Showing 66001 words to 69000 words out of 91674 words
Chapter 23 - SALON SO SABON SALO COMPLETE Book by Momyn Fareesa.txt
batace komaiba tabi bayan daddy"noor na lab'e tayi saurin matsawa suka wuce"ta tab'e baki tana ganin koda bbu sadeeq bazata iya auren Aliyu ba sbd ta fahimci iyayensa dashi kanshi sunada son kansu da yawa"ta tabbatar sadeeq yasan wannan zancen bazasu wanye lafiya ba da family d'in Aliyu ba"hakan yasa tasha alwashin bazai saniba....inna kuwa fad'a ta dingayi tana fad'in k'ilan basuda ilimin addini shiyasa suke nema cikin nema"ko kuwa tsabar son kaine da son zuciya yasaka su yin haka oho.....
***************
Kwanci tashi inji masu iya mgn sukace asaran me rai"ayanzun bikin noor da sadeeq saura kwana 3 ayau"yayinda matar nura ta haihu last 2 month"sun sami baby girl nusaiba"sadeeq acikin gidan mamy aka gina musu nasu gidan da get da komai aljannar duniya"sbd beson yayi nisa da mamy"yazuba komai na more rayuwa"acewarsa noor kawai yakeso aka masa agidansa banda wasu kaya"ko lefe a dubai yaje yahad'o shida mamy"akwati 24 da mota aka yiwa noor"wanda sadeeq da kansa yaje shida nura suka kai kayan"tunda aka fara hidimar bikin ganin noor yayiwa sadeeq wahala"sbd ta koma gidan goggo saude ana mata gyaran jiki da tsumata"da koya mata shawarwarin iya zama da miji"ayau akeyin wa'azi"gobe dinner jibi d'aurin aure"gaba d'aya sadeeq yayi busy"dama sunyi free weeding pic"wanda ba k'aramin kyau sukayiba"wanda acikin pics d'in sadeeq yakwafi wani yazanasu"yayi babban ilaj guda 2"tamkar ka kirasu suyi mgn sbd girman ilaj d'in"ya ajiye parlourn mamy da parlourn su"gashi kuma an bugo kayan printing daza'a rabama jama'a"awajen dinner "shagwali akeyi bbu kama hannun yaro"ak'agare sadeeq yake da Ayi wannan aure"dan idan noor taje hannunsa bbu sauk'i abun"balle gashi yanzun gudunsa takeyi"ko kusa dashi bata yadda ta tsaya"duk tsoron auren yaka mata......family d'in Alh labaran kuwa bbu wanda yazo ko yayima mamy Allah yasa alkhairi"amma zahida tasha alwashin zataje dinner sbd gulma"Alh labaran kuwa yasha alwashin ranar d'aurin auren da safe zai bama zahida maganin ta zuba a k'ofar part d'in su sadeeq"wannan kenan"
Gaba d'aya ayinin yau da akayi wa'azi me shiga jiki game da hakk'in miji akan matarsa jikin noor yayi sanyi har kuka tayi"jummai babbar k'awa nata yimata dariya....
