Showing 21001 words to 24000 words out of 73196 words
Chapter 8 - AHALINA (Aure uke series)na chuchu.pdf
Tana karasa shigowa ciki ta saka hannunta a bakin ta tayi gasping tace "OMG"
Zama tayi gefen gadon sa tace "har na tina wani littafi da nagama karantawa jiya,"F*CK me
Brother,"
Cije kasan lebenta tayi tana maiyin wani 'dan iskan sound tace "It was aiishh,so hot and
steamy,best Erotic novel dana taba karantawa kenan cos a karatunka kawai kafun ka gama kayi
wet da zaka nemi ɗauki,
It started with a fingering cos sister ɗin bata cika san rufe jikinta ba gashi komai nata is heavy
duk da dai ita tafara seducing yayan but she succeeded da kullum akwai diff sex da style,
Kamar dai ke yanzu Nadiya Ai komai yaji babu wuya zaki shawo kan Namiji gashi dama kin
saba cin forbidden fruit,trust me da ace ina bin mata da tini na biki,i wont mind eating your pinky.
Cikin fushin Nameer ya mike jin kazamin ƙazafin da Anisa ke jifansu dashi,
Yana ƙokarin kai mata duka Nadiya ta riƙesa ,
Tashi tayi tace "Hamma don't stain your hand With dirt,kasan idan mutum kazami ne mazinaci
gani yake kowa ma haka yake ,da mindset irin na Anisa duniya bazata tab'a ci gaba ba,"
Tasowa tayi ta tako gaban Anisa wadda ke zaune gefen gadon Nameer,
Kallan kazamar rigar dake jikin ta ƙarfe baƙwai na dare Ya sakata ƙaramar dariya tace "im sorry
da zan using Vulgar tone dake,kallan riganki kawai yasa na tabbatar you're trying hard amma ga
dukkan Alamu Hammana har yanzu bai samu nutsuwa dake ba,'Allah sarki,
Bari na faɗa miki,muddin kina zaune cikin rayuwarsa haka ne zaita faruwa,saboda you stink
wanda bana tunanin kina ji,
Yakamata ace idan mutum na wari shi zai fara ji ,amma ke kam irin jakan nanne da basu gane
ma suna warin,ko da yake bama ki da kwakwalwar da zaki gane.
Kince muna abunda bai dace ba da Hamma ki?
Kinga na kasa maimaitawa saboda mu da kika gani mun samu mahaifiya ta gari da ta bamu
tarbiyya,kinsan mafarinta daga uwane idan uwa ma bata dashi ina yaranta zasuyi,and bama
karanta nasty novels keep your suggestion,sannan im that spec da nima da ina mata Allah Ya
kiyaye bazan yiki ba,Allah Ya tsareni.
Tasowa Anisa tayi da zafin rai tayi kan Nadiya tace"idan kika sake kiran Mahaifiyata da
bakinki ɗin nan kazami sai na kasheki,"Ke bama ke ba babu wani isashen da yake da tsarkin
bakin kiran Mahaifiyata a gidan nan .
Ganin tana ƙokarin kai Nadiya bango ya saka Nameer jawota Ya ɗauke mata fuska da mari
yace"ina fatan,na faɗa miki kar ki sake shigo min ɗaki?Get out kafun nayi maki abinda zakiyi
dana sani na shigowa gidan nan,banza ƙazama mara hankali,tunkiya kawai ".
Shafa inda Ya mareta ɗin tayi tana mai yin ƙaramar dariya cikin hawayen dake zuba kan
kuncinta tace "na rasa dalilin da zaisa kuna kirana kazama bayan ina wanka a kalla sau biyu a
rana,amma babu komai,na maka Alƙwari kaga wannan kazamar ,i will have you and i will get
you craving for more,
Tana kai karshen maganarta ta kalli Nadiya kamar zata kashe ta kana tabar ɗakin,
Gyara tsayuwa Nadiya tayi tace "ouhh hamma yarinyar nan 'fa is insane for real bata da
hankali,"
Amma wait yarda take maganar mamanta she's furious 'fa anya zuwanta gidan nan bashi da
Alaƙa da mamanta?.
