Showing 42001 words to 45000 words out of 91674 words

Chapter 15 - SALON SO SABON SALO COMPLETE Book by Momyn Fareesa.txt

10 Jan 2025

9078

ba"kuma baka kirani ba"shine kikema fushi?"uhmm"kinji?"Eh mana"kuma kai meyasa kake fushi dani?"sbd noor kin shareni"nima har raina yabani kodai wani banzane yajanyemun hankalinki"shiru tayi tana tunanin meyasa wai bayaso maza na kulata?"kinga zo muje mota muyi mgn acan"tunda nan kink'i sakewa"batace komaiba ta saci kallon sa"aikuwa suka had'a ido"atare suka saki murmushi"kin huce kenan ko?"eh yaya sadeeq"banajin dad'in saurin fushin nan naka kadena kaji?"nadena my noor kawai an samu rashin fahimta ne nida ke ko?"hakane "ina mamy?lafiya qlau take yanzun can zamuje ko zuwa 4 kidawo gida"nayi missing girkinki 2days"yafad'a yana bud'e mata k'ofar front sit"batayi mgn ba tashiga"shima yaza gaya yashiga"sbd shi kad'ai yazo banda iro driver"bayan yaja motar har sun hau samqn titi batare data kallesaba tace"yaya akayi kasan skul d'in nan?"my noor kenan"tun time d'in dakika fito dg gidan inna ina kallonki ina cikin mota"harkika hau nafef"shine na biyoku naga an ajeki"saina tafi nadawo yanzun"banfi mintina10 da zuwaba kuka tashi"ajiyar zuciya tasaki tana fad'in bin diddik'ina ko yaya sadeeq?"my noor kenan"ba yadda kike zato bane"kawai banji dad'in abinda yafaru ba"wlh da k'yar nayi bacci jiya"nimafa haka"amma ai komai ya wuce ko?"hakane my noor"amma inna bazata nemekiba?"eh dama nasanar mata zanje gidansu jummai"okay"meyasa baka shiryaba?"tafad'a tana satar kallon sa sbd jallabiya ce red colour ajikinsa"wanda ba k'aramin kyau ta masa ba"sbd ina fushi da my noor shiyasa nak'iyin wanka"amma tunda na huce saiki koma rarrashina nayi ko?"murmushi kawai noor tayi"dan idan yana wani abun tamkar d'an yaro take ganinsa"adaidai bakin k'ofar wani shago da akeyiwa mamy gyaran kai anan yayi parking"madam muje dg waje ko?"yafad'a yana kallon ta yanaso su had'a Ido ita kuma tak'i yarda"b'ata fuska tayi cike da shagwab'a take fad'in nidai ba madam bace yaya sadeeq sai kace wata babba"my noor rigima"idan ance miki y'ar yarinya bakyaso "shima idan ance miki babba bakyaso to me kikeso?"turo baki tayi tak'i mgn"yamatso yana fad'in kinsan Allah ko kimun mgn kona d'aukeki mu fita.....da sauri ta d'ago kanta tana zaro ido suka had'a ido.... murmushi yasaki yana fad'in kinyi kyau matsoraciya"dama kawai inaso naganki a irin wannan yanayin na tsoro shiyasa na fad'i haka"Allah saina had'aka da mamy ta fad'a tana sakin kukan shagwab'a"kai my noor keda kikejin nauyinta?"shiru ta masa ta bud'e k'ofar ta fito"shima yafito yyi lock d'in motar"agefenta sadeeq yatsaya yana fad'in anan akema mamy gyaran kai"muje zanyi mgn da matar amiki"zanje gida nayo wankan saina dawo ko?"to shikenan yaya sadeeq"yauwa my noor nafiso kinayin duk abinda nakeso kibar wanda banaso"bata daice komai suka jera atare suka nufi bakin k'ofar shiga shagon"sadeeq yayi knocking"madam ta bud'e k'ofar ta fito"tana ganinsa ta kama washe baki"fuska bbu yabo bbu fallasa yagaisheta da sanar mata ga baby nan amata saloon mai kyau zaije yadawo ta kula da ita"sosai noor ke mamakin wai baby"dama kwanaki yana kiranta summy"bata gama wannan tunanin ba taji yaja karan hancinta yana fad'in ki kulamun da kanki baby"sosai abin yabata kunya"tayi k'asa da kanta tana bin madam suka shiga ciki"kan kujera noor ta zauna tana jiran a idawa wata da