Showing 12001 words to 15000 words out of 56438 words
Chapter 5 - Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel By Husaini S Abdullah.txt
nan dan Ta raina ni! Ni zata zo ina cin abu tasamin Hannu”ruwan bala'i Baba Hauwa take ta surfa hakan yasa Malam da Baba Zulai fitowa Lubna na fito ta tafi ciki ɓaci rai batayi wasa ba ta ɗauke Inna da wani mahaukaci mari.Zaki na ɗiban Albarka takewa Inna babu gani ta haife ta bare ta samu darajar ta na matar mahaifi ta. Kuka Inna ta fara tana cili da kafar kazar zata shiga Ɗaki Baba Zulai ta fusgo ta.
"Ina zaki tsohuwar munafuka wato kinyi tsiyar zaki koka ɗaki, Oni Zulai dama ance mahaukata tsawon rai gare su,gashi tamu har yanzu rai yaƙi halin....
Yusuf ne ya sugo da danƙo markaɗe Ai Inna na gani sa ta kwasa a guje tayi waje ta ƙofar baya binta yayi Baba Zulai ta ƙwalla masa kira.
“Dawo karka bita bakin duniya ya kama,ai komai dare zata dawo ne damu take zance Malm muje.”Da haka taro ya watse kowa ya kama gabansa.
🌸🌸 Idon Ammar ne yakai kan motar kallo daya ya yiwa motar ya kauda kai tare da lumshe ido sa.lokaci da aka bada hannu ammar ya sake buɗe manyan ido sa, baza ka taɓa gane motar da Summayyah take ciki yake kallo ba,har zasu juya ya sa drive ya taka burki, Direbansa ya dubi Ammar cikin mamaki, tare da cewa “Oga, what happen?”Ammar baice da shi komai ba sai dai ido sa har yanzu suna kan motar da aka saka Sumayyah. Cikin 'Yan sakanan zuciyarsa ta buga da karfi kamar ana dukan ganga lokaci da ido sa ya kai kan su Sumayyah da kiss ɗin da Baturai yake ƙoƙarin yima Summayyah. A hankali ya ce.“Follow that car... now.”
Direban bai yi wata-wata ba, ya shiga bin motar da sauri. Haka suka ci gaba da bin motar har zuwa wajen wani katafaren gida, gida ne na alfarma kai kace ba anan kasar yake ba, manyan masu Security a ƙofa. Ammar, sun dau mintes 5 kafi ya ce da direban,“Stop here.”
fitowa ya yi daga motar yana kallon gidan cikin mamaki. Wannan ba irin wuraren da yake zuwa bane. Ginin ya yi girma, amma akwai duhu da shiru alamu rashi gaskiya ya bayyana agidan.
A lokacin da suka shiga gidan tsoro ne ya sake kama Sumayya, da sauri ta dafe kirjin ta fashe da kuka mai tsuma zuciya.A hankula tace. “Shikenan, yau zan,mutu. Me yasa na bari na shiga wannan gida? Me yasa Baba zai min haka Shikenan an rabani da Inna ta bata da kowa?”ta sake tura kanta cikin cinyoyin ta.wata yar duma-dumar buduwa ce ta jawo ta da ƙarfi, duk da ba fara bace amma kana gani ta kasan babu ɗigo musulunci a tare da ita, janta take har ta shiga da ita cikin wani ɗaki mai duhu.bayan 'yan daƙiƙu haske ya gaureye ɗaki ɗakin ne na gaske, wanda aka ƙawata da kayan kwalliya da turaren wuta mai ƙamshi mayuka iri na waje har da kayan sawa. A tsakiyar ɗakin kuwa akwai gadon roba mai yalwa da farin zanen satin, Har da furani a sama.tana kaita ta fice ba tare da tace komi ba, Sulalewa ƙasa Sumayyah tayi, ta fara dukan Carpet ɗin tsakiyar ɗaki tana kuka.
“Ya Allah ka cece ni daga wannan masifa. Ban san inda nake ba, ban san me ake son yi dani ba...”
A gefe kuwa, Ammar yana tsaye jikin motar sa, wayar sa ya ciro daga aljihu wando sa,kira wani abokin sa da ya dake cikin hukumar tsaro.ASP Mubarak.duka biyu Ya yi picking call ɗinshi. Yana Ammasa sallma ya sake lumshe ido kamar wani mace kafi ya iya ɗaga laɓan sa a hankula yace.