Ayau take dinner💃🤣
da misalin k'arfe 6:11 pm" titin layin gidan innah cike yake da maka makan motoci na alfarma" sbd ajidi friends d'in noor atafi wajen dinner"y'an matan sunyi ankon material purple colour da head"gaba d'aya layin cike yake da jama'a"samari da y'an mata anata shiga mota"ahaka aka danno wani mahaukacin horn"kowa yajuya yana kallon motar datazo aguje tayi parking"saidai duk wanda yajuya sbd yaga motar saiya koma kallonta"sbd irin had'uwar datayi"duk wanda yakalli farar motar da akayima ado da flowers yasan motar amarya ce da ango"back sit aka bud'e , sadeeq yazuro dogayen santala santalan k'afafuwansa"yasha wankan suit farare sabbi dal"gaba d'aya komai na jikinsa fari ne"sumar nan tasa bak'a tasha gyara da tattausan sajen daya zagaye fuskarsa"yayi kyau masha Allah"yanata zuba wani fitinan nan k'amshi"nura yafito dg driver sit cikin shadda light blue"yana kallon sadeeq dake danna waya ya furta"marafa irin wannan d'oki haka"ai dinner wajen 7 ko 8 pm ake tafiya ko?"tab'e baki sadeeq yayi yana fad'in atsarina banason afrikan time"sannan my summy kusan 5days kenan rabona da ita"ko vedio call na kirata bata d'auka"ai yaka mata ka tausayamun"so nakeyi na ganta "ak'agare nake gobe tayi a d'aura abani matata nayi gaba....lallai marafa abun naka azimun ne"gsky yaka mata idan an kai maka ita ka barta tayi k'wari kafin ka shiga dg ciki...wani banzan kallo sadeeq yamasa yana k'ara wayar akunnansa beyi mgn ba"hakan yayi daidai da noor dasu jummai sun fito dg gidan innah"tun dg nesa k'amshin noor yacika wajen"sadeeq yakafeta mayun lumsassun idanuwansa yana jifarta da tattausan murmushi"itama fuskarta d'auke da annuri"tana sanye da areviant gownt fara"an gyara mata gashi a fiddosa dg tsakkiyar kanta"hannayenta da k'afafuwanta sunsha jan lalle da bak'i"fad'in irin kyawun da noor tayi b'ata bakine"kowa masha Allah yake fad'i"sadeeq kuwa duk kishi yaka masa sbd ganin rigar ta kamata sosai ga net d'in dake samqn kanta yayi sharara"nufarsu yayi fuskarsa asake"hakan yasa friends nata janyewa suna shewa"sadeeq yamatso yana mik'a mata hannunsa yana fad'in kinyi kyau my summy"kingama b'oyemun kanki ko?"batayi mgn ba tana dai murmushi ta aza hannayenta asaman nasa"ya rungumo gefen k'ugunta"aka saki sowa wasu na musu pics da vedios"Ahankali noor tace"yaya sadeeq ina wuni?"bazan amsaba sai mun shiga mota kin fad'amun dalilinki na guduna dakikeyi acikin satin nan"yafad'a cikin rad'a agefen kunnanta"ta saki murmushi aka d'auk'esu photo"ba k'aramin burge mutane couples d'in sukayiba"yana rungume da ita suka isa gefen motar yabud'a back sit suka shiga"khairat dake front sit zaune agefen nura tace"amarya bakya laifi"d'an murmushi noor tayi tak'i mgn"nura na jan motar yace"kinsan sai mun sayi baki sannan tayi mgn yanzun sarautar ta motsa"sadeeq yamatso sosai kusada noor yana kamo hannayenta ya had'a da nasa"murya can k'asa yace"kinji abinda abokina yace??......✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban ........ Ahankali noor ta lumshe idanuwanta tak'i mgn"sakamakon mutuwar jiki da muryar sadeeq ta haddasa mata"tanata k'ok'arin ganin ta zare hannunta dg nashi amma yak'i cikata"sai murza tafin hannun nata yakeyi cikin want yanayi yana shafarsa yana duba lallen ta"my summy wai duk mulkin da amare keji shine yauma kikeji ko mgn baza kimun ba ko?"yafad'a yadda ita kad'ai ce zataji"ina wuni?"ta furta still idanuwanta alumshe"bazan amsaba saikin kalleni"duk wannan gudun nawa dakikeyi yak'are insha Allah dg gobe"kuma kamar haka kina gidana an kaimun ke"fad'in irin farin cikin danake ciki b'ata bakine summy"Allah yanuna mana goben"gaba d'aya duk kin canza miye sirrin wai"yafad'a agefen kunnanta"har lallausan sajen fuskarsa na gugar gefen fuskarta"yaya sadeeq wai yaushe ka