Showing 33001 words to 36000 words out of 56438 words
Chapter 12 - Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel By Husaini S Abdullah.txt
2:13 PM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a
*📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-17
Haki ta fara saukewa a hankali gani wayar ta daina ruri, ta runtse idonta, tana jin dadin kwanciya tayi a gefen Innar ta, yanzu tana da kariya.
*Alhaji Ɗan Dubai*
Duk wani shirin ya gama tana dinshi,akan Ammar da Kuma Gidan Malam Sule Gidaɗo.zaune yake kan doguwar kujera Matar da na Gefa dariya tayi mai Sauri."Wayo Alhaji in dai ana son gani fara'ar ka tom tambaya wani tungu zaka shuka babu abin da ya shige maka gaba a yanzu face Yariyar ƙauye can.”wayar da ya tatara hankali sa akai ya ajiye saman Senter table.“Kedai ki jira lokaci da bomm ɗinnan zai fashe”yana fada yana shafa tulun ciki sa.
Shirye-Shiryen ya kama agidan su Ammar
Tun bayan komawar sa gida.
Tun bayan kwamciyar Sumayya ta shiga cikin wani yanayi na nutsuwa mai ban mamaki, duk da cewa kwanaki biyu kacal suka rage a zo neman auren ta. Sai dai bata san Yaya Baba da su Baba zasu karɓi al'amari ba, Baba Zulai ta zama kamar sabuwar magaukaciya tun da taji furcin Sumayya na karshe.“Baba lokacin yayi da zaku daina wahalar dani.Ammar aure na zaiyi, kuma ba mai hanawa da yatsar Allah”Hanalin tane ya sake tashi tuna wanan maganar ta Sumayyah kasa zama tayi ta shiga nanm ta fita nan gashi Hauwa Hassada da baƙi cikin sun rufe mata ido, hararar Haɗi Ba Hauwa take ta doka uwar ƙwafa, tana jin haushin yadda Baba Hauwa da ƴaƴanta suka daina shiga harkarta gaba ɗaya sunƙi haɗuwa su mara musu baya,A fili ta furta."Zaku gane baku da wayo duk ranar da Ammar ya shigar hannun mu”tsaki tayi ta faɗa daki ta tana kiran Sadiya da take ɗaki tana shege bacci nan nata mai nauyi tsiya.
*Bayan kwana biyu*
Ammar ya cika alƙawari. Ya tura Abi da manyan Aminai sa guda uku.Tun kafi su zo sai da ammar ya bada Odar ta lemo kuma da ruwa da gasasu nama kaji da da lafiyaye abici ya turo aka kaiwa Sumayya Su Baba Zulai da su Malam zuba ido kawai suke suna kallo iko Allah da yadda za'ayi da Kayan.Ita kanta Sumayya tana mamakin yadda Ammar ya tsara komai. Tana ta kula da Innar ta, tana shafa mata magani, har wanka ta mata ta canja mata kaya gudu kar su ce zasu shigo cikin gidan tunda su 'yan birni ne ba iri su ba.
Yau da yammacin ranar Alhamis, wajen ƙarfe huɗu (4:00 PM) na rana, motar alfarma ta shigowa layin.Bata tsaya ko ina ba sai ƙofar gidan Malam Sule Gidaɗo,mota ce kirar Lexus LX 570, wadda Ammar ke Driving.
Tun da suka fito yara suka cika guri cacum wai ga larabawa.Mata na zuro kai ta jiki katanga wasu ta jikin zanar kara,suna mamakin me ke faruwa.
Da ciki kuwa suna jin Hayaniya mutane,Baba Zulai ce ta fara lekawa ta wata 'yar ƙofa Ganin Abi da tawagar sa cikin manyan shiga ko da bata tambaya ba tasan wancan mahaifi Suriki ta ne wato Ammar miji Sadiyar ta dan Malam ya riga ya mata rubutu jiki mudubi ya sanar da ita Mutuwa ce zata raba wanan aure.Malam ne da yake Zauren ya sauri fita ya zube gwiwa har ƙasa ya haifa Abi da sauran Mutane da yazo su ciki girmana abi ya muƙa masa hannu.“Haba dan Allah tashi don Allah ”tare suka rankaya zuwa ciki ɗaki Sallmar baƙi Malam,lafewa Baba Hauwa tayi jikin ƙofar dan ji mai zasu tautauna.