“Mubarak, please I just saw something strange, some men were taking young girls into a compound. I think it’s human trafficking.”Da sauri Mubarak ya ce.
“Send me the location, Ammar. Don’t go inside yet. We’re coming immediately.”godiya Ammar ya yi takaice ya kalli agogon hannunsa, zuciyarsa cike da tashin hankali yace.“Ya Allah, ka ba ni ikon taimaka mata…”
Cikin gida kuwa, Classic Don ne ya shigo ɗakin da ake shiryawa Sumayyah. Idanunsa cike da jaraba da da kwaɗayin zai more da yariya ƙarama,murmushi yayi kamar zaki da yaci ganima. Cikin wata hausar da mara daɗi ji yace.“Ka ga yanzu ka zama nama.zamu ji daɗi zan baka kuɗi dayawa da yawa,”ya ce yana matsowa kusa da ita.Da sauri Sumayyah ta ja baya, tana hawaye, tana girgiza masa kai.
“Don Allah kar ka min haka, ka tausaya min, ka tuna Allah kasani bani da kowa sai Inna ta kuna bata da lafiya…” dariya yasa yana tunkaro ta dan bakomi yake ganewa a cikin hausar taba.yaja ƙoƙarun kai mata hannu,sai ankirari ya kaure layi gaba ɗaya.
“Open up! Police!”
Daya daga cikin, 'Yannmata da suka gyra Sumayyah ta firgita da gudu ta fita daga ɗakik ta nemi maɓuya, Classic Don ya kasa motsi saboda razana jikin sa ya hau rawa.ba tare da ya motsa ba aka fara dukan ƙofar parlour har suka ɓalla ta.Jami’an tsaro suka shigo da bindigogi a hannu.
ASP Mubarak ya yi magana cikin tsawa. “Everyone freeze!”
Ammar wanda ya tsaya daga baya ya shigo, idanunsa suka sauka kan Sumayyah wacce ke zaune a kasa tana kuka ita duk ruɗe da Classic ya yi atunanin ta haukan su ne na fafar fata yake. Sai da taji maganar mutane da yawa ta ɗago da sauri,Ammar ta gane dan bazata manta fusakar sa da iri ɗinban karan mahaukaciya da yamata lokaci da take roƙon ya temaka mata.a jiyar zuciya ta sauke. Wata irin nutsuwa ta shiga zuciyarta tabbas tasan yanzu zata fita daga hannu mugaye mutananan masu jan kunnuwa.
Mubarak ya kalli jami’ai ya ce."Arrest all of them. Including that man”ihu Classic Don ya fara yana kiran sunan Alhaji Ɗan Dubai yana cewa siyan Summayyah yayi da kuɗi masu yawa.babu wanda ya kula sa.saima Umarni da ASP Mubarak ya bawa jami’an suyi aiki. Gaba yada kata tare yan nata uku da Classic Don aka watsa su cikin mota Aka rufe.
Tun da aka fita dasu tana durƙushe a guru ko motsi kirki ta kasa, sai kallo da ta kafe Ammar dashi tana hawaye.gajiya tayi da shuru kamar me magana da zuciya yace."Ko mu barki anan?.”
A hankula tace“Ka… ka ceci ni...nagode”ba tare da ya yi magana ba ya
durƙusa kusa da ita,.
“Ki godewa Allah bani ba.… everything will be fine.”
(Nikuwa Ummu Muwadda nace Malam Ammar Sumayyah bata ji yare nasara)😃😃🫣.
Cikin ranta ta ce.“Ya Allah, ina godiya da ka aiko da bawan ka dan ya fitar dani daga wanan jahannama.”wata Iska mai daɗi ta ratsa su da haka ya miƙe ya fara taku."Ki biyo ni kin ga dam”Da sauri ta bishi ko Mayafi bata nema ba, baya suka zauna ita dashi ya kalli drive yace"Ka kaimu Al-Noor hospital”
Ba musu drive ya kai dau haya,sannu-a-hankali,suka isa katafare Hospital wanda yake cike da shukoki masu zubi da tsari,ganyen bishiyoyi da ke gefen wanda suka raba titi nan dake ciki asibitin Al-Noor Clinic da ke tsakiyar Lagos. Haske ta ko ina baza ka dauka ciki asibitin kake ba,Bayan su Isa wani Room aka shiga da Summayyah duk wani bincike ƙwarare Doctor ya gabatar, fuskokin mutane uku ne a bakin gado Ammar, ASP Mubarak, da likita.
