Showing 18001 words to 21000 words out of 67686 words

Chapter 7 - ZAMAN YAYANA Complete Book By Maman Annur.txt

Advertisement

yita ( ALLAHUMMA INNI AS'ALUKA KHAIRI HA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAIHA WA' A' UXU BIKA MIN SHARRIHA WASHARRI MA JABALTAHA ALAIHA)




Dayake ba wani cikyakken ilimi ne dashi ba ko akansa ita kanta aslamyyan bata san ana wata Addu'a ba.



Washe gari da safe bayan sun tashi,suwaiba ta yi makari ta mika musu na su ita ma da nata yaran suka zauna suka ci.ka'idar ta indai Abinci za'aci to ita da yara suke ci don neman albarka da hadin kan iyali a gun Allah ta'ala.




Aslamiyya ce ta fito tsakar gida tana rarraba ido,a sannan Abdul jabbar ya fito daga dakin maman shi zai tafi makaranta da yake yau litinin,kallon sa tayi ta watsar tace masa" Kai yaro ina mutanen gidan naku ne?"




"Ban gane ba?"


"Kai gidan ku ,kai manya suna magana ka wani tsaya mun getsetse a kai. Kai baka san ni din wace ce a gidan naku ba?"




"Wacece kwa banda 'yan uwan Amaryar baba na. KO bayan nan akwai wani abun ne?"




"Lallai yaron nan kai tunanin ka banyi kama da matar gidan ba?"



"Auuuuuu wai kina nufin kece Amaryar wucin gadin da aka kuma jajubowa? Lallai yarinya an kashe miki rayuwa da aka baki dattijon nan wllh"




Aslamiyya dariya ta saki wadda tafi kuka ciwo " to yaron nan me yake nufi ne da wannan bakar maganar da ya ya6a mun?"



"Hmmmm yaro yaro ne za kayi bayani in dai Aslamiyya ce"



Tafiyar shi yayi yana mai bakin cikin wannan halin na yawan aure-auren mahaifin sa.


Yana cutar da maman su amma bata isa tayi magana ba yanzu cibi zai zama Qari.


In bai mantaba sau biyu a gaban shi bbn shi ya duki mmn shi,shiya yake kara jin tausayin mnn nasu duba da yanda ta jajirce ta hakura da farin cikin ta da jin dadin ta ta zauna ZAMAN 'YA'YAN TA.


Allah ka kawowa mmn mu dauki ka shiryar da bbn mu yasan daraja da kimar mahaifiyar mu.





"Alhaji Adnanu ne ya tara matan nashi a falon shi inda yake cewa " suwaiba ga baby nan kar inji kar in gani ba zatayi girki ba zaman aure take ba ZAMAN 'YA'YA ba don haka ki gargadi 'ya'yan ki akanta banda rashin kunya domin akan baby zan iya hakura da komai da kowa ciki kwa har daku"



"To in sha Allah bbn Abdul za'a kiyaye"



"Kin taimaki kanki"


"Baby ba abinda za kice?"


"Yalla6ai ai ka gama fadar komai,sai dai ina da sharadi, bana son idan ina baccin safe kwarafniyar yara ta tashe ni bana so a kiyaye"



"Kinji me tace KO suwaiba?"


"Eh naji Bbn Abdul"



Bayan wasu kwanaki aslamiyya ta tsiro da wani salo wai Abdul shi zai ke yimata wanki da guga ,yaro yace" ba zai yi ba sai dai taba bbn su ya yi mata tunda shine ya ajiye ta"



Aslamiyya tace " nasan da bbn naka ai shiyasa na baka wankin ,shima wankin underwear na shi yake yi"



Ranshi kam ya 6aci sosai da wannan maganar da ta fada masa akasan ranshi yana cewa" duk tsuntsun da yaja ruwa shi ruwa ka duka"


Yana azabtar da suwaiba gashi nan ya afkawa mallaka ta har abada inda sai abin da tace a gidan shi akeyi



Suwaiba ta koyar da yaranta addu'o'i sosai da azkar itama yi take yi shiyasa duk wani kulle kullen Aslamiyya bai kama suba.



