Showing 69001 words to 72000 words out of 73196 words
Chapter 24 - AHALINA (Aure uke series)na chuchu.pdf
yarda wannan taron Ya haɗu bata lokacin domin
kuwa iya haduwa Ya hadu,abune akefa na sanannu a ƙasa ,media babu abunda take sai ihunsu
dan kuwa abu ya ƙayattar musamman ta hanyar da baƙi suke samun ƙyaut ta ban mamaki
wadda basu tsammanin samu 'dan kuwa kowa a AHALIN Ya saki bakin Aljihu .
Bayan taro Ya watse Nadiya suka fara tafiya da mijinta da Aunty shatuh da Affan ƙanin Dr
Imam domin kaita gidan mijinta dake cikin garin Kaduna wanda ita dashi suka zabi gari for a
Good change,cikin unguwar marafa,a yayinda Aka kai Hafsa sashe mijinta dake cikin Gidan
iyayensa wanda aka gyara sosai duk da kuwa ba zama ne na daɗewa ba
Haka zalika ango da amaryarsa mai cikin wata ɗaya suka nufi gidansu domin sake rubuta
soyayyarsu dake shirin zama tsakanin mutum uku.
Bari na kama hannayenku domin kaima sabbabin Auren nan ziyara.
Mu haɗu a page na gaba 'dan jin Ya zata kaya sannan ina farin cikin sanar daku sauranmu bai
wuce kaɗan ba.
Kusha ruwa Lafiya.
Nice taku a kullum.
CHUCHUJAY ✍️
ummumahnoor...
AHALINA
(Siblings of different father's)
Book two in Aure uku series
By
CHUCHUJAY
Episode 6⃣1⃣◼6⃣2⃣
KADUNA NIGERIA.
Kebancewa tsakanin amarya da ango yanayine da ko wanne ma'uraci ke san kasancewa ,haka
wannan rana da Dare keda matuƙar muhimmanci gurin Nadiya da Ahmed,
Bayan kasancewarsu su Kaɗai wani irin yanayi Nadiya ta tsinci kanta wanda bazata iya
fasaltashi da menene ba amma tafi dangantashi da Alhini irin Na ko wacce amarya,
Zaune take kan katafaren gadonta jikinta sanye da less wanda yaci mayan ɗinki,dashi tazo
jikinta wanda duk ya dameta amma tana tunanin wanka ta zama amarya mai zaƙewa domin
kuwa ko angon bai shigo ba,
Tana wannan zaman ya shigo bakinsa dauke da sallama,saurin aje ledar hannunsa yayi yana
mai faɗin"My Queen wannan lullubi bai maki zafi ba,"
Tsintar kanta tayi da duƙawa bisa jin kunyarsa a karo Na farko,fahimtar hakan ya sakashi
murmusawa ya ƙarasa Inda take ya zauna ,hannunta ya kama kana ya saka hannu a hankali ya
janye lullubin dake kanta wanda ya haɗa tare da ɗwankwalinta, madaidaicin gashinta wanda ya
sha kitsone ya bayyana,hannunsa ya saka Ya ɗago fuskarta yana mai faɗin"tsarki ya tabbata ba
ubangijin da ya yiki ya yini sannan ya malaka mun ke a matsayin matata,kissing hannunta yayi
yace "bazan iya rayuwa babu ke ba Nadiya ke Alheri nace , Na maki Alƙwari idan Allah ya yarda
bazan taba guje miki ba da lafiya ko akasin Haka,duk da ɗan Adam ajizine amma ina so kafun
nayi maki laifi a nan gaba na nemi yafiyar yin haka,sannan na maki Alkwarin sanki a koda
yaushe domin kuwa ina sanki ,zan yi duk iyakacin ƙokarina wajen ganin na zama namiji
masanin addininsa domin anfanar da ke matata da kuma zuriar da zamu tara,ina so a daren
yau ki bai hadin kai mu zama abu guda ɗaya akan tafarkin gaskiya,
Matsowa yayi daf da ita yana mai fadin"I've been dreaming To touch you,duk wani corner 'na
jikinki ina san nayi marking ɗinsa ta hanyar baki hickeys wanda zai bada shaidar ke tawace,i
want To make love To you a manner ɗin da ni dake bazamu taba mantawa dashi ba,give me
that chance".
