Showing 63001 words to 66000 words out of 73196 words

Chapter 22 - AHALINA (Aure uke series)na chuchu.pdf

Advertisement

08 Jul 2025

2284

girkin dare tayi masu dan dama ta yi dasu a yau
zata koma gidan Aunty shatuh amma zata 'na kawo mata ziyara akai akai,

Sosai suka sha tataburza tsakaninta da Jamaimah akan abun alherin da ta yi mata 'na zinare
yari da sarka da zobe ,hawaye kawai hafsa ta fara domin bata san abun alherin da tayi ba Allah
ya haɗata da mutanen kirki haka,gashi nan kuɗin da Nameer yace zai bata Ya tura account ɗin
Aunty shatuh wadda tuntuni take tambayarta Yarda za'ayi dashi tace ta aje mata zata karba
idan ta nutsu.

Kai tsaye Jamaimah dakinta ta faɗa domin watsa ruwa duk da kuwa yarda Nameer yayi nacin
su shiga suyi tare ta ƙiya dan tana san sake tsaftace kanta cos tasan yau Nameer a hannu yake
,ita ɗin ma bazata boye ba tana buƙatar zama abu ɗaya tare dashi.

Ta jima cikin bathtub ɗinta wanda yasha roses da shower gels masu ƙamshi,bayan ta fito ta
duƙufa wajen daily night routine ɗinta wanda ya zamar mata jiki,kafun kace mene ɗakin Ya
ɗauki ƙamshinta ,sallah ishai da taji An fara kira tayi kafun ta buɗe wardrobe ɗinta ta ciro wata
fitinaniyar rigar bacci baƙa wadda tasan tabbas duk wanda ya kalleta ciki yasan "Sugar im ready
for you ce."

Ƙara saitaa kanta tayi kana ta fita dan nufa ɗakin sa,

Zaune ta tarar dashi bakin bedside hannunsa ɗauke da wayaarsa ,farar jallabiyyar dake jikinsa
da ƙamsshin da yake shine Ya tabbatar mata da yayi wanka yayi sallah ne,

Daga idanunsa yayi ya saukesu kanta lokacin da ƙamshinta na musamman da sallamarta suka
kawo masaa ziyara,

Wata irin seductive tsayuwa tayi kana tace "you're looking yummy kamar wanda zaije ziyarar ba
zata.

Hadiye wani mayen miyu yayi yana mai aje wayarsa kan gadon ya taso gareta sai da ya zo daf
da ita ya saka hannu a waist ɗinta ya jawota jikinsa sosai ,bakinsa yasa saitin kunneta cikin
raɗa yace"ziyarar bazata zani mana amma a jikin matana mai kyau ba ,ina fatan zata ƙarbi
baƙoncina,ƙarasa maganar yayi yana mai licking gefen kunnenta wanda ya bata wani irin chill
tun daga kanta har zuwa yatsunta,"Cikin wata irin shagwababiyar murya tace"ni dai kazo muje
muci abinci tukunna,"

Bitting lips ɗinsa na ƙasa yayi 'in an erotic manner ya kamo butts ɗinta ya haɗata da jikinsa
sosai yace"it seems har yanzu bakije gurin da nake so kije ba ,well im hard for you cant you feel
me ?"

Kanta ta saka kan kafaɗarsa tana maiyin yar karamar dariya tace"ka ƙwantar da Hankalinka
Alhaji im all yours for tonight But ina san tuna maka that im a virgin so ka bini a hankali,i might
be old But im still tender ,"

Ɗago wuyanta yayi yana mai kallan kwayar idanunta,romantically ya fara teasing mata
kiss,sai ya buɗe lips ɗinsa sai yayi teasing ɗinta,kafun tayi Aune kuma yayi capturing lips ɗinta
'in a romantic and slow motion ,hannu guda yasa yana mai rabata da yar figilalliyar rigarta yayin
da take reciprocating ta hanyar balle masa button guda dake saman jallabiyansa,
Kafun tayi wani yunƙuri ya kama gaban jallabiyan nasa ya rabashi biyu,

Gasping tayi tana mai raba lips ɗinsa da nata tace "its expensive"

Hannunsa yasa yana mai squeezing exposed boobs ɗinta da suke very fluffy ,kana yace"not as
expensive as This moment,kizo 'na nuna maki yarda nake sanki,kilan ma 'na cilla kwallo a raga
kinga idan yazamana you got pregnant For me shikenan case ɗin DILAH ya kare, "

A tare suka saka dariya inda ya kuma capturing lips ɗinta ya ɗauketa yana mai spanking Butts
ɗinta a hankali yan mai mayar da lips ɗinsa gareta da zafi zafi .

