Showing 15001 words to 18000 words out of 59977 words
Chapter 6 - BABANA DA MIJINA BOOK COMPLETE Fertymerh Zarah --.pdf
Unknown
22 Mar 2025
4483
bakiyi shiru ba xnce ya dawo dake Kada yaje dake inda sister, tayi shiru tana ajiyar
xuciya, ya Sanya mata uniform ďin harda socks and sandals ďinta ya sauko da Ita daga motar,
'jira inxo, tana tsaye gurin yaje ya karbo abincinta da skulbag ďinta....
Yana tsaye gurin har suka fice tana yimasa bye bye, ya sauke ajiyar xuciya haďe da girgixa
kansa yana faďin Fauxiya rigima.
1:00pm
Ta fito daga labour room, tana tafe da waya a hannunta tana amsa Kira harta iso consultant,
'likita bokan turai acewar Dr Fulani,
Dr Umayma tace daga ina kike haka kina xufa , Iman ta xauna tana share gumi,
'daga Gynaec nake labour room, wata yarinyace qarama ga dukkan alamu bata isa aure suka yi
mata, she is too young,
Allah ya taimakesu sunxo asibiti da wuri da Babu mamaki sai VVF ya sameta,
Fulani ta dubeta tana faďin,
'uwar na raye,
'tana raye har yaron amma kam tasha da kyar dan dai da sauran kwanaki a gaba ne, inkin
ganta gwani tausayi early marriage,
'Umayma tace mutumin qauye kenan, ga maxan ba haquri,
Iman tace dan ma bakiga mijin ba babban mutum ne Wai shine Mai gari yana da ďan iliminsa
shiyasa Wai suka xo da Ita asibiti,
'ai Kuwa da ta mutu a banxa cewar Fulani dake cin samosa, Iman ta ďan dubeta,
'sister xn sami sobo.....
'yau Kuma sobo xakisha cewar Dr Umayma,
'Kinsan Mai ciki da Kwaďayi inji Fulani bayan ta miqa mata robar sobo, sukayi dariya dai dai
lokacin fauxie ta shigo da gudu ta faďa jikinta ta baya,
'miss you sister,
'Kada kisa na faďi bakiga mutane bane kin shigo ba Sallama, ta koma da sauri tana dariya,
Sallama tayi ta shigo tana faďin, gud afternoon anty Fulani & anty Umayma,
Suka amsa mata, fauxie rigima, taje ta xauna kusa da Iman tana faďin,
'Anty xn sha sobo...
'Fulani ta bata wani sobo tana faďin gashi fauxie kibar anty tasha nata, tana dariya ta karba,
'Tnkuuuu anty, ta juya tana kallon Iman,
'Anty shi baba baya shan sobo a battle ko cup yafisha a kwarya naganshi ranar yana sha ya ce
na fita d......
Nan take Iman ta kware saboda ruďewa ta shiga tari sosai ba kakkautawa.....
My wattpad Phertymerh1
Babana da mijina......
