Showing 9001 words to 12000 words out of 73196 words

Chapter 4 - AHALINA (Aure uke series)na chuchu.pdf

Advertisement

08 Jul 2025

2279

sai b'ata ,Jamaimah matar kace Har
gobe,yes we were reckless time ɗin ,amma i asked around ,i asked malamai masana wallahi
Aurenku is valid,dama Mai ake so ?"

Shaidu ne da sadaki ,kuma cikin wauta we All did it,Bro you have a wife somewhere.

    Shiru Nameer yayi gabansa yana faman faɗuwa kana yace "it been ages already fa ,maybe
ma tayi Aurenta cos ban sake ji daga gurinta ba ko labarinta a wani guri,baka tunanin she's over
it?"

    Watan dariya Fadil Ya sake kecewa da yace "baba ji yarda kake magana kamar ba yayan
malami ba ,Ko baka je ajin islamiyya ba,Wake up ka daina yaudarar kanka ,Jamaimah matar
kace ,and ka tuna Abun da ta faɗa?"

Kagama yawanka da buyanka ,Ko nan da shekaru nawa ne zaka dawo gareta cos ita matar
kace ,ina jin ka manta,so My guy look for her either you Man up ka ɗauki responsibilities ɗinka
Ko ka nemota ka sake ta,

Amma ni bana side ɗin sakin,i mean Jamaimah yarinya ce san kowa kin wanda ya rasa ,she's
classy and tana da Good background just think about it.

Tunanin maganar mami yafara inda take faɗin He's a disappointment  to their family, tana jin
maganar wai yayi Aure a china shi kansa yasan Ya kaɗe.

Tashi yayi daga cin abincin Ya kalli Fadil yace clear off the bill,juyawa yayi dan barin gurin yana
Mai jiyo mitar Fadil yana Mai faɗin atleast Ya dawo Ya cinye mana dan bazai  biya asara alhalin
cukali uku yayi.

    Bayan komawarsa gida da dare bai tarar da kowa falo ba cos sai da Ya bari dare yayi sosai
gudun haduwa a kowa a gidan,

A hankali Ya shiga ɗakinsa yana ƙokarin kullewa yaji an turosa da ƙarfi an shigo,ɗaga idanunsa
yayi a tsorace dan yayi Tunanin mami ce,

Tura ƙofar tayi ta saka mata key ,saurin tashi tsaye yayi yace"zaki fita ne a ɗakin nan Ko sai na
ci maki mutunci fiye da zatanki,."

Murmushi tayi ta cire rigar saman jikin ta a hankali tana Mai takawa garesa cikin rangwada daga
ita sai skiny less pant ,

Hannunta ta saka kan free boobs ɗinta ta tab'a  in a seductive way tace "im so horny,Baby f*ck
me it been a l'ong  time".

    Tashi Yayi tsaye daga faɗuwan da yayi yana Mai murmusawa kana Ya Kalleta in a disgusting
manner yace "na faɗa maki wani abu?

Gaki dai naked a gabana babu kaya amma i feel nothing,koda Kaɗan ne akanki,dake da namiji
mumunan gardi ɗaya nake kallanki ,cos Babu abunda zakiyi ki saka naji sha'awanki ko
yayane,Ai dama Daga kallanki nasan ke ɗin ba ki tab'a zama mutuniyar kirki ba koda sau ɗaya
,sakarayi ,shashasha,karya mara kamun kai da nutsuwa ,
Hankaɗe ta yayi Ya fice a ɗakin yana Mai jin tsantsar tsanarta a zuciyarsa ,

Faɗawa tayi kan gadon tana Mai tab'a boobs ɗinta tana wani irin dariya tace "kayi babban
kuskure da katafi kabarni a ɗakin nan ni ɗaya ,cos bazakaji daɗin hakan ba da safe,licking lips
dinta tayi na ƙasa tace "i guess yau da kaina zan bawa kaina pleasure,".

    Yana fita kai tsaye ɗakin Abdallah Ya nufa yayi ta masa knocking,yayi nisa a bacci sosai
amma a haka ya taso ya buɗe masa kofar,yana shigowa Ya koma kan gado Ya kwanta
,murmushi Nameer yayi yace "bazaka tab'a chanza magagin baccin ka ba dan na tabbata gobe
da safe zakace Ya akayi na shigo ɗakinka,"
Bathroom Ya faɗa dan watsa ruwa kafun Ya dawo Ya ƙwanta yana Mai tunanin maganar da
sukayi da Fadil Akan Jamaima a haka bacci b'arawo Ya sacesa .

