Showing 27001 words to 30000 words out of 56438 words
Chapter 10 - Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel By Husaini S Abdullah.txt
daga jikin Sumayya “Babu wanda ya isa ya ƙara cutar da ku.ko ya dake ki, kina da ɗa yanzu zan tsaya miji na kare martaɓar ku Insha Allah”
Babu Hauwa da Baba Zulai da Malam da tsuke laɓe gabansu ya buga suka haɗa ido, Idon Baba Zulai ya yi jajir saboda takaici da ɓacin rai, wai za atemaki Rabi da 'yarta.
Karo suka kusa yi da Baba da ya tunro kai cikin Ɗaki Baki ya washe.“Sumayya kece dama zuw nayi nace Ku fito za'a share ɗaki za su fara shogo da kayan ga shi fiɗa can kicewa baƙon naki ya fito da ita Innar taki ko”
"Tom Baba bara na gaya masa sai na fito da Innar ta...”Ammar ta gano ya kama hannu Inna.ta kasa boye farin ciki da take ciki tabbas ba duka masu kuɗi suka zama masu girman kai ba, Tabbas Ammar ya fita daban.Idon ya zuba mata saboda ta tare Hanyar, Baba zulai kuwa tacika tayi fam kamar ta fashe.Muryar sa suka ji wace yaune jinsu na biyu, dan ko da yazo shiga bai kalli in da suke ba bare yace tatafasa a sauke.
"Zaki iya bamu guri?” matsawa tayi tana bin Su da kallo yadda Inna ta saki jiki dashi suna zuwa kan Baban Buhu da aka shin fiɗa masu Baba Hauwa da Baba Zulai suka shiga ɗaki don sharewa duk da Sumayya ta gyara dakin bayan dawowar ta.
Tun da suka Zauna Sadiya ta zauna gefe ta kafe su da kallo duk motsi da zai sai sun haɗa ido da Sadiya, gashi da ga ya kalle ta sai yaji kamar wanda ake masa shocking, ya kasa gane wani iri yanayi yake ji a kan yariyar, gashi ido ta ko ƙiftawa ba yayi akan sa.
Ji yayi yana so ya mata magana.kamar daga sama suka ji Maganar Ammar."Kema kizo ki zauna kici”Mutuwar tsaye tayi natsayi daƙiƙu biyar cikin zaro ido."Wace wai ni Sadiya?”Kai ya ɗaga mata da sauri ta taso tana karya jiki.Gaban Sumayyah ya wata iri bugawa da karfi tsiya tun da ta zauna ya tura mata Flack ɗin farfesu gaban ta, shi kuma yana bawa Inna abaki.Ta ƙasa yake kallo Sadiya so yake ya gano me yasa shi kallo ta amma ya kasa wani ɓari yana jin haushi kansa a kan janyo ta kusa da su da yayi, amma ya kasa gano dalili da nayi haka.
*After 4 hours*
Sai da aka gama gyra ɗaki tass sanan Baba Hauwa da Baba Zulai suka fito suna fitowa suka ga Sadiya acikin su, Cak suka tsaya gani Sadiya a gaf da Ammar tana tsoma baki ciki hirar su Baba Zulai ta tsalala guɗa sai da kowa ya kalle ta sai dai banda Ammar da yake ji tsanar Matan Malam fiye da kowa na gidan.
"Yaya Zulai lafiya naji kina murna har da tsalala guɗa?”Bari Hauwa baza ki gane ba,taya zan ki murna bayan Yau Rabi zata kawanta a katifa kamar mu Kullum da damuwar baiwar Allah nan nake kwana nake tashi Tom yanzu kuma buri na ya cika taya bazan farin ciki Afili ba.”
Tsaki Baba Hauwa tayi“Wallahi Yaya A yanda na sanki bazaki taɓa murna....’?”Hararar da Malam ya doka ma Baba Hauwa ce tasa ta Rufe bakin tare da murnushi da ita kaɗai tasan Ma'anar shi acikin ranta...
