Showing 84001 words to 87000 words out of 91674 words

Chapter 29 - SALON SO SABON SALO COMPLETE Book by Momyn Fareesa.txt

10 Jan 2025

9089

aka kaisu masaukinsu"saida sukaci abinci mai rai da lafiya sukayi sallar azahar sannan suka kwanta baccin gajiya"sai wajen 4 noor dake jikinsa ta farka"yaya sadeeq ! uhmm yafurta cikin muryar bacci"katashi muyi sallar la'asar"sai muje ka kaini Inda su sharu khan suke dasu preety zinta"murmushi sadeeq yasaki yana bud'e idonsa yace"my noor rigima"aisu suna bombai "wato babban birnin India kenan"yanzun mu gama shiryawa mu fita yawo ko?"eh zanje yaya sadeeq"yayi murmushi yana fad'in ladar miye zaki bani idan mun dawo?"b'oye fuskarta tayi ajikinsa tana dariya"dan ko daran jiya ta gurzu awajensa"shikenan tunda bazaki bani ladar ba na fasa"ni Allah ban yardaba"ai dan Allah zakayi ko?"wayo ko?"shiru tayi tak'i mgn"bece komaiba yajata suka sauka dg samqn bed d'in suka shige bath room"saida sukayi wanka sannan suka yi alwalah"bayan sun fito yajasu sallah"suna idarwa noor tasaka rigimar ita zata shirya su sannan su fita"biye mata yayi sbd yasan idan ya musa mata zatayita shagwab'a"shi kuma idan tanayin haka saurin sakin layi yakeyi...lox"sun b'ata time sosai"sannan suka d'auki hayar wata had'add'iyar farar mota suka nufi yawon shak'atawa"sune wajen wasanni da shan ice cream"dg nan suka nufi wata super market sbd su sayi turaruka"sadeeq na tsaye gefenta yana tayata zab'e dan shi harma ya zab'i nasa"tace"itace zata zab'i na mamy.....kamar dg sama noor taji ance sumayya haruna! da sauri ta d'ago kanta suka had'a ido da faisal"(class mate nata suna secondary school)"d'an murmushi tayi tace"faisal kaine haka?"wlh kuwa noor" naga kamar ke kamar bakeba"nace dai bara na miki mgn k'ilan kece.....maganar faisal ta mak'ale sakamon wawar chakumar da sadeeq yamasa yana zare masa manyan idanuwansa.....✍️