koyi surutu haka??summy nah ta koyamun ko?"kuma ko ban iyaba ai yau ranace ta musammun agaremu dole nayi surutu ayau da kuma gobe ko?"ke kuma naga gaba d'aya bakisan magana"fad'amun meyasa?"kukan shagwab'a tasaka"yadinga murmushi adaidai time d'in da suka iso had'add'en wajen da za'a gabatar da dinner d'in"nura yayi saurin cewa my one muje nagani ta yadda komai ke tafiya sai couples d'in su fito"fitarmu mu barsu shine daidai"yafad'a yana sakin dariya"sadeeq yayi murmushi yace"bansan iskanci sarkin fassara"ko yanzun akace mu fito zamu fito ne"nura be kulashiba suka fita shida khairat"sai hayaniyar mutane da k'arar wak'ar music ke tashi awajen.... Ahankali cikin taushin murya marafa ke fad'in madam pls ki kalleni ko kissing nawa kiyi zanfi jin k'arfin gwiwar fita Ayi dinner d'in nan"yafad'a yana b'oye dariyarsa"gaban noor na fad'uwa tayi saurin d'ago kanta tana zaro dara daren golden eyes nata suka sark'e dana sadeeq"yasaki tattausan murmushi yana fad'in kinyi kyau"dama kawai sonake naga cikin idanuwanki.....kukan shagwab'a tasaka tana turashi sbd ta rage kusancinsu"yanata kallonta cike da burgewa yak'i matsawa"har tagaji dan kanta ta dena turashin"ya sumbaci hannunta guda dake cikin nasa yana k'ara shige mata"ta lumshe ido tana sakin ajiyar zuciya"I love you my summy"I love you too my real one"pls yaka mata ki dena jin wannan kunyar tawa kinji summy nah?"inaso kisake dani har wasanmu mu dingayi idan aka kamun ke"tana murmushi tace"to shikenan ina fatan bazaka canza ayadda na sankaba"sannan nidai awajen aiki zan dinga binka"wlh my summy bazan iya aikin kirkiba indai atare dake mukaje"karki manta ko abaya tunda muka gane muna son juna"soyayya kawai mukeyi a office"balle yanzun da auren mu"kinga abin zaiyi yawa ko?"yafad'a yana jan karan hancinta"nidai Allah ko yaya saina dinga binka"to shikenan my princess"komai kikeso yaya sadeeq naki yayi shine zaiyi"mamy na gaidake sbd kwana 2 kin dena kiranta"itama bata kirakiba sbd tasan kinyi busy ko?"hakane yaya sadeeq ina amsawa sosai"kawai hardafa inajin kunyarta yanzun wlh shinefa"keda ina cewa idan na fita kije wajen mamy saina dawo kidawo"amma na fasa tunda kunyarta kikeji"dama dana gama shiryawa ne d'azun naje nasameta tare da bak'i"tanata fad'in na kula mata da y'arta"kuma na gaisheta....Allah sarki mamy nah! ina amsawa sosai"kuma kak'i kulawa dani sanar mata zanyi"to ai nasanar mata kunyata kikeji…...wai da gske kakeyi yaya sadeeq?"tafad'a tana sakin kukan shagwab'a"ya lumshe ido yana kwantar da jikinsa ajikin kujerar"aransa yana ganin gsky gobe bazaibar noor ba sbd yasan tanada tsarki ajikinta"dan tun ranar daya kaita asibiti tana period"dg ranar yadinga k'irga ranar da period nata ke zuwa duk month"noor kuwa bata koma mgn ba hankalinta ya koma kan waya"ga hannunta guda sadeeq yakama ya rik'e yak'i cikata"ahaka nura yamusu knocking"sadeeq ya bud'e idanuwansa yana fad'in my sweet summy muje ko?"idan za'a yanka cake promise me zakiyi kissing nawa pls?"yafad'a yana marairaice murya"bazan iyaba yaya sadeeq da kunya kuma ko....sai kuma tayi shiru"kuma ko aure ba'a d'aura mana ba zanyi kissing naka"sadeeq ya fad'a sbd yafahimci abinda zata furta kenan tayi shiru"my summy kenan"tsokanarki nakeyi Inda inaso ayanzun Allah saina miki"amma abarshi zuwa goben"banganeba?"babu komai "yafurta anutse yana bud'e k'ofar suka fito yana rik'e da hannun ta......abin mamaki suna fitowa nura da khairat da Aliyu da jummai da wasu maza adangin mamy suka fara musu lik'i"wasu na jifarsu da flowers"masu vedios da photos na aikinsu"wuri fa ya d'auki harami anata shewa"sadeeq fuskarsa shida noor asake d'auke da murmshi suka shiga cikin hole d'in da yasha decorations na alfarma irin na y'an gayun asali ba muna y'an gayu ba"kowa yaba tsantsar