Showing 36001 words to 39000 words out of 73196 words

Chapter 13 - AHALINA (Aure uke series)na chuchu.pdf

Advertisement

08 Jul 2025

2285

  Tsintar kansa yayi da yin murmushi inda itama tayi ganin nasa murmushin kafun yace "Allah
yasa mami ,bana san babana ya shiga wuta.
Kaɗa kai tayi tace insha Allahu baki ɗayanmu baza muga kalarta ba ma,
Shiru yayi yana Mai jin wai irin nutsuwa na ratsashi sannan Ya fara tuna irin ayyukan da yayi
domin mahaifinsa,dan a garuruwan da Ya saka aka samu ruwa domin shi suna da yawa ,ga
masallatai da yayi suma dan mahaifinsa sannan bazai goshe ba wajen cigaba da nema masa
lada da sassauci har Ya koma ga ubangijinsa. Tashi yayi yace "mami zanje na bawa masu buƙata amsar da suke san sani,ni bamai laifi bane
babu wanda Ya isa yayi mun alƙalanci Akan abunda banda masaniya.
Kaɗa kai tayi tace "yanzu ne nake kallan Abdallah ɗin da na haifa a gabana."
Abu na technology kai tsaye study room ɗinsa Ya wuce domin yin live video .
    Bayan ya gama wallafar da live vid ɗin inda Ya amsa dukkan wasu tambayoyi da suka kunshi
abunda Ya gabata kana Ya sake jaddadawa mutane shi baici kuɗin jini ba haka zalika duk wani
abun na mahaifinsa da suke jin kishin akai na arzikin da yake dashi ba gaskiya bane,
Sannan Ya sake sanarwa a ƙarshe akan shi muƙamin da ake san bashi baya da buƙata Ya

godewa Allah indai yau zau fito Ya faɗi Allah wasu su rabauta Ya ishe sa.
    Bayan gamawarsa Yana ɗago ido Ya sauke kan Mami wadda ta masa alamar jinjina da
hannu kana ta ƙaraso ta zauna kan kujera tace wasu sun ɗauki addini siyasa irin mutanen da
ake kira mutane masu ci da addini,bana so ko ɗaya ka kasance cikinsu,dan haka offer ɗinka na
tafiya Macca yana nan har nan da shekara goma gaba ,bazan ce maka dole ba amma idan kaji
zuciyarka ta aminta da zuwan just talk to me,sannan ka cire a ranka akan zaka tafi kabarmune
,bafa wai baka ganinmu bane har abada ,zaka zo gida muma zamuzo mu ganka,
Zanyi farinciki ace yau yarona yana macca a matsayin Malami ,abun Alfahari ne.
    Yar Dariya yayi yace "Mami indai na samu mata a Nigeria insha Allahu ina Aurenta zan karbi
offer din nan saboda bana san tafiya bani da iyali"
Murmushi tayi na jin daɗin maganar Auren da Ya fara tace "Allah ya kawo ta gari Abdallah,ina
san nima na samu sirika ta gari kamar kowa."
Yasan maganar kan Hammansa ne dan haka yace "Mami shi yasa nace,Hamma na ma ki bashi
dama sannan a bama matarsa dama duk da abunda sukayi bai kamata ba ,amma Allah ma
yana yafe mana balle mu yan adam, "
Daga bakin kofar da shigowa Nadiya kenan tace"Dan Allah mami yarda Abdallah Ya faɗa ki
bawa hamma dama da matarsa ."
Kallanta sukayi a tare mami tace "daga ina haka ke kuma."
Zama tayi tace "na dawo ɗaukar wani file ne sannan akwai labari mara daɗi domin Anisa tun
kafin aje court ta mutu a police custody wanda saseen Ya tabbatar mun da cewa aj kashe ta
saboda a ranar an kawo mace prison d'in itama za'a wuce da iya court amma sai tashi akayi da
safe babu ita sai gawar Anisa wanda suka da yakinin an aikota ne ta kashe ta,Mafia ɗinsu i
guess ,amma dai tana Chan ana bincke sannan naje na bada statement ɗina hamma ma haka
saura  Ku da papa ".
    Cike da tausaya mata mami tace "to yanzu wa gari Ya waya fisabililahi ,.
"Allah Ya rufa asiri cewan Abdallah,kana ya ƙara da cewa yanzu mami maganar Hamma ɗinfa, "
Tashi tayi tace "zan basa dama amma sai yayi taming wannan mara tarbiyar matar tasa tasan
darajar iyayensa da AHALINSA kafin Ya sake shigo mun gida,"
Har ta fara tafiya ta juyo tana Mai kallan Nadiya tace "ke kuma ki fito da miji success ɗin da kike
nema yanzu kin samu saura Aure shine darajarki ."
Kafun Nadiya tace wani abu Mami ta fita,Ajiyar zuciya Nadiya tayi tana Mai murmusawa
tace"Mami ta fara fa."
Dariya Abdallah yayi yace"Ai gaskiya Mami ke faɗa a fito da miji ayi Aure Adda na nasan Akwai
manema ,ga Yaya fadil Nan dai yana fadanci."
Kafun tace wani abin Ya fita yana mata dariya .