Wani irin soyayyarsa taji tana faman fusgarta,licking lips ɗinta tayi tace"ni matarkace ba sai
ka tambaya ba Just have your ways"
Murmushi yayi yana mai saka hannu a waist ɗinta yace "na sani ina san ya zamana bani kaɗai
na ji daɗin ba ,so nake duk da nasan This is going to be your first sex ya zamana kina mai
faɗin"Baby more and trust Me ina da inch mai girma and im also a virgin"
Saurin saka hannu tayi a fuskarta saboda tsabar kunyar maganar da yayi,sau da dama akan
mata kallan yar duniya saboda shes ambitious amma hakan bashine yake nufin itama ba little
princess ɗin da mijinta zai ririta bace ayayin ita kuma take narke masa tana bukatar Ya
shagwabata.
Kai tsaye yayi bathroom da ita wanda ta nema privacy Ya bata cos yasan she needs
time,bayan fitowanta shima ya faɗa wanda tayi sauri waje kimtsa kanta cikin kayan bacci riga
da wando silk farare,sake bawa jikinta ƙamshi tayi kana ta koma kan gadon ta zauna tana
jiransa ,jim kaɗan kuwa sai gashi nan Ya fito da farin towel wanda yake deadly about To fall
daga ƙugunsa,kallan shi ta fara daga kan faɗaɗan kirjinsa wanda gashi madaidaici Ya
ƙwantawa luf zuwa ga lafaffen cikinsa wanda ke ɗauke da packs,ta sani ko a riga ka kallesa Ya
ginu amma bata taba tunanin a zahiri idan Babu riga jikinsa ba haka yake,he looks yummy.
Gyaran murya yayi yana mai shafa wani serum a hannunsa ,saurin ɗauke idanunta tayi cike
da kunya,ɗan tabe bakinsa yayi Ya murmusa yace"Gulma ,nasan kina san abunda kika gani ,Ya
burgeki for real,well kar ki damu a daren yau zan mallaka miki kaina,sake kudundunewa tayi
cikin bargo tana mai ƙaramun murmushi tare da jin kunyar kamata da yayi tana masa irin
wannan kalan.
Bayan Ya gama shirinsa Ya ɗauko jallabiya Ash cikin kayansa Ya saka kana ta nufi gareta Ya
janye Blanket din yace"yafi ki tashi muyi sallah mu godewa Mahaliccinmu then sai Na baki
abinci kema ki bani".
A yarda ya gabatar da abunda addini Ya kunsarwa Ma'aurata Ya birgeta domin bata taba
tunanin Ya samu ilimi haka ba,bayan idarwarsu Ya ciyar da ita duk da nuƙunuƙu ɗin da take
masa kana shima yaci ,kafun tayi Aune ya suretta Ya kai gadon su,a hankali ya Fara undressing
ɗinta inda within a moment naked jikinta ya bayyanar masa,neckborn ɗinta yayi licking da tip din
harshensa inda lokaci ɗaya ta bada wani irin sound,hannunsa yasa Ya kashe dim light ɗin dake
ɗakin a yayin da Ya saka bakinsa dai dai kunnenta yace cikin raɗa"i never had sex When i was
a christian,be my first baby,kafun tace wani abu yayi capturing lips ɗinta inda ya ɗauketa zuwa
duniyar da shine mutum na farko da ya fara kaita kuma tana fata ya zama mutum na karshe.
ADAMAWA STATE NIGERIA.
Bangaren Ango Abdallah da amaryarsa kuwa a ranar da aka kaita bai samu shiga sashensa ba
duk kuwa zumuɗin da yake kan hafsa saboda yan uwanta da sukazo ya basu damar zama tare
da ita tunda masu nisa ne wasu ma baya tunanin zasu ƙara dawowa daga wannan zuwan
,washe gari kuwa bayan kowa ya watse ya ƙira Fawza sashen Nameer inda nan ya kwana,kallo
ɗaya tayi masa tace "brother ka gaji da haɗuwa,kallan kansa ya sake yi a mudubi,sanye yake
cikin Brown Kaftan na yadi mai kyau da tsada,murmushi yayi yana mai gyara hular kansa yace
"kin tabbata ko cos ina san matana idan ta kalleni ya zamana tana tuna irin kyau ɗin da nayi
mata,"
Alamu Fauza tayi da hannu tace "Hamma Abdallah da gaske nake you look Good kasan 'fa
gidannan daga ni a kyau sai kai,nima ɗin da Kaɗan 'na fika kyau,."
