Showing 48001 words to 51000 words out of 56438 words
Chapter 17 - Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel By Husaini S Abdullah.txt
jamata wani abu mutuwa daya dan Allah in har kaunar ta kuke kumata addu'a kuma duk wanda yasan hayaniya ta kawo shi mun gode kowa ya tafi”
Tafiya ramatu tayi zata fadi sai ta fara jera Ashitawa sau biyar. Abin ne suka shiga cikin da Malam da Yusuf da Alhaji Ahmed (dan Dubai) sai Khalid suka fito da gwara Safiya suna wucewa da ita mata aka kaurewa da kuka da Masu Salati har aka shigar da ita anbulas. Nan masu tara keke napep da masu mota kowa ya faraw hawa sai gidan Abi.
Babu jumawa labari ya karaɗe duniya sharare atajiri nan surukansa ta rasa ranta wanda babu wanda yasan dalilin rasuwar nata dan ma'aikata basu bada kofar sani haka ba tunda Aka kai gawar Sadiya Ɗan Dubai yake shige da fito so yake Sumayyah ta fito koda Compound Ni yasamu damar da zai jata dan yayiwa kansa al'washi itama sai ya muzanta tata.
05:0pm akayiwa Sadiya Sallah jana'iza sai dai Babu wanda yayi karanbani sanar da Ammar haka abokan sa duk sun hallata ko da ya gansu yayi mamaki gani su Atare sai dai cewa sukayi sun masa baza tane dan zuwa duba shi.
Bayan kwana biyu duk wasu hujoji Hukuma ta gama tantarawa akan gidan ammar da Aka shiga wanda babu wanda yasan da bincike da ma'aikata suke. Baban Parlour kasa Baba Zulai ce da tawagar ta kana gani ta zaka san tana ciki tashi hankalin mutuwar Sadiya kuma ta dake ta zance take da ƙasa Sumayyah da Lubna har dasu ake aiki in ma'aikata gidan Ummu zasu aiki abincin.
Yau Laraba gidan Abi cike yake da Al'umma an gudanar da Sadakar Uku sadiya A masallaci da karfe 11 na safe wanda ya samu Halartar manyan Malamai da Kusosin gwamnati duk wanda ya yi gaisuwa sai ya duba Ammar kokadan ya ki buɗe baki yayi magana tun da suka dawo sai daga daki ya rage daga shi sai Fu'at danan ya buɗa laɓansa daƙar yace.
"Ummu nake so gani Please Fu'at kira min ita”
Duk da mamaki ya cika sa Amma umarni ubangi dan sani duk akwai abota miƙewa ya yi ya kuwa ta ciki al'umma ya je Parlour da Ummu take amsar gaisuwa ya kira ta.
Da sallama suka shiga yana gani ta wasu hawaye masu zafi suka sulalo masa hannu sa ya ɗora kan nata.
"Ummu na gasa gano me ake boye wanan manyan mutane duk namaye?ina Sumayyah duk da na kasa manta yadda naki aure wanda bansan Dalili ba ina ita wace na aura suwaye suka turo a kashe Ni Ummi ina yariyar da suka yiwa rayiwar ta baban illa Ummu kunsan kuwa Sumayyah aka turo ayi wa haka wanda ina zargi Alhaji....
Maganar Alhaji Ɗan Dubai ce ta dakatar da shi wani kallo tsana Ammar ya bishi dashi.dariya Ya saki.
"A barka Ammar kace ka tashi ya kuma ƙarin hakuri na rashi matarka kai Allah ya la'anci wanan bakaƙe kafuran da suka yiwa Amaryar ka raga-raga wai Ammar kai...
“Alhaji dan Allah ya isa me ya kawo ka”
Ummu ta faɗa tana tsare shi da ido.
"Abin ne yace na kira ki sarki labani ne yazo gaisuwa so an iske bakya Parlour baki sai akace kina daki ammar.”
"Ok tom kaje ina fitowa sanan dan Allah a riƙa sani iri maganar da za'a faɗawa mai jiya”
"Shikenan hajiya tuba nake ayi min afuwa Allah ya tashi kafada”
Yana fita Ummu ta rage tsayi.
“Ammar kayi Hakuri wanda yafi mu don Sadiya ya Amshi abarsa sai dai ka mata addu'a sanan insha Allah bama tunani zasu wuce yau ba'a kama su ba dan an kama huɗu daga cikin wanda suka aikata laifi”
Kai ya jingina sanan Ummu ta fita, kallo Fu'at ya yi.