CHUCHUJAY ✍
[3/6, 4:55 PM] Chuchujay✍️: AHALINA

(Siblings of different father (s) )

(Book two 'in Aure uku series)

              By

   CHUCHUJAY

Episode

9⃣➡1⃣0⃣

       Zazzaune suka a babban folon dake cikin Gidan Alhaji Bulama kowa da irin saƙa da
warwarar da yake,

Baki ɗayansu ne Harda Ummu da Abbi iyayen Imam paki wanɗanda suka amsa kiran na Alhaji
Bulama cikin mutunci,kallan Mami Alhaji Bulama yayi yace "yanzu Umaimah Kina tunanin kin
kyauta akan Wannan Aure da kika ɗaurawa Nameer daga zuwa bincike Akan yarinyar dake
ikirarin ta haifa masa ɗa?,
Ina tunaninki Ya tafi ,i mean koda Auren za'a bazaki dauro masa shi ba daga zuwa ganin iyaye
babu wani bincike sosai, ".

"Gaskiya dai abun babu daɗi,menene Amfaninmu mu manyanku,Mai zaisa daga ke sai imamu
zaku karbo masa aurenta daga zuwa ganin iyayenta,gaskiya baku ƙyauta ba"

Abbi Ya faɗa yana Mai jin aransa babu daɗi ganin yarda Nameer Ya nuna mutuƙar tashin
hankali da Ya tsinci maganar Auren bayan zuwansu gidan Kakan nasu,

    Ƙasa mami tayi da kai tana tuna incident ɗin da Ya faru da safe lokacin da taje tashin Nameer
a ɗakinsa 'dan yin kari ,a kan gadansa taga Anisa haihuwar uwarta wanda ta tabbatar ba gizau
bane sanann da hankalin ta tasan me haka ke nufi 'dan haka cikin  rashin dana sanin abinda
tayi tace "Abbi da daddy ku gafarceni ,sannan dukkan abun nan ba laifin Papansu bane tunda
ko da fari sai da yayi jayayya amma na kafe sannan bayan dawowar mu naga gwanda da aka
ɗauro Auren saboda koda muka dawo daddy Nameer bai masan da Auren ba amma a
mumunan yanayi na shiga ɗakinsa na tarar da Anisa wanda Ya tabbatar mun da abunda muka
yanke ba kuskure bane ba shine rufin asirin mu baki daya,sannan yarinyar nan iyayenta sun
ƙarb'eta sun yafe mata ,wanda ganin hakan yasaka nace kawai su bamu Aurenta kuma suka
bamu aka dauro".

    Ƙaramar dariya ta bakin ciki itace ta ƙwacewa Nameer kana yace "Mami amma koda kika
shiga ɗakina Ai baki tarar dani ba ita kaɗai kika tarar,shikenan wani abu Ya shiga tsakanin mu?"

Wallahi a daren ranar ma a ɗakin Abdallah na ƙwana .

Kuka Anisa tasaka sosai tana Mai fadin"dan Allah Nameer kayi shiru haka,mai yasa wai ka
kasance mutum wanda baya daukar laifinsa,"Ina mace menene riba ta idan nayi maka sharri?

Kuma 'dan an Kama mu sai kazama namiji Mai tona asirin matarsa?

Na ɗauki laifina jiya da ka kirani dakin ka da dare ban faɗa maka ni matar ka bace wanda
nazata kasani ne tunda da kanka ka kirani,to yanzu ba Ya ƙare ba tunda an riga an ɗaura mana
Aure .

Dan Allah a bar tone tone.

    Tashi tsaye Nameer yayi Ya juya Ya fice a ɗakin yana Mai kunnen uwar Shegu da Alhaji
Bulama yake masa ,cos tabbas idan yacigaba da zama a gurin zai illata Anisa fiye da zaton mai
zato,

Kallan Anisa Alhaji Bulama yayi yace "Taɗan basu guri ,babu musu ta tashi Ya zaman daga
Alhaji bulama,Ummu, Abbi,sai mami da Papa a gurin,

Ajiyar zuciya Alhaji bulama yayi yace "duk wani abu idan bawa yaga Ya samesa a rayuwa to yin
Allah ne bana mutum ba ,sannan 'dan adam baya taba iya wuce ƙaddararsa ,wanda Allah yayi
maka shine dai dai,dan  haka tunda an riga anyi Auren nan to a rufe babin komai,Allah yasa
wannan abun shine mafi alheri a rayuwarsu baki ɗaya,".
Amma dole zamu sake bincike Akan ita yarinya ko me kace Admiral?