CHUCHUJAY ✍
[3/6, 5:17 PM] Chuchujay✍️:        AHALINA

(Siblings of different fathers )

Book two in AURE UKU Series.

        By

Chuchujay

Episode 3⃣3⃣➡3⃣4⃣
tsaya akan kafafunki?*

*Shin kingaji da tambayar komai se an Miki?

*Shin kunsan irin damar da muke yasarwa  a harkar samun kudi ta yanar gizo *

  *Kunaso na nuna muku hanyar dazaku Rika samun 5k-10k da wayarku a kullum*

  _*KU KASANCE DAMU TA WANNAN LINK DAN NUNA MUKU YADDA ZAKUYI*_

https://chat.whatsapp.com/KQxACOQxahb9tDxzuyiKfI


Bayan fitar Nameer daga gida kai tsaye online help ta fara nema within inda take wanda cikin
awanni Kaɗan za a haɗata dasu,

Ille kuwa ta sauka kan wani organisation wanda su aikinsu kenan raba yan aiki masu class
wanda Ko wanne irin aiki kakeso za'ayi maka ,cikin kankanin lokaci ta samu contact da ogan
masu aikin inda suna gama waya ta kira uber dan duk motocin da ke a gidan bata san inda zata
fara neman mukullinsu ba,
Da location ta isa gurin,ƙaramin company ne wanda yake kamar ma'aikata inda anyisa ne
domin masu aikin da cooks wanda Babu  wanda ba professional ba a gurin,

Babu wani b'ata lokaci ta zab'i wata Arniya Mai ɗan gwabigwabi dan a ganinta zata fi jurar
wahala,

Linda shine sunan yar aikin wadda suka tsadance akan duk wata zata na biyan ta dubu ɗari da
hamsin ,komai na gidan ita zata nayi kama daga shara ,wanke wanke ,wanki,goga ,gyaran gida
,Girki ,tausa idan masu gida na buƙata san first salary na company ne dama haka tsarin yake,

Babu wani b'ata lokaci Jamaimah tayi masu wiring kuɗin ta ɗauko Linda,

Koda suka dawo gida yamma tayi ,tana faman Yatsine Yatsine ta kalli Linda da wani banzan
kallo Kana tace"dafari dai ban dauko ki gidan nan bane dan ki zo Kina wa mijina
karkaɗekarkaɗe ,na ɗaukoki ne domin kiyi min Aiki wanda shine zakiyi professionally idan kuma
kika karya dokar aikinki tabbas zan kulleki inda baki tunani,"

Gyara tayuwa Linda tayi cikin ƙwarewa tace"bazaki samu matsala dani ba tunda a Service ɗinki
babu bawa mijinki pleasure insha Allahu bazaki samu matsala dani ba,"

    Da wani irin kallan banza JAMAIMA ta Kalleta kafin tace "ashe kamfanin naku har da
karuwanci ake yi,to Nidai bashine ya kawoki gida na ba ,sannan inaso ido ma bana so ki haɗa
da mijina muddin yana cikin gida nan sannan ɗakin da zaki zauna ki nemi BQ a gidanan dan
nima ban sani ba kuma bana bukatar na sani ki zabi ɗaki ɗaya ciki ki saka ƙazamin jikinki ki rufe
mana baki.

Amma yanzu kafun nan ina so ki wuce ki fara gyaro min ɗakin mijina,bayinsa yayi datti a wanke
,zan zo na baki bidding ki shifiɗa dan ban yarda da buɗe masa wardrobe ba ni zan wannan
aikin duk da bana so.