©Fertymerh xarah
17
Da kyar ta iya tsaida tarin da take bayan Dr Umayma ta miqa mata ruwa tasha,
Batare da tunanin komai ba tana juyawa takaiwa fauxie duka a baya, ta saki qara bayan ta saki
sobo ta riqe bayanta tana kuka sosai,
'Haba likita saboda me xaki daketa cewar Dr Fulani dake kallon fauxie,
'surutun banxane banaso, ina ruwanta da baba mai gadi ynxu da har take sanyo xancensa
anan, why can't she control her mouth ace yarinya duk inda taje surutu... Yanayin da take mgn
xaka karanci bacin rai sosai a fuskarta,
Dr Umayma tace gaskiyane fatyma, yaro mai surutu baiyiba ballantana irin na fauxie da ba
control, baba masu gadi Kinsan basu fiye shan kayan bottle sunfi gane su xube a wani guri su
sha, ruwa ma sai kiga a kwarya suna sha, ita kuma yace sobo yake sha a kwarya ai is nothing
tunda har ansan me yake sha,
Fauxie najin suna Mgnr baba mai gadi, ita kuma bashi take nufi ba amma taji Iman tace shi,
cikin kuka ta dubi Iman,
'Anty bafa........Shut up! ta faďa cikin tsawa haďe da jefa mata empty bottle dake gurin,
Fulani ta riqo fauxie xuwa jikinta a yanda ta lura Iman xata iya jimata ciwo,
'kiyi shiru fauxie, kidaina fadar abinda baa tambayeki ba, baba mai gadi ko a kwarya xai iya cin
abincinsa bai damu ba, bakiga daga qauye yaxo ba, yawancinsu acan da fulanin daji duk
akwarya suke cin abinci so ba wani abin damuwa bane, ta dubi Iman,
'kiyi haquri Dr fatyma karki sake dukanta, inkin lura abinda kike xato bashi fauxie ke nufi ba,
beside ma fauxie batasan ire iren waďannan abubuwan ba,
Fatyma ta sa tissue ta gyara bakinta kana ta soma harhaďa kayanta tana faďin,
'surutun tane bana so baida amfani ballantana mai gadin mu salihin mutum ne, idan bana hana
mata surutu wataran xata ďauko min abinda yafi qarfina,
'hakane acewar Dr Umayma, Iman ta haďa kayanta tayi masu Sallama ta fice, fauxie na kuka
tabi bayanta,
Fulani ta dubi Umayma tana faďin ni naga hankalin fatyma ya tashi sosai kuma ta hana Fauxiya
magana,
Umayma tace masu gadin nan bawai mutum xai basu yarda bane, tadai bi ahankali ta saurari
Fauxiya ďin, ai wani surutu yana da amfani,
Hakane cewar Fulani tana jinjina kanta,
Sun fito harabar asibitin fauxie taga mai siyarda agwaluma, da sauri ta share hawayen fuskarta
tana faďin,
'Anty ga mai agwaluma ki siya min, Iman tayi mata banxa
'kinji anty.... Nan ma ta kyaleta, nan da nan ta soma hawaye tana sheshsheka,
A hanya suka haďu da Dr Merah suka tsaya gaisawa da Iman, ya dubi yanda fauxie ke kuka
sosai, da alama ta jima da Kukan yanda yaga sautin ma baya fita,
Ya riqo ta yana tambayar waya tabamin suruka matar prince?
Iman tasa kai tafice batare da tayi mgn ba, ya sunkuya yana tambayar fauxie,
Ta kasa magana da hannu ta nuna masa mai agwaluma, ya tashi yana kallon Iman da har ta
shiga motar ta,
'kai fauxie duk Wannan Kukan na agwaluma ne, yayi shiru yana tunani shi aganshi yaje siyen
agwaluma ynxu girma ya faďi, a matsayin mulkinsa a asibitin da kuma sarautar dayake taqama
da Ita, har ynxu yana taqama da *mulki ko sarauta* abin a jininsa yake,
Hannu yayi wa ďaya daga cikin fadawansa dake tsaye a gefe, yaxo da sauri haďe da
sunkuyawa cikin girmamawa irinta sarauta,
'kaje da Ita ka siyamata agwaluma kana ka kaita gurin yayarta,
'angama yallabai, yaja hannunta shi Kuma Merah yayi shigewarsa asibiti.
Tana cikin motar a xaune fauxie ta dawo da baqar Leda a hannunta, agwaluma ce aciki ta buďe
motar tashiga gidan gaba, Iman taja motar batare da ta kalleta ba
Fauxie ta juya tana kallonta,
'Anty xaki cnxa min kayan ďaki irin na ihsan, ďakin ta blue ni Kuma ki sanyamin komai pink...