A zuciyar ta tace “Wannan fa ba mutum ne kawai ba! Wannan babba ne! Wannan ne yazo neman auren ɗiya ta lalai Sadiya tana da Goshi.?Bayan sun gaisa, Abi ya fara magana da Malam, cikin harshe mai gaskiya da kwarjini, da dattako."Malam," Abi ya faɗa, "Mun zo ne don neman auren ƴar ku, Sumayya,Yaro na Ammar ya ganta yana so sanan san Allah in har kun amince wannan auren bama so a sashi dogon lokaci. Muna neman ayi auren nan da sati biyu kamar yadda muka tsara. Duk abin da ya kamata ku sani game da ɗana, zaku iya zuwa kuyi bincike akaina da kuma shi. Kuma duk wani sharaɗi da ya kamata ayi, mu a shirye muke mu cika shi."
Duru-duru Malam yayi ga ƙoshi ga kwanan yinwa, ya kasa buɗe baki ya yi magana dan tun zamansu Ya ankare da tsaiwar Baba Zulai a guri,wadda take tsaye tana ta yi masa alamar 'Kada ka yarda!' da idanuwan ta.hakan yasa jikin sa ya fara fitar da zufa kamar Wanda ake sheƙawa ruwa.
Jin Malam ya yi shuru Alhaji Shu'aibu mai Nasara Amini Abi ya taba Malam"Malam, ba mu zo nan don bata lokaci ba.I dan Har akwai wata matsala kwa iya sanar damu?Iam kuma kuna tunani wanda zai kula da mahaifiyar ta ne? bayan an daura aure, Ammar zai sa a maida ta zuwa wani gida mai zaman kansa (flat) da Ammar ya gyara mata, inda za a ba ta kulawa ta musamman da ma'aikatan lafiya.kuma babu nisa da inda Yariyar zata zauna zata riƙa duba ta a duk lokacin da take bukata."
Gumi Malam ya sharce da baki malin-malin ɗinsa magana ta yi masa nauyi. Ba zai iya cewa A'a ga wannan babban mutumin ba.kuma bazai iya cewa ya Sadiya ayi musaya ba, kar yazo yayi biyu babu.Baki ya buɗe zai yi magana...Baba Zulai ta kasa jurewa. Ta danna kai cikin ɗaki fuskarta kamar babu Alamu wasa.
"Amma Malam! Ya mukayi da kai ashe duk maganar ka ƙaryace kace min aure akan sadiya za'ayi yanzu kuma naji suna zance Sumayyah, Tom wallahi Wannan auren ba zai taɓa yiwuwa ba! Wannan yarinya ƴar mahaukaciyya ce! Mahaifiyar ta tana da ciwon hauka, a haka ku zaku kwasa kuna so ku samu iri na hauka!"ta zube gaban Abi, harda hawaye shaɓe-shaɓe."Alhaji Ɗan Allah kuyi mana rai nida Sadiya Wallahi mune muke sonku ku sani Sumayyah bata da wasu dangi duk sun ƙone ƙurmis, bata da wani asali.”tanayi rana face majina da bakin zani ta,Abi ya kalleta cike da mamaki da girmamawa yaga tsagwaro rashi ɗa'a a guri Baba Zulai.
"Malama," Abi ya faɗa da kakkausar murya. "Mun san komai. Kuma mun yanke shawara tun da jimawa. A Musulunci, wannan ba wani abu bane da zai hana aure. Muna da ƙwararrun likitoci da za su kula da Mahaifiyar yariyar. kuma mun san yadda ake cutar da ita a cikin wannan gida. Yanzu, Malam, muna buƙatar amsar ka. Auren zai yiwu a cikin sati biyu ko a'a?"Malam ya buɗe baki,bakin sa na rawa.
"A'a," Malam ya furta da rawar murya. "Na yarda. Auren zai yiwu. Allah ya ba da sa'a." ajiyar zuciya suka sauke Baba Zulai kuma ta ɗora hannu zata ƙwalla ihu yayi karfi halin ɗaga mata ya tsa.
