Showing 21001 words to 24000 words out of 56438 words
Chapter 8 - Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel By Husaini S Abdullah.txt
yusuf Ina ita Rabi take?”Kalar tausayi ya koma"Wallahi Baban mu Tanumi ya hana kuma da duk kan Alamu ɗan Isakan yaro nan akwai manufar sa akan ta shiyasa duk iri dukan da aka masa ya hana na taho...
"Muje ka kaini gidan”Ammar ya faɗa. zubar Sumayyah ta miƙe"Nima zani saboda ya san nice na dawo zaifi yarda”
Su Huɗu suka nufi gidan Su Tanimu Malam,Yusuf, Ammar,sai Sumayya. Tun daga waje Malam Sule yake rafka Sallama har Inna Zuwaiara ta amsa tare da ratayo mayafi atamfa ta fito gani Malam yasa ta zubewa har ƙasa tana gaida su jikin ta har rawa yake,Saboda A ƙauye Giɗaɗo Malam tamakar Sahabi haka suka ɗauke shi duk abin da ya furta Umarni ne a guri mutane Ƙauye. da hannu ya nuna Inna Zuwaiara.
"Tashi Anan tshuwar banza ni zaki ci Ammana Tom ki sani ina so Rabi kuma yau sai na kwana akan buzu, za kusan Ba'a taɓa Malami soro,a wanye lafiya sakarya mara rabo”
Jikin inna Zuwaiara na ɓari ta fara bashi haƙuru."Ka temaka kayi haƙuri Wallahi babu komi a zuciyar Tanimu sai alkairi ka san....
"Inna babu an fani ki bashi haƙuri Don Allah ki tashi iri wanan malamai iri sune Ake janyo harshe su ayi..
Saukar Carbi Malam yaji a hannu sa."Allah wadaran da sami ɗa mara tarbiya iri ka Zuwaira kinyi Asara haihuwa.”
Malam ya faɗa yana gyra zaman asuwaki bakina. Zai sake janyo masa riga Ammar ya ɗaga musu Hannu."Stop, you know that I'm not going to sleep tonight.Ku fito da ita Bazan jure shirme ku ba”
Sai Yanzu Tanimu ya lura da Ammar da ke tsaye Wani iri kwarji ya masa lokaci da ya kalli cikin kwayar idon sa. murya na rawa yace.
"Tana ciki ɗaki”Taku Ammar ya fara kamar yasan gidan. Bai san me yasa yake buri yaga matar ba, ƙaunar matar ta shiga ransa.bayan sa suka bi hata Sumayya bayan Ammar tabi. A fili tsakar gidan ya tsaya yana wara ido Tanimu ya tunkaro ɗaki da yake bangare gabas mukulli yasa ya buɗe ya shiga ya kamo hannu Inna, Sumayya na ɗaga ido ta hango Inna, taga ido ɗaya babu wani iri ihu tasa ta zura da gudu ta rungume Innarta tana wani iri kuka mai gigi ta zunciyya...
*Ayi hakur Rashi Comments yasa gwiwa ta take sanyi da kuna comments zan iya Update sau biyu arana in kun gyara har Read more zanke yi da yawa*
[11/18/2025, 6:25 PM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a
*📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-11
Ina na gani ta ta tafar hawaye ta ido ɗaya tana shafa Fusakar ta cikin kuka take cewa"Sumayyah tace wanan ta dawo, Sumayyah zo na goya ki mu tafi gida?”Ƙara rungume ta tayi tana kuka.“Me ya sameki Inna ta?waye ya ji miki ciwo Wallahi bazan yafewa kaina ba nice naja miki da inanan da duk haka bata faru da keba”Babu wanda ya iya magana sai malam da ya kaɗe Malin-malin ɗinsa yana taku ciki taka iri ta malamai na gari yaje har inda suke.
" 'Yata Sumayya tsautsayi ne tashi muje gida yanzu sai akaita asibiti dama mai yin jiyar ta aka rasa tunda gaki kinzo ba shike nan ba”Da wani iri kallo Mamaki ta bishi. Murya ta narawa.
