Showing 51001 words to 54000 words out of 91674 words

Chapter 18 - SALON SO SABON SALO COMPLETE Book by Momyn Fareesa.txt

10 Jan 2025

9079

zaije gidansu yaga ko lafiya?sbd sadeeq nata kiran wayarta akashe" shine yakira mamy atura aga lafiya dai?"dan shi sai wajen 2 zai tafo zuwa 4 ya iso gida in sha Allah"iro suka gaisa da noor yasanar mata ada ita zai d'akko"ita kuma ta sanar masa wayarta ne bbu chaji"dg haka ta wuce ciki"da sallama ta shigo parlourn....yanzun fa sadeeq natura iro yaje yaga ko lafiya?"ka kwantar da hankalinka mana....iya nan da noor taji kalaman mamy yatabbatar mata da cewa" da sadeeq mamy ke mgn"wata iriyar k'imarsa da k'aunarsa taji ta da baibayeta"ita kanta tasan irin kulawar da sadeeq ke bata ko iyayenta sai haka"mamy ta d'ago kanta ta kalli noor d'in tana fad'in gata nan ma ta shigo"da sauri noor ta k'araso tana fad'in wayyo Allah yaya sadeeq yaji wayar kashe ko?"babu chargy ne"duk abinda noor ke fad'a sadeeq yaji"sai ya kashe wayar kawai" sbd yasan ko yace" abata zataji kunya agaban mamy bazata sake suyi mgn ba"ajiye wayar mamy tayi tana fad'in toki saka chargy mana"dato noor ta amsa ta zaro charger ta matsa wajen kayan kallo tasaka chargy"kafin ta gaishe da mamy"ta amsa fuska asake cike da tsokana tace"dama yakira yacemun wayarki akashe yanaso yasanar miki zai k'ara sati 1"azabure noor ke furta sati 1 mamy?"murmushi mamy tayi tana fad'in zolayarki nakeyi noor"wajen 2 pm zai tafo yacemun"cike da kunya noor tayi k'asa da kanta tana murmushi tace"Allah yamaidosa lafiya"can ta mik'e tsaye ta wuce ciki ta canzo kayan jikinta"bayan ta fito ta sami mamy zaune"lokacin 11 am"mamy na kallonta tace"badai kitchen zaki shigaba ko noor?"Eh can zanje"ki bari sai 12 mana noor"dato ta amsa ta koma ciki ta kwanta"12 na idawa noor ta fito ta shiga kitchen d'in"mamy ta turo mairo sbd ta kama mata"dg 12 zuwa 3:35 pm noor tagama had'a komai na bud'a baki"kuma gaba d'aya tayi na kowa da kowa"wanda zata saka a fridge aka saka aka kai saura dining area "mamy na zaune tanata kallon yadda noor keta kai da kawowa"tana ta saka mata albarka da mata sannu"sosai ayau tak'ara jin noor ta shiga ranta"ta tabbatar sadeeq zaiyi farin ciki da auren noor"gata da k'ananun shekaru amma tanada halin dattako" d'an murmushi tayi sbd d'azun data ji noor nayiwa mairo mgn meyasa ta zuba attarugu? bayan yaya sadeeq beshan yaji"sai murmushi mamy keyi ita kad'ai"noor kuwa ciki ta wuce ta watsa ruwa tayi sallah"ta mayar da kayan ta na d'azun"sosai tayi kyau"fuskarta tayi y'ar rama"sai bakinta daya bushe alamar tana azumi"parlourn ta fito tana k'ok'arin mayar da k'ofar d'akin ta rufe sadeeq yayi sallama cikin k'asaitacciyar muryarsa ya shigo cikin parlourn"mamy na zaune tare da wata bak'uwa"gaban noor yabuga"tana murmushi ta amsa sallamar sa"yayi tsaye yana fad'in mamy sannu da gida"yauwa sadeeq ya hanya ?"Alhmdllh"my noor kina nufin bazaki iso ki tarbeni ba?"wai yama naga duk kin rame "haka azumin yamayar mun dake??"duk ya tambaya ko ajikinsa yana nufarta kanta ak'asa tana murmushi"mamy dai nasanarwa bak'uwar noor ce sadeeq zai aura in sha Allah"yaya sadeeq dan Allah kayi shiru bafa mu kad'ai bane"ta fad'a murya can k'asa"yatsaya agefenta"k'amshin turarensa yadaki hancinta"ta d'ago kanta bata yarda sun had'a ido ba tace"sannu da zuwa yaya sadeeq"yauwa my noor"meyasa waya batamun adalciba ta mutu?"bamuda nefa ne shiyasa"amma nasa chargy tun d'azun "nasan tayi full yanzun"okay " yasu innah ?"lfy qlau suke"zo muje waje ki rakani na amso troley nah"dato ta amsa shi yayi gaba noor tabisa abaya"mamy dai na kallon su"yayinda noor ke tunanin yaya sadeeq yayi mata kyau kamarma shi baya azumin"da wannan tunanin tafito taji ance kamota nan"d'an jmurmushi tayi ta dubesa ta galla masa harara.....✍️


wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK


Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251


Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba.........wani miskilin murmushi sadeeq yasaki yana tsareta da ido murya can k'asa yace"irin wannan tarban yaya sadeeq zai samu my noor?"toba kaine zaka tsorata niba"kece my noor kinfi mun kyau ayanayin dakike cikin tsoro"nidai muje narakaka"babu Inda zamuje zo mu zauna anan musake gaisawa"kawai nayi hakane sbd mubar gabansu mamy"sbd nasan bazaki sakeba ko?"yafad'a yana k'ok'arin saka k'wayar idonsa acikin ta noor"ita kuma tak'i yarda"kan resting chairs yaje ya zauna yanata kallonta tayi tsaye"my noor! menene kikayi tsaye?"ko bakya murnan dawowa tane?da sauri ta girgiza kanta"to zoki zauna ki fad'amun"nifa yaya sadeeq babu komai"kuma ina farin cikin dawowarka"ta fad'a tana nufar gefen sa ta zauna"yasaki ajiyar zuciya yana fad'in gobe gsky bazakiyi azumin nan ba noor"sbd shi addini sauk'i ne dashi"akanme zank'iyi yaya sadeeq?"bakiga yadda duk kika rame ba?"to ai yaya sadeeq kasan saida dalili me k'arfi ake ajiye azumi ko?"hakane nasani"bakida ulcel ne?"banida ita normal nake "sannu Ahankali zan saba yaya sadeeq karka damu"kai gaka nan kamar baka azumin ko?"d'an murmushi yayi yace"kinaso muje ummarah?"da sauri tace"ah ah"meyasa noor?"bbu komai"kinada dalili idan ansha ruwa dole kisanar mun dalilinki na guduna da kikeyi"gaba d'aya dama yanzun kin rage sakin jikinki dani meyasa?"kinsan hakan nadamuna ko?"kanta ak'asa ta marairaice murya tana fad'in bafa haka bane yaya sadeeq"tafiyar nan dakayi kullum kana raina kamar nayi kuka haka nakeji"bana yine sbd nasan bakaso"yanzun katashi muje kayi wanka ka huta kafin time d'in bud'a baki ko?"ajiyar zuciya yasaki sbd yagamsu da kalamanta"yadubeta suka had'a ido"atare suka yi murmushi tana turo baki tace"wannan kallon fa?"laifine sbd na kalli muradin raina?.....sosai kalmar ta tsaya mata arai"my noor amma kin had'amun ruwan wankan ki fiddomun kayan dakike so nasaka ko?"to yaya sadeeq komai kakeso zan maka indai be sabawa addini ba"sai muje ka zauna awajen mamy ku koma gaisawa ko?"dato ya amsa yanata kallonta"tashi muje yaya sadeeq ko kafison mu zauna anan?"bangama kallonki ba my noor"kinyi kyau sosai saidai wannan ramar da kikayi"kodai aiki kikeyi baki hutawa??"banayin aikin komai anan idan nazo yau ne kawai nace da kaina zan shiryawa yaya sadeeq d'ina abinda zaisha ruwa dashi"kin kyauta my noor"ashe dai kina ji dani sosai?"tana murmushi tace"hakane yaya sadeeq bbu wanda nakeji dashi yanzun kamar ka"yana murmushi ya mik'e tsaye had'e da fad'in nima my noor dg mamy saike kawai nakeji daku dason farin cikin ku"dg yanzun ki dena aikin komai kinji?"ah ah yaya sadeeq indai nazo nice zan maka girki ko?"saidai idan rabuwa mukayi.....rabuwa noor?"yafad'a k'irjinsa na bugawa"amma be nuna damuwa a fuskaba"mik'ewa tsaye tayi tana fad'in Eh wata ran zaka iya aure koni nayi kaga dole arabu"kina nufin kina soyayya