Tabbas wannan dare yazamana dare da ya mayar da Nameer da Jamaimah abu guda yayin

da a bangare ɗaya soyayyar junansu ta sake kullluwa.



CHUCHUJAY ✍️
[3/10, 8:53 AM] Chuchujay✍️: AHALINA
(Siblings of different fathers)
Book two in Aure uku series
By
CHUCHUJAY
EPISODE 5⃣5⃣◽5⃣6⃣
Zaune Nadiya take cikin office ɗinta tana juya biron dake hannunta yayin da hankalinta da
zuciyarta gaba ɗaya suka karkata ga tunanin abun ƙaunarta wanda yau ƙwana huɗu kenan
tunda 'ya je holland bai kirata ba gashi ita kuma bata samun sa bama tasan ta ina zata fara
samun nasa ba, Wayarta ta sake kunawan tana mai duba IG page ɗin sa ga mamakinta sai gani tayi yayi posting
minti uku da suka wuce,
Ƙaramun murmushi tayi a fili tace "so ƙalau ma kake nake faman ɗorawa kaina damuwa,okay
suit your self,"aje wayar tayi tana mai saƙa da warwara ,knocking akayi mata wanda ta bada
izini a shigo,sakatariyarta ce fuskanta ɗauke da murmushi tace "Ma lokaci yayi sannan motar is
ready sannan pilot ɗin is standby ke Kaɗai yake jira " Duba agogonta tayi tace "Okay ki mun Magana da Naomi cos ina san ta bimu cos shes
needed there ,"
Kaɗa kai sakatariyar tayi ta fita,tana fita ta ɗauko Wayarta tayi dialing numbern Papa wanda kira
ɗaya ya ɗaga ,tun kafin yayi magana ta rigasa ta hanyar faɗin"Papa yanzu zamu wuce ghana
ɗin amma zuwa gobe zan dawo insha Allah,kafaɗa ma Mami mun wuce and kace mata na gode
da private jet ɗin," "Okay princess safe j and ki kula da kanki.
Sallama sukayi ta kashe wayan ,kallan Mami wadda ke faman smiling Papa yayi yace sun wuce
fa.
Licking lower lips ɗinta tayi tace "ina jinta ai har da baka saƙon godia kayi mun ita mai baba
shes feeling big enough' da kirana ko,its Okay Next time idan urgent abu 'ya kamata ka bata PJ
na huta da formalities"
Dariya yasa ya tashi zuwa gareta,hugging ɗinta yayi ta baya 'ya ɗora habarsa a kafaɗarta
yace"im smelling jealousy,"
Dukan wasa ta kai masa tace "piss up ina da aikin yi a ƙasa ai nagama baban Aiki anan tunda
na baka ka ƙoshi"
Dariya yasa yana mai faɗin ban gama ƙoshi ba cos jiya nayi mafarki wai na ganki da baby bump
wanda fassaransa yana nuna mun su Autayanki yan uku zasu samu ƙani ko ƙanwa,
Juyowa tayi tana mai saka hannunta a gefen kuncinsa kana tayi kissing gefen kumatunsa tace
"dream on baby boy"
Da haka ta fita dan sauka cikin asibitin.
Shafa kansa yayi yana mai taba gurin da tayi kissing nasa yace "that was really