"Baba amma a ka kasa kaita Asibiti sai da na dawo wanan wace iri rayiwa ce me Inna ta tayi muku ne aduniya” ido ya shiga ƙifta mata yana mata alamu tayi shuru zai buɗe baki aƙamshi turare Ammar ya doki hannci sa.Bai kula suba sai ɗurkusawa yayi ya kama hannu Inna"Kizo mu koma gida baza ta sake tafiya ta barki ba”kallo Ammar tayi ta ƙyal ƙyale da dariya tare da kai hannu kunne sa ciki zafi nama Sumayyah ta tare."Inna baƙo ne mai zaki masa..”Hannu yasa ya kautar da Hannu Sumayya.“Ina ruwanki ita mamata ce.“Dariya Inna tayi tana sosa kanta da baka taɓa gane tsagar kitso ba tace."Kwarkata ce Sumayya ga ta an ciki gashi sa”Surune ya ratsa tsakani su dan Sun kafe juna da kallo gashi ko wanne ya kasa ɗauke ido sa daga kan ɗan uwansa.
"Me kake yi ne Ammaru Kar ka mai da kanka yaro ƙarami a gaban Yariya ƙarama.”kamar wanda aka tsira da Allura haka ya miƙe yana cin-cin magani.“ki kamata mu tafi”Jiki a sanyaye ta kama Inna har suka ƙarasa inda Inna Zuwaiara da Tanimu suke tsaye kwace hannuta tayi ta koma guri tanimu“Ke Sumayya baza Ni ba Yusuf zai da keni Da Malam kizo mu zauna guri wanna yana daya min Nama”Gigicewa Yusuf ya yi ya fara Kame-kame.
"Kai Babar Sumayyah yaushe na taɓa dukan ki kawai in komawa ne baza ki ba sai ki faɗa sai kin min....”Ƙutttt ya haɗiye ragowar maganar sa,saboda iri kallo da Ammar ya masa.kuɗi ya ciro ciki Aljihu Sadda sa Zasu kai 20k.“Kaje ka suyi Kayan ciki ammata farfasu.”
Yadda kasan Yayiwa Yusuf Asiri haka, yake bin umarni sa, ko dan zuciyar sa ta riga ta mutum Oho.Kallo Malam yayi, da ido ya karanta masa yadda zai da kuɗi sanan ya fita, sanan ya koma kusa da Inna Murmushi ya sakar masa izza da kwarjinin da suka sake bayyana sai da gaban Malam dana Ranmu ya buga dan Basu taɓa gani Balarabe mai kau haka ba ko A ciki Film, hannu ta ya kama.
“Inna Kunga na bada a siya miki Nana kuma naki ne ke kaɗai in kina so kici kizo mu koma gida in ab haka ba damu cinye bake”Da sauri ta saki Tanimu ta koma guri sa.
"Zani zan bika zaka bani??”Kai ya ɗaga mata . Kusa da Tanimu ya koma, jikinsa kyarma yake,sai da ya kawashe 2 mintes sanan ya miƙawa Tanimu hannu shima haka ya bashi.
“Muna godiya da temako da ka mata Allah ya bada lada yasa”Ameen nagod Sosai”Kusa da Inna Zuwaiara yaje ya rusana godiya ya mata ya curo 30k ya miƙa mata Taso taƙi karɓa sai ya miƙawa Tanimu,sanan suka fita fur Inna ƙinyar da tayi ta tsaya kusa da Malam.
Lokaci da suka Isa gida Sadiya da Lubna duk an canja kaya Fusakar taci uwar hoda da barbaɗa kumatu, har da turare su ɗan haɗi, suna shigowa, har rige rige zubewa ƙasa suke suna gaida Ammar, ko kallo su baiba sai hannu da ya ɗaga musu suka shige ɗaki Inna.
Da gudu Sadiya ta dawo jiki Inna ta."Inna ta wallahi Wanan yamin da zai Aure Ni da na huta Dan Allah Inna kiyi wani abu”Uwar Harara ta doka mata.“Keni barki Tsoro ma take bani kyausa Wallahi ya yi yawa sai kace na mijin Aljan”
Tun da suka shiga babu wanda ya iya cewa ƙala sai gajiya yayi ya kalleta.“Kisa abu ki share komi dare za'a kawo kaya gobe zan dawo”kai ta ɗaga duk da bata san wane sako yake magana ba.Fita ya yi Inna ta tare shi“Kace zaka bani Nama kuma zaka gudu”Kai ya ɗan dafe tare da saki murmurshi.“Sorry Yanzu...”Kallo Sumayyah ya yi domin ta tuna masa sunan yaro da ya aika.“Yaya Yusuf ne Inna ki dawo zai kawo miki”Sakin sa tayi tana dariya.Bai sake kallo taba ya fice sai da kansa ya sara gani Ido su Baba Hauwa dasur Lubna har da Amina auta da Khalid duk sun zuba masa ido Amina ce ta miƙe duk da yariya ce Amma an hore ta da ladabi mage zubewa tayi akasa.