da wani ne?? yafad'a fuska bbu walwala yana tsareta da ido babu kiftawa"kanta ta gyad'a masa"afusace yace"ni kike sanarwa haka noor?ni zaki cima amana?? yafad'a cikin tsawa yana matsowa dab da ita"noor tayi baya da sauri ta kama dariya tana fad'in wasafa nakeyi yaya sadeeq....shiru yayi yana sakin ajiyar zuciya bbu ko k'ak'k'autawa zuciyarsa na sanar masa karfa yayi sake"kodai noor to tagane ina sonta ne shiyasa tamun haka?? yatambayi kansa yana d'agowa suka had'a ido"gwalo ta masa yanufeta da sauri"ita kuma aguje ta tura k'ofar parlourn tana dariya"sadeeq yarufa mata baya yana fad'in idan baga tsoroba ki tsaya mana saiki fad'amun wasan kikeyi da hujja"noor na dariya ta nufi dining area yabita shima da gudu tana rok'arsa da hannu wai kar mamy ta gansu"gab dazai iso gaban noor yaji motsin bud'e k'ofa"yajuyo fuskarsa suka had'a ido da mamy"kallon tuhumar data jefesa dashi yasaka yasosa k'eya yana fad'in mamy sannu da fitowa bara nazo na hau cinyata"ke kuma y'ar saka ido kije kiyi aikin dana saki"yafad'a yana kallon noor"tayi murmushi ta wuce upstairs"mamy na fad'in cinyata ai ta noor ce y'ata"sadeeq yanufi gefen mamy ya zauna yana fad'in mamy ya gidan?"lafiya qlau sadeeq"ina fatan aikin dakaje yi kayi?"nayi mamy Alhmdllh"amma naga noor dukta rame?"yanayin azumine sadeeq sai hak'uri"wai sai yaushe zakayi hankali ne?"menayi kuma mamy?su waye naji sunata guje guje"janafa tayi mamy shine ta gudo na biyota"yafad'a ko ajikinsa"Allah ya shiryamun kai sadeeq"noor tasha aiki maimakon kabarta ta huta fisabilillahi saika koma sakata wani aiki kuma?"sadeeq na k'ok'arin mgn noor ta sakko down stairs d'in"kanta ak'asa tace"na gama yaya sadeeq zan wuce gida...lallai ma noor! yaushe nagama gaisawa dake da har zaki tafi?"mamy na girgiza kanta tace"sadeeq kaiko?"toba sai kaje gidan ba anjima ko kuwa yanzun ka kaita gidan"ni naso ta tsaya anan tasha ruwa Ayi asham saika kaita gida ko?"amma noor d'in ce gaba d'aya bata sakewa yanzun dani sai tayi ta jin kunyata"ki barta mamy anan zata sha ruwa zan kaita gidan da kaina"dg nan nagaisa da innar inma tana tsoron amata fad'a"yafad'a yana tashi tsaye"noor dai tana murmushi tazo ta zauna kan kujera"mamy nata kallonta tana murmushi"parlourn yad'auki shiru nad'an wani lokaci"mamy tace"taso nan noor ki koyamun wannan addu'ar kinji?bbu musu tazo ta zauna agefen mamy"tanata koya mata suna fira sama sama har sadeeq yadawo parlourn"ya shirya cikin manyan kaya da noor ce ta fiddo masa su"yasan idan be sakaba bazataji dad'i ba. dukda saka manyan kaya basu damesa ba"yafi sakasu a ranar friday"mamy da y'arta ana fira"cewar sadeeq cikin zolaya"toya son ranka?"cewar mamy"nima bara nazo na zauna Ayi firan dani"yafad'a yana k'ok'arin zama gefen noor dake zaune k'asa kan carpet"mamy na samqn kujera"wanda noor tayi haka ne sbd girmamawa"hakan kuma ba k'aramin dad'i yayima sadeeq ba"gaba d'aya k'amshin turarensa yacika wajen"noor k'irjinta nata bugawa"mamy dai na satar kallon su tana hasasosu amatsayin ma'aurata"tana addu'ar Allah yabasu zuri'a ta gari masu kama dasu... sadeeq kuwa tsabar neman mgn sai zungurin k'afar noor yakeyi"sbd yaga ko kallonsa tak'iyi"tana ganin yafara mata haka saita lank'washe k'afafuwanta"mamy tace"kinga har na iya noor bara naje na watsa ruwa "naga befi 40 minit ba asha ruwan ko?"to mamy saikin fito"cewar noor kanta ak'asa"mamy na barin wajen sadeeq