Kamar Mai tunanin Nameer Yace "tazo nan gidan ne saboda ni ,amma bana tunanin akwai
wani abu da Ya tab'a haɗani da elderly woman,babu gaskiya,
Wait sai dai 'in tana amfani dani ne amma bani ne Big target dinta ba,could it be you perhaps? "
Girgiza kai tayi tace "gaskiya bana tunanin haka,Amma koma dai menene we will get to the
bottom of it,yanzu dai bari naje na shirya by 8 zamu raka su Fawzan Airport And naji Fauza
nacewa Papa yace zamuyi having quick dinner,bari naje.
Fita tayi kai tsaye ta wuce ɗakinta.
Bayan dinner d'in da sukayi suka dugunzuma dan zuwa kai su Fawha Airport,
Mami ce tayiwa Anisa tayin zuwa saboda kar abarta ita kaɗai a gida amma tace a'a saboda
tana san zuwa gun saurayinta bayan sun tafi ta sauke load d'in dake damunta cos she's horny
af,sannan bawa kanta nutsuwa da takeyi da hannu baya kai mata gashi bata zo da dildo ba ko
ɗaya gudun kar a samu matsala.
Bayan fitarsu kuwa ta saci hanya bayan ta dirkawa Mahmood maganin bacci sannan ta bawa
cook ɗin gidan karya akan zataje karbo saƙo ta dawo.
Sun ɗan jima kafun su Fawzan suka wuce jirgisu da zai tashi in 10min,
Kamar kar su koma haka sukeji 'dan kafin Fauza ta wuce sai da tace"Papa kawai mu dawo
Nigeria da school,"
"Ai lokacin da kuka kafe akan zuwa New york din babu yarda banyi daku ba,'dan haka idan
kunga kun dawo Nigeria da zama dindindin to kun kawo mun kwalin Degree,"
Mami tafaɗa itama tana mai goge ƴar kwallar dake san badata na rabuwa da yaran nata.
Dariya dukkansu suka saka a yayin da su suka shige, su mami kuma suka koma suka zauna
suna masu san ganin tashin su,
Tashi Nadiya tayi tace bari na ɗanyi using restroom,
Wayarta ne yayi kara alamun saƙo Ya shigo,
Da mamaki taga Evan wanda tunda suka rabu bai sake kiranta ko tura mata saƙo ba 'dan har
tasa a ranta is for the best .
Buɗe message ɗin tayi.
"I wanted to act like nothing happened like we've never met saboda kin tambayi abu mafi girma
a gurina,but naje nayi tunanin akai ,i cant do without you,so i will come back only when i get to
know more about your religion,for you,i can convert duk da nasan da wahala but i will try with a
pure heart,wait for me,i love you❤"
Tsintar kanta Tayi da yin murmushi,a bakin kofar shiga washing room ɗin tayi gware da
mutum,
Ɗagowa tayi tana mai shirin cewa sorry amma ta fasa sakamakon jin abunda zankaɗaɗiyar
buduwar ta faɗa"watch it you stinky bitch,"
Cike da fushi Nadiya ta jawo ta baya tace "You watch it fool,"
Hannu budurwar ta ɗaga zata ɗauke Nadiya da mari,
Kama hannun Nadiya tayi tace"watch 'dan daga gani bakiyi kala da yan kasar nan ba so ki riƙe
duk wani hauka da kika kwaso daga duk inda kika fito cos kasar nan da kike gani akwai
maganin ko wanne irin jahili,"
Kafun tace wani abun Nadiya ta shiga ciki tana Mai jin takaicin haɗuwa da wannan sakariyar,
Bayan ta fito daga bandakin tayo sink ɗan wanke hannunta ,
Da mamaki take kallan matar da tagama bawa wa na cikin ta,
Zata yanki tissue ta rigata sa hannu a gurin tissue ɗin ta yanko tana Mai mika mata,
Cikin ƙosawa Nadiya tace 'Mai kike so ne?
