Showing 30001 words to 33000 words out of 91674 words

Chapter 11 - SALON SO SABON SALO COMPLETE Book by Momyn Fareesa.txt

10 Jan 2025

9095

jummai.....
washe gari jikin noor Alhmdllh da sauk'i sosai ta tashi"hakan yasa tayi wanka ta gyara jikinta"ta fesa turaren da sadeeq yabata"tasaka zoben da agogon"sannan ta nufi gidansu jummai acan ta shirya cikin jallabiya bak'a ta saudiyya"tasaka hand bag da plate shoes bak'ak'e"ta yane kanta da mayafin"fuskarta shar da ita tayi haske"ga bak'in kwalli daya k'arama idanuwanta kyau"jummai kallon noor kawai takeyi bbu ko k'iftawa"aranta tana fad'in tubarakal masha Allah! Ahankali tace"wai kuwa noor har yanzun baki kula samari duk tarin masoyanki?? tab'e baki noor tayi tana fad'in kinga nidai adena zancen dan yanzun ni damuwata umma nah"sannan banaso nasaka soyayya araina ina haka bbu uwa da uba akusa"burin Abba me kud'i yace yana sona koda beda halin kirki hakan badamuwar sa bace"Allah yayi zab'in alkhairi"Ameen dg haka sukayi sallama ta fito ta tari adaidaita ta nufi marafa interprises.....suna isowa bakin get ta sauka ta sallamesa"cike da nutsuwa noor ta fito zata wuce ciki! saidai kawai taga mutum yasha gabanta"tayi baya da sauri tana shak'ar k'amshin turarensa"ta dubesa fuskarta bbu walwala"atake tagane abokin yaya sadeeq ne"tana k'ok'arin mgn junuid yayi saurin cewa"pls baby idan babu damuwa ina son zanyi wata mgn dake"tuni nakeyiwa marafa maganarki yak'i saurarena.....noor ta girgiza kanta tana k'ok'arin masa mgn sukaji wani mahaukacin horn abayansu"gaban noor yabuga ta kalli motar dake bayansu da sauri"koma bugawa k'irjinta yayi sbd ganin motar sadeeq ce"bata gama dawowa nutsuwartaba sadeeq marafa yafito dg cikin motar"ya d'auki wani zazzafan wanka"fuskarsa tamkar hadarin gabas tsabar dauretan da yayi"yanufi noor cikin takunsa na izzah da gadara"noor wacce ke tsaye tana kallonsa saidai bata yarda sun had'a ido dashiba.....
zazzafan sharhi guys😎😎


wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK


Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251


Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun dashi Allah ya isa ban yafe miki ba
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK


Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251


Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki bayafe miki........ sadeeq na isowa gab da noor yatsaya"yana yatsina fuska cikin kakkausar muryanshi mai cike da izzah yace"tsayuwar me kikeyi anan??"yafad'a batare daya kalli gefen da junuid ke tsayeba"wanda yyi shiru yana kallon sadeeq da noor"bbu komai fa yaya sadeeq"ciki zan shiga saiya tsayar dani....cewar noor cikin siririyar muryarta"wuce kishiga kiyi abinda yakawoki"yafad'a yana jin zafin junuid aransa"ran junuid ab'ace yace"dakata marafa! Anan kake da ikon hana ta kulani amma banda waje ko gidansu"karka manta noor bakada iko da ita"to akanme zaka dinga wata izzah akanta??"ina sonta babu kuma wanda ya isa yarabani da ita koda itace da kanta.....a harzuk'e sadeeq yanufi junuid yana masa wata wawar cakuma yace"nine nan da kaina zan rabaka da ita! rabuwa kuma har ta abada"ayadda jakar brain naka yabaka kana ganin banida iko da ita ko?"tona nuna ikona akanta kuma dole ka kiyaye ko kuwa ran kowa yab'aci"yafad'a yana huci yatura junuid da k'arfi"yyinda body guards d'in sadeeq suka nufi junuid"sadeeq yyi saurin dakatar dasu"noor na tsaye tana kallon ikon Allah"bazaki wuce ki shiga ciki ba ?"yafad'a atsawace"da sauri ta wuce jikinta har kirma yakeyi"saidai ranta yab'aci daya mata tsawa gaban mutane"tasha alwashin wlh saiya san ya maya tsawa"junuid kuwa yaji zafin yadda sadeeq yaso ya wulak'antasa sbd mace"yakuma yarda sadeeq son noor yakeyi k'ilan be sanar mataba sbd zafin kansa"dan yadda yaga yana wannan hargowar yasan kishine ke damunsa"ido cikin ido junuid yace"muzuba nidai kai sadeeq"akan mace zaka bari musami sab'ani ko?"tab'e baki sadeeq yayi beyi mgn ba yawuce ciki"iro yashigo da motar"gaba d'aya sadeeq ransa ajagule yake"yarasa meyasa yakejin zafi idan wani namiji yakula noor ko kuma idan yakalleta??"yana k'ok'arin shiga k'ofar ta glass wani na fitowa dg cikin ma'aikatan"bema lura da sadeeq d'in ba yabangajesa"aikuwa sadeeq yayi jaking nasa yamaidosa gabansa"yana huci yace"kaje sulaiman (PA d'insa) yabaka takarda you are fire! innalillahi wa inna ilaihir raju'un"saurayin yafad'a yana zaro ido"yana k'ok'arin yaduk'a sbd yabashi hak'uri sadeeq yabar wajen....yana doso hanyar office nashi yasamu mohd da noor tsaye suna mgn"wanda noor da gayya tayi haka"idan yamata mgn itama ta gaya masa mgn mai zafi.....da ido kawai sadeeq yakafesu bbu ko k'iftawa"yana ganin lallai noor tagama rainashi k'arshe"aiki tazo yi ko kula maza??ya tambayi kansa"yayinda ya ayyana aransa mohd yagama aiki har abada dg yau awannan company d'in"k'amshin turarensa da k'arar cover shoes nasa yasaka mohd gane sadeeq yadoso wajen"gabansa na fad'uwa yad'ago kansa da sauri suka had'a ido.....sosai yatsorata da irin kallon tsanar da marafa ke jifarsa dashi"yayinda noor tamak'i kallon Inda sadeeq yake"murya na rawa mohd yace" both....you are very stupid! sadeeq yafad'a atsawace yana katse Mohd"kayi hak'uri dan Allah dama ina tambayarta kazo ne?"shine.....kaje wajen sulaiman ka amshi takarda"aidama nasanar maka a last time ka koma zuwa anan babu wani dalili bakin aikinka"yana fad'in hakan yadubi noor fuska ad'aure yace"ke idan kin gadama ki biyoni.....babu Inda