yace"malama noor nima akoyamun karatun ko?"kai yaya sadeeq niba malama bace"kuma addu'a ce ba karatuba nasan kuma ka iya"sbd har larabci kanaji"toke ina kika san haka?"a office naka naji kana waya da wani kuna mgn da larabci ko?"my noor lab'e takemun ashe?"yafad'a cikin tsokana"tayi y'ar dariya kawai"kinsan hukuncin laifinki na nan ko?"wane laifi ni nayi?"au kin mantane?"eh atuna mun mana"haba ki bari dai asha ruwa"d'an murmushi tayi tace"pls yaya sadeeq ka tashi kaje kayi alwalah"sai kaje masjeed kayi azkhar kona mintina 20 ne kafin akira sallah ko?"my noor dubara zakimun sbd ki tafi gida?"ah ah wlh bazan tafiba"amma gsky yaya sadeeq zan rage zuwa",meyasa?"ko kinfi so ni naje gidan innar gunki?"Eh mana"yayi murmushi yace"zaki ganni harma ki gaji da ganina noor....bana fatan nagaji dakai yaya sadeeq"yana k'ok'arin mgn wayarsa tayi ringing"private number yagani"yaja tsaki yak'i d'auka"sbd tun jiya ake kiransa da ita"tashi tsaye yayi yana fad'in muje ki rakani nayi alwala d'in"dato ta amsa suka Mike tsaye"suna zuwa gab da wannan d'akin datake zama tayi wuf ta shige ciki ta rufo k'ofar"sadeeq ya girgiza kansa yana tab'e baki yace"zamu had'u dake anjima"dg haka yahaye upstairs...
bayan sallar magrib sadeeq yadawo atare da noor da mamy sukayi bud'a baki a dining area"wanda noor tak'i sakewa sbd ganin mamy na'a wajen"sadeeq kuwa hankali kwance yake shagalinsa yana santi da yaba girkin aransa"yana kuma tunanin idan sunyi aure da noor haka zata dinga masa girki"yana bud'a baki yana kallonta"gaba d'aya yalura kunyace ke damunta gashi bata son cin abinci"bayan mamy tabar wajen"da kansa yad'auki wani cup me girma yahad'a mata tea me kauri yace wlh saita shanye"bbu yadda ta iya ta shanye"yaturo mata plate d'in farfesun kaji da fruit salad da kunun aya"yasanar mata zaije waje yanada bak'o"ta tabbatar kafin yadawo taci"yana fad'in hakan yabar wajen sbd dama yagama bud'a bakinsa"awaje yafita ya zauna kan resting chairs yana shan iska"dama bbu wani bak'on da yayi sbd yabarta tasake yayi haka"lumshe yayi gaba d'aya moments nasu na d'azun da noor shine aransa"shifa inda mamy batazoba har rungumeta zai iyayi"gaba d'aya saiya tuna zuwansa uk" yana tuna yadda yake ganin mazan k'asar na rayuwa da matansu ko y'an matansu"sai yaji shima irin wannan rayuwar yakeso yayi da matar aurensa"shifa gsky yagaji da b'oyewa noor yana sonta"tunda dai yanuna tak'i ganewa to zaya sanar mata kawai"tunda yafahimci itama tana sonsa.....yaya sadeeq har bak'on yatafi ne?"yaji siririyar muryarta"bud'e idanuwansa yayi yanata kallonta ya furya Eh yatafi"tashi muje asham yaya sadeeq"noor kiyi sallarki agida keda mamy"niki barni natafi masjeed"yawancin zuwan nan masjeed ga y'an mata basu wani sallah sai iyayi da kula maza"ko kuma wasu mazan suyita kalle matan"b'ata fuska tayi tace"to ni ina cikinsu ne?"y'ar dariya yayi yace"ah ah my noorynah nutsatstsiyace me tarbiyya"toka tashi muje ai ina tare dakai bbu wanda zaimun mgn"idanma akwai wanda zaiyi gigin yin hakan zamu gani"kukan shagwab'a tasaka ta juya masa baya"menene kikema wannan rigimar??"katashi muje nidai yaya sadeeq"lumshe ido yayi sbd mutuwar da jikinsa yayi"yarasa meyasa idan noor namasa wannan rigimar yake rasa nutsuwarsa"kuma idan tana haka burgesa takeyi sosai...yaya sadeeq katashi kaji?"tafad'a cikin sanyin murya"bud'e ido yayi yatashi tsaye yanata kallonta yace"to baby na