Tayi shiru bata tanka ba,
'kinji anty.... Nan ma shiru,
'Pls.... Kallon da Iman nayi mata yasa taja bakinta tayi shiru ba shiri, har suka iso gidan bata
qara mgn ba,
Iman na kallonta ta nufi hanyar gidan baba, bata hanata ba tunda tasan baya gari dole xata
dawo mata sai tayi shigewarta cikin gidanta,
Fauxie Kuwa kai tsaye gurin Mai yiwa baba wanki ta nufa tace ya Kira mata babanta, ba musu
ya Kira mata shi, kusan sau biyar tana ringing kafin ya ďauka, yana jin muryar fauxie na mgn ya
gyara xamansa,
'Auta yau da wannan wayar ake kirana, ina antinki, ta tunxure baki kamar yana ganinta,
'baba wai anty baxata canxa min kayan ďaki irin na ihsan ba,
'meyasa baxata cnxa miki ba? tayi shiru ba amsa,
'yace shikenan anjima xn turo a cnxa maki,
'baba pink nake so,
'tor shikenan, sai me kuma?
'yaushe xaka dawo?
'bayan 2 days Auta, kinaso kiganni?
'eh,
'ki gaida Iman ya tsinke Wayar,
Cikin jin daďi ta nufi bangarensu,
5:pm
Iman na xaune a falo taga ana shigowa da kaya fauxie ce a gaba tana nuna masu ďakin ta,
Matuqar mamaki xaka gani bayyane a fuskar Iman, ina tasamu kayan, kai tsaye ta tambayi
daya daga cikin mutanen dake shigowa da kaya,
'Alhaji ya Kira aje ta xabi kayan da takeso a sanya mata a ďaki,
Iman tayi shiru tana jinjina abin, daga inda take xaune tana jiyo ynda fauxie ďin ke basu
direction yanda xasuyi, ita ynxu yarinyar ta fara bata tsoro,
Tana xaune suka gama haďa ďakin komai pink har tedy ďin ta da komai, sai murna take xata
Kira ihsan taxo taga ďakin ta itama yayi kyau,
Masu aiki sai xuwa kallo ake tsofin kayanta ta raba masu, duk Iman na xaune tana jiyo ynda
suke mata godiya, wannan idan tayi sake kayan gidan ma xata kyautar duka,
Da gudu ta shigo falon tana kallon Iman cikin murna,
'Anty xo kiga ďakina yafi naki kyau, nan da nan ta ďaure fuska,
'xo nan fauxie, tayi shiru tana kallonta bata je ba
'ko bakya jine,
'Anty kiyi haquri,
'idan kika Bari na tashi daga inda nake xaune sai kin raina wayonki, xo nace... ba musu taje
jikinta a sanyaye Iman ta jawo ta, ta xaunar da Ita kusa da ita,
'gayamin yanda akayi baba yace a cnxa miki ďaki,
'a wayar mai wanki nakira na gayamasa,
'tunda ni baxan miki ba sai kika kirasa ko, idan ya dawo xaki barmin gidana kije duk abinda
bana miki yayi maki, buďar bakin fauxie sai cewa tayi,
'Anty ai baba yafiki kuďi, yana dasu da yawa a ďakin sa,
Iman tayi shiru tana kallon yarinyar, dole xata kai xuciyarta nesa akan yarinyar saboda qurciya
komai sai da rarrashi,
'ke kinga kin kyau ta kenan kin Kira baba ya cnxa miki kayan ďaki, ga maqotanki na neman
abinda xasu ci, kina gani duk wata ina raba abinci a gabanki ake xuwa min godiya amma ke
baki taba tunanin Kice baba ya siye abinci a basu ba sai dai kawai ke akashe maki kuďi,
Fauxie tayi shiru hankalinta na gun sabon dakin ta,
'anty kixo kiga ďakina,
'baxan je ba ina miki mgn kina min wata mgn, gayamin yaushe kika ga baba yana shan sobo a
kwarya mutumin da ko sobo bayasha, fauxie ta buďe bakinta tana kallonta,
'Anty yana sha fa ai na gansa yana sha sau biyu ya koreni Kuma yaqi bani nasha Kuma...
