Showing 66001 words to 69000 words out of 73304 words
Chapter 23 - A GIDAN TA NA GIRMA COMPLELET. BY UMMU IHSAN.pdf
kowa kike zuwa ba".
Dariya Ummey tayi da yake ta san da maganar tafiya kuma farin ciki da jin gidan Shaheed din
zata je ".
Tashi Husnah tayi suka je gidan Shaheed matar sa na ganin Husnah ta rungume ta cike da farin
ciki, taja hannun Husnah suka zauna sai fira, sai gurin sha biyu suka kwanta.
Da safe ma tare suka had'a breakfast sosai Husnah taji dad'in zuwa gidan, satin Husnah d'aya
tace zata dawo gida ai kuwa suka hana harda su 'boyewa Husnah trolley d'in ta, da ket dai
Husnah ta zauna d'in.
Husain ne ya shigo cikin gidan ya gaida Ummey da Daddy su Anisah suka gaida shi ya amsa
yayi zaune yana kalle_kale ya kalli wan can ya kalli kofofin d'akin duka shiru_shiru, zuwa can ya
maida hankalin sa gurin Ummey, ya fara sosa kai yace, "Ummey".
Kallon sa Ummey tayi d'aure da fuskar ta, tace lafiya kuwa? ".
Shiru yayi yana kallon Ummey yayi kamar tausayi ya 'bata fuskar sa, yace, Ummey yunwa nake
ji ko zaku sam mani abinci? ".
Kallon sa Ummey tayi tace, "babu shi ina abincin gidan ka, kuma ina yan aikin ku ina matar ka?.
Shiru yayi kamar yayi kuka, Daddy yace, "abinci ya 'kare mun cinye amman ga 'kannen ka nan
suje su dafa maka koda Indomie ce".
Safiya ce ta tashi zataje ta dafo masa yace, "ki barshi kawai".
Kallon Ummey, Ummey tace sai ki dawo ki zauna tunda ya fasa ko? ".
Zama tayi, shi kuma a gidan ya yini sallah ce kawai yake fita yayi, kuma da ya gama sallar yake
dawowa sai 'karfe goma da rabi ya koma gidan sa, tun daga wannan ranar kullum sai ya zo
Ummey da Daddy kuwa da Yaya Yusuf da Shaheed duk suna kallace dashi.
Sai da Husnah tayi sati ukku ranar ta saka masu rigimar dawowa gida dole suka kawo ta gida.
Har dare suka koma gidan su A ranar kuwa Husain bai zo ba, da safe tun bakwai Husain yake
zaune a cikin falon gidan nan yaci abincin safiya, Husnah sai 'karfe tara ta fito sanye take da
riga da wando rigar iya cibi wando kuma ya kama ta sosai iya kwabrin 'kafar ta kanta kuma anyi
mata kalaba ta, tana tafe hankalin ta a kwance, tazo ta wuce sa ta kawai tayi hanyar kitchen ta
shige ta fara soya wainar fulawa.
Husain a hasale kishi ya rufe sa idon sa ya rufe ya ce, "kan uban can uban waye ya saka
yarinyar can zuwa wani gurin ba tare da izini na ba, kuma dan tsabar wulanci ku dubi irin shigar
da takeyi wato dan ta ga nayi shiru shine har take wulanci son ranta har tazo ta ra'bani ta wuce,
ba tare da ta ko kalli inda nake ba, wallahi sai nayi maganin wannan rashin kunyar taki! ".
Tashi yayi fiiii ya nufi kitchen d'in ai kuwa kafin ya 'karasa Ummey ta dakatar dashi tace, "wallahi
kada ka yarda kaje kitchen d'in nan saboda kai ba komai bane a gurin ta! ".
Husain yaja burki ya jiyo yana kallon Ummey duk jijiyar jikin sa ta tashi, Ummey tace, "Husnah!
Husnah!! Husnah!!! Sauri Husnah ta fito da wainar fulawa a hannun ta ta zubo tace, "Ummey
gani kwad'ayi na tsaya yi, fa kinga abunda na soyo saboda tsabar kwad'ayi".