Alhaji Adnanu fa ya susuce akan Aslamiyya don ita take juya gidan kamar yanda taso.




Azabtar dasu take ta 6angaren Alhaji Adnanu don wani lokacin sai ta hana a basu Abinci Agidan ita kwa suwaiba abin tun baya damun ta har yazo ya fara damun ta.ita suke yiwa mugunta saboda 'YA'YAN ta.sai dai ta yi 'yan dubaru ta sama musu abin da za suci ita da yaran ta,don ko rabon kwana ba'ayi ba KO da yaushe suna tare,ita kwa ko takan ta basa bi.


Abduljabbar ne yaje gun wani kafinta ya rokeshi akan don Allah yana so yazo gurin shi ya koya masa aikin kafintan,da yake mutumin na Allah ne amincewa yayi yace "kaxo ka koya kaji dan samari,ka burgeni sosai da kaxo kake neman abinda zaka rufawa kanka asiri wllh, don yanzu samari suna nan sunki sana'a sun zauna jiran gobnati ta dauke su aiki"


Godiya yayi masa bayan mutumin ya tambaye shi sunan sa ya sanar dashi.



Mahaifiyar shi ya samu ya sanar da ita ,murna tayi masa kana ta bishi da addu'a sannan ta nuna mishi muhimmancin rikon amana da biyayya wa na sama dashi.




Alhaji Adnanu yana kwance yana bacci Aslamiyya ta tashe shi tace mishi " yalla6ai ka tashi ka samo mana Abinci ni wllh yunwa nake ji"


Tashi yayi cikin azama har jikinsa karkarwa yake yi ya fita daga dakin inda yaci karo da suwaiba



"Ina kwana" tace dashi amma ko kallon arziki bata isheshi ba.



Daki ta shiga da sauri ganin kuka yana neman kwaace mata,Addu'a ta shiga yi tana yiwa Allah kirari tare da godiya a gareshi bisa jarabtar ta da yayi ,ba don baya sonta ba, A'a don ta samu babban rabo a duniya da lahira.




Aslamiyya ce ta fito da kayan wankin ta, ta cewa suwaiba "ina wannan yaron?"


Banza tayi da ita taci gaba da aikin ta dama gugar unifoam take yiwa Abdurra'uf da Abduljabbar na islamiya,



Shigowa cikin dakin tayi tace "wai suwaiba ba magana nake miki ba?"



Dagowa tayi tare da ajiye iron din tace" ke ki kiyayeni zan sa6a miki ni ba irin wannan sakarkarun matan bane da zasu zauna kishiya ta juya su,a haife na haife ki to ki juya ki fice min a daki in ba haka ba wllh zane ki zanyi yanzun nan fitsararriya marar tarbiyya"




Akan kunnen Alhaji Adnanu ji yake kamar ya je ya mata duka to bari ya shiga ya gani tun kafin ta dukar masa baby














Dakin ya shiga ya same ta yake mata fada kamar ya samu 'yar shi,gwalo Aslamiyya ta yiwa suwaiba tare da nuna ta da yatsa tana nunin zata san matakin da zata dauka akan ta .



[6/8, 6:52 AM] Mom mashkr & Afrah: https://chat.whatsapp.com/LskntU56JpKIS3kUZmcwPV

ZAMAN 'YA'YA NA


Na Mmn Annur.




True life story

Gajeran labari



Ina ma'abota san su kyalkyale jikin su fatar su tayi smooth,hajiya ta kina so ake miki kallon kina rayuwa a in da babu rana? Hajiya kizo kiyi oder shower gel din mu domin gyara fata tana cire duk wani datti da ya makale miki a jikin fata ko matse_matsi,irin su glass, pimples ,kyasbi,makero,nankarwa.zata gyara fatar ki zata maida ki kalar hutu koda ba hutun kike ba,tana da auki sosai ga kamshi mai dadi jikin ki yy tsantsi kiyi glowing.

Muna bayar da sari ga mai siyan daya ma muna maraba daku Maiso ya min magana ta wannan number, 09069615587.




Page(12)



Sumayya mutuniyar kirki duk da Amir ya canja mata amma bata fasa yin biyayya a gare shi ba,duk da wani lokacin yana dan yin takar takar wajen son kyautata mata.


