Showing 60001 words to 63000 words out of 91674 words
Chapter 21 - SALON SO SABON SALO COMPLETE Book by Momyn Fareesa.txt
iya gwiwa"da takalmi ak'afarsa"gaba d'aya jikinsa duk gashi ne bak'i"yanata zuba k'amshi"yayi kyau da haske"mamy na zaune da bak'i aciki harda mahaifiyar hafsat"sadeeq yagaishesu fuska bbu walwala yayi tsaye"da k'yar maman hafsat ta amsa gaisuwa sa"mamy na lura da ita"cike da kulawa mamy ke kallon sadeeq tace"me kake sone kayi tsaye?"zan fita ne mamy"okay Allah yatsare hanya"wajen baby zanje ai"d'an murmushi tayi sbd jikinta yabata dama wajen noor zaije koda bai fad'a ba"kadawo dg wajen ball d'in kenan?"banjeba gunta zan fara zuwa"to ka gaishemun da ita dasu innah"zasuji mamy nah" yafad'a yana fita"mamy ta bishi da kallo tana jin fad'uwar gaba"dabata san kona miye ba..sadeeq na isowa parking lot"iro yataso zai bud'e masa mota"kansa kawai ya girgiza masa"suma kansu body guards nasa da hannu ya musu alamar karsu bishi"kafin yabud'e motarsa yashiga ciki"gaba d'aya noor ce aransa"yana driving d'in yana tunaninta"tunda akace zata dena zuwa aiki duk yaji bbu dad'i"be yadda noor wani bangarece ta jikin saba saida yafara zuwa office acikin wannan satin ita bata zuwa"duk saiyaki office d'in bbu dad'i"kuma dukda tana fushi dashi saida ta turo masa text bata yarda ba yasaka mace sakatariyar saba"sai namiji"dalilin dayasa yamaido sakatarensa nada kenan"yana wannan tunanin yaji motar tana gudu"be ankareba wata mota ta kai masa karo yasaki salati.....dg nan sadeeq be koma sanin Inda kansa yakeba....✍️
😳🤔🫣🤫
Zazzafan sharhi guys😎
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki........Alh mansur dake cikin mota zaune a back sit yasaki wani shu'umin murmushi afili yace"kad'an kagani marafa"indai ina numfashi adoron k'asa saina k'ask'antar da rayuwarka na durk'usar dakai" na kuma rabaka da yarinyar daka k'wallafa aranka akanta"kota halin k'ak'a saina lashi zumarta"yafad'a yana sakin dariyar mugunta yana hango mutane sun zagaye motar maska"wanda dama Alh mansur yahad'a baki da masu wankin mota aka kwance burkin motar"yaso ace motar ta kama da wuta sai Allah be saka hakanba" asalima motar data bangajeta suka daki juna itace ta kama da wuta"kuma motar marafa ta tsaya cak"Alh mansur na kallon komai ta glass"yaga an fiddo sadeeq goshinsa yafashe da gwiwarsa ta haggu"tab'e baki yayi domin yaso ace raunin daya samu yafi haka"kankace me police sun iso wajen anyi asibiti da sadeeq"sbd ba k'aramin mutum bane"motar kuma aka nufi wajen gyara da ita"kai tsaye emergency room aka nufa da sadeeq"sannan aka duba k'aramar wayarsa wacce da ita kawai yafito"anan aka sami number mamy data nura"wacce yayi seving da *abokinah* hakan yasa aka kira nura aka shaida masa abinda ke faruwa......yana gama wayar yanufo asibitin hankali tashe"amma dayazo yaji da sauk'i sosai"hakan yasa yanufi gidan mamy sbd yasanar mata da kansa cikin fahimta dan karya damu...mamy kuwa tun bayan tafiyar sadeeq takasa samun nutsuwa"tanata jin fad'uwar gaba"addu'a kawai takeyi aranta"har bak'inta suka tafi gida"tana zaune a parlourn tana azkhar nura yayi sallama yashigo"gaban mamy yakoma fad'uwa....nura dan Allah meke faruwa ne??raina yabani sadeeq baya lafiya"tunda yafita nakejin fad'uwar gaba...ki kwantar da hankalinki mamy"y'ar k'aramar matsalace"arud'e mamy ta mik'e tsaye tana fad'in kasanarmun dan Allah! nura bana son komai yasami sadeeq"sosai nura yatausayawa mamy aransa"yana kuma yaba irin k'aunar datake yiwa sadeeq aduniya...kiyi hak'uri mamy accident ne yayi amma da sauk'i! innalillahi wa inna ilaihir raju'un"yana ina ne?"yana asibiti"muje nakaiki mamy"da sauk'i wlh baccima yakeyi yana d'akin hutu"kin san tsautsayi idan yawuni baya kwana"hakane nura Allah yak'ara tsare mana ku"ta fad'a tana tashi ta wuce ciki"nura yafita sbd yajira mamy.....