Kaɗa kai Abbi yayi yace "wannan gaskiya ne dole mu sake bincike 'dan haryanzu hankalina bai
kwanta da wannan yarinya ba ."

A haka suka rufe maganar Akan zasu sake bincike.

                              ********

    Zaune Nadiya take a reception ɗin company ɗin Salis tana Mai jiran ganin sa ,ga sai kiranta
ake Akan tayi baƙo wanda tasan Evan ne ,

Wanda shima Ya ƙirata amma taƙi picking,

Ta fi ƙarfin minti talatin tana jiran Salis sai chan sakatariyarsa ta bata izinin zuwa ganin sa ,sanin
ita ke da buƙatar abu a gurinsa Ya saka ta saisaita kanta ta nufi office ɗin nasa,

A zaune tana tarar dashi ya juya mata baya,

Kafun tayi magana yace"im sure kaine Mai neman information kan Nameer ,babban maƙiyina a
rayuwa wanda a kyauta ma Zan bada information a kansa ba sai an biyani ba,free information,".

Murmushi tayi tace "may i have a sit".

Jin muryarta da yarda ta dakesa ne Ya sakashi saurin juyowa a kujerarsa yana Mai facing ɗin
ta,

Faɗaɗa masa murmushin ta tayi Mai tsada .

Cikin in ina yace "sure zauna ,im sorry for My attitudes im really Sorry ,"

    Zama tayi tana Mai karantar irin kallan da yake mata kamar zai cinye ta,

Aje Jakarta tayi akan table ɗin tana Mai karanta plate name ɗin sa a fili "SALIS A MARAFA".

Suna Mai daɗi.

Haɗe hannayensa biyu yayi yana Murzawa yace "nagode 'fa sosai ,and idan babu damuwa zan
iya sanin sunanki cos a Appointment ɗin N Belal akasa nazata namiji ne,"

Crossing Kafarta tayi tace "Well ka fara sanar dani important abunda nake san sani dangane da
Nameer Habib then komai kake san ji akaina zakaji,

Murmushi yayi yace" ni kamar nasan fuskarki,"

Murmushin itama tayi tace "idan kar kana duba google' ɗin ka @ hashtag hot ass beautiful
ladies dama Zan zama familiar a gurin ka amma a yanzu mu fara waccan maganar kafun
wannan. "

    Wata kunya yaji dan kamar tana duba Google search history ɗinsa haka maganar ta
ziyarcesa ,

Ajiyar zuciya yayi yace "Afuwan kinsan bana iya kame kaina gaban zafafa kar ma ace ke,"Cikin
tunanin ita ɗin ko budurwar Nameer ce Ya fara da cewa"a rayuwa idan har kina san ki samu
ɗan iska ,mashayi mazinanci a rayuwa to ki samu Nameer, a lokacin da muna china babu wani
abu da aka sanshi da shi bayan b'in yan mata any How daga wannan sai wannan,ke 'in taƙace
maki saboda irin ƙwarin suna da Nameer yayi har threesome yana yi,baya tunanin iyayinsa

dake kasar nan baki ɗaya,ji yake duniyar shi take juyawa kasan cewarsa Mai ƙyau kuma ahalin
masu kuɗi,kinsan 'fa jikan Alhaji bulama ne wannan attajirin da bana raba ɗayan biyu da tsafi
yayi kuɗi da suna,

Nameer kam idan ma kina tunanin ƙula wata alaƙa ne dashi to wallahi kiyi ma kanki faɗa, He's
someone you shouldn't get involved with".

    Shiru tayi tana Mai jin zuciyarta na tafarfasa 'dan ga dukkan alamu trip ɗinta na zuwa samun
Salis a banza zai tashi,

Ƙaramun yake tayi tace "kenan her raping case yana tsintar kansa akai,"

Sake gyara zama Salis yayi yace "Kina wasa da Nameer kenan,to Ai yaran da yayi raping baki
bazai ambatasu ba 'dan idan baiyyi wasa ba watarana sai anyi ta kaima iyayensa shegun yara."