had'uwar da couples sukayi yakeyi"noor aranta tana mamakin ganin Aliyu dasu zahida da hafsat"wad'anda tasan sbd gulma sukazo"saida suka iso wajen zamansu sannan aka dena zuba musu kud'i"MC yayi welcoming na zuwan couples d'in kafin agurguje aka kira babban aminun ango"wato nura yabada takaitaccen tarihin marafa da yadda yakeson noor aransa"hakama jummai tazo tagabatar da tarihin noor da yadda takeson sadeeq da yadda take ji dashi"akayita ihu ana dariya"wanda duk cikin harshen turanci ake mgn"Aliyu nata bin jummai da kallo"tun d'azun daya ganta"har zuwa sadda ta fito tana mgn"bayan angama dasu jummai"sadeeq da noor suka taso suka yanka cake"yana rik'e da ita sai koma shige mata yakeyi"shine yafara ciyar da ita"sannan itama ta bashi"yacijeta ayatsa"noor ta dubesa tasaki murmushi aka d'auk'esu photo"kafin dg nan su shiga wajen rawar"aikuwa aka rufu anata musu lik'i"aciki harda fans d'in SALON SO...lolx"noor na lura da yadda Aliyu keta yiwa jummai lik'i"aranta tana fatan Allah yasa son jummai yakeyi domin zasu dace da juna"tana wannan tunanin marafa yaja hannunta suka koma wajen zamansu"dg nan aka fara ciye ciye da lashe lashe"dg bisani kuma couples d'in suka koma wajen rawar"sadeeq na lura dasu zahida"yadai tab'e baki kawai"dg haka aka tashi dg dinner d'in awaje k'arfe 10 na dare"sadeeq na rik'e da hannun noor suka shiga mota"bayan sun zauna yadubeta da kulawa yana fad'in kin gaji ko baby nah?"uhmm! nima haka my noor"danaje gida zan watsa ruwa na kwanta"kinga Inda gobe akayi dinner d'in da dg nan gidanmu zamu wuce ko?"turo baki tayi tak'i mgn"yanata kallonta yana k'ok'arin mgn nura yashigo yaja motar"my noor yaushe zaki rama cizonki??"kama tunamun Allah saina rama ba yau ba"kice sai and'aura kenan?"yafad'a yana d'age gira"tak'i kulashi tana murmushi kawai....suna isowa gidan innah atare noor da sadeeq suka fito dg mota"insha Allah dg yau kinyi ban kwana da kwana agidan innah sai gidan yaya sadeeq naki ko *mrs sadeeq marafa*?kasa mgn noor tayi"ganin ta gaji ga kunya tanaji sai kawai ya sumbaci hannunta yarakata har k'ofar gidan" sannan yajuyo ya tafi bayan yaga shigarta gidan"koda yadawo mota ya zauna nura yadinga tsokanarsa da in yayi hak'uri gobe ne an d'aura an kai masa ita gidansa"sharesa kawai sadeeq yayi"suna isowa gidan mamy abakin get suka saukesa"sadeeq yana kallon khairat yace"mom nusy saida safe !Allah ya huta gajiya"kiyiwa mijinki fad'a yarage gulma da kallon mata"dg haka marafa yayi cikin gidan yana dariya"ko ina k'ar da haske"yayi kyau gwanin burgewa"dan gyara sosai akayiwa gidan"yak'ara yin kyau sai kace gidan governor....lolx"kai tsaye main parlour yanufa sbd yasanarwa mamy yadawo"duk bak'ine y'an biki wad'anda zasu kwana anan"yagaishe da wasu, wasu kuma suka gaishesa"abin mamaki harda zahida aciki"hakanan sadeeq yaji be yadda da itaba"kawai yabarma ransa sai sakq akula mishi da motsinta"dg haka yanufi bed room d'in mamy"su habiba nacan da ummanta da mamy"bayan sun gaisa suka fita"ya zauna agefen bed yana fad'in I'm very tire mamy"sai kaje ka watsa ruwa ka huta"ai Alhmdllh taro yatashi lfy"fatana Allah yabaku zaman lafiya"dan Allah ka ajiye wannan saurin fushin sadeeq ka rik'e y'ar mutane amana"sannan abu na gaba dana keso dama na maka mgn akansa"kasan dai noor yarinya ce"bawai dg zuwanta ba wani abu na auratayya zai shiga tsakaninkuba"ka barta ta d'an kwana 2 dan Allah"kansa ak'asa ya amsa dato kawai"mamy na murmushi ab'oye sbd ta fahimci kunya yaji"sadeeq kuwa ya amsane amma bayajin zai iya aikatawa"dan tun bayan yagane yakamu da soyayyar noor yasan shima lafiyayyen namijine"sallama yayima mamy yayi fitarsa"ita kuwa ta masa hakane"sbd aganinta dg gobe zuwa sati 1 mutane nata zuwa gidan sbd Amarya"kar wani abu yafaru agane"shiyasa ta masa haka......