Time d'in da suka iso asibitin anata kiran sallar magrib"kuma sadeeq na wani room tare da securities"an masa dressing d'in ciwon na goshin dana gwiwar"yana kwance gwanin ban tausayi"mamy na goge kwallarta tazo gefen kansa ta zauna tana shafa suman kansa Ahankali tace"Allah yabaka lafiya sadeeq"nasan noor zata shiga damuwa taji halin dakake ciki"zanje nayi sallah mamy sai naje nasanar mata"sbd karta tashi hankalinta"hakane kam nura"dg haka yafita ita kuma anan toilet tayi alwalah tazo ta shimfid'a d'an kwalinta tayi sallar"ta jima tana yiwa sadeeq addu'ar samun lafiya"kafin ta kira me gadi tasanar masa mairo zatazo ta d'auki abin buk'ata"bayan ta kirashi ta kira mairo tasanar mata abinda zataje ta d'akko mata"sbd k'ofar main parlour sayata tayi bata sakq mata key ba....
Noor kuwa duk a yinin yau data tashi da tunanin sadeeq aranta"tana ganin be cancanci ta dinga wahalar dashi irin hakaba"saidai kawai tabarma ranta zata matsa masa yakaita agadas taga ummanta"tana so ta kirashi amma jan aji ya hanata"kuma ranta yabata kamar zaizo gunta yau tunda week end ne"tana zaune a parlourn innah kan kujera"ga tv na aiki amma hankalinta baya kan tv d'in"sai tunanin sadeeq takeyi"ahaka innah ta shigo parlourn tana fad'in ki tashi kiyi sallah mana"anata kira kinyi zaune"wlh wani iri nake jina innah"to kiyi sallar mana"dg haka inna ta wuce bed room"noor ta fito dg cikin parlourn ta nufi toilet d'in dake tsakar gidan"bayan tagama sallar tana azkhar taji muryar wani yaro yana fad'in ance noor tazo inji nura....gabanta yafad'i! ta fara tunanin kodai sadeeq yasanar masa tana fushi dashi"lek'owa tsakar gidan tayi tana kallon yaron tace"kace ance yashigo"dg haka ta koma parlourn ta zauna "dama da hijab ajikinta datayi sallah"innah dai na kallon sunnah tv"nura yashigo da sallama"inna ta amsa tana masa sannu da zuwa sbd ta sanshi awajen sadeeq"gaba d'aya noor sai jitakeyi k'irjinta na bugawa"bayan sun gama gaisawa yayi k'asa da murya yana fad'in" dama noor akan wata y'ar matsalace game da sadeeq yayi accident d'azun..... what??noor ta fad'a da k'arfi tana katsewa nura mgn"ta mik'e tsaye tana zaro ido ta dafe k'irjinta "yayinda innah ke furta innalillahi wa inna ilaihir raju'un"nura yayi saurin cewa"subahanallahi! sbd ganin noor ta fad'i k'asa kan carpet sumammiya"innah na dg zaune ta k'walama zainab kira dake tsakar gidan"bayan ta shigo tasanar mata ta kawo ruwa azubama noor"yayinda nura ke sanarwa innah ai accident d'in dama sauk'i yazo"yazone dama yasanar ma noor sbd karta tashi hankalinta"da taimakon nura noor ta farka tana sabbatu"da sanarwa nura yakaita wajen sadeeq"inna nabata baki"amma tana k'ara k'arfin kuka shab'e shab'e"inna tace"zainab ta rakata suje yakaisu noor tadubo jikin sadeeq d'in"dato nura ya amsa yayiwa innah sallama yafita aransa yana jin soyayyar noor da sadeeq na burgesa"idan kasamu kulawar uwa data matarka kagama samun gata aduniya"da wannan tunanin nura yajasu