Takawa Linda tayi a hankali zuwa inda aka umarceta da taje,Tsawar da aka daka mata itace ta
dakatar da ita daga taka ƙafarta gaba.

Cikin fushi Nameer Ya tako cikin falan yana Mai faɗin,ashe ma ɗan iska kika mayar dani
Jamaimah ban sani ba,wato yar aikin da nace baza'a kawo min gida ba itace saboda kin rainani
kikaje kika ɗauko a inda ke kaɗai kika sani kika kawota gidana babu Ko kunya babu Tunani kike
bata izini ta shigarmun ɗaki ta gyara sannan the guts har kike bata gurin zama a gurin da ba
naki ba dan tsabar isa da takama ,ko Kina tunanin nan ɗin fadar kuce?

    Cikin wata irin shagwab'e fuska ta tako garesa tana mai fadin"Haba Baby gaban wannan low
life d'in kake faɗa mun magana hakan,?"Menene aibu idan na dauko wadda zata na taya mu
aiki,kasan fa ni Allah Ya sani babu wani abu da na iya wanda Ya shafi zaman gida da wani kula
da gida.
Haɗe ransa yayi sosai yace "Ai idan baki saka wannan ƙazamar ta fita mun a gida yanzu ba
,zan saka dake da ita ne nayi ta ƙwallo daku a compound d'in gidan nan har sai kawunan ku Ya
farfashe,idan kuma kina ganin wasa nake dan Allah kar ta fita kigani ."

    Jin furucin da yake Ya saka Linda kama hanyar fita tana fadin Sorry sir ,Ma sai munyi waya
idan oga yayi sanyi zan dawo.

Kallanta Nameer yayi yace "dan Allah ki dawo gidan nan ki gani wallahi sai na kulleki ,sai na
saka a chanza maki kamanni tukunna zakije prison na shiga gidana babu izinina,"

Jin inda maganar ta nufa Ya saka Linda kama hanya sif sif ta fita tana Mai jin Haushin Nameer
da Ya kashe mata hanyar samu a ranar farkonta .

    Mamaki ne Ya kamasa lokacin da Ya juyo yaga hawaye idanun jamaima,nuna kanta tayi da
ɗan yatsa tace "nice kayiwa wanchan abun Ko Nameer ,saboda kawai Allah Ya dora mun
soyayyarka shine kake amfani da ita kake wulakantani Ko?

What about sadaukarwata?

Menene gurbin sadaukarwar da nayi na komai nawa a rayuwa nazo gareka.

    Cikin ɗumbin mamakin rainin wayau irin nata yace "'ina fatan kina sane da cewa lokacin da
zakiyi wannan sadaukarwar baki ji ta bakina ba kika sadaukar da komai naki kika ƙwaso yan
matan jikinki da rashin ɗa'arki kika zo har gidan iyayena kika nuna mana irin taki tashen
Balagar,"
Karki manta ikirarine kike na ke matata ce kuma na amince na yarda haka zalika addini Ma Ya
amince dan Hakka indai ina raye zaki cigaba da amsa sunan matata sannan dole ne Ki dafa
mun naci ,kiyi mun biyyaya sannan kiyiwa iyayena sannan ba shawara nake baki ba umarni ne
na dole saboda kin riga kin shiga nasa tarkon dan haka dolene kiyi abunda nake So.
    Cikin kuka tace "Ai addini Ma cewa yayi ka ciyar dani "

Kaɗa kai yayi Yace Allahu Akbar malama Jamaimah ,ashe kin san wannan  fanin,amma bana
tunanin kin san cewa "ba dole sai na baki da dafaffe ba ,muddin na aje maki komai da kike
buƙata hakkinki ne ki dafa nima ki bani naci idan kuma ba haka ba na ɗauko wadda zatana
dafawa ta bani naci tunda dai ke ɗin yar sarkice da bata san wahala amma tana san
soyayya,tawa kuwa ƙwalelanki wallahi muddin idan kikace a komai zaki zauna to zaki tashi a
Zero,Dan haka yanzu za'a kawo maki food stuffs sai ki nutsu ko ta yanar gizo ne ki duba kiga
mene kike bukata sai a kawo maki,sannan wallahi kika sake kawo mani wata ƙatuwar Arniya
gida da zummar Aiki ban yafe ba,na dai san an sanar dake illar taka rashin yafiyar miji kayi
abunda bayaso,babu abunda Ya shafeni idan yarinya ta shiga wuta