Wannan tasa Fareeda kara kaimi wajan yin amfani da magungunan ta na wajen malamin su



Yau dadi gobe babu dadi a haka umman ta take yi mata nasiha ta zauna da mijinta da abokiyar zaman ta lfy sannan tasa a ranta bautar Allah take yi ba wai don Amir ba,to in dai don Allah take yi ba wai don a yaba mata ba to zata ji dadin zaman auren ta,babu Abin da wani bawa zai yi mata sai dai Abin da Allah ya kaddara zai same ta shima don a gwada imanin tane.



Da wannan shawarar take zaune lfy a gdn mijin ta,Fareeda ruwa biyu ce domin idan Amir yana nan to zata ke yin biyayya wa sumayya amma da zarar baya gida to fa da kyar wata mu'amala ta kirki take hada su da ita.iyayen sumayya sun dage suna yi mata Addu'o'i na neman tsarin Allah akan ta duk wani mai binta da mugun nufi to fa ba zaiyi nasara akan taba duk da itama ba baya ba wajen dagewa da Addu'a.



Duk wani kulli idan fareeda tayi wa sumayya to a banza yake domin jikin ta kullum yana tare da alwala sannan tana tofa Ayatul shifa a cikin ruwa ta shafawa jikin ta tasha ita da yaran ta wannan shi ya hana asirin da fareeda take yi yin tasiri a jikin sumy.



Fareeda sai ta tsiro da in suna zaune da fareeda sai ta kunna ringtone idan yayi kamar zai tsinke sai ta daga tace" hello sweety y kk?" Can kamar ance mata wani abun sai ta kara yin magana sai daf ta jima tana waya a matsayin da Amir take sai ta kara cewa " sweety idan zaka taho ka taho mun da wannan gasashshiyar kazar irin ta kwanaki,ita nake marmari,yauwa sweety har da ita ehh rufaida ba,a'a vanilla ba strawberry ba,yawwa sweety nagode sqi ka karaso uhmmmm to byeee" sai ta saki kiss ta wayar ta. Kullum da salon da take yi kai abin fa har ya fara damun sumayya duk kawaicin ta.



Yau din ma hakan ce ta kasance da ita sumayya tun dare ta samu Amir da zancen madarar yaran ta kare sai yace " zan siyo in shaa Allah idan da wani abun ki fada"


Haka tace " mai na da turare na ya kare sannan gashi waya ta ta dan samu matsala"



" gaskiya bani da kudi sai dai wani lokacin"


Shiru tayi ranta yana Mata kuna.a cikin ranta tana tambayar kanta "shin wai me yasa Amir ya canja ne,kwata- kwata yanzu ba ya girmama abin da yake ita take so,duk abin da tace ya mata bazai yiba sai dai tana gani zai yiwa fareeda siyayya" daki ta koma ta kwanta kusa da twins din ta,kallon su take tana kuka tana fadin"yara na kune farin cikina tabbas ba don ku ba to da na dade a gidan mu,to saboda na ganku cikin farin ciki shiyasa na zauna a gidan ku ,yanzu gidan ku makabar ta tafi dadin xama fiye dashi ,babu wani farin ciki ba walwala gashi wasu hakkokina suma ba duka ake sauke wa ba" Kai sai kayi tunanin da wasu manyan yara take zancen nata.




Washe gari da safe fareeda ta kar6i girki,bayan sun karya ne Amir zai fita ko kallon ta bai yi ba tace masa"Allah ya kiyaye hanya"

"Amin"yace a takaice har zai fice sai kuma ya dawo ya shiga dakin ta ya duba yaran shi kana ya sa Kai ya fice.




Fareeda ce ta fito daga daki hannun ta dauke da takarda da robobin lemo tana wani taku dai-dai taje ta zuba su a dustbin tana wani hamma da mika tana fadin "kaiii wllh sweety ba dai iya soyayya ba,ka hanani bacci gashi yanzu dolena in je in rama shi don ba'a cin bashin bacci a zauna lfy"


Murmushi sumy tayi ta kauda kanta,don bata son irin wannan zan tukan.