akemawa"sai itama Ayi mata"ahaka wata budurwa tasha gayunta ta turo k'ofar ta shigo"suka gaisa da madam"noor nadai kallon budurwar suka yiwa juna sannu"can budurwar ta dubi noor tana d'an murmushi tace"kamar dg nan wannan sadeeq d'in yafito ko?"waye haka?"k'ilan baki ganesaba saurayin k'awata ne zahida"shima inaga zata aura gsky.....sosai kirjin noor yabuga"madam kuwa batasan mesuke fad'i ba sbd batajin hausa"sosai abin yatsaya aran noor tanajin zafi bata daice komai ba"saidai kuma zuciyarta tak'i yarda da haka"sbd tasan zahida da hafsat sonshi sukeyi shi kuma baya sonsu"da wannan tunanin har layi yazo kan noor"aka fara mata budurwar nan nata santin gashin noor"bayan angama aka fara yiwa budurwar"wayar noor tayi ringing"gabanta saida yafad'i sbd tasan sadeeq ne"budurwar ta dinga kallonta tana mamakin wayar dake hannun noor me tsadar gske"baki tasaki galala tana kallon noor dake yiwa sadeeq shagwab'a wai yajima yabarta anan"ya shigo bbu mutane suyi mgn da madam d'in"shi kuma yanata rarrashinta"noor ta kashe wayar ta mik'e tsaye"hakan yayi daidai da shigowar sadeeq da sallamarsa cikin sanyayyar muryanshi"noor ta amsa tana binsa da kallo"dan ba k'aramin kyau yayi mata ba"my noor zo muje ko?"madam kinga alert?"eh nagani ogah godiya nake"duk suna maganar ne da turanci"tamkar tv haka budurwar nan ta maida sadeeq da noor"noor kuwa duk da gayya takeyin komai sbd yarinyar taje tabama zahida labari"yaya sadeeq ka rik'emun jakar mana na gyara hijab nawa"kawo ma na d'aukar miki"na lura yau rigima kikeji ko?"yafad'a yana amsar jakar littattafan noor suna jerawa suka fita cike da nishad'i"yabud'e mata k'ofar motar ta shigo"bayan yashigo tayi k'asa da murya tana masa godiya"atake ya d'aure fuska yana fad'in "my noor meyasa bakyajin mgn?"banace miki ba bana son godiya?"amma yabon gwani yazama dole yaya sadeeq"kai nada ban ne wlh"Allah yajikan daddy da Abba"Ameen yah Allah my noor"yafad'a cikin jin dad'i kafin cike da tsokana yace"in munje gida sai a bud'amun kan naga gyaran da aka miki yayi kyau ko beyiba??"hmm! lallaima yaya sadeeq"kina nufin bazaki bari naganiba ko?"shiru tayi tak'i mgn"yana y'ar dariya yace"ni yanzun ma office zanje dana saukeki sbd nayi bak'i"idan nagansu sai naje nayi sallah dan d'aya ta kusa"ke kuwa nasan ai har yanzun bakyayin sal....noor bata bari ya k'arasaba tasaki kukan shagwab'a"yana murmushi yace"nayi shiru shikenan ko?"kanta ta juya tana kallon waje batayi mgn ba"shi kuma yaci gaba da driving d'in yana satar kallon ta har suka iso gidan mamy....noor ta dubi sadeeq dake yin horn tace"kajira anan zan sauka yaya sadeeq bama saika shiga dani ciki ba"ki bari nashiga dake harma parlourn zan rakaki wajen mamy"nidai na hutashsheka kaje Allah yatsare"to miye zan miki tsaraba?"amma da sharad'in zakimun oyoyo idan nadawo ko baby?"murmushi kawai tayi ta bud'e k'ofar ta fita"sadeeq na dariya yaja motar cike da nishad'i yabar wajen"noor ta wuce ciki fuskarta k'unshe da tattausan murmushi"mamy na kitchen d'in harma an aza girki"noor ta ajiye jakarta kan kujera"ta wuce kitchen Inda taji motsinsu tayi sallama"mamy ta amsa tana fad'ad'a murmushi a fuskarta tace"maraba da y'ata"dg islamiya kike halan?"kanta ak'asa tace"Eh"kafin ta duk'a ta gaishe da ita"ta amsa cike da kulawa tana fad'in jiya sai kika k'i dawowa ko noor?"ba haka bane mamy"dama yanzun ma yaya sadeeq ya ajiyeni zan masa girki ne"eh