close,"murmushi yayi ya sake sipping ruwan da ta zuba masa a cup sannan ya mara mata
baya.
***
Tunda Nadiya ta saka ƙafarta Ghana jikinta ke bata Ahmed yana tare da ita,amma a ina?
Kawar da tunaninsa tayi ta mayar a hankalinta wajen meeting ɗin da tazo na haɗaka da suka
ƙulla tsakaninta da kamfanin ,sosai meeting ɗin 'ya ɗauki lokaci cos it was a very long
process,bayan gamawansu suka fito tare da Naomi da sakatariyarta wadda hannuta ke ɗauke
da takardu da kuma files, Suna tafiya batayi Aune ba sai ji tay An rungumeta ƙam inda a lokaci ɗaya sautin ƙarar mutum
biyu ta karaɗe gurin,ɗaya ƙarar Abun ƙaunarta ne wanda a wannan lokacin take rungume tsam
a jikinsa yayin da ɗaya ƙarar ta macece wadda bata ɗauka ba,sulalewwar da yayi zuwa ƙasa
itace ta fargar da Nadiya abunda ke faruwa, Binsa tayi da sauri tana mai fashewa da wani irin kuka tana mai kiran sunansa,
Budurwar da tayi stabbing ɗinsa wadda hannunta ke ɗauke da wuƙar da ta chaka masa ta cire
ce itama tayi kansa da gudu tana mai faɗin"Evans No,you cant do this To me,please".
Hakaɗeta Nadiya tayi ta ɗan jirkintasa gefe yarda ba zai ƙwanta kan ciwan dake ta faman
zubar jini ba ta saka ɗanƙwalinta ta danne inda jinin ke fita ta kalli Naomi wadda ta duburburce
tace"Naomi ambulance ".
A ruɗe Naomi ta fara kiran Ambulance ,
Ganin Yarinyar da tayi aika aikan na neman guduwane Sakatariyar Nadiya Haleems ta ruga da
gudu gareta tana mai faɗin"you're going no where bitch".
Ƙokarin magana Ahmed ke san yi wanda Nadiya ta lura tace"stay still Ahmed please,I've got
this,baza ka mutu ka barni ba ,not now insha Allah".
Cikin lokaci ƙanƙani Ambulance yazo aka ɗaukesa akayi asibiti dashii ,kuka kawai Nadiya keyi
tana tsoran rasashi a wannan gurbin na rayuwarta da take ganin Babu wani ɗa namiji da zata
iya rayuwa da shi bayan shi ,
Koda Haleems tazo tare da yan sanda biyu tazo waɗanda suka zo tabbatar da zargin da ake
akan yarinyar mai suna Thelma,neman magana da Nadiya sukayi amma basu samu ba domin
kuwa hankalinta baki ɗaya yana ga Ahmed ɗinta wanda har yanzu Babu wanda ya fito domin
sanar masu da halin da yake ciki,tana wannan tsaiwar jiran tsammanin iyayensa suka zo a ruɗe
wanda abun ya faru akan idanun wani da yasan mahaifinsa,
Cike da balai mahaifinsa yayi kanta yana mai faɗin"there is the evil and bad luck that is trying To
ruin my child,"
Ganin yayi kanta da fitina ya saka matar sa saurin riƙesa tana mai fadin"My husband calm
down,"
Cike da balai yace "don't tell me To calm down, shes the root of all This."
Ita dai Nadiya babu abunda ta iya faɗi illa addua da take faman yi a zuciyarta na nema masa
sassauci.
Likitan da ya shiga masa aikin ne ya fito ,da sauri Nadiya ta nufi garesa tana mai faɗin"Doctor
how is he?"
Kafun likitan ya bata amsa Mahaifin Evans ya tako gurin ya jannyeta yana mai cewa Doctor
ɗin"Doctor how is My son,im his father,talk To me".
Kallansa likitan yayi kana ya kalli Nadiya yace"sai dai a godewa matarsa cos da bata kawosa da