"Ɗan Uwan su Yaya Sumayyah Allah ya kaika Lafiya mungode da kasa Baba Rabi ta dawo gida”Ragowar Chanji Jiki sa ya ciro duk da bansan nawa bane Amma daga gani zasu kai dubi Hamsi, Khalid ne ya sauri tare hannu ta.
“Karka bata, bata da wayo yanzu cewa zata yi kashe su zata tayi”Bai ce dashi komi ba ya ajiye tare da fita. Yana fita ya iske Malam Sule zaune kan Duwatsu da Almajirai suke zaman karatu dare miƙewa yayi tare da dogon carbi sa, yana ja.“marhaba da yaro kiki har ka fito,Tom madala munfa gode da temako Allah yi Albarka madalla”Kai ya jinjina masa har zai tafi Malam ya riga shi ƙarasawa jikin motar da kansa ya buɗe masa motar.
"Sai dai Banji sunan Baban yaro nawa ba”Ammar Kamar yadda Aminiya ya faɗa”Yana faɗa masa haka ya shige ciki kotar kansa ya tura cikin motar"Ammaru dan Allah ko zaka temaka yaude Hannu na dukan ciya Wallahi ko na gari babu agidan Allah kuma ya temaka kazo”
Sai da ya kunna motar ya ɗago ya kalle shi.“Kaje ciki ragowar canji na kenan gobe akawai saƙo za'a kawo harda kayan abinci”
Ƙasa ya zube kan Malam kawai Ammar yake hangowa."Allah ya ja dare, Lallai iyaye ka basu haihuwar banza ba, Anyi fara haiguwa anan Anna gani ka Anga ɗan Babban gida Malam Har ka tuna min da wani Hadisi da....”
“Nagod Sai an jima”Ammar ya katse shi ɗan Surutu ya ishe shi ga Uban yawu da yake tsalle a baki Malam, yana bari guri Malam ya juya da sauri har da ɗan gudu sa. Ko Sallama baiba ya ja tunga a tsakiyar tsakar gida.
"Tom kuɗi da me jan kunuwan nan ya kawo a hannu wa suke”Masifa Baba Hauwa ta fara“Waikai Malam dan Allah ina zaka kai don Abin duniyar ka Dazu da Alhaji Badamasi akace ya kawo maka Zakka amma madadi ka bari mu raba sai kazo ka zuba ido sai Ana raba da kai”Mugun tsaki ya buga tare da miƙa hannu yana karkatar da kai.
"Abani ko ran kowa ya ɓaci agaidan nan”Amina ce ta mike.“Wallahi Baba Kuɗi suna guri Khalid har ya zari dubi biyu a ciki”Duka Malam ya kaiwa Khalid ya kauce tare da watsar da kuɗi yana magana kamar tsoho ɗan daba ya fice, Malam kuma ya gurfana yana bin kuɗi kamar tsoho gurgu yana tsince yana mikewa ya cusa cikin Aljihu yana zare ido.
"Haka dai Malam Wallahi baka da girma sai naji kinka”Cewar Baba Zulai, da take nunke kaya.Yana ƙoƙari fita waje Yusuf ya shigo, da ƙatuwar leda, baki ya washe.
“To!to Yusufa kaine tafe Ince dai guri Garbu mahauci kaje dan Kasan guri sa nake siyan ɗanye Nama yana gani ka yasan abinda ke nane.”Malma ya faɗa yana miƙawa Yusuf hannu ya amshi ledar hannu, shi kuma hankali sa yana kan Ɗaki Inna Rabi, a fusace ya waigo.
“Baba Ina tawa Sallamar dan tunda naganku nasan Anyiwa gidan Sallma mai kyau”Tantaro masa yayi.“Kai rabu da mutsiyaci Hannu jarirai gare shi Saidai naji kamar yana cewa Yabawa Yariyar can Sumayya naka kaje yana gurinta”Ciki zafi ya tunkari ɗaki su Sumayyah wace tunda Ammar ya fita take kwale ma tana kashe iyaye ledoji da da suke ciki Kamar juji. Ba zato Yusuf ya faɗo atsorace ta kalleshi"Yaya Yusuf samu da zuwa...”
"ke dakata Ina Ajiya ta da wance dogo ya bayar ki bani?”Ciki rashi fahimta ta sake kallo sa.“Yaya Yusuf wace ajiya kuma akanwa kake magana”Madadi ya mata bayani Mari ya ɗauke ta dashi.