d'azun yacemun dama zaije yakawoki yau girkinki zaici"nima wake da shinkafa yau nayi marmari"nama kusan idarwa ki shigo kimasa abinda zaki masa sai mairo ta kama miki"dato ta amsa ta shigo suka fara aikin da mairo"yyinda mamy nagama nata girkin ta fita tabar musu kitchen d'in"tana ayyanawa aranta "da an gama azumi zata yiwa sadeeq mgn indai da gske yana son noor to za'a tura anema masa aurenta"bazai yuyu ta dinga masa bauta haka bbu aure atsakaninsu"gara tayi masa da aure zata fi samun lada mai dalili...ni kuwa nace ai har yanzun besan ya afka a kogin love ba.....sai wajen 2:30 pm noor ta gama yiwa sadeeq had'add'en girki"parlourn da kitchen d'in nata k'amshin girkin"d'akin datake yawan zama acan ta tafi ta watsa ruwa tayi alwalah sbd tasami tsarki"sallah ta kabbara anutse"tana zaman tafiya a raka'ar k'arshe taji anturo k'ofar"sadeeq yadinga kallonta yana murmushi aransa yace"baby anfara sallar kenan"agefenta yazo yazauna"k'amshinsa nata dukar mata hanci"ta sallame tana k'ok'arin matsawa ta rage kusancinsu"sadeeq yayi saurin dakatar da ita gun cewa pls ki tsaya mgn zamuyi baby"kayi hak'uri yaya sadeeq kar mamy ta shigo ko wani"kar amana wata fassara"kinga baby ina cikin damuwa Abuja zan tafi gobe....Abuja fa kace yaya sadeeq?"tafad'a tana zaro ido kamar wani abun tashin hankali ne yafaru"wlh kuwa"kuma sai nayi 5days ko 1week acan kafin nadawo"damuwata bana so nayi nesa dake noor"zamanki gidan nan dg ke sai innah ban aminta dashiba"gashi azumi yakusa nafiso nayishi agida"da alama sai nayi azumi 2 acan"ga office gobe zan tsara yadda time d'in zuwa dana tashi zai kasance"gaba d'aya nayi busy....juya masa baya noor tayi tana fad'in nidai Allah bbu Inda zakaje ka barni yaya sadeeq" har tsawon 5days ko 1week ban gankaba....pls kar damuwar yayimun yawa"ga fargaban tafiyar nan ga fushinki noor"idan bakyaso saina fasa tafiyar"dama bak'ine nayi a office d'azun, sune naje nagani sun bani kwangila"kuma acan Abuja za'a yi aikin ba'a nan ba"yafad'a cikin rarrashi duk yawani rikice mata"tana turo baki da share y'an guntun hawayenta ta juyo fuskarta"subahanallahi! bana son ganin wannan hawayen baby"na fasa tafiyar kinji?"yafad'a cikin k'asa da murya yana kama hannunta..... Dg ita har shi saida sukaji bak'on yanayi atare dasu"menene kuma kike fushi?"banace na fasa tafiyar ba noor?"yafad'a yana kallon yadda taketa turo d'an bakinta"hannunta ta zare dg cikin nasa tana fad'in tashi muje kaci abinci"ke kinci abincin?"ah ah"sai muci tare ko?"dato kawai ta amsa gabanta nata fad'uwa"sbd bata son kad'aicewar su awaje guda"gashi suna zaune gab da juna....ki sameni a parlour"yafad'a yana tashi tsaye yafita"bed room d'in mamy yanufa"sbd dama time d'in daya shigo gidan yanata d'aure fuska ta tambayesa lafiya?"yasanar mata Abuja gobe zaije"batace masa komai ba"yatambayi ina noor tasanar masa tana wancan d'akin shine yashiga wajenta yanzun....mamy na gefen bed da d'aurin k'irji ajikinta tana shafa mai"da alamar wanka tayi"sadeeq yashigo ya zauna samqn sofa yana fad'in mamy gsky na fasa tafiyar nan?"akanme sadeeq?"sbd noor bataso nayi nesa da ita"har kuka tayi danace zan tafi?"nima kuma dama damuwata na tafi na barta"gashi bana so nafara azumi acan.....kallonsa kawai mamy keyi aranta tana tunanin Inda bata san wacece noor ba datace asiri tayima yaronta"sbd yadda bayaji baya gani akan noor"d'aure fuska mamy tayi tana fad'in idan