Murmushi tayi tace "kar ki bari mu sake haɗuwa saboda idan muka kuma haduwa saina saka
zare da allura na ɗinke fitsararran bakinki,saboda tunda nake babu wani mitsiyaci da Ya tab'a
kallona Ya faɗa mun magana makamanciyar wadda kika faɗa min,amma kinci sa'a kasar ku
nazo ,sannan inaso ki sani ni Maimah Mai zuwa kasar wani ce na mulketa,"
Ɗafa kafaɗar Nadiya tayi tana Mai gyara mata kimono ɗinta da Ya sauka,
Buge hannun NadIya tayi tana Mai murmushi kana tace"shi mitsiyaci dama dole yayi wa wani
kallan matsiyaci a duk inda suka hadu,Nayi tunanin kina da hankali a ɗan kallan ki Danayi ,ashe
dai da mara hankali nake magana,well idan mun sake haduwa be My guest,idan ke mutuniyar
banzace nima na iya zama yar banza,
Office Card dinta Ta ciro a jakarta ta kamo hannunta ta saka mata tace "Nadiya bilal,fuskar dake
bayan African Queens modelling room,naga kinyi kama da korarru idan kin rasa gurin saka
kanki kizo zan baki aiki,akwai gurin sakaki.,"
Tana kai aya ta fita a gurin ba tare da ta tsaya jin mitar da so called Maimah keyi ba.
Koda ta fito kai tsaye motanta ta nufa tana Mai turawa Abdallah text ɗin ta wuce su haɗu
gida.
Washe gari da safe bayan koya Ya tashi Ya shirya 'dan zuwa gun aikin sa baki ɗayansu suka
haɗu dan karin kumallo,
Bayan sun gaisa ne mami ta kalli Anisa wadda ta fito babu Mahmood tace "ina mahmood ɗin,"
Murmushi tayi tace yana bacci ne shiyasa ban fito dashi ba,
Har a lokacin fuskar mami da murmushin da bazaka fassara ba tace"Ya kamata Nameer yazo
yayi gyare gyare gidansa cos nasan yayi ƙura ku samu ku koma,"
Kafun Nameer yace wani abu Anisa tayi saurin kwacewa tace "A'a mami ,Mai zai hana mu
zauna anan tukunna dan inasan Mahmood Ya tashi gidan da daddynsa Ya fara wasa".
Sipping coffee Nameer yayi yace"lallai kam inda na fara wasa."
Dariya Nadiya da Abdallah suka saka a tare,
"Cika baki Nadiya tayi da soyayyan ƙwai kana tace "its better ace kayi fucked up koda sau
ɗayane a maimakon shiru "
Duka table ɗin mami tayi tace "Nadiya".
Da sauri Nadiya ta ɗaga hannunta alamun surrender tace"yi haƙuri mamina bari ma nikam na
tashi na tafi dan na ƙoshi bana san nayi Ƙiba,"
Kallan papansu dake faman musu dariya a hankali gudun kar mami ta ganshi tayi tace "pappy
your princess is off zan tsaya yau a asibiti na kawo maka fav sushi ɗinka hope mami zataje cos
da akwai party a Chan, "
Tashi tayi tana mai kallan dagger din da Anisa ke watso mata,
Har zata wuce ta dawo tace"Aunty Anisa,na manta ban tambayeki ina zakije ba cos yau naga
kinyi kyau kina ta ƙamshi,"
Murmushi yaƙe Anisa tayi tace"nayima Hammanki ne ƙwaliyya amma babu inda zani,kinsan
mace yar kwaliya ce,Kema ya kamata kije gidan wani"
Ɗan turo leb'en ƙasa Nadiya tayi tace "ayya zaman loneliness zai maki yawa ,bari zamu san
yarda zamuyi da Baby part ɗinki,akwai gurin da za'a ajeki a company na ,Gidan wani kuma kar
ki damu soon baby"
Dariya ta kuma sakawa ta juya tana Mai ɗago musu hannu alamun bye bye,
Kallan Anisa dake faman yaƙe Mami tayi tace"kar ki biye Nadiya haka nan take ,kar ki ɗauki
komai nata har zuci"
Cikin yanayi na yan duniya Anisa tace"La mami wallahi babu komai,Ai duk Yan gidan nan
babu wadda nake so sama da Nadiya ,she's caring',"
Murmushi mami tayi wanda kamar ana mata dole tace,so bazaki bimu asibita ba saboda kaɗaici
ko kibi Nameer kiga company ɗinsa ?