“Zanci Ubanki Sumayya wato kinje birni kin waye zaki fara karya In banda mugun Hali abaki kuɗi nawa dubu ɗari ki sauna kina kafeni da ido kamar na kyawa shegiya Mai bakar fata.”
Kunci ta dafe ta fara hawaye."Wallahi Allah yaya Yusuf babu abin da ya bani kuma ko Inna ta zaka tambaya.....Rufe ta yayi dakua ta ko ina ....
*Ayi hakur babu Editing, Shering da comment da Like shine aiki ku Free book ne har ƙarshe 'Yan Ammana*
[11/20/2025, 2:42 PM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a
*📚🌸YAR MAHAUKACIYA 📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- haƙin mallaka na musamman ga marubuciya.
____________free book _page-12
Babu wanda yace Yusuf kabari, Sadiya da Lubna kuwa murna harda tsale. gani ba zata faɗa masa Gaskiya ba ya ajiye abin dukan ya fita yana yarce gumi ido duka haɗa da Baba Zulai.“Yusuf bari na gaya maka gaskiya koda yaron nan ya ba da kuɗi kasan Malam bazai taɓa bari yariyar nan da kuɗin ba, kaje kana ta wahalar da kanka akan aiki banza.”Fusaka ya sake tamkewa.“Babar mu maganar gaskiya zan iya Allah ya isa kina kallo fa har bunkure ya sa ni naje, na suyo masa nama, har da ido yake min magana kar nasiyo na yadda akace na dubu biyar na siyo saboda na faranta masa amma shine za'a ci ammana ta”Hannu Baba Hauwa ta ɗora aka .
" laa'ila ha'ilalahu Yanzu kai Yusufa mahaifin ka ka ke faɗawa haka Lallai ɗan Malam yaƙi halin malam”harara Inna Zulai ta wurgawa mata.
“Sannu kanwa uwar gami Shegiyar ta motsa,Saboda ba Khalid Malam ya dora ba shiyasa komi kike nuna hasadar ki a fili.”
Miƙewa tayi a fuskar."Haba Zulai nayiwa Yusuf hasada nayiwa wa? Ai ni bana fata Khalid ya kwashi zunubi Iri na Yusuf kudai kuje ku tayi”Malam da yake ɗakin shi yana Salamar wata mata da tazo gurim shi, yana daga ciki yana jiyo hayaniyar matan nasa, agurguje ya sallame ta ya koma ciki gida yana shiga kowa ya nutsu. dubi biyu² ya basu, kafi ya dire takar dar nama.“In kunga dama ku gyara a zuba a miya in kuma baku ga dama ba abarshi iska ta buleshi da ƙura”
Yana faɗi haka ya juya.miƙewa Baba Zulai tayi kamar babu 'ya'yan su aguri.“Malam dama ina so zamu yi magana a kan Sadiya da wannan ya...,”Shuru tayi tabi Baba Hauwa da kallon banza.
"A bazan Man kare wallahi An dai yi faɗuwar baƙar tasa”Baba Hauwa ta faɗi tana kaɗa kan 'Ya'yanta Lubna da Amina suka wuce ɗaki.
*****
******
Tafiya yake hankali kwance sai dai Yana cike da tausayi Inna Sumayya da son sani ya aka yi ido ta ya fashe. taya zai yiwa Hajiya bayani halin da yariyar nan take ciki, ciki ƙiyayar 'Yan uba.tsaki ya ja, ya shiga call ɗin number mahaifinsa sai dai bata shiga, Alamu ya nuna har yanzu bai sauka ba, sai da ya gama bucking ɗin duk wani abu da zai kaiwa Sumayyah da mahaifiyarta sannan ya nufi gida. Tun daga ƙofar parlour yake kwaɗa Sallama shuru babu kowa, sai dad-daɗan Ƙamshi wanda kullum haka Parlour mahaifiyar sa yake kasancewa, sai dai na yau ya ban-ba ta da ko yaushe dan Abin sa yau zai dira shiyasa gyran ya ban-banta dana ko yaushe. Kitchen ya nufa dan yasan yanzu Hajiya tana can.wani lace ne iya gani ka san sai sun Hajiyar, lemon green ne sai Flower's whit gyarare gashi nan har gado baya ta ko ina sheƙi yake yana zuwa ya rungume ta da saki mata lafiyaye peck a goshi. Juyowa tayi ciki yalwataciyar fara'a.
