Showing 72001 words to 75000 words out of 91674 words
Chapter 25 - SALON SO SABON SALO COMPLETE Book by Momyn Fareesa.txt
inaso kisamu bacci"kaifa baza kayi baccin ba?"zanyi amma ni bata tawa nakeba ta noory nah nakeyi ko?"nidai yaya sadeeq abar busar da gashin muyi bacci"to shikenan"janye jikinta dg nasa tayi ta kwanta"shi kuma yaje yarage hasken d'akin"sannan yacire jallabiyar jikinsa yazo gefen noor ya kwanta yana karanto musu tsari"kafin yatofe musu jikinsu"sannan yatashi zaune yana yimata tausa..... dan danan bacci yayi awon gaba da noor"sadeeq yayi hamdala ya rungumeta ajikinsa shima bbu jumawa bacci me dad'i yayi awon gaba dashi.....
Washe gari misalin k'arfe 7:11 am mamy na zaune abed room d'inta tana azkhar"yayinda masu aiki wasu na parlour wasu na kitchen anata gyara ko ina"ahaka sadeeq yaturo k'ofar da sallama abakinsa" yana sanye da jallabiya brown colour ajikinsa"fuskarsa tayi haske tana fidda k'yallin angunci....lox"haka nan mamy taji fad'uwar gaba data gansa"amsa sallamar sa tayi tana kallonsa"taga beson had'a ido da ita"mamy ina kwana?"lafiya qlau yakuka tashi?"Alhmdllh"masha Allah !kace ma y'ata ina mata bangajiya"sosa k'eya yayi ya zauna agefen bed yak'i mgn"mamy ta dubesa tana fad'in lafiya kayi zaune kak'i mgn?"damafa mamy noor batajin dad'i ne"meke damunta?"shiru yayi kansa ak'asa"ko bakaji ne?"tafad'a Ad'an tsawace"kiyi hak'uri mamy dan Allah ko asibiti zamuje ne"shine nace maka meke damunta??"dama.... dama ko zama bata iyawa..... subahanallahi! wato sbd bakada kunya da tausayi saida kajema yarinyar nan? bayan duk gayan dana maka ashe bakajiba to yayi kyau"sai kaje idan kagadama gani nan zuwa nagani koma basai munje asibitin ba"kiyi hak'uri mamy dan Allah"banza ta masa yamik'e tsaye jikinsa asanyaye yafita....
noor na kwance samqn bed tun bayan sun gama salla sadeeq ya kwantar da ita"yasanar mata zaije yagaida mamy yadawo"ko wanka batayiba"d'azun ma da taimakon sadeeq ta shiga toilet"tana kwance tana tunanin yaya zatayi da bak'i masu zuwa sbd karsu gane wani abu yafaru?? sadeeq yaturo k'ofar"da sauri ta rufe ido"wlh idonki biyu baby shine kika rufe idonki sbd nashigo ko?"murmushi tayi tak'i mgn"taso muje a parlour mamy zatazo saita dubaki ko? bud'e idanuwanta tayi da sauri tana fad'in kasanar mata yaya sadeeq?? I'm sorry to say"nasanar mata sbd Ayi abinda yadace but mamy ce kawai tasan sirrinah saike my noor" shiyasa nace tazo zamuje asibiti"amma yaya sadeeq wannan kayan kunyar har ina kuma?"kece dai kunyar ta miki yawa"yafad'a yana k'arasowa ya mik'ar da ita tsaye"kasancewar akwai doguwar riga ajikinta bak'a ta saudiyya"k'aramin veil nata dake gefe ya d'auka yana yane mata kanta dashi"rirrik'esa tayi tana kukan shagwab'a"bayan yagama yad'auketa yana fad'in bakida nauyi ma"noor Idonta arufe tace"kai kuma kana dashi ko?"wlh ba duka nauyina na sake miki ba"amma zaki warke yarinya duka zan sake miki nauyin nawa gaba d'aya"ai sai idan na tsaya ko?"me kikace?"bbu komai"yana murmushi yazauna amain parlour da ita ajikinsa"ya jingina jikinsa da kujerar"noor tayi kwance samqn k'irjinsa tana wasa da gemunsa tana kukan shagwab'a"shi kuma yanata biye mata"aransa yana jin dad'in yadda noor tasake dashi haka tarage jin