bayan sun fito"motar ta d'auki shiru sai shashashar kukan noor ke tashi har suka iso asibitin"nura na gaba suna biye dashi abaya"suna isowa room d'in aguje noor ta shiga ciki tana kuka"tafad'a jikin mamy tana fad'in dan Allah wani abu be sami yaya sadeeq ba mamy?"tafad'a tana cika mamyn ta nufi gefen bed d'in tana tsurawa kyakykyawar fuskar sadeeq marafa ido"hawaye na wanke mata baby face nata"Ahankali cike da rarrashi mamy ke fad'in kiyi hak'uri kinji noor?"addu'a zakiyi masa"ki kwantar da hankalinki abin yazo da sauk'i"doctor yazo d'azun yace"yakusa farkawa"nima abinda na fad'a mata kenan mamy"amma dukta shiga damuwa harda suma tayi"Allah sarki nura kasan yadda suke son juna dole tadamu"kidena kuka kinji ko?"cewar mamy cike da k'aunar noor aranta"nura yayiwa mamy sallama yafita"noor dai da zainab na zaune kan tabarma bayan tagama kallon raunin da sadeeq yaji"ahaka wayar mamy tayi ringing"ta duba taga yaya mukhatar ne"bayan ta d'auka tasanar masa halin da sadeeq ke ciki kafin ta dubi noor tana fad'in zanje nayi sallah noor kuzauna anan kinji?"nima zanje nayi sallar"cewar zainab "mamy na murmushi tace"to taso muje"dg haka mamy da zqinab suka bar room d'in.....basuyi cikakken minti 5 da fitaba"eye lashes na sadeeq suka fara motsi da red lips nasa"noor data maida attention nata duka akansa tana yaba baiwar kyawun halittarsa aranta"da sauri ta tashi nufi gefen bed d'in....hakan yayi daidai da sadeeq ya furta" innalillahi wa inna ilaihir raju'un! yana bud'e manyan idanuwansa suka had'a ido da noor"da sauri ta nufesa ta kama hannunsa guda tana fad'in yaya sadeeq sannu"ya jikin ina ke maka ciwo yanzun??"dukta fad'a tana kallonsa fuska kalar tausayi"sadeeq cike da jarumta had'e da dakiya yadubi noor cikin tattausan muryanshi yace"banajin ciwon komai beauty nah"damuwata fushin da kikeyi dani wanda bansan laifin dana miki ba"tun ranar da aka saka mana rana dake gaba d'aya noor kin canzamun"kodai bakya sonane?"kanta ta girgiza tana share hawayenta "ta janye hannunta data rik'e masa hannu"gaba d'aya duk taji kunya sbd bata san tayi hakan ba"kidena kuka abin yazo da sauk'i"dama ina hanyar zuwa wajenkine abin yafaru"yafad'a Ahankali yanata kallonta yanajin kamar ya fisgota ya mannata da jikinsa"zona share miki hawayen saiki fad'amun laifin danayi"ni bbu laifin komai ta lafiyarka nakeyi yaya sadeeq"sannu Allah yabaka lafiya yak'ara tsaremun kai"Ameen my noor"yanzun kin hak'ura kin dena fushin dani wanda bansan laifin danayi ba??"nadena ya wuce"amma bakai bane kaja aka saka ranar kuma da wuri sosai"tafad'a tana turo baki"yanzun tashi kidawo nan mu zauna sai muyi mgn ko?"nidai doctor zan kira adubaka sai kayi sallah"nidai idan baki zqunaba bazan bari yadubani ba"yafad'a cikin kwaikwayon muryarta"batace komaiba ta tashi dg duk'en datayi agaban sa"ta d'auki pillow guda d'aya dake kan tabarmar ta jingina ajikin bango"sadeeq na rintse idanuwansa yad'ago jikinsa da k'yar"noor