"Fu'at Sumayyah fa tana nan ko tana gari su?”
“Ranka ya dade tana nan”'
Shuru ya yi bai sake cewa komi ba
Sai 12 sanan sarki labani ya tafi da tawagar sa bayan jim kadan sai ga motar police data D.E.S kyatatace naman kaji da ruwan robar da Alhaji Ɗan Dubai yake sha ya kurɓa ya yagi cinyar kaza.
"Alhaji kai dai Allah ya baka bawar Al'uma yau kuma har da Jami'an tsaro a gaisuwar”yake Abi ya yi tare da miƙe. Parking space suka ajiye motar sanan Ma'aikata biyu suka fito suka bude motar da ake zuba masu laifi Zan'zaro Dama aka kama aka nufe manyan rufunar da suke Compound wata iri zabura Alhaji Ɗan Dubai ya yi gani Dama a hannu su ƙoƙarin zurawa yake da gudu ya fita daga gidan Wani police yace.
“ You are under arrest.”
[2/9, 11:25 AM] OUMMU MUWADDAH: *📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-30
*END*
Samma yayi da hannu sa ɗaya daga cikin police ɗin ya kamashi zai saka shi amota ya dakarat da shi kusa da Abi ya koma.
“Alhaji Wallahi karda ka yarda da mutane na karya suke mi shari ne da makirnaci kai Dama a ina......
Sak ya yi tare da rintse ido jin ya furta sunan Dama, shi da yaso ya lakabawa wani gashi ya tonawa kanshi asiri guri kama sunan Dama kai tsaye.
Ummu da fitowar kenan ciki ta kaici da karasa inda Alhaji Ahmed Ɗan Dubai ya ke zai fara mata rantse-rantse ta ɗauke da wulakantace mari guda biyu.
"Me yasa Alhaji Ahmed Alhaji ya dauke ka tamkar ƙani sa, ya baka.matsayi babba,me yasa zaka yiwa yaro da haifa haka wanan wace iri kiyayya ce me Alhaji ya maka”
Kansa yayi kasa dashi tare da tisa keyar sa batare da ya ce mata komi, suna shiga Abi yace.
"ASP MUTAKA DUNBULUM kuje zan biyo ku daga baya Nagode da kokarin ku”
Godiya shima ya musu sanan suka tafi, ciki Ummu ta koma shikuma Abi da Babban Aminisa Alhaji Umar sai Malam suka bisu bata tsaya ko ina ba sai bedroom Ammar yana zauna ya kafe dan karamin hoto Sumayyah wanda ya mata amota lokaci da yaje zance da kallo motsi shigowa ne yasa shi binta da kallo har ta nemi guri ta zauna. Gani yadda fuskar ta ta sauya da alamu har kuka tayi yasa shi cewa.
“Ummu me ya faru”
Murmushi karfi hali tayi.
“Ammar Duk yadda ka dauki wani amatsayi masoyi Sai ya juye maka ya koma makiyi shiyasa aka ce ba'a guziri masoyi da makiyi Ko mafarki bana tunani Alhaji Ahmed zai ci Ammar Abi ko ta yaro da ya haifa ashe buri sa ya lalata rayiwar Abi da ta yaro sa me yasa me wasu muta ne suka dauki Duniya ne??”
Huci ya furzar tare da magana jijiyoyin kansa duk sun tashi.
“Ummu duk laifina nane, laifina ne da na boye muku halin,da mugun Ayunkan sa da yake aboye, ummu rashi imani Alhaji Ahmed ya kai har safarar ƙanani yara yake yana kaiwa manyan mutane Lagos Ummu yara ƙananu Ummu ko kin san Sumayyah ma daga hannu sa na karbo ta?”
Sosai Ummu ta girgiza da iri mugun dabi'u da Yaro miji ta ya ke aikatawa.Sai dai yanzu tayi farin ciki da asiri sa ya tonu ko ba komai an ceci wasu 'ya'yan faɗa tarko sa.
Abi ne sai Malam da Asp Muntaƙa, sanan Alhaji Ahmed Ɗan Dubai da tawagar sa Matasa shida wanda ake kan nemo maza uku duk abu da ake zargin su dashi sun ammasa agaban Abi da Malam Sule, Abin ya kalli Asp.