kunyarsa"ahaka mamy ta turo k'ofar ta shigo...... d'an murmushi ta saki data kallesu sau d'aya" ita dama damuwarta taga suna shigema juna bbu aure atsakaninsu" amma yanzun burgeta tajima sunyi"noor kuwa rufe Idonta tayi tana k'ok'arin barin jikinsa yak'i cikata"wai duk ganin mamyn yasa kikemun haka?"cewar sadeeq"ah ah y'ata yi zamanki kinji"noor k'in bud'e ido tayi ta sakarwa sadeeq mintsini a hannunsa me rai da lafiya"yaci kata yana murmushi ta zamo jikinta zata sakko k'asa ta gaida mamy"mamy tayi saurin dakatar da ita gun cewa"ah ah noor dan Allah ki zauna mu gaisa aini keda sadeeq duk d'aya ne aguna"kai kuma ka tashi kabamu waje zamuyi mgn"noor kanta ak'asa ta gaishe da mamy"sadeeq yana b'ata fuska yamik'e tsaye yak'i tafiya"noor tasaci kallonsa suka had'a ido"gwalo ta masa tana fad'in mamy kin ganshi yak'i tafiya"ki barni dashi wlh"bazaka tafi ba?"shikenan mamy na tafi d'akina"ke kuma ai mamyn zata tafi ko? yafad'a yana kallon noor sannan yajuya yatafi "yana tuna tun jiya rabonda su had'a Ido da ita sai yanzun....
Ahankali mamy tace"yaya jikin noor,kin kuma shiga ruwan zafi ne??kanta ak'asa tace"eh nashiga"kina iya zama ne sosai?"ah ah"subahanallahi"ki dage dayin sit bath"yanzun zamuje asibiti kiyi hak'uri kinjiko?"kanta ak'asa tace"bbu komai mamy"flashing mamy tayiwa sadeeq"hakan yasa yafito"ta mik'e tsaye tana fad'in kazo muje asibitin"dg haka ta fita"noor tasamu ta mik'e tsaye"sadeeq nata kallon cike da SO da tausayi"yaya sadeeq takalmina pls! okay bara naka miki"plate zaki saka ko?uhmm ta furta"shi kuma yanufi bed room d'in yad'akko mata"bayan tasaka ya rungumota jikinsa yana fad'in zaki iya tafiyar my noor?"eh yaya sadeeq zan iya kaga akwai masu gadi da drivers"da anga ka d'akkoni ansan wani abu yafaru kasan mutum da sakq ido"hakane my noor hak'ika kinada wayo da hangen nesa"ada banida tsarin auren mace wacce batayi 25yrs ba"ashe abin ba haka bane"ni aganina wacce tayi irin wannan shekarun tafi wayo da hankali"nidai ba yarinya bace sai kayita mun kallon y'ar yarinya ko?"to mecece ke inba y'ar 5yrs ba awajen yaya sadeeq"hmm nidai ko?zamu dawo dg asibitin qi"tafad'a suna fita"sadeeq na mata dariya"bayan yarufe k'ofar yana rik'e da hannun ta suka wuce parking lot"mamy na tsaye tana waya"back sit ta bud'e ta shiga"sadeeq da noor suka shige front sit"anutse sadeeq yaja motar suka bar gidan"kai tsaye wata private hospital Inda wata k'awar mamy ke aiki anan suka nufa"bayan isowarsu babu b'ata lokaci suka sami ganin doctor khadija"sadeeq na gani noor da mamy zasu shiga shima yayi hanzarin tasowa zai bisu"mamy ta d'aure fuska tana fad'in bana son rashin kunya sadeeq kaje kajiramu"bece komaiba fuskarsa bbu walwala yaje ya zauna su kuma suka wuce ciki.....✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban........suna shiga office d'in doctor tafara yiwa noor y'an tambayoyi tana bata amsa cike da kunya"kafin ta buk'aci ganin wajen"sosai noor taji kunya"mamy ta mik'e tsaye ta fita ta basu waje"bayan doctor ta gama ganin wajen"tasanarwa noor ta gyara dole sai an mata d'inki"zaro ido tayi tana fad'in dan Allah bbu zafi kuma yaya sadeeq be saniba za'a mun??"d'an murmushi doctor d'in tayi sbd ta fahimci noor yarinya ce sosai"hakan