nata masa sannu kamar zata koma kuka"da sauri ta rik'e hannunsa sbd ganin zai zame yakoma kwancen a yadda yake"da taimakonta ya jingina jikinsa da pillow din"zakasha ruwa yaya sadeeq?"my noor ki barshi ki zauna kinji?"kawai nakasance dake yafimun komai"ko wannan accident d'in danayi yanzun raina yabani wlh akwai saka hannun wani"dukda nasan haka Allah ya hukunta"amma bara naji ina motar take adubata agani lafiya qlau na fito da ita ko kuwa??"hakane yaya sadeeq koma miye haka Allah yarubata"fatanmu Allah yatashi kafard'arka"konaje na kira doctor d'in?"bana so my noor"koma shigowa yayi bance kiyi mgn ba yaji muryar ki"shiru tayi tana tunanin yacika zafin kishi......bata gama wannan tunanin ba mamy da doctor da zainab suka shigo room d'in"noor tayi k'asa da kanta"mamy na murmushi tace"Alhmdllh ya farka"sadeeq ya jikin?"da sauk'i mamy"kinga noor sai kuka takeyi ko?"wlh kuwa duk tashiga damuwa"Allah dai yabaka lafiya"zaku d'an je dg waje na dubasa ko?"cewar doctor"wannan matata ce doctor"wannan kuma mamy nah "zaka iya dubani agabansu"sosai mamy da noor sukaji kunya"noor tayi saurin tashi tsaye tana kallon mamy tace"zanje nayi sallah mamy kafin agama dubasa"tafad'a tana jan hannu zainab"yyinda sadeeq keta k'ok'arin ganin sun had'a ido amma noor tak'i yarda"mamy ta amsa dato sbd tasan dama bazata zauna adubasaba agabanta"bayan fitar su doctor yadubasa yabayar da magani"sannan yasanar abashi abinci marar nauyi"kafin yabashi wayarsa"atake sadeeq yafara kiran nura tun kafin doctor yafita"sbd yanaso yamayar dasu noor gida anjima kad'an"yana gama wayar yasaci kallon mamy yaga ta had'e rai"cike da shagwab'a yace"mamy laifin me autanki yayi Kika d'aure fuska haka?"nida zakiyita rarrashina.... sadeeq yaushe zakayi hankali kadena shirme??"dg yau nakoma jin kace noor matarkace zan sab'a maka"tunda dai bbu wanda ya shaida haka"kabari Allah yakaimu lokacin kowa ya shaida mana"ansan dai an saka muku rana da ita"sannan wlh idan baka dena rashin kunya ba zan b'ata maka rai"sai abu na k'arshe danake so dakai"sadeeq kadage da addu'a dan Allah"nasan kanayi ka k'ara"wlh ina yawan yin mafarkai da Alh labaran"bana son acutar dakai sadeeq....ajiyar zuciya marafa yasaki yana fad'in karki damu mamy Allah ke tsare da kowa"addu'a kinamun inayi, noor tana mun da sauran al'umma da muke tare dasu"Abba be isa yayi abinda Allah be yiba"kin saka abin aranki ne shiyasa kiketa mafarki mamy"dan Allah kidena sama ranki damuwa kina tare da yaronki cikin aminci"yafad'a yana murmushi"Allah yasa haka sadeeq"to yanzun bara na had'a maka tea da abinci ko?"wannan aikin noor ne mamy"shikenan idan tazo saita had'a maka"dg haka mamy tayi shiru"sadeeq na latsa waya"ahaka noor ta shigo itada zainab"zainab ta gaishesa da masa sannu da jiki"ya amsa fuska asake"mamy na murmushi tabar room d'in"tamkar sadeeq na jira yasaci kallon noor suka had'a ido"da ido ta masa alamar zainab tana d'akin"hmm! my noor kenan "nidai