😂😂🤣 zazzafan sharhi guys book nata bankwana🤪


wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK


Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251


Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki bayafe miki ba..........gaban noor yafad'i sbd tunawa datayi da irin zafin kishin sadeeq yake dashi"arikice take waige waige da fad'in yaya sadeeq pls ka cikasa yatafi kar mutane su lura.....wani irin mugun kallo sadeeq ya aiko mata dashi cikin kakkausar muryanshi yace"agabana kike kula wani banza da igiyoyin aurena akanki noor?"yafad'a idanuwansa jajir"girgiza kanta noor tayi idanuwanta fall k'wallah"yayinda faisal ke tari da k'yar sbd shak'ar dayaji"harga Allah ya d'auka ko karatu noor tazoyi anan kamar yadda shima yazo karatu"sai yaji kalaman sadeeq dake nuna shi mijintane.....wata iriyar muguwar hank'ad'awa sadeeq yamasa kansa yabugi da wasu kantoci dake wajen"yadafe kan cike da azaba"sadeeq na huci yanu nashi da yatsa yace"kai wawa! kuma lusari"dg yanzun idan ka koma ganin mace kaci gaba da kulata karka fasa"sauk'in ka guda ba'a nigeria bane wlh daka gane bakada wayo"yana fad'in hakan ya fisgii hannun noor dake tsaye tana kallonsu cikin rashin jin dad'in abinda yayiwa faisal agabanta"turjewa ta farayi tanaso ta k'wace hannunta"sadeeq yadaka mata wata rikitacciyar tsawa yana janta da k'arfi suka baro wajen"batare daya bi takan turarukan daya zab'a ba"dan yau no mutunci yakoma sak wancan sadeeq d'in nada"ta fashe da kuka harda shashsheka""yaja tsaki yana d'aukarta gaba d'aya yaturata cikin mota"yaza gayo yashigo cikin motar"idanuwansa jajir yafisgi motar aguje yana huci"yyinda noor tak'ara k'arfin kukanta"ak'ule sadeeq yace"kona saukeki ki tafi wajen wancan d'an iskan da kike kuka sbd shi??"subahanallahi!wlh baka canka daidai ba yaya sadeeq"banida wata alak'a da faisal sai mutunci"bai kamata dg ganin mutum kamasa irin wannan abin.....bige mata baki da yayi yasaka tasaki k'ara bata koma mgn ba"yaja dogayen tsuka yana cigaba da driving nasa"noor najin tsoron karya kayar dasu sbd irin gudun dayakeyi" cikin ikon Allah suka iso masaukin su"tun kafin sadeeq yagama parking noor tayi k'ok'arin fita ,yyi hanzarin yin lock d'in k'ofar"yana tsareta da jajanyan idanuwansa"bece komaiba zuciyarsa na zafi"kayi hak'uri ka bud'emun na fita dan Allah"iya abinda noor ta fad'a kenan batare data kallesaba"dan wani irin mugun tsoronsa takeji sbd yadda taga ya hau kan dokin zuciya"beyi mgn ba yabud'e k'ofar ya fusgo hannunta suka fito" yajata sukayi room d'in da suka sauka"suna shiga noor ta fashe da sabon kuka tana latsa wayar ta tana fad'in wlh ka maidani nigeria bazan iyaba"dama danka wulak'antani ka kani anan?"sadeeq beyi mgn ba yana huci ya matso dab da iya ya fisge wayar"yakashe yasaka aljihun gaban rigarsa"yakoma parlour yabarta a bed room d'in"ta fad'a samqn bed taci kukanta me isarta"sannan ta tashi tayi alwalah tazo ta kabbara sallar magrib"bata bar wajen ba saida tayi isha'i"bayan ta gama tayi ta gumi hawaye nata zuba afuskarta"bataso harga Allah tasabama da sadeeq yadinga dogon fushi da ita"sannan yadda taga yanata wannan d'aure fuska yanata shan k'amshi"bazata bashi hak'uri ya disgata ba gara ya huce yaji damuwar abinda yayi sannan saita bashi hak'uri"dukda ita acikin wannan abin takasa gano miye laifinta?"saidai tasan duk kishinta ne yasakashi yin hakan....motsin shigowar sadeeq d'akin yasaka noor dawowa tunaninta""suka had'a ido dashi"kowa ya d'auke kansa da sauri"sosai noor taga damuwa afuskarsa"beyi mgn ba miskilin"agabanta yazo ya ajiye mata komai"sannan yanufi bath room"noor ta share hawayenta tana ayyanawa aranta ta gama wanka atare dashi tunda zaiyi banda ita" abincinma kallo be ishetaba tak'i ci"saima ta tashi ta koma