tashi muje tunda bazaki hak'ura nadawo ba"nayi sallama da mamy dg can zamu wuce ka kaini gida"okay yafad'a yana matsowa dab da ita"ta matsa tana masa gwalo"kasancewar ko ina gidan da haske"harara yagallah mata yayi gaba ta biyosa abaya"akasancewar anan layin masjeed d'in yake"ak'afa suka jera suna fira suka nufi masallacin"duk ga maza da mata nan anata hayaniya wasu na shiga ciki"sadeeq yatab'e baki yanufi can k'arshe k'arshe dg waje Inda akayi shimfid'u yaraka noor"kafin yamata warning karya ganta da wani ko wata" kafin yashiga cikin masallacin yabi layin maza"befi 2 minit da shigar saba aka fara sallar isha'i"sannan aka fara asham"akayi shafa'i da wuturi"bayan yagama addu'a yafito"yana fitowa sukayi clashing da noor"kamar zata fad'a jikinsa tana sakin ajiyar zuciya"da alama shi take nema"yayi saurin rik'e hannunta yana kallonta cike da kulawa yace"menene nooryn yaya sadeeq?"wanine yabiyoni yanama zuwa office naka"tafad'a arud'e kamar zatayi kuka jikinta har kirma yakeyi"lura da anata kallonsu yasaka sadeeq janta suka baro cikin masjeed d'in"maza da mata anata fita wasu na tsaye wajen haske suna mgn"cike da kulawa sadeeq dake rik'e da hannun noor yace"menene my noor,waye yatsoratamun ke??janye hannunta tayi kanta ak'asa tace"wannan ne yace" nazo shine nak'i zuwa?"waye wannan ?"yatab'a zuwa a office har kace karya koma zuwa"mansur kike nufi?"eh shine yaya sadeeq"cewa yayi kota halilin k'ak'a saina zo hannunsa"okay tanan ya b'ullo kenan ?"to shikenan muzuba nida shi"ada nayi tunanin bazaki koma zuwa asham d'in ba, amma dg yau zaki cigaba da zuwa yayi duk abinda yake ganin zai iya"wayonsa atafin hannuna yake"dan Allah yaya sadeeq karka bari yacutar dani....hakan bazai faruba insha Allah noor"da acutar dake gwara acutar dani"bara nakira iro yakawo mota mutafi gida ko?"kanta ta gyad'a masa"yakira iro yazo da motar suka shiga"gaba d'aya noor dukta damu"daya lura da haka sai yayita rarrashinta da kwantar mata da hankali"sai gashi har dariya tanayi"suna isowa gida yace zai biyota"Ahankali tace"ah ah yaya sadeeq banaso innah tasan muna tare zatamun fad'a wlh"dama nasanar mata gidansu jummai zanje ai"shiru yayi yana tunanin gsky gara yasanar mata yana sonta"sbd yasan da gaskiyarta datace bataso inna tasan suna tare karma amasu wata fassarar"my noor shikenan kije"gobe insha Allah zanzo na d'aukeki muje office na kuma maidoki"sannan idan ansha ruwa zanzo ko?"kanta ak'asa tace"Allah yakaimu yaya sadeeq"kinsan akwai wani suprise dazan miki amma sai ranar idi insha Allah zan sanar miki"yafad'a murya can k'asa yana kallon ta"nidai Allah yanzun nakeso"tafad'a cikin shagwab'a"cikin wata iriyar murya yace"kidena mun irin wannan shagwab'ar hakamy noor"ki barta akwai time d'in daza kimun"amma in sha Allah sai ranar idi zan sanar miki koma miye"shiru tayi ta bud'e k'ofar zata fita"idan kika fita kama hannunki zanyi"fasa fitar tayi"fad'amun yadda kikayi kewata da ina Abuja?"ka bari zan sanar maka ta waya"shikenan my noor muje na rakaki har k'ofar gidan naga shigarki"batayi mgn ba tafito suka jera anutse suna tafiya"saida suka iso k'ofar gidan sannan sadeeq yace"ki gaishe mun da inna my noor"ki kwanta ki huta pls kinji?"kanta ak'asa tace"to yaya sadeeq"to nima saiki cemun naje na huta ko?"murmushi tayi ta shige ciki sbd tasan tabiye masa zasu juma anan tsaye"sadeeq yasaki ajiyar zuciya yanufi bakin titi....
