Showing 27001 words to 30000 words out of 91674 words
Chapter 10 - SALON SO SABON SALO COMPLETE Book by Momyn Fareesa.txt
ko?"yafad'a cikin wata kasalalliyar murya yana kallonta"kanta ak'asa gabanta nata fad'uwa tace"na hak'ura kaje yaya sadeeq karkayi latti"to kinsan Inda zanje?"ah ah koma inane Allah yatsare"duk tana maganar ne tana aikinta batare data kallesaba"kuma gaba d'aya idanuwansa na a kanta"ganin tak'i sakin jikinta yasaka ya matsa dg kusa da ita yana fad'in ke wai baki cire hijab ki huta"har kitchen ma da ita"to ai inason abuna ne"kinsan Inda zanje?"yacanza topic d'in?"ah ah"kinaso kisani Eh"to bazan fad'a ba"b'ata fuska tayi tana turo baki ta wani narke murya tana fad'in nidai Allah saika sanarmun "ba cewa kikayi zaki canza wani yaya bayan ni?"na fasa ai "kaine yaya nah kawai"kin tuna Inda naje dake na barki a mota kikayitamun kuka?"turo baki tayi"yayi murmushi yace"can zanje"saina dawo"Allah yasa girkin naki yayi dad'i"hmm ! na nawa kuma?"ko girkin jiya nice nayi sa"gidan TV kuma bana fatan nakoma binka"wlh zakija nace dake zanje"murmushi kawai tayi tana cigaba da aikinta"shi kuma yabar cikin kitchen d'in" haka nan yani yana jin kansa a cikin farin ciki"mamy na nan zaune yadda yabarta"saidai yadda taga fuskarsa asake tayi mamaki"amma saita dena kallonsa"mamy na tafi"to adawo lafiya Allah yatsare"dg haka yafita"mamy na musu dariya aranta"dan tagama yarda noor da sadeeq sun fara son juna"zata bisu da addu'ar fatan alkhairi kawai.....
noor kuwa tana aikinta tana yawan yin murmushi harta idar"wajen k'arfe d'aya saura"tabar mairo tayi wanke wanke ta kuma goge kitchen d'in"ita kuma taje d'akin mamy tayi sallah"tasanar mata gida zata tafi"sbd tafara jin ciwon mara"kuma idan watanta yakama haka takeyi"mamy tasanar mata sai taci abinci sannan ta tafi"badan tasoba taje ta zuba taci bamai yawa ba"sannan ta tafi gida......wajen k'arfe 2:45 sadeeq yashigo cikin parlourn"gaba d'aya agajiye yake amma yarasa meyasa noor kawai yakeson gani"saman kujera yazauna yana maida numfashi yana kallon mamy dake masa sannu"ta k'walama mairo kira akan taka masa ruwa"gaba d'aya yanaso yace ina noor?"har aka kawo ruwan yazuba yasha beji motsintaba"mamy kuwa na lura dashi akwai abinda yakeso yafad'a amma yak'iya ko kuwa beson yafad'a ne"kuma ranta yabata akan noor ne"mik'ewa tsaye yyi yana shafa suman kansa yace"mamy ina y'arki take?"ta tafi gida wajen 1:30 inaga tanada uzuri"kuma gashi gobe monday"shiru yayi bece komaiba"ya nufi upstairs mamy ta girgiza kanta....