“Asp duk wani hukunci da ya dace muna roko a zartar musu muna so abiwa yariyar haki ta da na miji ta”
Yana miƙewa Alhaji Ɗan Dubai yace
"Wani na rasa wane ɗan bur...ne ya tona min asiri Ni dai nasan daga Ni sai ku muke waya Dama wallahi kasani in ma kaine ka ɗana min tarko saboda nasa anemo ka akashe kasani kayi abanza dan Ni dan nada manyan mutane nasan duniya natara kaine zaka kwana aciki”
Murmushi ta kaici Abi ya yi ya koma ya zauna ya kira sunan Alhaji Ahmed Ɗan Dubai.
"Alhaji Ahmed ka sani Babu wanda ya tona maka Asiri kasani Allah baya bari zalunci tun faga lokaci da abin ya faru la fito kana waya da Mutane ka ka tuna lokaci da nazo ka nuna kamar na gano ka nace Fu'at nake nema tom kasani tun da ka fara magana nake tsaye amma saboda ido ka ya rufe da bakin zalunci baka san da zuwa naba tun daga sanan na sanar da hukuma suka fara bibiyar ka har na'ura naɗar magana da aka sanya maka ba sani ba wanda shine ya temaka muka kai ga kama sauran abokan ta addaci ka”
Yana fadin haka ya fice.
Bayan sun koma Yamma nayi Malam da iyalan sa suka ce zasu koma gida Roƙo ummu tayi da Abar Sumayyah anan sanan zata sa a ɗako Innar ta saboda zata fara gani likita Baba Zulai an koma ga Allah yanzu dan ko magana bata iya yi mutuwar Sadiya ta dake ta, har da kayan abinci suna tafiya bayan Sallah magariba Ummu ta bata abincin ta kaiwa Ammar sai da ƙirji ta ya buga bata nunawa Ummu ba baban tire ta ɗauka ta nufi daki da Sallama ta shiga Fu'at ne ya Ammas Ammar kam kamar me bacci lumshe ido sa ya yi dan kunyar haɗa ido yake da ita.
“Yaya Fu'at ina wuni ya me jiki?”
“Lafiya Lau Sumayyah jiki da Sauki ya kuma karin haƙuri Allah ya mata rahama?”
"Ameen Mun gode Gashi Inji Ummu tace na kawo”
“Oky babu matsala ki ajiye kan Centar teble mun gode”
A jiyewa tayi tana fita Ammar ya bude da ido sa ido suka haɗa da Fu'at saki fuska yayi.
"Kai ashe guny ɗin nan ba bacci yake ba Amma da ka bude ido ka ko Hauswa ai sai ta maka”
Dogo tsaki yanar tare da kawar da kansa gefe.
Tsayi sati guda haka suke Inna kuwa duk ta canja Ana kaita Asibiti duk bayan kwana ɗaya ta rage yawan surutu marasa ma'ana ga yawan bacci da take samu ga cima mai kyau ɗaki guda aka ware Musu.
Bangaren Kauye Gidaɗo kama Abubuwa ne suke su tabarbare. Baba Zulai kullum ciki surutai Malam na ɗinka mata rubutu da tofi a gani su firgici mutuwar Inna ne lamari har ya fara basi tsoro suru take ita kaɗai gashi kullum furucita kan asiri da tsubiu ne baki ta baya taba faɗi al kairi Wani lokaci kuma sai tayi dariya kamar me hira da wata dan-danan zance ya karaɗe kauye kowa yana tofa albarkacin bakinsa.
*Bayan wata biyar*
Fu'at ne ya kamo hanu Ammar izuwa Parlour jiki ya yi kyau sai dai tafiyar ce bata gama kwari ba Jiki Inna kam Allhmdllh dan ta daina surutu kuma magana take ciki natsuwa in ka ganta baza ka taɓa cewa Innar Sumayyah ce ta canza, baza kace ta taɓa ciwo hauka ba dama damuwace ta jefata.Baza kaɓa cewa Innar Sumayyah ce a, Sumayyah tana kasan Carpet kusa da Ummu wasa take zobe hannu ta na Azurfa ƙamshi turare Ammar wanda jiya bata ya gushe shi ya fara ciki Parlour da Salam suka iso da kallo suka bisu Sumayyah ce kaɗai ta kasa ɗaga masa do ta kalleshi dan tafi karfi sati biyu bata shiga bedroom ɗinsa ba tun da ta fuskanci daga ta shiga yake rufe idon sa ta daina shiga.
Bayan ya zauna sun zauna Ummu ta yi gyran murya tace.
