Showing 9001 words to 12000 words out of 56438 words
Chapter 4 - Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel By Husaini S Abdullah.txt
ɗaukar ta ba mace ba, tamkar wacce aka kawo don yi wa sauran mata hidima.Wata rana, Zulai ta zubar da abinci a ƙasa.ta kwaɗawa Rabi kira da gudu ta fito daga nata ɗaki jikinta na rawa haka ta durƙusa agab Zulai tace"Yaya Zulai gani.”tsaki tayi ta tura ɗaukali gaban goshi tace."Rabi, ki tsabtace nan. Ai ke ce ‘yar sadaka, aikin banza ya fi dacewa da ke.Ubanki saboda tsabar kwaɗayi ya liƙawa Malam ne Sadaka.”Haka Rabi ta durƙusa tana share guri, hawaye na sauka daga idonta.Cikin zuciyarta tana jin kamar wani abu yana murɗawa,Ba wai saboda aikin bane, amma saboda yadda ake kallonta tamkar ba ta da ƙima.
Da daddare, tana cikin kuka sai Malam Sule ya shigo, ba tare da jin tausayinta ba.“Kedai anyi mashiriciya Yariya ce ke da baza Afrika yi miki fada ba, in ba kaddara ba mai zai haɗa Ni dake ”Wannan magana ta sake d
ɗanna mata ciwo a zuciya.Haka ta rayu cikin wulakanci, zargi, da kunci.Zuciyarta ta fara yin rauni-amma ba ta faɗa wa kowa ba.
Bayan shekara guda da wannan halin, Rabi ta samu ciki.Sai dai maimakon farin ciki, ta fara fama da matsanancin damuwa.
Zulai da Hauwa suna ƙin taimaka mata, suna cewa: “Ke ma matar sadaka ce, dan masifa sai da kika bin malam da Asiri har kika samu ciki kin? Wallahi sai mu hana ki kwanciya hankali a gidan Malam.”Suna yi mata duka da wulaƙanci, Malam Sule kuma ya yi duma kamar bai san abin da ke faruwa ba.Rana ɗaya cikin dare, Rabi ta tashi da ciwon ciki da zafin kai.Tana ihu tana cewa: “Kai na! Kai na! Ya Allah ka ceci Ni ka ceci ɗana!”Sai da mutane unguwa suka cika gidan masu tausayi ta basu da yawa domi duk mutaneZulai da Hauwa ne kuma gasu haifaffen cikin kauye.Tun tana kukan kanta kashe ta koma yin dariya lokaci ɗaya.tana kaiwa mutane duka tana surutu. “Ni matar sadaka ce… amma ɗana ba sadaka bane!”Daga wannan rana, hankalinta ya tafi.Babu wanda Wanda ya taɓa kaita asibiti Ciwon zuciya da ta jima tana ɗauka a asirce, ya fashe ya koma hauka babu kasuwar da bata zuwa sai tafi tafiya mai nisan gaske ta dawo duk nisan dare.Duk wanda ya gan ta sai ya ce, “matar Malam ta haukace.
Bayan ta haifi ɗiyar ta, Sumayya, mutane suka fara kiran ta da
“Mahaukaciya.”Sumayya ta taso cikin wannan hali, tana kallo mahaifiyarta tana kuka tana dariya, tana sai ta tafi yawo da Sumayyah a bayan ta tayi tafiyar kwana biyu uku batare da ta waiwayi gida ba haka kuma babu mai neman su.Duk abin da ta tsinta abola tare zasu ci da Sumayyah yariyar yar wata bakwai.Ruwa ko da na kwata ne bata fargabar sha ko ta bawa Sumayya tasha.Hakan yasa aka fara kiranta da *Yar Mahaukaciyya*
Wannan shi ne asalin haukar Rabi-hauka da ta samo asali daga zalunci, wulakanci, da ciwon zuciya, ba daga aljani ko sihiri ba.wanan labari yana nuni da irin zafin rayuwar mace da aka tilasta mata aure saboda “sadaka”, wanda ya jawo bala’in da ya rikide zuwa hauka.
*Gundari labari*
Daren Da haka Alhaji Ɗan Dubai ya kama hannu Sumayyah zuwa wani hadaɗe ɗaki, tun da ta shiga hakali ta ya sake tashi dan Alhaji Ɗan Dubai baiji kunyar taba a gaban ta ya jire rigar da take jikisa ya tun karo ta, zubewa tayi kamar mai sahafar aljanu tana roƙon sa.