Dariya ya saka yana mai nuna ta da yatsa yace "wannan yarinyar Allah ya shirya mun ke"
Ledar da ta shigo da ita ta miƙa masa wadda take ɗauke da kazar amarya da fresh milk,ƙarba
yayi yana Faɗaɗa murmushinsa yace"ƙanwa ta zama abokin yaya,kinsan ni bana abokai Bane
and bana ganin amfanin kawo wani aboki ya rakani ɗakin matana"
Murmushi tayi tace"kaima dai Hamma kasan 'dan Hamma Umar baya nan dama dai shine right
hand man ɗinka and da mukayi waya jiya yace 'na wakilcesa wanda gashi nan inayi without
complaining,"Dan tabe baki yayi yace"zanje Mecca ɗin 'nan Ai sannan zai amsa query ɗin dalilin
soyayya da ƙanwata,kar yaga tun yarinta muka tashi idan Abu ya haɗa da AHALINA bana
wasa. "
Kunya ce ta kamata tayi saurin Juyawa da gudu Dan bata taba tunanin Abdallah yasan tana
soyayya da Abokinsa Umar ba.
Dariya yasa ganin abunda tayi kana ya nufi gurin sanyi idaniyarsa,koda ya isa ƙofar Falonsa a
buɗe yake dan haka yana shiga 'ya kulle sannan ya rage haske 'ya nufi ɗakinsa,a kashe haske
yake dan haka ya kunna mara haske sosai yana mai faɗin"Noor kina in haka?"
Kan gado 'ya hangota a kudundune , da sauri 'ya haura yana mai sake kiran sunanta,tana jinsa
amma ta kasa amsa masa saboda Azabar dake cinta wanda ita ɗaya tasan mai take ji,ɗagota
yayi cikin ruɗewa yace "mene 'ya faru ,"
Hannunsa still naka mararta,wata irin shagwabe masa tayi tace "ni marane ke ciwo,im having
cramp"
Cike da kulawa yace "Subhanallah shine baki kirani kin faɗa mun ba kika dawo kika kwanta da
ciwo,?"cikin muryar dake ɗauke da sigar irinta Mai ciwo tace "to ni ai wayana 'ya mutu kuma
ban iya sawa a charge ba,and dama inayi na saba"
Cike da kiɗimewa 'na ganin yarda take jin ciwan ya ƙwantar da ita yana mai faɗin bari na kira
mami,da saurinsa 'ya nufi sashenta yazo da ita,
Injection Mami ta bata tana mai faɗin "mestral cramp ne amma tunda na bata allurar nan zata
samu relief ,"
Sauke wani gwauran numfashi yayi yana mai faɗin Alhamdulillah,saurin takawa gareta yayi
yana mai faɗin sannu Noor,
Cike da kunyar kasancewar Mami a gurin ya sakata duƙar da kai,murmushi mami Tayi tace "kai
ne dai maganin matsalar cos mostly yana tafiya ne da sexual intercourse ,wanda sadly a yanzu
period 'ya bata maka"
Wata irin kunya ce ta kamasu baki ɗaya kamar su nutse kar ma ace hafsa ,tasowa Abdallah
yayi ganin zata sake magana yace ,Mami pleasse.
Murmushi tayi tace"im here a matsayin doctor ɗinku ba maman ku ba ,"
Ganin yarda hafsa ta shiga awkwrd position ya Sakata basu guri still tana mai sake
tsoknarsu,tana fita hafsa ta jawo bargon dake gefenta ta lullube baki ɗaya har kanta,
Dariya Abdallah yasa 'ya tako inda take 'ya zauna kusa da ita yana mai fadin "love kinji abunda
Mami tace ba,we need to became one idan muna so ciwan nan naki 'ya warke ."Sake dunƙule
kanta tayi tace"Ni ni kabari Babe bana so"
Dariya yasa yace"ya kikeso na daina magana bayan ina faɗa maki waraka ga cutarki,kinsan ni
idan abu akankine babu extent ɗin da bazani ba cos kece ni Nine ke,"
"Tashi 'yayi ya rage kayan jikinsa ba tare da wani disappointment ba domin dama ya saka
aransa koda yazowa Hafsa ta nuna tsoran mu'amala dashi ta hanyar saduwa zai lalabata kamar
kwai 'ya tarairayeta cikin so da ƙauna.
