Showing 69001 words to 69262 words out of 69262 words

Chapter 24 - KUN MAKARO BOOK COMPLETE HAERMEEBRAEEH.docx

17 Oct 2025

1049

yamma suka tafi, bayan sun isa sukai waya da Aeeshaa,daga nan Umma ta karba,sukai ta hira, tana bata wasu daga cikin tips din da zasu qara mata zaman lfy da kuma ni'ima.

*********************

Bayan shekara biyu,Aeeshaa na dauke da ciki wata takwas, Hassana ta haifi 'yan biyu suma mata, Hadiza har yanzu dai ba haihuwa, suna nan da Ahmad dai.

"Ni gaskiya sai naje suna,"

"Ni gaskiya ba zaki baaa,"

"Uhummmm plssss naaaa,"

"Uhummmm nooo naaaa,"

"Dan Allah Abban Ameerah ka barni naje ko a jirgi ne,"

"Ki haihu a hanya? Ni dai ki bari ki zauna ki ta aikin lada shawara ta kenan,"

Hararar wasa ya jefa mata,tinawa yayi Ameerah na gidan Hajja, dan haka ya kama ta ya d'aga sama, a kan katafaren gadon su daya sha gyara ya aje ta,nan da nan ta gano shi, zillo ta hau yi zata sauka ya qi barin ta, salon daya fara mata ne ya sa ta manta da komai da kowa,dan walaqanci har ni danake lahe a bakin qofa, sai hakura nai d dakko maku rahoto na tafi ina kukan wulaqantani da Aeeshaa tayi, wai kan mage ya fita daga leda, yarinyar nan har ta iya sumbatar miji a gabana😭😭🤧🤧🤧Yaran zamani masu zamammiyar qeya...............

*Alhamdu lilLAAH this is the end of Aeesha's tory, Allah ya sa mun amfana da abubuwan da aka koyar a cikin wannan labarin, zan ji dadi matuqa in na ji comments din ku akai, musamman akan abinda ke akan kan ki kk koya, thank u all for everything.*

*Haermeen Haermmaerh loves all her fans domin Allah*  ❤

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login