'yimin shiru shashasha tashi ki ban wuri karna miki wawan bugu, ta tashi tana tsalle tayi
ďakinta...
Iman na xaune maganganun fauxie na mata yawo akai dole ta sanya ido akan mahaifinta kamar
da qamshin gsky a mgnr qanwata amma batason tunaninta ya xama gsky idan Kuwa hakane
xata iya yafe babanta tayi tafiyarta da qanwarta,
Yau ka Sa'eed yaxo gidan sun jima suna hira kafin ya tashi ya fice har lokacin Deedah bai dawo
gidan ba, a Yanxu shima ta soma xarginsa Dan meyasa Sa'eed ke dawo wurin aiki da wuri
amma shi bnda shi bayan gurin aikinsu daya da Sa'eed ďin?
Har 12 na dare bai dawo gidan ba tagaji da xama tayi sama tabar fauxie na xaman jiransa tana
da abubuwa da yawa da xata gayawa yayanta,
Anty ta dake ta, Kuma an cnxa mata kayan ďaki,
Tana xaune tana kallon cartoon ya shigo da gudu taje ta rungumesa hannunta dai dai gurin
aljihunsa bindiga ce aciki,
Ta sake shi da sauri tana ja da baya hannunta akan bakinta,
Lah yaya.........
BABANA DA MIJINA.....
©fertymerh Xarah
18
Sosai ya buďe ido yana kallonta, ganin fauxie a ynxu masifa ne atare dashi, ya duba ba kowa
falon yaja hannunta da sauri yana fadin,
'xo muje kiji, ďaxu naga wata qatuwar tedy har xn siyo maki sai na manta, da murmushi take
kallonsa
'da gaske yaya...
'e mana Kuma mai kyau da Ita,
'yaushe xaka siya min yaya inaso,
'sai gobe xan siya maki amma idan baki gayawa anty kinga bindiga ba,...... Sai a lokacin ta tuna
ta gefen idanunta take kallon aljihunsa tana kallon bindigar da bata qarasa shigewa ciki ba
shima ya lura da kallon da take masa ya ciro bindigar bayan sun shiga ďakin ta,
'wannan bafa bindigata bace, ta Adnan ce yaron yaya Sa'eed, kin tuna shi?
'oh yes exactly yaya yaxo da Ita ranar mukayi wasa xaka aramin wannan? Da sauri ya maidata
aljihunsa dabarar sa tayi,
'A'a gobe xan maida masa yabani ajiya ne, yabi ďakin da kallo,
'wow baby waya gyara maki ďakin haka, ta soma dariya tana tsalle,
'baba ne ya gyaramin yayi kyau yaya?
'sosai ma har yafi na anty, pink & white,
'yaya anty yau ta dakeni a bayana Kuma ta jefeni da bottle,
'me kika mata?
'wai na fiye surutu,
'ai da gskyrta fauxie surutun naki Kuma bamai amfani ba, abinda baa tambayeki ba shikike mgn
dan Allah ki Bari kinji,
'na bari yaya xaka siyamin tedy ďin ko?
'xn siyamaki, ina dijeh taxo ku kwanta dare yayi, ta tunxuro baki
'yaya ni baxata kwanta min a new room ba, ai na bata gadona yana can a dakin su,
'ke kaďai xaki kwanta a ďakin ne? ta gyada kai
'noo kibarta taxo sai ta kwanta a qasa, ta soma buga qafafunta qasa idanunta sunyi rau kamar
xatayi kuka,
'Ni yaya bana son ta nikaďai xn kwanta,
'shikenan karkiyi kuka, ya ďauketa ya kwantar da ita a Saman gadonta yaja blanket ya lulluba
mata,
'ki tabbatar da kinyi addua fa, ta gyada Kai tana kallonsa da murmushi,
'gudnyt bro
'night baby, ya fita daga ďakin yana sauke numfashi wannan ai security ce acikin gida, ďakinsa
ya nufa sai da yagama abinda yake kafin ya nufi ďakin Iman tuni ta dade da yin barci, toilet ya
nufa yayi wanka kana ya hau internet yanayi yana kallon gefen Iman dake kwance, sabuwar
budurwar sa na online sai abin yayi masa daďi yau suka haďu a banki sosai tafi fatyma kyau sai
dai hasken da fati xata nuna mata, aurenta yake son yi koxai samu Ya'ya kamar yanda yake
buri a rayuwarsa, sunan ta Saudah......