Ummey tace, idan kika 'karasa zakuje gidan Alhaji Isma'il dan yaran sa sun dawo daga dubai
dan Allah ki daure ayi wannan hidimar bikin tar bon su dake".
Husnah ta ce, "yeeee Ummey daman ina son fita wallahi kuma naji dad'in wannan maganar
taki.... Idon ta ne ya sauka akan Husain wanda ya kafe ta da ido, d'aure fuska tayi tace,
"Ummey zan shiga ciki".
Wuce Ummey tayi ta shige cikin d'akin su Anisah da sauri ta ajiye wainar fulawar ta haye saman
gado ta dafe kirji tana sauke ajiyar zuciya kamar wadda tayi tsere da kura, duk ido suka zuba
mata sai da ta dawo dai_dai sannan ta lura da kallon da sukeyi mata, Anisah tace, "lafiyar ki
kuwa? ".
Share zancen tayi kawai ta sauka ta d'auki wainar ta, ta soma ci suma duk suka shiga sahun ta,
Anisah tace da alama kin had'u da twin d'in ki ko? ".
Shareta Husnah tayi, Suhailah da Safiya suka saka dariya, Husnah ta share su.
Koda suka gama Husnah kin fita tayi, harkar su tayi, suka ta yi mata shegan taka ta'ki kulasu
tashi sukayi suka shirya harda Husnah sukayi anko suka saka doguwar riga sukayi rolling suka
fito Ummey sukayi wa sallama suka fita Husain kuwa yana ganin sun fita ya faki idon Ummey
yabi bayan su suna zuwa zasu shiga ke nan ya saka hannun sa ya janye Husnah ya ri'ke ta da
karfin gaske tana ta son ta kubce ya kiya, yace, "zaku iya tafiya kuma wallahi duk kuka sanar da
Ummey sai naci uban ku dukan ku".
Babu yan da suka iya shiga motar sukayi suka ja suka wuce, Husnah kuwa duk haushi ya kama
ta janta yayi ya shigar da ita cikin motar sa da sauri ya rufe da sauri tazo zata fito yayi saurin
shiga yaja motar da 'karfi Husnah kuwa tace, wallahi duk abun mutum nafi karfin sa, kuma ba
zan zauna dakai ba, kuma ko yan zun da ka sato ni, nafi karfin ka, dan ko 'kafar samarin da
nake taraiyya dasu baka kai ba".
Cike da zafin kishi Husain yaja motar sa ya bata wuta, wani irin horn ya danna wanda sai da
mutane suka rud'e harda Husnah sai da ta tsorata da sauri ta rufe kunnen ta, masu gadin gidan
ne suka bud'e 'kofar a tsorace, yaja ya fita da gudun sa, dai_dai fitowa Ummey da Daddy, cike
da mamakin wannan uban horn d'in da ya doka, tambayar masu aikin tayi mi ya same sa, suka
ce, matar sa ya d'auka suka fita.
Kallon_kallo su Ummey suke yiwa junan su Daddy yace, "kin dai yarda da zan na ko? "
Ummey ta ri'ke baki, tace, "ai dole na yarda wannan maganar kunyar yaron, ai naso ya 'kara
horuwa ka dubi yanda ya dawo kamar wani sakarai yana neman inda take ya kasa magana dan
yasan babu wanda zai bashi amsa, kuma fa harda ciwo yayi, mutanen da harda korar yan aikin
sa yayi saboda ya gano cewar sune suka kira ni akan ana rigima shida Husnah ".
Dariya Daddy yayi yace, "to Allah dai ya kaisu lafiya duk inda zasu amman wannan uban gudun
haka? Nifa yarinyar tausayin ta nakeji wallahi"
Hanya suka d'auka suka nufi wani uban gida hadden gaske horn yayi da sauri aka bud'e masu
'kofar gidan da 'karfin sa ya shiga gidan ya taka burki ji kake kiiiiii...., har 'kura na tashi,
Ko kallon inda Husnah take bai kalla ba, bud'e 'kofar motar yayi yafita ya dawo ya bud'e wa
Husnah 'kofar inda take ai kuwa ta d'auke nata kan tace, "babu inda zani nikam kama mai dani
gida wallahi" .