Likitan ya yi gyran murya.
“Alhamdulillah, ba ta samu raunuka masu tsanani ba. Amma tana cikin tsananin firgici da rashin lafiya saboda yunwa da tsoro. Zata ɗan huta kafi ki tafi.”
Jinjina kai Ammar ya yi.Ya tsaya yana kallon fuskarta wacce take lullube da farin asibiti, hawayen da ta kwanta da su sun bushe amma idanuwanta suna nuna alamar tsananin wahala da ta sha.
A zuciyarsa ya ce, “Me yasa irin waɗannan mutane suke cin zarafin yara masu ƙananu shekarun? Allah ya tsine musu.in kuma masu shiryawa ne Allah ya ganar dasu.”
Bayan likita da ASP Mubarak sun fita Ammar ya zauna a kujerar gefen gadon. Robar ruwa ya ɗauka zai sha.
ta motsa, ta ɗan buɗe idon ta tana kallonsa, tana ƙoƙarin miƙewa.
Ammar ya yi saurin da katar da ita cikin.
“Don Allah, ki kwanta. Ba sai kin yi magana ba.”
Cikin rauni ta ce.
“Na… na gode. Ka ceci rayuwata.”murmushi ya yi mara sauti,muryarsa cike da sanyi ya ce.
“Ki godewa bani ba,ki sani yanzu kina cikin aminci yanzu. Ki kwanta ki huta.”tsintar kanta tayi tana bin Umarni sa.
Ta maida idanuwanta ta rufe, tana jin muryarsa na sake ƙara mata natsuwa da Kwari gwiwa.
Washegari da safe, rana ce ta fito mai zafi ta ruwa.da addu'a ta tashi, ta ji jikinta ya dan samu sauƙi, amma zuciyarta cike da nauyi da tambayoyi.
A bakin window ta hango Ammar yana tsaye yana waya yake bata gani fusakar sa sai faffaɗan bayan sa,sanye yake da farar riga sport.ciki daddaɗar Muryar sa mai cike da iko da kamala yace.
“Eh… Mubarak, kawai ka bar su tafi tunda basu yiwa yariyar komi ba i dan yalin su ne zasu sake a gaba.”bayan sunyi Sallama,ya kashe wayar ya juyo, idanunsu ne sarƙe guri ɗaya. Lokaci ɗaya ta ji kunya ta lullube ta,da sauri ta juyar da kai.Baki ya taɓe.
“Kin farka?” ya tambaye ta cikin natsuwa.
“Eh.”
“Yaya jikin ki?”
“Alhamdulillah…, ina kwana” ta faɗa tana wasa da dogon yatsu hannu ta.gani taki saki jiki yace.
“Ina so ki nutsu ki kwantar da hankali ki, sanan Duk abin da kike bukata, ki faɗa min.”kai ta girgiza.“Na gode, amma bana son zama anan zaka maida Ni guri Inna ta dan Allah bata da kowa sai ni.”
Kansa ya dafe dan kan sa har ya fara masa ciwo wanan yar maganar da yayi. kallo ya bita dashi na ɗan lokaci, yana mamakin yariya ƙarama amma tana da izza da kunya irin ta mata masu tarbiyya.lokaci ɗaya ya ji wani iri yanayi a kanta gani hakan yake tamar tausayawa ne.
“Zan kan akiki gurita amma sai kin daɗa samu sauƙi ki faɗan maye sunan me yasa ki da yan uwanki?”
Idonta ne ya ciko da hawaye, cikin rauni ta ce.
“Na rasa Soyayar Yan uwa, na rasa Soyayar mahaifin na rasa lafiyar Mahaifiyar da zata soni..Sunana Sumayyah Yar mahaukaciya”
Da mammaki yace."Waht..!Ke wanne wani iri sunane?”
Da Sauri ta kifa kanta tana kuka mai ban tausayi jikin sane ya yi sanyi tabbas yariyar nan tana bukatar temako taku ya yi har kan bed din yannu yasa ya kamo hannu ta.
“Kin saurare mu daga yau bazaki sake kuka bazaki sake kuka ba, zan kaiki zauna a gidan Hajiyata Kano na ɗan lokaci.kafi na maida ki gida.”A razane ta ɗago muryar ta har rawa take"Kano..!kuma nan ne gari mu ina a kauye Bunkure da garko Dan Allah ka kaini naga Inna ta?”