[11/27/2025, 8:52 AM] OUMMU MUWADDAH: *📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-14
Motsi kaɗan Sumayyah na gani Yadda Sadiya take kallo Ammar, zata masa magana Sadiya ta muskuta.“Yayan Sumayya wai wanan naman da mai aka dafa shi ban taɓa cin iri wannan naman mai daɗi haka ba?”Mama ta ce tayi zan sa ta ƙara yi muku....”Bai ƙara sa faɗa ba Sumayyah ta mike ta bar musu guri da kallo Ammar ya bita gaban sa ya faɗi, miƙewa yayi yana ƙoƙarin binta Sadiya ta murmusa ."Nabiyo ka yayan Sumayya?”Hannu
ya ɗaga mata almu karta bishi. Jiki amace ya kutsa ta tsakiyar su Baba Zulai ya nufi ɗaki su Sumayyah.Yana gota su Baba Zulai ta taɓe baki."Ji muguwa baƙin hali ya motsa wato bata so kowa ya raɓe ta Aikuwa zata mutu da baƙin cikin mu wallahi”Ban da tagumi babu abinda Baba Hauwa take ita ta zuba ido ne taga iya gudun ruwan Baba Zulai.
Tun da Sumayyah ta shiga bata tsaya ta duba iri gyran da aka yi wa ɗaki nasu ba kan gado ta faɗa ta saki kuka mara ƙara, zuciyar ta na zafi, Tabbas ta gama yarda zuciyar ta, ta kamu da son Ammar sai dai dole ta cire shi a rayuwarta dan tasan zare ba kalar yadin bane.ƙamshi turare sa shine ya fara mata sallama dan ita bama taji sallamar tasa ba gefe gado ya zauna."Ki taso zamu yi magana”Ƙin tashi tayi, sau Uku yana Mata magana amma ko gizau, cikim ɓaci rai ya daka mata tsawa.“Ba da ke nake ba,Or will you argue with me?”mikewa tayi ta zauna tana kauda kai,cikin kaukausar murya wace bata taɓa jin yayi ba ya ce."Na zama ɗan isa muna zaune kin barni acan ko, me hakan yake nufi??”Shuru bata ce masa ƙala ba kuma bata jin zata iya furta masa wani abu."Baza ki magana ba ko so kike na bar muku gidan ku?”Nanma bata yi magana ba hakan yasa kan sa ya fara sara masa,miƙewa ya yi.
“Zan tafi bazan sake dawowa ba tunda baki son zuwa na...”Gani da gaske tafiyar zai yasa ta buɗe baki kamar wace ƙurji ya mata dashe a maƙoshi."Me yasa zaka daina magana dani kayi da Sadiya sanan ina kallo yadda take ƙare maka kallo kaima....”Kafeta da kallon da yayi ne yasa ta yi ƙasa da ido ta, ta rasa meye cikim ƙwayar ido sa da yake hana ta kallo sa akwai wani Sirri mai girma atattare da shi. Murnushi laɓa ya yi ya dawo ya zauna yadda zata kalle shi da kyau."Nima me..!me kuma nayi?”ɗagowa tayi ido ta fall da kwallah."Kaima kana kallon ta”“Bakya so na kalle ta”Kai ta girgiza masa“Tom me Hakan yake nufi ko kina kishi na?”Kanta ta ɗaga da sauri idon su ya sarke cikin na juna, babu wanda ya iya ɗauke ido sa akan na ɗan uwansa tsayi mintes 5 sanan ya iya janye nasa.“Baki bani Ammasa ba”
Yatsun hannu ta,ta fara wasa dasu,ta kasa cewa komai. Hannu ta ya kamo ziciyar su ta buga wani iri Socking ya shige su atare sai da ya tataro nutsuwar sa sanan yace “Sumayyah Zaki aure ni,zan baki kulawa, zan baki farinci fiye da yanda kika samu Abaya,Innar ki zata samu farin ciki, zan ɗauke ta daga wanan gidan, zaki aure Ni?”ido tane ya tsaya na Lokaci guda hawaye ya fara zubowa, Hannu sa ya sa ya fara goge Mata yana jin wani abu na fusgar sa. a hankali yace.“Ki yarda dani Wallahi bazan cutar da ke ba,ki sani ban taɓa sani so ba sai akan ki bansan taya ake gane kana so wata 'ya mace ba, sai da na haɗu dake, ki yarda zan baki kulawar da wata ɗiya mace bata taɓa samu ba”shuru tayi ya saki murmurshi"Zan Sanar da Hajiya ta fadawa Abi azo anema min Aure ki Kema ki sanar da Baba,”Kai ta ɗaga masa ya miƙe har inda Akwati kayan da Yazo mata dashi jiya daniyar ya ɗauke ta da ƙarfi ya ɗauka sai dai yaji saƙal alamu babu komi aciki kallo ta yayi.