“Dan Allah Alhaji kaji tausayi na kar ka lalata min rayuwa wallahi bani da kowa sai Inna”dariya ya bushe da ita"Hahhha Haba yariya duk iri dukiyar dana narkar akan ki kuma ta tashi abanza kamar ki fara dan Wallahi ba tausayi ne da niba, an gaya miki a banza muke neman kuɗi?” ya fada yana labe lebe kamar tsoho busuru.yana sake zuwa zai kama ta sai kuma taya lumshe ido ya kifa kan gado Shaɓar kamar matacce bacci ne mai nauyi ya dauke shi da alamu giyar da yasha ga tafiyar mota da yayi yasa shi bacci.Zubewa tayi ƙasan gadon, ta fashe da kuka mai tsuma zuciya.
Wani irin shiru ne ya mamaye ɗakin, ta bishi da kallo ko afuska Alhaji Ɗan Dubai bashi da kyau kallo bare wata mu'amula ta haɗa ka dashi.tana juyo hayaniyar mutane har da ƙarar kiɗa.ta goge hawayen da suka zubo mata.“Ya Allah,ka ɗauke ni daga nan,ina Inna ita ne take yanzu? Me yasa aka kawo ni nan? Wannan ba makaranta bace… guri yaɗa alfasha ne...”
Tana fadi haka ta rufe fuskar ta da tafin hannuta, tana rawar kuka mara sauti. Da haka bacci ya ɗauke ta bata san Lokaci da Alhaji Ɗan Dubai ya fita ba sai jin kara buɗe ɗaki tayi. Da sauri ta gyara zaman ta a tunani ta Alhaji Ɗan Dubai ne ya dawo.
Wata mata ta ce ta shigo Fusakar ta taci Bleaching har wani tantarewa fatar ta take saboda tsufa da kuma mai lalata mata fusakar da Bleaching shugowa tayi tana cin chew gam. idanunta duk sun jeme alamun wahala da shekaru sun bayyana.
Tsohuwar ta kalli Sumayyah da yan zuma take kuka, ta zauna kusa da ita.“Ki daina kuka, yarinya. Idan kika yi kuka anan, Zaki mutu cikin ƙunci da hawaye. Kin riga shigo inda mutane ke haɗu da kaddara.”
Sumayyah ta kalle ta cikin tsoro.“Wane wuri ne wannan? Me yasa suke kiran shi da makaranta?”Tsohuwar tayi murmushi cikin sanan ta tura kofar ɗaki ta ce.“Makaranta ce, amma ba ta alheri ba. Wuri ne da ake sayar da mutuncin ‘yan mata. Alhaji Sa'idu Ɗan Dubai da abokansa suna kawo sabbin mata kamar ki, suna amfani da su don kuɗi da nishaɗi. Sannan idan mace ta lalace ko ta ƙi amincewa… to sai su siyar da ita guri matsafa.”
Sumayyah naji haka ta fashe da kuka.“Ya Allah… to me zan yi yanzu?taya zan kuɓuta.”Tsohuwar ta matsa kusa da ita, ta kama hannunta.
“Ki saurare ni da kyau. Ki boye damuwa, ki nuna kamar kin amince da komai. Ki bar zuciyarki cikin addu’a.Akwai wata hanya guda ɗaya da zaki iya iya kubuta wanda ba kowa ne ya san da ita ba sai-ta hanyar Sabuwa mai girki. Ita ce ke da sirrin fita fita kuma aminiya tace.shawar da zan baki, ki jira lokaci ya yi. Kada ki yi gaggawa, kice zaki karanbani fita.”
Sumayyah ta kalleta idon ta fall ƙwallah.
“Yaya sunan ki Baba?”
Tsohuwar ta yi murmushi."Sunana Hauwa’u… amma a nan suna kirana da Kaska.(Raɓi mai jini).”
Tana faɗa mata ta miƙe tsaye, ta kalli Sumayyah a karo na ƙarshe kafin ta fita.“Ki tuna kalmomi na, 'Yan mata. A wannan wuri, kalmar ‘Allah’ tana da ƙarfi fiye da kuɗin Alhaji.”tana faɗa ta fice ta rufe mata ƙofar, Sumayyah ta kwanta a hankali, zuciyarta tana harbawa, ta lumshe ido tana maimaita addu’a,
“Hasbunallahu wa ni‘mal wakeel…”
[11/7/2025, 4:38 PM] OUMMU MUWADDAH: *📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-6.