“A Kano?Amma ki sani.Ba na so ki koma inda za ki sake fuskantar haɗari. Ki zauna tare da Hajiyata za ta kula da ke kamar ‘ya.”kai ta girgiza masa “Inna tafa tana so gani na babu mai bata abinci”tana fadim haka
ta lumshe ido hawaye ya zuraro mata, ta sake cewa "Ya Allah ka kula min da Inna ta kamar yadda ka turo wanda ya temake ni”Ammasawa ya yi da “Ameen...” miƙewa tayi da sauri ta kamma hannu sa."Dan Allah zaka launi Bunkure?”tsawa ya daka mata."Baki gajiya da surutu kinsa kaina sai ciwo yake, bazaki ba.”Yana faɗi haka ya rufe kofar ya fita.“Kuka tasa kamar ƙarama yariya tana kiran sunan Inna ta...
*Shering dan Allah da comment DA like Yan Ammana*
[11/13/2025, 6:28 PM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a
*📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-8
Inna Na fita daga gidan ta kutsa ciki gonakin haka take gani kamar ta samu ceto, har zuwa bayan Sallah Isha'i bata dawo cikin Malam kuwa babu wanda ya damu da dawowar ta. Gani duhu ya yi yasa ta dawowa ciki gari wuyan da take hana ta riƙe kanta,ce ta adabeta haka yasa ta kutsa maciyar ciki kauye duk inda tayi yara suna tsonakar ta wasu na tula mata ƙasa da wakar da suka saba mata, bata damu ba ƙarshe guri daya ta lafe tana neman wuta inda zata gango abinci da ta ɗauka tana ciki wannan yanayi wani me tsire wanda yake yawo dashi a faranti tare da wutar aci bal-bal ya tsawa guri wasu matasa gudu uku dariya ta ƙyal kyale da ita tana taɗe baki bayan ya zuge wa samari guda biyu ya juya da zumar ya kaimusu ina ta faɗo guri kamar wace aka wurgo,bata tsaya wasa ba ta ɗaki tsike uku kan kace kabo ta hata mashi a ciki ta Garbu mai nama na juyo ya sake gani tsinke Uku a hannu ta wani Ashar ya lailayo ya maka mata Samarin suka fashe da dariya ɗaya daga ciki yace."Ai Garbu kayi sadaka domi tun da kajuyo ta Kwashi tsinke huɗu ta haɗiyar kamar tsohuwar manya yanzu kuma ga tsinke shiga ciki zafita na Mahaukaciya har taci uku.”
Yana faɗa suka kwashe da dariya dariya yayi jamar faske yace.“Haba intaci ta zauna lafiya taci hanji cikin ta.”
Yana faɗi haka ya dauki wata sabuyar bulala darbejiya (maina) ya bita wani kango ta faɗa ya bita ciki zafi nama, jiki hango ya sameta da sari ta miƙa masa ragowar tsinke daya da yayi ragowa ahannu ta.Dariya ya yi me sauti.
"Hhhh bake.mahaukaciya Zaki gane?Zaki dawo hanyyaci ki lokaci da kika ci Ubaki da duka sai na daki kuɗina”Bata san me yake nufinsa hakan yasa ta fara dariya a tunani ta ko magana yake mata mai daɗi aikuwa tana miƙa hannu babu tausayi Garbu ya zuba mata saman yatsu hannu ta wata kara ta kwalla hakan yasa ya saki murmushi muguta haka ya sake jiki ya rika dukanta duk inda ya samu duk da yaga jikin ta ya yi ruɗuɗu haka baisa yaji tai sayinta ko da na second guda ba karshe ma bet din wandosa ya zame ya fara zuba mata ciki rashi sa'a ya sharɓa Mata kan ido wata iri ƙara Inna ta saki tare da sulalewa ƙasa, kamar wace ta mutum.jiki garbu ne ya ɗau ɓari dan gani yayi jini na fitar ta ciki indo nata gashi kamar ta mutu hakan yasa ya kwashe kayan naman sa ya gudu karshe bunkure ya wuce dan dama taulo ne yake kawo shi ciki kauye Gidaɗo Saurayi da suke tare da matasa da suka siyi nama ne hankali da ya kasa kwanciya da bin da Garbu ya yi Ina yashi tashi yabi bayan su da mamakin sai ya samu garbu baya ciki ga ido ta aruɗe na hagu na fitar da jiki tsoro ne ya kama da hudu kar ace shine ya fita da hudu yana fitar da haki yana zuwa Babar maciyar ya iske Yusufa yana taɗi da Laure me sai da kunu da sauri ya ƙarasa kallo juna su yai murya na rawa Yace.