wuri ba da yanzu wani labari ake inda aka godewa Allah bai rasa jini da yawa ba,"
Wani tsaki mahaifin Evans yayi yace "kalli nan likita ita ta jawo komai sannan gyara daya da zan
maka shine ita ɗin ba matarsa bace"
Mahaifiyrsa ce ta taka a karo 'na farko ganin Nadiya zata matsa gurin likitan,Kaɗa mata kai tayi
tana mai Riƙe mata hannu,cikin wani hawaye da ta kasa tsayarwa dashi tace "Mom zan ganshi
koda sau ɗaya ne amma kar kice 'na tafi kamar Dad sannan wallahi ban san 'ya abun nan 'ya
faru ba,Eh tabbas 'ya shiga mun ne nice 'ya kamata ace ina kwance a asibititin nan bashi
ba,amma da gaske nake ban masan yana gurin da nake ba,da ace na sani bazan taba bari yayi
wasa da rayuwarsa ba akaina, "Tsaki Dad dinsa yayi yace "maganar banza,a'i rayuwarsa 'ya
daɗe da yin wasa da ita akanki tunda 'ya daina yarda da yesu".
Mr Hans 'ya isa mana,saboda Allah Ina tunanin kana jin likita yace Ba domin ita ba da yanzu
wata maganar ake,And da kake maganar ba matarsa bace ina tunanin mun gama maganar
nan?
Ita Evans yazaba And nima bana ƙorafi so ya isa hakan ,kallanta ta mayar kan likitan tace
"Doctor zamu iya ganinsa?"
Murmushi yayi yace "zaku iya saboda An mayar dashi ɗakin hutu amma 'fa sai dai idan
kunyarda bazaku damesa ba wanda ni banga Alamun hakan ba,"
Assuring ɗinsa sukayi kana ya barsu suka shiga amma banda Nadiya wadda kejin kamar tayi ta
kurma ihu,
Dafata Haleems tayi tace "ranki ya daɗe ki ƙwantar da hankalinki,insha Allahu zai samu sauki
,baki Naomi tasa tana mai faɗin Insha Allah ki bar kuka haka,"
Goge hawayenta tayi tana mai sake faɗin,"sau ɗaya 'fa nake san ganinsa,."
Suna wannan tsayuwar Mom ɗinsa ta
Fito Takowa tayi ta kama hannunta ta zaunar kana ta goge ɗan guntun hawayen dake
idanuntaa tace"kije Nadiya idan ya tashi da kaina zan kiraki a waya kizo,
Wani kukan ne ya sake kwace mata tana mai faɗin "Mom idan ban gansa ba bazan iya samun
nutsuwa ba"
Kaɗa mata kai tayi tace"'na sani amma na faɗa miki Babu abunda zai sakaki damuwa domin
yanzu ma haka bacci yake ,fushin Babansa yana da yawa sannan a wannan gejin bazai taba
barinki kiga Evans ba ,amma na miki alkwari 'yana tashi zan kiraki,"
da kyar ta samu ta lallabata ta tafi amma badan taso ba ,
Danne zuciyarta tayi ta saita kanta ta nufi Police station ɗin da Thelma take bisa Alƙwarin da
tama yan sanda aka zata zo,
Tana zuwa Officer ɗin da case ɗin ke hannunsa ta sama wanda ya ke faɗa mata ta riga tayi
confessing sannan ta tabbatar da cewa stab ɗin was for you not Him.
Ɗan shiru Nadiya tayi da mamaki kana tace "And Officer i don't even know her Beside i just
came to Ghana for business'."
Alfarma ta nema 'na ganinta wanda suka bata Dan kuwa tana buƙatar zantawa da Thelma,
Cikin cell ta sameta tana faman rarraba idanu ,tana ganin Nadiya kuwa ta taso da deadly look
tana mai faɗin"ban kashe ki ba yanzu amma ki sani wani lokacin zan tabbatar ban missing
target ba,kiyi Addua kar na fita 'yau ko gobe"
Da mutuƙar Mamaki Nadiya take kallanta musamman yarda take gano tsantsar tsanarta a
fuskrta wanda ya tabbatar mata zata iya kasheta koda kuwa za'a kasheta ne ita,ajiyar zuciya

tayi tace "well dole 'na sanar dake labari mara dadi wanda shine dole zakije prison,sannan
magana ta ƙarshe kuwa nasan kinyi abunnan saboda Mad crush akan Ahmed wanda nake mai
sake tabbatar miki da cewa zuciyar sa a yanzu tana dukane saboda ni."
Cike da huci Thelma tace "kar ki sake kirasa Ahmed saboda sunansa Evans,sannan ki sani
tsafin da kikayi akansa ya koma wancan Addinin da kike taƙama dashi lastly zai kunce kuma
bazakiji daɗi ba muddin yabar wannan baƙin tsafin,zai kuma iya iyuwa ya baki zuciyarsa amma
ki sani a wuta zaki dawwama saboda ke Kaɗai kika san mai kika masa hakan ya faru,sannan
kiyi Addua ban fito ba saboda saina kashe ki "ƙaramar Dariya Nadiya tayi kana ta juya ba tare
da tace mata komai ba saboda ta lura kulata ɗin bata lokacinta ne,Dan haka tace ma Officer
din,indai ta masu confessing basu buƙatar dogon zaman kotu Dan ta tabbatar prison zataje,
Assuring mata yayi zai processing gobe ya tura su court,haka nan ta koma hotel ɗin da suka
kama jikinta baki ɗaya a sanyaye ,wayarta kuwa bata bari tayi nesa da ita ba koda wasa tana
jiran kiran mom ɗin Ahmed.