[12/16/2025, 7:18 AM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a
*📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-18
“Zulai ke Zulai?kar ki kuskura ki mana hauka aguri nan maza ki ɓace daga guri karna taso”Mutuwar tsaye Baba Zulai tayi yau ita Malam ke ɗagawa murya agaban bare lalai yau akwaia tsalle a gidan sai ta hana kowa bacci matuƙaumr bazai cika mata buri taɓa.Ciki fushi ta kada zani ta tayi cikin gida batare da ta damu da manyan mutane da suka bita da kallo ba.
Sai da suka yi goma ta arziki sanan suka fita da kayan da ammar ya siya aboye yace abasu in sun zo. Har waje malam da wasu makotan sa suka raka su, bai san har da Ammar ɗin ma aciki ba abinka da motar manya bazaka gane na ciki ba.
Bayan tafiyar su Abi, Malam ya koma cikin gida bakin sa har kunne, da Baba Zulai ya fara karo ta riƙe ƙugu kamar me shiri shiga gasar dambe.kamar bai san abin da ya faru ba duk da ƙirji sa na dakan sakwara haka ya yi ta maza ta nemi kujera yar tsuguno ya dasa mazaune da,yana zama ta tsaya masa sanan kansa.“Ka yarda! Ka sayar da yarinyar nan! Ka kashe ni! Ina duban da kamin cewa Sadiya ce matar shi ba Sumayyah ba!She Malintar taka ta karya ce, Tom wallahi yadda ka muzan tani agaban Mutane sai na muzan taka agaban duban baƙi da suke zuwa guri ka sai na nuna musu cewa ƙarya malinta kake sai...."
Sadiya da shigowar ta yanzu taji ke ake cewa ta ruga cikin ɗaki da gudu tana kuka kamar me aljanu, ba za ta iya jurewa ace Sumayya ce zata auri wanan ktakyawa kuma ɗan masu kuɗi ba tariga ta gama gayawa ƙawaye ta na ƙauye Giɗaɗo itace budurwa da yanzu kuma ace Sumayya ce zata zama matar ɗan wani attajiri wanan ma hauka ne.kuka take kamar zata shiɗe.Baba Hauwa da Lubna kuwa dariya suke cikin ransu dan gani suke reshe yana neman juyewa da mujiya,ga ƙoshi ga kwanan yinwa.
Sumayyah wace tun shigowar Baba Zulai da iri ruwan ashar ɗin da take makawa yasa ta fitowa bai sa ta gane akan me Baba Zulai take ruwan bala'i ba sai da Malam ya shigo ta gane inda zance ya dosa,tana jin duk abin da ya faru.ƙokarin komawa take Baba Zulai ta zube ƙasa warwars Al'amurra sun gama tabbatarwa Suma tay, Malam ne ya fara tsaiwa kanta cikin ruɗewa yake kiran sunan ta.“Bango gidan Dan Allah ki tashi kada kice zaki min haka nayi Miki alkwari duk mai yuyuwa babu wanda Sadiya zata aura in ba Ammar ba”Cewar Malma su jikin sa ya jiƙe sharkaf da gumi cikin zaro manyan ido sa ya waigo.“Wai ku mahaukatan inane kuna kallo bango Gabas tana shinfiɗe amma baza ku kawo ruwa ba”Ciki. Fushi Baba Hauwa tace.
"Allah yasa bango kudu da arewa ce baki ɗaya ai in dai ka hau motar kwaɗayi wallahi zaka kwana da takaici duniya banda kaddara da ɗorawa kai masifa ace ki liƙe kice sai yarki ta auri mutum bafa komai ne asiri keyi ba, in kuma tace zata tilasta tazo ayi bayan ranta”Ran Malam ne ya sake ɓaci ya wawuri takalmin ya jefa Mata ta kauce ta juya ɗaukwali.“A Banza wallahi.”
Malam ya juya yana kiran Sunan Baba Zulai.“Dan Allah kar ki mutum kibar Ni Wallahi zan hana aure nan ko da kuwa nawa aiki yaƙi yi zan baza malaman buzu da na gudu ko uba har sai munga haƙan mu ya cinma ruwa."Tunda Baba Zulai taji haka ta saki murmushi a zuciyar ta,ba tare da sun san suman ƙarya tayi ba, Sumayya na miƙawa Malam ruwan ya fara yayafa mata miƙewa tayi kalau da ita, kamar ba ita ba Malam na ƙokari kama hannun ta ta fusge "Kar ka taɓa Ni matuƙar baka cika min burina ba."