Cikin saurin katse Anisa Nameer yace"A'a mami sai dai ta biku amma nikam yau meeting ne
dani har six,banda lokacin entertaining kowa.
Kafun mami tace wani Abu Anisa tace "wallahi babu komai mami dama nima ina san zuwa
gurin Wata Aunty na ne ."
Kada kai mami tayi cikin rashin san cigaba da sauraran Anisa ,dan wani irin mugun ɗacinta take
ji a maƙoshi,
Abdallah ne Ya fara tashi yana mai fadin mu mun Ta tafi taron Malaman Adamawa,mami kisa
ɗanki a addua yau nine zan fa'tawa,
Durƙusawa yayi dai dai iyayen nasu,
Kallan juna Mami da Papa sukayi suka murmusa a tare suka ɗora hannunsu a kansa 'dan sun
gane abunda yake nufi ,Addua suka masa yayi musu sallama inda Nameer shima Ya tashi yana
mai musu sallama,
Saurin tashi Anisa tayi tana Mai cewa "Baby bari na taka maka, "
Jiyowa yayi yamata wani irin kallo kana yace "bana san kafafunki su sha wahala ,kiyi zamanki,"
Zata yi magana Papa Ya katseta ta hanyar fadin "rabu dashi kiyi zamanki,."
Badan taso ɗinba ta zauna yayin da shi da Abdallah suka taka,
Kunshe dariya Abdallah yayi lokacin da Ya hango Nadiya na fitowa a ɗakin Anisa kamar
b'arauniya,
Dan mintsino Nameer yayi wanda shima yana ganinta suka saka dariya a tare,
Kaɗa kai Papa yayi dan yasan yaran nan nashi are of to something 'dan yana kallan giftawar
Nadiya shi yasa ya hana Anisa binsu,
A parking space suka haɗu ,kowa matsa keynsa yayi motarsu tayi tsiwa,
Motar Nadiya ce a tsakiya,kowa a bakin motarsa Ya tsaya,
Kallansu tayi ta kuma saka wata dariyar tace "im sure this time around game ɗin Anisa Ya kare,"
Cos wayanta yanzu haka an fara bincike mun,
And yarda nayi tempering bata isa ta gane ba insha Allahu yau sai mun kamata da wani abun,
Ɗanewa tayi saman range rover ɗinta ta ɗaga Hannayenta dukka biyu suka sako nasu suka
tafa,
Cikin murna tace success ,faɗawa tayi cikin motarta tace sai anjimanku.
Kiss Abdallah yayiwa Nameer blowing yace "ina sanka Hamma chop kisses,kafun Nameer
yace wani abu shima Ya shiga motansa dan barin gidan,
Kada kai Nameer yayi yana Mai murmusawa ,tabbas yayi dacen yan uwa na gari masu sanshi.
CHUCHUJAY ✍
[3/6, 5:13 PM] Chuchujay✍️: AHALINA
(Siblings of different fathers )
Book 2 'in Aure uku series
By
CHUCHUJAY
EPISODE2⃣1⃣➡2⃣2⃣
ِ
مْسِب ِ
هَّللا ِنَمْحَّرلا
ِ
ميِحَّرلا
Cikin wani matsanancin fushi Anisa ta shiga ɗakinta tana mai tunanin Abinda zatayi ta kawo
karshen dukkan su kar ma ace Nadiya wadda a kullum ita ke shigar mata hanci da kudundune,
Wayarta ta ciro ta danna Numbern Hajiyarta ,
Tana ɗagawa tace"uwar ɗakina ina buƙatar die detro,"
Cikin mamaki hajiyar tata tace "Mai kuma zakiyi da die detro , tell me ba abunda nake tunani
bane ke cikin zuciyar ki. "
Yar ƙaramar dariya tayi da ta fahimci inda maganar tata ta nufa tace "trust me ,bazan tab'a
commiting suicide ba , but ina san datse numfashin wasu ne,yau za'ayi babbar mutuwa a gidan
Paki,ina san ayi masu mutuwar da zasu tarwatse su daidace ,shi yasa nake neman wannan
killer poison ɗin a hannunki wanda zanyi amfani dashi na datse numfashin Umaimah
paki,saboda itace mutum mafi girma a cikin waɗanda suka bawa mahaifiyata Gudunmuwar
baƙin ciki,dan haka Dole nayi amfani da ita wajen bawa iyalanta dafin da suka bani tit for