Kan gadon ya faɗa ya kwanta gefenta bargon yayi lifting 'ya jawota jikinsa,Babu musu wannan
karan ta lafe kanta a kirjinsa,cikin wani irin yanayi tace "kayi hakuri Dee ,first night ɗinmu had to
come with My period,a hankali ya shafa kanta yace "insha Allahu muna da rayuwa mai tsayi a
tare ,nasan kuma yau ba ranar da zan sameki Bane amma ki sani,nazama ke kin zama ni and
im ready to wait for you,"
Wani irin sansa da kaunarsa taji yana ratsa ko wanne sashe na jikinta ,a hankali yace "i love
you to the Moon And back"
Kissing goshinta yayi yace "i extremely love you too wifey and i cant wait to show you that".
Cikinta ne yayi kugi wanda yake nuna bataci abinci ba,chak 'ya ɗauketa domin bata abinci
,batayi masa gardama ba cos She's stabbing like hell dama,sai da ya tabbata taci ta ƙoshi kafun
ya sureta kamar yarda ya ɗaukota 'ya mayar kan gado,zaunar da ita yayi Dan cikinta 'ya
sauka,'ya juya dan sauka ta kamo hannunsa,juyowa yayi ya saka idanunsa cikin nata kafun
yace wani abu ta jawosa tayi capturing lips ɗinsa cikin rashin tsammani,murmushi yayi 'yana
mai mata responding cike da passion wanda ke sake tunatar masu adadin san da sukema juna,
Da haka yayi cuddling ɗinta har bacci mai daɗin gaske yayi awan gaba dasu wandaa Babu
ɗayansu da 'ya taba samun irinsa ba.
Iftar MUBARAK
CHUCHUJAY ✍️
AHALINA
(Siblings of different fathers)
Book two in Aure uku series
By
CHUCHUJAY ✍️
FINALE
Baki ɗaya kwanciyar Hankalin da suke nema sun samu domin kuwa kowa a gidansa idan ka
kalla suna zaune ne cikin zaman lafiya mai daɗi,
Idan kana kallan rayuwarsu bazakace akwai wani abu behind it ba karma ace yarda Haɗin kai
na AHALIN yake, idan ba wai an faɗa maka ba bazaka taba cewa wai yaran Umaimah Shida
kowa da ubansa ba,AURE UKU da tayi ta yarda babu daɗi amma ta gamsu da cewa duk wani
abu da ubangiji 'ya tsara maka shine gaskiya,babu wani abu bayansa sannan baya taba ɗora
maka abu wanda yafi ƙarfin kanka,sannan every failure' is a blessing domin kuwa mutanen da
suke jiran ganin failure' na Aurenta sunfi masu fatan ya ɗore.
Taro ne suka tsantsara na Family bayan Wata guda da Auren Su Nadiya duba da yanayi na
kowa zai tafi,Yan uku zasu koma makaranta Abdallah kuma da matarsa Adamawa domin Gaida
iyayen Hafsa daga nan kuma zasu wuce mecca domin Aikinsa yayin da Nameer Baba Bulama
ya yanke masu ranar zuwa Cameron wanda tafiyace yake san suyi baki ɗaya domin kwantarwa
da iyayen Jamaimah hankali akan tana cikin hannu mai kyau,ille kuwa ranar saturday da 'ya
zamana weekend suka dugunzum wajen tafiya masarautar.
Tun da jirginsu 'ya tashi kirjin Jamaimah ke dukan tara tara wanda Nameer 'ya kula da
yanayinta,cike da kulawa 'ya kama hannunta yana mai shafa hannunta a hankali cikin sigar
lallashi,ajiyar zuciya tayi tace "babe im scared bansan 'ta inda xan fara da iyayena ba,sake
rubbing hannunta yayi yace komai zai daidaita ,insha Allahu babu wata babbar matsala,kar ki
manta da Gradnpa Bulama a wannan tafiyar da Abuh da Papa da Mami da ummuh ga nan su
Abdallah, su kansu zasu san guduwanki mai amfani ne after all ga ɗan Abbah a ciki ,
Tsintar kanta tayi da murmusawa tana mai faɗin"stop joking a moment ɗin nan abunda nayi
musu ba dai dai bane ba".