*Ayi hakuri kwana dayawa ba ajini ba Kusan yanayi rayiwa Allah yasa mu dace. Sanan babu Editing*
[12/21/2025, 11:49 AM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a
*📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-19
Haka Ta shige jiki babu kari ta fada daki Malam fita yayi dan akira sa ya yi baki.Zama Sumayya yayi ta zuba uban tagumi tarasa me yasa Matan Baban ta dama Mahaifinta basa kaunar su ita da Innar ta, bayan kamar Sa'a daya kira ya sake shigowa jikin ta na rawa ta danna rashi sa'a tayi ba guri ɗagawa ta danna ba kiran ne ya sake shigowa canjawa tayi sai kuw murayr Ammar ta kauraye guri duk da ba Has free yasa ba.
“Madan kin barni cikin zulumi da tunaninta Ina kika shiga ne Ammar ya?”Muryarta na rawa ta amsa."Ah..Dama. basan guri da zan danna nayi magana ba yanzu ma da kar nagano guri ....”Dariya da ya Ƙyal ƙyale da ita ce ta katse mata maganar da take.
"Haba Mana Colm down Tana na Zanzo anjima karki damu zan koya miki kinga ba sai kin sake cewa baki iya ba Yawa Hajiya zata zo gobe ta ganki”Allah ya kai mu kace ina gaida ta.”No bazan zama dan aike ba, zan tura miki number ta sai ki kirata kinji.”
Ido ta zaro kamar taga kura daji "Kai Wallahi ban iya ba kawai kace ina gaida ta in kazo Sai ka kira ta mu gaisa zaifi.”baki ya tabe kamar a gabanta."Ok in shiga gida zan kira na hada ku karkayi nesa da wayar.”Kai ta ɗaga"Tom Allah ya kaika Lafiya.”Ameen nagode Yar aljana”
Suna shiga ciki parlour Hajiya sa yashiga tana zauna da Yan uwa ta guda biyu sai bababr Aminiyar ta matar Gwamna, yana shiga aka fara tsokanar sa.“Ammar ango barka da shigowa Gajiya Yaro nan fa har yafara zama babban mutum baki lura da haƙa ba?”Cewar Hajiya Badawuyya Autar su Hajiya, Safiya Hajiya tayi."Badawuyya kufi kusa ke da ɗan naki samma baki girma kamar ba ɗanki ba”
Bai tanka mata ba duk yadda taso taja shi sai guri hajiya Munubiya da yaje ya zube yayar Hajiyar sa bayan ya gaida su, ya kalli Hajiyar sa."Hajiya abu ya sanar dake abi ya sanar dake abin da suka tautana ni har muka zo bai ce dani komi ba fa..”Allah Ammar zanso naga yariyar nan da ta sace zuciyar ka har ta sa kake yawan magana mutum da magana take masa wahalar wai yau kaine gaban Gajiya Babba da Hajiya da Aunty kake neman yadda akayi”Shury ya mata tare da mikewa ya bar musu Parlour gaba daya.Sai da suka gama shirya yadda za akai lefe sanan suka watse kwana uku aka barshi kai laife.
*ALHAJI ƊAN DUBAI*
Kiran Abi be ya shigo yana zaune ciki wasu matan manya da yake hada su da manta.hannu yasa kamar yana cikin yara ya musu alamu suyi shuru tsitt kuwa sukayi kamar ruwa ya cinye su."Assalamu alaikum Ranka yadaɗe Allah ya kara lafiya danisan kwana.“Lafiya Kana ina ne Inaso gani ka Kasan Aure Yaroka Ammar ya taho 2 Week So Yanzu Lokaci na kuratowa kazo zamu lisafi kafi Lokaci za afitar da abin da za'a rabawa ma'aikata lokaci bikin.”Murmushi ya saki wanda shikadai yasan ma'anar sa, tsayi mintes 5 babu amsa ."Hello Alhaji Ahmed kana kan layi kuwa?”
