tayani da addu'a Baaba har na cima burina na fitarda maryama daga k'angi da take ciki.
"Addu'a kan ina yi 'yar nan sai dai na k'ara bisa ga wacce nake yi.
Madallah...Baaba muje na ganta kafin na wuce.
Suka isketa zaune akan tiles, Baaba tasanya mata kaya masu kyau ta sadda kanta k'asa tana rera kuka mai k'aramin sauti.
Cikin sauri barrister A ta isa kusa da ita ta durk'usa ta d'ago ha6arta, tana kallon fuskarta wani irin mashahurin fad'uwar gaba taji baiwar Allah ashe kyakyawa ce wahala had'e da k'azanta ne suka dusasheta, ta gyaran murya barrister A tayi tana fad'i subhanalilah....umma mekike ma kuka akwai inda yake miki ciwo ne...?
Shiru ba amsa sake cewa barrister tayi fad'amin Ummana idan kinaso wani abu ni nan nayi miki alk'awali zan kawo miki.
Ga mamakinta sai gani tayi Maryama ta d'ago da ganinta ta rik'e mata hannayenta, tana so tayi magana amma ta kasa furta koda uffan sai gurnani take kamar kukan damisa.
"Mik'ewa Barrister A tayi ta mik'arda ita tanufi kan gado da ita ta shinfid'e ta kaman k'aramar yarinya ta zauna kusa da ita ta shiga tofa mata addu'o'i, bata dauki dogon lokaci ba tayi bacci.
Koda yake ko dirty da d'auri zai hanata bacci mai dad'i.
"Cike da tausayinta barrister ta tashi ta dauki coat d'inta tafice daga d'akin.
ta tararda Baaba zaune a falo ta bud'e jakkarta ta ciro qur'anic mp ta ce "gashi Baaba ki dinga kunna mata, zo na nuna miki yadda ake kunnawa Baaba ta matso kusa barrister ta nuna mata tayi sallama da ita tafice.
"Har ta shige flat d'inta bata had'u da kowa ba hamdallah tayi had'e da godewa Allah.
Da yake lokaci sallar magarib ya gabato direct ta wuce bedroom d'inta tayi wanka da alwala, tana gama sallah ta sauko k'asa ta tararda Salama da Bintu suna kallo da ganinta suka mik'e tsaye, salamarsu tayi suka fice zuwa flat dinsu na 'yan aiki ita kuma ta shiga kitchen ta tanada ma Aliyu abincin da zai ci.
"Koda ya dawo tana bedroom d'inta da ke upstairs, tana shirya kayanta a closet da aka kawo daga wurin wanki, yana bud'e k'ofa suka yi four eyes yasaki mata k'ayattace murmushi itama ta mayar mishi da martani cikin tattausan murya tace "sannu da zuwa Yalla6ai..!
Ya galla mata harara cikin zolaya yace "ke bak'auyar lawyer ba haka ake tar6on miji ba.
Sosai ya bata dariya tana rik'e da white sleeve da zata saka a closet, ta tak'o cikin salon tafiya mai daukar hankali tun kafin ta k'araso gabansa ya ware mata hannayeshi, babu 6ata lokaci ta shige k'irjinshi yayi mata kyakyawar runguma.
"Daga bisani ya ciro ta daga k'irjinshi kafin yalala6o bakinta ya had'e da nashi, saida suka yi 7 minutes a haka kafin ya saketa
"Ya kar6i rigar hannunta ya nufi closet yana fad'i bari na k'arasa jera miki kayan, je ki had'amin ruwan wanka.
To!
Tafad'a tare da nufar k'ofar fita, dawo ki had'amin anan yau a bathroom dinki zan yi wanka.
Ya k'arashe magana yana mata tsadadd'en murmushi.
Ta kalleshi tana mayar mishi da martani murmushin nashi batare da tanka mishi ba ta shige bathroom ta cika mishi bathtub da ruwa, tafito tare da cewa na had'a.
Ya cire kayan jikinshi ya shiga wanka yayin da ta tattare kayan da ya cire ta zuba na wankewa a laundry basket ta adana marar dirty.
"Tana zaune bakin gado ya fito daure da towel d'inta hannunshi rik'e da k'arami yana tsane jikinshi, kafin ya gama shafa mai taje d'akinshi ta dauko mishi kayan da zai saka.
Suna kammala cin abinci suka dawo falo, ya kalleta ya fad'ad'a murmushin sa tare da rik'o tafin hannunta cikin nashi ya ce "Amina ina saka ran gobe zan yi tafiya zuwa Lagos zan d'an yi kwana biyu kafin na dawo, ki bincika abinda babu kiyi min list.
Shiru tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login