Yana kai ƙarshen maganarsa Ya wuce yana yan wakensa cikin naishaɗin ganin yarda ranta yayi
ƙololuwa wajen b'aci,

Yana shigewa ɗakinsa ta duƙa a gurin ta fashe da wani irin kuka tana Mai jin zafi a ranta
musamman da yayi mata magana kan kishiya da zaiyyi mata ,wannan itace kalma mafi girma
da tafi muzanta mata a maganarsa kafun ta girkin,ta ina Ma zata fara,Allah Ya sani tana san
Nameer wanda dalilin hakan Ya saka ta ɗauko yar aIkin a gurin na farko Dan ta gyara yaji daɗi
amma sai gashi abun ma sake dagula mata yayi musamman da Ya kawo maganar kishiya a
ciki.

Zama tayi ta sake fashewa da kuka tana Mai faɗin"Wallahi na rantse da Allah a gidan nan baka
isa ka kawo wata ba a matsayin matarka muddi ina da rai,dan haka kamayi zagayenka ka gama
wallahi ni da kai mutu karaba takalmin kaza,idan kuma kaga wasa nake dan Allah ka gwada
yimun kishiya ka gani. "
Yana jinta a ɗakinsa tana surutanta yayi mata banza domin tabbas idan baiyyi da gaske ba

akan ta yarda santa ke fizgarsa ɗinnan zata maidashi ƙatan sakarai.

Tun yana jiyo kukanta har tayi Mai isarta ta tashi ta shiga ɗakinta tana Mai faɗin Girkin kuma
bazan yi ba sai kowa Ya ƙwana da yunwarsa,

Kaɗa kafaɗa yayi kamar tana kallansa yace"tafi nono fari yarinya."


Chuchujay ✍
[3/6, 5:18 PM] Chuchujay✍️:   AHALINA
(Siblings of different fathers )
Book two 'in Aure uku series
Episode 3⃣5⃣➡3⃣6⃣
GARABASA GARABASA BONANZA
    2024 Shin kuna sane da ban bada garabasa ba?
To ku kwantar da hankalinku ga chuchu dai tazo maku da garabasar sabuwar shekara,
Shin kin fara kin fara karanta YAR AREWA labarin captain Jasmine Bilal shareef da captain
Shuraym Sadauki,
Ta tashi da mafarkin zama pilot a yayinda shi da yake kan aikin yake kusheta Akan tayaya ɗiya
mace Yar Arewa zata zama matuƙiyar jirgin sama?
Soyayyar da ta shiga tsakaninsu ba tsammani wadda take ƙokarin danne kiyayya .
Ko kuwa kin fara karanta littafin ABLA ADNAN ne labari na matashiyar budurwa wadda bata
barin taƙwana ,budurwar da tazamarwa masu kuɗin gaske barazana ,
Shin baki fara karantashi ba ko kin fara kin tsaya saboda kuɗin Ya maki yawa?
Maza zo na maki sauki ki ji yarda soyayyar ABLA take farawa da PRINCE
WASEEMUDDIN,kowa na kiranta karuwa harda shima Shin ita ɗin karuwarce?
Maza garzayo gareni ka samu amsa,
Normal price na YAR Arewa book 1&2 N700
ABLA ADNAN N700 complete amma a wanann lokaci na garabasa kuzo na baku ,Yar arewa
1&2 da ABLA adnan Akan farashin naira N600 dukka biyun ɗari shida kacal �ragin N800?
Kamar yayi yawa amma a haka dai Ya zanyi na baku wannan garabasar ta sati,maza kar ayi
baku.
0264267657
Gt bank
Amina jamil adam.
09058191213
Dm me
ِ
مْسِب ِ
هَّللا ِنَمْحَّرلا
ِ
ميِحَّرلا
  Kwana gidan Nameer ƙwana ne akayi na yunwa kar ma ace Jamaimah domin shi yaci abinci a
waje ,
Kamar yarda Ya shaida mata za'a kawo kayan abinci haka akayi,komai saida aka kawo mata
har kifi da naman da zata bukata amma taƙi soya koda ƙwai ne dan bama tasan ta inda zata
fara ba,