yasa takira mamy ta waya"bata d'aga ba ta nufo office d'in"sadeeq na lafe bakin k'ofar in bacin mamy ta data had'e rai da bbu abinda zai hanashi shigowa ciki"da sallama mamy ta shigo tana fad'in yaya dai doctor?"ga y'ar taki nan hjy tak'i yarda Ayi d'inki sai yaya sadeeq ya amince kamar yadda ta fad'a"noor tayi k'asa da kanta idanuwanta taff k'wallah....mamy na k'ok'arin mgn sadeeq yaturo k'ofar yashigo"innalillahi! sadeeq meke damunka haka?"cewar mamy fuska ad'aure"pls mamy kuyi hak'uri jikin nata nazo naduba saina fita"jikina yabani kamar kuka takeyi"shine nazo nagani"yafad'a yana nufar gefen kujerar da noor ke zaune yaduk'a a gabanta yana kamo hannayenta"ta d'ago kanta suka had'a ido"my princess wannan hawayen na meye?"nake gani acikin idanuwanki"murya can k'asa noor ke fad'in wai d'inki za'a mun da zafi ko yaya sadeeq??"rasa me zaice mata yayi sbd tsananin tausayinta da yaji azuciyarsa"shikansa yasan bana wasa bane"idan ka gama dubatan kaje waje kabamu waje likita tayi aikinta"ko kuwa ninafi gida tunda banida amfani"ba haka bane mamy pls zanje d'in"yafad'a yana kallon noor murya can k'asa yace"bbu zafi ki d'aure kinji noory nah?"kanta kawai ta gyad'a masa"yamik'e tsaye yafita"doctor khadija tasaki ajiyar zuciya tana kallon mamy tace"sai hak'uri k'awata kinsan d'an nawa yazama tuzuru"shiyasa abin sai Ahankali"yamata rauni bana wasaba"dole sai an mata d'inki gefe biyu ma"ashsha! Allah yashiryamun da sadeeq"noor kiyi hak'uri ki daure amiki d'inkin zanje waje saina jira ko?"kanta kawai noor ta gyad'a mata"gaba d'aya hankalinta na wajen sadeeq......mamy na fitowa ta sami sadeeq zaune yayi tagumi yanata tunani"wasu nurses na gefe sunata iyayi danya kulasu"shi baima san suna yiba"ada mamy fad'a taso ta masa"Amma yadda taga yadamu saiya bata tausayi"ita kanta tasan sadeeq da noor na matuk'ar son junansu"mamy yaya jikin nata?"d'inkin akeyi ko?"Allah yasa tayi mata alluran kashe zafi"duk yafad'a atare"mamy ta zauna agefensa fuska ad'aure tace"bana son rashin kunya sbd kaga kanka farau aure ko?"shine agaban manya kake haka?"to bari kaji abinda zan fad'a maka da kyau"d'inki sai yayi sati 2 tace"sannan zai warke idan batada k'an jiki kuma ana kulawa dashi"idan tanada k'an jiki zai iya sati 3 ko 4 sannan ya warke"wlh karnaji karna gani ka koma haikema y'ar mutane"dan Allah kiyi hak'uri mamy"nidai fatana Ayi lafiya agama lafiya"bazanyi abinda kike tunaniba"yafad'a fuska kalar tausayi"shiru mamy tayi"kimanin mintina 15 suna anan zaune"kafin wayar mamy tayi ringing"bata d'auka ba ta tashi ta shige cikin office d'in"noor na kwance ta rufe fuskarta da mayafinta"ita kawai tasan metakeji"Ahankali mamy tace"angama doctor?"eh an gama"kuje pharmacy akai sunanta a amso magani"kamar yadda kika sani sati 2 insha Allah ya warke idan batada k'an jiki"yanzun zakuje d'akin hutu ko awa 2 ne tayi ta sami bacci zuwa 10 am saiku koma gida ko?"dato mamy ta amsa tana fita"yayinda doctor ta tura noor zuwa d'akin hutu"time d'in da sadeeq da mamy suka shigo room d'in harma noor ta fara bacci"sadeeq yasaki ajiyar zuciya yana zama agefen bed d'in"ka kira iro yazo yad'aukeni yamayar dani gida"nasamu naje kafin awa 2 na had'a mata abinda zatayi kari dashi idan ta