Fareeda tana shiga daki ko minti biyar bata yiba ta daga wayar karya ta kara a kunnen ta tace "sweety har kaje shagon ?"



Sai ta kara fadin"ehhh sweety nagode sosai Allah ya barmu tare ya kauda idon makiya masu barin kashi aciki wanda baya maganin yunwa ,ai ka gama min komai maigida na rabin raina,ehhh itama tayi nagode,kaga wannan sai in baiwa iya tayi manage da ita kafin a siyo mata itama tecno ce ko? To ina sonta babu damuwa sai ka karaso byeee"



Hmm makira ce fareeda tabbas sadakin ta ne ta hada tace ya siyo mata waya babba mai kyau,to an Samu ne fa shine wai take wannan barikin.



Kai jama'a kishiya kishiya ce sai dai muyi ftn Allah ya mana tsari da sharrin su musamman na wannan xamanin sai kiga budurwa har budurwa amma ta bayar da budurcin ta tun a titi,hajiya in dai haka kike to kin zama jakar gayu ,don duk iskancin namiji to baya son auren 'yar iskar mace ,ke kina ganin kin burge saurayin ki tunda kin bashi damar ta6a ko ina a jikin ki to ki sani da zaiga kanwar sa ciki daya tana tare da saurayi matukar saurayin in ba na kirki bane to zakiga ya taka masa birki don yasan abinda yake yi da waccan budurwar tashi ba a bune mai kyau ba.




Amir ne ya shigo gdn bakin sa dauke da sallama sumayya ce kadai a tsakar gidan ita ma zafi ne ya dame ta shine ta fito tsakar gida take shan iska,Amsa mishi sallamar tayi sannan tace mishi"sannu da zuwa Bbn twins ya hanya?"



*lfy klau yawwa"



A takaice ya amsa mata ko kallon inda take ita da yqran ta suna ta mika mishi hannu alamar sun gane shi amma ko ta kansu bai bi ba.



Carpet din fareeda ya gani a kofar dakin ta sai ya zauna akai ita kuma hamshakiyar tana daki tana shafa jan baki da aishadow,sai kace matar kauye,ita fa idan ta shafa gani take ai ta cinye ba ya ita .



Kiran sunan ta yayi sai gata ta fito tana karairaya tace "sweety har ka dawo?"



"Ehh na dawo gimbiya ta sarauniya ta ruhin Amir bangaren jikin mijin ta,to ya kike?"



Kanta taji ya kumbura tayi farrrr da ido ta dan juya kadan in da sumayya take zaune wai ko zata ga sumayyan tana kallon su ta kular da ita ,ita ko sumayya ko kallon in da suke ma ba tayi kunnen ta dai ya dauko mata maganar da Amir yake fada wa Fareeda.




"Uhummmm sweety na barni da kewar ka ina ta jiran ka baka dawo da wuri ba ko abinci kasa ci nayi saboda ina jiran ka"




Ina ruwan shahararriya inji sumayya lallai matar nan kamar ba dazu ta narki Abincin nata ba,Amma ji yanda take shara karya ,ummmm Allah ya kyauta.




"Ayya sorry beauty tuba nake kai na bisa kasa ina neman Afuwar ki"




"Uhmmmmm ni dai sai ka goye ni sannan zan hakura"



"Kaiii rigima yau ake ji beauty to maza yi shiru kinji muna gama cin abinci zan goye ki"



Abincin suke ci suna shiririta wanda basu suka gama cin Abincin ba saida suka kusan yin minti 40 tukun na. Ita fareeda da gangan take abubuwa duk don ta kular da sumayya,to amma ita sumy kwata-kwata bata nuna tasan me take yi ba don 'yan biyun ta take yiwa wasa,amma fa kasan zuciyar ta radadi yake so take tayi kuka amma ta danne ta barwa Allah mai kowa mai komai wanda ya san abinda yake wakana a fili ko a 6oye.





Suna gama cin Abincin Amir ya danyi goho yace " fareey baby zo ki hau bambu "


Tana dariya ta hau abin ta suka yi ta zagaye a tsakar gida karshe sai ya kaita daki suka zauna a can.