Bayan kwana uku bata sake saka Alhaji Ɗan Dubai a ido taba kana kuma yasa ta a ciki Nutsuwa, ko abinci bata sani wanda yake kawo mata daga an ƙwanƙwasa mata ƙofar tana buɗewa dai taga an ajiye an bar guri, ciki dare kam tamkar rana haka take ji motsi mutane banda kaɗe-kaɗe da wake-wake, yau tsayi sati ta canja babu karyar duk da baƙa ce amma fatar ta tayi kyau ta murje kyawun ta ya fito sosai, yamma ce yau kuma yau Alhaji Ɗan Dubai ya dawo daga tafiyar da ya yi, gidan gaba ɗaya ya kaure da sowa, cikin firgici Safy chinc ta faɗo ɗaki tunda Sumayyah ta ganta tasan ba lafiya ba, miƙewa tayi jikin ta narawa tace."Aunty Safy meyake faruwa naji magana kuna naga bakar bakya cikin kwanciyar...”
Tare mata nufashi tayi tace.“Sumayya Yau Alhaji ya dawo kuma har da wasu baƙi wanda ba 'yan nan kasan ba a labari da naji wai safarar mata zai fara zuwa ƙasar waje ina tsoro kada Alhaji ya haɗa dake yanzu haka fitar da yaran gidan ake suna zaba...
Knocking aka bafar wanda yasa Safy faɗawa bayan labule ta buya Alhaji Ɗan Dubai ne da Zee Cash wace taci uban Attached har gadan baya hannu da ɗauke da manyan farata, kana gani jiki ta kasan na matan bariki ne. Taku take tana tauna chew gam jikake tass kass. SA bulbula ƙamshi turare rake baki Alhaji Ɗan Dubai ya washe lokaci da suka yi ido huɗu da Sumayyah gefe gado ya zauna ya saki wani lalattace Murmushi sanan yace.
“Zee Casha ina so ki gyra min ita, kisan turawan nan suna son bak'ar fata dan Allah kuyi da jiki kar ki jami asara” sai da sako murnushi mai jan hankali kafi tayi far da ido ta tace.
"An gama Alaji na”Bata jira me zai sake cewa ba ta kama hannu Sumayyah suka shiga Kamar banɗaki da yake manne da ɗaki sai da ta karewa Sumayyah kallo kafin ta miƙa mata wasu kayan bacci Dream Luxe tare da daka mata Tsawa.
"ƙiyi hanzari ki sa mu fita”Jikin ta na rawa ta amsa sai da ta juya mata baya kafin ta saka rigar, ko bra bata, bata tasa ba,hakan yasa dukiyar Fulanita suka bayyana, iya kar rigar gwiwa, tin daga ƙasa zuwa sama ta kalli jikin ta ido ta ya ciko Zee Cash tana ƙoƙarin fita Sumayya ta rike mata hannu da sauri ido ta na fitar da hawaye tace.
“A haka zan fita Hijabi fa?”Dariya Zee Cash ta fara tana tafa hannu har sai da ido ta ya ciko da hawaye sanan tace."Ke Uban waye yace miki nan gidan gidan saka Hijab ne Malama ki fito daga yau zaki manta da hijab da wata kunya.In Allah ya temake ki ma ki tafi ƙasar waje.”
Wata iri bugawa ƙirji Sumayyah ya yi kafin ta sake magana Zee ta ja hannu ta da karfi suna fita, yana zaune inda suka barshi, kallo Alhaji Ɗan Dubai ya ƙarewa Sumayyah ya kalli Zee Cash yace.
“Zee yariyar nan fa ba Ƙaramin kuɗi zata kawo ba, har na tuna lokaci kika zo gidan nan”ƙugu Zee Cash ta fara kaɗawa kafi tace.“Ai ina ga har yanzu akwai wanan ƙuruciyar ko ta kauce ne?”ta faɗa tana wurgawa Sumayyah harara.Dariya Alhaji Ɗan Dubai ya yi.“Mata!Mata ba'a raba ku da kishi aike Zee Cash bainu ce bakya tsufa sai dai ki sake sabo toho”
Duk da haka bata saki rai ba suka fita.
Tunda suka fita, zuciyar Sumayyah ta fara bugawa da wani irin sauri, kamar zata fasa ƙirjin ta,ta fito. cak ta tsaya gani duk wasu yara masu ƙananu shekarun suna taye kowace da shiga mai bayyana tsiraici,mazan da suke zaune akan manyan kujeru ko ba asanar da kaiba kasan sun ci sun ta da kai.farar fata suna da yawa.Alhaji Ɗan Dubai ya zauna kusa da manyan mutane,hayaniyar mata da maza ta kaure kamar masu cin kasuwa, babu wanda in ya ɗora idon sa akan Sumayyah baya sake sha'awar kallo ta kowa da irin kallon da yake mata. Wani mutum dogo mai farin yadi da tabarau ya nufo ta, Zee Cash ta sakar masa wani lalattace murmushi ta ce.“She’s fresh... pure one. Straight from the house.”