“Ina kayan ciki?”“A..Uhum....dama su Baba Zulai ne suka ce suna so shine suka ....“ Shout Up Bana so Shirme dama Hajiya su ta bawa Maza jeki kawo Kayan nan yanzu ina jiran ki”Mikewa tayi sai kuma ta fashe da kuka sosai ta tada hankali ta.Shi abin ma dariya yaso ya bashi ɗaure fusaka ya yi kamar ba shiba ya sau-sauta murya.“Baki so a karɓo kayan”Kai ta ɗaga Iska ya fuszar “Muje na siya miki wasu”Daga haka bai sake cewa komi ba ya fice bai samu kowa ba A tsakar gidan sai Inna da bacci ya ɗauke ta. tafi mintes goma ba tare da ta motsa ba har yazu ta kasa gasgata Wai ita Ammar yace yana so ko dai mafarki take motsi tayi sanan ta ɗauki kodaɗe hijab dinta ta fice.Ɗaki Malma taje ta durƙusa abakin ƙofa tayi Sallma,duk da taga akwai mashin A waje yana tare da baƙin sai da tayi Sallama uku sanan Malam ya Amsa.
“Baba dama Ammar ne yace muje zai siya min kaya shine nace sai na tambaye ka”daga ciki ya ce.“Amma kin san kina da 'Yan uwa bazai yu-yu yazo ya raba min kan iyali ba in har kin san ke kaɗai zai saiwa Tom gwama tun farko ki haƙura.”Murya na narawa tace."Baba in ma bai sai musu ba ni Sai Na bar musu nawa”dariya Malam ya yi mai sauti daga waje tana juyo sauti dariyar sa"Shikenan kada kiyi dare.“Insha Allah baba”
A mota ta sameshi waya yake."Ok Ki shirya Ɗan uwanki ya kusa zama Ango”Daga ɗaya bari akayi magana ɗan Tsaki ya yi.“Oky Salma is better bey”
Tana tsaye kallo ya bita dashi“ki shigo ko kina jira mijin ki ya ɗauko ki?”waige ta fara ta turɓune fusaka“Dan Allah kai shuru kar wani yaji mu, a ƙauye mu ba'a iri wanan maganar Saboda za ace mutun ɗan iska ne”fitowa ya yi daga motar ya zagaya inda take ya buɗe mata front seat.“Ammar ba ɗan iska bane amma He could be a little jealous of the woman he married.”ya juya har she ne gudu kar ta kuma cewa wani abu tana shiga ya rufe suka ɗau hanya.
*Alhaji Ɗan Dubai*
Tun da ya fice yake lisafa ta yanda zai burin sa zai cika ya yima kansa Alƙwari daga Malam har Sumayya da Ammar babu wanda zai tsira, bari ma Sumayyah da tafi ja masa a sarar miliyoyin kuɗi, tafiya yake Aciki motar sa Anaconda white tun da ya hau titi yake waya, yana zuwa zoo round, zai juya ya daki motar da ta shigo, tsaki ya buga ciki gadara iri ta mai arziki ya fito yana narka Sahar, motar da ta bugu tashi yake duka.
“wanne ɗan bura.... shege ne wanye Ubanka a ƙasar nan? wallahi ka fito sai naga wanda ya tsaya maka”Tun da ya fara bugu yana zage-zage Hankali Sumayyah ya tashi hawaye ta fara, Atunanin ta ya gane ta so yake ya tafi da ita bata san tinted glass ne a motar ba, Ammar zai buɗe motar ta rike hannu sa."Dan Allah Kar ka buɗe ba kace zaka tsaya min ba ko ka manta wane wanan Alhaji Ɗan Dubai ne kuma nasan zai mai dani guri mutane sa ne”wata iri kasala ce ta kama sa tunda ta riƙe masa hannu, ji yake kamar ya fusgo ta, ya mannata da jikin sa sai dai bazai iya ba yana so ya kare mata mutumci ta. Lumshe ido ya yi ya sauke su akan kyakyawar Black beauty fusakar ta"Sai kin ce kina so na kuma ki min Peck a hannu sai na barki amota naje naji dashi” rutse ido tayi Saboda bala'in kunyar da take ji.“Ina son ka da gangar jiki na baki ɗaya bana fatan ranar da zata zo kaji baka sona na fara sonka tun aranar farko, na shirya farantawa maka zan hidimta maka tamkar baiwa da uban gidan ta”kasa jurewa yayi janyo ta jikinsa ya ƙan ƙameta.ya sakar mata Peck agoshi.