zanje"aiki a company naka nadena"nima abani takardar korar"akanme zaka disgani kamun tsawa agaban mutane??"tafad'a cikin tsiwa da masifa...yayinda mohd yaduk'a yana bama sadeeq hak'uri amma yamasa banza dan ransa ab'ace yake"yana kallon noor cikin zafin rai yace"ni kike gayama mgn haka?"shiru tayi ta d'aure fuska tak'i kallonsa"har cikin ranta bata son dena aiki"amma abin nasa yayi yawa"waye shi nata dazai dinga kafa mata doka cikin iko harda mata tsawa??idan yana disga wasu matan suna manne masa wlh ita da ajinta bata d'aukar raini da wulak'anci"ki tashi kije ki bani waje"duk ranar dana koma ganinki anan saikin gane kuranki"get out from here.....zaro ido noor tayi tana fashewa da kuka tace"ni zaka wulak'anta haka?"bazaki tafi ba?"yafad'a atsawace yana zare mata manyan idanuwansa"mohd kuwa tashi yayi yabar wajen"sbd yalura yau bbu lafiya acikin wannan company d'in"noor nashare hawayenta ta kallesa yana tsaye yana huci ya had'e gabas da yamma ya tamke fuska babu annuri ko kad'an"ido cikin ido tace"nabarka lafiya indai nacika y'a nida company naka har abada....tana fad'in hakan ta juya da sauri tabar wajen"sadeeq aransa yanajin fad'uwar gaba dayin dana sanin abinda yayi" amma dayake zuciyarsa tayi zafi ko a fuska be nuna hakan ba"yana huci yabud'e k'ofar office d'in yashiga"sannan kuma kasan ransa yanajin to saime idan ta tafi ma??"zama yayi kan kujera yana jan tsaki kamar zai huda harshen sa"ya lumshe idanuwansa yana tsotsar lips nasa na k'asa"ahaka nura yashigo cikin office d'in"fuskarsa bbu walwala"sadeeq be bud'e ido ba yayi shiru kawai"marafa abinda kayi kana ganin daidai ne?"yanzun kuma nayi clashing da noor tana kuka"na tsaida ita da tambayarta meya faru?" tak'i sanar mun"tana rantsuwar itada kai da office naka har abada... yafad'a yana jan kujera ya zauna"sai a sannan sadeeq yatuna da junuid"saida yaji zuciyarsa ta buga"sbd yasan zai iya zuwa gidansu noor"kuma tunda anyi haka zata iya kulashi....marafa ka bud'e ido muyi mgn"miya had'aka kaida noor?"sannan meyasa kayiwa junuid haka sbd noor?jin beda amfani agareka"junuid kuma ina kan bakana muddin yakulata agidansu wlh tallahi ! kaji na rantse saina saka an rufesa"ta haka zai gane k'arfin ikona"zan manta da wata abota na nuna masa ainahin true colour d'ina"ita kuma taje tayita tafiya sai me idan ta tafi ne nace?? yafad'a cikin hargowa"idanuwansa sunyi jajir"jijiyoyin kansa duk suntashi.....kallonsa kawai nura yakeyi ya fahimci ayanzun za'a samu matsala idan yacika masa mgn ko masa fad'a"gara yabarsa yasauka dg dokin zuciyar ya lafa"tukum saiya masa mgn"mik'ewa tsaye nura yyi yana k'ok'arin fita sulaiman yashigo"tun kafin yayi mgn sadeeq atsawace yace"bana son jin komai"ka basu takardar sallama nace"ko kuwa kaima ka sallami kanka"kan sulaiman ak'asa yace"tuba nake both"nura yafita yana mamakin b'acin ran harya kaiga harda koran ma'aikata?"da wannan tunanin nura yatafi....