parlour....koda sadeeq yafito"da abincin ya had'a ido"wato bataciba kenan?"yatambayi kansa yana tab'e baki ya nufi wajen mirror yafara shiryawa"bayan yagama yafito parlourn yana sanye da farar jallabiya ajikinsa yanata k'amshi"fuskarsa bbu walwala ya d'aureta sosai"noor dake zaune tanata sharb'an kuka tana ganinsa ta had'e rai ta mik'e tsaye ta koma ciki"shiru yayi ya zauna kan kujera"gaba d'aya sai yaga be kyautaba da abinda yayi"ba haka yaka mata ya d'auki mataki ba"sosai yaji tausayinta"kallo yakeyi amma hankalinsa be wajen kallon ya lula tunani"kusan mintina 30 yana nan zaune yaji motsin noor"yad'ago kansa yakalleta"tayi wanka ta shirya cikin kayan bacci"Ahankali tazo gabansa k'asa kan carpet ta duk'a"idanuwanta sunyi jajir murya na rawa tace"kayi hak'uri yaya sadeeq dan Allah akan laifin danayi"bansan amsa maganar faisal zai zama abinda zai b'ata maka raiba"iya abinda nasani ko yanzun naga wata ta maka mgn ka amsata amutunce bbu wata mgn dabata daceba "wlh bazan damuba"sbd nasan akwai mutane da akeyin mutumci dasu ba dole sai ana son juna ba"faisal secondary school mukayi dashi class d'in mu guda dashi"yataimaka mun sosai"banida wata alak'a dashi sai mutunci",Inda faisal yana sona da tuni ya furtamun tun a skul"kayi hak'uri yaya sadeeq ka rage zafin kishi"idan amaganata nayi badaidai ba ka gafarceni"dg haka noor ta mik'e tsaye ta wuce bed room d'in"ta kwanta saman bed tana ta kuka... sadeeq kuwa gaba d'aya jikinsa yayi sanyi da kalaman noor"wacce tayisu cikin nutsuwa bbu rashin kunya ko tsiwa"hakan yatabbatar masa da cewa yanada daraja da matsayi na shugaba a idonta"shi kansa yasan kishine kawai yasaka yayi haka"jikinsa asanyaye ya mik'e tsaye yanufi bed room d'in"tun kafin ya shiga yaji shashashar kukanta"agefen bed d'in yazauna yana fad'in tashi zaune muyi mgn kidena wannan kukan"ni bazan tashiba ina ruwana dakai?"ka bani wayata mana"d'an murmushi yayi yace"ba fad'a nazo muyiba noory nah"aina hak'ura"kema yaka mata ki hak'ura ko?"ni bazan hak'ura ba saina gayama mamy"bece komaiba ya matso yana janyota jikinsa"ta turje"yana murmushi yakama yi mata chakulkuli"bata san time d'in data dinga dariya ba"ya d'auketa ya zaunar da ita a tsakkiyar cinyoyinsa yana fad'in abinci zamuci tunda mundena fushin ko?"ni bazan ciba "kuma bazan dena ba"karan hancinta yaja yana had'e fuskarsu"noor ta lumshe ido"ita kanta sanyi takeji aranta da suka shirya"yakikeso nayi ki hak'ura my summy?"nidai bazanci wannan abincinba"fita zamuyi wani wajen"dare yafayi sarkin rigima"zan mayar musu da wannan na mana order d'in wani"gobe insha Allah saimu fita yawo sosai ko?"noor tasaki kukan shagwab'a",hakan yayi daidai da shigowar kiran mamy awayarsa"yana murmushi ya d'auka yana rik'e da hannun noor dake a jikinsa"amsa sallamar mamy yayi yana gaisheta kafin yace"gata nan tanata rigima mamy....noor ta zaro ido zata k'wace wayar""yak'i yarda"takama yimasa chakulkuli"yasaki wayar yana dariya"tayi saurin d'auka ta kashe"mamy dake jin motsinsu tayi murmushi kawai"noor ta murd'e masa kunne tana ja masa sajensa cike da mugunta...sadeeq kuwa hayewa saman noor yayi yana fad'in hukuncin laifinki zan miki"dg haka yakashe dum night dake kan bed side drower"komai yaci gaba da wakana"wanda saida noor tasamishi kuka sannan yabarta"bayan sun yi wanka yafita yaje yamusu order d'in wani abincin marar nauyi"bayan sun gama chi suka kwanta bacci....