Muryarsa ƙasa-ƙasa
“Wallahi Sumayya, ban san ya zan fara gaya miki ba… Amma ina cikin wani hali na ƙaunar ki da ke cinye zuciya ta a hankali, Sometimes I feel like I can’t even breathe without you…”Ya ɗaga idanuwansa a hankali kamar me jin bacci,“Kin zama zuciyata, kin zama numfashina. Every day, every moment… kina cikin tunanina a koda yaushe. Wani lokaci sai in tsinci kaina ina murmushi ni kaɗai saboda ke. Na rasa ya akayi 'yar jariryar yariya ta sace zuciya”Ya ja numfashi tare da kama hannunta.“Ki dubeni ki ga ki kallo ƙwayar ido na… zaki ga babu wasa ba acikin su. I’m deeply in love with you.Ki sani ba soyayya ta yara nake miki ba, ba soyayyar wuce-gadi ba. Soyayya ce da ta ratsa jini da ɓargo na.”Ya ɗan kama hannunta, yana jin yadda jikin ta yayi sanyi.
“Idan na rasa ki… wallahi I don’t know what will happen to me. Kin zama tamkar hasken da nake gani da shi. You’re my peace… my everything.”zai sake magana bugu motar ya tsanan ta."Wai ɗan gidan Uban wane acikin motar ne da bazai fito ba.” Alhaji Ɗan dubai ya sake faɗa.abinka da abin gulma dan-danan guri ya cika maƙali da ɗan Adam kowa jira yake yaga ishshe da ya hadasa gosulo ba tare da ya fito ya bada hakuri ba.
*Ƙauye Giɗaɗo*
Yusuf ne ya shigo, ido sa ya sauka kan Food flask har da iri ƙashushuwa da Inna ta zubar wani kwano shan ruwa Yusuf ya yi ball dashi gan goshi Inna ya sauka ciki bacci Inna taji saukar abu akan goshi ta, ihu tasa kafi ta gama miƙewa har ya ɗan fashe sai dai baya fitar da jini sosai.
Baba Zulai da Baba Hauwa da kowace tana ɗaki suka fito da gudu Malam da Sallamar ɓaki sa kenan ya ƙarasa shigowa da sauri.Yusuf suka gani zaune kamar ba shi ya aikata ba ya sa flask ɗin agaba yana cin nama, Baba Zulai ta taho zani na neman kwacewa.
"Haba Yusufa mai kayi haka Saboda Allah baka so Hankali na ya kwanta sarai na gaya maka ƙudirimu ni da Malam akan yaro nan so kake kaɓata komi da baƙi halin nan naka.”ta faɗi tana ƙarasawa guri da Inna take dafe goshin ta.“Wallahi Babarmu natsani naga matar nan ciki jin daɗi gaba ɗaya hankali na tashi yake, dan tsabar samu guri kalli fa harda kwanciya kan buhu mu”
"Ungo nan Yusufa🖐️..Nace karɓi nan🖐️ Wai baka so ƙanwar ka ta shiga gidan daɗi? kasan shiri da mukayi akan Sadiya itama Ana gamawa da ita zamu koma kan Lubna dan haka talauci mun kusa fan-fan fan dashi agidan nan”
Tsaki ya yi ya fice yana mita.Malam ya kalli Matan sa."Kukai Mahaukaciyar nan ɗaki karta tara mana maƙota ke kuma Hauwa ki kira Lubabatu taje shago can ta amso magani saɓar da kunburi” ƙwafa Baba Hauwa tayi."Allah ya kyauta Amma wallahi sam Malam baka A dalci agidan nan”
[11/27/2025, 10:25 AM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a
*📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-15
Dariya Baba Zulai tayi."O iko Allah kedai Hauwa Hasada ce zata kashe ki ke yanzu da arziƙi a gari wasu ba gwara Gari ku ba Kisan in dai Sadiya ta shiga daula Kamar kece kika shiga sanan ke kanki kinsan In dai Sumayya ce ta samu arziƙi nan Babu abin da zaki samu sai tari baƙin ciki da nadama dan tasan Yadda muka azabatar da ita uwarta kawai zata taimakawa bamu ba, gara ace Ya auri Sadiya da ita, wallahi ko tsirara zanyi yawo sai Sadiya ta auri Balarabe yaro nan”murmushi mai cike da takaici Hauwa tayi“Yanzu Allah Yaya Zulai kin dage sai anyi wannan cikumurɗi soyayar mutum ɗaya”taku ta fara.