"Inna dama kece baki sani ba lokaci baki da lafiya bayan Allah ya rubuta Ammar Sadiya ce matara sa Sai muka yanke hukunci akan Sumayyah ta auri abi Tom Allah da iko sai Wannan iftila'i ya afku haka ya janyo tsaiko so yanzu kuma,Allahmmdullilah sai mu sanya ranar Aure sai aje asamu mahaifin ita Sumayyah mune mi amincewar sa”
Wata iri mutuwar faduwar gaba ce ta riske Ammar da sauri ya kalli Sumayyah da kanta yake ƙasa, sai ka ɗauka aciki nutsuwa ta, ba zato yaji Inna nacewa.
“Nikam Babu abin da zance daku sai Fatan Allah ya saka da Alkairi ya yauƙaƙa arziki da kwamciyar hankalin Wallahi Ni dai na amince ”
Godiya Ummu tayi ta kalli Abi tare da Saki Murmushi.
"Abu Bakace komi ba?”
Miƙewa ya yi fuskar sa babu yabo babu fallasa yace.
“Allah ya zaɓa abinda yafi Zama alkairi”
Yana haurawa Samma Ammar ya zunguri Fu'at ido sa yayi jaji saboda tsanani ɓaci rai da firgici a ƙsanan makoshi ya masa magana.
“Fu'at zaka fitar dani daga nan ko sai zuciya ta taga tarwatsewa”
Tausayi sa Fu'at yaji tabbas daga kasan zuciyar sa yake furta maganganu nan cikin sanyi rai ya kama sa suka bar guri wanda babu wanda ya sani.
Suna shiga ya saki kuka kamar karamin yaro.
"Why Fu'at me Ummi take son dani taya yariyar da naso ace zata auri Abi na, kenan zata dama second mother's ɗina no....”
“Com down Ammar zamu sa Su Ummu su janye baka lura da abin shima bai gamsu da maganar ba Ummu ce kawai take so haɗa wanan aure.”
Cikin tswa yace.
“No..!no..! Fu'at itama yariyar tana so tana so ta ɗauki fansar abin da na mata ne ta hanyar aure Abin,wanda Wallahi ban san lokaci da na furta hakan ba Why wallahi bancan-caci haka aguri ta”
“Sorry Bro dan Allah ka samu nutsuwa Insha Allah komi zai dai-dai”
"Fu'at baza ka gane ba, Wallhi har yanzu ina so Sumayyah but dan Allah duk yadda za'a yi kasa tashi bedroom ɗin yanzu Please ”
Ya ƙarasa maganar ciki karyewa zuciya.Kai Fu'at ya ɗaga masa Phone dinsa ya ciro Call ɗin Ummu yayi babu jumawa Ummu ta dauka.
"Hello Fu'at lafiya kake kira bayan kana cikin gidan?”
"Am..Amm... dama..dama Ummi nace Ko Sumayyah tana kusa dan Allah drinks ɗin mu ya kare so ina taya Ammar alwala ne shine nac ta ko zata temaka mana dashi”
Murmushi tayi a filin kuma sai tace.
“Ayya sorry bara nasa Jamila ta kawo muku muna wani aiki a kitchen”
Bata jira me zaice ba ta katse kiran.ido suka haɗa da Ammar ya ɗage masa gira.
“wai tana taya Ummu aiki a kitchen rai dai Jamila”
“Hmm baza ta barta ba Ummu tana son hukunta Ni da Abin da Ni kaina ban san taya na aikata ba, Please Fu'at dan Allah ka fita duk yadda za'a yi kasa ta shigo 10 minutes zan gane in har yanzu tana sona ko a'a ”
Miƙewa yayi dole ya fitar yana fita suka haɗu da Jamila yar aiki hajiya da sauri ya tare ta.
“Jamila..! Jamila dan Allah ɗan tsaya”
Dakatawa tayi ta kafe Fu'at da kallo sai da ya waiga yaga babu Alamun kowa sanan ya yi kasa da Muryar sa.
"Sumayyah da?”
“Tana Kitchen zata dauki Abinci Innar ta.”
“Ok ita da Ummu ne ko ita kaɗai”
Sai da jamila ta waiga taga mai Fu'at yake waige taga babu sanan ta dawo da hankali ya kanshi.