tat,Sannan bayan haka ,a hankali kuma ina jikinsu bayan ukunta Zan kunna masu wuta cikin
dare kowa na gidan ya mutu,yana ɗaya daga cikin babban dalilan da suka saka naƙi yarda ya
Kaini gidan sa ,dan Allah kiyi mun delivery nashi ,dan shiru uwar ɗakin nata tayi kana tace
shikenan Anisa indai kinji zuciyarki ta gamsu da hakan just Do it ,finish everything ki dawo ,the
house need you around ,
Murmushi tayi bayan ta gama wayar ta kalli mahmood tace "im Sorry amma bana tunanin kaima
zakayi escaping wannan fate ɗin domin a gurina amfaninka Ya ƙare so lokacin da gidan nan
zaici wuta kayi hakuri dan kana ɗaya daga cikin abincinta ,
Kamar yaran yasan Mai take faɗi Ya saka kuka ,sai da yayi Mai isarsa kana ta ɗaukesa ta fara
basa nono tana Mai faɗin "sadaqa. "
Ko minti talatin Anisa bata gamayi da yin wayar da take ba saseen police guy ɗin da Nadiya
ta bawa aikin a boye ya tura mata da Recording ɗin yana Mai fadin"Nady wannan enough
evidence ne da zai kaita prison,ɗan murmushi tayi tace "saseen My guy calm down ,zamu
Kama Anisa and kaima nasan you're eager amma kasan Mai nake so?
So nake Ya zamana mun kamata a act ɗin yarda bazata tab'a escaping ba , kai dai ka cigaba
da mun monitoring wayanta nagode sosai ,im glad to have a frnd like you. "
Bayan sun gama wayan ta saka sauraran wayan da Anisa ɗin tayi tana Mai jinjina rashin
Imani irin na Anisa da bata da niyar tunani na biyu wajen hallaka yan gidan da jaririn da ta haifa
da cikin ta,lallai rashin imaninta ya kai wani matakin da babu Mai sakata ta bari,
Amma wani abu da ta rasa mai bata amsa shine yarda Anisa ke ikirarin zata kashe mami kamar
yarda taji suma suji,
Shin wanne abu ne sukayi mata har haka da har take neman rayuwar kowa a gidan ?
Tasan babu mai bata wannan amsar indai ba taje ta tunkari iyayensu ba domin yarda ta fahimci
abun wani abu da ya shiga tsakanin mahaifiyarta ne da iyayensu,
Wayarta ta ciro tana mai ƙara kiran guy ɗin dake mata bincike ,yana dauka tace "about Anisa
inason kayi mun bincike sosai akan mahaifiyarta Sameera,
Daga ɗaya bangaren yace "abunda nake san kiranki akai kenan,binciken da mukayi
mahaifiyarta Sameera tana da tsohowar alaƙa da parents ɗinki wanda a binciken da mukayi ma
har mun gano a baya ita mahaifiyar Anisa taso Dr Imam paki Wanda akwai wani scandal da ya
tab'a faruwa wanda a da kamar da ita but im not sure ,amma dai main abunda yake kawai shine
mun samu babban labari akan shigar Anisa gidan wanda fansa ce ta mutuwar mahaifiyarta
wanda ta dangantasa da dalilin Dr Imam da Umaimah ne."
Dan shiru tayi tana Mai san tuna wannan sameerah wadda duk inda hankalinta Ya tafi ta kasa
tunawa amma tasan tabbas a bakin iyayanta zataji wanda Ya kamata ace tuntuni sun san Mai
ke faruwa.
Lokacin lunch nayi kamar yarda tayiwa Papa alƙwari kai tsaye restaurant ɗin da tasaba ordering
tayi ordering sushi.
Kai tsaye asibitin nasu ta tafi tana mai jin wani irin daɗi cos jikinta Ya bata lallai ƙarshen Anisa
yazo a gidansu ,ita ta fara zuwa, kai tsaye bayan an shaida mata Dr paki na last floor ta danna
floor ɗin bayan shigarta Elevator wanda shine zai kaita inda asibitin Ya mallaki