farka"dato ya amsa sannan yazaro wayarsa yakira iro....suna anan acikin y'an mintina saiga iro yakira ya iso"mamy ta mik'e tsaye tana fad'in dan Allah sadeeq kabarta tayi bacci karka dameta"dato ya amsa ita kuma ta fita"bayan fitarta yatashi yarufe k'ofar yamurza key"sannan ya d'auki wayarsa yasaka alarm sbd k'arfe 10 am su tashi"dan yafiso su koma gida beson wanima yasan sunzo asibiti"kasancewar sa mutum ne maison sirri"yabi kyakykyawar fuskar noor da kallon tausayi"sbd yalura baccin badan dad'i takeyin saba"Ahankali yake fad'in sarkin rigima Allah dai yasa ki tashi da k'arfi ajikin naki"yafad'a yana k'ok'arin kwanciya agefen"yasaka hannunsa guda yazagaye jikinta dashi ya lumshe idanuwansa dg haka shima bacci yad'aukesa dan jiya dg shi har noor d'in bacci be ishesu ba"cike da kwanciyar hankali suke baccinsu har noor tadawo samqn jikin sadeeq bata sani ba"shi kuma yamatseta ajikinsa sunata baccinsu.......
Alh labaran ne zaune kan kujera a parlourn sa"zahida na k'asa zaune kan carpet tana yiwa mahaifinta rantsuwar ta zubawa sadeeq magani acikin tea"kuma ta zuba mada abakin k'ofar shiga part nasu"kin kyauta y'ar albarka"indai har nagaje dukiyar su sadeeq ai mota zan siya miki ki koma zama babbar yarinya"sbd kinsan dai kaf dangin mahaifin sadeeq nine kawai namiji aciki"idan kuma naga acikin matan wani zai kamun cikas k'aramin aikinane na gama dashi wlh..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! yanzun Alh har rashin imanin naka yakai naka kashe mutum?"cewar umman zahida tana dg tsaye bakin k'ofar shiga parlourn"d'aure fuska Alh labaran yayi yana fad'in lab'e kike mana kome?"hmm! Dole kace haka mana"ka lalatamun tarbiyyar y'a"gata nan gand'ame agida shekara 25 kak'i yimata aure"sbd duk wanda yazo yana sonta zakace ba sa'an auren ta bane"wlh ina baka shawara ka guji hakk'in wani asaman kanka"na rasa me sadeeq yakashe maka aduniya....bana son xancan banza"ina ruwanki anan?"wlh Inda ba'a gida kika haifi zahida ba danace bake kika haifetaba sbd tsanar dakike nuna mata acikin y'ay'an ki "sbd haka wannan abin dakikayi na shiga abinda be damekiba yasaka na sakeki saki 1"idan kinyi hankali k'ilan na mai dake d'akinki, ko kuwa saidai kiji labarin aurena da hjy Amina"saki fa kace Alh?"k'warai ai kinji ko?"dan Allah Abba kayi hak'uri kamaida ita"na Riga na gama mgn dg yanzun taci gaba da shiga hurumin daba nataba agidan nan"yafad'a yana mik'ewa tsaye"yayinda umma ta saki baki tana mamakin abinda mijin nata yamata"ranta ab'ace tace"zan tafi na barka labaran rabuwa ta har abada!"sbd nice yadace ace na zab'i rabuwa da mutum marar tsoron Allah irinka mai bin son zuciya"indai duniyace gaka gata nan"ke kuma ina mai tabbatar miki da cewa muddin kika cigaba dabin mugun halin ubanki zakiyi nadama marar amfani" ba baki na miki ba ina muku addu'ar shiriya"tana fad'in hakan ta fice dg cikin parlourn tanajin Alh labaran nata zage zage"bbu abinda tabari agidan wanda tasan natane"harta kayan d'aki"duk saida tayo shatar mota aka kwashe"ta nufi gidan yayarta"wacce dattijuwace tana zama agidanta sbd mijinta yarasu......tunda umma ta tafi gidansu hankalin zahida yatashi ,jikinta kuma yayi sanyi"yyinda Alh labaran ko ajikinsa"yaci gaba da harkokinsa"yayinda sauran yaran 2