CHUCHUJAY ✍️
[3/13, 10:57 PM] Chuchujay✍️: https://chat.whatsapp.com/DgTUlodRcp2AHM4rmfKTqK
AHALINA

(Siblings of different fathers)

Book two 'in Aure uku series.

EPISODE 5⃣7⃣◼5⃣8⃣

Tun da Nadiya tayi sallar asuba bata koma ba,zumuɗinta kawai taji kiran mom ɗin Ahmed
wanda har baƙwai na safiya bata kirata ba wanda tana da yaƙinin cewa 'ya tashi koda kuwa sau
ɗaya ne,ganin shirun da kuma fargaba yana neman karta 'ya sakata tashi ta shirya wuraren
takwas na safe ta nufi asibitin ita Kaɗai cos ta riga da tasa Haleems da Naomi booking ɗin jirgi
su fara gaba domin ita kam a yanzu bata ga ta tafiya ba sai taga ƙwal uwar daka domin kuwa ko
me za'ayi sai tagan shi,

Kai tsaye ɗakin da aka kwantar dashi ta nufa kamar wata munafuka tana Addu'ar Allah yasa
babu kowa a ciki,kwance ta tarar dashi a kan cikinsa idanunsa a lumshe,tunanin yana baccine
ya sakata takawa a hankali ta zauna kan kujerar dake facing ɗinsa,idanunsa dake lumshee ta
zuba ma ido kana ta sauke idanun tana mai faɗin"Alhamdulillah ko yanzu Dad yazo ya koreni ai
ƙwalliya ta biya kudin sabuli tunda har na samu na saka ka a idanuna,"

A hankali ta kamo hannusa tana mai kallan bandage ɗin dake bayan sa,lokaci guda idanunta
suka ciko da ƙwalla,cikin karyayyiyar murya tace"Why?"Mene ya saka ka zabi daka ji ma kanka
ciwo akan ni naji,wanene ya faɗa maka idan kai kana kwance a maimakona zanji daɗi ,i Just
hope nice abun nan ya sama ba kai ba saboda baka chanchanci haka ba ko kusa ko misali.
Goge hawayen dake faman mata reto a kumatu tayi tace"ka warke da wuri cos dolene zanyi

scolding ɗinka na ƙarba mun stab da kayi bada izinina ba"

Batayi Aune ba sai ji tayi ya shafa hannunta da ta riƙe nasa dashi yace"Why don't you scold me
Now My love".

Kallan idanunsa tayi da sauri ,har a lokacin a kulle suke,dukan wasa ta kaimasa tana mai
faɗin"so idanunka biyu you silly lover"

Ɗan sautin ƙara yasa wanda ya ruɗata nan take ta duka tana mai faɗin im sorry,

Dariya yasa sosai har Adam Apples ɗinsa 'na motsawa gwanin shawa'a,hannunsa ya miƙa
mata yace"help me up,"Babu musu ta taimaka masa ya zauna tana mai kaffa kaffa da ciwansa
gudun kar ya fama.

Hannunsa ya ɗora kan gefen gadon yayi mata alama da tazo ta zauna,

Zama ɗin tayi tana mai goge guntuwar kwallar dake gefen idanunta ,alama yayi kamar zai kama
hannunta sai kuma ya fasa,kular da tayi da gesture ɗinsa ne ya sakata murmusawa tana mai
kama hannunsa tace "ka riga ka taba and 'na tababata a yanzu baka da lafiyan bad
thoughts,yar karamar dariya yayi kana yace "Ina mutuwar sanki Nadiya,A yarda nake jinki a
zuciya zan iya karba miki stabs ko mai adadin yawansu ,zan iya mutuwa domin ki sannan da
ace za'a dawo mun da rayuwata a sake maimaitawa zan sake mutuwa a dominki,'na sani im a
public figure wanda nake da mad crushes waɗanda nasan they will kill for me musamman ma a
yanzu da mutane da dama ke ganin kin jani astray saboda 'na zabi addinin musulunci ,amma
mene ?

Abun da nake san ki sani wanda shine ,"zan kula dake a ko wanne hali,zan baki tsaro a duk
inda kike muddin Babu tsaro a wannan gurin,zan soki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login