gaba d'aya yaufa ma'aikatan wannan comporny sunsan yau sadeeq yana cikin bad mood"dg safe zuwa 2 pm an kori kusan mutum 10 dg wajen aiki"mistake kad'an zai kori mutum"sannan abin mamaki duk wani motsin sadeeq noor na'a ransa"sannan idan yatuna tace ita dashi har abada sai yaji fad'uwar gaba"sannan haushin junuid da mohd na a ransa"yakuma tura yaransa amintattu abi masa diddik'in junuid"muddin yaje gun noor saiya sani.....ayau sai 4:30 pm yabar office"gaba d'aya zuciyarsa acunkushe take"ga yunwa da gajiya ga b'acin rai"duk yakwaso shi kad'ai"tun amota iro yasan yau both a bad mood yake"suna isowa gida"yaji hayaniya a main parlour"yaja doguwar tsuka yana tura k'ofar yashiga fuska amatukar d'aure"zahida da hafsat na tsaye suna dambe"mamy na zaune kan kujera tana azkhar"mairo me aiki na k'ok'arin rabasu"wata rikitacciyar tsawa sadeeq yadaka musu"wacce adole kowaccansu ta nutsu suka saki juna"mairo tabar parlourn"cikin b'acin rai yace"wlh kuka bari na hau sama nadawo nasameku saikun gane kuranku"kuje kubama mutane waje na tsaneku...... lallai sadeeq! wulakancin naka yakai Inda bazan iya jurewa ba"bafa kai bane autan maza"muna fad'a sbd kai amma kai wulak'ancin da zaka mana kenan?"cewar hafsat azuciye"anyi muku idan kunyi zuciya kurabu dani mana"yafad'a agadarance"zahida dai batayi mgn ba ta d'auki hand bag nata ta fita"hafsat kuma ta wuce wani d'aki na bak'i"mamy dai na kallon sadeeq"wanda tunda yashigo yayi musu tsawa tadubi cikin idanuwansa tasan ranshi ab'ace yake"dama kuma ta sami labarin yau yakori mutum 10 a office"idan kagama fad'an kaje kayi wanka kazo kaci abinci"muryar mamy ta katse masa tunani"kasancewar yayi tsaye be zauna ba"beyi mgn ba yahaye upstairs"tun mamy na saka ran fitowar sadeeq harta cire"hakan yasa ta hau samqn"ta tura k'ofar parlourn sa"yana kwance kan 2 seeter"da wondo 3 quarter ajikinsa"sai t shirt fara k'ar"har yayi y'ar fuska"har yanzun idanuwansa jawur suke"sam beji motsin shigowar mamy ba sbd yayi zurfi atunani" saidai yaji tana fad'in sadeeq! sadeeq!! wai lafiyarka?da sauri yadawo tunaninsa yana k'ak'aro murmushi yace"lafiya qlau mamy"kaina ne ke ciwo" nasha magani amma"to kazo kaci abinci"nak'oshi mamy"adafamun coffee zansha kawai"sadeeq anya kana qlau?"nasan bakacin girkin waje"hakane mamy yau banajin sha'awar cin komai"nadai sha drinks kawai"shiru tayi tana kallonsa"tsakanin uwa da d'a atake ta fahimci akwai abinda ke damunsa kawai yana b'oye mata ne"bara naje na had'a maka coffee d'in"dato ya amsa ta fita"yaja ajiyar zuciya ya lumshe idanuwansa"yana nan zaune yana tunani sai gab da magrib yatashi ya wuce ciki yayi alwalah yabar gidan"be dawo ba sai wajen k'arfe 8:15 pm"mamy na zaune a parlourn"yana ganinta yakakaro fara'ar dole yana mata sannu da gida"kafin ya zauna agefenta"aka maka coffee d'in ko?"eh mamy"tashi tayi ta wuce kitchen babu jumawa ta dawo da cup d'in coffee da plate d'in kayan itace gyararru an yankasu sunyi sanyi"gashi maza kaci kasha coffee d'in sai kaje ka kwanta"dato ya amsa"ta ajiye masa saman center table ta zauna kan kujera"sadeeq badan dad'i ba yasha coffee"fruits d'in kuma befi rabin plate ba yasha"shima sbd kar mamy ta damu"sai wajen 9pm yaje aka rufe ko ina na gidan"yayima mamy sallama yawuce part nasa"bayan yagama abinda yaka mata yayi sannan ya kwanta"tunanin noor da abinda yafaru d'azun yamasa sallama a k'wanya"kunnuwansa najiyo masa kukan noor tana fad'in ita dashi har abada....sai juyi yakeyi saman bed nasa dg bisani bacci b'arawo yasacesa"yayi mafarkin noor na tsakkiyar wasu kuraye tanata kuka da kiran sunanshi yazo yataimaka mata"shi kuma aguje yatafi wajenta"kafin ya iso ya farka"duk yayi uban gumi yatashi zaune"dum night ya kunnah yaga k'arfe 2: 23 am"shiru yayi yana tunani"can yamik'e tsaye yashiga bath room ya d'auro alwalah"bayan yafito yayi sallah nafila raka'a biyu"bayan yagama addu'a ya kwanta...