Ahaka rayuwa taci gaba da wakana atsakanin masoyan biyu"watansu 3 a indiya"suka tafi k'asar turkey"acan wata 1 sukayi"kafin su tafi saudiyya, sukayi wata 2"fad'in irin farin cikin da noor ke ciki b'ata bakine"ta shiga Inda ko a mafarki bata tab'a zaton zata shigaba"duk Inda sukaje sai sunsha pics kamar bbu gobe"sadeeq yayita biye mata suna shirmen soyayya sbd kawai tayi farin ciki"sun k'ara kyau da haske da k'iba"noor ta koma y'ar lukuta"ta goge ta koma wayewa"hakorin makka biyu tasaka"wanda ba k'aramin kyau yamata ba"suna waya da y'an gida nigeria"kai harma da umma dake k'asar su"ansha y'an hidindimu basunan"domin anyi bikin jummai da Aliyu"umman noor ma tayi aure acan k'asar su"yayinda mamy ke zaune lafiya da mijinta"Alh labaran kuwa ciwon jikinsa yacinye komai nasa daya mallaka sbd neman magani"ko zahida ta gujesa"tana wajen mamanta itada autah"Ahmed ne kawai ked'an taimakama Alh labaran da abinda zai iya"dan yanzun wani k'aramin gida suke na masu k'aramin k'arfi shida Ahmed"kowa d'akinsa daban"Ahmed idan yatafi wajen aiki tun safe sai la'asar yake dawowa" Alh labaran be iya mgn sosai"koma yayi ba'a jin meyake fad'a"saidai yayi nunal"ga wannan d'oyin jiki dayakeyi da zazzab'i"wanda da rarrafe koda dafa bango yake iya tashi"yanzun zahida angane annabi yayi k'aura dg duniya"sau 2 tana zuwa gidan mamy sbd ta nemi yafiyar sadeeq ana hanata shiga akoreta da cin mutunci"dg k'arshe taje marafa interprises neman sadeeq"anan taji labarin shida noor basu k'asar"dg k'arshe har gidan nura taje tana kuka wee wee tasanar masa komai da sukaso aikata ma sadeeq itada mahaifinta"ta rok'erlsa alfarma yabama sadeeq hak'uri ya yafe musu itada mahaifinta.....wannan kenan"yanzun haka ansaka ranar zahida da wani Alh muttala yanada mata 1da yara3"wanda sosai ummanta ta mata jan ido akan ta amince tayi aure kota samu ta huta......
Ayau yakama friday"da marece inna da goggo saude na zaune tsakar gidan inna sbd tazo duba lafiyar innar"suna fira jefi jefi suna zancen dawowar noor"ahaka wani bawan Allah matashi yayi sallama yashigo"har k'asa yaduk'a yagaishesu"goggo saude nata kallonsa sbd ganin duk jikinsa tabo ne na raunika"bawan Allah meke tafe dakai ne?"cewar innah"kansa ak'asa yace"dg gidan su hamisu nake"nasami gidan arufe"na tambayi mak'otansu ina jama'ar gidan?" aka labartamun abinda yafaru"to shine na nemi alfarmar anunamun Inda wani danginsu yake"shine aka kwatantamun nan nazo"kimanin wata 7 kenan"hamisu yazo legos wajen mu"da goshi fasasshe"ya zauna acikin mu muna siyar da kayan maye"shi kuma yana jinyar goshinsa"wata rana muna bacci anan k'ark'ashin gadar da muke b'uya"aikuwa saiga police sunzo kame"shine muka tashi aguje dan mu gudu"aikuwa muka nufi bakin titi"wata mota ta bugemu"atake hamisu yamutu beko shuraba"ni kuma akayi asibiti dani"nayi karaya 2"wata na 6 kenan ina jinya"shine nace bara nazo na sanar agidansu dannkar ajishi shiru....."ajiyar zuciya inna ta saki tana furta innalillahi wa inna ilaihir raju'un!"Allah yajikansa da rahama" kai kuma mungode da sanar mana dakayi"dg haka sukayi sallama yafita"inna ta fashe da kuka tana fad'in Allah kabamu ikon aikata gsky ni sumayya"kaicon d'ahiru"Allah yasa idan yafito dg gidan yari yazama sanadin shiriya tai"gaba d'aya iyalansa sun d'aid:aice bbu wani abun kirki Allah na tuba...to inna dama duk wanda yaci amanar zumunci ai zaiga sakayyar Allah"yama godema Allah daya gani aduniya"karki manta hamisu saida yayi sata sannan yagudu lagos"sanadin haka wad'anda yayima satar sukazo har gida sukayiwa halima fyad'e tazo tarasa ranta"uwarta ta haukace"uba kuma yana gidan yari"gashi hamisun yazo ya mutu atiti"Allah yasa mudace duniya da lahira"idan yafito in muna da rabon gani toza'a sanar masa"ai haka rayuwa take mahak'urci mawadaci"yaci amanar yaya harura da iyalansa amma gashi da sukayi hak'uri komai yazama tarihi duk suna cikin daula"yanzun haka da bazar noor muke rawa"inna na share hawayenta tace"hakane saude"na yafema d'ahiru duniya da lahira" Allah yasa yanada rabon yagyara kura kuransa na baya"goggo saude ta amsa da Ameen.....