adena mun mgn da ido"kizo ki had'amun tea nasha sai nasha magani "dato ta amsa ta nufi kayan da mairo takawo na amfani kafin zuwannta"tea mai yawa kuma me kauri ta had'awa sadeeq"sannan ta zuba masa abinci"bamai yawaba"tazo agefen bed d'in ta aza masa"tana fad'in sannu! my noor nifa na warke"kawai dai raunin ne sai Ahankali"shima zai warke"tafad'a tana mik'a masa cup d'in tea"ya amsa yana sha anutse"dandai kawai ga zainab yaso ace itace tabashi da kanta"bayan yagama sha yaci abincin kad'an yana yiwa noor magiyar tabarsa ahaka yakoshi"yana shan magani nura yashigo da jallabiya ajikinsa"sadeeq na tab'e baki yace"ga amanata nan ka kaimun ita har gida pls"hmm! marafa kenan kace ka samu tunda kake haka?da sauk'i sosai"to ai haka muke so"mrs marafa insha Allah sai adena suma yatashi"kaga mlm bansan sharri"wlh da gske suma tayi dana sanar mata"Allah sarki my noor"laifin kane dabaka bi Ahankali ba wajen sanar mata"ta yadda bazata d'aga hankali ko damuwa ba"itadai noor kanta ak'asa tana murmushi"nura ya girgiza kansa yana fad'in tasameni amota kasan madam bata son nayi nesa da ita"okay zainab bishi kuje gata nan zuwa"cewar sadeeq" bayan sun fita cikin kasalalliyar murya yace"zonan muyi sallama ko?"noke kafad'ar ta tayi tana turo baki tak'i kallonsa"babu komai akwai ranar da yaya sadeeq zai hukunta bakin nan my sweet baby"wai dama wajen ball kaje yau?"ban kaiga zuwaba my noor"kawai dai zuciyata ta umarceni dana fara zuwa naga sarauniyata shinefa haka yafaru"dan Allah noor kidena wannan fushin dani"idan auren ne bakyaso zancema mamy amaidashi da nisa ko?"kanta ak'asa tace"ah ah yaya sadeeq kabarshi"fatana Allah yabaka lafiya yatsareka aduk Inda zaka shiga"Ameen yah Allah my sweet baby"kota chats ai mun gaisa kafin goben kizo ko?"nifa inaso ka kwanta ka huta yaya sadeeq"hakane saima na tuna wayar na parlour na"amma zan kiraki anjima naji kun iso da k'aramar wayata"to shikenan ka kulamun da kanka"kuma bana son wata nurse ta dubaka"murmushi yasaki yana fad'in kishi ko?"Eh mana"nafiki kishi my noor"d'ago kanta tayi suka had'a ido"murmushi yamata yana d'age gira"tayi saurin b'oye fuskarta da tafikan hannayenta tana dariya"my noor sarkin kunya"dakin zama tawa zan cire miki wannan kunyar Allah"nidai bbu ruwana na tafi"Allah yabaka lafiya sweet heart"d'an murmushi yasaki yace"thank you my darling"zanyi kewarki noory nah"da safe ai zanzo" miyema kakeso namaka amatsayin break fast?"duk abinda yadace dani"amma Allah kizo nan muyi sallama kinga nura yadameni da flashing"yafad'a yana nuna mata gefensa"noor na murmushi ta mik'e tsaye tana fad'in nidai kunya nakeji yaya sadeeq kayi hak'uri kaji?yana k'ok'arin mgn mamy ta shigo itada doctor za'a saka masa drip idan yayi sallah"mamy na tafi gida Allah yak'ara tsarewa"ameen yah Allah noor ki gaishe da innah"zataji mamy"dg haka noor ta juyowa tasakarwa marafa tattausan murmushi tayi gaba"shima murmushin yayi yana lumshe idanuwansa......