“A'a Ummu ta haura Samma zata huta”
Hamdallah yayi."Please dan Allah ki mana wani temake ki kaimata wanan lemo da kika dauki kice ta kai ɗaki Ammar ky zaki haɗa Abi kunu”
Sai da tayi dumm kamar bata gamsu ba Ya haɗe hannun alamu roƙo.
“ Please Jamseee dan Allah”
Tafiya tayi tana cewa.
"Ni dai Wallahi Yaya Fu'at babu ruwan kaine kasani”
Naji ɗin.yace sanan ya samu bayan labule ya maƙale sai da aka dauko wasu daƙiƙi sanan Sumayyah ta fito jiki babu kwari.handles ta murɗa tare da Sallama a tunanin ta Fu'at yana ciki ta shiga babau kowa Sai Ammar da Ya kafe ta Da Mayu ido sa ko kiftawa baya yi ɗauke kanta tayi a tunani ta bacci muzuru yake ido abude.
Har ta gama jerewa zata miƙe yace.
“Sumayyah ki amice ki auri Abina Saboda nayi miki laifi”
A tsorace ta waigo dan tun da Ake cewa yana magana ita bata taɓa jiba tun da ya samu lafiya sai yau gani ta kafeshi da ido yasa shi miƙe wa da sandar sa sa yake dogarawa taku ya yi har daf da ita kamar zasu manne da juna yasa ta yin baya.wani muskil murmushi ya saki.
“Na zama abin gudu ko sani na gama nakasa gashi girma ki ya wuce ki tsaya dani”
Da sauri ta kalleshi ido ta da yake kokarin anbaliya ya fara fitar da ruwa. Kafin tayi magana ya sake magana.
"Dan Allah Sumayyah ki yafe kuma ina son ki janye aure Abi ki sani shi ɗin da baba nane kuma ko ba komai ai.....
“In ban Aure shiba wa kake so na aura, Shi yayarda zai zauna dani Kuma Ummu....
Jikin sa ne ya ɗau rawa idanuwan sa suka rune zuwa jajaye. Zai sa ake magana ta sake cewa.
“Bazan iya bijirewa Ummu ba tayi min halakci dan Allah ina neman Afuwar ka.”
“Sai dai in dama can ba sona kike ba, Taya Sumayyah zaki amince da Abin da bakya so nasani har yanzu nine zaɓi ki kuma kina kauna dan Allah ki faɗawa Ummu nine wanda kike so ba Abi ba”
Dariya tayi mai tafe da Hawaye.
“Kana so na zauna da Miji yar uwata haba dan Allah Ni baza iya ba Kaima Allah.
Wata iri fusga ya mata ta faɗo jikin sa da yake na mini ne duk da rashi kwari kafa hakai baisa ya faɗi fa ciki kaukasar murya yake.magana.
“Amma ai Aure bai Haramta ba Tinda ita yar uwar taki bata raye Meye yasa kike da tauri kai Samma da ba haka kike ba”
Ture shi tayi daga jikinta.
"Wallahi Ni bazan iya watsawa Ummu kasa a ido ba, kuma zan koyawa kaina son....
Nauyi Maganar taji sai kuma ta fashe da kuma mai cin rai ta juya zata fita taji murya sa.
"Tabbas zaku iya rasa rayuwa ta matukar kika auri abi ina so kuma ɗan Allah ki yafe duk iri laifi da nayi miki zuciya ta tana min wani iri zafi da bana jin zan iya kaiwa...
Da gudu ta faɗa jikin sa.
"Ka daina faɗi haka haka ma Sadiya ta faɗa gashi ta rasu ta barmu na yarda zan faɗawa Ummu bana so Abi kaine duniya ta ya kai dan ƙare rayiwa ta Ina sonka,bazan taɓa bari kana, inda zanyi zaɓe so dubu kaine wanda dan zaɓa I Love so much Yaya Ammar.
Kasa daurawa yayi sai da yayi hugging din ta ya mana mata pick a hannu sun juma a haka suna sauke nunfashi a hankali ta fara zare jikinta daga nasa ido suka haɗa ya akar mata murmushi da yasa jikim ta bada wani yarrrrr ƙoƙari gudu take ya dammake hannu.
“Ina zaki bayan ban gaya miki yadda zaki ce da Ummu”
Kare fiskar ta ta fara da ɗaya hannu.
“Yaya Fu'at fa zai iya shigowa”
Ƙaramin tsaki ya saki.
“Tunda Fu'at ɗin mahaukata dole ya shigomi ɗaki babu izini”
Shuru babu yace ƙala n