Sumayya tana ganin ikon Allah don wannan zama da tayi da fareeda yqsa duk ta tsani kishiya sai dai ba yadda za tayi mai kowa mai komai ya tsara dole sai ta zauna da ita.




Kwanci tashi Asarar mai rai inji 'yan magana to dai yau 'ya'yan sumayyan suka cika shekara daya a duniya,maa shaa Allah yara sun yi wayo 6ul6ul dasu gwanin sha'awa,matsala daya sun rasa gatan uba wanda kowa ya rasa uba ya koka, to su dai gasu da uban su amma baya ta tasu kwata-kwata,shifa ya zauna ya ce wannan sumayya ce matar shi abin ya gagara domin kusan kullum mallaka ta har Abada dirka masa ake a cikin lemo sannan tayi inserting da wata mallakar kai wannan masifa tayi yawa.



Ita dai kullum tana kaiwa Allah kukan ta akan ya kawo mata dauki ya juyo musu da hankalin Amir kansu ita da 'YA'YAN ta haka za ta raba dare tana Addu'a da karatun Alqur'ani cikin hikima ta ubangiji sai take jin salama da aminci a ranta ga wata nutsuwa da take zuwar mata .


Hakika babu Abin da yafi sanin Addini dadi ,duk wayewar mutum matukar bai san wani abu a cikin Addinin sa ba to gaskiya wannan mutumin ta can canta a Kira shi da bagidaje ba kauye.


Sabuwar wayar ta da ta bashi kudin ya siyo mata ya bata ta duba ta murna ta shiga yi ganin ta faso gari itama zata rike waya irin ta sumayya a daina daga mata kai.



Daukan wayar tayi ta nufi inda sumayya take tace" mmn twins kinga wayar da sweety ya siya min yace na rage kadaici in ya fita"

Sumayya wayar ta kar6a ta gani tace mata"kai gaskiya waya tayi kyau sosai Allah ya sanya alkhairi yasa rayuwa ta amfana,Amma fareeda ai wannan wayar ta zama old modern me zai hana ya siyo miki irin wadda ya siya min washe garin kawo ki?"


Fareeda wani shock taji don a tunanin ta ita tazo ne ta dagawa sumayya hankali sai gashi ita nata hankalin ne ya tashi.



Da yake itama ba baya ba wajen kissa sai tace mata "a a ni nace dashi ga irin wadda zai nemo min saboda ina jin dadin amfani da ita"



"Hmmmmmm haba amarya kawai dai kice ango ya samo miki mai kyau wadda ko taro kika shiga an San ke din ta dabance amma wannan nikam kunyar riketa zanji"




Hhhhhh ramin karya kurarrene inji 'yan magana.



Fita tayi daga dakin na sumayya ranta fal bakin ciki.

Tana shiga dakin ta ta shiga tace"wato ni ina musu kallon basa zaman lfy ashe in suka shiga daki diff kake ji,ni Amir zai ha'inta ? Tun washe garin zuwa na gidan ya siya mata wayar ashe? To nima ai nima tunda ina nan ya siya dole nima ya siya min,amma da yake namiji ne sai ya munafince ni,zai dawo ya same ni ta ruwan sanyi"





Tana fita daga gun sumayya tayi dariya tace"shu'umanci nima na iya bake kadai kika iya kinibibi ba,yaje ya siya miki mana ai duk abinda zai miki to ni ya min dubun sa,don haka ke ce akasa,domin saura na kika samu"




Hmmmm to kunji fa sumayya ta fara yin baki itama.




Tunanin fareeda sumayya zata daga hankalin ta tayi korafi a gun mai gidan,ba ta san sumayya duk ta san matakai na zama da kishiya ba,ita ta dau alkawarin ko me fareeda za tayi mata ba zata kai korafi gun mijin suba;saboda yawan korafi yana sa mace ta fita a ran mijin ta ko da ita daya ce a gun nashi balle kuma in akace sun biyu ne ko sama da haka,don haka fareeda tayi ta jira ko sumayya zata yi wa Amir zancen amma shiru kakeji tamkar shirwa ya ci dan shaho.



Abin da sumayya tayi ya kular da fareeda sosai saboda haka ta zauna ko kwalliyar da take ca6awa in mijin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login