suma sun damu harda saurayi yayan zahida.....wajen k'arfe 10:30 adaren jiya da aka d'aura auren sadeeq Alh labaran dake bacci yayi wani irin mugun mafarki"gashi nan ya haukace yashe asaman titi yana d'oyi!kowa gudunsa yakeyi harta y'ay'ansa da danginsa.....arikice yabud'e ido yana kallon d'akin"atake kansa yasara"yafara jin zazzab'i da ciwon kai"ahaka ya kwanta ransa ajagule sbd mafarkin da yayi yabashi tsoro....awashe gari daya farka da k'yar yatashi jikinsa ringis da zazzab'i"abin mamaki yana tafiya yana hard'ewa"koda yashiga toilet saida yafad'i"da rarrafe yafito"ya duba yaga ranama tayi sbd har 8 am ta wuce"amain parlour yafito sbd yasanarwa Ahmed bashida lafiya yakaisa asibiti "yasan yanzun break fast sukeyi a parlourn"saidai yana shiga ciki zahida ta d'ago kanta tana toshe hanci tana fad'in doyin manake ji haka?"Ahmed dake cin abinci yace"nima abinda zance kenan"gaban Alh labaran dake tsaye yafad'i yana kallon su yace"bangane doyiba?"wlh kuwa Abba"kaga bana jin dad'i ka fiddo mota ka kaini asibiti"yafad'a yana k'ok'arin zama kan kujera gefen Abdallah auta"wanda tunda umamansa ta tafi yana cikin damuwa"wata wantsara yaron yayi yana fad'in wlh Abba d'oyi kakeyi.....Alh labaran yazaro ido yana tuna kalaman boka"jikinsa na kirma yace"zahida Allah ya isa tsakanina dake dama baki zuba ma sadeeq maganin ba??"innalillahi wa inna ilaihir! meke faruwa Abba kake mata Allah ya isa? Cewar Ahmed arud'e sbd yakasa gane Inda zancen Abban yadosa"wlh nidai na zuba Abba"Alh labaran k'asa mgn yayi yasulale wajen sumamme"Ahmed yayi salati yana baro dining area d'in shida zahida"tana kuka tashiga sanar masa komai.... Ahmed ya girgiza kansa yana fad'in shakka ! sakayyar Allah ce wannan ta sauka akan Abba" kema ki guji ranar da taki zata zo miki kema kiga naki sakamakon"ayanzun ji yadda Abba ke d'oyi kamar gawar datayi sati ba'a binneba"to wlh nidai bazan kaisa asibiti ba sbd ciwonsa bana asibiti bane"saiki zuba masa ruwa yafarka yasanar miki wajen bokan dayaje kije akarya sihirin"yana fad'in hakan yabar parlourn ko ajikinsa......
k'arfe 10:8 am sadeeq yabud'e manyan idanuwansa yana hamma da salati"noor na ajikinsa tanata bacci"d'an murmushi yasaki yana fad'in yaushe kika dawo nan kuma my noor?"yafad'a yana shafa bayanta"aikuwa ta farka da sauri tana d'ago kanta suka had'a ido"yad'aga mata gira yana fad'in yaya jikin madam??"d'auke idanuwanta tayi ta maida kanta ajikinsa"ta aza hannunta saman fuskarsa taja karan hancinsa da d'an k'arfi tana fad'in waye yasa kazo ka kwanta mun a shimfid'a??"da wannan rigimar kuma kika farka noory nah?"yafad'a yana rik'e hannun nata ya sark'e da nashi"murya can k'asa yace"mamy na gida ta tafi ta shirya miki abin break fast"dama ance awa 2 zakiyi kina hutawa saimu koma gida"ajiyar zuciya ta saki dan dama bata son taga mamy"yaya jikin naki?"da sauk'i"zaki iya zaman ko?"uhmm"to yanzun muje toilet ki kama ruwa naduba wajen"nidai yaya sadeeq basai munjeba"ka bari mu koma gida"kuma ni bazaka kallemun abuna ba"murmushi yayi yana rad'a mata akunne ni kinaso kikallemun abuna??"tsabar kunya kasa mgn noor tayi kawai ta dinga shure shuren k'afafuwa ajikinsa tana turashi"shi kuma ya lumshe ido yamata zobe