"Ahem..eh..Ranka ya dade afuwa insha zan zo zuwa magarib sai mutsara komi gida zanzo ko inda muka saba haɗuwa.”Ina gani kazo gida bayan sallaha magarib zafi.”Tom Alhaji Allah ya kara lafiya da nisan kwana sai nazo ɗin.”Suna Gama magana Wata ƙatuwar mace wace taci ta tada kai ka kashewa Alhaji Ɗan Dubai ido."Wai Ɗan Dubai dan Allah mai zauna ka hadani da uban gidanka Kai kasan ina da tari dukiya kawai burgeni yake inaso mu riƙa rage dare shine buri na.”dariya ya yi ya shafa tunbi sa.“Haiya Sailuba kenan har yanzu baki san waye Alhaji kareem Al-Labban ba kwata kwata mata Duniya basa burge sa matar sa ɗaya kamar ta tsafi ita kaidai ce take burge sa dan haka shawara kyauta ku ɗauke Hankali ki daga kans kar ki janyo wa kanki tono silili wallahi.”yana faɗi haka ya niƙe wata number ya turawa sako ya fuce ya barsu.
After 5:00pm
Sai da ya juma a kofar gidan sanan ya ɗauki waya ya kira Number Sumayya bugu biyo ta dauka tana tsakar gidan Hakan yasa kowa ya bita da kallo, Baba Zulai ta kwafa ta buga mata harara ta ci gaba da tsintar wake da take.
"Hello Ina wuni..."Ina waje ki fito ina jiran ki.”Yana faɗi haka ya katse kiran.ajiyar zuciya ta sauke ta bi wayar da kallo..."Sumayyah Wata har kin iya dogo munafurci kifa boye abu aƙuginki saboda kar mu sani waike wane iri mugun hali kika ɗebo ne?”
Taso ta share ta amma sai ta aro jarumta ta kalleta."La Baba Ai Ammar ne ya kawo kuma naga agidan nan kowa yana da ita dan nanuna tawa kamar bazata burge kuba shiyasa ma bayi karanbani ba”tana faɗi haka ta shige daki inar ta ta zura mayafi abayar ta da turare ta fito barsu da ƙamshi turare ta."In ba babar mu wataran sai naci kundun uban yariyar nan tsabar rashi mutun ci tun yazu ta fara mana kallo banza“Sadiya Ta faɗa tana hura hanci.dariya Baba Zulai tayi"Ki barta Sadiya gobe sammako zanyi zuwa Rafin Malam duk wani tsibu da ƙulu boto Malam mai yatsa ɗaya ya iya kuma zan bada ko nawa ne dan naga aure nan ya rushe kamar rushewar gini”Shewa suka sa kamar ana biki.da haka suka ci gaban da aiki su.tun da ta fita ta kafe motar da kallo so take taga inda Ammar yake tsaye amma babu almu a jikin motar.wayar tace ta sake ƙara, da sauri ta ɗauka, kamar me shiru kuka ta fara tambayar sa.
"Na duba ko ina amma bangan kaba kuma kace kana waje wai ina ka shige ne.?”Kin shiga ciki motar kinga bana ciki zaki min raki?”Ido ta zaro."Yaya Ammar Allah 'yan gidan mu basa zance amota dan Allah ka fito waje bazan iya shiga mota...“Baza ki iya shiga mota ba amma ai kin bi gardi har Lagos ko?Nine baki yarda dani ba Shiyasa bazaki shiga mota guri na ba.”Idon tane ya ciko da ƙwallah."Wallahi Yaya Ammar in na shiga mata gurika surutu za'a min kuna Yaya Yusuf ya zane..”
" Shouting Up Ni zan koma bazan zauna ai ta ƙare min kallo a layi nan naku ba ki koma gida kar ki bata ran yan ƙauye ku da wanan bagidaje yayan naki”Yana faɗi haka ya kunna motar, kamar ƙiftawar ido ta tsaya agan motar kamar bai gangata ba ya sake baya da motar zai bar guri ta fara dukan gilas ɗin, Murmushi ya yi ya sake ɗaure fusakar sa ya sauke gilas ɗin motar har ido ta yayi ja kallo ɗaya ya mata ya ɗauke kai."Zaki iya shigowa”murfi motar ta kama zata shiga Daga ƙofar gidan su Aka daka mata Tsawa."Ke Sumayya gidan Uban wa zaki zaki faɗa motar wani Allah ya tona mikio asiri dan Ubanki”Yusuf ne yana magana yana tun karo ta jiki ya fara bari yan zuwa zai ɗauke ta da mari ido sa yayi arba dana Ammar da sauri ta saki hannu ta."Kai ashe kaine ai ban sani ba ke kuna sakare bakya ce Baban mutum ne nazata