bakaje kanemi na kankaba in kunyi auren soyayya zaku cine??"sosai yatsare mamy da ido yana maimaita kalmar *aure da soyayya* azuciyarsa"wai mamy na zaton soyayya sukeyi shida noor ne?"yatambayi kansa.....to bari kaji in gaya maka! dole kaje Abuja"ka rarrasheta ka nuna mata yanayin aikine duka kwana nawa kadawo"idan bazaka iya rarrashin nataba ni kabarni zan rarrasheta"hak'uri zakayi sadeeq"karka manta daddynka har wata guda, sati biyu duk yanayi baya gari kuma na hak'ura sbd nasan abinda zamuci yake nema mana"kan sadeeq ak'asa gaba d'aya zuciyarsa cike take da wasi wasi da kuma tambayoyi"Ahankali yace"kiyi hak'uri mamy nayi kuskure"zan rarrasheta d'in kema ki k'ara rarrashinta"dato ta amsa tana murmushi"shi kuma yamik'e tsaye yafita"ikon Allah kenan! wai yau sadeeq ke cewa zai rarrashi mace"bayan yadda yagama kurin beda wannan lokacin"ai dama SO ba k'arya bane"tafad'a tana murmushi....
sadeeq na fitowa dg bed room d'in mamy noor kuma tana fitowa dg cikin d'akin"had'a ido sukayi"yawani marairaice fuska zaiyi magana kenan zahida ta shigo parlourn amatukar fusace sbd budurwar d'azun ta bata labarin abinda yafaru awajen saloon....juyawa sadeeq yayi yakalli k'ofar"yana ganin zahida ya had'e rai"tana bin noor da wani irin k'ask'antaccen kallo tace"ke k'aramar y'ar iska! k'aramar y'ar bariki"ki fita dg harkan yaya sadeeq ko kuwa wlh na b'atar dake.....bata kai aya azancen taba sadeeq yanufota gadan gadan fuskarsa bbu annuri"yyinda noor tayi tsaye tana kallonsu"aranta tana jin zafin zagin da zahida ke mata"kuma ranta yabata yarinyar nan ta d'azun itace tasanar da zahida komai"sadeeq na isowa gefenta yayi kamar zai rab'ata ya wuce"kawai ya d'auketa da wani gigitaccen mari wanda taga stairs sun gitta mata....cikin zafin rai ya nunata da yatsa yana fad'in daki zageta koki aiba tata gara ni kin zagenin"ke kin isa kira bani da itane?"Allah yahad'ani da noor banga shegen daya isa yarabani da itaba"kayi hak'uri yaya sadeeq kaji?"kazo muje kaci abinci"cewar noor cikin rarrashi tana kallonsa ido cikin ido"dan kalamansa sun k'ara mata k'arfin gwiwar jin kasancewa tare dashi"zahida kuwa kuka ta fashe dashi tana dafe kunci"mamy ta fito tana kallonsu tace"hayaniyar me nakeji??"sadeeq yamatso yana sanar mata komai"subahanallahi! Allah ya kyauta"noor kiyi hak'uri kinji?"bbu komai mamy"zahida na kuka tace"wlh sadeeq bazaka mareni akan karuwa ba kaci bulus"dakai da ita saina d'auki mummunan fansa akank.... sadeeq yanufeta yana huci....karka bita ko tankata"Allah yafita"bata isa tayi komai ba"cewar mamy"zahida na kuka ta fita"sadeeq yaja tsaki bece komaiba"mamy kuma ta wuce ciki"noor jikinta asanyaye ta iso gefen sadeeq"yadinga kallon ta har saida taji kunya tayi k'asa da kanta"kiyi hak'uri kinji baby nah?"bbu komai fa yaya sadeeq muje kaci abinci kaji?"bece komaiba yajuya suka jero suka nufi dining area d'in"bayan yazauna "noor ta zuba masa cus cus da miyar kayan lambu taji naman rago"agefe kuma ta zuba masa pepper chicken"sannan taje kitchen ta d'akko masa drinks"gefensa ta zauna"yad'auki spoon yana fad'in thank you"k'asan ransa yana tunanin ta yadda zai shawo kanta akan tafiyarsa Abuja gobe"spoon biyu yasaka yad'auki guda yad'ibi abincin yanufi bakinta dashi yana fad'in karkimun musu"batayiba ta amsa ayangance Idonta ak'asa"shima ta d'iba tana murmushi ta bashi"ahaka suka dinga ciyar da juna"har mairo mai aiki data