Mutumin ya ɗaga gira yana kallon Sumayyah kallo iri na mazan 'yan duniya sannan ya murmusa.“Good... I like her.”Alhaji Ɗan Dubai ya shafi tunbi sa ya kallon mutumin yace.
“Alhaji Armani Nake gaya maka wanan yariyar garanti ce, duk wanda ya fanshe ya samu Babar kadara,Haka in ana maganar inganci rami kasamu bakar mace.”
Dariya suka sa suka tafa. Zee Cash ta matsa kusa da Sumayyah ta murɗa mata hannu a hankali tana ɓoye azaba da take mata da murmushi.kafi ta fara mata magana kamar me raɗa.
“Ki nutsu, kin nuna kema wayayi ce.”Sumayyah tayi sauri share hawayen da bayan hannu ta da sauri.wani bature ne da tun zuwa Sumayyah ya kwadaitu da ita. miƙewa ya yi da kwalabar giya, yana layi, har ya kai inda Sumayyah take tsaye jiki ta na rawa zagaya ta ya fara yana lika mata Dalla agoshi..
*KANO*
Amir ɗan asalin ƙasar Lebanon ne, mahaifinsa Attajiri ne da kasuwanci ya kawo shi Najeriya tun shekaru baya da suka gabata. A nan Kano, musamman unguwar Nasara G.R.A, mahaifinsa ya gina gida mai faɗi da tsari irin na Larabawa, wanda yake cike da shukoki na zamani.Amir matashi ne dogo mai cikakken jiki. Fatar jikin sa fara ce mai haske, idanunsa manya ne masu ɗaukar hankali, suna da ɗaukar hankali idan ya kalle ka.
Gashin kansa baƙi ne mai laushi da sheƙi saboda yawan gyran da yake sha, ƙasumbar sa da take zagaye da fuskarsa ta ƙara masa kyau da kwarjini.
Hancinsa dogo ne madai-daici, girarsa tana da yalwa, mai ɗan lanƙwasa tamkar hannu aka sa guri lanƙwasa ta.
Ammar mutum ne mai nutsuwa, bashi da yawan magana sai dai in ta kama ko ya zama dole sai yayi.Duk lokaci da ya yi magana,
muryarsa tana fita a hankali cikin salo mai daɗi,cike da sanyi wacce ke jawo hankalin mai sauraro.Ammar iri mutunan ne masu ilimi.
Yana gudanar da harkokin kasuwanci tsakanin Kano da Legas, yana shigo da kaya daga Dubai da Beirut. An san shi a cikin ‘yan kasuwa a matsayin “Amirul Nasara”, saboda irin tsarinsa, gayunsa, da yadda yake hulɗa da manyan mutane cikin salo na ladabi da mutunci.duk wani aiki mahaifinsa Alhaji Ibrahim Matawalle shi yake ɗorawa.turaresa ɗaya ne wanda duk wani wanda yake tare dashi ya sanshi da shi,turare ne na musamman daga Lebanon ake kawo masa.Motar sa wace yafi hawa Range Rover Sport ce, abawai dan bashi da wasu motoci ba.
Riga ce “white kaftan” ta yi masa kyau kamar wadda akayi ta da silki, hannunsa na riƙe da wayarsa yana duba e-mail saboda wata sabuwar
kwangila.Kamfanin Al-Labani Constructions Ltd. ya samu gayyata zuwa Lagos domin tattaunawa da wani babban kamfani na kasashen waje.
Ba ya son tafiya, amma muryar mahaifiyar sa Hajiya Maryam, ta yi matukar tasiri agare shi.
Nufashi ya sauke ya ɗauki ƙaramar Akwati ya fita bedroom ɗin Hajiyarsa ya shiga yana zuwa ya iske ta zaune da alamu lafila ta gabatar cikin nutsuwa ya zube a gaban ta har sai da tayi adu'a suka shafa atare, cikik kulawa ya dube ta.
“Hajiya Insha Allah zan tafi ki samu cikin addu'a da fatan nasara”Kansa ta dafa ciki Nutsuwa tayi masa addu'a sosai da fatan nasara kafi ya miƙe ya fito. drive NE ya kaishi Airport din Malam Aminu kano. Bai jima ba girjin su ya tashi.
ƙarshen watan Yuni.