2days~
Baba ya dawo daga tafiyarsa Wannan Karon xai ďan jima Nigeria kafin ya ďaga, Iman taje yi
masa sannu da xuwa sai kallon cikinta yake don son tabbatar da Mgnr Sima idan da gske tana
da ciki, baiga komai ba saboda bai fito ba,
Ya miqa mata wasu ruwa acikin cup,
'kisha maganin tsarine na karbo maki Iman,
Ta karba tana kallonsa,
'Fauxiya fa? sai da gabansa na faďi,
'nabata tasha ďaxu.... dai dai lokacin da fauxie ta shigo a guje tana dariya muxuru ne a bayanta
ya biyota sai kiransa take tana nuna masa Naman dake hannunta, batare da tunanin komai ba
ta faďa jikin Iman ta qanqameta cup ďin dake hannunta ya subulce ya faďi maganin ya xube
qasa,
A fusacce ya fisgo fauxie daga jikin Iman haďe da ďauke fuskarta da mari,bai taba kai
hannunsa akantaba sai wannan karon, hakan yayi matuqar bawa Iman mamaki, ďif numfashin
ta na ďauke ta faďi ragwab a jikin Iman, da sauri ta riqata hankalinta a matuqar tashe take
kallon mahaifinta da qanwarta, hawaye har sun fara xuba a idanuwanta,
'baba meyasa ka mareta, metayi?
'bakiga asarar da tayi min ba, kinsan maganin miye Kinsan ynda na samesa?
Sai alokacin Iman ta fahimci dalilinsa na dukan fauxie, but why? Saboda ta xubar da magani xai
mata wannan duka? Ta fashe da kuka mai tsanani bayan ta ďauki fauxie ta fito da Ita,
hankalinta bai tashi ba a matsayinta na doctor tasan suma ne tayi, babban tashin hankalinta
bacin rai da tagani kwance a fuskar mahaifinta saboda fauxie ta xubar da wannan maganin,
kada hasashenta ya xama gsky,
Tana fitowa taci Karo da motar Sa'eed a waje tasan yana ciki yana jiranta sai tayi bangarenta,
Daga inda yake xaune yake jiyo Kukan Iman, ya tashi hankalinsa a tashe a falo sukayi kicibis
da juna fuskarta sharkaf da hawaye, duk yaji jikinsa yayi sanyi gwiwoyinsa sun sage,
Ya salam..... ya furta a hankali bayan ya karbi fauxie hannunta da sauri ta nufi kitchen ta ďebo
ruwa a cup ta fito, yayyafa mata ruwan suka shiga yi,bata đauki wani lokaci ba ta sauke ajiyar
xuciya amma idanuwanta a lumshe, gefen fuskarta yayi jawur sosai gwani bn tausayi,
Sa'eed yace meya sameta haka?
'baba ya mare ta,
'Mari? taya xai daki wannan yarinya metayi masa haka? Nan tayi masa bayanin komai yayi
shiru cike da tunani iri iri, wannan wane irin maganine,
Tunda ta farfado take kuka qanqame a jikin Iman sai rarrashinta takeyi,
'Anty meyasa baba ya dakeni, tell him i hate him, Anty Kice masa bana sonsa yaya nakeso,
yaya baya dukana, I don't like baba,
Iman ta qara rungumeta a jikinta,
'is ok fauxie