Awashe gari da safe wajen k'arfe 10:30 am sadeeq yafito dg k'ofar baya"ta part nasu shida noor"dan tuni yakoma bayan angama gyaran part d'in"wacce daga k'ofar nan zai iya zuwa part d'in mamy"sakama kon ayau da safe anga zahida ta zuba magani awajen k'ofar da zaka shiga main parlour nasu shiyasa yabiyo k'ofar baya"kuma vedio ma aka mata aka turo masa ta waya yagani"murmushi kawai yayi time d'in daya gani"yasaka akayi bissimilah aka zuba ruwa wajen aka wanke"yasha alwashin itama zaiyi mgn da angama hidimar yinin biki ayau kar akoma barinta shigowa gidan"sadeeq na sanye da farar shadda giznah me tsadar gaske ajikinsa"y'ar ciki da malun malun"an mata aiki da dark brown d'in zare"takalmi ,hula,agogo,duk dark brown yasaka"yanata zabga wani fitinan nan k'amshi"wanda ko waje yabari sai k'amshin nasa ya bayyanah"fuskarsa asake yayi kyau masha Allah! duk wanda yagansa yaga Ango"har wani annuri fuskarsa keyi"mamy na cikin mutane a main parlour tana sanye da tsadaddan leshi an mata make up"Annad'a mata head a saman kanta"shi kansa sadeeq afili da zuciya yaba kyawun mamynsa yakeyi"yatabbatar jikinta me kyau ne"bakinta yak'i rufuwa sbd farin cikin ayau za'a d'aura auren sadeeq da k'arfe 11 na safe"masha Allah autan mamy"anya y'ar tawa zata ganeka kuwa?"ta fad'a tana kallonsa tana murmushi"rungume mamy yayi yana fad'in kai mamy ai my noor ko yaya na zama baza tak'i ganeni ba"hakane sadeeq"kayi addu'a sannan ka fita"akwai ruwan tea dana had'a maka yana bed room d'ina kan mirror na rufe kaje kasha sannan ka fita"idan kadawo saika shigo amana photo ko?"dato ya amsa sannan yanufi bed room d'in mamy"yana k'ok'arin shiga zahida na fitowa"had'a ido sukayi! ta k'ak'aro murmushi tana fad'in Ango kasha k'amshi"amamakinta sai taga sadeeq ya sakar mata wani tattausan murmushi"wanda yatado mata da tsohon sonshi data binne aranta"galala tasaki baki kamar doluwa tana kallonsa"yarab'a agafenta yashiga ciki be furta komai ba"cup d'in tea d'in ya d'auka yashiga toilet yazubar sannan yafito"da nufin idan yadawo anjima yasami nutsuwa zai binciki ctv camera nasa"sbd yayi zargin akwai abinda zahida tayi a bed d'in mamy"dalilin dayasa kenan yazubar da tea d'in"gefen bed ya zauna yana dealing number d'in noor"saidai harta katse bata d'aga ba"jan aji ko noory nah?"yafad'a afili yana murmushi"ahaka kiran nura yashigo wayarsa"be d'aga ba yamik'e tsaye yafita"bemaga mamy ba"a parking lot ya had'u da nura"shima ya wanku cikin shadda fara y'ar ciki da malun malun"yadinga murmushi yana fad'in Ango! Ango!! Ango kasha k'amshi"tun kafin ad'aura har kafara k'yallin angunci"sadeeq yayi murmushi suna yin musabuha dg haka suka shige mota........wajen k'arfe 11 na safe