Ahaka Alh labaran yashigo cikin parlourn da uban kwalli a idanuwansa, wanda boka yabashi yashafa"da sun had'a ido da mamy zataji sonsa ta amince da aurensa......✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300......... d'ago kanta mamy tayi tana amsa sallamar Alh labaran"tana jin fad'uwar gaba"hakan yasa ta dinga furta innalillahi wa inna ilaihir raju'un acikin zuciyarta"Alh labaran na k'ok'arin zama wayar mamy tayi ringing"ta duba tana fad'in ina wuni Alh?"yanata kallonta yace"lfy qlau Alhmdllh"inaso dama zamuyi wata mgn dake"mamy na mik'ewa tsaye tace"banida lokacin yin wata mgn yanzun gsky"kaga yaya mukhatar yakirani ma da alama mgn me mahinmanci zamuyi dashi"duk tana maganar ne bashi take kalloba"Alh labaran na zaro ido yace"Amina mgn zaki gayamun?"kinsan meke take dani kuwa?bata kulashiba tayi bed room d'in ta"sbd ta tsintsi kanta da k'in son ganinsa"Alh labaran gabansa na fad'uwa yace"nashiga ukku! boka yacemun idan ban had'a ido da itaba da matsala fa"kuma idan na had'a ido da ita aiki zaici"yafad'a kamar zaiyi kuka ya mik'e tsaye yafita"in bacin yasan sadeeq na gidan"daya shiga bed room d'in ta" yasan idan yashiga dole ta kallesa"saidai dole idan ankwana biyu yakoma dawowa a karo na biyu.... sadeeq dake kallon komai ta CTV camera yasaki wani shu'umin murmushi"dama ya bud'ene sbd kawai yaga noor"bayan yaga wulginta sau2 da yadda take tsakuran abinci ad'azun tana yatsina fuska"sannan yalatso parlourn mamy"rufe laptop d'in yayi"afili yace"dama na jima ina zargin mutumin nan d'an tsubbune"yah Allah ka k'ara karemu dg sharrinsa"zan sanarwa mamy kawai"yana fad'in hakan yakira security ta waya akan idan Alh labaran yakoma zuwa kar abarshi yashigo"su kuma sanar masa shine da kansa ya hana"yana gama waya dasu"ya sauka dg saman bed d'in yana rage kayan jikinsa"gaba d'aya noor ce aransa"jikinsa yabashi kodai batada lafiya shine ta koma gida da wuri yau"gashi ko number nata beda ita"amma zai d'auki number d'inta a wayar mamy"saura yayi dg shi sai boxer"gaba d'aya jikinsa amurde yake sbd exercise dayake yawan yi"ko ina ajikinsa gashi ne"d'an murmushin gefen baki yasaki daya tuna moment nasu d'azun a kitchen shida noor"ya lumshe idanuwansa daya tuna yadda take mgn cikin shagwab'a da tura baki"gaba d'aya sai yaji yama kagara safiya tayi yaganta" zai matsa mata ta fad'a masa wane irin ruk'o marik'inta ke mata?"danshi badamuwarsa bace yasaka hukuma a case d'in"ya ayyana haka aransa yana tab'e baki yanufi bath room"yajima yana wankan yana tunanin noor har yafito"wanda yana ganin sabo ne da kuma tausayinta yasaka shi yawan tunata"ya shirya cikin k'ananun kaya"yanata zabga k'amshi me tsayawa arai"yasakko down stairs yanufi dining area"bayan ya zauna ya bud'e warmers d'in yana kallon komai"sarai yasan noor ce tayi girkin"yazuba komai yayi bissimilah yafara cin abincin"har wani lumshe idanuwansa yakeyi sbd yadda girkin yamasa dad'i sosai"gashi kuma bbu yaji"sbd beson yaji dama"yana cin abincin yana tuna d'azun yadda yaga noor nacin abincin kamar an mata tilas"sosai yayima cikinsa k'at yabar wajen"bed room d'in mamy yanufa"yasameta zaune da abin lazimi a hannunta"yana kallon ta yaje yafad'a samqn bed d'inta"sadeeq ka kiyayeni"y'ata ta gyaramun bed nawa shine zaka b'ata mun"d'an murmushi yayi yace saina gyara miki mamy"girkin nan fa yayi dad'i sosai gashi bbu yaji"noor yaka mata kasanarwa da haka"sbd girkin yau itace tayishi gaba d'aya"ni ban saka hannu ba"tace na kwanta na huta"dama nasan bazata saka yajiba tunda nasanar mata bakacin yaji"shiru yayi yanajin k'imar noor na nunkuwa aransa"domin duk wanda ke faranta ma mamy beda kamarsa duk duniya"amma dayake sadeeq beda ta ido sai cewa yayi nifa mamy dama wasa nakeyi girkin beyi dad'i ba"yafad'a yana d'aukar wayarta"kadai fad'i gsky kaji"me zakamun da waya?"wani abu zan duba"shiru tayi domin ranta yabata number d'in noor zai d'auka"bayan yagama gano number d'in datayi