"Yusuf Matar mahifiki fa tana ciki Kwango Tsallake da alama wani ya doke ta kuma ido ta na fitar da jini dan Allah kaje tana bukatar temako ka”wani mugu tsaki yaja.
"Ta jima bata mutu ba yar asara waya sani ko satar tata ta aikatawa shine wani ya make muguwa, kaga Tanimu ka matsa ka bani guri kana gani taɗi nake zaka zo ka kawo zance Uwar wasu wasu ma da duk mahaukata ne.”
Jikin Tami ne ya yi sanyin yaga gwagwarmaya rashi imani a tatare da Tsufa tabbas Yusuf da Mahaifinsa ba kanana azalimai bane.tafiya yake kafar sa tana nema ta gagre shi dauka ya kasa samun mafita gida ya wuce ya sami Inna zuwaira mahaifiyar sa Zaune tana izza wutar karanta."Assalamu alaikum Inna kina zaune yaudai anyi mana dare tuwo.”Sai da ta Jiye Fitalar da take hannun kafi ta kalleshi."Wallahi tanimu Sarajo ne bai mana niƙan akan kari ba gashi karar damina jamar na fasa ihu."Sai da Tanimu yayi dariya kafi yace."Inna duk laifi ki ne Ya'ya Babandi yace ki daina wahalar da kansa matar sa zata kawo miki iya ciki ki dai nikuma wallahi In dan nine na yafe zan ke ci waje...”
“Kar kace haka Tanimu matan yazu ba'a shefar su duk da Fa'iza tana da kirki amma kasan Matana yanzu gani suke in suka kyautatawa surukai kamar su faɗi da ƙar fina ban tsufa kuma sai na zauna sai an dafa an baki ka zauna In sha Allah Yanzu zan ƙarasa sai ka sami kaci irin miyar da kake so ma nayi.”
Dariya ya yi ya zauna akan buhu da yake tamkar tabarma ya juma cikin dogo tunani duk zance da Inna zuwaira take bai san ma yanayi ba sai da sake kwaɗa masa kira.
"Tanimu..!Tanimu dai..!!”
A furgice ya waiga.
"Na'am Inna ta.”sauke tukunyar miyar tayi tace."Tanimu me yayi zafi har kayi zurfu ciki tunani da baki maganata taso zo naji me ya sami autan maza."Da sauri ya tashi dan yana bukatar shawara. Yana zama ya kama hannu Inna.
"Inna ta Yanzu Misali kina gani wani acikin wani hali, kuma kina da ƙarfi temaka masa zaki Bari ya mutu ko zaki te make shi?”Shuru Inna tayi na Wasu daƙiƙu kafi ta sauke ajiyar zuciya."Tanimu na idan har kan bazai jefani masifaba zanyi haka cike da gwari gwiwa da yaƙi Ni numa watarana Zan samu ceto a guri wani.“Manyan Haƙora sa ya buɗe ciki fari ciki yace.
"Inna ta Matar Malama Sule Gidaɗo ce aka samu wani mugun ya daketa ƙarshe na ganta akwance kamar ido ta ya damu matsala..."Salati Inna Zuwaira ta fara raf kawa.Muryata na rawa.
Tanimu kuma har kasami kwari gwiwa zama kana fito shin yanzu in Ni ka gani ciki wanan halin haka zaka tsallake Ni ka wuce..”Muryasa na rawa Yace.
“Wallahi Inna har yaro Miji ta Yusuf nayi Wa magana Amma a ƙarshe cemin yayi tama mutu”
Mikewa tayi ta janyo mayafi ta akan igiyar sanya ta kama hannu sa“tso muje ka temake Ni na ɗako ya.”
Hannu ta ya kama"A'a inna yanzu ki zauna tunda kawai wuta ki ɗora ruwan zafi bara naje kafin na dawowa nasan ya yi zafi ko wanka ne sai ki mata.Yarda tayi da maganar sa ta koma ta zuba ruwa shi kuma ya fita.
Yana fita bai tsaya ko ina ba sai A kango Tsallah, yadda ya barta haka ya sameta, fita yayi ya shiga Rago Rabi'u me kalanzi ya suyo,Pure water guda biyu me sanyi ya tafi da lokaci yaji tsoron gani lokaci daya ido ya kunbura