Ai kuwa kowa ya tattare hannun rigar sa ya dawo dai_dai jikin motar ya d'auke ta, ya d'ora a ka
fad'ar sa ya rufe motar da 'kafar sa, ai kuwa tayi ta wutsil wutsil da 'kafar ta da hannu ta, shi
kuwa ya share ta yaje ya bud'e 'kofar gidan ya shiga da ita yana zuwa akan kujera ya dire ta, ai
kuwa ta kwasa da gudu, shi kuwa yayi saurin rufe d'akin da remote d'in dake hannun sa tana
zuwa tayi_tayi ta bud'e ya'ki bud'e wa dole ta hakura tayi zaune a gurin ta fashe da kuka.
Shigewar sa yayi ya barta a gurin tun 'karfe biyu har la'asar, sallah take son yi ta rasa yaya
zatayi gashi har taji tashin motar sa, koda tashi tsaye taje jikin window shine ya fita cike da
mamakin sa, tace, "mugu wallahi sai nabar wannan gidan, neman ruwan alwala, tayi ta kuwa
sami fanfo tayi alwala, tazo tayi sallah har akayi isha'i bai dawo ba, tsoro ne ya kamata, da sauri
ta nemi wani d'akin da tagani kusa da inda ya nufa gashi kanta ciwo yakeyi, gado ta gani
aikuwa ta rufe d'akin tazo tayi kwanciyar ta gashi bata da waya a hannun ta sai ta 'kara jin wani
sabon kukan a haka bacci ya d'auke ta.
Can cikin bacci taji ana ta'ba ta ai kuwa a fir gice ta tashi zaune tana zarar ido mutum ta gani, ai
kuwa ta fasa uban ihu da sauri ya rufe mata baki yace," ke nine fa matsoraciya kawai".
Janye hannun sa tayi, ta matsa nesa dashi, dariya yayi yace,"kiji da zazzabin dake damun ki
yarinya kafin nima na d'ora maki wani sabon ciwon dan naga alamar ba wani 'karfi ne dake ba
kamar yan da kike cika baki, wai har ni kike kwatan tawa da 'kadan garun bariki wallahi yau sai
kin gane da ban_ban ci".
Tashi yayi ya dawo ya ajiye mata ledodi, yace Amarya ga kajin amarci nan da ango yake
kawowa ranar farkon Auren su, ga kuma abinci nan nasan kina jin yunwa kuma ga magani nan
nasan kina jin zazzabi".
Tashi tsaye Husnah tayi tace, "wannan duk mafalki ne kakeyi dan haka tun wuri ka cire wannan
maganar da ranka ni nafi karfin irin wannan shirmen naka, kuma ka sani nida kai sama tayi wa
yaro nisa".
Dariya yayi yace, "malama bisimillah ko ki kwantar da hankalin ki ko kuma ki tada hankalin ki
labari ba zai chanza ba".
Kallon sa Husnah takeyi cike da mamakin sa yau ya dawo mata sam ba Husain din da ta sani
ba, har ma ta fara tsoron sa, lokaci d'aya,
fita d'akin yayi ai kuwa da sauri taje ta rufe 'kofar ta dawo abinci taci taje tayo wanka ta dawo
tana neman kayan da zata saka bata samu ba, da sauri ta nemi after dress din ta nan ma babu,
zanen da ta d'ora ne kawai a jikin ta, da sauri taja da baya zata koma cikin bayin kawai taji anyi
sama da ita, ihu tazo yi, yayi saurin rufe mata baki ya ajiye ta a bakin gadon ya d'auke hannun
sa a bakin ta, yace, "shiiiii Amaryar Husain yau dai Husain yayi niyar mayar da matar sa
Husnah ainahin matar sa ta sunna kinga kuwa yau babu wanda zai ce sai na rabu da mata ta,
ke anaki tunanin kina nufin dan ina kiran ki da karuwa, abun ya kai zuciya tane, eh tabbas ina
kiran ki da karuwa ne dan nine nake son ki zamo mani haka kuma a gareni kawai, kuma dan
baki da wayau ne, da zaki tuno ranar dana mari Mardiyya akan ta kiraki da sunan da nine kawai
nake kiran ki dashi, kuma a gaban ki nace idan ta 'kara furta wannan kalmar sai na koreta daga
gida na, sai dai taje ta auri wani, to yan zun mu dawo maganar hakki na dan yau kam babu
d'aga 'kafa ni ango ne"
Husnah kam baki ya mutu, a take Husain ya...........