dubban jama'a suka shaida d'aurin auren" *Abubakar sadeeq mohd marafa & sumayya haruna noor* ana gama d'aurin auren y'an jarida da marok'a sukayiwa sadeeq caaaa"tun yana amsa tambayoyi cikin jin dad'i harya gundura yabarsu"mutane nata masa fatan alkhairi"da haka shida zugar abokansa suka nufi gidan mamy sbd Ayi photo"tsabar farin cikin zuwan wannan rana me albarka da d'inbun tarihi arayuwar mamy saida tayi hawayen farin ciki.... sadeeq ya rungumeta yanajin tsananin k'aunar mahaifiyar tasa aransa"sai fad'i takeyi Allah yasa alkhairi sadeeq yabaku zaman lafiya"yasa inada rabon ganin yaranka aduniya"yana murmushi ya amsa da Ameen"sannan aka fara pics"dashi da mamy da abokansa"sai kuma aka masa da danginta dana daddynsa"wanda sadeeq ak'agare yake agama yatafi amusu shida noor"sbd yanaso wajen 5 pm aje a d'akko masa ita aka masa kayarsa....
Afannin noor kuwa tun washe gari jikinta asanyaye yake"dan ita wani irin tsoron sadeeq d'in takeyi yanzun, sbd yadda yake mata surutu masu wuyar fassara"ga yadda aketa mata nasihar zaman aure"hakan duk yasaka mata tsoron auren...tun wajen 8 am aka fara yimata make up "sai 10am aka idar"ta shirya cikin wani tsadaddan leshe white &brown colour"ta fito lady in brown"fad'in kyawun da noor tayi b'ata bakine"jummai babbar k'awa tana lik'e da ita"da sauran friends nasu"duk sunsha gayu"sai zuwa 2 pm zasu saka anko......lokacin da noor taji anyi bud'a saida gabanta yafad'i"sbd alamace ta cewa ta zama mata ga sadeeq"me photo yashigo yasanar ango yaturosa yayi musu kafin shi ya iso"wanda sadeeq sai wajen 12 pm suka iso gidansu noor"wanda nura da kansa yashigo yasanarwa noor suna haraban gidan bakin get su fito amusu photo"sbd sadeeq yakirata tak'i d'auka"kuma sarai taga kiran"saidai sadeeq beji haushiba yasan noor tashi da kunya"jummai na rik'e da hannun ta suka fito tanata zuba k'amshi"sadeeq yamatso yana fad'in bani matata amana photo bama saikin kawota ba da kanta zata iso Inda nake"jummai na murmushi tacika hannun noor"ita kuma noor ta d'ago kanta tana murmushi suka had'a ido da sadeeq"taga gaba d'aya ita yake kallo"kinyi kyau my mata"yafad'a murya can k'asa yana kama hannunta suka tsaya gefen flowers aka d'auk'esu"sai kuma yana yi mata rad'a tana dariya aka d'auka"sai kuma ya rungumeta aka d'auka"kusan pics yafi kala goma aka musu styles"abokansa nata ihu da yaba tsarin pics d'in"bayan angama yiwa Amarya da Ango sannan friends d'inta dana sadeeq suka shigo aka musu"sadeeq na amsa waya yana rik'e da hannun noor ,ta sulale tabar wajensa tabi k'awayenta suka wuce ciki"yasaki murmushi kawai"sbd yasan anjima kad'an zata iso gidansa da yardar Allah"yana gama wayar suka tafi shida abokansa....
wajen 6:00