shigo parlourn ta gansu ta kallesu tayi murmushi kawai"sunfi mintina 30 suna shirmen cin abincin"bayan sun idar sadeeq na kallonta yace"zanje nayi la'asar nadawo na maidake gida ko?"dato ta amsa"atare suka baro dining area d'in"tsaye yayi agefen ta yana fad'in saina dawo ko?"kanta ak'asa tace"to Allah yatsare yaya sadeeq"toki d'ago ki kalleni saiki fad'amun"nidai Allah bazan iyaba"yana k'ok'arin yayi mgn mamy ta shigo parlourn"hakan yasa yasanar mata zaije masjeed sanann yafita yana sakarwa noor murmushi me tsayawa arai....noor kina so kitafi gida sadeeq yak'i bari ko?"d'an murmushi tayi batace komaiba"zoki zauna muyi mgn kinji y'ata"gaban noor yafad'i tazo ta zauna a gefen mamy k'asa kan carpet"Ahankali mamy tace"noor akan zancen tafiyar sadeeq Abuja ne"d'azun yacemun wai bazai iya tafiya yabarkiba"na bashi hak'uri sbd ita rayuwa ba'a zama"sai annema ake samu"kuma sai anyi hak'uri (ta b'oye yace noor batason tafiyar)"sbd haka inaso idan yadawo yanzun noor ki k'ara masa k'arfin gwiwa"ki nuna masa bazaki damuba sbd ga waya kuna mgn kuma akan aikinsa yake"haka akeso mace ta gari takasance"ko bayan aurenku insha Allah kidinga basa irin wannan k'warin gwiwar dan Allah noor"kirjin noor na bugawa tana mamakin kalaman mamy na k'arshe ta amsa dato kawai"saidai ranta na bata kodai ita mamy ta zata suna son junane"dan itadai tasan sadeeq be fad'a mata yana son taba"kinyi shiru noor?"kanta ak'asa tace"bbu komai mamy"zanyi sallar kafin yaya sadeeq d'in yadawo"dato ta amsa"ita kuma jikinta asanyaye ta nufi d'akin datake yawan zama"gaba d'aya noor jitakeyi inama sadeeq sonta yakeyi ai wlh da zata amince"Allah yasa hakane a zuciyarsa"toko shiyasa bayason maza na kulata?"da wannan tunanin zucin tayi sallah ta fito a main parlour"ta sami mamy tare da bak'i"kanta ak'asa ta gaishesu"mamy na kallonta tace"sadeeq yabarki da yonifoam ko y'ata?"noor na k'ok'arin mgn sadeeq d'in yashigo"da sauri yagaishe da kawayen mamy yana fad'in baby zo muje na kaiki gida"nasan kin gaji da yawo da yunifoam ko?"kasa mgn noor tayi ta d'auki jakarta tayiwa mamy sallama akunyace"sadeeq yabita yana mata dariya"suna fitowa ta dubesa tana b'ata fuska tace"kaiko yaya sadeeq bakada kunya ?"tunda baby nah tanada ita aiya wadatar"hmm! yanzun zancen tafiyarka Abuja nayi wani tunani yaya sadeeq"naga kawai gara mu hak'ura kaje d'in"ko 5days d'in kayi"sbd kaga aikinkane sbd k'aramin dalili bazai yuyuba ace kafasa ba"kuma idan kace ka fasa su kuma bazasu koma kawo maka irin wannan aiki bafa?ta fad'a suna isowa parking lot"sadeeq nata kallon ta sbd yayi mamakin wayonta da hankalinta"bece komaiba sai bayan sun shiga motar harya ja sannan yace"hakane baby kinyi tunani me kyau"amma gsky gidan mamy zaki dawo saina dawo ki koma gidan inna"sbd hankalina bazai kwanta da kina acan ba noor"da wuya inna ta amince saidai idan zakayiwa Abban jummai mgn shi yamata mgn da kansa"to shikenan zan kwatanta"amma pls karfa kiyi kuka noor"nima kawai zanje dai ne amma badan inaso na tafi na barki ba"ai bazanyiba yaya sadeeq kodan sbd na kwantar maka da hankali ko?"hakane noor"thank you kinji?"nima bana son godiya"tafad'a tana turo baki"yyi murmushi yace"to shikenan nadena....cike da nishad'i suke fira tamkar masoyan da suka jima suna soyayya da juna"koda suka iso k'ofar gidan inna anan ma sunjima suna mgn"wanda har soro sadeeq yarakota kafin yatafi cike da kewarta.....