seving da noor saiya ajiye wayar yana kallon mamy"anutse yace"mamy dg yau na hana Alh labaran zuwa gidan nan"nama yima security mgn"akanme sadeeq?"k'anin mahaifin ka uwa d'aya uba d'aya"sokake asamu abakin duniya ne?mamy bbu Allah aransa"yanaso yacutar damu kota wace hanya"wannan mutumin alamomi sun nuna matsafi ne"wlh ko zuwansa parlourn nan d'azun yaso ya had'a ido dake"Allah kebe bashi nassaraba"subahanallahi kai tayaya kasani??"mamy nasan menakeyi"ina ganin motsin kowa agidan nan da masu zuwa da security"sbd banaso acutar mun dake mamy"kiyi hak'uri ban sanar miki akwai CTV camera agidan nan ba"duk ta nan nagani"da kalamansa bayan kin shiga d'aki da aka kiraki.... innalillahi wa inna ilaihir raju'un"biri yayi kama da mutum"shiyasa tunda yazo naji ina tajin fad'uwar gaba"Allah yakaremu"dan Allah kadage da addu'ar neman tsari sadeeq"nasan kanayi amma sadeeq ka k'ara kulawa da azkhar"banaso acutar dakai sadeeq"da acuceka gara acuceni "kaga ko jiya noor ta koyamun wasu addu'o i daban iya karantasu da larabci ba"har gashi na iya dan da nan" nasan kai yanzun bakada lokacin koyamun"wasu kuma ina koya a sunnah tv"hakane mamy"dama najima da sanin noor nada ilimin addini sosai"gsky tanada shi"d'azun munyi mgn da yaya mukhatar"had'e rai sadeeq yayi"murmushi mamy tayi tace"ina son nasamu ladar aure kafin na mutu sadeeq"amma na lura kana taya mahaifinka kishi"idan bakaso saina hak'ura "dama ko yanzun nasanar ma yaya mukhatar yabari naga kasamu kayi aure ni kuma sai nayi.....haka nan sadeeq yaji fad'uwar gaba datace sai yayi aure"k'in mgn yayi saima ya mik'e tsaye yana fad'in zanje wajen ball"Allah yatsare sarkin zuciya"sbd y'ar maganar nan zaka iya kwana2 kana fushi ko?"bece komaiba yafita dg cikin d'akin yanajin zafin wai mamy zata iya auren wani bayan daddynsa baya raye"yasan kuma yadda daddynsa keson mamy da nuna mata kulawa da soyayya"ko agabansa ne kuwa.....da misalin k'arfe 7:11 pm sadeeq ne kwance samqn lallausan bed nasa"da jallabiya fara ajikinsa be jima da dawowa ba dg sallar magrib ba"yanataso tun d'azun yakira noor amma yakasa"can dai kawai yayi dealing number d'in noor....har tayi ringing ta gama bata d'auka ba"shiru yayi yana tunanin yakira koya barta?"sbd inba mamy ba baya kiran mutum sama da sau d'aya"koma kiran yayi sbd jikinsa na bashi kodai noor batada lafiya ne??.....bugu 3 tayi noor d'in ta d'aga cikin siririyar muryar ta data sha kuka tayi sallama"sadeeq da farko yaso yatsokaneta yanuna bashi bane"amma dayaji muryarta da alama tayi kuka"sai yayi saurin fad'in noor me aka miki kikayi kuka?"da sauri ta tashi dg kwancen datake tace"yaya sadeeq ne?"nine fad'amun wayasaki kuka?"tausayin kanta taji tanajin dad'in yadda tasamu wanda yadamu da ita"cikin sabon kukan daya taso mata tace"marata ke ciwo ne.....sai kuma tayi shiru takashe wayar"dan taji kunya bayan ta fad'a...oh noor period zatayi kenan ?"yatambayi kansa yana tashi zaune"shidai kunyarta tana burgesa"iro yakira akan yafito da mota zasuje wani waje"bayan yagama wayar dashi yad'auki keys nashi harda turaren daya bata amatsayin tsaraba ya d'akko yafito"mamy na zaune kan kujera tana azkhar"ta dubesa tana fad'in sai ina kuma sadeeq?"yana shafa kansa anutse yace"noor zanje nakaita asibiti munyi waya da ita bata lafiya"subahanallahi! meke damunta?"ko ajikinsa yace"inaga period zatayi....shiru mamy tayi tana tunanin sadeeq bashida ta ido sbd tasan dai noor yarinya ce me kunya"kaje ka kaita asibitin"amma ka tabbar da amincewar iyayenta"sannan kabi Ahankali nasanka da zuciya"dato kawai ya amsa yanajin aransa muddin akayi masa ba daidai ba zai d'auki mataki akan koma waye"fita yayi mamy na masa adawo lafiya da sanar masa agaishe da noor d'in.....acikin mintina 15 suka iso anguwar su noor"bayan iro yagama parking sadeeq yafito ya zauna saman motar"yana kallon mutane masu kai da kawowa"kasancewar akwai nefa"wayarsa yazaro yayi dealing number d'in noor...