*COMMENT AND SHARE*
*UMMU IHSAN ce*ğ¹:ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹ğ¹
8/26/21, 12:41 PM - Ummu Ihsan ce ğ¹âğ?: ğ®ğ®ğ®ğ®ğ®ğ®ğ®ğ®
*°â¢Â°A GIDANTA NA GIRMA°â¢Â?*
ğ®ğ®ğ®ğ®ğ®ğ®ğ®ğ®
*BY NANA: KHADEEJATU*
*_UMMU IHSAN_*
*SADAUKAR WA GA :- DUK KANNIN MASOYA NA NABOYE DANA BAYYANE INA SONKU
SOSAI SON FISABILILLAH*
*YA ALLAH KAJIKAN BABA NA DA MAMA NA KAYI MASU RAHMA KA KYAUTATA
MAKWANCIN SU KA SANYA SU A ALJANNAR KA TA FIRDAUSI BIGAIRI HISAB SU DA YAN
UWA MUSULMI BAKI `DAYA.*
*AMIN YA ALLAH*
*To Alhdulillah Allah ya nufeni da dawowa gashi zamuci gaba daga inda muka tsaya*
*_Bismillahir Rahmanin Rahim_*
ğğğğğğğ
111~116
Yace, "malama kuma natsu kawai yau Misha soyayya, kai nima wannan hawaye da kikeyi tun
zurani sukeyi dan bana jin tausayin ki yarinya, wai ma ni ina tsiwar taki take ita nake nema yau".
Husnah dai ido ya raina fata, sai ta dawo kalar tausayi, yau harda su kiran Husnah da Yaya
Husain dan Allah kayi hakuri wallahi na tuba nabi Allah na bika, amman inaa Husain kam sai da
ya maida Husnah cikkakkiyar mace, abunda yayi ta bashi mamaki, bayan shi har photon
Husnah ankawo masa ita da wani hotel wanda sai da yayi ciwo akan ganin wannan abun,
amman duk da hakan baiji zai iya rabuwa da ita ba, lallai Husnah anji jiki, sai yaji tausayin ta
duk ya kama shi ".
Husnah kuwa tun da Asubahi take tsinewa Husain wanda ya yi zaune a kusa da ita ya aikin
lallashin ta ita kuwa kukan ta kawai takeyi tana ja masa mugu wanda yake cutar marainiyar
Allah, dariya yayi yace, "Allah Husnah idan kika sake koda furta kalma d'aya sai na kashe maki
baki dan naga bai mutu ba, gashi ina na ganki d'auke da ciki na, kina tafiya daker".
Tsit Husnah tayi sai shash shekarar kukan ta ke tashi, kama ta yayi ta tashi tana cije baki, ya
kaita tayo wanka tayi alwala, ya dawo da ita, ko sallah da ket tayi ta, tana gawa ya kawo mata
tea ta sha ya bata magani ta sha, sai bacci, d'aukar ta yayi ya maida ita saman gado, shima ya
kwanta sai sha biyu suka tashi shine ya fara falkawa yayo wanka ya saka kayan sa ya fito ai
nahin Angon sa, yazo ya fesa turare ya tsare Husnah da ido duk ta rame, murmushi yayi, yayi
mata kiss ya fita, sai da Husnah taji tashin motar sa, sannan itama ta bud'e ido, a gaskiya
Husnah kam anji maza ba wasa, duk ta zama wata iri.