washe gari misalin k'arfe 7:34 am sadeeq ne tsaye gaban dressing mirror yana sanya link d'in hannun rigarsa"fuskarsa tayi fiyau"idanuwansa sun k'ara girma"har yanzun da jansu sundai rage ne kawai"yanata k'amshi gwanin sha'awa"saidai yayi y'ar rama"ga kansa nata masa ciwo" ya kalli bed room d'in yatuna rabon da asharesa yau kwana3 tun gyarawar da noor ta masa"wayoyinsa ya d'auka dake kan mirror yabaro bed room d'in"down stairs yasakko ya hango mamy dining area tana jera break fast"mamy na tafi office wajen 12 zan dawo nayi break fast d'in"ko tea ne kazo ka had'a kasha"ta kallesa tana mamakin meke damun yaronta haka da har y'ar rama yayi?"amma idan yadawo anjima zata tsaresa taji meke damunsa?"sadeeq beyi mgn ba yanufo dining area d'in sbd be saba yimata musu ba...bayan yaja kujera ya zauna yayi shiru mamy nata kallonsa ta had'a masa tea d'in"ta ajiye masa gabansa"badan yasoba yafara sha Ahankali"yana shanyewa ya dire cup d'in yana mata sallama yafita"hakanan kawai mamy ranta yabata kodai sadeeq shida noor suka sami matsala ne?"wayarta ta d'akko ta kira nura"bayan yagaisheta ta sanar masa yazo tana son ganinsa"yasanar mata dama yana hanya zai tafi office bara ya wuto nan"ajiye wayar mamy tayi tana tunani"har ranta bata son ganin sadeeq cikin damuwa kamar yadda shima baya son ganin ta cikin damuwa"tana nan zaune har nura yashigo da sallama"ta masa maraba"yakoma d'ukawa yagaisheta"ta bashi umarnin ya zauna"muryar mamy bbu wasa tace"nura zan tambayeka "kuma gsky zaka sanar mun"kansa ak'asa yace"in sha Allah mamy"meke damun abokin ka dg jiya zuwa yau na ganshi cikin damuwa??"sannan meyasa yakori mutum 10 awajen aiki??"kan nura ak'asa yace"wlh mamy duk akan noor ne"yafad'a yana labarta mata komai"da furucin sadeeq game da junuid"da kalaman noor tana kuka na har abada itada sadeeq"murmushi mamy takamayi kafin tace"Allah ya shirya mun sadeeq da wannan zafin zuciyar tasa"wlh nura idan ka fahimta kishinta yakeyi"kuma ba'a kishi saida SO"hakane mamy abinda na fahimta kenan"saidai dama nabarsa ne ya huce kafin nakoma masa zancen"ka barsa kaga zaizo maka da maganar ya hak'ura zaije ya rarrasheta su shirya"sannan junuid kabashi hak'uri dan Allah"nima bazan nuna masa nasan komai ba"amma abin da mamaki sbd y'a mace duk yabi ya zabge yini guda yasaka kansa adamuwa"nura yace"wlh tunanin danakeyi itama noor d'in tana cikin damuwa"sbd tadamu dashi sosai"hakane to Allah ya daidai tasu"ada zan kirata amma zan barta kartayi zaton ko zancensa zan mata"Eh gsky mamy ki barta kawai"to shikenan nura nagode"yaya jikin khairat d'in?"yana sosa k'eya yace da sauk'i sosai"masha Allah agaisheta"dg haka sukayi sallama yafita"mamy na murmushi tace"dama wanda ke kushe masoya ko soyayya idan yakamu da ita be iyaba"ohni Amina"wai yau sadeeq ne sbd mace zaik'i cin abinci?"ayanzun kenan inaga ya aureta to?"murmushi tayi tana hango sadeeq da noor amatsayin ma'aurata....