Noor kuwa tun bayan tafiyarta gida ciwon ciki dana mara yamata sallama"sarai mutanan gidan sunsan batajin dad'i"sbd duk wata sai tayishi idan zatayi period"amma sbd rashin imani hamisu yasa kata wanki"tana kuka tanayi"yayinda ga halimatu zaune agidan ita be saka taba"bayan ta gama ta kwanta ciwon kai yamata sallama har akayi sallar magrib"ga yunwa na damunta"tana anan kwance sukayi waya da sadeeq"wanda bayan sun gama kunya ta kamata"kasan ranta tana jin farin cikin yadamu da ita"tana anan kwance wani kiran nasa yakoma shigowa"kamar karta d'aga haka taji"amma saita daure ta d'auka tak'i mgn"noor kina jina?"uhmm"ki fito muje asibiti"d'an ware ido tayi tace"kana nufin kana waje?"Eh ina jiranki"nidai dan Allah banaso! zasumin allura fa yaya sadeeq"tafad'a cikin shagwab'a"ada masifa yaso yayi mata"amma sai yaji yana cemata kizo muje bazan bari amiki alluran ba kinjiko?"dato ta amsa"gabanta nata fad'uwa ta kashe wayar"tana mamakin meyasa yadena hantararta da mata tsawa?hijab go gagga ta fiddo ta fesheta da turare"sannan ta fito tsakar gidan ta wanke fuskarta ta saka"ta rik'e wayarta a hannunta"ak'ofar d'akin inna saratu tayi sallama tana yaye labulen"Ahankali tace"inna zanje asibiti adubani"innar dake zaune k'asa tana tab'e baki tace"ni kuwa ina ruwana da zuwanki asibiti?"indai kinada kud'in zuwan ai sai kije damuwarkice"noor batayi mgn ba ta juya ta fice dg tsakar gidan"k'irjinta nata bugawa ta fito k'ofar gidan"ta hango sadeeq zaune samqn motarsa yana waya"wani irin mugun kyau yau taga yamata"kanta ak'asa ta k'araso tana jin kunya"dirowa yayi dg saman motar"tayi saurin d'ukawa zata gaishesa"no noor shiga mota muje adubamun ke ko?"yafad'a yana tsayawa dab da ita yabud'e k'ofar motar da kansa"wanda sosai noor da iro driver sukayi mamaki"Ahankali tace"yaya sadeeq nagode sosai"ya jikin naki?"da sauk'i"ta fad'a tana shiga ciki"shima ciki yashiga yazauna gab da ita"harma saida ta matsa k'irjinta na bugawa"cikin nutsatstsiyar muryarsa yace"dama duk month haka kikeyi?"kasa mgn noor tayi sbd kunya dajin nauyin maganarsa"kinsan Allah karki bari na maimaita miki"k'asa tayi da kanta tace"nidai babu ruwana"okay ai tare zamu shiga wajen ganin likitar ko?"kinga adole zakiyi bayani agabana"amma yanzun inkin sanarmun basai na shigaba idan munje ba"da gske kakeyi dan Allah?"kallonta kawai yakeyi yana tuna anya noor tayi 20yrs kamar yadda tasanar masa?"sbd yana ganin abubuwa masu yawa na yarinta atare da ita"tunda bazaki fad'a mun ba kije kawai"shiru tayi tana tunani"ga ciwon nata tasowa"daurewa kawai takeyi"sai rintse idanuwanta takeyi....sannu kinji?"taji muryar sadeeq"bud'e idanuwanta tayi tana d'ago kanta aikuwa suka had'a ido"ta turo baki tana janye idanuwanta....wata private hospital suka iso"sadeeq yayi waya da wani abokinsa dake aiki acan"can yadubi noor yana fad'in fad'amun cikakken sunanki" *sumayya haruna* ta fad'a Ahankali"sadeeq aransa yace"nice name"afili kuma sai yace"sumayyah haruna sunanta"dg haka yakashe wayar yana kallon ta murya can k'asa yace"miye amfanin kiranki da noor?"sunan kakata ne mahaifiyar Abba nah"tana araye kota rasu?"tana a raye amma bata gani"subahanallahi! tana inane?"tana anguwar