Kaɗa kai yayi yace"na gamsu ba dai dai bane ba amma Abun daɗine da 'ya zamana kin dakatar
dasu daga aikata ba dai dai ba domin kuwa da kin zauna zasuyi miki Aure ne wanda haramun
ne saboda kina da Aurena wanda koda babu iyayen mu halsataccene duk da wata mazhabar
kance babu aynayin waliyyai bai hallarta ba amma a musulunce munsan ya hallarta tunda an
shaida kin karbi sadaki an daura wanda dama Aure shaidu yake buƙata ,dan haka ki kwantar da
hankalinki komai zaizo da sauki da ikon Allah."
A haka Nameer 'ya ringa assuring Jamaimah har suka isa kasar,already dama kafun isar su
Granpa Bulama ya saka an sanar da sarki RAIS maganar zuwansa ta hanyar connection,duk
da babu abunda 'ya taba haɗasu amma mahaifin Jamaimah ya saka aka shirya tarbasu tunda
shi din sanannan mutum ne wanda zuwansa gurin mutum bazai taba zama sharri ba ,
Koda suka iso sarkin da kansa 'ya Aika a daukosa a airport',kallan Jamaimah kawai Drivern da
aka aika 'ya ɗaukosun yake dan bazai taba manta fuskarta ba duk da kuwa baƙone shi,fuskarta
tayi mutuƙar yawo domin mahaifinta lokacin batanta 'ya saka Milliyan biyu a kuɗin Nigeria ga
duk wanda 'ya kawota,kasar ta dauki kara akan wannan offer da sarki rais 'ya bada hakazalika
matasa sukayi chaa wajen neman Jamaimah , tashin hankali kuwa babu irin wanda harith bai
shiga ba domin wannan gangancin shi Jamaimah tayiwa dan haka har a ranar bai daina
nemanta ba a duk inda tunaninsa 'ya kai masa zataje,karshe kuwa da yayi yinkurin kashe Sarki
Aka ɗauresa.
Koda suka isa masarautar babban sashen dake daukar baki akayi dasu,gurin 'ya gaji da
haɗuwa da girma ,kafun isowarsu kuwa makil aka cika ɗakin da kayan cima na alfarma domin
tarbar su,basu dade da zuwa ba sarkin 'ya bayyana domin girmama bakin nasa,fadawa suka
fara shigowa kana Sarki Rais a baya,
Koda ya shigo idanunsa basu sauka akan kowa ba sai batacciyar ɗiyarsa,wani irin abune 'ya
daki zuciyarsa wanda bazai iya fasalta menene ba domin kuwa yanayin rabon sa dashi tun
lokacin da aka sanar masa da sarauniyarsa ta haifi Jamaimah,
Take ruwa 'ya kawo a idanunsa,a hankali Jamaimah ta tashi ta nufi garesa tana mai fashewa da
kuka,ganin haka yasa fadawan darewa domin basu guri,kan gwiwowinta ta zube tasaka kuka
sosai,saurin goge ƙwallar dake kokarin kunyatasa yayi ya duƙa 'ya Kamota 'ya rungumeta,kafun
kace mene Mahaifiyarta tazo gurin wadda tun tafiyar Jamaimah bata kuma lafiya ba amma da
labarin Zuwan Jamaimah ta risketa Babu shiri ta taso tazo,tana kuwa shigowa bata ma kula da
mutanen dake gurin ba tace"yarinyata,jin muryar ta yasa Jamaimah raba jikinta dana mahaifinta
ta nufeta tana mai faɗin "Uwata"
Wani irin kuka mahaifiyar tata ta saka kana ta rungumeta,
Kafun kace mene maganar dawowar Jamaimah ya zagaye gari kamar bonfire.
Zama sukayi domin tattaunawa da sakewa iyalan Bulama godiya domin kuwa dawo musu da
Jamaimah da sukayi yafi masu masarautarsu da abunda ke cikinta.
Cike da nutsuwa Grandpa Bulama 'yayi musu bayanin duk wani abu da 'ya faru kama daga
Auresu a china har izuwa zuwanta NIGERIA,hakuri 'ya sake basu da cewa,munyi maku ba dai
dai ba damu sanar daku kai tsaye ba lokacin da tazo garemu duk da kuwa tazo da halayya mafi
munin da Babu wanda zaiso ɗiyarsa mace ta kassance dashi dan haka muka hukunta su ta
hanyar watsar dasu su gyara tunda Auren da sukayi Babu manyansu shine babban Laifi,to
Alhamdulillah a yanzu ɗiyarku watace daban domin kuwa an samu chanji sosai a yarda tazo
yanzu abu guda 'ya