Anutse suke sakkowa dg saman jirgi"noor na jikin sadeeq"suna cikin shiga ta alfarma"wanda kallo d'aya zaka musu kasan suna cikin kwanciyar hankali da kuma son junansu"noor ta saki murmushi sbd ta shak'i iskan k'asarta ta haihuwa"ta d'an yatsina fuska tana fad'in yaya sadeeq kana nufin ba mamy tazo d'aukar muba?"no ba ita bace"amamakinsa yaga ta saki kukan shagwab'a harda hawaye"da mamaki yace"tsokonarki fa nakeyi tana nan itada iro driver sunzo"bansan meyasa ba gaba d'aya tunda muna saudiyya abu kad'an sai kiyita kuka??"pls meke damunki my summy"ko kinaso mamy tagani ta zata nine na miki wani abu??"nifa yaya sadeeq bansan meyasa ba"haka kawai nakejin haka"karan hancinta yaja yana fad'in shagwab'a ce kawai ke damunki noory nah"yafad'a yana sakin murmushi sbd hango nura da khairat da yayi da kuma jummai da Aliyu"ga mamy da iro driver agefe"noor ta ware ido tana fad'in wow mu y'an gatane yaya sadeeq"ta fad'a aguje tana nufar mamy"wacce tunda ta kalli noor jikinta yabata tana d'auke da juna biyun jikanta ko jikarta"dukda dama tun bayan sun tafi datayi waya saita tambayi sadeeq ko noor nada juna biyu zaice ah ah"shima yanaso amma beson yayima noor zancen sbd gudun karta damu"yasan komai lokacine....oyoyo mamy nah"cewar noor tana rungume mamy"suna dariya"sadeeq yaje suka rungume juna da nura"yayinda noor tabar wajen mamy taje ta rungume khairat da jummai atare"sadeeq kuwa musabuha da Aliyu sukayi amutunce cikin sakin fuska"kafin yanufi mamy yana b'ata fuska yace"wai mamy duk watannin nan da mukayi bama nan"kina ganina shine my noor kawai kika tarba"noor ta kama dariya tana masa gwalo dg nesa"ya gallah mata harara yana yimata alamar zasu had'u"mamy na murmushi tace"bazaka girmaba ko sadeeq?"murmushi yayi bbu kunya ya rungume mamynsa"sai bayan sun gama murna"gaba d'aya iro driver ya kwashe kayansu aka saka aboot d'in motar nura da boot d'in motar su mamy"dan duk da tsarabarsu suka tafo"sadeeq da noor a back sit na motar nura suka zauna"mamy kuma tana motarsu"yyinda jummai da Aliyu ma"sunata fira suka iso gidan mamy"domin ta shirya musu had'add'iyar liyafa"suna isowa dining area suka wuce"kasancewar k'arfe 12:35 pm"sadeeq be yarda yayi nisa da noor ba"itama haka tana nane da abinta"jummai da Aliyu ma ana cin abincin suna soyayyar su"hakan yasa shima nura yacire kunya yana nunawa tashi matar soyayya"sai wajen 1:11 pm mazan suka tafi masjeed"wanda awaje jama'a nata tsaida sadeeq ana masa sannu da dawowa"noor kuwa suna yin sallah"mamy ta bata key d'in part nasu suka tafi ita dasu khairat"dan tun jiya aka gyara ko ina na part d'in"bed room d'in sadeeq dana noor ne kawai mamy ta gyara da kanta* sbd sirrinsune be kamata masu aiki su shigaba su gyara"suna shiga main parlour noor tasaki ajiyar zuciya tana fad'in masha Allah! Gsky nayi missing d'in gidana"tafad'a tana kallon kayansu da iro da sauran masu gadi suka shigo musu dashi....jummai na murmushi tace"k'awata kinga yadda kikayi kyau kikayi jajir masha Allah?"kodai ogah yabada ajiyane?"noor na murmushi tace"Allah yasa k'awata"ina son yara sosai nida mamy"amma yaya sadeeq na lura be wani damu da yaraba inba dai namu kawai zai nuna damuwa dasuba"hakane gsky Allah yakawo me albarka"duk suka amsa da Ameen"har 3 pm sadeeq shiru"noor kuwa ta damesa da waya"sai bayan sallar la'asar yashigo"troley guda k'arami sadeeq da noor suka bama khairat na tsarabarsu itada baby nusy"itama jummai haka aka bata nata tsarabar itada mijinta"suna k'ok'arin tafiya"saiga goggo saude, da innah da zainab dasu jafar harma da wasu y'an uwa"gaba d'aya da wannan yazo yatafi sai wannan yazo yatafi"haka dai yinin ranar takasance anata yin bak'i y'an sannu da zuwa"yayinda noor da sadeeq keta bada tsaraba kyauta ana musu Allah yasa alkhairi....