Rana ce mai ɗan zafi, iska tana kadawa a hankali, bai isa Gidan su da ke Lagos ba sai bayan Sallah magariba, wanka kawai ya yi ya gabatar da addu'a da ake binsa sanna ya kawanta dan A gajiye ya dawo, washe gari ma bai fita ba dan tautaunawar tasu sai yamma dan haka da yayi Break fast komawa yayi bacci bai tashi ba sai karfe biyu da rabi Bratheroom ya fara shiga ya yi wanka ya wanke bakisa wanan ɗauro Alwala, bayan ya idar da Sallah ya fita ya ci Abinci, ƙarfe uku dai-dai Motar Ammar ta tsaya a gaban ginin kamfanin Global BuildTech Ltd., kamfanin da suka gayyace shi don kwangila da Al-Labani Constructions.Sanye yake da,dakakiyar Shadda, tsintsiayar hannu sa ɗauke da agogo azurfa,fuskarsa cike da nutsuwa.
Bayan sun gama,tattaunawa, Company Al-Labani Constructions.ya yi nasara,Farinci sosai Amir ya shiga, dan Rayiwar Lagos bata burge shi gashi zai koma Kano cikin kwana biyu da yarjejeniyar Hannu jari.
Yana fita daga ofishin, ya ɗaga idonsa sama, yana murmushi, zuciyarsa farin ciki. yana nufar mota.
Ihu suka fara dan babu wanda ya taɓa samu kwarji, wanda har Baturai zai rika masa liƙi da dalla tun bai biya buƙatar sa da yariya ba, ciki harshe nasara yace ya siye ta Dalla ɗari ihu aka sa ana tafi a take a guri ya ajiyewa Alhaji Ɗan Dubai kudisa Cash haka sauran mutane suka zaɓi yaran da zasu tafi dashi.
Yana ajiye kwalabar giyar ya kama hannu Sumayyah suka shiga mota kuka Sumayyah ta fara tana bu-buga kofar mota Har suka fita daga gidan.
Washe gari Ammar sauri yake sosai dan baya so ya yi shigar dare lokaci da ya isa Roundabout lokaci Sumayyah da baturai suka isa kallo wanda zai cece ta take, ido ta ya kai kan Ammar.
Yawan Comment shi nai ƙarfi gwiwa ta
[11/10/2025, 12:01 PM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a
*📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Masu buƙatar magana dani WhatsApp:08169621656
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-7
Lokacin da idon Sumayyah ya sauka kan Ammar,Jitayi wata iri nutsuwa ta shige ta.Wani irin daɗi da fatan ceto ya haɗe mata guri guda.Cike da kwari gwiwa ta fara buga gilashin motar tana ihu da karfin, ciki ƙaraji me haɗe da kuka.“Don Allah ku taimake ni! Ku cece ni! Don Allah!”matashi bature dake gefenta ya sa hannu ya buge mata hannu yana muryar sa ta turawa yace.
“Keep quiet, girl!”bata San me yake nufi ba bare ta gane yare nasa, haka ta sake yinƙuri komawa jiki window motar.
****
Tun da Sumayyah ta bat gidan Malam Sule Gidaɗo duniya ta dawo musu sabuwa kuɗi sun wadata harda jannareto malama ya siya da sabuwa tv, hakan yasa Sadiya da Lubna girman kai da ɗagawa, jinsu suke sunfi kowa kaf kauye Giɗaɗo kowa suka ga dama taka shi suke gashi yanzu gidan duk an malale shi da suminti, yasha shafe farar kasa kai ka ce gidan sabuwar amarya ne, Baba Hauwa ce zaune tana ta asuwaki da Ƙirjin kaza Baba Zulai kuwa ana turakar Malam daga waje kana jiyo 'yar dariyar su, surutun Inna ne yake tashi me ciki da kuka.tana zaune ƙarshe bango, jikin ta duk sawu duka, muni ɗaki ya kazanta,saboda rashi gyra ga yawan fitsari da take yasa ɗaki ya fara murtuka²tsutsi, da kudancin cizo kannan duk ya dugduge ta daɗa baƙi miƙewa tayi ta fito tsakar gida, hango Baba Hauwa yasa tafiya da sauri tana zuwa, Baba Hauwa bata ankara ba Inna ta suma hannu ciki ciyar kasa ta dauka ta koma gefe tana ci tana dariya, miƙews Baba Hauwa tayi ta kalle ta, wani mugun ashar Ta lailayo ta makawa Inna.
“Malam Yaya Zulaihat Sadiya maza ki kira Yusuf yazo yaci Uban yariyar nan yanzu saboda Allah matar