Bottle Water ɗin dake kan table dinsa ta ɗauka ta balle ta kurb'a kana tace,"its Getting
interesting tell me more,Mai yasa ka tsanesa haka cos da fari kace mun ka tsanesa ,baka
tunanin zanyi zatan kiyayyar da kake masa ce tasaka faɗa mun dukkan maganganun nan?"

    Da saurinsa yace "ina ,Na yarda na tsani Nameer tsana mafi muni saboda lokacin da muna
China muna wani bet na Aure ,cike da izgilanci Ya Aure mun yarinyar da nake mutuƙar ƙauna
Jamaimah,bayan Ya sani,wanda dama Chan nasan yarda yake making efforts to go through her
pants ,amma hakan bazai saka nayi masa sharri ba,".
    Cike da nuna damuwa kuri kuri tace "Aure kuma?,kana nufin kace Nameer yana da Aure?"

Dan kallanta yayi yaga cewa yes maganar ta tab'a ta 'dan haka yace "uhum Aure da kike ji
,abokanmu dukka shaida ne bari kuma kiga na kira ɗaya ,"

Wayansa Ya  jawo yayi dialing wata Number wadda kira ɗaya aka ɗauka,ajewa yayi a
handsfree yace"hello Fadeel hw far now,naji ance ka saka Apartment ɗin da na baka na China a
kasuwa ƙwanakin shekara ɗaya da ya wuce ,wannan da kayi winning na Auren Nameer da
Jamaimah,".
Daga daya bangaren Fadil yace "ina jin ba wannan ne karo na farko da ka fara kira akan
maganar nan ba ,nace maka na siyar mene damuwar ka ne,i beg Salis ka fita a rayuwana cos
tun abunda Ya faru last year ɗin mu a China Na drugs ɗin Nameer nasan kai ba aboki bane na
kirki."
    Yar karamar dariya Salis yayi yana Mai san kawar da maganar da Fadil ke san yayi yace "naji
naji,Ya maganar Auren NAMEER da Jamaimah Ya sake ta dinne cos har yanzu ina ciki fa".

    Tsaki Salis yayi yace "zaka mutu a ciki 'dan Babu saki tsakaninsu sai dai ka mutu da santa

kuma kar ka sake kirana,yana kai aya Ya kashe wayansa".

Ƙaramar dariya Salis yayi yace kinji ko?

Cikin tashin hankalin da take shirin boyewa tace "wanene wannan ɗin".

    Babban Aminin iskancin Nameer a China kenan Fadil Shuaib,

And maganar drugs d'in da kikaji yana yi ,safarar ƙwayane zasuyi na tona musu asiri shikenan
na zama abokin banza,

Hannunsa Ya saka a hankali Ya kamo nata yana mai Cije lebe yace "yanzu dai tunda na baki
information Akan Nameer wacce kyauta zaki mun cos bazan boye maki ba tunda na ɗora kaina
akanki hankalina da nutsuwa ta suka bace ,i just wanna be inside you, hope you're on pills 'dan
nasan yan matan yanzu kafin ma kuyi Aure kuna tsarin haihuwa saboda i want you raw,Ya
ƙarasa yana Mai Kama gabansa da hannu ɗaya. ".

    Hannunta guda ɗayan da yake free ta saka ta cire hannunsa daga kan nasa kafun tayi
karamin murmushi tace"ashe kaima ɗin mazinaci ne".

Shafa kansa yayi yace "akanki Zan fara cos bada wasa nake ba Aurenki nake so,"

Dariya tayi yar ƙarama ta kalli couch d'in dake cikin office d'in kana tace "How about that couch
nasan zatayi daɗin da Zan baka blow job da babu wanda Ya tab'a baka irin sa,i want you wide
for me".