“Sannu da zuwa na zata zaka dawo min da ita.”Annuri fuskar sane ya ɗauke tunawa da halin da ya barta, kallo ɗaya Hajiya ta masa ta fuskanci akwai Matsala.Kafaɗar sa ta dafa.
"Ammar, ina fatan komi Lafiya in ce Babu matsala acan ɗin??”Iska ya furazar ya matsa kusa da Food flask cup ya ɗauka ya tsiyayi ruwan zafi,tea ya haɗa mara suga Sosai ya fara kurɓa.
"Ni Hajiya wai yaushe Abi zai shigo na duba tim har yanzu banji alamu zuwa sa ba.”kawar da zance yayi, ta riga tasan halin Ammar ba kowa ce matsala yake sauri faɗa ba matukar yana da ya ƙini zai iya gyra ta. Ammasar tambayar da ya mata ta bashi.“Bana ji zai haura 30 mintes bai sauka a Airport ba ka shirya da sauri zamu je tare.”
“Ok”yana faɗi haka ya fita zuwa nasa nasa part ɗin, Bathroom ya shiga ya faɗa bathtub ya juma yana wanka kamar bai yi wanka ba ɗazu, ya fito ƙugun da ɗaure da tawel sai da ya shafe jikin sa da Cram masu tsada da sa laushi fata duk da Allah ya wada tashi da laushi skin, amma yana amfani da mayukan gyran jiki.tsawa ya yi gaban waldrop yana tunani kayan da zai sa ya jima kafi ya zaɓi Trousers da T-shirt block tare da gyara sumarsa Sak asali Labanis ya bayyana a jikin sa diri da haiba ya sake bayyana nau'o'in turarika masu kashe zuciya yasa tare da ɗaura agogon diamond a tsintsiyar hannu sa cap yasa black da Sandal din ta takalmi baƙi. (Nuna OUMMU MUWADDAH sai da nace ma Tubarkallah masha Allah)
Taku yake iri na jarumai har ya ƙaraso Baban Parlour, phone ɗin sa ya ciro cikin aljaihu wando sa, bana ji mai Aka ce a ɗaya ɓangare, Ammar Ya lumshe ido kamar mai jin bacci."Tom Hajiya Ammar ɗinki dai yana Parlour yana jira”
Da haka ya gimtse kira ƙafar sa ya ɗauka ya ɗora saman Centar teble ya ƙaro Volume ɗin kiɗan wata waƙar Larabawa ce girgiɗa ƙafa yake tare da lumshe ido yana bin waƙar cikim ƙasan zuciyar sa ya shagala cikin wanan halin Hajiya ta fito har da siriri glass a fuskar ta duk da ta kai Shekaru 47 amma ɗauka zaka yi shekaru ta bai gaza 30 Year ba.tun da yaji ƙamshi turare ta ya buɗe ido.
“Masha Allah Yajiya anya Kawai mace mai tsafta da kyau iri Ummu na banji hakan a kwana kusa”Sumar kansa ta sosa tare da ɗan ya mutsata.“Ammar kar ka zama mai son kai, Ka sani 'Ya'ya da yawa zasu ƙalubalance ka”
Miƙewa ya yi ya kama hannu ta suka fara taku ciki isa“Hajiya gobe zan koma Giɗaɗo zan kai wa Sumayya saƙo”Dariya tayi tana fata Allah yasa abin da yake ranta ne yake shiri faruwa,a fili kuwa cewa tayi
“Allah ya kaimu, nima kafin azumi yazo zan je na duba ta”
Kai ya jinjina Suka fita Compound, Back seat suka zauna shida Hajiya driver ya zauna mazaunin sa.
******
*******
Ta jima cikin ɗaki Malam sanan ta fito tana tura ɗan kwali gaba goshi, waƙa take mai cike da shaguɓe.Baba zulai ta cilla mata harara"Hauwa ya naga kamar kina min wani gani-gani ko da magana.”Dariya tayi me cike da takaici.
“Wa..! Nina isa nace banten sarki ya yi ɓurtu, ai ido ne wa, kuma duk nisan dare gari zai waye Allah na tuba mun jima munaji kar kyaran ka...”
Fitowa Sumayya ce ta dakatar da Maganar da Baba Hauwa take ƙokarin furtawa. Da ƙyar sumayya ke tafiya shiru suka yi suna binta da kallo. Har ta gama shin fiɗa tabarmar a ƙofar ɗaki su,ciki ta koma ta kamo Inna ta zaunar da ita sannan ta fito da uwar bolar da