Da dare✍️


wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000..........da dare sadeeq na kwance rigingine a samqn tattausan bed nasa"dg shi sai guntun boxer ajikinsa"yayi matashin kai da hannayensa ya lumshe idanuwansa"gaba d'aya maganganun mamy ne na d'azun aransa game da noor"wacce be jima da gama waya da itaba tanata masa shagwab'a"duk jikinsa ya mutu murus"tambayar kansa yakeyi to wai meyasa mamy ke zaton suna son juna da noor?"bayan yasan shidai bai mata wannan kallon"to meyasa kake jin haushin masu cewa suna sonta??wata zuciyar ta tambayesa"yatab'e baki yana juye juye"gaba d'aya hankalinsa yarabu gida 2" na farko zuwansa Abuja yatafi yabarta"sannan sai kalaman mamy dake amsa kuwwa akunnansa....sai wajen 11 bacci yayi awon gaba dashi"wanda acikin baccin yayi mafarkin noor"shida ita suna kwance tana jikinsa"yanaso yayi kissing nata tak'i yarda"shi kuma ya matseta adole sai yayi mata"shine ta fara masa chakulkuli yacikata yana dariya"saita masa gwalo ta zura aguje.....iya nan yafarka yana fad'in bazaki tsayaba ko baby?"sai kuma yayi shiru yana kallon kansa da cikin d'akin" anan yagane ya farka"saidai ya makara sallah dan 6 tayi"hamma da salati yayi yana shafa lips nasa sai kuma guntun murmushi ya sub'uce masa"ya girgiza kansa yana tashi Ahankali yanufi bath room"be jimaba yafito yayi sallah"yana sallamewa yayi addu'a"ya zauna asaman prayer mate yana azkhar"amma tunanin noor na dank'are azuciyarsa"wanda gaba d'aya mamakin kansa yakeyi akan yarinyar"can yad'auki wayarsa yayi dealing number nata"bugu ukku ta d'aga wayar tana masa sallama cikin zazzak'ar muryar ta"ya amsa yana lumshe ido"yaya sadeeq ina kwana?"lfy qlau baby"sabon suna ko?"akwaima wasu sunayen sai nan gaba zakiji nakiraki dasu"uhmm"bakyaso ne?"nidai banceba"miye kikeyi?"azkhar nakeyi"nima shinakeyi"to ka kyauta"addu'ar me kika yiwa yaya sadeeq naki?"tana d'an murmushi tace"na maka addu'ar Allah yatsareka aduk Inda zaka shiga"sai me?"shikenan gsky"yana murmushi yace"sai kuma kice Allah yabarmu tare ko?hmm! mgn zakiyi mun ba hmm ba"nidai kaje kayi shirin xuwa office 7 ta kusa fa"tafad'a cikin narke murya tana sakin kukan shagwab'a"sadeeq yayi k'asa da murya yana fad'in kin gaji dani ko baby?"shikenan"yafad'a yana kashe wayar"noor tayi murmushi ta tashi ta share gidan ta wanke bayi ta shiga wanka"tabar zainab na wanke wanke"yayinda innah kuma na bacci....acikin mintina 45 noor ta shirya cikin doguwar riga ta lace"maroon me zanen brown & orange"ta yafa mayafi orange ta yane kanta"ta shafa turaruka najiki dana kaya"atake tafara k'amshi me dad'i"fad'in irin kyawun da noor tayi bata bak'i ne"zainab na kallonta tace"Anty noor kinyi kyau sosai wlh"kin koma irin y'an gayu wlh"dariya noor tayi tana d'aukar hand bag nata ta saka wayarta aciki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login