Daket ta tashi tayo wanka tana fitowa daga cikin bayin sai taga ya ajiye mata riga da siket mini,
ba tare da damuwa ba Husnah ta saka kayan, sunyi mata cif rigar hannun d'aya na bireziya
gareta, mai ta shafa ta sha powder da jan baki ta saka yan kunne da sarka, ta d'auki turare ta
feshe jikin ta, sannan ta dawo bakin gadon ta zauna tace, "wash! Wallahi wannan mutanen
mugu ne, 'karar waya taji a kusa da ita tana d'aukar wayar dake saman filo, Ummey ta gani
kawai ta d'auka ta fashe da kuka, Ummey tace, "yi hakuri Husnah yan zun haka nace ya dawo
mani dake gida, tunda sace ki, tun jiya ya kashe wayar sa, kuma taki wayar a kashe sai yanzu
ya zo gidan ya bani wannan number yace wai ya sauya maki waya da layi haka ne Husnah? ".
Husnah kuka dai take Ummey ke tambayar ta kodai wani abun ne, Husnah ta kasa cewa da
Ummey komai sai kukan da takeyi, Ummey tace, "Husnah dukan ki yayi ne, ko yunwa kike ji
ne? ".
Husnah daket tace, "Ummey wallahi inda ma duka na yayi yafi mugun tar da yayi mani ".
Murmushi Ummey tayi tace, "Husnah kibar ni dashi zanyi maganin sa ki kwantadda hankalin ki
ki natsu zan lallaba sa ya dawo dake amman sai ki daina kukan nan gudun ciwon kai".
Haka dai Ummey tayi ta lallashin Husnah ta daina kukan sukayi sallama, kwance Husnah take
Husain ya shigo sai da gaban Husnah ya fad'i da sauri ta rufe idon ta dariya yayi yace, Husnah
tashi kiji wani labari, kin tashi tayi, saman gadon ya hau da sauri Husnah ta tashi zaune, dariya
yakeyi yace, wai Ummey na dawo mata dake gida nikam nace da ita ai kince ba zaki iya rayuwa
babu niba".
Kuka Husnah ta sanya masa tace, "wallahi nikam sai ka maida ni gida, dan kaga ka cucheni
shine zaka hanani zuwa gida dan kar na kafad'a? "
Dariya Husain yakeyi yace, "ke kina nufin zaki fallasa sirrin mijin kine da naki sirrin Allah ko
tafiyar ki aka kalla ansan miye ya faru dan wallahi sai Ummey tafi kowa ganewa".
Husnah kam yan zun taji ba zata iya yarda Ummey ta ganta a wannan yanayin ba kawai sai ta
koma ta kwanta taci gaba da kuka, Husain kuwa ansamu abunda ake so Husnah ta daina
maganar gida sai yaci gaba lallaba ta da ker ya samu taci kazar Amarcin ta, haka suka yini har
dare inda Husnah tace, lallai yau ba zai kwana d'akin ba, yayi ta mata wayau har ta yarda, suka
kwana a tare.
Tun daga wannan ranar Husain bai sake yiwa Husnah komai ba sai da yaga ta soma sakin jiki
dashi, Husnah kam tun ba'a saba ba har ta zama yar hannu, maganar komawa gida sai tasha
kara, Husain yayi ta bata hakurin laifukan da yayi mata haka, ta hakura itama ta nemi yafiyar sa
duk suka yafi juna, kawai suka dawo zallar masoya.
Husnah ce kwance tasha ado, tana kallon series gidan 'kamshi kawai ke tashi hankalin ta ya tafi
a film din, bata ji shigowar mutane ba sai dai kawai aka dafa ta, da sauri ta zabura, ai kuwa
suka saka mata dariya.
Husnah ganin masu dariyar Anty Zarah Anisah Suhailah Safiya da matar Shaheed kawai sai ta
saki ihu ta rungume Anisah, Husain da tun d'azun yana tsaye yana kallon su yayi dariya ya
'karasa gurin shima, duk aka