bayan sun iso gida iro yabiyosa da troleys guda 2 "ya ajiye amain parlour" sadeeq yashigo zai wuce dasu mamy takirashi da sadeeq zonan! juyowa yayi suka had'a ido"ganin bbu wasa a fuskarta yasaka yazo gefenta k'asa kan carpet yazauna irin yadda yaga noor tanayi"d'an murmushi mamy tayi"tana k'ara yiwa sadeeq kwad'ayin auren noor"sbd tasan ita yaga tana yin haka sai yayi koyi da ita"mamy ga tsarabarki da kayan sallarki awancan troley d'in bak'i"masha Allah sadeeq! nagode Allah yayi maka albarka yabaka kaima masu jin k'anka"banida wani buri aduniya yanzun sai naganin kayi aure sadeeq"to yanzun ina kayan sallar y'ata?"gasucan awancan troley d'in mamy"gobe zanje nabada mata d'inki"baki washe mamy ke godiya"kafin ta dubesa tana fad'in sadeeq kana jina?"kansa ak'asa yace"eh mamy"dan Allah karage yawan shigema y'ar mutane ka bari Ayi aurenku da ita"lokacin ta zama halal naka"sannan kadinga zuwa wajenta bawai ka kawota ananba"kasan mutane akwai saka ido"balle kayi suna sadeeq ,gashi bakada aure kar amaka wani zargi"sannan rayuwar noor tana son tallafawa sadeeq"nadai b'oye maka ne"amma tun kafin kace zaka kamun noor nasaka akayi bincike kanta"sbd idan ita bata Allah bace na rabaka da aiki da ita"sai gashi tanada duk halayen da nake so matar aurenka takasance dasu sadeeq....kansa yad'ago yana kallon mamy bbu ko k'iftawa yana tunanin yayi dace da uwa ta gari"ashe komai nasa tana bincika?"sadeeq kai kad'ai na mallaka aduniya inaso naga rayuwarka ta inganta"jikina na bani mahaifiyar noor marik'inta ne yasalwantar da ita"wlh nima mamy abinda raina yabani kenan"na bari agama azumi zanyi bincike harma acikin anguwar tasu da gidansu k'awarta jummai"hakan nada kyau"amma abinda nakeso dakai"ka bari afara saka muku rana da ita sai kayi wannan binciken"kansa ak'asa yace to mamy"yafad'a yana kallon fuskar wayarsa datayi haske alamar shigowar message"yabi wayar da kallo sbd ganin message d'in noor ne"mamy na lura dashi ta sallamesa ya wuce part nasa da kayan noor"rage kayan jikinsa yayi yashige bath room"bayan yafito yashirya cikin k'aramin boxer ya kwanta wajen goma saura"kira ukku yayima noor bata d'aukaba"atake ransa yabashi bacci takeyi"yayi shiru yana tunanin kalaman mamy na saka ranarsa da noor" wacce ko sanar mata yana sonta beyi ba"d'an murmushi yasaki daya tuna addu'ar mamy ta d'azun Allah yabashi wad'anda zasu masa yadda yamata"shifa saima asannan yatuna da abinda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login