ankil"okay"yafad'a yana tunanin kodan sbd bata gani shiyasa noor keshan wahala wajen marik'inta?"dg yau nakashe sunan noor"sumayyanki za'a dinga kiranki dashi"nidai Allah inason abuna sbd ansaba fa yaya sadeeq"to ni kinaso nakiraki dashi?"tana d'an murmushi tace"eh ai dole na amsa ko?"to dg yau yaya sadeeq naki da summy zai dinga kiranki"hmm! yaya sadeeq kenan "to idan na manta fa sadda ka kirani"tunda na saba kowa da noor d'in yake kirana"bazaki mantaba"sbd shima sadeeq"kece kawai ke kiransa da yaya sadeeq ko?"tana k'ok'arin mishi mgn wayarsa tayi ringing"yad'aga wayar yana bud'e k'ofar motar"atare suka fito"noor na tsaye gefensa saidai kawai taji yana fad'in okay gamu nan shigowa"dg haka yasaka wayar aljihu yakama hannun ta......tamkar ya had'a hannunta da wuta haka noor taji"sbd wani irin bak'on yanayi data tsintsi kanta aciki"sakamakon had'uwar tafin hannunsa awaje d'aya"da sauri ta janye hannunta, ta juyo suka had'a ido"atake ya had'e rai"pls yaya sadeeq bbu kyaufa"ba gyara na makaba tunine"bece komaiba yayi gaba tabishi suka iso reception"sadeeq na ganin k'ananun nurses ya koma had'e rai"saiga musty abokinsa"noor ta gaishesa yamata ya jiki yanata kallonta"shi azatonsa koma k'anwar sadeeq d'ince"musty na gaba suna biye dashi har bakin office d'in ganin likita"kujira nagani ko akwai wanda yake dubawa....kana nufin namiji ne?"cewar sadeeq yana tamke fuska"eh doctor anwar ne"shiru kawai sadeeq yayi"shi kuma yashige office d'in"noor na tsaye dafe da mararta"yadubeta yana cin magani yace"tare zamu shiga"kinsan natsani musu ko gaddama ko?"sannan bance ki gaisheshiba idan mun shiga"dato kawai ta amsa tana mamakin meyasa yace haka?"musty na fitowa suka shiga"sadeeq ne yafara shiga tana bayansa"fuskarsa ad'aure"doctor anwar nata kallon noor yace"bake bace patient d'in?nice" sumayya ko ?"kanta ta gyad'a masa"sadeeq fuska ad'aure yace"itace wani abu ne?"ai naga kun shigo ku biyu ne kuma mutum d'aya ke shigowa"yayanta ne ni kuma nasan meke damunta"yafad'a yana nunawa noor kujera"kanta ak'asa ta zauna"maimakon taji haushin nuna zak'ewar sadeeq akanta"ah ah sai taji dad'i ma aranta"I'm sorry to say abokina kaje dg waje....idan ba agaban yaya sadeeq za'a dubaniba nima na fasa ganin likitan anan"cewar noor ko ajikinta"doctor yabita da kallo bbu ko k'iftawa yanajin wani abu game da ita musammun dayaji muryata"yayinda sadeeq yaji zuciyarsa fes"danko shi iya abinda zai fad'awa doctor d'in kenan"yana d'age kafad'a cike da izzah yace"kaji metace ko?"idan bazaka iya dubamun itaba summy tashi muje wani asibitin..ah ah babu damuwa meke damunta?"ciwon mara ne da ciwon ciki"cewar sadeeq"itadai kanta ak'asa tana ganin yaya sadeeq nata bashida kunya"summy saime bayan su?"sadeeq yafad'a cikin cool voice"sai kaina dake ciwo shikenan"dama duk month haka takeyi?"cewar doctor"Eh ta fad'a atak'aice"magunguna yarubata yabama sadeeq takardar"yana fad'in a amso a pharmacy room"amma sai kun dawo an mata allura....ni banason allura wlh....kinga yi shiru bazan bari amiki ba"cewar sadeeq yanajin zafin yadda noor ke mgn doctor d'in keta wani kallonta"amma abokina alluran zai matuk'ar taimaka mata ajiki ko?"sadeeq beyi mgn ba yakalli noor"tayi