    Tasowa yayi jikinsa na tsuma Ya zauna kan couch ɗin bayan Ya cire jeans dinsa dagashi sai
boxer tana Mai ganin hardness ɗinsa ta boxer d'in,cikin siga irin ta lalatattun samari masu san
suga sun kaiki sun baro yace"My office is sound proof,

Rumtse ido tayi cos she dont wanna do this amma karen nan Ya barta da no option,

Tashi tsaye tayi ta ƙarasa garesa tana Mai basa wani killer smile yayin da shikuma yake Allah
Allah yaji hannunta Ya Tab'asa,

Baiyyi Aune ba ta ɗaga Kafarta ta sauke masa a gabansa tana Mai mitsikawa da ƙarfi ,

Wani irin azababan ihu ya saka cos he wasn't expecting it ,babu wanda ke jinsa a waje duba da
gurin sound proof ne.,

Sake mirzawa tayi tace "that's My pleasure,

Hannu yasa 'dan cire Kafarta amma Ya kasa sabida yarda ta bada karfinta,

Duƙawa tayi tace "sunana Nadiya Belal kar ka manta ,sannan dole ka sani cos kana nemen
Nudeness na mata online ba,well i Am a super model sannan ina dan models kamar guda
Hamsin a ƙarkashin and still muna dauka incase kanaso na maka alfarma,sannan A'h ban faɗa
maka ba,Alhaji Bulama wannan Attajirin da kayiwa kazafi ,Kaka nane nima ,cos Nida Nameer
uwarmu ɗaya ubanmu daban,nasan bazaka rasa labarin ba, "

Wayarta ta ɗaga tace "i've record komai dan haka kashiya shiga court na ƙazafin da kayiwa
kakan na cewa kuɗinsa na tsafi ne,sannan yayana mazinaci ne kuma 'dan giya,

Sauke ƙafarta tayi yana Mai groaning cikin azaba,yar karamar dariya tayi tana Mai ciro office
card dinta Ta dora kan table dinsa tace "ka tuna sunana Nadiya Bilal ,

Tana kai ƙarshen zancenta ta fice a office d'in ba tare dani tabi taka sakatariyarsa dake mata
Allah Ya tsare ba,

She need to see Hamma Nameer Asap cos dole Ya amsa mata tambayoyin ta sannan wannan
Fadil d'in ma dole ta gansa,

Already dama tayi booking ma kanta flight 'dan haka Uber ɗin da ta kira Airport kawai tabashi
umarnin Ya kaita ,tana san isa adamawa cikin wasu lokuta marasa yawa.




CHUCHUJAY ✍"

Join My whatapp grp and channel
https://chat.whatsapp.com/DgTUlodRcp2AHM4rmfKTqK
https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j
[3/6, 4:55 PM] Chuchujay✍️: AHALINA

(Siblings of different father's)

Book two 'in Aure uku series

           By

Chuchujay

EPISODE 1⃣1⃣▶1⃣2⃣

   Tun Daga soron gidan kake jin shesheƙar kukan Hafsa wadda tayi sa har ta gaji,

Rarrafawa tayi dai dai ƙafar  Mama Laure tace"Mama 'dan Allah kiyi mun rai kiyi hakuri,wallahi
bazan iya Auren Idi mai faskare ba wallahi 'dan iska ne ,babu irin lalatar da baya yiwa yara duk
da tsufansa ,ki tausaya mun ,bani ba hatta babana Ya haifa ,'dan Allah kar ki bari rayuwata ta
lalace kamar yarda bazaki so ta hasiya ta lalace ba kiyi mun rai 'dan Allah,Baba ka saka baki,"
Ta ƙarasa maganar tana Mai mayar da kallanta gurin mahaifinta wanda yayi saurin ɗauke kai,

Sake maido da ture kaga tsiya ɗin dake kanta tayi tace"lalai ma yarinyar nan,zakiyi ki gama ki
gaji kiyi shiru ,'dan Idi ne sai kin Aura,dama mene kuke wa ke da ubanki,Karatu ko,sannan baku
san tallah,shine nayi maki gata ,ga Aure nan Zan maki sannan babu ruwan Idi da karatunki, ke
dai kawai ki buɗe masa kafa yayi maki ciki ki haihu,shine amfaninki,sannan na faɗa maki ba
lusarin ubanki ba,idan duniyar nan ce zata hadu baki daya babu wanda Ya isa Ya hana na Aura
maki idi nan da sati Mai zuwa ,

Tashi tayi a gurin tana Mai faɗin "ni kinga ma fita zanyi hasiya zata fitar mun da hura ,ke kuma ki
ɗora tuwo, ".

    Da sauri hasiya ta ɗauko bokitin hurar tana Mai fadin dole nayi ma amaryar malam

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login