“Sai kiyi Hauwa. So baruwan sa da kyau Hauwa so ne yakan shiga zuciyar sarki ya kanai-kanai ya hana sarki sukuni akan baiwar sa,ki yi addu'a da fatan alkairi wanan shine”Da haka Baba Zulai taja hannu Inna da karfi suka shiga ɗaki.
Lumshe ido Ammar ya yi yaja ƙaramin tsaki."Muje ya ganki bana so kimin musu kinji.”Kai ta ɗaga a tare suka fita ido Alhaji Ɗan Dubai ne ya kara yo waje, mutane da suke tsaye suka fara gulma"Kai ai Ammar ne yaro Sheikh Kareem Al-Labban mashuru atajirinan, tab ai dole ya yi jin kai, yaro da yake da dukiyar da ko tataɓa kune sa basu isa su ƙarar da dukiyar ba bare kuma 'ya'yansa”sai da ya gama ƙarewa al'umar guri kallo da iri maganganu da suke faɗa akan sa sanan ya kalli Alhaji Ɗan Dubai ya saki murmurshi da yasa gaban Alhaji Ɗan Dubai faɗuwa.“Kayi Haƙuri matata ce taja”Ya kali Sumayya ya kashe mata ido“Kibawa Alhaji haƙuri kinja muyin masa ɓarnar mota”Alhaji Ɗan Dubai ji yayi kamar ya haɗiyi zuciya ya mutu saboda baƙi ciki ba zato yaji muryar Sumayya.
“Kayi hakuri bai lura da kaiba dan Allah kayi haƙuri kar kayi...“Hannu ta Ammar ya kama"Ya isa ke da nace ki bashi haƙuri sai ki, tsaya yi masa bayani shiga mota zanji da komi” buɗe mata motar ya yi ya shiga ya rufe ya maida hankali sa kan Alhaji Ɗan dubai da sauran dattijai."Kaje Company zan sa Fu'ad ya kawo maka wata motar.”Yana fadi haka ya ciro bandir ɗin dubi dari biyu ya bawa Alhaji Ɗan Dubai."Ka bawa mutanan da suke tsaye.”Bai jira mai zai ce ba ya shige ya barsu a guri”Ƙwafa Alhaji Ɗan Dubai ya yi."Wallahi sai na illata rayiwar ka sai na lalata duk wani naimanka da na mahaifika tunda har ka shiga gona ta, ka kaunce zani a kasuwa”Wani ɗan Shaye-shaye ne ya dafa kafaɗan sa.“Yane zaka bamu hakin mu ko surutu zaka zauna yi?”A tsorace ya miƙa musu sanan ya shiga tasa motar ya nufi Sharaɗa.
Basu tsaya ko ina ba sai Ado Bayaro mall, ɓagare dogaye riguna suka nufa siyaya yayi komi uku kowane da ledar sa da ban bata iya ce masa komi ba sai guri da take bi da kallo.wani shashe na zuciyar ta yace."Waisu masu kuɗi komi nasu da ban yake ne ji wani mota da na wuce abaya yara na wasa babu mai hana su...“Madan wanan kayan ya miki na sai miki?”Ammar ya tambayeta ciki wani iri kallo mai tsayar da zuciya."Ni ban taɓa saka riga da wando ba kuma...“Zaki fara daga yau zan siya miki zan kai ki gidan Hajiya sai ki wanka kisa acan kafi mu koma gida nafiso na fara gani ki dasu kafin kowa.”Bata iya ce masa komi ba haka ya jido kaya kamar bai san ciwo kuɗi ba sanan suka nufi Nasarawa.
Mintes 30 mai kyau su isa katafare gidan da babu kamarsa a cikin G.R.A ɗin mai gadi ne ya buɗe musu Gate. Sai da ya yi ta fiya mai zurfi ya yi isa parking space, ya fito da iya kayan da zata