Washe gari da safe tana tashi wanka ta ɗanɗasa ta shirya cikin ɗinkin doguwar riga Mai A
shape na atampa,wani figeggen gyale ta jawo yayin da cikin ta ke mata faman ƙungi yunwa
,Atm card ɗinta ta take saving kudin da ita kanta bata san nawa bane ta ciro ta saka cikin
Jakarta dan dole ta siyo junks, Main Atm Card dinta ta kalla tasan a yanzu tabbas mahaifin ta yayi freezing mata Account ɗina
cos duk lokacin da tayi wani rashin jin abunda yake mata kenan,
Sakashi tayi shima cikin jakar tace "kilan wannan karan naga akasin haka ,who knows ,"
Takalmi flat ta jawo ta saka tana Mai sake touching fuskarta kana ta ɗauki hanyar fita ,sai da
taje tsakiyar falo ta kula dashi zaune hannunsa ɗauke da mug ɗin coffee yana sipping a hankali,
Turo baki tayi saboda fushin da take dashi,
Har ta juya zata cigaba da tafiyarta taji miryarsa yana faɗin"Ina zakije baki tambayeni ba?"
    Ba tare da ta juyo ba tace"zan je neman abinci ne tunda Allah yasa ina da kuɗi ba mitsiyaciya
ba"
Cigaba da tafiyarta tayi inda ta tsinci muryarsa yace "ina jin ba'a koya maki tambayar miji idan
za'a fita ba a gidan ku ,amma nasan kinsa Menene hukuncin miji yace ma matarsa bai yafe ba
ko?"
To idan kika fita gidannan bada izini na ba ban yafe miki ba,tunda ban rageki da komai ba
Kafun tace wani abu ya tashi Ya wuce kitchen dan samawa kansa abinda zaici,
Binsa tayi kamar zata fashe ta tsaya bakin kitchen ɗin tace"wai menene damuwarka ne Nameer
,Mai yasa kake san bamu wahala a zamantakewar Auren mu,ni ban tab'a jin inda akace wai
dole mace sai tayi ma mijinta girki ba dole,beb we have money,dan me akayi guraren cin
abinci?" Anyisune domin mu masu kuɗi waɗanda basu san menene wahala ba,dan mene Allah Ya bamu
sauƙi muce mu bama so bamu gode ba?
    Murmushi yayi wanda Ya bayyana ƙyawawan haƙoransa kafun Ya buɗe cikin crete ɗin kwai
Ya ɗauki guda biyar Ya fasa cikin bowl Kana Ya dauko ledar sausage wanda yake a yayyanke
Ya zuba a ciki Ya yanka albasansa yasa spices Ya fara whisking ,frying pan din da Ya zuba
mata butter Ya juye kwan kana ya bisa da cheese yana soyuwa yana ƙarawa a haka har Ya
bashi omelet ɗin da yake so,
Tana nan tsaye tana binsa da ido Ya gama abunda zaiyyi Ya juye a plate ɗaya yazo ta saitin ta
zai wuce,
Ganin tayi bake bake a ƙofar yasashi kamo hannunta Ya maidata ciki Ya fito dan zuwa bawa
cikinsa hakkinsa ,
Da mamaki ta bisa da kallo Kana ta mara masa baya tana Mai faɗin"Baby magana fa nake
amma kayi kamar baka jini ba,sannan bana san Kana cemun baka yafe ba cos wata rana zan
fita azo kuma ana wane yace wane Ya faɗa,please ka zauna muyi magana cos yanzu ma
maganar da muke im mad hungry sannan naga omelet ɗinka na mutum guda na. "     Bai kula ta ba still Ya wuce Ya zauna kan dining table Ya fara yankan omlt ɗinsa yayi
bismillah ya kai baki,
Zama tayi a kujera Mai kallansa amma Ko inda take bai kalla ba ballantana yace mata bismillah
yayin da ita kuma zuciyarta ta gama ƙwaɗaituwa da abunda yake ci ga uwa uba yunwa na
ƙwaƙwular mata ciki,
Wata irin ƙara cikin ta yayi na yunwa wadda taso saka shi dariya amma Ya maze sannan yaki

kalanta,
Licking lips ɗinta na ƙasa tayi tace"Baby im hungry fa"
Bai kulata ba still har saida Ya tabbatar babu ko anini a plate ɗin kana Ya Kalleta yace "Baby
yunwa kuma?"
Bai kamata ace Kina jin yunwa ba a cikin gidan nan bayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login