Ab'angaren noor....✍️


wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK


Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251


Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba....... Ab'angaren noor kuwa ranta ab'ace zuciyarta nata farfasa ta baro marafa interprises"abakin get zata hau adaidaita tayi clashing da nura"yadubeta tana kuka yadinga tambayarta meke faruwa?amma tak'i mgn"dg k'arshe tasanar masa itada sadeeq har abada"sannan ta shige nafef"tana kuka har suka iso anguwarsu"bayan ta sallami me nafef d'in ta nufi gidansu jummai"batare data damu da irin kallon da wasu mak'otansu maza ke binta dashi ba sbd ganin ta sauya musu"da sallama ta shigo"jummai na wanke wanke"wajen k'arfe 9:11 am"bata amsa sallamar noor ba sai jeho mata tambaya tayi da cewa"yanaga kin dawo kuma?"ta fad'a tana kallonta"anan ta fahimci noor tayi kuka"wani kukan noor ta koma fashewa dashi tana fad'in nagama aikin nan har abada jummai"ni yaya sadeeq zai wulak'anta? yakoreni agaban jama'a yanamun ihu da tsawa"subahanallahi! miyayi zafi haka noor??tana kuka ta zauna atak'aice tasanarwa jummai komai"d'an murmushi jummai tayi tace"ikon Allah! wannan shine ake kira da SALON SO! banganeba ?"anan gaba zaki gane k'awata"amma gsky dg ke harshi duk baku kyautaba"amma kinfi laifi noor"meyasa dayace kibiyosa kika gaya masa mgn?"kuma kinsan shine shugaba a company d'in be kamata ki gaya masa mgn agaban mutane ba"sannan yaka mata ki tuna alkhairinsa dana mahaifiyarsa agareki noor"karki manta jiya da kanki kikazo mun da naman nan kina bani labarin kyautatawa da d'awainiyarsa agareki?"noor shigar sadeeq yake kowaye arayuwarki alkhairi ne"ki duba kanki ayanzun ki hango can baya"wane yafi cigaba??"ita rayuwa hak'uri akeyi bata haka yaka mata ki nuna masa kuransa na miki tsawa ba noor"wlh innice ke a aikace zan wanashi" musammun tunda yadamu dake"amma yaka mata ki dinga hak'uri kina ajiye zancen tsiwa"yanzun inkin dena aikin meye zakiyi to??ko kuwa kinfiso ki zauna any time a gida ana zalintarki kuma abinda zakici ak'i baki ko kuma abaki wanda bazai ishekiba?"yanzun ki duba kigani da wannan aikin dana gidan Alh salis kaita wane yafi??"noor tasaki ajiyar zuciya tana share hawayenta tace"banida ta cewa jummai"aikin gama yagama"nasan tabbas yaya sadeeq da mamy sunmin hallarci arayuwata" wanda bazan mantaba"amma wlh bazan lamunci wulak'anci ba"karki manta ko abaya nasanar miki yanada izzah da d'agawa mata"in kinga yadda wasu kebin kansa yana yarfasu zakisha mamaki"wlh har haushinsu nakeji inajin bazan iya yiwa namiji irin hakaba koda shine autan maza kuwa"irin yadda yadingamun tsawa in agabanki ne dole kice nima nayi abinda naga dama"sbd haka ko zuwa yayi yabani hak'uri banjin zan iya komawa aiki a k'ark'ashinsa"tana fad'in hakan ta tashi ta nufi d'akin jummai ta canza kayan jikinta"tazo ta tayata suka Ida wanke wanken suka aza girkin rana"sai bayan sallar azahar noor ta koma gida "wanda gaba d'aya abinda yafaru d'azun ya tsaya mata arai"data rufe ido sadeeq take gani yana mata tsawa"sai kuma moment nasu na jiya a asibiti yafad'o mata arai"bata san lokacin data kama kuka ba"saida kanta yafara ciwo tayi shiru"sannan taje taja ruwa tayi wanka ta gyara jikinta ta kwanta bacci"annan ma mafarkin ummanta tayi wai tana kiranta da mik'o mata hannu amma noor d'in taki zuwa"tana b'ata fuska alamar tana fushi da ita"sai taga umman tana kuka.....anan ta farka anata kiran sallar la'asar"bata kawo tunanin komai arantaba game da mafarkin"saima tayi zaton sbd tasaka tunanin umman ne aranta" bayan ita ta manta da ita....tana anan d'aki kwance kan y'ar tabarmarta"kasancewar ba sallah takeyiba saiba ta fita tsakar gidan ba"babu ko sallama Abba yashigo yana fad'in ke yaushe ake muku salary ne kome ake cewa?"d'ago kanta tayi taji tausayin kanta"zuciyarta adake tace"bansani ba nima"kar Allah yasa kisani dan ubanki"kima shirya wlh wannan yaron Al'ameen na gidan Alh salis kaita yace"yana sonki zaizo gobe ku gaisa"wlh kika wulak'antashi ko yimasa musu da abinda ya umarceki dashi zan sakq hamisu yamiki dukan mutuwa"kasancewar noor d'in na cikin damuwa dama"kawai saita fashe da kuka zuciyarta atsaye tace"kaji tsoron Allah Abba!"Inda mahaifinane ke a matsayinka wlh bazai tab'a cutar maka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login