Da dare.....✍️


wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK


Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251


Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba.........da dare misalin k'arfe 8:11 pm sadeeq ne yaturo k'ofar bed room d'in noor"dawowarsa kenan dg masjeed"mutane duk sun tsayar dashi awaje anata masa sannu da zuwa" yana ganin kiran noor shine be d'auka ba yanufo cikin gidan"noor na kwance saman bed d'in ta tayi shiru"sbd gaba d'aya wani irin b'acin rai takeji"sbd takira sadeeq be d'auka ba 6 minit ago"motsin shigowar yasaka ta kalli k'ofar ta d'auke kanta"yamatso gefen bed d'in yana fad'in my summy tuba nake ina ganin kiranki nace bara dai natafo kar nayi laifi ko?"yafad'a yana k'ok'arin zama gefen ta"amamakinsa sai yaga ts fashe da kuka tana k'ok'arin tashi tabar masa d'akin"rik'eta yyi da sauri yana fad'in wai meyasa kikemun haka?"komai da anyi sai kuka"cizo mai rai da lafiya tasakar masa ayatsa"yaci kata da sauri"aguje tabar d'akin tana kuka"yaja tsaki yana tunanin anya ba dole yakaita asibiti abinciki lafiyar taba"yafi mintina 30 ad'akin noor"sannan yatashi yanufi kitchen ya had'a coffee yadawo main parlour yazauna yasha"bayan yagama wajen 9 pm yanufi bed room d'insa"sbd yana zaton noor nacan"aikuwa yasameta tana d'aure da towel nasa ta kwanta bacci ya kwasheta"yabi lips nata data tsuke da kallo atake yaji kasala"bath room yanufa agurguje yayi wanka da brush yafito"bayan yagama shiryawa cikin d'an guntun boxer"sannan yarage hasken d'akin ya kwanta agefen noor"tana bacci taji sadeeq na lalubarta.....da kuka ta farka tana turashi tanaso ta gudu"shi kuma yamata ruk'o bana wasaba"yaya sadeeq kaci kani kona cijeka Allah"ta fad'a tanata shure shuren k'afafuwa ajikinsa"wanda hakan yak'ara haddasama sadeeq shiga wani yanayi"amma dayake noor d'in tafara bashi haushi"tsawa yadaka mata yana fad'in wlh koki nutsu ki bari muyi bacci ko ranki yab'aci"tunda bazaki bani hakk'ina ba na hak'ura noor"kuma na yafe miki....dg haka yayi shiru be koma mgn ba"noor kuwa jikinta yayi sanyi"saidai tarasa meyasa take jin wannan saurin kukan?"sannan yanzun bata so yana tab'ata"sai k'ok'arin k'wace kanta takeyi"amma sadeeq yak'i bata damar hakan"dg k'arshe dai ta hak'ura tayi bacci ajikinsa"shi kuwa juye juye yayitayi sbd ciwon mara daya taso masa"dama kusan sati 1 kenan rabonshi da noor "gashi yau tak'i yarda dashi"yajima sannan bacci yasacesa"hakan yasa washe gari suka makara sallar asuba"sai wajen 6:35 am sadeeq yafarka"noor na ajikinsa ta shige masa sosai kamar zata koma cikinsa"d'an murmushi yayi yashafi kanta",yana jin babu dad'i wannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login