washe gari tun wajen k'arfe 6 na safe noor ta farka"kasancewar da gas d'an girke suke girki"acikin awa d'aya da rabi ta had'awa sadeeq"kunun gyad'a da doya da k'wai da plantain"komai ta jera acikin basket da itace da kanta ta siya da kayan amfani acikin kud'inta"shiryawa tayi cikin egypt abaya dark brown, me flowers milk da adon stoners"ta yane kanta da mayafin"masha Allah sai tayi kamar black american....lolx"tanata zabga k'amshi me sanyi"ahaka tayiwa innah sallama zataje takai masa break fast"tana rik'e da baske d'in da hannu guda"d'ayan hannun kuma ta rik'e hand bag nata da wayarta"tana taku cikin nutsuwa"duk wanda yakalli noor zai mata kallon y'ar masu dashi ce"sbd wankan nata yabi jiki.... fitowa bakin titi tayi"wata mota tayi saurin tsayawa agefenta"saida gabanta yafad'i"iro driver yafito dg front sit"ajiyar zuciya tasaki tana gaishesa"ya amsa yana fad'in both ne yace"nazo natafi dake"dato ta amsa"ya amshi basket d'in yasaka ciki sannan ta shiga back sit"bbu me mgn har suka iso asibitin"bayan iro yagama parking yafito ya d'akko basket d'in"noor kuma tana biye dashi"saidai tarasa meyasa takejin girarta ta dama nayin fat fat fat?"ga k'irjinta nata bugawa....suna shiga reception kamar ance noor ta kalli mutanan dake zaune kan kujerun wajen"tsab noor ta hango ummanta"zaune atsakkiyar wata dattijuwar mace da wani kyakykyawan saurayi"zaro ido noor tayi arikice tana matsawa gab dasu kamar zata fad'i tana furta ummaaaaa! Aliyu da hjy kuluwa sukabi noor da kallo"atake suga kamannin mariya atare da ita"suna k'ok'arin mgn noor ta matso gabansu ta duk'a" tana kama hannun ummanta tana furta dama umma kina garin nan, kika tafi kika barni ina cikin wahalar rashinki??cikin sa'a mariya ta kalli noor"aikuwa suka had'a ido"mariya tasaki k'ara tana dafe kanta dake juyawa......✍️
zazzafan sharhi😎
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba........ummaaah! ummaaah!! dan Allah ki tashi ko mafarki ne nakeyi??cewar noor akid'ime tana girgiza umman"yyinda Aliyu yatsare noor da ido yanata aikin kallonta bbu ko k'iftawa"dukda arikice take mgn hakan bai hana sautin zazzak'ar muryarta bayyana ba"iro driver kuwa da hanzari yanufi room d'in su sadeeq sbd yashaida masa abinda yagani.....kinga ki nutsu akwai abubuwa masu yawa da suka faru da ita"dukda jikina yabani cewa ke y'artace"cewar hjy kuluwa"noor ta d'ago kanta suka had'a ido tana fad'in dan Allah wacece ke?"meya faru da ummanah"a ina kika santa??"ki bari ta farko sai Ayi mgn"dama munzone taga doctor"sbd duk bayan sati 2 muna zuwa yadubata"sakamakon yarona daya kad'eta da mota hartayi loosing memory nata..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! cewar noor tana sakin kuka me cin rai"ta d'ago kanta suka had'a ido da Aliyu daketa kallonta"hakan yayi daidai da isowar wasu nurses da wheelchair"hjy kuluwa ta kama aka aza ummah"noor na duk'e tana kuka anata kallonta"my noor! taji tattausan amon muryan sadeeq ta daki dodon kunnanta"ta d'ago kanta taganshi tsaye"yana sanye da t shirt red colour da wondo tree quarter"fuskarsa tayi fiyau"amma yayi y'ar rama"hannunsa da kanula"ga gwiwarsa da goshinsa da dressing"k'amshin turarensa yacika wajen....yaya sadeeq! cewar noor tana tasowa idanuwanta jage jage da hawaye"meke faruwa kika tsaya anan kina kuka? yatambaya fuska bbu walwala yana jifar Aliyu da mugun kallo sbd irin yadda yaga yatsare noor da ido"yaya sadeeq ummanah na gani gata can zasu shiga emergency room da ita"tafad'a tana nuna masa da hannu tana sakin kuka ta fad'a jikinsa"saurin kauda kansa Aliyu yayi dg barin kallonsu ya mike tsaye yabi bayan mommynsa"sadeeq kuwa tamkar