saurin mik'ewa tsaye suka jera suka fita yana mata sannu"yyinda doctor d'in ke zaton k'ilan to masoya ne su"suna fitowa yace"muje ki zauna amota sainaje na amso magungun nan ko?"nidai zan bika"ta fad'a cikin bata fuska"kinga kije ki zauna ki huta"bafaki lafiya summy"gashi na fahimci duk jakunane mazan wannan asibitin dasunga mata sunta iyayi"oya muje na rakaki kona d'auke ki....da sauri tayi gaba har tana tuntube"sadeeq yadinga murmushi shi kad'ai"yana biye da ita har suka iso parking lot ta bud'e k'ofar ta shiga"sannan yakoma ciki"bayan ya amso magungun nan yabiya kud'in yadawo cikin motar"iro yaja"magungunan yamik'a mata yana fad'in sun rubuta yadda zakisha"da hannu biyu ta amsa tana zuba masa godiya"yayi shiru kawai"suna isowa gab da wani shago na provision yace"iro ya tsaya"bayan ya tsaya yafita"bbu jumawa yadawo da wata leda"turarenta dake ajiye gefensa ya d'auka yasaka aciki"sannan yace"kawo maganin "bbu musu ta mik'a masa"aciki yasaka ledar magungunan kafin yamik'a mata duka"ta amsa tana masa godiya"gaba d'aya motar tayi shiru"sadeeq na satar kallon ta yana danna waya"gab dazasu shigo layin yace"iro anan ma yatsaya"bayan yatsaya yafita wajen masu gashin kaji yasiya mata"yadawo motar"adaidai k'ofar gidansu noor iro ya tsaya"time d'in harma angama sallar isha'i"Ahankali cikin taushin murya noor ta d'ago kanta bata yadda ta kallesaba tace"nagode sosai yaya sadeeq da kulawarka agareni.....shitttt sarkin godiya"ga wannan kije dashi amma da safe zakizo office ko?"da k'yar ne gsky"amma idan naji da sauk'i zanzo"ta fad'a tana k'in amsar ledar"fuska ad'aure yace"indai baki amsaba niba yayanki bane kenan summy?"kuma kinsan bbu kyau Ayi ma mutum kyauta yak'i amsa ko?"yafad'a murya can k'asa yana k'ok'arin ganin ya saka mata ledar a hannunta"amsa kawai tayi ta fita tana fad'in agaida mamy"kinga na manta itama tace agaishe dake"ina amsawa"dg haka ta fita"yabita da kallo na tausayi"yasan tana buk'atar taimako"amma bata tab'a nuna had'ama kosan abin duniya"yana wannan tunanin iro yaja motar suka nufi gida"wajen k'arfe 8:35 pm suka iso gida"mamy na zaune tana jiran shigowar sadeeq"koda ta ganshi bata amsa sallamar saba sai cewa tayi yamai jikin?da sauk'i sosai tana gaidake"masha Allah! bara naje na watsa ruwa mamy"yafad'a yana yin hanyar upstairs.....
noor kuwa tana isowa gidan tasami Abba zaune atsakar gidan"tayi hanzarin k'ara tura komai cikin hijab"ke dg gidan ubanwa kike?"asibiti naje ne"ina kika sami kud'in zuwa?"gun jummai na ari dubu 3 in an bada albashi nabiyata"banza yamata"ta wuce ciki tana sakin ajiyar zuciya dabai yi mgn da kayan hannunta daya gani ba"hijab ta cire ta ajiye komai tana kunna fitilar wayarta"ta fito tsakar gidan ta d'ibi ruwa a randa sbd tasha magani"bayan ta koma d'akin ta zauna tana duba ledar.....sosai taji kunya dataga ledar pads mai yawa ultra"sannan ga kaza gashashshiya guda 2"ga turare"Allah sarki ta fad'a"sbd ta tuna"rabon dataci kaza gashashshiya tun Abbanta nada rai"ko yanzun gidan mamy dai taci naman kaza amiya amma ba gashashshiya ba"sosai taci ta k'oshi tasha magani"wajen k'arfe 8:45 pm ta fito tsakar gidan bbu kowa hakan yasa ta d'auki sauran naman ta fita dashi sbd takaiwa