da hannayensa"saida ta gaji dan kanta sannan ta dena"sadeeq kuwa duk noor takashe masa jiki da wannan shagwab'ar tata"murya akasale yace"kin gama shagwab'ar my noor?"nika tashi muje gida"tafad'a tana k'ok'arin tashi dg jikinsa"ta zuro k'afafuwanta ak'asa"bbu laifi wajen yarage radad'i"yanata kallonta yana tuna yadda ya risketa jiya da dare"ita kuwa jikinta yabata kallonta yakeyi"hakan yasa tak'i kallonsa"yatashi zaune yana fad'in muje na sanarwa doctor zamuje gida"yafad'a yana kama hannunta"ta mik'e tsaye cike da dauriya"fuska cike da damuwa sadeeq yace"yaya dai ko jikin ne?"ah ah yaya sadeeq kadena damuwa kaji?dole nadamu koda banine sanadiba balle nine sanadi my summy"batayi mgn ba ta kwanto ajikinsa suka fita"yanzun mekike jin sha'awa saina siya miki ko?"bana jin son komai yaya sadeeq"tafad'a suna shiga office d'in doctor khadija"sadeeq kansa ak'asa yace"umma zamu tafi "okay ga takardar sallama Allah yabata lafiya"y'ata akula da shiga ruwan zafi"noor ta amsa dato sadeeq yamata godiya suka fita"fuskarsa cike da annuri suke tafiya yana rungume da ita"anata kallonsu"da kansa yabud'e mata k'ofar front tashiga"shima yaza gaya yashiga"noor tayi saurin kwantowa ajikinsa"yauwa my noor haka nakeso any time kina sakewa dani kinji?"kanta ta gyad'a masa yafara driving d'in sunata firansu ta masoya"noor nata shagwab'a har suka iso gida"adaidai bakin k'ofar shiga part nasu sadeeq yayi parking"yana rik'e da hannun noor suka fito suka nufi ciki bayan yabud'e k'ofar da key"sannan kuma yakoma rufewa"kafin Ahankali yace muje d'akina na miki wankan ko?"zanyifa da kaina yaya sadeeq naji sauk'i"to shikenan muje na had'a miki ruwan wanka saina amso miki break fast nasan dai yanzun kinajin yunwa ko?"hakane amma anjima zanyi girki mamy abarta ta huta"ban amince ba da kiyi girki bayan bakida lafiya"ki barshi ki warke kinjiko?"yaya sadeeq nifa na warke"tafad'a suna shiga bed room d'in ta.....agefen bed sadeeq ya zaunar da ita"yana lura daurewa kawai takeyi"bece komaiba yashiga toilet domin yahad'a mata ruwan wanka....kafin sadeeq yafito harma noor ta d'aura sabon towel tana tsaye gaban mirror tana latsa wayar ta"taga Miss calls rututu"aciki harda na ummanta dana jummai da khairat"bayanta sadeeq daya fito dg toilet yakafe da ido yana furta masha Allah aransa"my summy azo ashiga wankan ko?"yafad'a yana rungumeta ta baya"fuskarsu ta bayyana acikin mirror d'in"sadeeq yasaki murmushi yana goga mata sajen sa agefen fuskarta"mugunta ko yaya sadeeq?"cewa zakiyi mugunta ko my durling.....sannan saiki kalleni ko?"nidai pls zanje nayi wankan "idan naga dama dani zance sai anyi wankan"idan kanaso bazan musa makaba yaya sadeeq"inaso my noor! amma nafiso naga kin sake kin shirya kinyi break fast hankalina zaifi kwanciya nima saina shirya "ko kuma ki shiryamun ko?"juyowa tayi tana murmushi ta b'oye fuskarta ajikinsa"my noor duk idan naganki ajikina nine kawai nasan irin farin cikin danake ji"Allah yabarmu tare"ta amsa da Ameen"to muje na rakaki bakin k'ofar toilet d'in tunda anjiman bazaki shirya niba"canza topic d'in tayi da cewa"to yaya sadeeq me zakayi idan nashiga wankan?"zan yi gadinki ki fito ne"ko ban kyautaba?"ka kyauta mana nawan"da gske? Allah kuwa"kinsan